Showing 30001 words to 33000 words out of 50822 words

Chapter 11 - LABIBA Complete

"Ehhh a gidan

ɗ

an fashi....

Ta girgiza kai tace, "Ayyerh ka bari in kai karshen zancen tukunna kafin kayi raddi, Ehh ubana

ɗ

an fashi ne amma na tabbatar har da kamun kaina da tarbiyyata ya saka ka aureni. Idan zaka jefeni da mugun h

ali saidai ka dangantashi da mahaifina amma ba dai niba domin kasan wacece ni bani da abun fa

ɗ

a nawa na kaina, tambayarka kuma akan ina na kwana, a gidan babana na kwana na wuni a gidan Baba Malam idan kana da tambaya ka kira ka tambaya."

A gabanta ya kir

a kowanensu da zummar ya kira a gaisa ne anan yake samun labarin gaskiyar maganarta, yana ta mazurai, tace, "Tunda kaji gaskiya sai ka bani waje."

Ya ha

ɗ

e rai yace, "Da izinin wa kika je kika kwana gidanku? Da izinin wa kika wuni gidan Baba Malam?"

Kanta

tsaye tace, "Da izinin kaina."

Ta rab'a ta gefensa ta wuce tayi cikin gdn da izzarta.....

Muje zuwa

[01/10, 9:08 pm]

: *LABIBA*.......



🏵



🏵



🏵



_The Emotional Story_



😰😰😰😰





Na _Nabi

lancy love_

💘

*Auntyn S and S*

______________________________

🌈🇰

AINUWA

🇼

RITER'S✍

🏼

*

🇦

SSOCIATION

🤝🏻

*

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

______________________________



Page

21

and 22

Yayi nufin fita amma takaicin abun da tayi masa ya sakashi juyawa ya koma gidan da nufin ya zazzage mata ta bakinsa yadda ta

ɓ

ata mashi rai shima ya tabbatar da ranta yafi ransa

ɓ

acin saidai yayi rashin s

a'a domin a kulle ya tarar da dakinta.

Ya hau dukan kofar kamar zai

ɓ

alleta tana jinsa tayi mashi banza, to miye zai saka ta damu ita kam, kofa ce idan ya

ɓ

alle kudinsa ne shine yake da asara ba ita ba, ƙaƙarin wahalar da zatayi shine na jingilar kayanta

daga wannan dakin zuwa wani dakin tunda dakuna ne gasu nan a zube.

Takaicinsa ya cika mata zuciya, abubuwan da yake mata sunyi yawa, duk yadda take tunanin zatayi iya zama dashi idan ta tuna shine makashin ummarta sai taji zuciyarta tana mata zafi, abu ne

mai wahalar mantawa, dukkanin lokacin da ta ganshi sai ta tuna, ta tuna yadda yayi mata fyade,sannan ya saka yaransa ma sukayi mata a gaban mahaifinta, mahaifiyarta da kishiyar mamarta, da yadda hakan yayi sanadin mutuwar mahaifiyarta, duk yadda take ƙoƙa

rin yakice tunanin daga ranta amma abun ya faskara, ba zata iya ba, lokutta kadan zata ganshi bata tuna da wannan abun ba.

Ga damuwar tayi mata yawa a zuciya amma ta rasa wanda zata kira ta fa

ɗ

awa idan ta fitar da maganar kamar ta dauki wuka ne ta cakawa

kanta da kanta, fallasa asirin H.D SOJA BOY daidai yake da fallasa asirin ubanta mahaifi, sana'arsu

ɗ

aya, tasu ce ta hada su ramuwar gayya ta hau kanta ta rushe mata farin ciki a karshe ta ƙare da auren fasiki

ɗ

an fashi da makami, makashin ummarta wanda ba

ya jin kunyar hira da matan bariki a katarinta.

Tana buƙatar wanda zata kira ta fa

ɗ

a mashi cutarwa da ake yi mata a wannan auren amma ta rasa wanda zata kira ba tareda abun ya koma tonon asiri ba, daga karshe ta yanke shawarar ta kira Abbanta Alhaji.

