Showing 9001 words to 12000 words out of 50822 words

Chapter 4 - LABIBA Complete

/>
🏵



_The Emotional Story_



😰😰😰😰





Na _Nabilancy love_

💘

*Auntyn S and S*

______________________________

🌈🇰

AINUWA

🇼

RITER'S✍

🏼

*

🇦

SSOCIATION

🤝🏻

*

```{United we stand and

succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

______________________________



Page

7 and 8

Kamar wadda aka tsikara Labiba ta yunkura ta miƙe tsaye tana yatsine fuska na zugi d

a ya ratsa kasanta, tana samun daidaituwar tsayuwa ta nufi hanyar dakinta tana

ɗ

aga kafafunta sannu a hankali tana saukewa kamar wacce take tsoron

ɗ

aurasu akan doron kasa. Tana cize le

ɓ

enta na ciwo da kasanta yake mata ta shige dakinta ta maida kofa ta ruf

e ta jingina bayanta da bango tayi tagumi ta rasa abun da yake mata

ɗ

a

ɗ

i, ta nemi hawaye ta rasa saidai kallo

ɗ

aya zakayi mata ka gane ba ƙaramin kuka tasha ba.

Tunda ta shiga dakin Alhaji ya kasa samun nutsuwa yana duba da abun da ya faru yana ganin kama

r zata iya yunƙurin cutar da kanta, ya miƙe yabi bayanta ya murda handle tareda tura kofar ya hangota takure a kusuwar bango ta ha

ɗ

e jikinta waje

ɗ

aya.

Tana jin shigowarsa ta

ɗ

ago, daga inda yake tsaye ya kira sunanta, "Labiba." Ta

ɗ

aga idanunta da suka s

auya launi suka jeme saboda tsabar kuka da tasha.

"Na'am Abbana," ta fa

ɗ

a muryarta tana fita a hankali saboda shaƙewa da tayi na kuka da tasha.

"Labibar Abba ki zama mai haƙuri da dangana, nasan abubuwan da suka faru dake a wannan dare suna dauke da ƙalu

bale amma idan kika zama mai haƙuri sai kiga ribarsa a nan gaba, kada ki bari wannan tabon ya durkusheki a rayuwa, kada ki bari ya dakushe maki karsashi."

Yaja fasali sannan yace, "Dukkanin abun da ya faru dake nine na janyo maki..." Bata bari ya kai aya

ba ta katse mashi hanzari, ta zabura tace, "Abba kana nufin kaine ka janyo abubuwan da suka faru a wannan dare?"

Saida gabansa ya yanke ya fa

ɗ

i, zufa ta karyo mashi abunka da wanda yake da abun

ɓ

oyewa. Ta lumfasa tace, "Ba wai ina nufin kaine ka janyo min

abun da ya faru ba, ina san in tambaya ne wani dalili ne ya saka kake ƙoƙarin

ɗ

aura laifin a kanka."

Abba ya sauke

ɓ

oyayyar ajiyar zuciya yace, "Labiba na kasa cetonki daga mugun abun da sukayi maki, laifina ne da na kasa baki kariya." Ta girgiza kai, "K

aico, wannan ba laifinka bane, babu yadda ka iya."

Ta yunkura ta miƙe ta nufi hanyar bandaki, maganarsa ta tsayar da ita, "Ina zakije?" Tayi murmushi mai ciwo tace, "Bandaki zanje inyi wanka, ka kwantar da hankalinka Abbana, ina da ilimi kuma zanyi ƙoƙari

n kasancewa mai amfani dashi, ka saka kanka a inuwa Labiba ba zata cutar da kanta ba."

Ya gya

ɗ

a kai ya juya ya fita yayinda ta shiga bandaki tayi tsaye a gaban shower ta sakarwa kanta ruwa ba tareda ta zare kayan dake a jikinta ba. Tayi tsaye a wajen kama

r bishiyar da aka dasa yayinda ruwan yake dukanta kamar kayan da aka manta a waje a na tsaka da tsagaga ruwa.

Ta zare kayan dake jikinta ta tara ruwan dumi ta shiga ta gasa jikinta duk da zafi da zugin da takeji amma ta

