Showing 51001 words to 54000 words out of 69481 words
jikinsa tana matso hawayen kissa tace “ka dawo inason ganinka da jin duminka matarka ta Kama rashin lfy kun Kuma fita yanzun Kuma shine zaka shareni Ja'afar kana azabtar dani don kaga inasonka do
n Allah kada kasa zuciyata ta kamu da ciwon da zai iya zama ajalin me ita duk saboda so kake wulaqantani bakajin tausayina...."
Yanda take shigewa jikinsa da qamshin turaren tsafinta yasashi jin wani yanayin sha'awa me qarfi da baitaba jiba game da ita y
a sanya hannu ya rungume shafaffun mazaunanta yana shafasu yana sauke ajiyar zuciya a hankali yau dake makirci ta shirya itace harda balle masa bottle din riga abinda akansa Saida afasa kwanciyar da ita a baya idan yace ta cire masa kaya gani takeyi ta fad
o yau sai gashi tanayi baisata.
Hakan ya tabbatar masa da ta fara nutsuwa ya jata suka zube a gadon sosai ko a wajen playing yasan zaren ba kalar yadin bane Rafi'ah dabance ko a rashin sani ta tabashi sai yaji saqon yakai masa har inda yakeso yaje Amma it
a ta wani kwanta tayi masa seqeqe sai breast dinta kawai da take tattaro Masa dake irin manyan boobs dinnan gareta hakan yasa bata haihuba amma sun zube sabanin na Rafi'ah da kullum kamar qara tsaidasu akeyi.
Lkcn daya shigeta ne abubuwa suka ri
nqa canzawa shi ba dadi take wani samu na musamman ba saboda itan ko maganin Mata bata iya kadawa Tasha ba sai aukin turaren asiri Amma sai yaji yanajin wani shauqi hakadai sukayi suka gama tun kafin su gama ta fara tureshi sabanin Rafi'ah da take qara riq
eshi tana dago jikinta sosai yanda zai samu nutsuwa,
Ranar tare sukayi wanka yanata rawar jiki akanta ta cika da mamakin aikin boka Koda yayi sallah cewa yayi ta shirya suje su dubo Rafi'ah batayi musu ba saboda tanason ganin qwal uwar daka fita sukayi an
ata yauqi da yatsina ita me miji aka shiga mota suka nufi asibitin yana riqe da hannunta suka tura qofar dakin suka shiga,
Lkcn Rafi'ah ta tashi Hajiya Innah ta hada Mata shayi tana Bata suka shigo ta dago kanta idanunta ya fada kansu babu kunyar Hajiya
Innah Ni'imah qara shigesa takeyi wai ita me miji shikuma sai wani binta yake murmushi Rafi'ah tayi cikin sanyin muryarta tace “sannunku da zuwa Best Ashe tafiya kayi dazun dana farka nake tambayar Innah kana Ina...." Kafin ta rufe baki ya taso da bala'i “
to zama kikeso nayi nayi gadinki saboda ga asararre mara aikinyi hakanma banyi Miki ba dana Nemo Innah ta zauna a gurinki ke wacce irin mara tunani ce daga dawowarmu kin fara cuta saboda kinibibi kada na samu lkcn iyali na ke nifa baayimin iskanci kinsan c
in mutuncinki ba wahala zaimin ba ba ciki ba ko bayane dake shashasha kawai....."
_More Comments_
_More Typing_
*_Ummuh Hairan_*
*_39-40_*
_____________________________
_____________________________
Juyawa yayi
fuuuu ya fice a fusace sai huci yakeyi inda suka kalli juna da Ni'imah Ni'imah tayi Mata murmushin mugunta tabi bayansa da sauri a jikin mota ta tarar dashi yanata huci ya bude Mata ta shiga shima ya shiga yaja suka fice daga asibitin sukabae Rafi'ah da s
anyin jiki da faduwar gaba, sunan Allah ta rinqa ambato a hankali taji Hajiya Innah ta dafata tace.
