Showing 39001 words to 42000 words out of 69481 words

Chapter 14 - MY BESTIE'S HUSBAND COMPLETE

08 Sep 2026

18

wargima guri yake samu hakanan ta qyaleshi yajata har bathroom din sukayi wankan tare suka fito ya rinqa janta da Hira suka kwanta, yana hilat

arta da hikima da komai ya hade bakinsa da nata duk ta tsorace ta

fara yimasa kuka shiko yayi biris da ita yana shafa fuskarta yana hura Mata iska a kunnenta tare da wasa da dukiyar qirjinta ta riqe Hannunsa tana jan zuciya tace “don Allah ka rabu dani zaf

i nakeji..." Bakinsa ya dora bisa nipples dinta ta rintse ido tanajinsa ya rinqa sarrafata cikin salo da qwarewa tanajinsa yana wasa da cute dinta sanda taji yayi mata rumfa yana karanto addu'ar saduwa da iyali ta dauke numfashinta ta gama sallama kanta wa

hala ce takeshanta bata wasa ba gashi duk wata kalma da zata fada masa ta fada baijitaba dole tayi shiru ta qyaleshi ya moreta kamar babu anjima lkcn daya samu nutsuwa ya dagata ya janyota jikinsa yanayi Mata sannu tana kukanta tace “bakajin tausayin mutu

m kai kawai kanka ka sani ni dama zaka kasheni dana huta banaso ni banason abinnan Ja'afar ni don Allah ka tafi da Matarka kabarni kada ka tafi dani makarantata exam zamu fara....."

Dora Hannunsa yayi a bakinta yana janyo numfashi yace “meyesa tun lkcn d

ana yanke hukuncin meyesa bakiyi mgn ba hakan zaayi dole ba shawara ba" .......

_More comments_

_More typing_

*_31-32_*

_____________________________

_____________________________

Batace masa qala ba Amma ta qu

durce a ranta ko wuta yake fesarwa qarshen bala'i bazata bisa yayi Mata uku babu ba da wannan ta janye ta shiga bathroom ta tsarkake jikinta ta fito ta iskeshi yayi bacci ta zubawa fuskarsa ido da gaske kyakkyawa ne kamar yanda Ni'imah tasha fada Mata Amma

bata taba ganin kyansa ba sai yau ajiyar zuciya taja ta haye gadon zata kwanta ya janyota jikinsa yace “kin gama kallon nawa?" Kunyace ta kamata tayi luf a jikinsa da haka bacci ya kwasheta Basu suka farka ba sai asuba shine ya fara tashi ya tsarkake jiki

nsa yayi alwala ya dawo itama tayi sukayi sallar ya koma ya kwanta ita Kuma ta shiga kitchen tana hada musu abin karyawa bayan ta gama da qarfin hali da komai tayi wanka tayi kwalliyarta sosai yau jin kwalliyar takeyi musamman badan kanta ba sai domin kala

man Ni'imah da suka kwana suna yawa a kwanyarta Wai snatcher itace snatcher, bayan Allah shaidane tayi duk me yuwuwa taga ta gocewa wannan qaddarar hakan ya kasa samuwa ta

qudurce a ranta tunda har ta yarda ita snatcher ce to zatayi duk me yuwuwa ta boye M

ata baraka tsakaninta da mijinta bazata yarda Koda wasa ta fahimci akwai rashin jituwa tsakaninta da Ja'afar ba, da kanta ta tambayi kanta Ashe da gaske ne abinda Ni'imah ta dade ta fada mata ita Koda uwarta zata iya raba gari akan mijinta,

Murmushi tayi

ta matsa inda yake kwance tabbas yakamata ta nutsu aikine ja a gabanta da gaske batajin Ja'afar a ranta shafa fuskarsa ta rinqayi da hannunta cikin baccinsa me hade da mafarkai masu dadi yaji qamshinta ya cika hancinsa ga wani dumi da yakeji a tsakiyar han

nunta ya saki ajiyar zuciya tare da bude idonsa ya saukeshi akanta, mamakine yasashi sakin baki ta sunkuyar dakai tana murmushi tace “jiya naji kana waya kana cewa zaka hadu da wani a fada 9:00am Kuma naga takwas harta wucce Ina fatan tashin da nayi maka b

anyi laifi ba?"

