Showing 12001 words to 15000 words out of 50822 words
In ji sa. Da sanyin mur
ya tace, "Tattakin zai saka kafafuna suyi min
ɗ
a
ɗ
i." Amma a ranta ba wannna ne dalilin ba, kawai ta fa
ɗ
a ne.
Suka jera suna tafiya, Ummi dake hangosu daga gefe ta saki murmushi tana masu fatan alheri, ta jima tana zargin son Labiba yake, tana da tabbaci a
kan Labiba zata samu rayuwar farin ciki a tare dashi koda ta samu ta fita daga kangin bautar matar uba.
A bakin get ya dakatar da ita, ta juya ta koma ciki tana jinta a cikin wani yanayi mai wahalar ganewa.
Tunda ya tafi maganar take manne a zuciyarta, t
ana tsumayin dawowarsa, tana ji dama ta wayi gari taga yazo, gashi babu damar ta kirashi a waya tunda bata lambarsa.
Bayan sadakar ukku Malam Liman ya nemi alfarma akan Alhaji Sadi ya basu Labiba su wuce da ita, amma Alhaji ya nuna mashi ita ce ka
ɗ
ai yake
da ita, ga kuma abun da ya faru da yayanta, ga mutuwar mahaifiyarta, yana da buƙatarta a kusa da shi.
Labiba tana tsugunne a harabar gidan yayinda take sallama da kakan nata wanda ya haifi mahaifiyarta. "Ki cigaba da haƙuri, ki zama mai yawan addu’a ga m
ahaifiyarki, ki zama mai biyayya ga mahaifinki, Allah yayi maki albarka." Ta amsa da, "Amin."
Ta lumfasa tace, "Kaka ka cigaba da sakani a addu’a, Allah ya kawo min mafita a rayuwata." Ya kalleta, "Labiba akwai wani abun da yake damunki ne?" Ya tambaya.
Labiba tace, "Akwai saidai fa
ɗ
in ba ya da wani amfani, muhimmin abun shine ku sakani a addu’a Allah ya kawo min mafita."
Malam Liman ya jinjina kai yace, "In sha Allah zamu tayaki da addu’a." Yana mai jin tausayinta, tana cikin damuwa, ga maraicin uwa, ga
shi da alama ba jin da
ɗ
in gidan mahaifin nata takeyi ba, tun kafin rasuwar Mama Saude tasha fa
ɗ
a mashi ƙalubale da take samu a gidan saidai ya bata haƙuri.
Gidan ya koma tsit daga su sai su, Hajiya Hakima tana ganin babu idanun mutane ta dasa musgunawa L
abiba da ayyukan gida, ko tausayin kaddarar rayuwa da ta shiga bata yi, tun ranar farko da Alhaji Sadi ya tsawatar har yayi mata ihu, ta zari mayafi ta fita shikenan bai ƙara tankawa ba saidai idan yaga abun yayi yawa ya miƙe ya koma ciki yana jin kuna a r
ansa amma ya rasa dalilin da ya saka yake kasa tsawatarwa koda kuwa yayi nufin yayi sai wani majanyi ya janye mashi hankali daga aikatawa.
Lokaci yana gudun tsere har anyi sadakar arba'in amma ta kasa takawa koda kofar gida ne, tana jin kamar idan ta fita
abun da ya faru da ita zai bayyana, gani take mutane zasu gane abun da ya faru da ita, ina zata kai wannan tabo da aka yi mata mai wahalar gogewa, taji ta tsani fita, ta tsani rayuwa, ta tsani rayuwarta, taji ta tsani kanta, tunawa da nasihar Ustaz Haroon
ne yake rage mata wani ra
ɗ
a
ɗ
in, tana zaman jiransa, tana tsammanin zaizo amma shiru babu shi babu alamarsa, tana ji ina ma zaizo, ina ma soyayya ce zai bayyana mata da kuwa tayi farin ciki marar misaltuwa, da kuwa zata bayyana mashi komai akan abun da ya
faru da ita, tana da tabbaci akan zai karbeta a yadda kaddara tazo mata, shine ka
ɗ
ai zai mutuntata, ya tausayawa halin da ta tsinci kanta a ciki.