“Ina mamakin zafin zuciyar Baban Innah shi komai nashi na fada ne ko meye abin bacin rai cikin kalaman ki sai naga kulawa ce da nuna damuwa da abokin rayuw
a tasa kika damu da rashin nasa a kusa Koda yake wani abun sai anayiwa rayuwa uzuri kiyi hqr iya wuya kedin dai kece"
Sosai ta rinqa rarrashinta murmushi tayi tace “karki damu Hajiya nasan halinsa yanzu haka wani abun ne ya bata masa rai nasan fushinsa ba
ya jimawa zuwa anjima zai sauko" ajiyar zuciya Hajiya Innah tayi sukaci gaba da tattaunawa saida tasan yanda tayi taga Rafi'ah batabar damuwar abin a ranta ba ranar a asibitin suka kwana saboda jinin da akasa Mata da magrib bai qare ba sai cikin dare.
Washegari har Tara baizoba aka sallamesu Hajiya Innah ta dauki waya ta kirasa ya daga suka gaisa ya tambayeta me jiki tace “da sauqi dama sàllamarmu akayi shine mukace ko zakazo ka daukemu" Shiru yayi na dan lkc sannan ya dago yace “aa Hajiya kawai bari
na turo driver yazo ya daukeku ku wucce can fada kawai ni na danje unguwa ne idan na dawo zanzo" bataja mgnr ba ta kashe wayar ta miqe ta fara hada kayan lkcn da drivern yazo ta gama hadawa suka fita suka tafi suna Isa yana shigowa gidan ya tsaya jikin mo
tarsa suka fito duk munafukai suna jira suka abinda zai faru qarasowa yayi ya rusuna suka gaisa da Hajiya Innah ya dago ya zuba idonsa akanta tayi wani haske ta qara ramewa yaja numfashi ya dubeta yace “ya jikin naki?"
Sunkuyar da Kai tayi tace “da sauqi
" fasali ya sake ja yace ”nasa an qara gyara can bangaren muje na rakaki" kallon Hajiya Innah tayi idonta ya ciko da ruwa tayi saurin girgiza Mata Kai dole tasa ta hadiye kukan, taimako daya da Allah yayi mata tsakaninsu da Hajiya Innah babu nisa hakan tas
a suka taka da qafa ya bude qofar shiga part din ya shiga itama ta shiga da Bismillah tana qarewa bangaren kallo tun daga waje zakasan ya kashe mazan kudi wajen gyarashi.
Yana tafe tana biye dashi a baya har suka shiga ya bude qofar parlourn ya shiga itam
a ta shiga ya mayar da qofar ya rufe ya juyo ya zubanta ido itanma shi take kallo fuskarsa a daure take sosai hakan ya tabbatar mata da babu wargi, rabashi tayi zata wucce ya riqo hannunta ta tsaya cik matsowa yayi ya riqo qugunta yana jan numfashi ya mats
ota sosai yace “meye yake damunki ne?" Dagowa tayi da mamaki so take tayi mgn Saidai yanda ya kafeta da ido yasa ta kasa furta komai sakinta yayi ya sanya hannu a aljihunsa ya zaro kudi masu kauri ya miqa mata yace “ki riqe saboda tsaro ki kula da kanki"
Juyawa yayi ya fice tabisa da kallo yaja Mata qofar ya rufe itakuma ta taka taje ta murda Mata key ta nufi step din shiga dakin ba bene bane Amma an daga dakunan sun danyi sama sabanin babban parlourn da take a qasa nan din ma akwai parlour
Amma bai
da girma sosai kujera daya ce doguwa sai wani qaton kilishi 24 pillow sai TV da dispenser sai manyan flowers da aka qara qawata parlourn dashi gefe Kuma akwai qaramin dinning table me kujera biyu.
Tsarin wannan parlour yayiwa Rafi'ah tayi ajiyar zuciya ta
bude daki daki daya ta shiga shima an gyarashi sosai gadone na alfarma aka saka komai yaji taja fasali ta zube kudin daya Bata ta fara rage kayanta ta fada wanka ta jima tana wankan tanajin dadin ruwan kafin ta fito ta shafa mai ta bude wardrobe din kayan
ta ne jere reras ta dauko wasu masu sauqin nauyi tasa ta kwanta tana hutawa ta Jima a kwance tana tunanin abubuwa da yawa sannan taji ana taba qofar ta miqe a gajiye ta fito parlourn tana tambayar waye.