Sa

ida kiran ya shiga sannan ta sauya shawara torh takamaimai me ma zata ce mashi, Abba kayi za

ɓ

in da bai dace ba ka hadani da dan daba ko kuma tace na gane mijina abokin sana'arka ne abun da yayi min ramuwar gayya ne bazan iya zama dashi ba, kowane a cikin w

a

ɗ

annan abubuwan ba mai yiyuwa bane ba, wannan shi ake kira da tsaka mai wuya mutum ya rasa inda zai saka kansa, gaba kura baya siyaki, gabas da yamma da kudu arewa babu wata mafita.

Tayi nufin katse kiran,sai hakan yayi daidai da amsa wayar da yayi mata

sallama, ta saita muryarta sannan ta amsa.

"Abba barka da dare?"

"Barka dai daughter, ya kike, fatan kina lafiya?"

Ta amsa da, "Lafiya lau."

Ta ƙagara kiran ya ƙare amma ya ta iya dolenta ta hakura tana amsa mashi, uba uba ne duk yadda take jin haushin

sa akan halinsa da kuma abun da yayi mata yau da zataga ana shirin tozartashi sai inda karfinta ya ƙare kuma zataji babu da

ɗ

i a zuciyarta.

"Ya karatu?"

"Karatu Alhamdulillah. Nayi missing dinka ne na kiraka mu gaisa."

"Kai amma kin kyauta,ya jikinki fat

an kin warware ko?."

"Na warware tuntuni Abba,ya Aiki.?

Yayi murmushi Yana fadin"good my Dota,ya me gidan Kuma?

Tace"Yana lafiya Abba,shikenan to saida safe, asuba ta gari."

Daga haka sukayi sallama ta ajiye wayar cikin sanyin jiki, ta shiga bathroom t

ayi wanka ta sauya kaya zuwa rigar barci bata damu da fita ba kasancewar ta ci abinci a can, ta kwanta tayi lamo damuwar tana cinta a zuciya, hawaye suka gangaro daga gurbin idonta zuwa saman fuskarta suka sauka akan fillon da tayi matashin kai dashi.

A

bangaren haidar dakinsa ya wuce ya bamko kofa har saida ta bada sauti, ya zauna a gefen gado ya dafe kansa da ya fara sara mashi, ya jingina da window din dakin ya goya hannaye a kirji yana tuna ummarsa, Labiba ta tsaneshi ne saboda yayi sanadin mutuwar ma

haifiyarta, kaunarta da tsakuwarta da ummarta ne ya saka ta kasa yafe mashi akan abun da ya faru amma shi tashi mahaifiyar ta shiga uwa duniya ta manta dashi akan abun da ba laifinsa bane ba, ta bari sabani da ya shiga tsakaninta da mahaifinsa ya farraka t

sakaninsu.

And here is he ya zama

ɗ

an fashi da makami abun tur da Allah wadai a wajen Al'umma, shin wa gari ya waya a nan? Ita, gudan jininta ya zama LALATACCIYAR TUKUNYA mai

ɓ

ata farin tuwo ta lalata shi ta sauya mashi kamanni, dukkanin wanda ya raba sai

ya lalata mashi rayuwa ko kuma ya cuceshi.

Ya zama FARAR TUKUNYA mai fitar da bakin tuwo lalatashi ta bata murhu da wutar da aka

ɗ

aura girkin kanta.

Ya koma a gefen gado ya zauna tunanin ummarsa yana taso mashi, zuciyarsa tayi mashi nauyi, damuwa tayi m

ashi yawa, ya kurma ihu yana dafe kansa yace, "Why Mommy? Why?"

Hawayen takaici suka zubo mashi a daidai lokacin da aka fara ruwa kamar da bakin kworya ya miƙe ya ƙarasa bakin window ya

ɗ

aga labule yana kallon yadda ruwan suke sauka yana tuna yadda rayuwa

ta juye mashi daga mutanen kirki mai aiki da yake dogara da kansa dashi zuwa mutumin banza

ɗ

an fashi da makami

ɗ

an ta'adda, makashin mahaifiyar matarsa, yana ji a ransa har da Alhakin mutanen da yaiwa cuta ya saka soyayya ta sarƙeshi a inda ya

ɓ

ata rawar

shi da tsalle, a inda ya

ɓ

ata garinsa da tsakuwa mai yashin gaske.

