Showing 84001 words to 87000 words out of 104412 words

Chapter 29 - ASEELA COMPLETE

/>
ɗ

ar da ita, yana gama barba

ɗ

arwar kamar daga sama yaji ankece da dariya ance.

" Wanna

n aikin naka ya kammala sai zuwa aiki na gaba, karka manta duk rintsi a yau zaka gabatar da duka biyun idan ka bari gari ya waye bakayi ba duk abinda ya biyo baya kai kasani "

ɗ

an juyawa yayi ko zai ga mai magana amma sai ya ga kowa sabgar gabansa yake yi,

tasowa yayi jiki ba ƙwari ya koma ƙofar gida ya zauna cikin mazan da suke ƙofar gida, yana nan zaune Alhaji Abdurrahman yaje ya zaune mutane dama suka fara zuwa suna yi masa gaisuwa, tashi yayi shima ya ƙarasa gurinsa yayi masa gaisuwa gabansa na dukan uk

u-uku, kai tsaye Alhaji Abdurrahman ya amsa masa cikin sakin fuska daga nan Alhaji Kabir ya koma cikin rumfaya zaune yana nazarim aikin da zai gabatar gaba.

Daga shi har Hajiya Kaleesat basu suka bar ƙofar gidan ba sai bayan sallar Magriba suka wuc

e gida, sosai Alhaji Abdurrahman da iyalinsa Hajiya Saratu sukaji da

ɗ

i.

Kimanin ƙarfe Ɗayan dare Alhaji Kabir ne ya fito sa

ɗ

af-sa

ɗ

af daga cikin gidan yana zuwa harabar gidan, sai kuma ya

ɗ

an tirje yana fargabar masu gadin gidan karsuyi masa wani za

rgi daban abinka da mara gaskiya, Samuel ne yazo wucewa ta kusa dashi amma sam ba alamun ya ganshi haka ne yasa kansa tsaye ya wuce har zuwa wajen ƙofar gate amma babu wanda y ganshi, da kansa ya bu

ɗ

e gate yana mamakin tsubbu irin na wannan bokan, motarsa

ya koma ya shiga ya tuƙota ya fice daga gidan, sai da ya fice ya koma ya rufe gate

ɗ

in, kai tsaye cen Gidan Alhaji Abdurrahma ya wuce.

Yana zuwa yayi parking a ƙofar gida fitow yayi daga motarsa yana takawa a hankali cikin fargaba, tura ƙofar gidan

yayi da mamakinsa yaji ƙofar a bu

ɗ

e yana shiga yaci karo da masu gadi duk sunyi bacci, wucewa yayi ciki abin mamaki duk bacci suke wasu ma har a baranda, kamar wadanda aka saukarwa da ciwon bacci lokaci guda dan da alama babu shirin bacci a yanayinsu.

*WANNAN SHAFIN SADAUKARWA NE GAREKU MASOYAN LITTAFIN ASEELA KU CIGABA DA HAƘURI WALLAHI ABUBUWAN NE SUNMUN YAWA FATAN ALHERI*

🌚🌚🌚

_UMMOU ASLAM BINT ADAM_

😉

[25/06, 19:02] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*



87&88

Alhaji Kabir ya jima a tsaye yana nazarin ta yanda zai fara aiwatar da aikin da ya kawo shi, a gefe

ɗ

aya

tsoro yake karya ta

ɓ

a

ɗ

aya daga cikinsu asirinsa ya tonu, kallansu yake

ɗ

aya bayan

ɗ

aya da mamaki saboda yanda ya gansu kamar wa

ɗ

anda aka saukarwa da wata masifa ta bacci, wata mata ya hango ita da Ɗanta a jingine jikin bango ga kwanon abinci a gabanta da

alama abinci suke ci ita da Ɗanta bacci yayi gaba da su.

