Showing 39001 words to 42000 words out of 50822 words
alheri ya sameka zatayi
shiru amma idan na sharri ne sai muryarta ta kere ta kowa tana nuna ita ta kirki bayan kuma a kasan zuciyarka tuggu da ne da mugunta.
Ta fita parlour tana zuba salati tana ta
ɓ
a hannuwa, fadi take tana maimaitawa, "Ashe yaron nan sakin yayi ta
ɓ
oye mamu."
Sai maimaitawa take kamar karatu, ta rasa inda zata saka kanta saboda farin ciki da take ciki nakasa ta samu rayuwar Labiba.
*****
Labiba tana a school ta samu kiran Abbanta tayi mamaki sosai don a wannan takin yana
ɗ
aukar lokaci mai tsawo bai kirata ba
.
A takaice yace, "Komai kike ki barshi ki dawo gida yanzu muna jiranki." Daga haka bai ƙara cewa komai ba ya tsinke kiran.
Ta bi wayar da kallo fuskarta dauke da mamaki tana ayyana tunda har yayi mata wannan kiran ba lafiya ba, ta mike tana tattara taka
rdunta daga karatun da sukeyi, Aysher ta dubeta tace, "Ƙawata ina zaki kuma?"
Labiba tace, "Gida."
Da mamaki tace, "Gida kuma, lectures guda biyu da zamuyi fa?"
"Abba ne ya kirani yace duk inda nike inje gida suna nemana."
Aysher tace, "Allah yasa muji
alheri." Labiba ta amsa da, "Amin."
Ta wuce motarta tayi mata key ta kama hanyar gida, tunda ta hango har da Hakima a falon jikinta ya bata koma miye ita ce ta kitsa, ta rasa manufar wannan matar nayi mata bita da kulli.
Jikinta a sanyaye ta ƙarasa falo
n ta zame akan carpet kanta a ƙasa tace, "Abba gani."
Alhaji Sadi ya miƙa mata takardar dake hannunsa yace, "Duba min wannan takarkar mi take cewa, ina neman karin bayani daga gareki." Kallo
ɗ
aya tayi takardar ta gane ta saki ce da Haidar ya bata kuma ita
dai a saninta a karkashin akwati ta ajiye, shin waye yaje ya zalukota daga kasan akwati, mi ma zai kai wani har kasan akwatunta.
Jikinta a sanyaye ta amsa ta duba, maganarta dutse, takardar sakin ce, zuciyarta ta cika da mamaki, hankalinta ya dugunzuma t
a ina zata fara masu bayani.
"Amma ina aka ganta?" Ta tambaya.
Abunka da marar gaskiya a take Hajiya Hakima ta fara zufa yayinda kallo ya dawo a kanta, muryarta na
ɗ
an rawa tace, "Na shiga dakinta na gani a saman gado."
Baba Malam yace, "Koma a ina ta s
ameshi ya tabbata ƙarya kikayi mamu akan cewa tayi yayi, muna sauraronki ki fa
ɗ
a mamu abun da ya faru da dalilin da ya saka da ya maidoki ya nuna mamu tafiya zaiyi, miye dalilinku na
ɓ
oye sakin."
Tana zaune da
ɓ
as ta rasa ta ina zata fara musamman da ya ka
sance bata son fa
ɗ
a masu sana'arsa ta fashi, zata rufa mashi asiri, idan ya shiryu kansa, idan bai shiryu ba, to duniya ce gashi gata, wanda bai shigota ba ma jiransa take ballantana shi da yayi shekara da shekaru a cikinta.
Muryarsa a sanyaye tace, "Yayi
wa Abbana ƙarya akan asalinsa, mutanen da ya kawo ba danginsa bane, hayarsu yayi, ya sakeni ne saboda yana son ya shiga duniya neman mahaifiyarsa wacce tun yana ƙarami suka rabu a sanadin sakinta da mahaifinsa yayi."
Baba Malam ya maida dubansa akan Alha
ji Sadi yace, "Ga irinta nan shiyasa ake son bincike kafin aure amma da nayi magana sai ka nuna kayi bincike."