Amsa Mata akayi da cewa “nice Rafi'ah Ashe kun
dawo to sannu kinji" jin an ambaci sunanta yasata budewa batasanta a zahiri ba domin bata taba ganinta ba ko lkcn da aka kaita bangaren fuskarta a rufe take, Hajiya Kaltume ce ta kawar da shirun da shiga parlourn tace “tubarkallah Masha Allah guri yayi ky
au to ai haka yafi Amma da duk ya debeku ya tareku guri guda don shirme musamman ma ke da kike buqatar kulawa yanzu sannu kinji"
Sunkuyar dakai tayi ta durqushe da niyyar gaisheta tayi saurin Dagota da cewa “subhanallah kula kada kiyi barna haba yarnan ke
da ba lfy ta isheki ba ai bakya tsugunna ba zauna abinki ni uwarki ce banason ki takurawa kanki da jikana" tana mgnr tana zaunar da ita a kujera tace “to ya jikin jiya munji mugun labari Koda yake Allah ya taqaita wahala
A kunyace ta amsa Hajiya Kur
sum ta rinqa janta da Hira harda guzurin agwalumarta ta kawo Mata ta miqa Mata tace “kinsan abinki da me wannan Abu da son tsami tsami shiyasa na bayar aka siyo miki" kamar tayiwa Rafi'ah kyautar aljanna haka taji sukayita yar hirarsu tanata nuna kulawarta
tare da bata shawarwari kamar gaske, shigowar Hajiya Innah ne yasata miqewa suka kalli juna Hajiya Kaltume ta harari Hajiya Innah tace “to Rafi'ah ki kula da kanki kinsan gdan namu gidan yawa bakasan cikin wani biyune ba saiya lashe maka kurwa" itadai bat
a tanka ba Hajiya Innah ta zauna tace “Allah ya kyauta" Shiru ce ta dan ratsa kafin Hajiya Innah ta bude kular da tazo da ita tace “dambu nayi Miki da fatan yakuwa ko Zaki iyaci naga duk kin fige wannan jika yana wahalarmin dake"
Kunyace ta kamata tayi m
urmushi tace “bantaba ganin yar da take kunyar uwata ba saike tashi kici abinci" xuba Mata tayi ta zage taci dambun sosai don ta dade tanason sa tunda ta samu ciki dashi da tuwo bata taba daina kwadayinsu ba sosai taci sauran ta ajiye tace taci da dare a k
alamai baa bayyane ba Hajiya Innah take nunawa Rafi'ah tayi hankali da mutanen gdan fada gidan makirci ne kowa da abinda yake zuciyarsa, sosai ta shiga taitayinta ta qara Mata da cewa idan kadaici ya dameta tana gama abinda take ta taho bangarenta, Jinjina
Kai tayi ta qara da cewa mutane da yawa sunayi maka dariya Amma basa qaunarka munafikinka yafi maqiyinka illa domin maqiyi baya zama kusa dakai balle ya samu damar cutar dakai Koda kuwa zai cuta maka saidai yabi ta gurin munafikinka da hausawa kance gadon
bacciñka so kibi a sannu dariya ba so bace wata dariyar tafi sukar wuqa ciwo"
Maganganun sun shigeta ta nutsu kuwa tana nazarinsu lkcn da sukayi sallama tace “ki kulle bangarenki kiyi kwanciyarki ki huta surukarki batanan tace Damagaran balle
kice zakije
gaisheta" tana fita ta kulle part din ta shiga kitchen ta ajiye kayan abincin ta dawo ta dan gyara gurin data zauna
Sake Shirin kwanciya tayi tabi lfyr gado ta kwanta tana dan chat dinta bacci taji ya fara sumamarta yasata miqewa ta dauro alwala
ta dawo ta sake kwanciya tare da qarawa a.c qarfi bacci ya dauketa cike da kewar mijinta ko a waya bai nemeta ba ita Kuma yanayinsa yasa ta dan tsorata ta kasa kiransa da wannan tunanin tayi bacci wajen biyun dare ta farka ta sauka a gadon ta nufi bathroom
ta dauro alwala wannan sabonta ne tun batasan kanta ba Amminta ta sabar Mata da tashin tsakiyar dare ko bata sallah saita tashi tayi alwala tayi tulawar qur'ani tare da istigfari hadi da addu'o'in da suka sauwaqa harma jikinta ya saba da zaran lkcn yayi s
aita tashi.
