Showing 27001 words to 30000 words out of 104412 words

Chapter 10 - ASEELA COMPLETE

yayi ta kansa kaji da bala'in kisan kan da kake ciki, kowa ya iya allonsa ya wanke dan haka kowa tashi ta fishshe shi " ya

na ƙarasa maganar ƙit ya kashe wayarsa, gaba

ɗ

aya ran Alhaji Kabeer adagule yake dana sani ha

ɗ

e da nadama ne suka mamaye zuciyarsa, atake yaji tsanar kansa da ta Abokinsa ta mamaye zuciyarsa, lokaci guda kuma yaji tausayin Matarsa da na ƴarsa guda

ɗ

aya gud

an jininsa ya mamaye zuciyarsa, tunanin mafarkinsa ne ya fa

ɗ

o masa zuciyarsa, a raunane ta fara magana, " tabbas gaba

ɗ

ayanmu munyi wannan kuskuren amma dan Allah ku gafarce mu dan Allah karku kashemun Khaleesat ita

ɗ

in jinina ce rayuwa ta ce farin cikina

ce, ku kasheni ku barta karku maida mun ASEELA marainiyar gaba da baya, Khaleesat ta biyewa buƙata ta ne saboda tana gudun karta rasani dan Allah ku barmun ita Karku kashe ta "

yana ƙarasa maganar yana zubda wata irin ƙwallah mai

ɗ

umi, ya jima ahaka yana s

urutai da hawayen abubuwan da suka aikata, lokaci guda ya fara kai kukansa gurin Ubangiji yana tuba bisa ga abubuwan da ya aikata arayuwarsa wanda ya sani da wanda bai sani ba.

Hajiya Kaleesat na zaune a falo tana sintiri taji shigowar mot

a ko ba'a fa

ɗ

a ba tasan sarai

ɗ

an uwanta ne, aykuwa tana nan tsaye taji shigowarsa shi kansa yanayinsa sam babu walwala, da sauri Hajiya Kaleesat ta fa

ɗ

a jikin

ɗ

an uwan nata tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai tsuma zuciya, jin kukanta yake har

cikin zuciyarsa ko ka

ɗ

an bayasan abinda zai

ɓ

ata ran ƴar uwar tasa, yana matuƙar ji da ita azuciyarsa musamman da ya kasance su biyu ne rak agurin iyayensu shiyasa ma shaƙuwar tasu ta daban ce, sai da ya barta tayi kukanta mai isarta sannan ya janyeta ya w

uce gaba suka zauna kan kanjera, kujerar dake kallan ta ta ya zauna suna fuskantar juna tattaro jarumta yayi cikin sigar lallashi ya fara rarrashin Ƴar uwar tashi, sai da yaga ta

ɗ

an shiga nutsuwar ta sannan ya fara tambayarta, " Kaleesat wai dama wani abu

ya shiga tsakaninsa da Alhaji Abdurrahman ne? Kuma kince sunyi waya har shi Marigayi na gayawa Alhaji magana mara da

ɗ

i anya babu wani abu daya

ɓ

oye miki na sa'insa da ya shiga tsakaninsu ?? " Goge hawayen idanunta tayi ta ce, " Yaya wallahi babu abinda ya

ha

ɗ

asu Daddyn Aseela baya

ɓ

oyemun komai da sunyi fa

ɗ

a zai gayamun, kuma wayar da sukayi agabana suka yi ta dama ganin mun dawo daga India kowa na bugo waya yayi masa ban gajiya da duba jikin Aseela sai yaga shi Marigayi bai kirashi ba kuma yace Alhaji Muh

seen ma sun ha

ɗ

u dashi kuma Kasan maƙotan juna ne da Alhaji Abdurrahman, to shi ne ya kirashi yake tambayarsa ko lafiya shi bai kira ya mishi ya mai jiki ba, atake sai ji mukai ya fara fa

