Showing 69001 words to 69481 words out of 69481 words

Chapter 24 - MY BESTIE'S HUSBAND COMPLETE

08 Sep 2026

14

qin gane kuskurenta Saida ta aikata kuskuren daya zarta kuskure.

********

A bangaren Rafi'ah kuwa shaquwa qara shiga tsakaninta takeyi da Jamal dole tasa ya hqr da mgnr soyayya ya dauketa kawai matsayin qawa mamaki

yakanyi da wasu abubuwa da takeyi daya shafi harkokin lfy yakance Mata a Ina tayi karatun medicine sai kawai yaga ta fashe da kuka tace “tabbas nayi karatu Jamal Kuma mijina ma babban likita ne Amma na kasa tuna wani Abu daya shafeshi ko ya shafeni Jamal m

ijina fitaccen mutun ne fah Ina tuna kamar ya mutu kamar Bai mutu ba" bayason yawan furta masa mijinta mijinta da takeyi shiyasa yake basar da zancen ya aunata a abubuwa da yawa sai yaga ta wucce tunaninsa.

Yau tun safe yake tunanin meye yakamata yayi Mat

a Wanda zataji dadi, murmushi yayi yayi ya gama ayyukansa ya Isa gidansu tana harabar gidan tana wasa da danta Bari'ah daketa faman laulayi na gefe tanashan lemun tsami ya shigo ta tsaya da buga ball din yayi parking ya fito Mahir ya nufeshi da sauri yana

kiran “Abba oyoyo" daukan yaron yayi yana cillashi sama ya zauna suka gaisa da Bari'ah ya dubi Rafi'ah yace “maman dana inason mgn dake" tsuke fuska tayi yayi murmushi yace “banan na nufaba hajjaju am ko kinada intereste akan aiki?" Saurin kallonsa tayi sa

i Kuma tayi dariya shima dariyar yayi yace “akwai sabon asibitin da Yaya Ja'afar ya bude anan jikin pharmacy dinmu Rafi'ah Memorial Hospital so muna buqatar ma'aikata shine nake ganin kamar kinada rawar takawa idan babu damuwa zan baki gurbi a asibitin kem

a kya rinqa rage kewa Amma me kika gani?"

Wani ihu tayi ta rungumeshi tana dariya shima dariyar yayi yace “kinqi aurena Kuma kina susutani meye yasa Anya kinamin adalci" nandanan ta hadiye murnarta tace “bazaa aureka badin ni ta mijina ce shishi

kadai" kawar da zancen yayi yace “zan gama Miki komai ranar litinin ki fara zuwa aiki kawai" sosai taji dadi Kuma tayi masa godiya har ya miqe tace “amma Jamal banida takarduna a hannuna da mijina ya tashi mutuwa dasu ya mutu" dariya sukayi duka yace “baz

an baki inda zakike aiki me wahala ba saboda gudun shirme ni inaji ma a lab zan barki" dariya sukayi ya kalleta yayi murmushi ya shiga mota ya tafi.

Binsa tayi da kallo Bari'ah tace “yana bani tausayi sosai Rafi'ah yaqi hqr da wahalta Miki ke Kuma kinqi h

qr ki karbeshi don Allah ki bashi dama ko yayane" ajiyar zuciya tayi ta zauna tana matsa Mata qafa tace “uwar biyu bazaki gane ba ne kawai Allah bazan iya hada soyayyar wani data Abu Mahir ba ki barni kawai" sanin idan ta cika mgn fushi zatayi da ita yasat

a yin Shiru kawai sukaci gaba da hirarsu tna bayyana jin dadinta da aikin da Jamal yabata wannan kenan.

_Comments_

_Share_

_Voting_

*_Ummuh Hairan_*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login