Showing 24001 words to 27000 words out of 69481 words

Chapter 9 - MY BESTIE'S HUSBAND COMPLETE

08 Sep 2026

8

saurin hade bakinsu guri daya suka rinqa kokawa tanason qwatar kanta ta kasa sake kwanciya yayi a jikinta ya ri

qe hannunta yaci gaba da shan bakinta wasu hawaye masu zafi suka sulalo daga idonsa suka zuba akan nata ya bude idonsa a hankali yana kallon yanda hawaye ke ambaliya a idanunta.

Cigaba yayi dashan bakinta da wani salo Mai fitar da hayyaci daqyar

ta tattara qarfinta ta tureshi shima saboda mutuwar da jikinsa yayine yasa ta samu wannan

damar ta tashi da sauri yana sauke numfashi yana qoqarin saita kansa yace “kada ki qara cemin bakya sona Rafi'ah Ina ganin mutuncinki kada ki zubar dashi da kalamank

i ni qaunarki nakeyi Kuma aurenki zanyi ba iskanci zanyi dakeba ki koyi tauna kalamanki akaina idan kika horar da zuciyata da rashin adalci da tausayi zakifi kowa wahala domin kece a cikinta saboda haka duk haukan data debo sai kinfi kowa hadiya so ki rinq

a tauna lafazinki akaina"

Bai bari tayi mgn ba yaja motar da sauri har yanzu jikinsa a mace yake ya sake juyowa yace “bana tambaya sau biyu Kuma bana bada umarni sau biyu ki fadamin inda zaki idan ba hakaba zan tafi dake gidanmu duk sanda kika shirya mgn

kyayi" a gajarce cikin gunji kuka ta fada masa inda zata yayi murmushi ya juya akalar motar ya tsaya a wani Mall yayi Mata shopping ya dawo yaja suka tafi daqyar take bashi directions na inda zata har sukaje qofar gidan yayi horn aka bude suka shiga yace

“inane nan din?" Qin bashi amsa tayi ya daka Mata tsawa yace “mgn nake Miki inane nan?" Cikin kidimewa tace “gig...gidan Aunty Raziqa" ajiyar zuciya yayi ya bude Mata yace jeki Kuma ki jirani zan dawo komai dare na daukeki wlh kikayi gangancin tafiya zakis

ha mamakina"........

_Hmmm! tab Rafi'ah kina ruwa

🤣

_

_Vote_

_Comments_

_Share_

_Please_

*_Ummuh Hairan_*

[1/5, 9:08 AM] Mrs AA Fansah: I think you'd like this story: "MY BESTIE'S HUSBAND" by realfauzahtasiu on Wattpad https://m

y.w.tt/aw40FbchNcb

*_My Bestie's Husband_*

*_Ummuh Hairan_*

*_Wattpad-realfauzahtasiu_*

*_17-18_*

___________________________

___________________________

Ficewa tayi da sauri har tana neman kifawa yabita

da ido yana fitar da wata iska me zafi shima ya fito megadin ya Kira ya tambayeshi ko me gidan yananan ya amsa masa da “Eh yau yana hutu" ajiyar zuciya yayi yace “kayimin sallama dashi" da sauri megadin ya nufi cikin gidsn domin yasan waye Ja'afar Wakil a

parlourn ya tarar dasu aunty Raziqa tanata rarrashinta tana tambayarta abinda ya faru.

Dubansa sukayi yace “Abuh Aulad ake Kira a waje" fitowarsa kenan suka fita tare da mamaki suka rungume juna Dr Naseer yace “Prince JM yau a gidana Amma dai ba zuwana b

ane wannan don nasan bakamasan gidana ba rabona dakai tun a Victoria I-land 3 years kenan" hularsa ya cire yace “wlh amaryata na kawo gdanka shine nace a kiraka nasan gdanka mana bandaisan matarka ba Ashe yayarmu ce?" Mamakine ya cika Dr Naseer yace “wa ke

nan?" Harararsa yayi yace “wace baquwarku yau?" Saita nutsuwarsa yayi yace “pretty nagani a parlour tana kuka dama tare kuke?" Murmushi yayi yace “itace amaryata wlh yarinyar tana wahalar dani sosai narasa ta Ina zan bullo Mata ta fahimceni" sake dubansa y

ayi yace “amaryarka ko budurwarka?" Dagowa yayi yace “duk daya itan budurwa tace Kuma amaryata saura kwanaki 29 idan ka cire yau saura 28 idan banda gobe saura 27 so ba laifi bane donna kirata matata fatane da Allah zai cikashi"