Takawa yayi zai zagaya ta baranda yaci karo da MUNIRA, Munira ƴar Alhaji Abdurrahman ce. Budurwa ce batafi shekara goma sha Shida zuwa sha bakwai ba, juye-juye yakeyi yana shirin janyeta har

ya samu ya janyeta ta lungun Baranda ya kaita. cikin sauri ya aiwatar da abinda Boka ya umarceshi sannan ya bu

ɗ

e bakinta ya zuba mata garin maganin da Boka ya ce shi ne wanda za'a saka abakin bayan ya kusanceta.



Yana zuba mata garin maganin ji

kinta hau karkarwa ha

ɗ

e da

ɗ

aukan wani irin zafi, da sauri ya matsa daga gurin yana kallan abinda Munira take yi, bayan wani lokaci ta tsagaita da abinda jikinta yakeyi, hannu yasa a hankali ya janyota ya ƙara mayar da ita gurin da take kwance.

D

ube-dube ya farayi domin yaga yarinyar da tayi dai-dai da wacce boka yace a turawa garin magani ta gabanta, cen gefe ya hango wata ƙaramar yarinya wacce batafi shekara Uku zuwa hu

ɗ

u tana kwance kusa da mahaifiyarta, ƙarasawa gurin yayi yana tafiya a hankal

i har ya

ɗ

auko yarinyar mahaifiyarta ta motsa da sauri ya ajiyeta a tunaninsa farkawa zatayi, amma sai gani yayi ta gyara kwanciyarta ta cigaba da bacci, a hankali ya

ɗ

auki yarinyar ya zagaya gurin da yayi amfani da Munira ya kwantar da ita, runtse idanuns

a yayi yanajin tausayin yarinyar gani yake kamar bazai iya ba, cen daga sama sai ji yayi amfara magana, " Kayi ka aiwatar da abinda ya kawoka idan ba haka ba lokaci ya ƙure maka kai zamu fansa a madadinsu "

Garin maganin ya damƙo da hannunsa sann

an ya tura acen ƙasa yarinyar, kamar yanda Jikin Munira yayi da farko haka itama ya dinga karkarwa daga baya kuma ya daina, yana ƙoƙarin mayarwa da yarinya wadonta daga cen jikin katanga ya hango wani ƙaramin Maciji yana tahowa da sauri yaja gefe, ga mamak

insa sai gani yayi macijin ya shiga ta ƙasan yarinyar, tsoro ne ya kamashi jikinsa ya hau karkarwa magana ya ƙaraji anyi masa.

" Kai

ɗ

auke ta ka mayar da ita inda ka

ɗ

aukota kayi sauri ka fice daga gidan, kuma idan ka fita karka sake ka waiwayo b

ayanka, shikenan ka gama aikinka sauran namu ne kayi nasara a rayuwa dama kuma kai

ɗ

in mai nasara ne, ka tafi kanka tsaye babu abinda macijin nan zaiyi maka " ana gama masa magana yaji wani ƙwarin gwiwa ya ƙara zuwar masa,

ɗ

aukan yarinyar yayi har zuwa loka

cin jikinta rawa yake yaje ya mayar da ita inda ya

ɗ

auko ta.

Yana mayar da ita ya juya fice daga gidan ya shiga motarsa ya koma gida, lokacin da ya koma da kansa ya ƙara bu

ɗ

e ƙofa ya shiga da mota securities

ɗ

insa basusan ma ya shigo ba, yana par

king motarsa ya fito ya wuce cikin gida kai tsaye bedroom

ɗ

insu ya nufa, yanda ya fita ya barta haka ya dawo ya samu Kaleesat tana bacci.

Gefen gado ya zauna ya rafka tagumi wani irin yanayi yake ji a jikinsa sam ji yayi bai kyauta ba, tunanin rayuw

a ya shiga yi ru

ɗ

aninta take yaji nadama tazo cikin zuciyarsa, hawaye ne ke zubo masa ta ko'ina daga idanunsa ya jima a haka sannan ya tashi ya koma kan gado ya kwanta a haka bacci yayi awon gaba da shi.