ɗ

aure, wannan shine gatan da zatayi

wa kanta, sai tana da lafiya da kuzari sannan zata iya yi wa Mamarta addu’a.

Bayan ta gama gasa jikinta tayi wankan tsarki ta fito tana

ɗ

aure da towel ta bu

ɗ

e closet ta zaro doguwar riga da hajib ta saka.

Duk da maganganun da tayi wa Alhaji amma hankali

nsa ya kasa kwanciya har saida ya ƙara biyo bayanta, saida yayi knocking tareda sallama sannan ya turo kofa ya shigo ya zauna a gefen gado yace, "Labiba ina son muyi magana ne."

Labiba ta zauna nesa ka

ɗ

an dashi tace, "Ina jinka Abba." Saida ya lumfasa san

nan yace, "A kowane lokaci jami'an tsaro zasu zo ina son mu

ɓ

oye fya

ɗ

e da aka yi maki domin gujewa tereren duniya."

Duk da ta fahimci nufinsa amma ta rasa dalilin da ya janyo magana

ɗ

isun zargi ya

ɗ

aura a ranta tana jin kamar yana da wata manufa ta daban d

a ya saka yake son

ɓ

oye al'amarin.

"Shikenan sai mu barsu suci bulus akan mugun abun da suka aikata a gareni," ta fa

ɗ

a muryarta a sanyaye.

Abba yace, "Labiba ki fahimceni." Ta share hawayen da suka zubo mata tace, "Abbana na fahimceka, amma sai nike gani

n kamar

ɓ

oyewar yana

ɗ

aya daga cikin abun da ya saka masu aikatawar sukeyi, shikenan saboda gudun surutun mutanen duniya sai mu rufawa masu laifi asiri, da ace ana gurfanar da masu aikatawa abun zai ragu da kaso mai yawa, gani ga wane ya ishi wane tsoron A

llah, ganin an hukunta wanda ya aikata zai saka mutane suji tsoron aikatawa."

Abba yace, "Labiba..." Tayi murmushi mai ciwo sannan tace, "Abbana bani da ja akan dukkanin hukuncin da ka yanke, tunda kace a

ɓ

oye nima na yarda a

ɓ

oye."

Ta miƙe ta fita tana

riƙe da sallaya, ta shimfi

ɗ

a ta zauna a falo tana istigifari tareda nemawa mahaifiyarta rahama a wajen Allah.

Lokaci zuwa lokaci tana

ɗ

aga kai ta dubi Hajiya Hakima yayinda maganganun da ta kwa

ɓ

a mata sukeyi mata ciwo a zuciya maimaikon ta tausaya mata sa

i ta za

ɓ

i tayi mata ingiza mai kantu ma'ana ta ƙara mata damuwa akan damuwar da take a ciki.

Koda jami'an tsaro suka zo sukaje daukar statement yadda Abbanta ya fa

ɗ

a mata haka ta fa

ɗ

a ko a fuska bata yarda ta nuna abun da ya faru da ita.

Zuwan

ɗ

angin Mam

a Saude daga Maiduguri ne ya saka aka jinkirta jana'izar har zuwa marece, mota guda sukayi har da Malam Liman mahaifin Mama Saude.

Tun daga safiyar ranar har zuwa lokacin Labiba bata furta komai ba, tana zaune a dakinta tana jan jargi kewayenta suna tare

da ita. Duk yadda mutane suke magana ana tarabbabin abun da ya faru bata tsuma baki ba, koda masu gaisuwa saidai ta

ɗ

aga masu kai kawai, idan mutum mai imani ya dubeta dole ya tausaya mata.

Lokacin da taji ana kiciniyar fita da gawar ta miƙe tana fa

ɗ

in, "

Ummi, Aisha muje ku rakani kofar gida." A tare suka ha

ɗ

a baki wajen maimaita, "Kofar gida kuma!?" Ta gya

ɗ

a kai hawaye suna zuba akan idanunta tace, "Ina so in gani daga nesa sallah da za'ayi Umma, inyi mata bankwana inyi mata kallon karshe a yayinda za'a w

uce da ita gidanta na gaskiya. Amma idan ba zaku iya rakani ba, babu damuwa sai inje ni

