Showing 42001 words to 45000 words out of 50822 words

Chapter 15 - LABIBA Complete

/>
ɓ

e ta

ɓ

e kadan yayi wa motar aikuwa saita tashi kamar ba itace dazu taki

gaba taki baya ba, yanayin yadda bakaniken ya gudanar da aikin da kuma kwarewa da ya nuna ya saka ya burge SOJA BOY.

Har ya kasa hakuri yace, "Don Allah nima akwai gyara da zakayi min ina da magana da kai." Ya jashi zuwa gefe, "Idan mun sauka zanzo wajen

ka a ina kake zaune,? akwai taimakon da nike son kayi min, koda yake tunda kazo da abun hawa muje kawai." Haidar ya fada ba fargaba da kwarin guiwa.

Da farko Yusuf ya tsorata dashi amma kuma ganin bai yi kama da mugaye ba sannan kuma kalaman bakinsa babu

wanda yake nuni da rashin gaskiya wannan ya saka yaji ya yarda dashi, ya jinjina kai yace, "Okay babu damuwa muje din."

Suka wuce a motar Yusuf din, akan hanyarsu bayan wasu Yan dakika da giftawar shiru tsakani kowa da tunanin da yake ,sai kawai HAIDAR ya

yanke shawarar sanar dashi gaskiya,ko zai taimaka masa, ya

ɗ

an yi gyaran murya sannan yace, "Ranka ya dade kayi hakuri amma babu wani aikin da zakayi min, bazan

ɓ

oye maka ba ni bakone ban san inda zan dira ba, ban san kowa ba kuma aiki nike nema, nutsuwar

ka da kwarewar da ka nuna akan aikinka naji kwadayi zama dakai da koyon Aikin,shi ya saka nace bari in biyoka idan akwai hali ka taimaka ka bani masauki, naji ne hakanan jinina ya ha

ɗ

u da kai ina son in koyi aiki a wajenka."

Yusuf ya dan dubeshi har zaiyi

wata magana sai kuma ya fasa ya gya

ɗ

a kai yace, "To shikenan babu damuwa."

Da fari yayi niyyar tsayawa ne ya saukeshi saidai ya rasa abun da ya hanashi, sai yake jin yana san ya taimaka mashi kuma ya rasa dalili, yadda mutane suka

ɓ

aci, lamarin yana da w

ahalar sha'ani amma sai ya kuduri alheri a ransa yana idan ma da wani sharrin yake nemansa, yana rokon Allah ya ku

ɓ

utar dashi.

Ya bu

ɗ

e baki yace, "Kamalarka da nutsuwarka ya saka ina ji a jikina cewa ba zaka cutar dani ba, a maimakon inje in hadaka da yar

a ga kuma gajiyar tafiya da ka kwaso, naji a raina zan iya rikeka ka zauna a wajena har ka koyi aiki."

Haidar yace, "Da kuwa ka taimakeni, na gode sosai, Allah ya saka da alheri."

Yusuf ya kaishi masauki a wani katafaren gida mai kyau, Yusuf yaron mai gi

dan ne yana zaune a boys quarters, suka shiga ciki, mai gidan shine ya koyar da Yusuf aikin kanikanci amma daga baya da ya samu faraga ya koma kasuwanci sai ya mallaka mashi garejin duba da kwarewarsa da sanin aiki da kuma dagiya da yake dashi, ga rikon Am

ana ga hankali,ya daukoshi yana zaune dashi a gidansa, rikon Amana da gaskiyar Yusuf ce ta janyo haka domin yasha kwadashi a hanyoyi mabanbanta amma bai ta

ɓ

a samunsa da laifi ba.

Yusuf ya sakewa Haidar kamar sunyi sabo, yana ta haba haba dashi, masu iya m

agana suka ce bakonka annabinka, ya ba shi abinci yaci yayi wanka kafin ya kwanta yana jin dadi akan karramashi da wannan bawan Allah yayi wanda a yau ne ya fara haduwa dashi.

Haidar yaga yanda ake nuna kauna da tarairayar Yusuf agidan gashi yace gidan ub

angidan sane,sai yaketa jinjina abin don Aike ake tayi masa na Yan Aiki akan me yakeso,me za.a kawo masa,Ga abinci Nan ankawo masa walli ishi da akaji yazo da bako.