Bayan Kiran sallar asuba kamar wa

ɗ

anda ak

a farko dasu haka suka fara tashi

ɗ

aya bayan

ɗ

aya, suna mamakin irin baccin da sukayi, wannan matar me yarinya ce sukaji ta rushe da kuka tana

ɗ

ora hannu aka, da sauri duk akayi kanta.

Yarinyar hannunta take nuna musu wacce wani irin jini yaje bin

ƙafarta ga wani irin

ɗ

oyi na tashi, yarinyar ga dukkan da sauran numfashinta sai dai anyi mata tashin duniya taƙi tashi sai dai ga yanayinta nan kamar me bacci, lura akayi da Munira wacce ke kwance wani irin ruwa mai yauƙi ha

ɗ

e da jini na bin jikinta, abi

n mamaki wasu baƙaƙen ƙwari ne kwance acikin ruwan da ke bin jikinta, ita

ɗ

inma numfashi take amma antasheta ansa mata ruwa ajiki duk a banza, wannan ne ya hargitsa gidan kowa na koke-koke, take labari ya isa gurin Alhaji Abdurrahman, da sauri ya sauko yas

a aka kwashesu zuwa asibiti.

Ganin irin case

ɗ

in da suka je dashi yasa suka ƙi amsarsu sai da police, waya Alhaji Abdurrahman yayi ba da

ɗ

ewa sai ga police sun ƙaraso, saboda rashin kwanciyar hankali a hospital

ɗ

in sukayi sallar Asuba.

Duk

wani gwaje-gwaje da akayi musu babu abinda sukayi hasalima ko Raping

ɗ

in da akayiwa Munira basu, sun da ga wannan ruwan mai wari amma ko maganin da aka sawa Yarinyar nan basu gani ba, kafin su kammala bincikensu tuni dukkansu rai yayi halinsa.

Gaw

arwakin aka basu suka tafi dasu nan fa gida ya ƙara hautsinewa aka dinga koke-koke duk wanda yaga Mahaifiyar Munira Hajiya Saratu da mahaifiyar yarinyar nan sai ya tausaya musu, Wanka aka fara yi musu ana tsaka da wankesu macijin jikin yarinyar nan ya fit

o, a tsorace matan kowacce ta fito waje, yana fitowa ya shige jikin Munira nan fa maganar ta fara ya

ɗ

awa a cikin gidan, sai da ƙyar aka samu jajirtattun mata suka ƙarasa musu wanka.

Gari na wayewa aka tashi da wannan rasuwar lokacin da rasuwar ta

je kunnen Hajiya Khaleesat ta ka

ɗ

u sosai, cikin damuwa ta sanar da Mijinta, ba jimawa suka shirya suka fice domin Ya halarci jana'izar su, suna zuwa Kaleesat ta shige gidan har lokacin basu daina koke-koken ba, Alhaji Abdurrahman da girmansa hawaye yake sa

boda kaff cikin ƴaƴansa yafi ƙaunar Munira, tafi tausayinsa da nuna jinƙai akansa, salla akayi musu aka wuce dasu gidansu na gaskiya. "

Alhaji Kabir a kunyace ya

ɗ

ago ya kallesu idanunsa na zubda ƙwallah, Hajiya Kaleesat hawaye ta goge ta ce, " N

ayi nadamar kasancewa tare da kai alhalin bansan gaskiyar halayenka ba, dama maganar da ka gayamun a baya ba haka bane? A zamanrakewarmu na yarda da kai

ɗ

ari bisa

ɗ

ari ashe kai ba haka bane agurinka tunda gashi ka

ɓ

oyemun mummunan sirrin daka aikata, tir d

a wannan mummunar

ɗ

abi'a taka nati nadamar ha

ɗ

a zuri'a da kai " ta ƙarasa magana tana fashewa da kuka mai tsuma zuciya.

Bello Nuna Alhaji Kabir ya shiga yi cikin ƙi

ɗ

imewa da tashin hankali yace, " Dama a sanadiyyar aikinka ne aljanu suna wahalar da

Ɓingel

ɗ

inmu ƙarshe sukayi maka kisan wulaƙanci " Alhaji Kabir ya dafa ƙafar Bello ya ce.