Ta Jima tana jero nafilfilinta sannan ta shiga jerawa Allah kirari tare da neman albarkar aurenta da zuri'a ta gari tare da roqa musu dawwamar zaman lfy da fahimtar juna ta dade sosai tanawa mijin nasu addu'ar samun budi da kariyar Ubangiji a
duk inda yake.
Bata koma ta kwanta ba Saida aka Kira asuba nanma tayi ta Jima tana azkar hakanan sai ta rinqajin gabanta yana faduwa ta roqi Allah ya sassauta Mata duk wani Abu da yake tunkarota yabata wuyan dauka tare da addu'ar kada Allah ya bata ikon j
uyawa mijinta baya a kowanne hali, saida Rana ta fito sannan ta kwanta takuwa Jima tana bacci ba ita ta tashi ba sai 12:00pm wanka tayi ta shirya cikin wata baqar doguwar riga ta zura hijjab dinta qato sannan ta dauki wayarta har yanzu gabanta faduwa yakey
i tayi Bismillah ta Kira lambar JM Kira daya ya daga muryarsa wasai yace.
“Maman Twins kin tashi lfy?" Murmushi tayi ta sanyaya muryarta tace “har naji sanyin dadi ya ratsa zuciyata dana tabbatar da cewa Daddyn twins ya tashi lfy" dariya yayi ya dubi Ni'i
mah da ta wani hade rai yace “tun jiya zuciyata tana gurinku keda BBY na yar'uwarki ta riqeni ta hanani zuwa naganku" abinka da kishi da bashi da kadan sai taji zuciyarta ta sosu dake tana da wayo sai tayi murmushinta da tasan yana kashe Masa jiki tace.
“Allah Sarki mijina nasan muna qasan ruhinka kada ka damu kabata lkc sosai ai ta cancanta am dama nace idan babu damuwa inason shiga cikin gida mu gaisa jiya duk sun shigo harda Hajiya Babba" gabansa ne ya fadi yace “hajiya babba kuma? Me tace Miki?"
Ajiyar zuciya tayi tace “babu komai kawai dai ta kawomin agwaluma ne Best Kai dan gatane kowa tattalin unborn dinka yakeyi"
Ajiyar numfashi yayi yace “ok kije Amma ki kula da kanki nifa don Mai martaba ya dage ne hankalina bai kwanta da zamanki a gidann
an ba Rafi'atuh zuciyata taqi nutsuwa" fasali taja ita kanta bataji tata zuciyar ta yarda ba Amma saboda burinta kullum qarfafa masa gwiwa sai tace “karka damu insha Allahu zamu kasance cikin tsaro da kariyar Ubangiji" wani gwauron numfashi yaja yace “bana
jinki Amma ki jirani ganinan zanzo saina rakaki ko Ina"
Yana fadin haka ya miqe ya fice yabar Ni'imah da sakakken baki cike da mamaki mota ya shiga zuciyarsa na ayyana Masa abubuwa da yawa game da Rafi'ah yana murmushi gabadaya jinsa yake kamar Wanda ya
rasa wani bangare na jikinsa iyakar kwana biyu da yayi ba tare da ita ba musamman daren jiya daya kasa rintsawa tunda yake baitabajin irin yanayin daya kasance jiyan ba wani bangare na zuciyarsa
yayi masa nauyi yanajin wani Abu daya kasa tantancewa idan ya
rufe idonsa Rafi'ansa yake hangowa cikin wani yanayi na tashin hankali hakanan zai zabura ya miqe ya sake kwanciya sai ya ganta dauke da wani kyakkyawan farin yaro me kama dashi cikin wata rijiya me zurfi ga wani duhu yana mamaye rijiyar tun yana jiyo ih
unsu da salatinta tana Kiran sunansa har yakar da yadaina ganinsu da jinsu gashi an Tara mutane anyi anyi à daukosu ankasa shikuma sai hanqoron binsu yakeyi Hajiya Fatsum da Ni'imah sun daddaure shi wani abin haushi ya kasa qwacewa sai hanqoro yake da ihu
Amma ya kasa samun mafita
Can nesa ya hango Hajiya Kaltume ta nufo rijiyar gadan² da wani ice yanaci da wuta ta cilla a ciki inda kafin ya dira qasa ita Kuma Hajiya Innah tayi tsalle ta fada rijiyar ta cafo itacen tayo sama dashi ta jefi sarqar da a
ka daureshi da ita take sarqar ta tsinke ya kwace da gudu ya nufi rijiyar..... A daidai nan ya farka yayo alwala ya tada sallah domin mafarkin ya tsoratashi firgigit yayi saboda horn din da yaji anata doka Masa dubawa yayi yaga ashe tsayawa yayi a tsakiyar
titi numfashi ya sauke yaja motar ya qara gaba.