Zuba Mata ido yayi kamar me nazarin wani Abu sai yaga ta zame qasa cikin sanyin jiki tace “kayi hqr idan hakan ya bata maka rai bazan qar....." Rufe Mata baki yayi tare da miqewa ya miqar da ita yayi hug nata tare da dora kansa sama

n nata yaja fasali yace “koma kin batamin na yafe Miki muje ki shiryani ki bani abinci" zaro ido tayi yayi dariya shima murmushi yayi yace “matsoraciya ba komai zanyi Miki ba"

Noqe kafada tayi tace “aa kaje ka shirya bari na qarasa hada break din bata ji

ra cewarsa ba ta fice da sauri yayi ajiyar zuciya ya fice ya shiga nasa dakin ya jima kafin ya fito ya isheta a parlourn tana fesa room freshness zama yayi a dinning yace “abar aikin nan azo ayi Break" ajiye gongonin tayi tazo ta zauna ta hada masa ta miqa

masa itama ta hada nata sunacin abincin Amma idonsa na kanta yana yabawa da baiwar da ilahi yayi Mata ta kowanne bangare tabbas itadin macece da yake fatan alfahari da ita,

Miqewa yayi yace “alhmdllh kitchen ya karbeki fatan nasara saina dawo" fata

n alkhairi tayi masa ya fice ya shiga bangaren Ni'imah da alamu ma batama tashi ba parlourn duk abin Apple da lemo yayi qwafa ya nufi saman ya shiga tana kwance a gado tayi daidai abinda sai baccinta takeyi bathroom ya shiga ya ganshi a bushe ya dawo ya qu

re Mata A.C tare da kure gudun fanka yaja ya tsaya shi kansa sanyin ya damesa.

Murmushi yayi yanda yaga tana neman duvet din daya janye hakan yasata miqewa ganinsa a tsaye yasata jin wani dam yaja numfashi yace “baki sallah ne 8:40 baki tashi ba" hararars

a tayi tace tunda Kai ka tashi dai ai shikenan Ina ruwanka da sallah ta" bai damu da abinda tace ba ya matsa jikin gadon yace “ki tashi kiyi sallah ki Kuma sabarwa kanki tashin asuba nagaji da fada Miki zan fara daukar mataki akanki shari'a tace yaroma ida

n yakai shekara bakwai yana qin yin sallah a dakeshi Kinga kuwa kema zaki iya shiga sahun"

Ta bude baki zatayi mgn ya dora Mata hannu a bakinta yace “bakinki ma wari yakeyi bakiyi brush ba kije ki gyara kanki idan kinason na saurareki inason mace me tsaf

ta Rafi'ah kafin na tashi ma ta gama komai na gidanta yanzu dana fito in mutuwa zatayi da dawo ma saitayi tanada lkc kafin na dawo Amma ke bakida aiki sai bacci da hauka"

Yana mgnr yana tafiya yana idawa ya fice ta biyosa tanason yimasa diban albar

ka wai bakinta ne yake wari Kuma har yake hadata da  banzar matarsa, kafin ta sauko harya fice ya shiga mota takaici ya cikata ta juya zata koma zuciya ta tunzurata ta fito a fusace ta nufi bangaren Rafi'ah Rafi'ah na jikin window na dakinta ta hangota tay

i saurin sakin labulen ta sauko qasan ta zauna daidai lkcn ta bude qofar ta bankade labulen tana huci dagowa Rafi'ah tayi ta zuba idanunta akanta tayi murmushi tace “Lah Ashe Ina ranki yanzu nake Shirin zuwa mu gaisa sai gaki kin tashi lfy" ashar ta qundum

a Mata tace “ina ruwanki da lfy ta munafuka annamimiya maci amanar aminci zuwa nayi nayi Miki kashedi karki kuskura ki shiga harkatata na tsaneki Rafi'ah na tsaneki Kuma wlh zakiga abinda zai faru"