" Duk hukuncin da kuke ganin zaku iya mun ni mai amsarsa ne hannu bibbiyu " Khaleesat miƙewa tayi tsaye ta yakice Aseela da ƙaninta Aseem ta hanka

ɗ

asu kansa

tace, " Kaje kaji da abinda ka shuka wa

ɗ

annan ma dan Allah ya ƙaddarasu a taakaninmu ne, amma idan duniya katanka ce na gama zaman aure da kai "

_

😭😭😭😭

GASHI ZAMI YO RABO DA JUNA, NI DANA SANI NI BANDA RAINA

😭😭😭

, KA TAUSAYA INNAI LAIFI

😭😭😭

KAC

E KA YAFE INKAMA GABANA

😭😭😭😭😭😭😭

NIDA KAI A YAU MUNYI BANKWANA..."_

*YA KUKE GANIN RABUWAR WAƊANNAN TSOFAFFUN MASOYA KUMA MA'AURATA?*

_UMMOU ASLAM BINTA ADAM_

😉

*

☀

️

FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*

*WANDA BAI JI BARI BA...*

🧕🏻👹

( _Wankan Abaya Dole_)

BY

*AMEERA ADAM*

*AmeeraAdam60*

*@Wattpad*

DAGA MARUBUCIYAR

*MARWAN*

*ASEELA*

*SANADIN RAGON LAYYA*

*YAWON SALLAR HJY IYA*

*TSANTSAR BUTULCI*

*ƊAN BA ƘARA...*

*INDO SARƘA*

*AN

D KNOW*

👇🏼

*WANDA BAI JI BARI BA...*

SADAUKARWA GA ƊAUKACIN MUSULMAN DUNIYA, INA MANA FATAN ALHERI ALLAH YA MAIMAITA MANA.

👏🏼

https://chat.whatsapp.com/L7dj60ptcAV3Oe1X6hAyBT

1&2

Ilahirin jikinta banda karkarwa ba

abinda yakeyi, gumi daga sassan

ɓ

angarorin jikinta ta ko'ina tsiyaya yake, atakure take cen jikin kusurwar bishiyoyin dake cikin harabar dajin da babu abinda yake tashin cikin ƙungurmin dajin banda gurnanin wa

ɗ

ansu irin hallitu da kukan tsuntsaye marasa da

ɗ

in sauraro.

Gabanta banda fa

ɗ

uwa ba abinda yake idanunta sunyi zuru-zuru sai waige take tana dube-dube, daga cen gabanta ta fara jiyo motsin tafiya mai kama da takun dawakai, da sauri ta ƙara maƙurewa jikin bishiyar jikinta na cigaba da karkarwa,

wata irin dariya taji an ƙyaƙyace da ita na

ɗ

an wani lokaci sannan dariya ta tsagaita.

Iska ce ta fara ka

ɗ

awa ahankali ta fara hango wa

ɗ

ansu irin manyan ƙwari masu kama a fasalin maguna sai dai kowanne su maƙale yake da fukafuki a gadon bayansa,

sautin tafiyar Dokin ce ta ƙara kusantota hakan ne yasa ta maida kallonta ga inda tafi jin sautin na matsowa.

Kamar yanda ya bayyanar mata a karan farko wannan karan ma wata zabgegiyar Abaya ta hango baƙa, tsawon abayar ya kece tsawon bishiyoyi

n dake cikin dokar Dajin sai da ta

ɗ

aga kanta sama sosai sannan ta hango dai-dai kansa sai dai kansa ne amma babu alamar fuska ajikinsa.