Wani numfashi Dr Nas

eer yaja yace “amma yaushe kayi aure inace baafi 3 mouths ba?" Daga Masa Kai yayi yace “eh ai kasan hudu Allah yace muyi ni ba zuwa nayi kayi jaridarka akaina ba ka kula kuma kayiwa matarka kashedi kada ta kuskura tabar Rafi'ah ta tafi ko nakai goman dare

banzo ba zanzo ta jirani nazo na mayar da ita gida" yana fadin haka ya miqa Masa hannu yace “ka Bata kulawa sosai itadin rayuwata ce" mota ya shiga yabar Naseer tsaye shanye da baki Saida ya fita daga gdan megadi ya kulle qofar sannan ya juya ya shiga har

yanzu kuka takeyi ya zauna ya zuba Mata ido ya dade yana nazarinta kafin ya furzar da iska yace.

“Ina kika samo wannan dan Izzar Rafi'ah Ja'afar Wakil fah?" Miqewa aunty Raziqa tayi tace “wai dama shine ai mijin aminiyarta ne meye hadinta dashi?" Kallon R

aziqa yake yace “soyayya Mana harma da ranar aure yacemin saura 29 days a daura aurensu ni abokinane tun muna secondary bashi da sauqin mu'amala Izzar masifa ke gareshi indai ya nuna abu yace yanaso to ko zasusha wahala dagashi har abin saiya sameshi baya

kula mace duk kyaunta nayi mamaki da akace zaiyi aure yasha fadamin shifa mace bata gabansa zai iya rayuwarsa shi kadai saboda baison damuwa to sai gashi baifi 3 mouths da aureba ya dauko wani aure ya akayi Rafi'ah?"

Matsawa tayi gsbansa ta Kama hannunsa

tana kuka na fitar rai tace “wlh bansani ba bansan tsautsayin da yasa yasanni ba Uncle kayi wani abu akai mijin Bestie dinane ya yakeso nayi idan taji wannan baqin qudurin nasa?"

Miqewa Naseer yayi yace “hmmm ai kawai hqr zakiyi don wlh tunda kika

kuskure kika fada komarsa to sai ya samu ko ta tsiya kota tsiya-tsiya" sake zubewa tayi a gurin ta riqe qafar Aunty Raziqa tace “nashiga ukuna meyesa kowa abinda yake fadamin kenan wlh banasonsa" kamota Raziqa tayi tajata dakinta tunda taga qanwar tata tas

an tana cikin tashin hankali amma batayi tunanin yakai hakaba, zaunar da ita tayi tace “ya akayi haka Rafi'ah garin yaya har kika bashi dama ya tura gda Abba ya amsa har suka karbi kudinsa bayan kinsan mijin aminiyarkine"

Tsayar da kukanta tayi tace “kina

zarginane aunty Raziqa yaushe na zama maci Amana da zan yarda da wannan hargitsin hatsin barar wlh bantaba bawa Ja'afar dama ba komai nasa iko yake gwadamin banasonsa Amma yace dole ne ma nasoshi Ni Kuma tsanarsa nakeji"

Shiru sukayi na dogon lkc kafin

aunty Raziqa tace “Hmmm! To Allah ya kyauta Amma akwai qura Wakil family basuda sauqi akan qudurinsu tare mukayi karatu da Karimah qanwarsace babansu daya itama haka take indai tace tanason abu ta saita sameshi kiyi addu'a kawai Allah yasa hakan shine yafi

alkhairi sannan kisa a ranki miji yafi qawa duk kuwa girman shaquwarku to wacce shaquwa ma ta rage ai babu ita tunda namiji ya shiga tsakiyarku kishine zaku fafatashi na mutuwa wannan shi ake Kira ranar biyan buqata rai ba abakin komai yakeba qanwata baza

n zugaki kici amanar aminiyarki ba Amma idan ya dage ki hqr ki karbeshi dama wani lkcn ana samun haka garashi ma aurenki zaiyi wasu lalacewa sukeyi a titi yaqine yake tunkaroki qarfinki bazai qwaceki ba sai taimakon Ubangiji da samun yardar mijinki...."