Ta rasa mahaifiyarta, gashi mahaifinta an mallakeshi, bata da wanda zata tunkara da damuwarta, babu wanda yay
i mata saura da zai saurari damuwarta ya bata shawara. Tayi fatan Abbanta ya bari Malam Liman sun tafi da ita Maiduguri, rayuwarta a can sai ya fiye mata a nan saidai shine a hakku a kanta kuma ya nuna rashin amincewarsa.
********
A cikin duhun dare ya f
ito balcony ya kasa zaune ya kasa tsaye yana ta jerangiya, tunda ya
ɗ
an
ɗ
aneta ya rasa abun da yake mashi
ɗ
a
ɗ
i. Zuciyarsa ba ta da natsuwa. Hannunsa na karkarwa, ya dafe kansa.
"Me ya kaini?" ya furta murya babu amo. "Me yasa na bari har hakan ya faru?"
Y
a tuna yanayinta a lokacin da abun ya faru, yana tuna komai a cikin kwakwalwarsa. Muryarta, yadda take roƙonsa, yadda idonta suke cike da tsoro, yana dawo mashi tamkar ƙugiya a cikin ransa.
Ya zauna akan kujera sai kuma ya miƙe ya koma ciki yana kaiwa da
komawa a cikin
ɗ
aki kamar wanda ya zautu. Zafin zuciya da neman ramakon gayya ya kaishi ya baro ya lalata mata rayuwa, ba ita ce ta aikata mashi ba amma ya sauke gayyar a kanta, ji yayi ya ƙuntata, ya
ɗ
aura laifin komai a kansa.
Muje zuwa
[01/10, 9:06 pm]
: *LABIBA*.......
🏵
️
🏵
️
🏵
️
_The Emotional Story_
😰😰😰😰
Na _Nabilancy love_
💘
*Auntyn S and S*
______________________________
🌈🇰
AINUWA
🇼
RITER'S✍
🏼
*
🇦
SSOCIATION
🤝🏻
*
```{United
we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page
9 and 10
"Kaico..." ya furta, yana kallon saman silin. Duk duniyar tayi masa
ƙunci. Komai ya fice mashi a kai, babu abun da yake mashi
ɗ
a
ɗ
i, haushin komai yake ji.
Tsakar dare ne amma barci ya ƙauracewa idanunsa sai zallar tunaninta da nadamar abun da ya aikata mata. Zuciyarsa ta cika da tambayoyi, babu mai amsa mashi.
Shin ya z
aiyi da tunaninta da yake manne a cikin zuciyarsa? Shin zata ta
ɓ
a yafe mashi? Me yasa bata fitowa? Wani hali take a ciki?
Bayan faruwar abun sau ukku yana zuwa unguwar yana tsayawa koda zata fito ya ganta yaji sanyi a ransa amma ko mai kama da ita bai gan
i ba.
Koda a wancen lokacin da yayi tashen fashinsa Fatima ita ce mace
ɗ
aya da yake da tarayya da ita, sunanta Jennifer tana matuƙar sonsa, son da har yanzu idan ya tuna yake jinjina lamarin, a sanadin soyayyar da take mashi ta musulunta ta tashi daga Jen
nifer ta koma Fatima, daga lokacin ya daina tarayya da ita ya ƙuduri aniyar shiryuwa saidai KASH abun da Sadi ya aikata ne ya lalata, ya rasata ya ƙara tsunduma a ruwa ba tareda ƙara tunanin shiriya ba.
Idan ya rufe idanunsa Labiba yake hangowa da ni'ima
ya ji a lokacin da yake tare da ita, tun daga ranar da ya aikata mata hakan bai ƙara samun kwanciyar hankali ba, kullum tunani yake ba, ba zina yake ba tun bayan rasuwar Fatima bai ƙara tarayya da wata ba, amma tunda ya
ɗ
an
ɗ
anata ya tabbatar da ita ta musa
mman ce, yana ji kamar magana
ɗ
isu yana janyoshi zuwa ga tunaninta, yana tuna yanayin da ya samu kansa a ciki a lokacin da yake tarayya da ita, wani irin ni'ima ne haka, tun daga lokacin da ya
ɗ
an
ɗ
anata ya kasa gane kansa.