ɗ

aya."

Kafin su yunkura har ta saka takalma ta fice suka bi bayanta tareda sauran kewayenta dake a

ɗ

akin. Hajiya Hakima dake zaune a parlour tana sanye da hijabinta na

sallah wanda shine ka

ɗ

ai take dashi, daga sallah sai zuwa gaisuwa take sakashi, tafi gane harkar yafa gyale akan kafa

ɗ

a.

"Labiba ina zakije kuma?" Ta tambaya.

Saidai Labiba bata tsaya ba ballantana ta samu zarafin bata amsa sai ƙawarta Aisha ce ta tsaya

tana mata bayani.

Hajiya Hakima da neman hanyar

ɓ

atawa Labiba tace, "Sahun sallar gawar zataje?" Aisha ta cika da mamaki ganin tayi bayani fes amma matar tana neman juya zancen, da alamar gajiya tace, "A'a daga nesa zata tsaya tana hangowa, tace tana son

e tayi barkwana da mamarta." Hajiya Hakima tace, "Yanzu so take sai ta saka an bu

ɗ

e gawa a waje, kamar a kanta ne aka fara rasa uwa." Aisha ta cika da al'ajabi lallai makircin wannan matar ya cika makirci tabi bayansu tana fa

ɗ

in, "Ba haka nace ba, ba haka

take nufi, maganar bu

ɗ

e gawa a waje hankali kansa bazai

ɗ

auka ba."

A bakin get Labiba ta tsaya tana hango komai yayinda hawaye suka wanke fuskarta tana ji tana gani suka wuce da Ummarta domin sadata da gidan na gaskiya, ta durkushe tareda fashewa da kuka,

Aisha tana bata baki.

Saida tayi kuka mai isarta sannan ta miƙe suka koma ciki, ta takure a dakinta hawaye suna fita daga idanunta. Saida Aunty Salima ƙanwar Mama Saude da suka zo daga maiduguri ta matsa mata sannan ta amshi abinci taci, rabonta da abinc

i tun daren jiya kafin wannan baƙar kaddara ta afka mata.

Tura abincin kawai takeyi tana jin

ɗ

an

ɗ

anonsa kamar na magani.

A kofar gida, Alhaji Sadi yana zaune suna amsa gaisuwa, wayarsa tayi tsuwwa ya zarota ya duba sunan H.D SOJA BOY ya bayyana

ɓ

aro-

ɓ

aro

a farkon sakon tes message din, ya waro idanu waje yayinda zufa ta fara karyo mashi, ya miƙe da sauri ya bada uzuri ya zura takalma ya shiga cikin gidan yana tafiya kamar zai kifa, yabi ta kofar baya ya shiga dakinsa ya danna sakata sannan ya fiddo wayar

ya bu

ɗ

e sakon.

_H.D SOJA BOY ne yake magana, dama na fa

ɗ

a mata akwai ramakon gayya wacce tafi ta gayya zafi, kayi wa budurwata da nike matuƙar so fya

ɗ

e har baƙin ciki ya saka ta hadiyi zuciya ta mutu, yarinyar da na shirya shiryuwa inyi rayuwar sunna da i

ta, amma ka katse mata rayuwa ta mafi munin zalunci ka barmin tabo a zuciya wanda har in koma ga mahaliccina bazan manta dashi ba, torh ga

ɗ

iyarka nan kwaya tal mafi soyuwa a gareka na aikata mata kwatankwacin abun da ka aikatawa Fatimata, duk da dai ban j

i baƙin ciki da damuwata ya ragu ba amma a hakan ma babu fa

ɗ

uwa tunda nayi nasarar sakaka a irin halin da ka sakani, ga diyarka nan a irin halin da ka saka

ɗ

iyar wasu kaji yadda ake ji, alhaki kwukwuyo ne, mugun abu jakada_

Yana karanta sakon zufa tana ka

ryo mashi, dama tun a daren jiya ya gane H.D Soja Boy ne ogan ƴan fashin wannan shi ake kira da allura ta tono galma.

Ya sani alhakin yarinyar ne yake bibiyarsa duk da shekaru da suka shu

ɗ