ɗ

a masa maganganu marasa da

ɗ

i, jin haka yasa Daddyn Aseela yace zai

je ya sameshi su tattauna, to bayan fitarsa ashe bai je gun Marigayi ba suka ha

ɗ

u da Alhaji Yaseer suka wuce cen gidan gonar Alhaji Yaseer acen suka zauna sannan ya dawo gida, Yaya dan Allah kaima ka yarda zai iya kashe Abokinsa?? Wallahi ƙarya ake masa sh

arri ne kawai suka ƙulla masa, dan Allah Yaya kayi wani abu ka taimaka mun dan Allah Yaya karka bari su kashe mun shi wallahi bazan iya jure rashin sa ba....." kukan da yaci ƙarfinta shi ya hana ta ƙarasa maganganun da ta ke yi, jikinsa ne ya ƙara sanyi m

atuƙa tausayin ƴar uwar tashi da mijin ta ya kuma lilli

ɓ

eshi, jiki ba ƙwari ya kalli ƴar uwar tashi ya ce, " Karki damu zanyi duk iya bakin ƙoƙarina wajen ganin nayi abinda ya dace amma sai kun bani cikakken ha

ɗ

in kai wannan case

ɗ

in da alama tafe yake da

sarƙaƙiya amma insha Allah Ubangiji zai bamu nasara Allah ya bayyana gaskiya aduk inda ta ke, abu na gaba da nake san gaya miki ki ragewa kanki damuwa mai yasa ba zakiyi tawakkali ki rungumi ƙaddarar da ta tunkaro ku ba, Allah (S.W.A) yana jarraba bayinsa

ta hanyoyi da dama domin ya gwada imaninsu da tawakkalinsu, ki yawaita Addu'a Istigfari hailala sadaka da sauransu Insha Allah komai zai zo da sauƙi, amma kuka ƙarin damuwa ne Allah yayi mana jagora Ameen " cikin jin da

ɗ

in nasihar Yayan nata ta amsa da, "

Ameen " tana goge hawayen idanunta.

Aseela tun tana wasanta har bacci yayi awon gaba da ita dan lokacin da Alhaji Abubakar ya shigo tuni tayi baccinta shiyasa ma bai

ɗ

auketa ba, matsawa yayi kujerar da ta ke kwance cikin birgewa ya shafi gefen

fuskarta sannan ya koma mazauninsa, sun jima yana bawa ƴar uwar ta sa baki da lallashi sannan ya yi mata sallama da Alƙawarin zai fara zurfafa binciken sa ga me da case

ɗ

in Alhaji Kabeer.

*BAYAN KWANA BIYU*

Alhaji Kabeer ko sati

guda bai cika ba aka tattara case

ɗ

insa aka miƙa shi kotun, duk wasu shirye-shirye sunyi nisa daga kowanne

ɓ

angare da

ɓ

angaren masu ƙara sai kuma

ɓ

angaren wanda ake ƙara, Ƴan uwan Alhaji Kabeer da ke nesa gaba

ɗ

aya sun hallara dan ganin anfara angudanar da

shari'ar akan idanunsu, Hajiya Kaleesat duk yanda taso cire damuwar da ke cikin zuciyarta abun ya gagara, kafin wani lokaci duk ta fige ta lalace ta rame kamar wacce tayi wani ciwo, haka nan shima Alhaji Kabeer tsakanin sa da Kaleesat ba zaka ce ga wanda

yafi wani ramewa ba, shi ba tunanin halin zargin da yake ciki yake ba fargabar fatalwa da halin da zasu sashi shida ahalinsa yake yi, Daga

ɓ

angaren lauyan masu ƙara ya tanadi hujjoji gamsasu da yake ganin sun isa su basu nasara a kotu sai dai daga

ɓ

angaren

Lauyan Alhaji Kabeer shaida

ɗ

aya ce yake da ita zuwa biyu wanda shi kansa yake ganin wannan shaidun ba zasu ba shi wani ƙwarin gwiwa da zai sa Alƙali ya kar

ɓ

e su ba, duk yanda Ƴan uwan Alhaji Kabeer suka so

ɗ

aukan lauya fir Hajiya Kaleesat taƙi saboda gan

i take babu lauyan da zai tsaya tsayin daka ya wanke Mai gidan nata kamar

ɗ

an uwanta, kasancewar sun san waye Barrister Abubakar da ƙwarewarsa a fannin aikinsa yasa basu ja da ita sosai ba, Alƙalin Kotun ya yanke ranar fara sauraren Ƙarar Alhaji Kabeer da

ake zargi da kashe Abokinsa Marigayi Alhaji Abdurrahman a ranar Laraba 10/04/2011 da ƙarfe goma na safe.

