Showing 33001 words to 36000 words out of 50822 words
ayi musu sheda abin bazai mata dadi ba tunda tanason a
yi rabuwar har abada,Dan haka saita hau fadin"plz Haidar,kabar maganar Yi arubuce Dan Allah,kada kowa yaji komai atsakaninmu walh zan cika Alkawari sannan bana son aji sirrin mu ne.
Ya dagata tare da janyota jikinsa Yana fadin"ok na fahimce ki,na kuma yad
da da bukatarki Amma saikin bani farin ciki,saikin Barni yau Daya kafin Rabuwarmu nayi abinda nakeso da jikinki.
Da sauri tace "na yadda,na Amince kayi duk abinda kakeso.
Wani sakaran murmushi ya saki na jin dadi da Kuma samun lagonta yanajin Shima idan
yasamu abinda yakeso AJikinta tabbas bazai sake waiwayarta ba tunda yagano Bata kaunarsa zai hakura kawai.
Saidai Kash!labiba ta sakar masa Ragama ne sbd sanin tana cikin yin period bashi da damar shigarta inma burinsa knn.
Haka ya gama luguiguitata ya t
attabe koina na jikinta komai nashi ya saki ya shiga jazabar soyayya da shaukin sha,awa saida ya zare wando ya Ciro jitandara Yana shirin zurawa agu me dadi me cakwala me Ni,imar da yake mafarkin sake samu ako yaushe sai kawai ya tsaya cak!
Muje zuwa...
[01/10, 9:09 pm]
: *LABIBA*.......
🏵
️
🏵
️
🏵
️
_The Emotional Story_
😰😰😰😰
Na _Nabilancy love_
💘
*Auntyn S and S*
______________________________
🌈🇰
AINUWA
🇼
RITER'S✍
🏼
*
🇦
SSOCIATION
🤝🏻
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page
25 and 26
Haidar ya tsaya cak ganin period take ya tureta gef
e ya duro kafafunsa daga saman gado ya dafe kansa da yake sara mashi, yaso ace ya sameta a wannan lokacin saidai lamarin da take a ciki yayi mashi togaciya, Labiba ta juyar da kanta a gefe ta saki murmushi tana sane ta kyaleshi, ita kam ko karen hauka ya c
ijeta ai bazata yarda tayi tarayya dashi ba bayan a gabanta yake waya da watsatstsiyar budurwarsa suna magana akan yadda suke aikata masha'a, haka kawai ya cuceta ya goga mata cuta ya barta da tashin hankali da damuwa.
Bata yarda yaga murmushinta ba, ita
da take son abu a wajensa dolenta ta lallabashi domin ganin hakkarta ta cigaba ruwa, gwara ta lalla
ɓ
ashi ta samu ta rabu da wannan auren nashi da take nadamar yin sa da tayi, ganin idan tayi sanya zai iya sauya ya shiga duniya ya barta da aurensa, ta yunku
ra ta rungumeshi ta baya tana sauke ajiyar zuciya tace, "Kayi hakuri nima ina son kasancewa a tare da kai saidai babu yadda muka iya."
Ya
ɗ
aga mata hannu da alamar gajiyawa yace, "To babu damuwa, ki tafi abunki." Bata motsa ba kuma bata da nufin matsawa d
aga kusa dashi tunda har ta samu damar kashe wannan auren ba zatayi wasa da damarta ba, har yanzu bata yarda da maganarsa watakila ya gaji ne da kullen da take mashi yake neman hanyar bazama duniya ya cigaba da cin karensa babu babbaka don haka gwara ya sa
uwake mata ya fiye mata zaman zullumi da jiran gawon shanu.
Ya kama hannunsa tana murzawa a hankali tana sakar mashi murmushi tace, "Akan maganar da muka fara
ɗ
azu ta rabuwa." Ya kafeta da idanu yana kokonton anya bata da wata agenda a bayan fage.
"Labib
a ban yarda dake ba anya kuwa babu wani shirin da kike kullawa ta bayan fage."