Murmushi Rafi'ah tayi ta miqe ta nufi freezer ta bude ta

dauko ruwa bottle daya ta nufo Ni'imah ta bude ta tsiyaya Mata a cup tace “Calm down Matar mijina sha ruwan sanyi nasan zakiji sauqi a zuciyarki ni har gobe inasonki dama ace kinbi komai a sannu ni ba abokiyar rigimarki bace dacan a baya bamuyi ba yanzu da

kusanci ya qara qarfi bai kamata muyi ba Koda yake naga kishi ya rufenki ido kin kasa yin karatun baya any way koma dai menene mijinki ne qaddara ta bani na aura babu yanda zanyi dashi babu yanda zaiyi dani duk da cewa shi ba zabina bane Amma ni zabinsa c

e so da kinyi hqr qila da kinfi qima ke kinsani ni ba kalar matar da zan tsaya Ina Fadi in fada da kishiya bace balle Kuma ke ni practical zan nuna Miki kalar nawa salon" komawa tayi ta zauna tare da daukar wayarta daketa ring tace “Bestie kana lfy ya kewa

ta?...."

Wani tuquqi ne ya tasowa Ni'imah tayi kan Rafi'ah da sauri ta miqe tace “sorry I call you later" Dora wayar tayi saman TV stand ta jirayi qarasowarta tana zuwa ta kawo Mata duka ta kauce tana dariya tace “ni haba yarinya ai bazakiyi dani ba

" wayarta ta Zara ta haye sama tana cewa idan kin gama ki rufemin na gaji bacci nake buqata" binta tayi da zagi tana wani Harbin iska batako waiwayo ba ta shige dakinta ta fada gado ta kwanta tana murmushi tana Jinjina haukan Ni'imah wai akan namiji take h

aukannan namiji ma irin Ja'afar Wanda a zaman da ta danyi dashi na kwana biyu ta fahimci shi ba mutum ne da ake burgeshi ba abinda yaga dama shi yakeyi.

Duk irin bugu da zage zagen da Ni'imah takeyi Rafi'ah bata tankata ba kuma bata bude ba dakanta ta gaj

i ta tafi tana kwance taji ya sake kiranta ta daga yace “meye ya hadaki da Ni'imah kikaje har part dinta kika zageta?" Abin ne ya daure Mata Kai tace “ni Kuma nida tunda ka tafi Ina kwance ko qasa ban sauka ba saida naji kamar ana tabamin qofa nace maka za

n kiraka anjima" numfashi yaja kawai sai ta Kama shassheqar kuka abinda ya tashi hankalinsa kenan yace “to meye Kuma daga tambaya sai kuka" jan zuciya tayi tace “ni bansan meye ta tarewa duk wani wanda ya shafeka ba da baya sona nima fah bason aurennan nak

eyi ba qarfa qarfa akayimin...."

Katseta yayi da cewa “kinga naji Ni dama tunda ta fada ban yarda ba kawai na kiraki ne don na gasqata ai daga yanayinki ma ansan ke bame fitina bace" jan zuciya tayi tace “to nidai banaso kajawa matarka kunne kada ta qara

qoqarin hadani dakai idan wani abu takeji akaina tazo ta sameni zan iya sammata lkc a cikin lkcnka inka yarda" dariya yayi yace “bama na buqatar kowa ya shiga lkcna ya tsaya iyakar nawa ni daya"

Kashe wayar sukayi tayi murmushi tace “salon wasan

zai canza dama aunty Bushira ta fadamin saina sawa idona kwallin rashin mutunci zanyi miki illah idan kika matsa

Ni'imah badon mijin ba saidon ki gane kowa yanada tasa baiwar" tayi bacci sosai sannan ta  tashi  ta shiga kitchen ta fara shirya dinner ta ba

ta lkc matuqa wajen shirya musu abincin lkcn data gama biyar saura ta fada bathroom ta dauki wankan susuta megida ta harde a parlourn tana kallo tana chat bai shigo gdanba sai bayan magrib ya jima akanta kafin ta ankara shima Saida ya zare wayarta a hannun

ta ta dago suka hada ido da Ni'imah dake shigowa bakinnan kamar cokali kawai saita qara fadada murmushinta ta miqe ta rungumeshi tare da lalubo bakinsa ta hada da nata ya tallafo bayanta yana sakin wani nishi me qarfi mutuwar tsaye Ni'imah tayi saboda abin

yazo Mata a bazata kallonta Rafi'ah tayi ta daganta gira tare da janyewa daga jikinsa ta shafa sajensa tace “yau na yini da kewarka sai nakejina kamar marainiya ka tafi ka manta damu..."