Adadin mutanen da yaiwa kwace ya raunata ya lahanta basu da adadi, idan aka bashi aikin nemansu an bashi aiki mai girman gaske,bare ya nemi afuwansu, babu shakka har da hakkin su ne yake bi

biyarsa shiyasa soyayyar Labiba tayi mashi mugun zarce mai wahalar kwancewa.

Sonta yana karuwa a ransa da kowane bugun numfashi amma ta gagara tsayawa ta saurareshi a dalilin abun da yayi mata, idan ya kalleta masoyiya yake gani ita kuma idan ta kalleshi

makashin mahaifiyarta take gani. Ta ina zata iya fuskantarshi ji yake ya rasa kwarin gwuiwarsa baki

ɗ

aya.

A wannan daren ya kulle kansa a daki ya cigaba da bankawa cikinsa shisha,da ace zai samu Abu Mafi bugarwa da tashin kai da zai dawo dai dai awannan l

okaci da yasamu ya kora ko zata gaya masa gaskiya,duk da bayason ya dawo yar gdn jiya.

Surayya uwar naci tana ta jera mashi kira ba ya

ɗ

agawa saidai ya kalla ya saki siririn tsaki ya maida wayar silent amma still hasken wayar ya dameshi ya kashe wayar ba

ki

ɗ

aya yana jin haushinta ya cika mashi zuciya.

Tsakar dare ta tashi taji kamar buruntu ta dauka shine yake shirin fita yawon daren takaici ya turnuketa ta miƙe zumbur ta fita ta tarar da makullan gidan akan teburin dake tsakiyar parlour, abun nema ya sa

mu dama hanyar hanashi yawon daren take nema, yayi ka

ɗ

an tana matarsa ya rinƙa fita yawon dare yana bin matan banza salon ya dauko mata ciwo ya sakata shiga ukku takabar suruki.shiyasa tana ganin ma Babu Ranar da zata iya Aminta dashi ta bashi kanta.

Ta s

aka makulli ta rufe kowace kofa da take a gidan, saida ta tabbatar babu shiga babu fita saida saninta sannan ta koma dakinta ta kulle ta cigaba da barci.

Fitarsa a dare abu biyu take nufi kodai ya fita neman matan banza ko kuma yawon fashi kowane a ciki b

a abun arziki zai kulla ba, gwara ta hanashi fitar ya fi.

Tsakar dare ya fito ya samu kofa a kulle ya dubo babu makulli babu alamarsa ya tuna akan table ya ajiye ya duba babu ya leƙa kofar kitchen da kofar baya duk a rufe a nan ne ya gane aikin Labiba.

A

fusace yake buga kofar

ɗ

akinta kamar zai

ɓ

alle, "Ki fito ki bani makulli." Ta share dashi ganin yana damunta ta dauko earplug ta saka daga nan bata sake sanin yadda ya ƙare ba, ta tashi da asuba tayi sallah gari yayi haske ta fara shirin tafiya makaranta

a lokaci guda tana ha

ɗ

a karin kumallo, garin sauri ta zuba abincin yayi mata yawa, ta zuba wanda zata ci ta ajiye mashi sauran idan ya sauko yaci, wai ita tayi mashi abun kirki.

Ta shirya ta wuce makaranta, abun baƙin ciki tana dawowa ta tarar ya

ɓ

arar da

abincin akan dinning table, cikin ranta tace, "Aikuwa kayi da ƴar halak."

Ta girka abincin da zai isheta har da dare ta wuce daki tayi zamanta tana jin shigowarsa bayan magriba ta lalla

ɓ

a ta fito ta kulle kofofin ta koma daki ta garkame.

Akaro na biyu m

a ta kara shammatarshi domin bai yi tunanin zata ƙara mashi hakan ba, yayi wanka yana waya da Surayya sun hada mahadar inda zasu ha

ɗ

u saidai yana fitowa ya tarar da kofa a kulle.

A fusace ya nufo kofar dakinta ya rinƙa bugawa yana mata garga

ɗ

i da kakkausa

r murya amma a banza domin iya wacce yake mawa tana kwance tana shakar barci ta toshe kunnuwanta da earplug.