Ta shiga girgiza kanta tana fa
ɗ
in, "A'a babu komai kawai hanyar gyara aurenmu ne nike son
ɗ
auka." Ya goya hannuwansa a kirji yana fa
ɗ
in, "Okay kiyi min bayani ta yadda rabuwarm
u a yanzu zata inganta aurenmu idan na gamsu sai in sauwake maki akan sharuddan da mukayi magana a kansu."
Wannan shine tada zaune tsaye amma babu komai idan har magana ce ta bada babu damuwa zata gyarashi har ya samu da bayaninta.
Ta gyara zama domin ra
ttaba mashi zancen tana kitsa yadda zata gyarashi har yaji ya gamsu da dalilinta, ta marairaice murya tace, "Abubuwan da suka faru kafin aurenmu sune suke sakani jin haushinka nikeji shiyasa nike maka wa
ɗ
annan abubuwan, a koda yaushe idan na ganka gawar Um
mata nike tunawa a lokacin da ta hadiyi zuciya ta mutu, baki
ɗ
aya auren ya fita kaina, ina so ne mu rabu in samu lokaci in manta da komai ta yadda kana dawowa sai a mayar da aurenmu mu zauna lafiya a cikin farin ciki."
Ya tsareta da idanu da alamar tuhuma
yace, "Ban yarda dake ba." Tace, "Haba Aliyu, miye zai saka inyi maka ƙarya?"
"Saboda baki sona."
"Ba sonka ne bana yi ba, haushin abun da ya faru ne yake nema karfi da yaji ya saka na tsaneki shiyasa nike son mu rabu in samu lokaci in manta da komai ka
fin daga bisani idan ka dawo a maida aurenmu mu rayu a farin ciki. Ina son kayi min alfarma mu
ɓ
oye sakin, bana son komawa gidan Abbana saboda ganinsa yana tona min da abubuwa marassa dadi, ka kaini gidan Baba Malam a zuwan zakayi tafiya ka kawoni in zauna
kafin ka dawo, kaga a haka babu wanda zaiyi zargin komai."
Ya
ɗ
an kalleta ji yayi ya gamsu da amsarta ya miƙa hannu ta bashi biro da takarda ya rubuta maka saki
ɗ
aya, a kasa da hour
ɗ
aya ta gama loda kayanta ya saka a mota suka kama hanyar gidan Baba Mal
am.
Har falonsa ya saukeshi sun jima suna hira ya sanar dashi buƙatarsa na son ta zauna a gidan kafin ya dawo daga tafiyar da zaiyi, ya dora da fa
ɗ
in, "Zaman mutum
ɗ
aya babu
ɗ
a
ɗ
i shiyasa na yanke shawarar kawota nan ta zauna kafin in dawo."
Baba Malam ya
jinjina kai yace, "Babu komai, Allah ya kiyaye hanya, Allah ya tsare." Haidar ya amsa da, "Amin." Yana mai jin dadin addu'ar wacce ya rasa tsayin lokaci ko ita Labiba da take matarshi batayi mashi, a tsakaninsa da ita saidai gori tana kiransa da mazinaci
ɗ
an fashi da makami, ya rumtse idanu yayinda damuwa ta cika mashi zuci, amma ta wani bangaren bata da laifi abun da yayi mata mai girka ne da kuma wahalar sha'ani wanda mantawa dashi yake da wahalar gaske.
Har mota ta rakashi yace, "Zan aiko maki da motar
ki zan saka maki kudi a account kiyi amfani dasu." Ta amsa da, "To na gode." Ya
ɗ
an tsaya yana jiran tayi mashi addu'a amma shiru, yayi mata sallama ya shige motarsa ya kama hanyar gida yana jin rayuwa tana juya mashi, yana zuwa ya ba direba makullin motar
ka ya bashi adireshin gidan, ya koma ciki ya dauko kayansa ya kama hanyar tasha domin shiga duniya neman mahaifiyarsa.
Kusan lokaci guda alert da motar suka iso, ta amshi motar amma ku
ɗ
a
ɗ
en da ya turo mata a take tayi sadaka dasu tana ayyanawa a ranta bab
u dalilin da zai saka taci ku
ɗ
in da take da tabbaci akan a hanyar fashi da makami aka samesu haram kenan.