Ya juya ya maida dubansa a kanta yace, "Amma mi yasa kuka
ɓ
oye?" Ta
ɗ
an jim kafin tace, "Bana son tada maku hankali ne shiyasa."
Baba Malam ya
girgiza kai yace, "Bai kamata ki
ɓ
oye mamu, ki kiyaye faruwar irin haka koda a nan gana."
Ta gya
ɗ
a kai tace, "In sha Allah."
Hajiya Hakima ta rasa abun da yake mata da
ɗ
i, ba haka taso ba, so tayi Alhaji Sadi ya fusata ya laka
ɗ
awa Labiba dukan kawo wuƙa t
ayi mashi fanfo ya tsine mata albarka amma sai sa
ɓ
anin hakan ya faru.
A gidan suka ci abincin rana tana wanke abubuwan da suka
ɓ
ata ta samu kiran Aysher, baiwar Allah duk ta damu. Tace, "Ƙawata fatan lafiya?" Labiba tace, "Alhamdullilah, ba wata babba mag
ana bace ba amma idan muka ha
ɗ
u a makaranta zan fa
ɗ
a maki."
Daga
ɗ
aya bangaren Aysher tace, "Okay babu damuwa sai mun ha
ɗ
u."
Sukayi sallama, tana ajiye wayar Alhaji Sadi ya shigo madafar yana kallonta yace, "Bayan danginsa da yayi maki ƙarya akai akwai w
ani abun ko kuma shikenan."
Ta
ɗ
an kalleshi ta tabbata yana tambaya ce domin tana kokonton ko tasan sirrinsa na sana'ar fashi da yake
ɓ
oyewa ba.
Ta girgiza kai tace, "Shi ka
ɗ
ai na sani." Ya gya
ɗ
a kai yace, "Allah ya ƙara tsarewa." Ta amsa da, "Amin." A z
uciyarsa tana mashi fatan shiriya, daga shi har Haidar tana masu fatan shiriya daga mummunar sana'ar da suke
ɓ
oyewa wacce take tattare da cin haram da zalunci da kisa.
Bata samu zarafin shiga dakinta ba har saida Alhaji Sadi da Hakima suka fita, tayi turu
s tana kallon akwatunta da yake a
ɓ
ude ita kuwa mi ya kai Hajiya Hakima wajen akwatunta koda yake dole ne ma ta bu
ɗ
e akwatun tunda a cikinsa ne kayan suke.
Ta rufeta tana mamakin wani abun ne ya kai Hajiya Hakima har wajen akwatunta, washegari tana shirin
tafiya makaranta taga layar da Hakima ta yadda jiya, saida ta karanta addu'ar tsari sannan ta saka hannu ta dauka tana juyawa.
Bata yi kasa a gwuwa ba, ta samu Baba Malam ta bashi tareda fa
ɗ
a mashi a dakinta ta gani saidai bata fa
ɗ
a mashi wanda take zarg
i ba tabar maganar a zuciyarta.
Kwana biyu tana binsa akan ya fa
ɗ
a mata layar ta miye saidai bai sanar da ita komai ba sai nusar da ita da yayi muhimmanci addu'a da kuma addu'o'i da ya bata yace ta rinƙa yi mashi da marece.
"Allah ya ƙara tsarewa."
Ta a
msa da, "Amin."
Shirunsa ya tabbatar mata da cewa abun babba ne ta gode Allah da ya ku
ɓ
utar da ita daga kowani irin sharri ne aka cuso a layar.
Muje
[01/10, 9:09 pm]
: *LABIBA*.......
🏵
️
🏵
️
🏵
️
_The Emotional Story_
😰😰😰😰
Na _Nabilancy love_
💘
*Auntyn S and S*
______________________________
🌈🇰
AINUWA
🇼
RITER'S✍
🏼
*
🇦
SSOCIATION
🤝🏻
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
ht
tps://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page
31 and 32
Tunda Abun nan ya faru Hakima take cikin bakin ciki da takaici karfin abinda ya ƙara mata takaicin shine layar da ta rasa inda ta jefar da ita gashi kuma bo
ka yace saidai a nemo wannan layar ayi amfani da ita again.shine fa Ta saka a ranta ko za'a mutu ba zata bar Labiba tayi farin ciki.