Rufe Mata baki yayi yace “ah haba kiyi istigfari wlh kina Raina mu

nje anguwa da Mai martaba ne dana dawo Kuma sai na wucce sama mana Visa me kika tanadar min?" Rufe idonta tayi tana yar qaramar dariyar kirsa tace “a..bin...da...ka...fis...." A rarrabe tayi mgnr ya kwashe da dariya yace “wayyoh dadi matata kina shagwabani

wai dama haka kike wow! Allah na gde mak...."

Muryar Ni'imah yaji ta rushe da kuka tana cewa “Allah ya isana wlh Allah ya isana kirana kayi don ka wulaqantani a gaban wannan yar iskar matar tak..." Tsawa ya daka Mata yace “keyyyy ki iya bakinki...

." Rufe masa baki Rafi'ah tayi tace “Haba ranka ya dade saurin fushi ai ba naka bane ay rarrashi take buqata" sakinsa tayi ta nufeta ta kamota tace “kekuwa rabin jiki kiyi hqr mana ai bamusan dakeba idona rufewa yake idan Ina tare da mijina shine sanyin ru

hina salamar rayuwata am sorry please iso muyi dinner yau abinda nasan kinaso fiye da komai shi nayi mana kowa favorite dinki zaici yau a gdannan"Fusge hannunta tayi ta hankade Rafi'ah tace “dake da favorite din na hadaku naci bura ubanku ni zakiyiwa barik

i kina kallona kina wani qara rungumarmin miji kina tsotsar bakinsa har kina dagamin gira kice wani baki ganni ba kaikuma kwallon munafiki sullutu sallamamme da aka wanke wani guri aka bashi ya shanye har wani qara shigewa kake jikinta to ka hadiyeta mana

qarewar so da kewa munafiki mara adal...."

Hannu ya daga zai kwada Mata mari Rafi'ah tayi saurin riqe Hannunsa tace “Don Allah ka rinqa tausasa zuciyarka mijina ai namijin gaske baa sansa da fushi a gidaba idan kana fushi meye sauqinmu ne muda zam

u rayu a qarqashinka please yi Mata uzurin nan daka saba da wankama nakeso na tayaka kayi nasan ka gaji Amma naga tumbinka ya sauka ba haka na saba ganinsa ba muje na ciyar dakai yanda zaifimin dadin shafawa" ta qarasa tana shafa tunbinsa murmushi yayi ya

dagata cak ya direta a kujerar dinning din takaici ne da baqin cikin abinda bata taba tunani ba yasa Ni'imah juyawa zata fice har takai bakin qofa yace “dokace ba umarni ba kin saba taka dokata Ina qyaleki wannan bazanyi uzuri ga kowa ba"

Sumsum

ta dawo taja kujera ta zauna Rafi'ah tai murmushi ta hadawa kowa abincin ta turawa kowa gabansa ta diba a cokali zatakai bakinta ya riqe tasan me yake nufi ta matso da kujerarta ta rinqa bashi tuwon Cous-Cous ne da miyar kubewa da yaji bandar kifi sai fat

an doya da yaji hanta babu kunya Ni'imah da ganda tasata yiwa kanta horon yunwa ta zage ciki ta nadi tuwon tasha hadin lemon da Rafi'ah tayi musu na kankana ta miqe ta Kama hanya zata tafi Ja'afar yace “ki jira na gama na rakaki tunda cikinki ya dauka a qa

'ida ma fah ba ita zatake girki ba ke zakikeyi mana tunda ita sabon hannu ce da wanne zataji saboda haka daga gobe zaki fara aikinki zuwa sati" ta hadiya iyakar hadiya wai tayi musu girki suci tab aikuwa zaayi zaman yunwa a gdan to ita da wanda zataci ma b

atason girkawa itace zata girkawa qarata biyu abinci tab zaayi bala'i kuwa" a tsaye ta tsaya taqi zama shima Kuma yaqi tashi saijan Rafi'ah yakeyi da hira itace taga tsaiwar tayi yawa tace “am dare yayi zata gaji da tsaiwa ka tashi ka rakata" juyowa yayi y

a dubeta ta kumbura fuska yayi murmushi yace “wlh na manta dake a tsaye sorry muje na rakaki" miqewa yayi itama Rafi'ah ta miqe ta rakasu har bakin qofa tace “asuba ta gari Best...."