*DAGA NAN ZAMU DAKATA ZUWA WAIWAYEN BAYA MU KOMA SANIN TARIHIN WAƊANNAN BAYIN ALLAH.*

😀

_ZAN ƊAN ƊAUKI HUTUN KWANA UKU ZUWA BIYAR DA TYPING SAB

ODA WANI UZURI NAWA INA ROKON DA KU TAYANI DA ADDU'A UBANGIJI YA BANI NASARA

👏🏼👏🏼

IDAN NA SAMU NA KAMMALA KAFIN LOKACIN ZAKU IYA JINA KAFIN CIKAR KWANAKIN, IDAN KUMA SAI NA KAMMALA TO DUK DAI ZAKU JI NI, IDANMA NA SAMU INA MUKU POSTING KO YAYA NE FANI'I

MA AMMA BANYI ALƘAWARI BA WATA ƘILA NA IYA POSTING WATA ƘILA KUMA SAI NA KAMMALA, INA BUƘATAR ADDU'ARKU DA BAKUNANKU MASU ALBARKA ALLAH YA BANI NASARA, FATAN ALHERI AGAREKU MASOYA

❤

️

🥰

._

_Ummou Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CL

ASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz



31&32



*ASALIN TARIHINSU*

Kabeer Muhammad Lami

ɗ

o shine ainihin cikakken sunan Alhaji Kabeer, Asalinsa haifaffen

ɗ

an garin Adamawa ne, kuma suna daga cikin fulanin Adamawa, Mahaifinsa Marigayi Muhammad Lami

ɗ

o tsohon mai bawa shugaban ƙasa shawar

a ne ta fannin tsaro, baya ga haka ya riƙe madafan iko kala daban-daban ta fannin gwamnatin Nigeria, ya kasance yana da matarsa

ɗ

aya mai suna Hajiya Salamatu wacce ya kasance auren gida akayi musu shi da ita, suna da yara biyar hu

ɗ

u maza sai

ɗ

aya mace, Alh

aji Rufa'i shi ne babba, Alhaji Mansur,Alhaji Murtala, Alhaji Kabeer sai ƴar autarsu mai suna Hajara.

Mahaifinsu Alhaji Kabeer jiƙaƙƙen

ɗ

an boko ne na bugawa a jarida, kasancewar haka yasa gaba

ɗ

aya yaransa ba wanda yayi karatu anan cikin gida

Nigeria, dama basu cika zaman cikin ƙasar ba sai dai idan sunxo hutu ko kuma sun bushi isa su kawowa ƴan uwa ziyara, sai kuma kamar lokacin bikin sallah babba ko ƙarama sukan zo gida domin Sallah a ƙasashen turai bata da da

ɗ

i ba kamar suna gida Nigeria ba

, amma banda wa

ɗ

annan dalilan sai su shafe sama da wata takwas har shekara basu leƙo Nigeria ba, gata da hutu gaba

ɗ

aya sun same shi ta ko'ina danma Mahaifiyarsu mace ce mai tsawatarwa yara, amma duk da haka Mahaifinsu bai cika son wannan fa

ɗ

a da take yi m

usu ba, acewarsa ay yawan takurawa yara bashi ne tarbiyya ba, sautari takan nuna masa kuskuren abunda yake aykatawa amma da yake idonsa ya rufe da soyayyar yaransa yasa ko ka

ɗ

an baya gani kuma baya ganin laifinsu.

Lokacin da Iyalan Muhammad La

mi

ɗ

o suka fara girma Magaifiyarsu Alhaji Kabeer tayi iyakacin bakin ƙoƙarinta wajen ganin sun dawo ƙasa Nigeria amma fir ya ce a'a, taso nuna masa tarbiyyar ƙasar waje nada matuƙar banbanci da ta gida amma ya ce mata ba haka ba shi haka ya tsarawa rayuwars

a da ta iyalansa, karatun boko tuƙuru yara suke yinsa sai dai Muhammadiyya ne sai a gida Mahaifiyar su take koya musu dai-dai gwargwadon abin Allah ya sanar da ita.