Ubangidan Yusuf Alhaji Aminu yana da mata guda

ɗ

aya tilo Hajiya Zainab dake aikin asibiti

ma'aikaciyar jinya ce wato nurse.sun rikeshi tamkar Dan cikinsu sunaji da Yusuf sosai.

Kwana sukayi hirar duniya da yake shima Yusuf magananne ne kamar dai Haidar ayi wannan hirar a sauka a kama waccen inkaga gansu tamkar sun Shekara atare, har aka gangar

o inda Haidar yake bashi labarin jihar Kano, yace, "Ni fa dan Kano fa."

Yusuf ya cika da mamaki, yace, "Kana nufin kai bakano ne."

Haidar ya gya

ɗ

a kai yace, "Tabbas haka ne."

Yusuf yace, "Nima dan kano ne, a unguwar naibawa, neman kudi na fito Allah ya

jehoni legas,alokacin hakanan kawai naji na tsani kano,aranar da zan bar Kano ko sisi banida shi amma haka na siyar da wayata na baro kano na kama hanyar legas ba tareda nayi cikakkiyar sallama da ahalina ba."

A nan Yusuf yake bashi labarinsa na gida kan

o da kuma gwagwarmayar da yasha na tsangwamar matar uba,duba da yanda aka Kori uwarsa sukasha wahala shi da kanwarsa alokacin.

"Na rasa dalili tunda na baro kano naji baki daya hankalina ya rabu da garin,bana kaunar ma inji ana maganar mutanen garin ko su

nan garin bana kaunar a ambata agabana,Amma nakan tuno iyayena da kanwata wani Sa,ilin,kai kofa wataran naji hankalina ya karkata idan na fara shirin komawa sai in fasa haka kawai.

Soha boy yace"Tab,Aiko duk Ranar da burina ya cika nasamu abinda nazo nema

dakai zamu koma Kano.

Dariya kawai Yusuf yayi yace," To may be kayi Nasara.

Yusuf ya fa

ɗ

a da tone da yake nuni da cewa abun yana ci mashi tuwo a kwarya.

Haidar ya gyara zama yace.

"Kuma baka taba sakawa anyi maka addu'a ba?, baka tunanin ko matar baban

ka ce tayi maka wani mugun abun, kasan shi lamarin mutanen duniya wani fa kana zaune dashi lafiya amma shi haushinka yake ji aransa yana ji zai iya kashe ko nawa ne domin ganin bayanka."

Yusuf yace, "To nidai tunda na baro kano hankali bai koma can ba, ji

ma nike bana son komawa kwata-kwata, a wani lokaci da na tashi hankalija akan ina son zuwa kano inga Ummana har kudi mai gidana Alhaji Aminu ya bani a lokacin yana kara karfafa min gwuiwa akan inje in ga iyaye, kanne da ƴan uwa, magana ta tashi rigi-rigi

na fara shiri, babu zato babu tsammani naji komai ya fita daga kaina, mafi yawan lokutta ina fara tunanin kano sai inji duniyar tayi min zafi, boom na manta da maganar kuma na rasa dalilin da yake janyo min haka."

Haidar ya dubeshi da tausayawa domin ya l

ura kamar akwai asiri a lamarin, shawarar dazu dai ya ƙara bashi, "Gaskiya ya kamata ka samu malami ya tayaka da addu'a sannan kuma ka nemi kariyar jikinka domin abun da yake faruwa dakai abu ne da bai kamata a zuba idanu a kansa ba, dangin, iyaye, kanne,

bai kamata ayi wasarairai da lamarinsu." Yana ayyanawa a ranshi ace shine yasan inda mamansa take ai bazai iya kwana daya ba tareda ya kama hanyar zuwa wajenta ba.

Yusuf ya jinjina kai yana jin dadin shawarar da ya samu daga gareshi, "Kaga ko a nan tarayy

ata da kai tayi min amfani domin na fahimci wani abu da ya shige min duhu tsayin lokaci shiyasa idan mutum yazo neman taimako a wajenka ka tsarkake zuciyar kayi taimakon, Allah yasan zuciyarka kuma shine mai tsarewa."