Kuka takeyi sosai itakuma Aunty Raziqa ta dage nasiha take Mata da nuna Mata ba kanta aka faraba a fakaice take kwadaita Mata son auren Ja'afar Wakil hardai ta samu tayi shiru da kukan  Amma qasan zuciyarta ciwo yakeyi Mata lamarin Ja'afar tsoro yake

bata tayaya ma zata iya kallon idon Ni'imah tace Mata mijinta zata aura? wannan tunanin bai barta ba bacci ya dauketa bata tashi ba sai bayan azahar tana tashi ta shiga tayi wanka tayi sallah ta dade cikin sujjadarta tana roqon Allah kada ya tabbatar da w

annan kwadon tuwon alkamar bama zai cuwu ba.

Tana idarwa aunty Raziqa ta shigo tace “kizo to kinsha bacci ko?" Miqewa tayi ta gyara fuskarta kasancewar kwalliya ta zauna a jikinta ko batayi ba kamar tayine takowa tayi tanajin gabanta na faduwa kawar da id

onta tayi daga kansa a fili tace “maye kawai" abin mamaki batasan yaji ba sai taji yace “tukunna ma sai ranar da komai ya kammala zaki tabbatar da ni asalin mayene akanki don wlh nayi Miki alqawarin tun daga yatsanki har qofa ta qarshe ta gashinki saina la

she"

Juyawa tayi ta kalli inda su anti Raziqa suke lunch taga hankalinsu ba akansu yakeba kafin ta dawo da nutsuwarta taji ya rungumeta ta baya ya sanya hannunsa ya dago habarta qamshin turarensa ya sakar Mata da wata kasala me qarfi ya dago habart

a ya dora bakinsa saman nata suka lumshe idonsu a tare tare da sauke ajiyar zuciya ya

dora hannunsa saman qirjinta batare da ya kamaba daya na kan mararta daya na qirjinta ga bakinsa cikin nasa"

Wai Ashe bashi kadai bane kawai sai haske tagani a cikin ida

nunta dake lumshe suka bude da sauri kawai sai taji gurin ya dauki tafi Muhseen ne da wani camera man, janyewa tayi da sauri ya sake janyota ta fada a hannunsa nanma Saida suka qara haskasu sannan camera man din ya fice Muhseen ya kalli JM yace “maye kawai

"  dariya ya kwashe da ita Yana sakinta abinda bata taba gani a fuskarsa ba ta kalleshi taji qirjinta yabada wani dam ta dauke Kai ta zauna cikin tsananin jin kunya.

Jitayi yace “eh ka fada dama ka samu ko matata mijinki mayene ko?" Harara ta galla masa y

a sake kwashewa da dariya yace “zanga ranar da zaa daina hararata nikam yanzu ya zakiyi dani fadamin abinda kike shiryawa game da aurenmu?" Daukan cup din lemo tayi takai bakinta ya matso ya zauna kusa da ita ya dauko abincin ya diba yakai bakinsa ya sake

diba yakai Mata ta janye yace “kada ki wahalar da shari'a kotu batason gardama ki karba kawai idan kinqi kuwa kinsanni yanzu zan baki charge"

Ga mamakinsa sai yaga tana neman bare Masa baki yayi saurin saita kansa duk wani annurin farin ciki dake

fuskarsa ya dauke yace “Ansha fama Ashe ba banzaba kafiyar ma gado kikayi Abba koro mutane yayi da kudin aurena naje har kasuwa na sameshi yayimin kaca² baa taba cimin mutunci kamar Wanda akayimin a sanadin aurenki ba Dad ma babu abinda Bai nuna masa ba y

aqi amsawa qarshe dai sai Dad ne yayiwa Mai martaba jagora sukakai kudin Darazau gidan Baba Hudu kayy yau Baba Hudu ya gamamin komai a duniyar nan wlh dattijon arziqi cewa yayi tunda abin yazo da haka kawai a daura inyaso nanda 1 mouth din ayi biki zancen

da nakeyi Miki Mai martaba da waziri da sauran wakilaina Basu baro Darazau ba Saida suka tabbatar da igiyar aurena ta hau kanki...."