Sai da gaba

ɗ

aya Yaransa maza suka kammala karatunsu sannan suka fara haramar d

awowa gida alokacin Alhaji Kabeer na da Shekara Ashirin da shida a duniya, yayin da Hajara ke da shekara goma sha shida, alokacin ita kuma ta kammala Secondary School

ɗ

inta, Bayan dawowarsu da shekara guda akayi bikin Yayyensa biyu Alhaji Rufa'i da Alhaji

Mansur da wasu Ƴaƴan abokan Mahaifinsu, Akace mai uwa a gindin murhu bazaici tuwansa lami ba, Su Alhaji Kabeer na dawowa suka samu aikinsu, dake mahaifinsu nada ido da kwalli a jikin gwamnati, Alhaji Kabeer tun tasowarsa ya taso da son harkokin siyasa kama

r yanda ya wayi gari ya ga mahaifinsa aciki, sa

ɓ

anin sauran ƴan uwansa da ko ka

ɗ

an harkar siyasa bata gabansu, Mahaifinsu Alhaji Kabeer ba ƙaramin farinciki yayi ba, haka ne yasa duk wasu labarai da wasu abubuwa da ake ciki yake sanarwa da

ɗ

an nasa yana ku

ma ƙara masa ƙwarin gwiwa da alƙawarta masa samun wani matsayi agidan imanin siyasar.

Bayan dawowarsu ba'a

ɗ

auki lokaci ba Mahaifinsa ya fara gabatar da

ɗ

an nasa cikin manyan ƙusoshin gwamnatin, kafin wani lokaci tuni yayi sabo da mafi yawa dag

a cikinsu, ana cikin wannan shekarar harkokin Za

ɓ

e suka fara tunkarowa, Form

ɗ

in neman takarar Senator aka saiwa Alhaji kabeer, tuni aka shiga Kamfen Mahaifinsa banda

ɓ

arin ku

ɗ

i ba abinda yake yi, kasancewar Alhaji Kabeer mutum ne mai faran-faran ga mutane

gashi abin hannunsa bai rufe masa idanu ba, uwa uba bashi da wulaƙanta mutane ba ga masu ku

ɗ

i ba har talakawa, hakan ne yasa lokaci

ɗ

aya yayi suna mutane suka fara nuna goyon bayansu gareshi, yawanci da anambace shi mutane ke nuna amincewarsu ga jagoranc

insa, Ƙofar gidan Alhaji Muhammad Lami

ɗ

o sai ya zama matattarar al'umma mabuƙata, da farko Masu gadi da ma'akatan tsaro korar su sukeyi ganin haka yasa Alhaji

Kabeer ya ware rana guda yake sallamar iya mutanen da ke da rabo acikin sadakar da yakeyi.



A kwana atashi babu wuya agurin Allah har anyi za

ɓ

e kuma cikin hukuncin ubangiji Alhaji Kabeer yayi nasara, farin ciki gurinshi, Iyayensa da Ƴan uwansa baya fa

ɗ

uwa, dukda dama Mahaifinsa ya jima yana nuna masa Kujerar Senate kamar yaci ya gama ne, h

aka aka rantsar dasu kowannen su ya shiga gudanar da Aikin gabansa, Sosai mutanen yankin gurun da yake wakilta suke jin da

ɗ

insa saboda yanda ya zage bilhaƙƙi yake musu aiki musamman yanda yake samarwa da matasa aikin yi, ga gine-ginen makarantu da samar da

asibitoci da yake yi da sauran abubuwan da zasu ciyar da mutane gaba, Mutanen na yabonsa sosai bisa jajircewars sai dai tsirari masu zaginsa tunda ance

ɗ

an adam tara yake bai cika goma ba.