Wata uwar harara da yayi Mata tasata juyawa da sauri ta fara harhade ka

yanta sake gyara parlourn tayi ta kunna turaren wuta a burner ta haura saman shima ta sake Masa sabon gyara tayi alwalar isha tara harta wucce tayi isha tayi shirinta na kwanciya gabanta na faduwa batason nacinsa cikin saa daya shigo din shima bai wani tak

ura Mata ba sukayi baccinsu salamun salamun washegari litinin ta roqeshi alfarmar zataje tayi C.A a school da farko cewa yayi bata isa fara yawo ba Saida yaga ta marairaice masa zatayi kuka sannan yace ta shirya yakaita suna fitowa Ni'imah ma tana fitowa

da alamun fita zatayi iyakar son tuno abinda ya wucce dinsa yakasa tuna sanda ta tambayeshi fita Koda yake dama tunda aka fara mgnr aurensa da Rafi'ah bata tambayarsa zuwa unguwa saidai ya dawo ya tarar batanan.

Ya shirya Mata mugunta saboda hak

a ya nufeta da sauri yana zaro kudi a aljihunsa yace “Au na manta yau zanyi baqi daga Gombe ki bawa Yahaya kudi gasu ya siyo kifi nasan babushi a kitchen dinki wancan kin barsa ya lalace kiyi mana farfesu sannan kiyi mana tuwon alkama miyar kalkashi ki tab

batar kin gama kafin azahar zankai Rafi'ah makaranta May be tare zamu dawo da baqin"

Bai jira cewarta ba ya juya yana murmushi ya shige motarsa yaja har suka fita takasa motsawa tashin hankalinta yanda zatayi wannan wahalallan girkin daya sata ita tunda

take a gidansu bata taba ganin anyi tuwon alkama ba Amma wai yau ita zatayisa harma da tagomashin miyar kalkashi ga gyaran kifi da kullum ta gyara sai yace bata iyaba gdanta yana qarni, zubewa tayi a gurin ta dora hannu aka tanaso ta zunduma ihu Amma ta k

asa daqyar ta miqe kamar kazar da qwai ya fashewa a ciki ta koma ciki ta rinqa zagaye parlourn tana tunanin ta inda zata fara kiran Hajiya Sahura ne ya shigo ta daga da sauri tace “ya munata jiranki boka yace dole sai kinzo aiki zaiyi yadda akeso ke Kuma k

ina bata Mana lkc" sai yanzu ta samu damar fashewa da kuka tace “Mom wannan dan gadon masifar ne ya hadani da aiki wai baqi zaiyi shine yace nayi masa tuwon alkama miyar kalkashi sannan nayi masa farfesun kifi harda cewa saina hada masa lemo don Allah ki t

uromin Marawiyyah nasan ta iya tunda girkinsu ne na yan qauye wlh idan banyi ba akwai matsala" Hajiya Fatsum ce ta karba tace

“Ke shashasha ce to ki fito mana idan aka gama abinda zaayi minti nawa ne zaki dawo kiyi masa inma kafi tuwon alkama n

e Kuma ma idan ansamu yadda akeso ai bai Isa yace qala ba" dadine ya cikata tace “ok hakane ganinan" daukar Jakarta tayi da mayafinta ta fice tana dariya tana cewa “Ja'afar Wakil ka bonu ka lalace a gurina" mota ta dauka ta nufi qauyen tana zuwa ta tarar d

a uwar mijin nata da uwarta sunyi gurfane kamar masu neman gafara.

Dariya boka na gangare ya sheqe da ita yace “shegiya haihuwar asara ta sabawa umarnin miji ta fito toke an fada Miki wannan yarinyar a zaune take ai munafurtarki takeyi tana zagayewa tana

bin manyan bokaye yo baki ganiba ko a yammatancinku tafiki farin jini ke Saida aka rinqa hadawa da layu da guraye sannan aka samu aka hadaki da wannan kaffafen mutumin da kurwarsa taqi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login