Showing 51001 words to 54000 words out of 104412 words
sameta aciki, ƙwallah yaji na
ɗ
iga da
ga idanunsa sannu a hankali ya fara lallashinta har ya samu ta tsagaita da kukan da take yi, daga ƙarshe ta sanar dashi Kausar na hospital a mutuware sai ya koma za'ayi mata sutura, ganin irin halin da take ciki yasa ya ƙara kwantar mata da hankali sannan
ya ce mata kwana biyu zuwa uku zai koma cen ƙasar India, sun juma suna waya sannan sukayi sallama.
Bayan da suka gama waya sai da yayi kukansa ya goge hawaye sannan ya nemo Number Hajiya Kaleesat ya kira, sai da ta kusa katsewa sannan ta
ɗ
auka, am
sa mata yayi sannan suka gaisa ya sanar da ita mutuwar Kausar cikin jimami tayi masa gaisuwa, bayan sun gama jajantawa ya fara mata magana, " Kaleesat dama na ƙaraso cikin Nigeria domin samun damar halartar zaman kotun da za'a ƙara shiga, yanzu yaushe ne z
ama na gaba? " ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ce, " Idan Allah ya kaimu jibi Monday zamu kuma shiga, Alhaji mun gode ƙwarai da wannan kulawa da ka bamu Ubangiji ya bar zaman tare, tabbas samun abokai irinku sunyi ƙaraci Allah ya bamu nasara " gaba
ɗ
aya m
aganganun Kaleesat jin su yake kamar saukar garwashi a jikinsa, bin ta kawai yake da amsa amma gaba
ɗ
aya cikin zuciyarsa jinta yake babu da
ɗ
i.
" Yanxu Inasan ganin ur Exellency ya za'ayi " cewar Alhaji Habibu,
" Ehto sai dai ko zuwa gobe l
ahadi tunda kaga yau lokaci ya ƙure " Kaleesat ta fa
ɗ
a, ƙarasa tattaunawa sukayi sannan sukayi sallama.
Washe gari kimanin ƙarfe goma na safe suka nufi cen gidan yarin da Alhaji Kabeer yake, sai da suka cike duk wani cike-cike da ya kamata sannan
aka basu damar ganawa da Alhaji Kabeer, lokacin da Kaleeat tayi tozali da mai gidan nata fa
ɗ
awa tayi jikinsa tana fashewa da wani irin kuka, prison service
ɗ
in dake gefe ne yayi mata magana sannan ta tsagaita da kukan, Alhaji Habibu ne ya fara jajantawa A
lhaji Kabeer akan abinda ya faru sannan ya kalli Kaleesat ya roƙeta ta basu guri, ba musu ta tashi ta fice cikin ƙasa-ƙasa da murya ya fara yiwa Alhaji Kabeer magana yanda wancen Prison service
ɗ
in bazai fahimci abinda suke tattanawa ba, gaba
ɗ
aya duk abin
da ya faru kafin tahowarsa ya sanar dashi da Ƙwayar idon a aka bashi har zuwa rasuwar Kausar.
Hankalin Alhaji Kabeer ƙara tashi yayi cikin nadama Alhaji Habibu ya ce, " Ur Exellency na gaji da
ɓ
oye wannan abun dana aikata kaima ya kamata ka bayyanaw
a duniya abinda ka aikata ko ka samu ka fita daga ƙangin wa
ɗ
annan ababen hallitar, nidai na saddaƙar dan haka na yanke ƙauna jiki na yana bani baza su ta
ɓ
a barinmu ba har sai sun
ɗ
auki fansa, kaga wannan
ɗ
an littafin " ya ƙarasa fa
ɗ
a yana ciro wani
ɗ
an ƙar
amin memo a aljihun yana cigaba da cewa, " Ina da irinsu guda biyu zan bar wannan agurunku
ɗ
aya yana cen India koda bayan raina ka cewa Iyalaina da ƴan uwana su gafarceni akan mummunan aikin dana aikata, sauran wasiyyar da zan bar muku tana cikin wannan me
mo zan barwa Mai
ɗ
akinka saboda bansan ya rayuwa zata kasance dani ba, tunda suka kashe mun Kausar nima bazasu barni ba " ya ƙarasa fa
ɗ
a yana fashewa da kuka shima Alhaji Kabeer kukan ya saka sai da suka jima a haka sannan Ma'aikacin nan da ke gefe ya kall
esu ya ce, " Time off Alhaji mu ƙarasa ciki " Alhaji Habibu ta shi yayi yana sharar ƙwallar ya fice daga gurin, Alhaji Kabeer ne ya cewa ganduroban, " Pls ka ƙaramun lokaci inasan sallama da mai
ɗ
akina " ana cikin haka Kaleesat ta shigo gurunsa ta ƙarasa s
un jima suna tattaunawa sannan ya sukayi sallama ta juya ta fita tana waiwayensa tana hawaye.