Lokacin da suka shafe shekara biyu akan mulki mahaifin

su ya kwanta jinyar ajali, alokacin anyi bikin yayan Alhaji Kabeer wanda daga shi sai Alhaji Kabeer

ɗ

in, wannan rashin lafiya ta mahaifinsu ba ƙaramin

ɗ

aga hankalin wannan iyalai yayi ba, harma da sauran dangi ƴan uwa da abokan arziki saboda shi kansa Maha

ifinsu mutum ne mai kyauta da kyautatawa ƴan uwansa, kwanansa biyu da fara jinyar aka fita dashi ƙasar waje acen ya dinga jinya daga wannan Asibitin acanja wannan amma duk ba sauƙi sai na Allah, ku

ɗ

a

ɗ

e ankashe su kamar ba gobe dan ganin ansamo lafiyarsa, W

atansa Uku yana jinya Allah yayi masa rasuwa alokacin yana da shekara Tamanin da biyar aduniya, ana sanar da rasuwarsa zance ya fara bazuwa cikin ƙasa Nigeria musammam garin Adamawa da kowa yaji jimamin rashin wannan bawan Allah yake, saboda babu wanda zak

aji ya fito ya fa

ɗ

i aibinsa ko mugun halinsa.

Kwana

ɗ

aya ya ƙara sannan gawarsa ta ƙaraso Nigeria aka sanar da lokacin ta'aziyarsa akafofin watsa labarai dana talabijin, lokaci nayi

ɗ

umbin mutane Ƴan uwa da Abokan arziki suka sallaci gawarsa aka

kaishi gidansa na gaskiya, Mutuwar wannan bawan Allah ta ta

ɓ

a yawancin al'umma mutane daga garuruwa haka suka dinga tururuwar zuwa gaisuwarsa, ciki harda Alhaji Abdullahi Baffa da Iyalansa da suka halarcin gaisuwar daga garin Kano, ( _Ta Dabo ci gari mai

mata mai mota koda mai kazo anfika, Kano Ƙasa mai tsarki mai daraja Madinan Nigeria_

🥰

) har bayan sadakar bakwai basu daina samun baƙi daga sassan garuruwan Nigeria ba.

Sannu a hankali abubuwa suke faruwa lokaci na tafiya har suka kusa cinye wan

nan sauran shekarun da suka rage musu aka kuma shiga hada-hadar sake wani za

ɓ

en, akaro na biyu Alhaji Kabeer ya sake neman kujerar Senate kuma ya samu Allah ya kuma bashi nasara, Bayan sake samun Nasarar sa ba da

ɗ

aewa yaje Kano kan harkokin Kadarar Mahaifi

nsu dake hannun wani yaron Mahaifinsu wato Alhaji Abdulillahi Baffa, ( _Yaron Mahaifinsu ne tun kafin su dawo Ƙasar shi yake kula da gidajen mai da Kamfanonin mahaifinsu, sai dai a ashekaru bai kai mahaifinsu ba kuma ba yaro ƙarami bane_ )

Alhaji

Abdullahi Baffa sauka ta karamci yayiwa Kabeer a gidansa, kasancewar sun zama kamar ƴan uwa saboda ruƙon amana irinta Alhaji Abdulillahi, awannan zuwan da yayi ne Allah ya ha

ɗ

ashi da Khaleesat yana ganinta yaji ta kwanta masa har cikin zuciyarsa, har ya ga

ma abinda ya kawo shi hankalinsa da tunaninsa na gareta har ya koma cen garin Adamawa zuciyarsa na begenta.

Bayan ya koma ya so ya manta da maganar Khaleesat amma tunaninta duk ya addabi zuciyarsa, Mahaifiyarsa ya samu da maganar ya sanar da it

a, tunda ya fara maganar take

murmushi har shi sai da ya fahimci halin da mahaifiyarsa take ciki, cikin jinda

ɗ

in maganarsa ta kalleshi tace, " Kabir na jima ina sauraron jin makamanciyar maganan nan daga gareka sai yau Allah ya nufa, to insha Allah zan kir

a Hajiya Maryam na sanar da ita, mu ji daga bakin mahaifanta da ita yarinyar, ay gwara dai ka ƙoƙarta ka shiga kar Hajara ta rigaka wucewa ka zama Baba na soro " aykuwa Hajara dake kan kujera tana jinsu ta sa dariya tace, " wallahi fa Mommy amma Ya Kabeer

ya kalarta take dan Allah mai kyau ce? " hararar wasa ya watsa mata yace, " idan ma Mummuna ce ba ni naga abata

nace inaso ba ko ke zaki aurar mun ita? " dariya ta kuma sawa ta ce, "

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login