Showing 1 words to 3000 words out of 104412 words
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/KXpoQL8uO9uKzQLn4SMHJB
1&2
A yarin zugar jama'a ta hango daga
ɗ
an nesa da ita, duhun gurin da take tafiya shi ya hanata fuskantar jimillar al'ummar da take hangowa suna tunkaro inda ta ke, ahankali take takawa tana
ɗ
aga ƙafarta da ƙyar saboda yanda cikin jikinta yayi
mata mugun nauyi, ƙara kusantota da sukayi ne yasa ta fara ƙarewa yanayin halittarsu kallo, fasalin su kamar mutane ne amma ƙwaramgwal
ɗ
insu, wasunsu daga ciki kuma siffar abun tsoro garesu, dogaye ne masu tsayi sosai ta yanda sai ta
ɗ
aga kanta sama take i
ya gano fuskarsu, wa
ɗ
ansu irin haƙora garesu da fiƙoƙi kafta-kafta sai wani irin jini me yauƙi da yake dalala daga bakinsu mai warin gaske, idanunsu aƙwaƙule suke babu ƙwayar aciki sai wa
ɗ
ansu irin hannu garesu masu fasalin hancin giwa suna nanna
ɗ
ewa suna
bu
ɗ
ewa, ƙafafunsu basu da maraba da na dokuna sai wani irin birkitaccen gashi akansu fari fat dashi babu ko
ɗ
ugon baki ajiki, fatar jikinsu fasalin ta damisa gareta sai dai lokaci-lokaci take riki
ɗ
a zuwa launi kala daban-daban.
Ƙwarangwal
ɗ
in
suna tafe wani irin ruwa mai yauƙi na fita daga ga
ɓɓ
an jikinsu tamkar wa
ɗ
anda aka kunna fanfo ajikinsu, daga kowanne
ɓ
angaren hallita akwai shugabansu wanda shi ne yake kan gaba su kuma suna biye dashi abaya, hannu kowanne shugaba
ɗ
auke yake da wani farin
ƙ
yale da jikinsa yake da
ɗ
ishi-dishin jini, ahankali ta fara
ɗ
aga ƙafarta tana ƙoƙarin ja da baya da niyyar guduwa sai dai nauyin jikinta shi ya hana ta gudu har suka ƙaraso inda take, mararta ce ta
ɗ
an karta mata bayanta ya riƙe sannu ahankali ta tsugunna
ta duƙa agurin wani irin azababben ciwo na cinta, jeruwa suka yi sahu-sahu sannan suka fara zagaye ta suna fa
ɗ
in wasu kalmomi da sam bata fahimtar mai suke fa
ɗ
a, " YAMDUMISA! YAMDUMISA!! YAMDUMISA BISRATIK KUZAR!!!, KIMBASA MIN! KIMBASA MIN!! KIMBASA MIN
MAR FAZKINBAT!!! " ( BARKA! BARKA!! BARKA DAI SHUGABA!!!, DAWOWARKU NASARA CE! DAWOWARKU NASARA CE!! DAWOWARKU NASARA CE TARE DA FANSA!!! ) haka suka dinga zagayeta suna maimaita kalmomin bakinsu shugaban
ɓ
angarori biyun masu
ɗ
auke da farin ƙyallen nan su
na zazzaga mata wannan kyalen akanta, ciwon da take ji ƙara tsananta yake banda ihu ba abinda takeyi sai kiran sunan KABEER take tana maimaitawa, idan abun ya kuma tsananta ta kuma kiran Kabeer ko Habeebee amma ko gezau basu fasa wannan surutan nasu ba kum
a basu fasa zagayeta ba suna yarfa mata wannan farin ƙyallen ba, wani lokacin ma wannan ruwan mai yauƙi na
ɗ
iga ajikinta, ita bata ma san suna yi ba saboda azabar ciwo fatanta kabeer ya kawo mata
ɗ
auki.
Ta
ɗ
an
ɗ
auki lokaci ahaka kamar minti talatin
ahaka sai ji sukayi kukan jariri alokacin ta galabaita sosai amma ahaka take yunