Showing 36001 words to 39000 words out of 50822 words

Chapter 13 - LABIBA Complete

ta fara mashi kazanta.

Ya murtuke fuska ya nuna mata kofa, "Tashi, daga zuwanki har

kin lalata min daki da kazanta, shiyasa na daina barinsa a bu

ɗ

e saboda yadda kike mayar min dashi bola."

Bata motsa ba sai cewa da tayi, "Ayyerh ka barni in huta mana, dakin nawa ne yayi kazanta babu wajen da mutum zai

ɗ

aura kugunsa ya huta..."

Ya katse

ta da fa

ɗ

in, "Ke kuma ganda da son jiki ya saka baki gyarawa ko? To tashi ki bani waje ni bazan iya da wannan kazantar taki ba."

Gyada takeci tana watsar da bawon akoina.

Tayi wuri wuri,tana son Hira da mijinta Kuma babu dalilin da zai sakata komawa dak

inta wanda shirgi yayi yawa har babu wajen

ɗ

aura kafafu, kuma dai ba zata iya sauka parlour ba.

Maryam tana da jiki shirim,Wanda daga baya ta zama Hakan,saboda hutu da rashin son Aiki Dan motsa jiki Yana taimakawa, kyakykyawa ce fara iyayanta masu dashi n

e,tana mugun son Dr Haroon Wanda aka hada Aurensu saidai matsalarta Daya wannan kazantar da rashin iya girki,Amma fa ta bangaren sex ba dama ne,jarababbiya ce ga naci agado,gashi ba,a iya salo salon kwanciya ba saidai abaje ayi wargajaja miji yayi aiki shi

kadai ita Kuma ihun dadi kawai ta iya...

Muje zuwa Dr kana da Aiki.

😃

Turkashi

Muje zuwa

[01/10, 9:09 pm]

: *LABIBA*.......



🏵



🏵



🏵



_The Emotional Story_



😰😰😰😰





Na _Nabilancy love

_

💘

*Auntyn S and S*

______________________________

🌈🇰

AINUWA

🇼

RITER'S✍

🏼

*

🇦

SSOCIATION

🤝🏻

*

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

_________

_____________________



Page

2

7 and 28

Duk haƙurinsa amma a yau Maryam ta kaishi bango ya murtuƙe fuska yana nuna mata kofa, "Zaki fita ne ko kuma sai anji kanmu, idan dakin naki ba ya maki dadin zama sai ki daina kazanta ki zage ki gyara ko kuma ki sak

a masu aiki su gyara maki." Sanin kanta ne yana da haƙuri amma idan aka kaishi bango mai zafi ne wannan ya saka santa a likkafa ta miƙe ta fita, ta koma parlour ta hakimce, shegen kishinta yayi mata yawa ji take da ta kira masu aiki su gyara mata a wannan

lokacin da yake a gida ta gwammace ta kwana a falon ya fiye mata rana ne su kwana dakinsa.

Gobe dai zata raya gori ta zauna a gabanta su gyara mata daki (Kai Maryam ta cika kuddar mace).

*****

Washegari Labiba ta dawo ta tarar da Hajiya Hakima a gidan,

abun ya bata mamaki ba ka

ɗ

an ba, matar da tana iya kulla shekaru ukku bata zo gidan ba itace yau ta wanko kafafu tazo, da walakin goro a miya, duk yadda aka yi akwai mugun abun da take kitsawa.

Kamar wata mutuniyar kirki Hakima tace, "Sannu da zuwa ƴata t

un

ɗ

azu nazo ina ta jiranki ki dawo in ganki kafin in wuce tunda kinyi mana hijara."

Labiba ta cika da al'ajabi Hakima ce take kiranta da

ɗ

iyata, lalle ne bariki alalar gero idan baka iya ba ya ƙwa

ɓ

e maka.

Ta

ɗ

an murmusa tana mai dora kugunta akan kujera

ta gaishe da ita, "Ina wuni?"

"Lafiya lau

ɗ

iyata, ya karatu?"

"Alhamdulillah."

