Showing 42001 words to 45000 words out of 69481 words
juyuwa to ai baki sani bama tuni burinki yana gaf da rushewa ke wata bi
yar yana baki kinaqin karba ita kuwa tun ranar farko ta karbe yanzu haka da cikin yariman Azare me jiran gado a jikinta....."
Zaro ido sukayi tare da dafe qirji dukkansu Hajiya Fatsum tace “ciki Kuma daga zuwanta haba boka sake dai dubawa ni dana bashida
wannan azarbabin" tsawa boka ya daka Mata yace “ankare nutsu tsinanniya wacce ta fatalar da aljannarta na rantse da bukkata Rafi'ah amaryar danki Ja'afar tanada shigar ciki saidai a dauki mataki Amma cikikam akwaishi abinda yasa naqi yarda na rusa aurennan
kenan na hango rabo me zafi yana yawo inma baayi aure ba to zaa lalace ayishi a titi yanzu mafita dayace idan bakwa buqatar cikinnan zanbaku wata laya kusan yanda zakuyi ku haqa saitin inda kukasan koba kullum ba wataran dole sai tabi gurin ku binne to in
dai kukayi haka duk sanda ta samu ciki ko ya Isa haihuwa indai ta taka gurinnan saiya bare hhhhhhhh tsinannu Kuma karba fa zakuyi ku?"
Tsoro ne ya shigi Ni'imah tace “kayy aa gaski....." Bige bakinta Hajiya Sahura tayi tace “aa ubanki ai dole mu karba ke
baki kishin kanki baki fatan ki zama uwar sarkin wataran" kallon Hajiya Fatsum Hajiya Sahura tayi duk hatsabibancin Fatsum tana shayin Sahura take tace “abamu boka nima banason shegiyar yarinyar nan ta hada iri da dana wlh irin Hajiya Amina ai irin masifa
ne buzuwa ce fah tsafi sukeyi su bama asiri ba".............
_More Comments_
_More Typing_
_Ummuh Hairan_*
*_Wattpad- realfauzahtasiu_*
*_Gmail-fauzahtasiu41@gmail.com_*
*_YouTube- Open eyes multimedia_*
*_Teleg
ram_*
👇
https://t.me/joinchat/Gdtmu0TgTHu66CF7
*_33-34_*
_____________________________
_____________________________
Dariya boka ya sake sheqewa da ita ya dauko wata laya ya miqawa Hajiya Fatsum yace “to debabbiya wacce ta sa
ki danta ta Kama gaibu wannan asan yanda zaayi a binne ta da an binne mgn ta qare ciki zai lalace duk lkcn data tsallaka gurin da aka binne amma ayi takatsantsan kada ido ya gani" murmushi Barebari tayi tace “haba boka yau muke tare mukayi aikin da yafi wa
nnan wahala ma bare wannan gashi shekaru sunata tafiya 38 years taqi fasuwa kawai kabar komai a yanda yake ni zanji da komai"
Ashar ya qunduma Mata yace “hhhhh shegiya yar fashi da dabara ashefa ke har fashin rayayye kikeyi ki sanya matacce a wannan aiki
n bazaiyi Miki wahala ba dama na irinku ne marasa imani kije kiyi yawwa sai wannan ruwan rubutun duk yanda zaayi yau yakai cikin Rafi'ah kota abinda zataci ne indai batayi Bismillah ba to aikin gama ya gama sauran bayanin zakugani da idanunku Amma fah kubi
a sannu idan kika kuskure kwabarki zatayi ruwa asirin da kika Dade da binnewa zai fasu" tsawa ya daka musu suka firgita yace “ku tashi tsinannu uku wadanda basuda rabon lahira" tashi sukayi da baya da baya suka fita daga bukkar bokan suka nufi mota kowann
e da abinda yake aunawa itadai Hajiya Fatsum tunanin abinda kaje yazo takeyi tunda take da Ja'afar iyakar sonta data mallakeshi ta kasa ta kashe millions of Naira don kawai ta cire masa jin Hajiya Innah aransa Amma ta kasa saima ya zamana kamar qara musu s
haquwa takeyi yanzun ma game da abinda ya shafi Rafi'ah tafi tsoron Hajiya Innah fiye da ita kanta Rafi'an domin ita tasan an gama da ita indai maganin nan yaje cikinta to mgn ta qare sallar farillah ma sai anyi da gaske zatakeyi bare nafila.