e amma har yau yana jiyo sautin kukanta a lokacin da take mashi mag

iya akan ya rabu da ita saidai KASH zafin zuciya da rashin son amsar kaye ya saka ya keta mata haddi domin kuntatawa H.D, baƙin cikin abun ya saka ta hadiyi zuciya ta mutu, gashi abun ya dawo mashi anyi wa Labiba fya

ɗ

e, Saude ta hadiyi zuciya ta mutu, koda

yake nuna halin ko in kula akan lamarin Mama Saude amma a zuciyarsa yana matuƙar sonta, bakin asirin Hajiya Hakima ne yake danne son.

Hannunsa har ƙarƙarwa sukeyi a wajen maida mashi amsa.

_Amma Haidar ai na baka haƙuri akan abun da nayi maka_

Mintina

biyu a tsakani H.D Soja Boy ya maido mashi martani.

_Shi haƙurin ya wanke min ta

ɓ

on da ka dasa min a zuciya ne_

Alhaji Sadi ya share zufa da ta karyo mashi baya son wannan fa

ɗ

an a tsakaninsa da H.D Soja Boy ya cigaba da faruwa, yana gudun tonon asiri da

terere akan aikin ta'addanci da ya jima yana yi.

_Amma ai na nuna nadama har nayi ban haƙuri, hakurin ne baka yi ba, amma yanzu ina maka albishir da cewa a dukkanin inda kake ka fa

ɗ

a min zanzo gareka mu zauna mu tattauna mu samu matsaya akan rashin jituwa

dake faruwa a tsakaninmu_

Maimakon ya maido mashi tes message sai ya kira, da sauri Alhaji Sadi ya

ɗ

aga yana zaro idanu a waje, "Please H.D Soja Boy kayi hakuri."

Daga daya bangaren da kakkausar murya H.D SOJA BOY yace, "Daga baya kenan, da ni da kai an

gama, kwallo ce ka zura a ragata nima kuma na mayar maka da martani,

ɗ

aya da

ɗ

aya, eye for an eye, magana ta ƙare saidai idan ka ƙara tsukaloni ne a wannan karon kuma abun ba zaiyi maka

ɗ

a

ɗ

i ba, kasan yadda nike ko a wancen karon ha

ɗ

uwarmu ba tayi maka

ɗ

a

ɗ

i ba." Daga nan ya tsinke kiran.

Alhaji Sadi ya dafe kansa da yake sarawa, saura fa

ɗ

an ya fa

ɗ

i ya dafa bango yana maida lumfashi wayar dake a hannunsa ta subuce tayi warwas a ƙasa, majiginta ya fashe yayi layi-layi, bai damu ba domin abun da yake ji ya f

i wannan.

Ganin shiru-shiru kuma yanayin da ya shiga dashi kamar ba lafiya ba, wannan ya saka Baba Malam ya turo babban dansa Uncle Jabir ya dubashi, yana tura kofa ya sameshi a wannan halin da hanzari ya kira sanar dasu halin da ya sameshi.

Baba Malam,

Malam Liman da Malam Sabo (mariƙin Mama Saude) suka shigo suna jera mashi sannu, yana jin jiki, likita ya dubashi jininsa ya hau sosai, yayi mashi allurar barci a nan ne ya samu barci.

Kamar wacce aka jefo Labiba ta fa

ɗ

o dakin tana mai sakin kuka mai tsum

a zuciya, ta durkushe a gefen gado ta fashe da kuka, fa

ɗ

i take, "Abba kaine

ɗ

aya gareni, kada ka tafi ka barni, ka tausaya min ka tsaya a tare dani a wannan rayuwar tawa mai cike da tarin ƙalubale."

Dukkanin wanda ya ganta a wannan lokacin dole ya tausaya

mata yadda take kuka, tana magana tana sharbar kuka. Kalamanta sun raunana zuciyar Malam Liman ba ka

ɗ

an ba, ya ƙuduri aniyar zai taga maganar komawa da ita maiduguri, ta zauna a cikin ƴan uwan mahaifiyarta, alamu sun nuna mashi bata jin da

ɗ

in zama a gidan

mahaifin nata.