*KOOOOOOTUUUUUUU*
🥱
*AMADADINA DANA ASEELA FANS 1,2&3 MUNA MIƘA SAƘON TA'AZIYYA GA MEMBERS NA ASEELA FANS MUTUM BIYU DA AKAYIWA RASHI, AISHA JARƘASA T
A RASA ƳAN UWANTA MUTUM BIYU SAI FATIMA BABA ALIYU DA TAYI RASHIN KAKARTA ALLAH UBANGIJI YA JIƘANSU YA GAFARTA MUSU UBANGIJI YAKAI RAHAMA DA NI'IMA KABARINSU*
👏🏻👏🏻
_RUWAN COMMENTS ƊINKU NA SHEKARAN JIYA YA BANI NISHAƊI KU JIMA KUNA ƘARKO MUTANENA ALL
AH YA BAR ƘAUNA_
😍😍😍😍
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https
://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
55&56
Alhaji Kabeer cikin wani irin yanayi ya koma cikin
ɗ
akinsa nadama da dana sani cike da zuciyarsa, wani
ɓ
arin na daga cikin zuciyarsa ne ya ce, " Ka bayyana duk wan
i abu da kasan kun aikata shi kai da abokan yinka ko kwa samu ku samu kwanciyar hankali " ajiyar zuciya ya sauke yana tunanin irin tsangwamar da zai fuskanta muddin duniya taji irin ta
ɓ
argazar da suka aikata,
ɗ
ayan
ɓ
arin zuciyarsa ne ya ce, " Taya zaka ton
a asirin kanka da kanka wannan ma aya kamar ka
ɗ
auko wuƙa da hannunka ka da
ɓ
awa cikinka ne, karka manta kaifa babban mutum ne a ƙasarnan kana da tarin masoya haka nan kana da tarin maƙiya, idan kayi haka ka bawa maƙiyanka damar cin karensu babu babbaka aka
nka dan haka kaja bakinka kayi shiru tunda ba kai ka
ɗ
ai ka aikata ba " shi ka
ɗ
ai yake ta saƙa da warwara acikin zuciyarsa har ya samu yayi ruƙo da shawara
ɗ
aya wacce yaga itace mafi dacewa agareshi.
*WASHE GARI*
Kamar yanda yake a rubuce li
tinin ne ya kama ranar da Za'a ƙara sauraren ƙarar Alhaji Kabeer da Iyalan marigayi Alhaji Abdurrahman suka shigar da ƙara, kamar kullin kotun cike take da mutane Alƙali da lauyoyi kowanne yana mazauninsa daga cen wajen kotun mutane ne daga ko'ina na sassa
n cikin birnin kano, ƴan jarida da mujallu zagaye suke kowa na shirin kota kwana na samun damar na
ɗ
ar muryar wanda ake ƙara zuwa wa
ɗ
anda suke ƙarar.