Hakima da neman jin ba'asi tace, "Ya kuma mai gidan?"

Labiba tace, "Yana nan lafiya lau."

Hakima tayi wani shegen murmushi cikin ranta tace, "Yaro man kazo, ke ƴar

ɓ

oye-

ɓ

o

ye, aje a dawo dolenki ki fa

ɗ

i gaskiya." Boka ya tabbatar mata da babu Haidar babu dawowa garin asirin da aka yi mashi zaiyi mashi togaciya daga dawowa.

Ita fa Labiba wannan nan nan din da Hakima takeyi da ita tsoro yake bata sanin mugun halin matar da ku

ma mugun nufin da take jifanta dashi a rayuwa.

Yak'e kawai take tana maida mata amsa har ta karaci fi'ilinta tayi haramar komawa gida, tunda ta koma gida ta kasa samun kwanciyar hankali nutsuwa da hutu da ta gani a jikin Labiba ya cusa mata bakin ciki ba

ka

ɗ

an ba.

Tana da tabbaci akan Haidar bazai dawo ba amma ta rasa abun da ya saka yarinyar take ta ƙara habbaka tana murmurewa hutu ya zauna mata wanda ba shine tayi zaton gani a wajenta ba, aikuwa da sake saidai boka fa ya sake wani aikin, bata yarda da w

annan aikin ba.(A sonta labiba taita Shan wahalar Rayuwa,ta kare a Auren talakan futuk Wanda zatasha wahala Dan bazata bari ma Alhaji yataimaka mata ba)

Ta

ɗ

auki wayarta ta kira kawarta lantana tana

ɗ

agawa ko sallama ba tayi mata ba tace, "Ke nifa ina ga

nin wannan aikin da akayi akan mijin yarinyar nan bai kamashi ba, duk da bai dawo ba amma har yanzu babu alamar damuwa a tattare da ita saidai hutu da kwanciyar hankali ta murmure abunta don haka ki koma wajen boko ayi mashi aikin da zai tsani dawowa garin

nan, sannan ita kuma ayi mata asiri da zata rasa mashinshini ta koma kamar mujiya a cikin mutane."

Daga

ɗ

aya bangaren Lantana tace, "An gama ki turo kudin sai inje wajensa din."

Sun jima suna waya suna kitsa tsiya kafin suka ajiye wayar Hakima tana saki

n murmushin mugunta kana ta fashe da dariya tana fa

ɗ

in, "Labiba idan har kina raye ke da farin ciki saidai ki gani a makota."

Tun daga ranar da suka ha

ɗ

u take yawan attempting gaishe da Dr. Haroon ko kuma tayi mashi magana amma ba ya kulata saidai ya amsa

kawai ya wuce.

Ta rasa me hakan yake nufi,kamar Bai Santa abaya ba, a saninta ba rabuwar tsiya sukayi ba, ya sanar da ita ne a kurarren lokaci, kuma ta bashi haƙuri, ko babu komai fa abaya da yanzun ita dalibarsa ce bai kamata yake mata haka ba, sai take

jinta kamar wacce tayi mashi wani babban laifi mai girma.

Abun yana ci mata tuwo a kwarya tun tana haƙuri har taji ba zata iya hakuraba,ta yanke kawai taje mana ta sameshi har ofishinsa bcoz ta gaji da dauke kai da yake mata kamar wacce ta yaudareshi a

wancen lokacin.

A nitsenta ta shiga da sallama adauke abakinta,fakistan ne AJikinta Riga da wando da Dan hijab akanta sai siririn glass Daya karawa face dinta kyau,wani qamshi takeyi me shiga Rai Wanda Hakan ne ya rikita kwalwarsa qamshin ya daki hancinsa

,kana siririyar muryarta ta daki dodon kunnenta.

Caraf suka hada idanu,atare zucuyoyinsu suka buga,wani Abu ya ziyarceshi.

Bata jira umarni daga gareshi na gurin zama ba taja kujera ta zauna idonta akansa.yayinda shikuma yai saurin Maida kansa kan Aikin

dayake na Mark.