Haidar ya murmusa yace, "Hakane kuma

nima nayi maka alkawari akan zan tayaka da addu'a zan Kuma baka wadanda nasan zasu taimaka maka dafa,an." A nan Haidar yake fa

ɗ

a mashi dalilin zuwansa Legas, "Mahaifiyata nazo nema tunda mahaifina ya saketa ta tafi ta barmu." Nan dai Ya bashi labarin gwagw

armayar da yasha a rayuwa wacce har ta kaishi ga rasa aikinsa akan tuggu da kitimurmura da aka rinƙa ha

ɗ

a dashi ya gangaro kewar mahaifiyarsa da yayi Amma fa saidai ya tsallake gurare da yawa acikin labarin nashi, domin fadarsu babu abun da zai haifar sai

rashin yarda, babu mai hankalin da zai yarda yaba

ɗ

an fashi masauki saidai rashin sani wanda yafi dare duhu.(Kuma wannan is her privacy)

Yusuf ya jinjina kai yace, "Babu damuwa nayi maka alkawari zan tayaka nemanta." Haidar ya muskata da nufin fiddo hoton

ta dake a wallet dinsa yana fa

ɗ

in, "Bari in nuna mata hotonta." Yusuf ya girgiza kai yace, "Ka bari sai mun samu zama,ka HUTA sosai don akwai inda nike son mu fara nemanta kuma ina ganin za'a dace. Amma kai me zaka iya tunawa a kanta."

Haidar yayi jim san

nan yace, "Nidai nasan tana zaune a Victoria Island." Yusuf ya jinjina kai yace, "Kaga matar Alhaji itama asalin mazauniyar can ce amma ka bari ka fara koyon aikin tukunna idan ka huta ka kara fahimtar garin sai mu fara nemanta, gwara kaje mata a kana da a

bun yi itama zatafi jin dadin hakan, abun Allah ya sawwake idan ma tana a wani halin ne na rayuwa kaga kana da abun da zaka taimaka mata dashi." Jinjina kai Haidar yayi ,yanajin wani farin na shigarsa.

Ankara da sukai dare yayi sosai sai suka kwanta, wash

egari a tare sukaje gareji da sassafe suka fice sbd Yusuf ya Tara aiyuka ko mutan gidan basu tashi ba lokacin,ya fara nuna mashi ayyuka kuma babu laifi Haidar mai fahimta ne kuma yana

ɗ

auka.

Kwana uku sukai suna fitar wuri sbd duk a son Yusuf na son yaga

Haidar ya iya Wani abun aciki,haka zalika Suna yawan samun aiyuka ba hutu sbd da Damuna anfi samun gyara.

Akwanan sa na hudu agarin lagos basu fita da wuri ba Ranar suna ta son su shiga cikin gidan don Yusuf na don ya gabatar dashi gun Masu gidan,saidai

ita Kuma matar gidan Da suke kira da mamy ta fita sassafe ita Kuma Aiki a asibiti an mata waya akwai patience dayawa adakinsu.

Sai da Alhajinsu ya gaisa ya gabatar da Haidar amatsayin abokinsa ne daga Kano,Alhaji yasaka musu Albarka kana wata yar budurwa

agidan kyakyakwa da ita cikin girmamawa ta gaidasu har tana zolayar Yusuf da cewar"La Yaya Yusuf abokin naka yai min kama da wani classmate Dina.

Yusuf ya watsa mata kallo me kamar harara na wasa yace"to ko shine din.

Sukai dariya har Alhaji tace"A'a kam

a ce fa nace,tunda wannan ai kace Dan Kano ne.da shagwaba tayi maganar kana ganinta kasan Yar Lele ce Kuma Yar son jiki tana wani lallan gwabewa murya asanyaye.

Alhaji yace"Ho Muniba sai abarta!

Shi dai Haidar murmushi yake zubawa kawai Yana kallonta.duk

da wani iri yakejinsa kamar zaiyi zazzabi yau,ga wata fargaba na damunsa.

To aranar dai saidai muce tautsayi wanda baya wuce ranarsa, ranar sunata aiki a garejin karfe ya fadowa Haidar har saida ya suma.

Hankalin Yusuf ya tashi sosai take ya kira matar

mai gidansa Hajiya Zainab yana sanar da ita abun da ya faru, "Mamy Karfe ne ya fadowa

ɗ

aya daga cikin yarana gamu nan akan hanya kina asibitin ne?."

Tace masa E,tana can

A hankali yake bu

ɗ

e idanunsa da suke lumshe yana saukesu a kanta, koda shekaru sunja

amma kallo

ɗ

aya yayi mata ya ganeta da muryarsa da bata fita sosai yace, "Ammi." Saida ta kai kunnanta wajen bakinsa sannan ta samu zarafin fahimtar furucin da yake furtawa.