Ta
ɗ
auki takardar da ya bata ta
ɓ
oye a kasan akwatunta. Gudun kada ya dameta da kira ta zare layinta ta ƙarya ta ha
ɗ
a da wayar ta
ɓ
oye ta sayi sabuwa
dukkanin wanda ya tambaya tace waccen wayar ta
ɓ
ata ne.
Kwana biyu basu ganin Haidar yana zuwa daukarta har Aysher ta tambaya, bata nuna mata komai sai cewa tayi, "Yayi tafiya kuma zai
ɗ
a
ɗ
e shine ya mayar dani gidan Baba Malam."
Ƴ
ar naci Surayya ta damu
sosai barin ma da ta shaku dashi take jin sonsa a ranta, a kullum sai ta kira lambarsa amma a kashe, ta gaji da nuku-nuku ta samu Labiba.
"Mai gidan yayi nisan zango kwana biyu bana gani yana zuwa daukarki, ai soyayyarku tana burgeni."
Ta takaice Labiba
ta amsa mata da, "Ehh." Daga nan bata sake furta komai ba, ƴar nacin bata haƙura ba ta ƙara jefo wata tambayar wacce tafi kama da ta rainin wayo domin budar bakinta cewa tayi, "Wani gari yaje?"
Labiba ta
ɗ
an kalleta sai kuma tace, "Amfanin me sanin garin
da yaje zaiyi maki."
Daga nan ta rufe bakin tambaya'u uwar tambaya ai ko motsin kirki bata ƙara ba har suka gama lecture din suka fita.
******
A zaman Labiba da Hajiya Gwoggo Matar Baba Malam tayi ƙiba tayi bulbul bata da sauran damuwa, da safe tayi sh
ara tayi mata wanke su ha
ɗ
a karin kumallo a tare idan ta dawo makaranta ta tarar da abinci, tana duro kafa Hajiya Gwoggo zata tareta da sannu da zuwa tana nuna mata tausayawa akan wuni da take makaranta, da safe idan zata tafi tana mata addu'a, kayi aiki d
aidai karfinka kuma a saka maka albarka ayi maka addu'a, kai zama da mutanen kirki yayi.
Ba irinsu Hakima ba, masu tisa mutum a gaba da makirci, a sakaka aikin da yafi karfinka sannan a bika da mugun kalami, a kullum tana godewa Allah da ya yanke mata zam
a da Hakima don Matar makira ce ta kin fari.
Bayan tafiyar Haidar da sati
ɗ
aya Alhaji Sadi yazo har gidan yana tambayarta ko zataje tayi masu kwana biyu, bata yarda ta amsa ba saidai ta kawo mashi uzuri ta sauya akalar hirar zuwa wata maganar daban.
****
**
A zamanta da Hajiya Gwoggo ta
ɗ
auki darasin rayuwa sosai haka zama yake da kakanni zaka koyi darasin rayuwa da zamantakewa sannan kuma zakaji hausa na karin magana da salon magana daban-daban.
A cikin wa
ɗ
annan darussan rayuwar ne ta tsinci kurakuran d
a tafka a zamanta da Haidar, duk da abun da yayi mata da ciwo amma maimakon fushin da aibatashi da ta rinƙa yi tana kiransa makashi
ɗ
an fashi, da zaunar dashi tayi tai mashi nasiha ta rinƙa nusar dashi gaskiya da sai yafi, mugun halinsa yana cutar da mutan
e da yawa wanda idan tayi sanadin shiryuwarsa jihadi ne tayi zata samu lada ba ka
ɗ
an ba, amma maimakon ta
ɗ
auki turgar gyaran sai ta saka fushi a ranta ta rinƙa jifanshi da sunayen da babanta kansa bazai tsallake amsasu ba tunda halinsu
ɗ
aya.