Ciki
n saa har suka koma qarfe daya da rabi Ja'afar bai dawo ba da sauri suka nufi qofar bangaren Rafi'ah dake Intalok ne basusha wata wahala ba suka qwaqule daya daqyar sukayi haqa suka jefa layar gashi kuwa sun iya saiti dake tsofaffin mushirikai ne bayan su
n gama suka mayar da abinda suka bambare suka debo farin yashi a waje suka zuba suka sake zuba ruwa suka saki ajiyar zuciya tare,
Bangaren Ni'imah suka shiga suna mayar da numfashi Hajiya Fatsum ta dubi Ni'imah tace “ah ke abin naki harda qazanta Magaji y
a tsani qazamin mutum gsky ki zage wajen tsafta idan ba hakaba kina ganinsa zaiyi Miki fintinkau" yatsina fuska tayi tace “to Hajiya ga yan aiki harsai wani nayi aiki girman ma ai yanada halin da zai nema mana kuku tunda dama babu inda akace na rinqayi mas
a girki" tabe baki Hajiya Fatsum tayi tace “ai gakinan gashi ni Ina ruwana" kitchen din suka shiga su uku sukayi Mata tuwon alkamar da miyar kalkashi sai farfesun kifi cikin lemukan ne tace a hada na kwakwa a zuba rubutun a ciki saboda duk lemukan duniya R
afi'ah tafi sonshi, aikuwa suka zage suka hada ta dauka tasa a freegde suka tayata ta gyara bangaren su kansu ba wani iya gyaran sukayi na tsanaki ba andai burbura sukayi suka tafi saboda basason yauma ya dawo ya tarar dasu a gidan ita Kuma Ni'imah ta fada
wanka ta kashe kala ashe iskanci ke hanata kwalliya ta iya,
Dawowa tayi parlour ta harde abinta Ja'afar ya shigo gdan bai shigoba sai bayan la'asar sosai suka shigo shiga Rafi'ah ya daukota daga makaranta tunda suka shigo taji gabanta na faduwa ta
fara karanto addu'o'in neman tsari ya bude Mata motar Ni'imah na kallonsu ta window ya riqe Mata jakar ta fito ta sunkuya ta karba ya lakace Mata hanci sukayi dariya ya Kama hannunta suka shiga ciki,
Suna shiga suka fada wanka yau wankanma tare akeyinsa
itadai duk a kunyace take Amma batada mafita hàka sukayi suka fito ta shiga kitchen da sauri dama tanada miya data soya jiya ta dafa musu farar shinkafa ta hada salat ta zubo musu suka baje a parlourn sunaci suna Hira tuni ta manta da komai ta zage tana b
ashi lbrn irin wahalar da tasha jiya da irin ciwon da kanta keyi bayan sunci abincin ya dauko Mata paracetamol a clinic dinsa na cikin gdan yabata tasha ta miqe da gaske yau taci biro da yawa kanta sarawa yakeyi ta shige daki ta kwanta
Sannu ya rinqayi m
ata yana tofa Mata addu'a a goshinta hardai ya samu bacci ya dauketa wannan dalilin ne ya hanata zuwa dinner lkcn dinner tanata baccinta yana jiran ta tashi har Tara na dare gashi Ni'imah ta dameshi da kira kawai saiya tashi ya tafi shi kadai tana ganinsa
shi kadai tace “ina take?" Yanda tayi tambayar yashi qara saita injin idonsa akanta yace “wa kenan?" Qasa tayi da kanta tace “Rafi'ah Mana naga kun shigo tare Kuma naga yanzu kazo Kai kadai ita bazakayi Mata dole tazo taci abincin anan ba?" Murmushi yayi y
ace “bayin kanta bane yanzu hakama tana bacci kantane ke ciwo sosai karki damu ita batada matsala"
Shiru tayi zuciyarta cinkushe da takaici da baqin cikin yanzu idan batazo ba duk shirinsu ya rushe" kallonsa tayi tace “Amma daka tasota ai qila ta y