Labiba tana zaune babu zato babu tsammani Baba Malam ya sameta da maganar ta shirya ta koma gidan Abbanta tayi masu kwana
biyu, tayi mamakin maganar saidai bata raba
ɗ
aya biyu hakan baya wuce makircin Haj.Hakima domin ta quntata mata , saidai idan tayi rashin sa'ar ayanzu Dan zaki ya girma,don a wa
ɗ
annan shekarun ta tafasa tayi quna, kome Haj.Hakima zatayi mata ba zata nuna
ta damu ba,sannan zata ringa Ramawa ta ruwan sanyi indai duniya ce tafi bagaruwa iya jima.
Jikinta a sabule ta shirya ta kama hanyar gidan mahaifinta wanda ko kusa dashi bata son kusanta saboda abubuwan da suka faru da ita, ta rasa mahaifiyarta, aka yi ma
ta fya
ɗ
e, ashe duk sanadin mahaifinta ne wanda ya kasance
ɗ
an fashi da makami.(Ta kasa manta wannan bakar rayuwar)
Ta saka hannuwa ta goge hawayenta a lokacin da take kutsa motarta cikin gidan, tayi parking lot, ta ajiye motar ta kana masu aikin gdn suka
bita da kayanta, ta saki wani malalacin murmurshi tana tuna shekarun baya lokacin da Haj.Hakima ta kori masu aikin gidan domin ta bautar da ita da ayyukan gida.
Ganin damuwa zatayi mata yawa a zuci, ta janyo wayarta ta kira Habibinta Dr Haroon, a
ɗ
an taki
n nan da suka kulle da soyayya duk da bai fito fili ya fa
ɗ
a mata ba amma ta fahimci yana da damuwa da matarsa ta girki.(Kuma Tasha Alwashin fitarsa da bashi kulawa)
A mafi yawan lokutta zata kira yace yana kitchen yana girki tun tana tunanin taya matarsa
yake har ta dawo ta fahimci ya ha
ɗ
u da malalaciyar macece wacce bata son komai ba sai son jikinta.(Don atunaninta afarkon ko rashin lfy ke damun MATAR fa,da Abu ya mika taga akoyaushe ne sai take tausansa)
Da wannan tunanin a ranta ta shiga madafa ta girk
a mashi abinci ta ba direba ya kai mashi, Hakima da ta fita yawonta marar dalili saidai dawowa tayi ta samu Labiba, ta cika da farin ciki ashe kuwa zata gana mata aya a hannu, fahimtar ta shiga kitchen ya saka ta fara masifa, "Uban waye ya shigar min kitch
en ya
ɓ
ata min shi da kazanta?"
Saida Labiba ta mula sannan tace, "Ina kazanta take a kitchen din?"
Hakima ta ware idanu tace, "Aww ashe kece kika shiga."idonta kan labiba da tsana.
Labiba ta gyada kai tace, "Kwarai kuwa dama akwai wanda zai shiga kitch
en din bayan ni diyar masu gida."ta fada kanta tsaye idonta kafe kan Hakimar.
Daga haka bata ƙara cewa uffan ba ta miƙe ta wuce balcony, Hakima ta cika da mamaki fa
ɗ
i take, "Lalala babu shakka har nice nike fa
ɗ
a kina mayarwa,eh wuyanki ya Isa yanka barink
i nayi."
Ita dai Labiba bata a wajen ballantana ta mayar da raddi.
Kamar wacce take jira Alhaji Sadi yana dawowa ta fara mashi fanfo, da ai binta labiba tke kuwa yaji haushin wai labiba ce da yin rashin kunya, ta nisa tace "har da nuna ni da hannu da taq
amar wai gidan ubanta ne.Haj.hakima fatanta kawai ya fusata ya tsinewa Labiba, shikuwa a takaice yace, "Je ki kira min ita."