"Barka da Aiki Dr.!

Ya

ɗ

ago idanu yana kallonta fuskarsa da alamun mamaki na ganinta a office din nashi, Labiba zcy ta karye sai kawai ta fashe da kuka tana fa

ɗ

in, "Dr shin wai baka ganeni bane,ko ka manta dani,? ko kuma na yaudareka ne a

wancen lokacin, ka gaya min wai ko bamuyi rabuwar ƙalau bane da idan ka ganni kake

ɗ

auke kai kamar baka sanni ba, idan na gaisheka kana wani basarwa kk amsawa, alamun fa kamar nayi maka wani babban laifi,Dan Allah ka gaya min me nayi maka,ka gaggauta sana

r min ko na nemi yafiyarka."

Ya zaro tissue ya miƙa mata ta dauke kai tana mai cigaba da kukan,dan abubuwan sunyi mata yawa shi da take gani zata samu sauki a wajensa sai yake mata haka, haba sai kace wacce sukayi rabuwar tsiya-tsiya.

"Labiba ina dauke m

aki ne saboda kina da aure." Ya furta mata Hakan a kasalance.

Ta

ɗ

an kalleshi tace, "Sai kuma aka ce ka ganni ka dauke kai, let say har yanzu ina da auren ai kai malamina ne tun a shekarun baya, aikuwa sai nike ganin na ganka na gaishe da kai bazai zama w

ani abun ba."

Cewa da tayi 'let say har yanzu ina da auren' Ya sakashi ru

ɗ

ani sosai har ya haƙura saida ya tanka da furucin, "Ban gane abun da kike nufi da maganarki ba."

Kanta tsaye tace, "Abun da na fa

ɗ

a shi nike nufi."

Daga nan bata sake furta komai

ba ta juya ta nufi kofa ta tsinkayi muryarsa Yana fa

ɗ

in, "Ya kuma zaki tafi baki bani lambarki ba." Ta juya ta koma wajen teburinsa ta miƙa hannu ya bata wayar ta saka mashi digit dinsa ta juya ta fice.

*****

Hajiya Hakima tace, "Alhaji ina son zanje gidan

Baba Malam." Alhaji Sadi ya tsareta da tambayar, "Kiyi me acan." Shi fa bai yarda da yawan zuwanta gidan a wannan lokacin ba, matar da bata son zumunci dasu amma rana tsaka ta tsiri zuwa gidan, bini-bini sai tace zata je gidan Baba Malam bayan zuwan da ta

ke ba tareda saninsa ba saidai idan yaje ya samu labari ya nuna kamar yasan da zuwan while ba sani yayi ba.

Ta

ɗ

an waro idanu kamar da gaske tace, "Ban gane inyi me ba, gidan nan kamar gidan iyayenka yake tunda a nan aka riƙeka shine don nace zanje kake t

ambayata abun da zanyi, to gaishe dasu zanje inyi."

Ya

ɗ

an kalleta na tsayin lokaci kana yace, "Amma ai da ba haka kike ba, yanzu ne kika tsiri zuwa gidan wanda ni ban gane manufarki ba."

"Manufata

ɗ

aya shine zumunci idan kuma zumuncin da nike son sadawa

da kuma gaishe dasu da zanyi ne baka so sai in haƙura dama kaine ka ha

ɗ

a idan kace ka raba ai shikenan."

"A'a bance haka ba, kije Allah ya kiyaye hanya, ki gaishe dasu and please daga yau idan zakije gidan ki fa

ɗ

a min kuma ki rage yawo ace mace ita kenan

kullum fita kamar wacce bata da mafadi."

Maganar tayi mata ciwo arai kana kuma ta shak'a har ta rasa amsar da zata bayar gareshi saidai ba zatayi wannan gangancin ba gwara ta lalla

ɓ

a taje gidan ta ajiye layar a inda boko ya fa

ɗ

a mata idan yaso idan ta

dawo sai ta mayar da raddi ai ta riga dai taje ballantana ace an fasa barinta.