Magatakarda ne ya miƙe tsaye yana karanto ƙunshin ƙarar su Alhaji Kabeer bayan ya gama ya miƙaw
a Alƙali file
ɗ
in ya koma mazauninsa, Alƙalin bu
ɗ
ewa yayi ya
ɗ
an duba headlines
ɗ
in sannnan ya rufe ya juyo ga Lauyoyin masu ƙara da lauyan wanda ake ƙara ya ce, " Zamu fara da Lauyan masu ƙara Br Ahmad ko ka shirya? "
Miƙewa tsaye Br Ahmad yayi ci
kin girmamawa ya ce, " Ashirye nake ya mai shari'a " kotu tana saurarenka " cewar Alƙali.
Gyara tsayuwarsa yayi ya fara magana, " Kamar yanda aka sani nine lauyan marigayi Alhaji Abdurrahman dan haka zan fara gabatar da hujja ta farko a yau, idan M
alam Saminu yana kusa kotu tana san ganinsa " Dattijon na shirin tashi yaji jikinsa ya sandare wani irin sanyi na shigarsa daga nan bai sake sanin mai yake faruwa ba, wani dattijo ne ya taso mai siffar Malam Saminu ya je ya shiga cikin gurin da ake tsayawa
domin bada shaida.
Lauyan ne yace masa, " Mlm Saminu munaso muji cikakken sunanka da kuma matsayinka agidan wannan marigayin " gyara tsayuwa Dattijon yayi yace, " nidai Sunana Malam Saminu kuma ni mai gadi ne agidan Alhaji Abdurrahman na shafe sh
ekara goma ina gadi a gidansa "
" Ranar da aka kashe mai gidanka kana ina ranar? kuma waye yazo kuma da wane irin yanayi ya shigo? " Br Ahmad ya tambaye shi, Malam Saminu ya cigaba da bayani, " Ina zaune a mazaunina wato bakin ƙofa sai naji anata
knocking, ina bu
ɗ
e ƙofa a hassale naga ya shigo yana huci ni da sauran ma'aikata muna masa sannu da zuwa bai tanka mana ba kawai ya shige ciki bayan wani lokaci naga ya fito da hanzari sai muka ji ihun kuka da kururu, nida sauran masu aikin muna shiga muk
a samu marigayi kwance ba rai cikin jini " Br Ahmad yace, " Malam Saminu baka gaya mana waye ya shige ka a bakin gate ba duba da kotu tana amfani ne da hujjoji " Malam saminu juyawa yayi gurun Alhaji Habibu yace, " Gashi cen Alhaji Habibu " gaba
ɗ
aya idanu
ne suka koma kan Alhaji Habibu, Alhaji Habibu najin haka sai da hanatar cikinsa ta ka
ɗ
a ya ha
ɗ
iye wani irin yawu mai
ɗ
aci, hatta Alƙali sai da ya
ɗ
ago da kai ya kalli gurin da yaga Malam Saminu ya nuna zame glass
ɗ
in idanunsa yayi yace, " Malam Saminu Kot
u ba gurin wasa bace ka kiyaye " shi kansa Br Ahmad mamaki ne ƙarara akan fuskarsa saboda yasan ba haka sukayi da Malam Saminu ba kafin zaman kotun yana cikin tunani karaf yaji Mlm Saminu ya cigaba da cewa, " Ya mai shari'a ba wasa nake ba da gaske nake id
an ma ana tantama za'a iya kiran shi Alhaji Habibun ya fa
ɗ
a da bakinsa " Alƙali da kansa ya ce Alhaji Habibu ya fito, jiki ba ƙwari Alhaji Habibu ya yunƙura ya fito Malam Saminu ya fito daga ciki shi ya shiga, Alhaji Habibu tunda Malam Saminu ya fito jikin
sa ya bashi akwai wata a ƙasa, cikin karyewar zuciya ya ce, " Assalamu alaikum nidai sunana Alhaji Habibu kuma ni Abokin marigayi ne da shi Alhaji Kabeer wanda ake zargi " Alƙali ya ce masa, " Shin kaji mai wancen bawan Allah ya fa