Haj.Hakima ta cika da farin ciki tana ganin hakanta zai cimma ruwa, da gadara ta banka dakin tana wurge-wurgen idanu tace, "Ke uba
nki yana kira."
Duk da maganar tafi mata kama da zagi amma bata mayar da raddi ba,maimakon ta nuna ta fusata sai ta murmusa tace, "To gani nan zuwa."
Ta miƙe tabi bayanta, ta zauna a kasan carpet ta gaishe da mahaifin nata ya amsa da kulawa ya nuna mata
kujera yace, "Koma ki zauna akan kujera."
Tun daga nan Hakima tasan tuggunta bai kullu ba.
"Me kikayi a kitchen?" Ya tambaya.
Labiba tace, "Nayi girki ne na aikawa wani."
Ya
ɗ
an dubeta yace, "Saurayinki."
Ta gya
ɗ
a kai ba tareda tayi magana ba, ya murm
usa yace, "Labiba nan gidana ne, ni kuma mahaifinki ne don haka nan gidankune kina da iKon da zaki shiga kitchen a dukkanin lokacin da kike so ki girka abun da ranki yake so domin mahaifinki ne ya siyo."
Hakima tai saurin kallonsa,tana dai zaune tana jin
kamar bakin ciki zai kasheta a take, Labiba ta murmusa tace, "Na gode Abba, Allah ya ƙara girma."
Ya amsa da, "Amin."
Sun
ɗ
an ta
ɓ
a hira kafin ta mike ta wuce dakinta, ranta fes Abba ya nunawa Hakima iyakarta.
A bangaren Dr Haroon yana akan hanyar gida
ya amshi abincin ya wuce da shi, yau
ɗ
aya yaci sa'a ta bari an gyara falon, abinci ne dai babu tunda ta saka ganda har yazo basu girka ba, ita kuma shegen kishi ya hana ta barsu su girka yana nan ba.
Fahimtar yunwa yaran sukeji ya tsaya a falon ya zuba m
asu sannan ya zubawa kanshi suna ci suna kada kai suna santi, abincin yayi dadi ba ka
ɗ
an ba.
Maryam ta
ɗ
ago kai tana kallonsu ganin yadda suke kada kai ta tambaya, "Miye kuke ci haka mai da
ɗ
i?"
Babban mai suna Asad yace, "Shinkafa da miya kuma yayi da
ɗ
i
sosai."
Ta
ɗ
an yatsine fuska tana shawarar ta miƙe ta zuba ko tayi zamanta, a karshe dai son jikin ne yayi nasara daga inda take zaune tace, "Asad zuba min."
Ita a son jikinta saidai yaron ya zuba mata, Haroon ya girgiza kai ya zuba mata da kansa yaba y
aron ya miƙa mata, loma
ɗ
aya tayi ta ware idanu tana kallonshi.
"Ina ka siyo wannan abincin?" Ta tambaya.
Yace, "Wajen siyo abinci."
Ta jinjina kai ba tareda ta damu da rashin fa
ɗ
a mata ainihin inda ya siyo ba tace, "Ka rinƙa siyo mana abinci a restaura
nt din plz walh abincin nasu yayi da
ɗ
i."
Ya dan dubeta yace, "Saboda ke da masu aiki ba zaku iya girkawa ba ko?"
Ta kafeshi da idanu tana fa
ɗ
in, "Daga ka kawo abinci na yaba maka nace yayi dadi ka rinƙa siyo mana irinsa,shikenan sai ci bi ya zama ƙari,sa
i Yaba magana.ta fada da tsiwa.
"Indai wannan abincin ne ba ya ha
ɗ
a fa
ɗ
a sai kinci har ya isheki," ya fa
ɗ
a hankalinsa a kwance, shi da yasan inda abincin ya san ma'anar maganarsa ita dai ce da ya fa
ɗ
amawa bata gane ba har take ganin ya sauko ne zai rinƙa
siyan.