Shin miye ya faru da ita bayan fa
ruwar al'amarin? Mi yasa bata fitowa? Shin kodai itama mutuwa tayi shiyasa Sadi ya nemi ganinsa? Hankalinsa ya kasa kwanciya.
Washegari ya shirya da marece ya isa unguwar ya ajiye motarsa nesa ka
ɗ
an da gidan yana fatan ganinta saidai har gari yayi duhu ba
ta fito ba, jiki a sanyaye ya ja motarsa ya wuce, sonta yayi mashi kamun kazar kuku, ba ya da sakat a kanta, ya gangara motar gefen titi ya daki sitirayi tareda fasa ihu, yayi iyakar ƙoƙarin domin yakiceta daga zuciyarsa amma abun ya faskara.
SHIN WAYE H.
D SOJA BOY?
Aliyu Samanja Audu Turaki shine cikakken sunansa, amma abokai sukance masa Soja boy, H.D Haidar kenan, Haidar Soja Boy, ya fara aikin Soja mahaifinsa ya rasu shima baban tsohon Soja ne.
Tun yana yaro ƙarami kishiya ta tusa mahaifiyarsa Hajiya
Falmata a gaba har saida ta kai ga fitar da ita daga gidan, ita kuma haushin abun da yayi mata ya saka ta nisancesu har Haidar ya girma ba ya da labari akan mahaifiyarsa, idan ya tambayi mahaifinsa babu wata gamsasshiyar amsa.
Bayan rasuwar mahaifinsa a
cikin abokan uban aka yi masa asiri ya kasa aikin yaji ya tsani aikin, idan yana cikin barrack sai yaji ya kasa samun nutsuwa har sai ya fita, wannan ne ya tilasta mashi ajiye aikin, ya fara shan koken da shisha a sanadiyyar mugayen abokai, a yawon party y
a ha
ɗ
u da Jennifer budurwarsa da ya musuluntar ta koma Fatima, wacce ya shirya aure kafin Sadi yayi mashi yankan baya a sanadin tsama da suka mashi a wani aikin fashi da sukaje a gidan wani mai ku
ɗ
i a rana
ɗ
aya.
*********
A daidai wannan bugiren ne ciki
ya bayyana Labiba ta ci kifi ta fara kwarara amai ta galabaita, tun daga nan jikin Alhaji Sadi yayi sanyi ganinta a cikin irin yanayi da mahaifiyarta ta shiga a lokacin da take da ƙaramin cikinta, wani tunani ya
ɗ
arsu a ransa, ya kira likita ya dubata inda
ya tabbatar mashi da ciki ne da ita.
Hajiya Hakima bata nuna damuwarta ko ka
ɗ
an ba sai ma tsaki da tayi ta wuce da daki tana fa
ɗ
in, "Daga abu sau
ɗ
aya sai kuma ciki kada a raina mamu wayo, ka tambayeta ta fa
ɗ
a maka inda tayi cikin."
Labiba taji hawaye s
un zubo mata tana jin kuna akan bakaken kalaman da Hajiya takeyi a kanta masu kama da yankan baya. Ba ta ce uffan ba saidai hawaye kawai.
Tashin hankali wanda ba'a saka mashi rana, Alhaji Sadi ji yayi baki
ɗ
aya falon yana juya mashi, bayan fitar likita ya
kulle kansa a
ɗ
aki yana kaiwa da komowa ya rasa abun da yake mashi
ɗ
a
ɗ
i.
Dukkanin abun da ya faru da Labiba shine ya janyo da ya takuloshi, ya aikata fya
ɗ
e wa budurwarsa domin gujewa amsar kaye akan abun da ya faru a tsakaninsu a lokacin.
SHIN MIYE FARU
A TSAKANINSU?
Abun ya faru ne a lokacin da sukaje fashi a lokaci
ɗ
aya kuma a gida
ɗ
aya ba tareda kowane yasan da zuwan dayansa.
Sadi yana ta
ɓ
a fashi bayan sana'ar siyar da motoci da ya bayyana a matsayin sana'arsa, kome ya faru ne a sanadin arangama da
sukayi da juna a gidan Alhaji Umar shararren mai ku
ɗ
i da yayi suna a garin, labarin arzikinsa ya karade kauyuka da burane.