Miqewa tayi a gigice yayi saurin riqeta yace “meye hakan?" Kawai sai yaga ta sulale qasa jikinta ya dauki tsuma

haqoranta suna haduwa ya matsa kusa da ita kafin yakai ta dauki cups din dake gabanta ta jefeshi dashi a goshi ji kakeyi qwal take jini ya balle masa ya dafe gurin da sauri ya dago ya kalleta kawai sai gani yayi ta fizgi wuqar dake jikin kankana ya kuwa kw

aso gudu ya riqeta suka rinqa kokawa tans kuka me gunji tana Kiran sunansa tana cewa “ka qyaleni Ja'afar ka qyaleni na kashe kaina na huta wlh banasonka na tsaneka na tsani kaina Ja'afar meyesa rayuwa tayimin haka meye nayiwa duniya da batamin adalci wlh s

aina kashe kaina bazan taba karbarka a miji ba"

Duk qarfinsa sai gashi ta watsar dashi a qasa ya sake tashi daidai lkcn da Abba ya shigo gdan ganin yanda aka taru akan autar tasa rai biyar sun kasa riqeta sai kuka takeyi tana ihu tana rantsuwar saita kas

he kanta yayi mugun tashin hankalinsa dama abinda yake tsoro kenan yasanta yasan batada control indai akakai hqrnta qarshe kafin ya ida qarasawa ta zubar da Ja'afar Muhseen Naseer Raziqa da Musa camera man daqyar Ja'afar ya qwace wuqar duk ta yankeshi da i

ta a hannu,

Kwasa tayi da gudu ta nufi kitchen Abba ya daga murya ya qwala Mata Kira sai ta zube a gurin tanabin kowa da kallo ta sake sakin kuka me ciwo ta fada jikin Abba

daya tsugunna a gabanta yara Rashid ya riqota ta lafe a jikinsu tana sake shigewa

jikinsu tana kuka me tafasa zuciya tace.

“Allah ya isana wlh Abba bazan taba yafewa Baba Hudu ba me nayi masa me na tsare masa da zai dauramin aure da wannan tsinannen maci Amanar Abba kace ya sakeni wlh zan kashe kaina Kona kasheshi banasonsa na

tsaneshi tsana ta gaske wayyoh Abba zuciyata qirjina Abba wayyoh rayuwata wayyoh Bestie na meyesa kika dauko mana jarfa ya yanke mana igiyar zumunci saboda cikar burinsa.....

Bata gama rufe bakinta ba sukaji an banko qofar da qarfi dagowar da zasuyi suka

ga Ni'imah ce da gudun bala'i ta nufi Rafi'ah da wuqa a hannunta tsirara tana kuka itama gabadaya parlourn sukayi kanta suka tareta batakai ga qarasawa ga Rafi'ah tayi tayi ta qwace ta kasa sai ta sake sakin kuka tana cewa.

“Ashe munafukace ke maci amana

mijina kikeso bansani ba Rafi'ah me nayi Miki a rayuwarmu ta 21 year's kika zabi yimin wannan sakayyar mijina Rafi'ah Allah ya Isa tsakanina dake kin cutar dani kin yaudareni kullum alkhairinki nake fada bantaba ganin sharrinki ba Ashe ke naki sharrin

ya

fi na kowacce mace a duniya na rantse da Allah indai Ina raye kamar yanda kika yankemin farin ciki saina yanke Miki naki keda farin ciki har abad....."

Tsawa Ja'afar ya daka Mata ta juya kansa yayo kanta yana huci ya shaqota yace “da nace kada k

i fito shine Saida kika fito to daganan ki wucce gdanku...." Saurin katseshi Abba yayi da cewa “haba kaikuma mema ka fara gani da har zaka fara yanke hukunci Ja'afar aj bakaga komai ba tunda haka ka zaba gasunan duka matanka ne kalmata ta qare tunda abinda

Allah ya hukunta ya riga ya faru Abu daya da zan fada maka shine, yata Rafi'ah batada hayaniya zuciyarta a tsarkake take idan ta gyaru Kaine idan ta lalace Kaine bazan taba baka itaba tunda baka Isa da gidanka ba ka gama danan sannan saika dawo nan..."

Y

ana fadin haka ya figi hannun Rafi'ah suka fice sakin Ni'imah Ja'afar yayi yabisu yana Kiran Abba shiko ko sauraronsa baiyi ba ya cilla yarsa a mota yaja suka fice shima motar ya dauka a guje yabisu sun rigashi zuwa suna zuwa Abba yace da megadi kar yabars

hi ya shigo, aikuwa yin duniya magiyar duniya mado megadi ya hanashi shiga gdan komawa yayi cikin mota ya buga kansa da sitiyari zuciyarsa na tafasa baiyi aune ba saiji yayi glass din motarsa ya tarwatse ya dago da sauri tare da budewa ya fita daidai lkcn

da glass din ya tarwatse ya zubawa Ni'imah ido kawai sai yaji ta bashi dariya ma ya tsare Napep ya shiga ya fada masa inda zaa kaishi da gudu ta biyo sahun tana cewa “ka saukeshi wlh cikin biyu saidai ya zabi daya azzalumi macuci mayaudari maci Amana..."