Ta yafa mayafinta akan kafa

ɗ

a ta fita tana tuƙa motar tana murmushin mugunta a dukkanin lokacin da ta tuna kalaman Lantana, "Boka yace ki saka ackn akwatin kayanta shikenan ko

mai yazo karshe yaron bazai ƙara marmarin dawowa inda take ba zaima mance da ita,sannan zata koma kamar mujiya a cikin mutane zata rasa mashinshini kowa zai fita daga harkarta har cikin kawayenta ma"

Ta bugi sitiyari tana murmushin mugunta, "Yarinya kin g

ama yawo, uwarki ma ta kara dani bataji da

ɗ

a

ɗ

i ba ballantana kuma ke da aka haifa shekaru ashirin da doriya da suka wuce."

A tsakar gida ta samu Hajiya Gwoggo zaune akan tabarma tana hutawa ta zauna a gefenta ta gaishe da ita tana ajiye mata leather da t

azo mata dashi a gabanta. "Gashi hajjaju." Tafada tana murmushi.

Hajiya Gwoggo tace, "Har da dawainiya, to na gode, Allah ya amfana."

Hakima ta baza idanu da kunnuwa domin fahimtar Labiba tana a gidan ko bata nan, dukkanin alamomi sun nuna mata Labiba fa

bata gidan,amma duk da haka ba tayi kasa a gwuiwa ba ta tambaya, "Ɗiyata Labiba bata Nan ne?"

Hajiya Gwoggo dake tauna goro tace, "Tana makaranta bata dawo ba tukunna."

Ta saki murmushi tana fatan har ta gama bata dawo ba, saidai Hajiya Gwoggo ta kasa t

a tsare taki tashi ballantana ta samu damar aiwatar da mugun nufinta akan Labiba na ajiye laya a inda bokan ya umarta.

Ta fara tunanin dabarar da zatayi ta shiga dakin Labiba ba tareda Hajiya Gwoggo ta zargi komai ba.

To fa jama'a, takardar saki dai tana

karkashin akwati sannan layar da aka ba Hajiya Hakima ta saka itama a karkashin akwati aka ce ta saka. SHIN ME KUKE TUNANIN ZAI FARU?

KAI WANNAN MATA TA CIKA JAKADAR KULLA TSIYA

Muje zuwa

[01/10, 9:09 pm]

: *LABIBA*.......