ɗ
a game da kai muna san j
in ƙarin bayani daga bakinka "
Ajiyar zuciya ya sauke yana fargabar halin da zai jefa kansa aciki, kamar daga sama yaji Muryar Mai Ifritu yana fa
ɗ
in, " Dabara ta rage gareka muddin ka sa
ɓ
a alƙawarinmu ruhinka fansa ne agaremu " daga cen gefe Alƙ
ali ya ce, " Muje zuwa kai muke saurare " Idanun Alhaji Habibu ne suka ciko da ƙwallah sannan ya fara magan,
" Tabbas ni ne kashe shi tare da ha
ɗ
in kan matarsa wato uwar yaransa, wannan Shaidar ta baya da aka bayar ta bogi ce ga ainihin cikakkiyar
shaida a hannuna " ya ƙarasa fa
ɗ
a yana zaro wannan ƙwayar idanun da Mai Ifritu ya bashi, Magatakarda ne ya tashi ya kar
ɓ
o memory card din da suka ga ya ciro take aka sashi jikin USB aka sanya a Laptop
ɗ
in Br Abubakar, ƙayataccen gidan Lambu aka hango Alha
ji Habibu da Uwar gidan Marigayi suna zaune kan wasu fararen kujeru da table a gabansu suna shan Drinks, Alhaji Habibu ne ya kalleta yace, " Mutuniyar saboda ke fa nazo ƙasar nan amma zaki mun rowar kanki kince Maigidanki na gari, wai ma wacce irin Magana
ce mai muhimmanci haka da kikace sai nazo zamuyi ta " far tayi da idanu sannan tace, " haba dear saurin me kake haka? Nagaya maka ni mallakinka ce ta har abada, Maganar da nace sai kazo kuma so nake a kashemun wancen garan dan na samu dukiya nida yara muyi
yanda muke so " ta ƙarasa fa
ɗ
a tana kashe masa ido
ɗ
aya.
Murmushi Alhaji Habibu yayi yace mata, " Wannan ay mai sauƙi ne amma kuma wa ya kamata nasa yayi wannan aikin? " bushewa tayi da wata iriyar dariya sannan ta ce, " Wannan duk mai sauƙi ne n
a shirya komai karka damu, nasa ansarrafa mun fuska irin ta Alhaji Kabeer sauran labarin mu ha
ɗ
e da kai " daga nan sai hoton video ya
ɗ
auke sai kuma aka ƙara nuno Desame irin video wanda CCTV camera ta nuna amma shi wannan ya nuna har fitowar Alhaji Kabeer
daga cikin gidan, yana fita cen ƙofar gida ya tsige wata fuska sai ga fuskar Alhaji Habibu ta bayyana, murmushi ya saki sannan ya jefa fuskar cikin mota ya bu
ɗ
e ya shiga ya bar ƙofar gidan.
Gaba
ɗ
aya mutanen gurin jikinsu ne yayi sanyi hakan ne
ya haifar da tashin ƙananan maganganu acikin kotun, Br Ahma jikinsa ne yayi sanyi kunya gaba
ɗ
aya ta kamashi saboda kowa kallon lauya maƙaryaci kuma azzalumi yake masa, Alhaji Kabeer ƙwallah ce ta zuraro daga idanunsa saboda yasan duk abinda Abokinsa ya f
a
ɗ
a ba gaskiya bane, mutane kuwa tsammani sukayi ko kukan farin ciki yake na bayyanar gaskiya, Bubbuga Table Alƙali yayi aka tsagaita da ƴar hayaniyar da take tashi, Kaleesat dake cen gefe da wasu daga cikin tsirarun ƴan uwan Alhaji Kabeer Allah wadai suke
suna jin tsanar Alhaji Habibu acikin zuciyarsu musamman Khaleesat da taji duk duniya bata da maƙiyi da ya wuce shi.