Ƙarasowa yayi gabanta ya tsugunna cikin murya mara da

ɗ

in sauraro ya fara magana, " Bingirsima baguar kinbasu

wakisfatminar, kisasu biragu kilbasu tattarakimbas wajihagar, farafafus bintigad gurmanas YUSRA? harbaskila mindadu bar washbasbismas shizas kima bu warsa? " ( A karo na biyu ina ƙara miki barka da zuwa cikin daularmu nida ahalina, da sannu zan gabatar da

ke ga sauran iyalaina domin kusan juna keda su ina fatan kina jina YUSRA? Ga ƴaƴana nan sun fara zuwa gaisheki ina fatan zaki basu kulawa ? ) Wannan zabgegen Aljanin ya ƙarasa maganar yana nuna mata wa

ɗ

annan hallittun masu fasalin Maguna da fukafukai.

Yusra da tuni hawaye yake wankewa fuska ta ƙara durƙushewa ƙasa cikin sigar magiya tana fa

ɗ

in, " Ka dubi girman Allah da Annabi ba dan ni ba, ba dan halina ba kayi haƙuri ka maidani cikin mutane dan Allah, wallahi bazan iya rayuwa cikinku ba na tuba

dan Allah kamun rai "

Miƙewa tsaye yayi sannan yayi taku biyu zuwa uku sannan ya waigo ya ce mata, " Hargigas markusa bayas tinga " ( Tashi tsaye kije jikin waccen bishiyar kukar )

Yusra har tuntu

ɓ

e take da sauri ta miƙe tsaye saura ka

ɗ

an Abayar jikinta ta kayar da ita, jikin bishiyar taje ta tsaya tana sauraron abinda zai sake fa

ɗ

a, batayi aune ba ta tsinkayi muryarsa yana fa

ɗ

in.

" YUSRA Lilbas faragaras binsafa walgibas zalzulfat kinari " ( YUSRA kalli Abayar jikinki da kyau,

idan har kin iya cireta daga jikinki to tabbas zaki koma cikin jinsinki " yana rufe baki Yusra ta hau kiciniyar cire Abayar jikinta amma ga mamakinta sai ji tai ta mata wani irin nauyi ga santsi, duk yanda taso cireta ta kasa ta jima a haka tana abu

ɗ

aya a

mma ba mafuta har ta fara galabaita.

Kecewa yayi da dariya ya jima yanayi sannan ya kalli halittun nan yace, " Kalarbirar hasas kiba farisdaf " ( Ku wuce gurin iyayenku ku bamu guri ) bai ƙarasa rufe baki ba gaba

ɗ

aya suka watse daga gurin ta hany

ar nutsewa cikin ƙarƙashin ƙasa, juyowa yayi da kallansa gurin Yusra sannan ya ce.

" firibar yaukinsat kirigiri marbiskat gilfat binasi warƙatkinsa " ( Kibar wahalar da kanki domin bazata fita daga jikinki ba, wannan Abayar dana baki itace sadakin

aurenki ) yana ƙarasa fa

ɗ

a ya juya yayi gaba taku uku yayi shima ya shige ƙarƙashin ƙasa ya

ɓ

ace.

Yusra kuka ta rushe da shi mai tsanani nadama da dana sani lokaci guda suka shigeta, wani tunani tayi cikin zuciyarta aikuwa da sauri ta zabura ta miƙ

e ta fara falfala gudu tun iya ƙarfinta.

" Ke Yusra, Ke Yusra tashi mana har gari ya fara wayewa baki tashi kinyi sallar asuba ba " firgigit Yusra ta miƙe zaune tana murza idanu, kanta taji yayi nauyi wani abu take san tunawa amma ta kasa, gani t

ake kamar mafarkinsa tayi kamar kuma acikin film ta kalla, gabanta ne ya yanke ya fa

ɗ

i lokacin da ta ƙarewa rigar dake jikin Ummanta kallo, baki sake ta ce.

" Umma wannan Abayar ta jikinki fa? "

Umma ƙarewa doguwar rigar baccinta kallo ta

yi ta ce, " Yusra wacce irin tambaya ce wannan? rigar tawa baki ganeta bane ko gizau take miki? kodan kin ƙwallafawa ranki masifar Abaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login