Ta dage tana aika lomar abincin a bakinta tana jin dadinsa a baki, itace har da kari har saida taji babu waje ta maida da ruwa ta kishingide tana yabon girkin.
(Ay da tasan daga inda abincin ya fito ay da ba lalle a zauna lafiya a gidan ba, wataki
la sai anyi sati ana bala'i akan maganar).
Da kanshi ya shiga kitchen ya wanke mata kololin da sauran abubuwan da ta zubo abincin a ciki, ya saka kudi a ciki ya aika mata.
Tun daga ranar Maryam take maganar yaushe zai ƙara siyo abincin shi dai baice da i
ta komai ba, ya saka a ranshi ranar da aka kawo zai kawo gida suci tunda tace tana so.
Shin miye zai faru a ranar da Maryam tasan Labiba ce wacce tayi girkin? Shin Hakima ta hakura tunda babu nasara ko kuma dai har yanzu bata daddara ba akwai sauran wani
tuggun? Shin ina labarin Haidar? Zakuji komai agaba.Muje zuwa ✍
️
✍
️
✍
️
✍
️
Amma aje Tashar mu ta YAR GATA NOVELS Adanna mana subscribers Dan Allah ayi shares ayi like.
Muje
[01/10, 9:09 pm]
: *LABIBA*.......
🏵
️
🏵
️
🏵
️
_The Emotional Story_
😰
😰😰😰
Na _Nabilancy love_
💘
*Auntyn S and S*
______________________________
🌈🇰
AINUWA
🇼
RITER'S✍
🏼
*
🇦
SSOCIATION
🤝🏻
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mi
nd of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page
33 and 34
Waiwaye, (ya kamata mu waiwayo HAIDAR SOJA BOY muji wacce wainar yake toyawa ne)
*HAIDAR SOJA BOY..*
Yabar jihar Kano ya dauki hanyar
legas cike da alhini da kewar Labiba, da kuma kewar jihar da aka haifeshi, yasha alwashi a wannan karon babu gudu babu ja da baya zaiyi nema ya ƙara nema har sai yayi katarin haduwa da mahaifiyarsa. Yaci alwashin bazai dawo jihar Kano ba sai tareda mahaifi
yarsa, saidai kuma bai san inda zai dosa ba, sannan kuma bai san wani nata ba, shin ta ina zai fara nemanta? Wannan tunanin ne yake ta kaiwa da komowa a ransa yana nemarwa kansa mafita.
Niyyarsa inda ya sauka Legas zaiyi cigiya da nemanta ta hanyar nuna h
otonta da yake da shi, duk da ya tabbata a wadannan shekarun da suka shude ta sauya kamanni amma duk da haka zai gwada sa'arsa, bugu da kari zai shiga ma'aikatu tunda yasan dai mahaifiyarsa tayi karatu,karatun Kuma na lafiya,Dan haka Har asibitoci zai shig
a nemanta, idan ba'a samu nasara ta nan ba, ya kudura a ransa bazai karaya ba zai cigaba da nemanta a gidajen masu unguwanni.
Tun fara shigarsu legas saidai basu karasa tasha ba mota ta lalace, homa ce ya hawo, bayan lalacewar motar suka fito sukayi cirko
-cirko ga dai tayar motar qalau amma tunda taci birki taki gaba taki baya, hankalin direba ya tashi kasancewar dare yayi.
Ya koma mota ya dauki wayarsa ya koma gefe yana waya da bakanike, "Motata ce ta lalace akan hanya ga kuma dare, amma dai muna kusa, p
lease kazo ka gyara min amma don Allah Yusuf kada ka turo yaro kazo da kanka ka duba min nasanka da iya gyara, kowa yasan kaine babba a garejin babban aiki sai oga kwata kwata, Dan Allah ka taimakeni kazo da kanka ka gyara inyi in sauke mutane a tasha."
Ya
ɗ
an Yi shiru na Yan sakanni yana sauraron maganar da ake mashi daga
ɗ
aya bangaren kafin daga bisani yace, "To na gode."
Babu jimawa bakanike yazo,cikin mintina kamar kiftawar ido ta