_Kaina ya kulle da wannan chakwakiya bazan iya dogon typing ba Sun bani ciwon Kai sai nasha paracetamol_

_Vote_

_Comments_

_Share_

_Please_

*_Ummuh Hairan_*

[1/5, 7:31 PM] Mrs AA Fansah: I think you'd like this story: "MY BES

TIE'S HUSBAND" by realfauzahtasiu on Wattpad https://my.w.tt/DZncHfSZNcb

*_My Bestie's Husband_*

*_Ummuh Hairan_*

*_Wattpad-realfauzahtasiu_*

*_Dedicated to Real Smasher_*

_Ina gdy da kulawarki gareni Allah ya qara ilim

i me amfani

😍

_

*_19-20_*

____________________________

____________________________

Tunda suka dawo gidan mutanen gdan suka hadu a kanta suna aikin rarrashinta yin duniya taqiyin Shiru Koda tayi niyyar yin shirun idan ta tuna da furu

cin aminiyar tata ta Kuma tuna da cewa yanzu fah da ita da aminiyarta duka sunan matan mutum daya suke amsawa sai taji sabon kuka ya qwace Mata qarshen qarshema zazzabi ne ya rufeta ba qaramin artabu sukayi da Abba ba sannan ta daina furta zata kashe kanta

yajata yakaita daki kamar wata qaramar beby ya kwantar da ita ya rinqa bubbuga bayanta har bacci ya dauketa sannan ya tashi ya fita.

Dakinsa ya shiga ya Kira wayar Dad ya daga suka gaisa yace “Haba Sabo meyesa kayimin haka don Allah banji dadiba wlh duk

da na matsu naga Rafi'ah ta fitar da miji Amma ai ba irin wannan matsuwar da zaa kasa duba alaqa ba yanzu ga abinda wannan auren ya janyo daga ita har Ni'imah babu me hayyaci ita tanata kukan bataso saita kashe kanta kota kashe Ja'afar ita Kuma Ni'imah tan

a zargin da sahalewarta akayi wannan auren Sabo wannan bayyananniyar cin amanace fa da kowa zai shaida...."

Katseshi yayi da cewa “meyesa zaka tsuke tunaninka ka rinqa tunani irin na Mata Alh Nuhu Ni dama na dade da fahimtar hakan zata faru Ja'afar

yanason Rafi'ah tunkan ya auri Ni'imah da an qara jinkiri baayi gaggawar hada aurensa da Ni'imah ba qila da Rafi'ah zaigani ya zaba to Amma Allah ya hukunta dukkansu matansa ne saboda haka muyi Shiru kawai mu karbi abinda Allah ya zartar Ni'imah ai ba ita

tayi kantaba naji duk haukan da taje tayi muku wlh akan lamarin nan zan iya cin mutuncinta indai bata nutsu ta fahimci abinda ke gabanta ba bandama shirme irin nasu na Mata da yaje ya dauko Mata bare ta girgijeta ai gara ya auri aminiyartata babu wani cin

amana a auren sunnah dukkansu matansa ne haka Allahu ya tsara to mubi kawai muyi Shiru"

Sosai Alh Sabo ya rinqa tausar Abba da kafa masa hujjoji hardai ya rusuna ya karbi abin tare dayi musu fatan alkhairi Amma yana Jinjina yanda zaman zai kasance shi t

ausayin ma Ja'afar din yakeyi har gara Ni'imah qila ta tausu ta dadi Amma Rafi'ah tanada wuyar sha'ani akan abinda ta yarda aranta ba daidai bane"

Bangaren angon Ja'afar kuwa da Ni'imah tunda yaje gida ya haye samansa yanada dan qaramin clinic a ci

kin bangarensa ya fara dressing din hannunsa ya yanku sosai amma baiji haushi ba saima murmushi da yayi yace “zan saitaki ne Rafi'ah wahalar dama zamowarki tawa tunda kin zama ai asiri ya rufu" yana wanke ciwon yana cije lebe har ya gama ya koma ya kwanta

yanajin zugin hydrogen din ya jima a kwance

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login