🏵



🏵



🏵



_The Emoti

onal Story_



😰😰😰😰





Na _Nabilancy love_

💘

*Auntyn S and S*

______________________________

🌈🇰

AINUWA

🇼

RITER'S✍

🏼

*

🇦

SSOCIATION

🤝🏻

*

```{United we stand and succeed;Our ambition is to enterta

in & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

______________________________



Page

29 and 30

Tana zaune tana juya dubarar da zatayi ta shiga dakin labiba ta saka laya a kasan akwati, ta jiyo ƙarar mota, yayind

a motar Labiba ta kutso kai, ta tabbata dai aiki ya kwanar mata domin duk hatsabibancinta ba zatayi gigi shiga dakin a lokacin da Labiba take a gidan ba.

Saida gaban Labiba ya yanke ya fa

ɗ

i ganin Hakima a gidansu, tun ba yau ba tasan wannan matar bata nuf

inta da alheri, matar da tana iya kulla shekara biyu ba ta ziyarci gidan nan wasu lokuttan sai Alhaji Sadi yayi jan idanu sannan take zuwa amma yanzu itace take masu zarya da sunan zuwa gaishe da tsofaffin.

Babu makircin wannan matar da bata sani ba don h

aka saidai a fa

ɗ

a mata wani tuggun amma ba wannan ba, tana da tabbaci akan wata kitimurmurar ce take kitsawa shiyasa take masu zarya a gida.

Ta karanta addu'ar neman tsari yayinda take sauko da kafafunta daga cikin motar ta doshi ciki, babu yabo babu fall

asa tace, "Ina wuni Hajiya?" Da yake babu idanun Hajiya Gwoggo a kusa bata amsa ba sai ta

ɓ

e baki da tayi ta kawar da kai.

Labiba tayi sororo tana kallon abun mamaki domin tana jin motsin Hajiya Gwoggo sai ta hau amsa gaisuwar tana fa

ɗ

in, "Lafiya lau ƴata,

ya karatu? Kin kwaso gajiya, Allah ya taimaka." Akan labbanta ta amsa da, "Amin."

Ta wuce dakinta tana al'ajabi lamarin wannan matar da kullum burinta taga diyar mijinta a wahala sai kace ta tare mata wani abun ne, idan akan gidan Abba ne ai ta bar mata

gidan ko? Ba gidansa take ba, a gidan marikinsa take amma da alama duk da haka bata tsira.

Hakima bata ƙara minti biyu a gidan ba ta miƙe ta wuce tana ayyana a daren ranar zatayi tunanin mafita kafin washegari tayi masu durar mikiya ta aiwatar.

Washegari

Labiba tana fita makaranta sai ga Hajiya Hakima da kaya niki-niki, Hajiya Gwoggo ta bita da kallon mamaki sanin ba ma'abociyar zuwa gidan bace ba, amma a tsakanin nan ba zata iya kirga zuwan da tayi masu ba, kayan da tafo dasu ne niki-niki ya ƙara cika ma

ta zuciya da mamaki.

Saidai bata tanka ba illa iyaka amsa gaisuwar da tayi mata da, "Lafiya lau, sannu da zuwa."

Hajiya Hakima ta saki murmushi tana fa

ɗ

in, "Yauwa, kin ganni na dawo ko? Tun jiya naso in tafo mata da kayan sai kuma na manta, ganin ban zo

dasu ba ya saka banyi maganar a jiyan ba."

Hajiya Gwoggo ta

ɗ

an dubeta domin alamun rashin gaskiya ya bayyana a lamuranta, saidai shima bata tanka ba ta zubawa sarautar Allah idanu.

"Ina dakinta in kai mata," Hajiya Hakima ta tambaya.

Hajiya Gwoggo tace

, "A'a ki barshi a nan idan ta dawo ta shiga dashi da kanta."

Hakima cikin ranta tace, "Ji min tsohuwar nan zatayi min salalar tsiya ina kulla tuggu zatayi min warwara, aikuwa baki isa ba, in kin san wata baki san wata ba." Duk a cikin zuciyarta take kits

a wannan maganar.

Amma a zahiri sai cewa tayi, "A'a gwara in kai mata, lokacin da zata dawo a gajiya ce take daukarsu kanshi aiki zai zamar mata."

Hajiya Gwoggo ta jinjina kai ta nuna mata dakin ba don ta yarda da abun da ta fa

ɗ

a ba, kawai dai taga gudun

ruwanta ne.

Hajiya Hakima ta kwashi kaya niki-niki ta wuce dakin, tana shiga tayi watsi dasu a tsakiyar dakin ta zuba idanu domin ganin inda akwati yake domin kanwarta ta gaya mata boka ya tabbatar mata da a cikin akwatu kawai aikin zai aikatatu.

A gefe

ta hango akwati ta ƙarasa da zummarta ta kwantar dashi ta bu

ɗ

eshi tana matsawa da kayan ciki sannu a hankali har ta kai kasanshi saidai mi tana kokarin saka layar sai tayi arangama da wata takarda da ta dauki hankalinta har saida ta cire hannu ta

ɗ

auka ta

warware tana dubawa.

Takardar saki ce wacce take nuni da cewa Haidar ya saki Labiba, bata san lokacin da ta saki murmushi ba, tuni ta manta da maganar laya, garin kitsa yadda zatayi kwakwazo ta fasa maganar ta yadda layar ba tareda ta sani ba.

"Shegiya

ashe sakinta yayi tazo tana raina mamu hankali akan tafiya yayi, ashe ba tafiyar yayi ba, aikuwa tunda har na gani sai kowa ya gani."

Ta

ɗ

aura hannu aka tana fasa ihu, fadi take, "Mun boni Mun lalace." Ita dama haka take idan abun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login