Kamar yadda labari yazo wa Sadi hakan labarin yaje wa H.D Soja Boy, kowane a cikinsu ya ha
ɗ
a tagawarsa domin farkawar gidan Alhaji U
mar saidai an samu akasi a yayinda suka tsayar da rana iri
ɗ
aya, sukayi kicibus a gidan rikici ya kaure a tsakaninsu, a karshe suka yanke shawara akan zasuyi raba daidai.
A wajen rabon duniyar ne fa
ɗ
a ya kacame a tsakaninsu a sanadin zalama da Sadi ya nun
a akan wani dutsen lu'ulu'u mai daraja, H.D yaki yarda ya bada dutsen ne saboda sune suka fara zuwa bugu da ƙari a lokacin da Sadi suka zo dutsen yana hannunsa, yasha baƙar wahala kafin ya bu
ɗ
e akwatun tsaro da dutsen yake ciki wannan ne ya saka ya nuna ra
shin amincewa akan rabawa har da dutsen lu'ulu'un.
Har ta kaisu ga baiwa hammata iska, karfi ba
ɗ
aya ba, cikin ƙanƙanin lokaci H.D Soja Boy yayi wa Sadi lulus a gaban yaransa, wannan muzanci ne Sadi ya riƙe yayi alkawarin bazai
ɗ
auki kaye ba har sai ya
ɗ
a
n
ɗ
ana mashi baƙin ciki kamar wanda ya
ɗ
an
ɗ
ana a lokacin yayi mashi duka a gaban tawagar dabar fashinsa wanda hakan ya saka yaran suka fara rainashi daga karshe saidai wata dabar ya sake ha
ɗ
awa.
Yabi ta karkashin kasa yana bincike domin sanin waye H.D, miy
e zaiyi mashi ya bakanta mashi rai, a hakan ya samu labari akan budurwarsa ya haura a lokacin da aka sanar dashi ba ya nan, yayi mata fya
ɗ
e, tana kuka tana rokonsa tana mashi magiya amma haka yayi burus da ita ya aikata zalunci a kanta, a wajen ta hadiyi z
uciya ta mutu, ya rikice.
H.D SOJA BOY yayi mantuwa ya dawo ya tarar da abun da ya faru, ru
ɗ
ani da ya shiga ya saka ya kasa ta
ɓ
uka komai har Sadi ya tsere saidai ya rike abun a ransa ya ƙuduri aniyar ramakon gayya. Kaunar da H.D SOJA BOY yake wa Fatima ba
ƙarama bace ba, wannan ya ƙara rura wutar abun a zuciyarsa, bugu da ƙari baƙin ciki da mutuwarta ya cusa mashi.
Wannan shine abun da ya faru.
*******
Labiba tana kwance a daki ta rasa abun da yake mata
ɗ
a
ɗ
i, Hajiya ta banko kofa ta shigo da gadara tana
fa
ɗ
in, "Ke ubanki yana kira kije ki fa
ɗ
a mashi wa
ɗ
anda kike kulawa muji cikin na waye."
Labiba ta
ɗ
ago ta dubeta yayinda hawaye suka wanke fuskarta tace, "To gani nan zuwa," ta ƙarashe maganar muryarta tana rawa.
Tana da tabbaci akan ba wannan bane sako
n da aka bata ta fa
ɗ
a mata ba, kawai ta fa
ɗ
a ne domin ta cusa mata baƙin ciki da damuwa.
Ta miƙe a sanyaye ta fita zuwa parlour inda ta samu Abbanta, Hajiya Hakima tana daga gefe tana cika tana batsewa, da alama wata kitumurmurar taso ta ha
ɗ
a Alhajin ya g
walusheta.
Labiba ta zame zata zauna akan carpet, Alhaji Sadi ya nuna mata kujera yace, "Ki zauna akan kujera muyi magana." Ta yunkura ta
ɗ
ora kugunta akan kujera mai daukar mutum
ɗ
aya tace, "Gani Abba."