Abunka da ri
kicin tsufa wani lokacin a gabanta Baba Malam zai tisa Hajiya Gwoggo da fa
ɗ
a amma ba zata tanka koda ita take da gaskiya, har yayi fa
ɗ
an ya gama ba tace uffan ba sai idan ya gama ta bashi haƙuri, idan kikaga yana fa
ɗ
an tayi magana to haƙuri ne zata bayar,
da zamu
ɗ
auki rabin haƙurin da iyayenmu da kakanni sukayi a gidan aure da munga alfanu mai yawa.
Tunanin Haidar ya cika mata zuciya tana kiran numbarsa amma bata shiga, tana ji da zai dawo zata komawa auren shi ko don saboda ta gyara halayyarsa ya daina f
ashi da makami ya koma mutumin kirki wanda al'umma zatayi alfahari dashi. Saidai kwanaki sun shude tana zaman jiran dawowarsa amma shiru kakeji kamar an shuka dusa.
A kullum idan har zataje makarantar sai ta ha
ɗ
u da Ustaz Haroon saidai bata ta
ɓ
a shige ma
shi saidai kallo daga nesa-nesa, ranar ta fito daga aji tana sauri domin ta isa zuwa motarta kafin hadarin da ya gangamo ya saukar da ruwa, bata ankara ba saidai ji tayi tai karo da mutum ta
ɗ
ago tana fa
ɗ
in, "plz Yi hakuri ban.." sauran maganar ta makale m
ata a maƙoshi a sanadin wanda ta gani a gabanta Dr. Haroon ya kafeta da idanu fuskarsa dauke da mamaki,Amma ba fara,a.
Bata iya cewa komai ba, ta juya da sanyin jiki ta nufi hanyar motarta, har zaibi bayanta sai kuma ya tuna auren dake a kanta da sauri ya
dakatar da kansa.
Jikinta a sanyaye ta koma gida bayan tayi wanka taci abinci suna zaune a parlour tana taya Hajiya Gwoggo zugar zogale da zata dafa tayiwa Baba Malam kwado yayinda aka fara yayyafa ruwa a garin yanayin garin yayi
ɗ
a
ɗ
i da ni'imar sanyin.
Hajiya Gwoggo ta lura da yanayinta tace, "Labiba miye yake damunki kika dawo ba'a yanayin da kika fita ba."
"Na tuna da Ummata ne sai jikina duk yayi sanyi, uwa mai dadi."
"Addu'a ya kamata kiyi mata ba wai ki
ɓ
ata ranki ba, Allah ya jikanta ya gafarta
mata."
Labiba ta amsa da, "Amin." Tana mai jin dadin zaman da takeyi a gidan babu takura babu hantara sai addu'a da san barka ma.
Ya zamo dai ita yanzun batada wata damuwa,saita Dr kawai, tana jin yanzun abinda ya rage mata shine hanyar da zatabi don had
uwa dashi su gana,tanason jin ba,asinsa na fuffusge matan Nan da yake.
*******
Yana jan motar yana tunawa da ita da abubuwan da suka faru a shekarun baya, isarsa gida yayi daidai da fara ruwa da aka yi kamar da bakin kworya, koda ya kutsa kansa a falon wa
ri da hamami ne ya ziyarci hancinsa, ya
ɗ
aura idanunsa akan matarsa Maryam dake zaune akan kujera da
ɗ
aurin kirji tana kallon tictok a wayarta, kwanon da taci abincin safe da rana suna a gabanta da alama ko hannunta bata wanke ba, duk tashin wari da karni
da falon yake amma haka take zaune ba tareda ta damu ba.
Ranshi ya sosu amma sai ya taushi kansa ya toshe hancinsa daga shakar warin falon dake barazanar juye mashi kai, yace, "Masu aikin basu shigo sun gyara falon bane.?"
Kanta tsaye tace, "Ina falon s
hiyasa basu gyara ba, daga baya kuma naga lokacin dawowarka yayi na korasu bangarensu,don babu dalilin da zaisa suzo suna kalle min miji." Tafada kanta tsaye ba wani shakku.