Tayi turus tana kallonsa dama tunda suka zo take jin wani iri, ga fargaba data c

ikata aikuwa tana dora idanunta a kansa taji yana yanayi da wani da ta sani,can ta ware idanu tayi masa qurr!kamar a mafarki Taga kamar gudan jininta data juya musu baya,kamar Wanda koyaushe take mafarkin son gani,haba Taga yanayin kama,ashe da itane kanta

yake mata yanayin, Aiko da muryar kuka tace, "Aliyu Haidar!..."

FINALLY YAU DAI HAIDAR YA HADU DA MAHAIFIYARSA.

MUJE ZUWA

[01/10, 9:09 pm]

: https://chat.whatsapp.com/Fuo3XSrIYYTLrK01nb8MV9?mode=ac_t

*LABIBA....*



🏵





🏵



🏵



Page

3

5 and 36

Nabi

lancy Love

💘

(Auntyn S and S)

Hamdala kawai Haidar yake saki,yayinda yake jin wani zazzafan karfi na shigarsa,take bakin ciki da quncin Daya shigo dashi garin Lagos ya yaye masa,kaunar uwa ta mamaye masa zuciya,ai Baisan lokacin Daya mike ba Yana fadin"

Ammi!Ammi na! I miss you so much Ammi...sai kuka.

Itama kuka ta fashe dashi tana fadin"Haidar!Aliyu na.! Sai ta rumgume kayanta tana bubbuga bayansa.

Yusuf ba baka sai kunne,ya kama Baki Yana Tu,ajjibun wannan babban Al'amari,ashe Mommynsu itace mahaifiy

ar Abokin nashi ma,lallai Allah Alhakkamu,sarki me jujjuya lamura,Almusawwiru me yaye damuwar bawa a sanda yaso,ashe ta hanyar shine yayewar damuwar bayin Allahn Nan biyu shine sanadin silar haduwarsu,yasha jin Mommyn tana fadin yaronta Yana Kano,takance t

ana kewar Aliyunta,takance masa da Aliyuna Yana tare Dani Dana hadaku kunyi Aiki tare Yusuf,to Ashe Allah zai hadasun,ashe ba itace zata hada ba ubangiji ne.

Ai Yusuf hannu ya daga sama yanaiwa Allah godiya.

Haidar Yana farin ciki ya rumgume Yusuf Yana f

adin"ABOKI kaga Ummina,mahaifiyata da na shigo Lagos nemanta,ashe ta silar ka ne.Allah nagode maka.

Yusuf Yana fara,a yace"Alhamdulullah Muna godiya ga sarki Allah Daya yayewa bayinsa damuwarsu ayau ya hada fuskokin da suke cikin kishirwar son haduwa da j

una akoyaushe,nafi kowa farin ciki kam,Ina tayaku murna shikenan ciwo ya warke Abokina.

Haidar yai murmushi yace"banajin ciwon,ya Warke Ammi muje gida.

Tana tsaye tana kallonsa tana jin wani sanyi cikin ranta ta kasa dauke ido akan yaronta Mafi soyuwa ci

kin ranta Wanda Taga ya zama wani babba a idonta,duk da ba wani uban shekaru ne dashi masu yawa ba All he's 34 years fa.,Amma dayake tana da girman jiki ga tsayi Sai idonka ya baka irin yakai to 40 dinnan sbd ingarma ne.

Ammin tace masa"Aa my son abari ak

ara baka kulawa a hospital dinnan kaga kafarka fa.

Yahau girgiza kai yace"Ammina,nifa na warke kumburi ne kafar,zata sab'e suman da nai kamshinki akaina ya farfado Dani,pls mu koma gida Muji history na juna na bayan rabuwar mu.

Ya kama hannunta Yana roko

.

Tayi murmushi ta Kalli Yusuf tace"Yaron kirki kaji abokinka zaiyi gaddama ko,so nake yasamu kulawa a hospital dinnan sbd indai sukasan yarona ne zasu kula dashi har zuwa warkewarsa ko bana gun.

Yusuf yace"Ai momcy kawai mu tafi gidan,Abokina Yana da ju

riya Kuma ai kece maganin dama gara mutafin inyaso yasamu hutu acan.

Duk da ba haka taso ba amma ganin sun dage bugu da kari ba wani ciwo sosai bane wannan ya saka ta amince bayan da ta dauki hutun domin kasancewa tareda

ɗ

an kwaya daya tilo.