ini bataci komai bane batason cin abinci idan abinta ya motsa saita kwana uku bataci wani Abu me nauyi ba" baice Mata komai ba yayi Bismillah ya faracin tuwon yana korawa da lemon abarbar duk da bayajin yunwa Amma yaci da kirki ya dago ya kalleta sai juya
cokali takeyi ta kasacin abincin yace “bake kikayi abincin nan ba dandanon girkin ba naki bane na Barebari ne"
Da sauri ta dubeshi yace “banason musu akan abinda nariga nayi yaqini akansa kodai kinje ko Kuma tazo wanne ne ya faru a ciki?" Hade rai tayi
ta fara qunquni yayi murmushi yace “bazaki nutsu ba da kinkwantar da hankalinki sai yar uwarki ta koya Miki da muka tafi nake fada Mata cewa tayi zakisha wahala na kiraki na fada Miki ki
jira ta dawo sai kuyi" harara ta watsa masa tace “sai Kuma nace Ina n
eman taimakonta"
Ganin ta juyawa zancensa ma'ana yasashi jan bakinsa ya tsuke ya tashi yayi gyatsa yayi hamdala yace “babu wani Abu ko zan tafi?" Miqewa tayi da sauri tace “bari na baka wannan lemon kwakwar nasan tanaso Kuma zataji dadinsa kasa Mata a fr
eedge idan ta tashi saitasha" yaji dadin nuna kulawarta ga abar qaunar tasa ya karba yayi kissing nata yace "kin fara hankali Saida safe" ficewa yayi yabarta tsaye cikin jin dadi tasan indai Rafi'ah taga lemon to bazataqi shaba da zaran Kuma Tasha to aiki
n gama ya gama zasu kassarata cikin sauqi
Koda ya koma din tana kwance har lkcn bata tashiba shine yaga baccin yayi yawa ya tabata yaji ta sauke numfashi tare da bude idonta tar akansa ya sauke Mata murmushi yace “ya kannaki?" Lumshe idonta tayi ta bu
de tare da miqewa zaune tace “yayi sauqi shine baka tasheni ba akayi magrib har akayi Isha" Hannunsa ya dora bisa goshinsa yace “sorry my heart nabarki ki hutane yanzu tashi kiyi" miqewa tayi yabi bayanta da kallo yanajin wani yanayi a jikinsa tausayinta y
ake hanashi takura Mata ya lura itan tanada wani hali ko zatasha wahala indai tasan Abu haqqinka ne to bazata hanaka ba wannan dalilin ya darsa masa tausayinta,
Baiji fitowarta ba saiji yayi ta ja hancinsa ya sauke numfashi tare da zamewa ya kwanta yana
kallonta har ta idar da sallar ta zauna tana lazumi ta dade sannan ta tashi ta shiga wanka ta fito tayi Shirin kwanciya yace “au na manta qawarki tabani coconut Just tace na kawo miki" murmushi tayi tace “na gde Amma yanzu banajin sha'awar komai wani bacci
n nakeji zansha da safe Ina fatan kasamin a freedge?" Janyota yayi yace “bacci bacci dai Rafi'ah kodai har mun samu qaruwa ne"
Kunya mgnrsa ta bata ta sinqe Kai a qirjinsa tana yar qaramar dariya shima dariyar yayi yace “to muka sani ko mudin special ne o
ne bugu one dauka" Shiru tayi masa tanaji yayi ajiyar zuciya yace “da Kinga qauna kuwa zan hanaki ko sanya kaya da kanki zanyi tattalin unborn dina fiye da tunanin me tunani itadai Rafi'ah batace masa komai ba tanajinshi yana hura Mata iskar a kunnenta tar
e da sanya harshensa cikin kunnen nata yana yamutsa gashin kanta da Hannunsa qamshin gashin nata yana qara hargitsa masa lissafi yana qara matseta qanqameshi tayi saboda tsoron da takeji sosai karo biyun taji a jikinta shiyasa da ta fahimci inda ya dosa ji
kinta ya dauki rawa.