*******

Washegari tana kwance akan gado bata uhmm bata uhmm saidai idanu, abokan karatunta a makarantar Islamiyya suka zo a bisa jagorancin Ustaz Haroon, ya tsaya a waje yayi wa su Baba gaisuwa tare da yaran sannan suka shigo suka barshi

a nan.

Ustaz Haroon ya nemi izini akan zaiyi wa Labiba gaisuwa Alhaji Sadi ya saka aka kaishi ƙaramin falo na gidan.

Tana daga kwance suka shigo, har suka gama mata gaisuwa aka yi addu’a bata tanka saidai idanu kawai. Aysher ce mai amsa gaisuwar tana mas

u godiya. Sun tausayawa Labiba kallo

ɗ

aya mutum zaiyi mata ya gane ba ƙaramin kuka ta cirga ba.

Ummi ta ƙarasa kusa da ita tace, "Tare suke da Malam Haroon idan zaki iya mu fita ki ganshi yayi maki gaisuwa." Labiba ta gya

ɗ

a kai ba tareda ta furta komai ba

, ta yunkara, Aisha ta taimaka mata ta miƙe tsaye ta zura takalma ta fita.

Yana zaune akan kujera a cikin shigarsa ta kamala, kallo

ɗ

aya tayi mashi taji nutsuwa ta saukar mata, tana da tabbaci akan kalamansa a gareta zasu kasance masu kwantar da hankali d

a shawarwari masu kyau, mutum ne mai tausayi da fahimta ya san balagar magana.

Ta

ɗ

ago ta kafeshi da idanu ya

ɗ

ago suka ha

ɗ

a idanu, tayi kasa da kanta tana share hawayen da suka zubo ta gefen hijabinta.

"Ya haƙuri."

"Haƙuri an gode Allah."

"Allah jikan

ta."

"Amin."

"Allah ya gafarta mata, Allah yasa ta huta."

"Amin, Na gode." Ta ƙarasa maganar hawaye suna zubowa daga idanunta.

Ustaz yayi shiru na tsayi wani lokaci sannan yace,

"Labiba ki zama mai haƙuri da juriya, ki

ɗ

auki kaddara a dukkanin yadda ta

zo maki, a wannan halin ba kukanki take buƙata ba, addu'a take buƙata daga gareki, kiyi mata sadaqa, sadaqa mai gudana da sauransu, wannan ne ka

ɗ

ai gatan da zakiyi mata a matsayinta na mahaifiyarki na tarbiyya da tayi maki da kulawa da tayi dake a rayuwa."

Yayi mata nasiha sosai akan haƙuri da dangana, lafuzzansa sun ratsata taji ta samu nutsuwa na daukar kaddara a dukkanin yadda tazo mata, Allah yana sane da ita, zai kawo mata dauki.

A zuciyarta tana tuna kallon da yake mata idan taje Islamiyya tana jin

dama yace yana sonta da kuwa tayi matuƙar farin ciki, mutum ne mai ilimi da fahimta, tana da tabbaci zai karbeta, ba zai gujeta ba akan wannan kaddara ta fa

ɗ

o mata a rayuwa.

A wannan bugiren ne muryarsa ta doki dodon kunnanta yana mata maganar da take mat

a kamar abun da take kitsawa a ranta. "Ki rage sakawa kanki damuwa, ke macece mai karancin shekaru, idan wani ciwon ya sameki hakan zai saka mahaifinki, danginki da masoyanki a yanayi na damuwa."

Ya nisa sannan yace, "Akwai magana mai muhimmanci da nike m

u zauna muyi amma a yanzu ba zata yiwuwa ba, saidai zan dawo a nan gaba sai mu zauna mu tattauna a kai, damuwa da kike ciki da rashi da kikayi shine ya saka na

ɗ

age maganar."

Ta gya

ɗ

a kai a jikinta tana ji kodai sonta yake, idan kuwa hakane da tayi matuka

r farin ciki, tana fatan ace ƙauna ce zai furta mata, shine ka

ɗ

ai take ganin hasken rayuwarta a tare da shi.

Ustaz Haroon ya ƙara mata nasiha akan haƙuri kafin ya miƙe da nufin ya wuce, ta miƙe tabi bayanshi. "A'a ki zauna abunki,"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login