Sai ince asuba ta gari, mu kwana lafiya, sorry guys I'm kind of busy...✍

🏻



🏻



🏻

Muje zuwa

[01/10, 9:09 pm]

: *LABIBA...*



🏵



🏵



🏵



_The e

motional story_



😰😰😰

_Na Nabilancy Love_

💘

*Auntyn S and S*

Page

23 an

d

24

Haidar yana Nan a falon akan doguwar kujera ya kwana ko dakinsa Bai koma ba Dan takaicin abinda Labiba tai masa,ji yake kamar yaje ya shakota Dan ta gama kaishi makur

a,dole zai

ɗ

auki babban mataki akanta,zaiyi mata hukunci me karfi Dan yaga alamar ta gama rainashi.

Zuciyarsa ta gama yanke hukuncin nesanta da ita ko Hakan zaisa ta shiga taitayinta.aganinsa ko rashinsa akusa zai Saka ta fara sonsa

Zai shiga gari zaije

Neman mahaifiyarsa akaro na biyu,duk wannan gantalalliyar Rayuwar da yakeyi Yana bukatar matallafa ne Kuma mahaifiyarsa itace kadai zata tallafa masa akan yanda yake gudanar da rayuwar Nan tashi mara Amfani Wanda take tafe cike da rashin albarka.

Yana son

ya Daina fashi da makami da yake kanyin Amma Hakan ya kasa faskaruwa ko a jiya yaransa ne suka fita kamar yanda shi ya dauki hutun Hakan,don tunda sukai Aure da Labiba sau daya ya fita Aiki.

Dole gari na wayewa ya fara shirin barin garin kawai,ya tashi d

a Asuba yai sallar Asuba Wanda ya Dade baiyiba akan lokacinta,ya Dade Yana addua akan Allah ya bashi Sa,a da Nasara akan Neman mom dinsa da zaije fatansa yai gamon Katar da dacewa da ganinta kar yai fitar banza kamar baya.

Tuno mahaifinsa dayai saida ya z

ubda hawaye don da ace Yana Raye da duk Bai shiga wannan banzan rayuwar ba.

Bayan yai sallar saiya dawo falo kan kujerar ya kwanta so yake ya Dan rintsa zuwa 8am ya fice yatafi Tasha don yin booking Dan Lecziriyos zai hau

Kwatsam Bata San zata ganshi ada

idai wannan lokaci akuma inda yake kwance ba sai Bude kofar ta tayi ta ganshi kwance Yana bacci.

Dayake yaji motsin Bude kofar ya Farka Amma sai yayi fakare yaqi motsawa yai kamar Yana baccin

Taja ta tsaya a tsakiyar falon tana kare masa kallo harda Da

n tsakinta ahankali ta furta "Allah ya kyauta !

Yajita sarai fahimtar dayai tana tsammanin ko bacci yakeyi shiyasa tayi Hakan yasa tana giftashi yai saurin tashi yai wuf ya damqeta

Sai gata a hannunsa tahau ihun Neman agaji.

Tana ja baya Yana biye da i

ta hannayenta damqe ahannunsa

Taringa cizonsa Amma Bai saketa ba Ya hade ransa fuska ba fara,a yau Allah dawa ya hadamu dai.

Tana ja da baya Yana biye da ita tana furta "ni ka kyaleni malam,ka bani hanya na wuce makaranta xantafi zamui test kada na makar

a.

Murmushi ya sakar mata Yana fadin"saikin gaya min wa kike yiwa iya shege da izaya? Wato kin rainani ko,? To ki sani walh inbaki bani hkr da bakinki cewar zaki gyara in yafe mk ba walh Babu inda zakije.

Wani abune yatsaye mata arai lallai wannan Dan r

ainin hankali ne,zakuwa ta koya masa hankali ayau.

Ya qureta abango ya hadeta da jikin bangon numfashinsu na gwaruwa da juna yace mata"Labiba kin tsaneni ko !?

Kai tsaye Dan ya barta tace masa"Kwarai ma kuwa.! Ni tsabar tsana ma da nai maka da zaka saken

i na koma inda nafito da naji dadi Dan Walh nayi nadamar yarda da Aurenka.