A hankali cikin rawar murya yace “ki...kisaki jikinki bazakiji zafin ba a hankali zamuyi kinji" daga Masa Kai tayi idanunta na kawo ruwa yass harshensa yana lashe hawayen nata yana shafa shaffafen cikinta a hankali zuwa mararta tare d
a zare Mata rigar jikinta ya zubawa qirjinta ido yanajan wani rikitaccen numfashi tare da Kai Hannunsa ya kashe musu fitilar wani al'amari me tsayawa arai shine ya wakana a wannan dare yayi mamakin yanda ta rinqa taimaka masa wajen samun nutsuwarsa ta riki
tashi ta dimautashi ta jiyar dashi dadi tabashi nutsuwar da baitaba samu ba a rayuwarsa duk da shi kansa yasan taji a jikinta Amma bai hanata bashi farin ciki ba,
Daren ya tsaya masa a ransa darare biyu da bazasu goge ba a tarihin rayuwar aurensu daren f
arkonsu da wannan daren me cike da ni'ima Ubangiji ma yasan daren na musamman ne a rayuwar bayinsa shiyasa ya qara Masa armashi da saukar ruwan sama sosai Ja'afar ya rikice ya rinqa sanya Mata albarka yana shafa bayanta inda itama tayi luf a qirjinsa tanaj
in azaba amma shafa sumarsa takeyi.
Bacci ne yakeson daukarsa yaqi bari Saida ya tasheta sukayi wanka suka tsaftace jikinsu sannan suka kwanta suna manne da juna washegari ta tashi da dama jikinta sosai tayi abinda zatayi a gurguje ta fice daga gd
an shine yakaita Koda yakaita baibaro makarantar ba Saida ya shiga ya fita duk wani Abu daya dace ayi game da tafiyarsu yayi sannan ya dawo ya jirata suka dawo gidan lkcn da suka dawo Ni'imah batanan yayi qwafa ya shige ciki itama ta shiga da kitchen ta fa
ra indomie ta dafa don da gaske yunwa takeji ta zubo stew akai ta fito ta zauna shikam baici ba cewa yayi abincin yarane taci abincinta ta haye sama tayi wanka ta sauko ta isheshi Ashe fita yayi ya dawo da ledoji a Hannunsa ta karba tana me yimasa sannu da
zuwa ya amsa da nishadi yace “naga yau kin gaji ga yar uwarki batanan shiyasa nayo Mana take away godiya tayi masa ta hada masa ta lura ransa a bace yake tunda suka shigo gidan yake qwafa itadai tana sallamarsa ta haye sama ta dauki book ta fara nazari b
ai hauro saman ba sai goma da rabi lkcn har tayi bacci.
Tashinta yayi yace “da mutuncina da komai bazai yuwu nakebin mace dakinta ba kisawa ranki indai inanan bangaren to dolene a dakina zakike kwana ko security ma ai yafi"
Bata tashiba saima gyara
kwanciya da tayi yasa hannu ya dagota cak ya nufi dakin nasa da ita ya kwantar da ita daidai lkcn da wayarsa ta hau ruri yana dubawa yaga sunan surukinsa mahaifin Ni'ima yayi kamar karya daga saidai yaga Rashin dacewar hakan ya daga suka gaisa Dad yace “J
a'afaru yanzu nakeji a gurin Mata Wai kace da Ni'imah ta zauna a gda har sai ka nemeta meye ya faru ne?" Numfashi ya sauke yace “Dad ka qyaleta kawai duk sanda ta nutsu ta gane zamaba takeyi ba zaman kanta ba ta dawo ace mace kullum batada aiki sai yawo Ku
ma yawon ma bazata sanar da mijiba saidai kawai na duba naga ta fice haka ake aure ko kuwa itane take aurena haba Dad wannan ai zubarmin da qima takeyi a garinnan waye baisan itan matata bace ko an fada Mata zan dauki iskanci da gantali ne?"