Alhaji Sadi ya maida dubansa a kanta tausayinta ya
cika mashi zuciya. "Labiba," ya kira sunanta, ta
ɗ
ago ta dubeshi tace, "Na'am Abba." Sai kuma kuka ya kwace mata tana mai tausayin kanta da kanta. "Abba ina zan kai wannan abun kunya." Hajiya Hakima tayi karaf tace, "Abun da ya kamata kiyi tunani kenan a
lokacin da zaki kwayewa Kato kafafunki."
A daidai lokacin ne wani abu ya faru wanda yw baiwa Labiba mamaki matuƙa gaya. Alhaji ya dakawa Hajiya tsawa yace, "Hakima ki shiga taitayinki dani, idan kika fusatani ƙaramin aikine a wajena in koraki gidanku," ya
ƙarasa maganar da kakkausar murya.
Idanu a waje itama Hajiyar take kallonsa da alama tayi mamaki sosai, ita ce yau Sadi yake
ɗ
agawa murya ashe kuwa akwai sauran rina a kaba.
Labiba ta murmusa kwalliya ta biya ku
ɗ
in sabulu akan karatun Alƙur'ani mai girm
a da takeyi a gidan babu dare babu rana, dama ta lura Hajiya baso takeyi ba tunda yana karya surkullen asirinta akan Alhaji.
Alhaji Sadi ya maida dubansa akan Labiba yace, "Na yanke shawara za'a cire cikin domin gujewa kunyar duniya da yamudidi na mutanen
yau, ba zasu duba fya
ɗ
e aka yi maki ba, zasu jefeki da maganganu marassa
ɗ
a
ɗ
i..."
Labiba ta zaro idanu waje tace, "Laifin kisan kai fa kenan na cikin da muka kashe, sai mu
ɓ
oye kunyar duniya mu sayi ta alkiyama, bazan aikata ba, babu laifin zina a kaina
tunda fya
ɗ
e aka yi min aka tursasani don haka bazan
ɗ
auki laifin kisan kai na yafa a kaina ba domin wai na gujewa tereren mutane, ai ba zamu hana mutanen duniya magana ba, ka barsu suyi yamudidin. Allah yasan gaskiya, fya
ɗ
e aka yi min ba lalata naje nayi b
a."
Alhaji Sadi ya katseta, "Amma Labiba..."
Labiba ta share hawayen da suka zubo mata tace, "Idan abun kunyar kake gudu na yarda zan
ɓ
oye kaina a gidan nan har na haife cikin, idan yaso sai a kaishi wani wajen, rokona kawai shine ya rayu a cikin farin c
iki da ahali na kirki, ya samu ilimin addini da na boko tareda tarbiyyar da al'umma zatayi alfahari dashi."
Tayi jim tana tuna Ustaz Haroon a lokacin da yake masu wa'azi akan girman laifin zina, da laifin dake tattare da kashe cikin da wasu sukeyi, tana t
una komai akan yadda ya nusar dasu muhimmanci mace ta riƙe mutuncinta har zuwa gidan mijinta, a kuskure a samu cikin shima mace ta cire laifi ne babba.
Ta ha
ɗ
e hannayenta a waje guda alamar roko sannan tace, "Please Abba kayi min wannan alfarmar, ka taima
ka min kada ka tursasani muyi kisan kai, bamu da laifi akan fya
ɗ
e da aka yi min amma idan muka cire cikin mun
ɗ
aurawa kanmu laifin kisan kai kenan."
Alhaji Sadi ya jinjina kai yace, "To shikenan tashi ki tafi, Allah yayi maki albarka." Ta amsa da, "Amin."
Ta miƙe ta koma dakinta.
Bakin ciki ya cika zuciyar Hajiya Hakima ganin Labiba ta kahe akan kada a cire cikin kuma Alhaji ya yarda, tana jin
ɓ
acin rai da tuƙuƙi, ko uwarta Saude har ta mutu bata isa ta juya Alhaji ba ballantana kuma wannan ƙaramar alhaka
r, ita ka
ɗ
ai ce zata juya Alhaji a zauna lafiya, tsawa da yayi mata da wannan abun suka taru suka tokare mata makoshi.
Ta mike fuu ta wuce dakinta tana mita ita
ɗ
aya, "Koda zanyi yawo tsirara sai