Yana tafiya

yana dingashi har suka isa mota, Yusuf ya amshi ragamar tuka motar yayinda Aliyu da Momcy sune a baya ya kwantar da kansa a jikinta yayinda take jera mashi sannu.

Uwa mai dadi sai yake ji baki daya damuwarsa ta yaye, ya hadu da mahaifiyarsa farin cikinsa

a rayuwa, yana jin kaunarta har a zuciyarsa, bayan rasa mahaifinsa itace gatansa kwaya daya tilo da ya rage masa a rayuwa tunda har matar da ya aura ta kasa mashi uzuri, yana da tabbaci akan itace kadai zata soshi a dukkanin yadda yake, sannan ta tsaya tsa

yin daka tayi mashi addu'a da fatan shiriya.

Yusuf yayi parking a harabar gidan suka fito heading inside, ta kaishi

ɗ

aya daga cikin dakunan dake akan bene, ya zauna yana ƙoƙarin fara mata hira.

Momcy ta girgiza kai tace, "A'a kayi wanka kaci abinci kayi

barci ka huta tukunna." Ya shagwabe fuska shi a dole ba haka yaso ba, yace, "Please."

Ta girgiza kai tace, "Ban da gardama son, kaje kayi wanka kayi barci ka huta tukunna sai mu samu zama, hutawar da zakayi shine zaisa ka sami kwanciyar hankali da nutsuw

a kafin nan Alhaji ya dawo sai muyi zaman har dashi."

Ya gya

ɗ

a kai ba don yaso hakan ba, ta miƙe ta fita babu jimawa ta kawo mashi tawul, sabulu da sauransu har da jallabiya, bai san lokacin da hawaye suka zubo mashi ba, uwa mai dadi, ya rungumeta yana ji

n kauna da son mahaifiyar tasa yana shigarsa.

Before ya kullaceta akan gudunsa da tayi amma bayan haduwa da ita sai yaji zuciyarsa ta wanke ba ya jin komai sai tsantsar farin cikin haduwa da ita.

Ta share mashi hawayen tana bubbuga bayansa, "Kayi wanka k

a huta, ka tabbata kaci abinci kayi barci ka huta kaji."

Ya gya

ɗ

a kansa ta juya ta fita, ya jima zaune kafin ya mike heading to the bathroom ya b'ata lokaci sosai kafin ya sakarwa kanshi shower ya zura towel ya fito ya tarar da abinci akan teburi yana jir

ansa.

Smile ya saki yana mai jin sanyi a ransa, jinsa yake wani daban kamar wanda aka daukewa nauyi mai girman gaske daga saman kansa.

Ya shafa mai ya zura jallabiya ya feshe jikinsa perfumes masu kamshi da Momcy ta hado mashi dasu tamkar tasan shi ma'ab

ocin son kamshi ne.

Ya zauna akan kujera yana bude kulolin abincin, kamshi mai dadi ya ziyarci hancinsa ya lumshe idanu ya bude yana mai tabbatarwa kansa yadda abincin zaiyi dadi.

Ya dauki cokali ya kai abincin bakinsa ya lumshe yana kada kai yayinda dad

in dandanon abincin yake ratsashi.

Ya gama ya kora da zobo mai dan karen dadi, yana duba wayarsa barci yayi awon gaba dashi, Momcy ta shigo ta tarar dashi ya samu barci ta gyara mashi kwanciya, kamar wani karamin yaro dai(ita agunta ai yaronne) ta dauki w

ayar ta ajiye akan bedside drawer.

Ta tattara kayan da yayi amfani dasu ta fita dasu ta ba masu aiki su wuce dasu kitchen su wanke.

Gabanin magriba ya farka yayi alwalla ya fita harabar gidan inda ya samu Yusuf suka wuce masallaci, suna tare har bayan sa

llar Isha'i.

Momcy ta shigo ta tarar ba ya nan ta kira numbar Yusuf tana tambayarsa ko suna tare, daga

ɗ

aya bangaren yace, "Eh muna tare." Momcy ta sauke ajiyar zuciya tace, "Bashi wayar." Ya miƙa mashi wayar.

"Aliyu mi yasa ka fita ba tareda kayi min ma

gana ba?"

Daga

ɗ

aya bangaren Aliyu, "A gafarceni Momcy na farka ne gab da lokacin sallah kuma ban san wanne ne dakinki ba idan na tsaya tambaya zan iya rasa sallah shiyasa."

Tace, "Babu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login