Numfashi Dad
ya sauke yace “ni dama nasan da hankalinka bazaka barta ta rinqa yawon nan ba duk da bani nake ganinta ba Amma megadi ya fadamin kusan kullum sai tazo yanzu dai Ja'afar baza ayi hakaba kayi hqr zansa driver ya dawo da ita idan ta qara wlh komai kaga ya da
ce kayi"
_More Comments_
_More Typing_
*_34-35_*
_____________________________
_____________________________
Numfashi yaja yace “shikenan Dad Babu komai Amma aja Mata kunne abubuwa da yawa Ina hqr dasune dominka kada tak
ai hqr na qarshe" godiya Dad yayi masa suka aje wayar ya zubawa Rafi'ah ido tayi luf da ita ta lafe a katifar yanayinta ya kalla kawai ya fahimci da abinda yake damunta Amma dake miskili ne saiya shige bathroom ya fada wanka sanda ya fito tayi bacci,
Shi
ma kwanciyar yayi yanajin yanda dumin jikinta yake hauhawa da hakadai shima bacci ya daukeshi washegari taso zuwa school ya fitittike ya rinqa ruwan bala'i waishi yayi aure Amma bazai samu lkcn matarsa ba da anyi mgn sai tace school, dole tanaji tana gani
ta hqr aikuwa ranar tasan ta zauna a gda duk wata nutsuwarta Saida ya rabata da ita ko bakin qofar dakin yaqi zuwa wannan Abu ya dameta hakadai taketa daurewa har yammaci yayi wanka ya fice itakuma ta gyara bangaren ta sake kwanciya.
Yinin ranar s
ur bataji Motsin Ni'imah ba to dayake itama taji maza batako leqoba har dare yayi da daren ne ya shigo da murnarsa ya zauna a parlour yana shafa fuskarta ta bude idonta akansa yayi murmushi yace “ina fatan kin gama ready na tafiyarmu jibi zamu tashi" lumsh
e idonta tayi kawai batare da tace masa qala ba lamarin daya bashi mamaki yasan dai ba wani Abu ya fada Mata da zai dameta ba farin ciki ma ya kamata tayi.
Juyowar da zaiyi yaga hawaye yana zuba a idanun nata dagota yayi da matsanancin mamaki yace “mene K
uma ya faru daga mgn?" Hawayen ne ya qara qarfi tace “amma dai nazaci kasan cewa Ina karatu Kuma kanada lbrn burina akan karatuna meyesa ka dage saika tafi dani bayan bani kadaice matarka ba meyesa bazaka dauki Ni'imah ba tunda ita free take Ni ka qyaleni
na qarasa karatuna kace 3 mouths kafin three months munyi exams mun gama don Allah ka qyaleni badon...."
Abinka dame zuciya a kusa sosai ranshi ya baci Amma Bai nuna Mata ba ya miqe ya haye sama tabisa da kallo jin shirun tayi yawa bai dawo ba itam
a ta miqe ta nufi saman ta bude dakinsa ta hangesa kwance kan gado matsawa tayi ta zauna kusa dashi ya zubawa selling ido Kama Hannunsa tayi ya janye ta bude baki a hankali tace “bansan bazaka fahimceni ba da ban fara fada makaba kayi hqr...."
Daganta han
nu yayi yace “fita Rafi'ah" da sauri ta dago ya tashi zaune yace “ki ficemin a daki nace" miqewa tayi a tsorace ta fice daga dakin da sauri ya furzar da iska me zafi ya tashi ya kulle dakinsa nata dakin ta shiga ta fada gado tayi kwanciyarta zuciyarta na
tafasa ta tsani mutum mara fahimta a rayuwarta, da wannan tunanin ta tashi kawai ta dauka qur'ani ta fara karatu ta Jima tana karatunta sannan ta bari ta koma ta kwanta aikuwa bacci ya dauketa me dadi hankalinta kwance bata farka ba sai asuba tayi sallarta
ta fito parlourn ta fara shirya breakfast tana kitchen din taji saukowarsa ta fito ya zubanta ido harta qaraso kusa dashi ta durqusa tace masa “barka da fitowa" wani gwauron numfashi ya sauke komai na me ilimi dabanne da oo ce sai suyi sati suna gaba da j
una Dagota yayi ya hadata da jikinsa yace “na fahimcek...." Rufe masa bakinsa tayi tace “na hqr da karatun kayi duk
yanda kakeso dani" wani dadine hade da tausayinta ya mamayeshi ya qara matseta da jikinsa yace “are you sure?" Dagansa Kai tayi yayi murmus
hi me sauti ya sauke lips dinsa a goshinta yace “Allah yayi miki albarka zuciyata tafi aminta dana tafi dakene saboda inads tabbacin zamu qara samun kusanci da fahimtar juna bazan katse Miki karatunki ba jiya na gama Miki komai insha Allahu wannan daya dai
bazai hanaki samun abinda kika Dade kina