Ya rintse idonsa Yanajin quna ckn ransa Amma sai ya dake yace"naji,Amma ni inason ce Miki inasonki! Ba Kuma zan Daina kaunar ki ba,Adan haka ne ma zan tafi inshiga gari Wajen Neman

mahaifiyata sbd ita kadai ce nasan bazata taba juyan baya ba, a yanzu Ina me jin qishirwar son ganinta Dan haka zantafi!zantafi kawai Neman Ummatah cikin garin Lagos zan tafi Babu Ranar dawowa sai da ita Dan haka zan Baki fili kiyi abinda kike so

Tunda b

akya da bukata ta akusa dake.

Cikin dakiyar zcy Bata zaci maganarsa da gaske yake ba tace"da ace gaskene zantayaka da murna to Amma nasan karyane,ba Neman Mahaifiyarka zaka tafi ba,yawon sana,ar yin fashinka zaka tafi dai kawai Wanda Kuma walh baka Isa ka

barni na tsahon kwanaki ba ni kadai Kuma dauke da Aurenka,kawai ni ka rubuta min takardar sakina Dan bazan zauna zaman jiranka ba inje ma akamaka kayi life in prison in asirinka ya Toni ka barni da balain zaman Jira Dan haka bazaka taba tafiya ba tare da

rabuwa ta gifta atsakaninmu Dan Walh Natsaneka na tsani Aurenka dake kaina.

Haidar ya kankance idanu Yana kallonta da qunar Rai yace"Baki isaba!nace Baki Isaba Labiba,bazan taba rabuwa dake ba ko da Al,ummar garin Nan zasu taru akaina da duka,Aurenki yanz

u na fara idan nasakeki labiba ban cimma burina ba,ban Kuma....sai yayi shiru Yana dukan goshinsa cikin takaici.

Ta hau gyada kai tana fadin"Kwarai!tabbas abinda nake zargi ya tabbata,Ni nasan ba da zcy Daya kake zaune Dani ba akwai abinda kake hanqoro,ak

wai manufarka akaina,wato bayaga daukar fansar da kai akaina abaya,baka hakura da bakin qudurinka ba saika Saka wani cikin ranka kenan,to Allah ya fika inma so kake ka saida ni ko kayi wani mugun abun da jikina to Bazaka samu wannan cikar burin naka ba,Kum

a walh inhar baka sakeni ba to tabbas kafin ka dawo zan shiga duniya ko insha guba in mutu.

Da sauri ya kalleta Yana fadin"ke! Ashe baki da hankali..? Kada ki sake wannan tunanin ya samu gurbi ackn zcyrki,Dan walh inkin mutu ta wannan hanyoyin to kin mutu

kafira ne,sannan abinda kike Tunani bashine araina ba,Dan haka ni bazanso ki illata kanki ko in zama sanadin Hakan ba,Adan haka zan sawwaqe Miki Amma da sharadi.

Da sauri ta matso kusa dashi tace"inajinka,sharadin Meye?walh ka Fadi ko meye zanyi..

Ya tsa

reta da maganansa yace"ya tabbata bakya Kaunata labiba,nasan duk ni najawa kaina,zan hakura da Aurenki,ko don samuwar farin cikinki,zan nesanta dake Amma walh Ina sonki sosai,Kuma zan dawo gareki Amma sharadin shine inhar nadawo ko yaushe ne,ko da shekara

goma ne saikin dawo min,ko da kina gidan wani,kin amince?

Tayi Dum!har zata ce Bata amince ba Kuma saita hango Rabuwar itace farin cikinta Kuma shi Bai Isa yai mata dole ba ai,alokacin Data bar matsayin halalinsa,Dan haka saitace"Eh,na Amince,na yadda duk

randa ka dawo zan dawo gareka.

Ya janyota zuwa jikinsa numfashinsu na sauka atare Yana gauraya Dana juna Yana fadin"Are you sure!?

Tayi saurin daga kai sbd Neman mafitarta tana son masa wayo tace"Eh! eh mana ka yadda Dani.

Yace"To naji na yadda kin da

u Alkawari Amma fa saidai muyi arubuce.

Da sauri ta durkusa gabansa idanunta na cicciko da hawaye ta hade hannayenta alamun begin sbd Taga kamar yin a rubuce ai tonuwar asirinta ne asan meya raba Kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login