Alƙali ne ya kalli Alhaji Habibu yace, " ka tabbatar da abinda aka gani a video nan gaakiya ne inasan ka nutsu Kotu bata
ɗ
aukar rain
i muddin muka samu ba gaskiya bane babu shakka sai mun hukunta ka " ba tantama Alhaji Habibu ya goge ƙwallar Idanunsa ya ce, " Koma kuka gani shi ne gaskiyar lamari " Alƙalin yayi karaf ya ce, " Anma ina mamakin yanda akayi kuka
ɗ
auki video kanku da kanku
bayan kunsan abinda zaku shuka bamai kyau bane anya babu wata manaƙisar aciki? " Alhaji Habibu jim yayi ya rasa amsar da zai bayar baiyi aune ba yaga wani mai irun siffarsa ya amshe maganar da, " Eh nasan duk mai hankali zaiyi mamakin ganin haka sai dai ba
abin mamaki bame saboda nima bansan da wannan video ba, sai da wani abu ya ha
ɗ
amu fa
ɗ
a bayan rasuwar shi ne tace tana da wannan video xata kai ayi editing acire hotonta asa kanwar marigayin to nikuma gaskiya lahirata nake tsoro take naji nadama ta shige n
i shi ne nayi mata dabara har na ƙar
ɓ
i wannan memory nayi mata bazata a idon duniya " gaba
ɗ
aya mutanen gurun mamaki ne ya ƙara kamasu, atake kuwa ƴan uwan marigayi Alhaji Abdurrahman suka fara tsine mata suna Allah wadai da hali irin nata, su kansu ƴaƴant
a wata irin tsanarta sukaji a zuciyarta musamman da wannan munanan halayen nata suka bayyana a Idon duniya.
Alƙali ne ya kalli sashen zaman mutane ya ce, " Ko Uwargidan marigayi ta na kusa Kotu tana san ganinta"
Tun lokacin da Alhaji Hab
ibu ya fito yana bada shaida taji jikinta yayi mata wani iri wa
ɗ
ansu irin kalmomi taji ana karanta mata tana haddarsu kamar karatu, Alƙali ne ya jefo mata tambaya kamar haka, " Kotu nasan taji sunanki sannan tanaso taji shin abinda bawan Allah nan ya fa
ɗ
a
gaskiya ne? "
Gyara tsayuwarta tayi ta ce, " Nidai Sunana Hajiya Saratu matar marigayi Alhaji Abdurrahman " Jim tayi tai shiru Alƙali ya ce mata, " ke muke sauraro "
Hajiya Saratu ji tai bakinta ya fara magana batare da umarninta ba, " Eh
tabbats hakane duk maganganun daya fa
ɗ
a sai dai ina roƙon kotu mai alfarma da tayi mana sassauci hakan ya faru ne bisa sharrin shai
ɗ
an da ru
ɗ
un duniya " gaba
ɗ
aya kotun hautsinewa tayi da hayaniya kowa da abinda yakw tofawa daga albarkacin bakinsa, mafi y
awa masu zaginta da ganin cin amanarta sunfi yawa, Alƙali ne yayi ƴan rubuce-rubuce sannan ya
ɗ
ago ya kalli lauyoyin yace, " ko akwai mai maga daga cikin lauyoyin mai ƙara da wanda ake ƙara " Br Abubakar sanin ba wata ƙaƙƙarar hujja garshi ba ganin anyi ma
sa hajji da umara yasa yace, " Ina da ita ya mai girma mai sharia " gya
ɗ
a kai Alƙali yayi Br Abubakar ya fito ya kallesu su biyun yace, " A zahiri kowa yasan kai Abokin Alhaji Kabeer ne hasalima lokacin da ya kai ƴarsa ƙasar India a gidanka ya sauka shin k
o akwai wani abu da ta
ɓ
a ha
ɗ
aku da har ka amince da a ƙulla masa wannan zalincin " Alhaji Habibu ji yayi mai siffarsa yace, " eh to akwai amma wannan sirri ne da na barwa zuciyata wanda ko shi Alhaji Kabeer bai sani ba "
Kallan Hajiya Saratu yayi
ya jefa mata tambaya itama, " Kefa Hajiya Saratu ko akwai abinda ya ta