Maryam ƙazama ce ta karshen karshe, idan nace ƙazama ina nufin babbar ƙazama, bab
u tsafta ta jiki babu ta muhalli, haka take ga shegen kishi na fitar shari'a, ga ganda da son jiki na fitina, tafi gane tana zaune a girka a bata taci, ta goge hannu da zani ta cigaba da harkokinta, dan idan ta tatace sai gidan ya iya sati bai ga tsintsiya
ba, hakan yasa ya dauko masu girki da gyaran gidan amma saboda ƴar ganda idan tana zaune a parlour ta gwammace su fasa gyaran da dai ta tashi ta koma sama.
Duk ranar da ya dawo basu gama girki ba saidai yayi order,Daya dawo kuwa sunajin horn din motarsa
to fa sai kowaccensu ta kama kanta domin kina yarda in ya hadu dake by mistake to kuwa a ranar Maryam zata saitaki hanya saidai a nemo wata ƴar aikin.
Yauma tana zaune a falon tana kallo suka zo zasu gyara ta hana a cewarta kada su takurawa hutawarta. Su
ka girka suka zubo mata ta zauna ta cinye tana Santi saboda ita ba abinda ta iya na daga bangaren kowanne girki,jin akasin dawowarshi da wuri ya saka suka tsere ba tareda anyi mashi girkin nashi ba ma, kenan saidai ya siyo yaci ko kuma ya girka da kanshi,
gyaran falon ma ya rataya a wuyansa ko kuma gidan ya kwana yana wari da hamami.
Ta
ɗ
ago ta zuba mashi idanu tana yaba kyawun mijin nata a kullum idan ta kalleshi sai taga yana ƙara mata kyau shiyasa ba zata gajiya da nuna kishi ba, babu dalili tana zaune
wata shegiyar tazo a raba masu kwana, idan akan kishinsa ne saidai a mutu.
"Sannu da zuwa." Ta fa
ɗ
a tana
ɗ
an sakin murmushi.
Ya kai dubansa akan dinning table yaga wayam yace, "Abinci fa?" Kanta tsaye tace, "Na cinye wancen kafin su girka wani kazo amma
ay babu damuwa tunda ka iya sai ka shiga ka girka daga nan ka ha
ɗ
a mana da na dare kawai,sannan nima zanci yanzu kafin na daren."
Maganarta ta bashi takaici matuƙa amma sai ya taushi ya haura sama, yaransa biyu Sultan da Salma suka bi bayansa, ya saka mak
ulli ya bu
ɗ
e dakinsa yayinda wani kamshi mai sanyi ya ziyarceshi, ya zuba kudi ya gina gida har gida amma Maryam ta lalata gidan da kazanta, ta saka gidan ya tashi aiki, cikar gidan da batsewa dakinsa kawai yake iya shakuwa.
Yaran suka zauna suna wasa, Su
ltan yace, "Abbie falon wari yakeyi na fa
ɗ
awa Momi amma sai ta koreni."
Ya shafa kan yaron yace, "Ku cigaba da wasa yanzu zanje in gyara da kaina." Tunda ita matar gidan tafi karfin tayi shi zai gyara da kansa, daga shi sai guntun boxer da farar singlet y
a sauko ya hau gyaran falon yazo kan kujerar da take, tace, "Ayyerh nikam ka haƙura da wannan gyaran baka ganin hutawa nikeyi."
Wani kallo da yayi mata babu shiri ta miƙe ta haura sama tana mitar ya hanata hutawa ya katse mata jin dadi.
Bai kulata ba ya
cigaba da gyaran falon ya gama yayi mopping ya kunna turaren wuta a take iska wajen ta cika da kamshi sa
ɓ
anin warin hamami da yake tashi a
ɗ
azu da zarnin fitsarin su sultan da sukeyi akan tsadaddun kujerun.
Daga haka ya shiga kitchen domin girka abun da z
aici, sanin tunda ya dawo ba barin masu aikin zatayi su shigo ba wannan ya saka ya ha
ɗ
a har da abincin dare yayi ya zuba da yawa ya wuce dakinsa ya tarar da ita zaune har