Shiga fadar sarkin qofar bangaren nasa ya bude Masa ya shiga yayi parking ya bude motar ya fito taka qafar da zaiyi yaji kansa ya sara gabansa ya yanke ya fadi take yaji zuciyarsa tana tafasa “ Innanillahi
wa innah ilaihirraji'un" ya rinqa karantawa har ya murda qofar ya shiga ko Ina na gdan qamshi yakeyi yanason Rafi'ah komai da yakeso a cikin watanni hudun ta gama karanceshi tsaf baiji fitowarta ba saiji yayi ta rungumeshi ta baya tana yar qaramar dariyart
a me sanyashi nutsuwa tace “Ur are welcome My life...." Ajiyar zuciya yayi yana shaqar qamshinta ya juyota yayi kissing kumatunta yace “inasonki fatan kina lfy" qasa tayi da kanta tace “ina lfy kamar Kai" kalmar ta bashi dariya yace “haba yarinya da wannan
dumar da ta fara girma a tumbinki zakiyi lfy kamar tawa?"
Dagansa Kai tayi tana shafa mararsa yanajin wani irin yanayi ta dago ta dubeshi ya wani lumshe ido tace “zuciyar Rafi'ah da alama kanajin yunwa me kakeson ci na sama maka banson zaman gwar
zon maza da yunw...." Bata qarasa ba ya hade bakinsu guri daya suka zube a kujera tasan yau ta ballowa kanta ruwa da alamun dama kadan yake jira daqyar ta qwaci kanta shima Saida ya samu nutsuwa tayi luf a jikinsa son mijinta takeji a hankali yana mamaye d
uk wani gurbi na qiyayyarsa na baya Ashe takusa ta cuci kanta da ta yarda son farin cikin wata ya hanata karbar nata farin cikin.
Dagota yayi yace “me kike tunani?" Murmushi tayi tace “son mijina nake fasaltawa a zuciyata nakasa gane yanayin girmansa da m
atsayinsa na yarda na mutu dakai mijina kaifa?" Farin cikine ya cika masa ruhi ya rungumeta yace “na dade da yarda da hakan Rafi'ah tun kafin kisoni nasoki Kuma zan mutu da soyayyarki" luf tayi a jikinsa sun jima a haka Bai zaci zata sake magana ba yaji t
ace “kayimin uzuri a duk lkcn da na bata maka mijina bazan taba furta ko aikata abinda zai taba farin cikinka a halin Ina sani ba" sanyi jikinsa yayi ya sunsuna sumarta yace “Insha Allah" miqewa tayi tana takansa rawa yayi murmushi komanta dabanne ya dagat
a cak suka shiga ciki wanka yayi ita ta qara gyara jikinta ya fito ya canza kaya suka fita bangaren Hajiya kaltume suka shiga tana parlon tana ganinsu ta miqe tana washe baki tace “tun dazu naso
zuwa naga lfyrki Dije tace baki tashi ba to sannu kinji yarna
n Magaji meyesa baka kirani nazo mun gaisa ba me ciki batason yawo balle ita da ba lfy ce ta isheta ba" dadi yaji sosai a ransa ya zauna yace “hakane Hajiya shima motsa jikin yana da amfani" zama tayi suka gaisa ta miqe tace “bari na kawo miki wani Abu nas
an jikalle na zai soshi"
Kitchen ta shiga bata jima ba ta fito dauke da wata kula ta bude wata lafiyayyiyar gurasa ce ta alkama da aka mulketa da Zuma sai kunun tsamiya sai zuba qamshi yakeyi" kwantar da kanta tayi a jikinsa ya dago kanta yaga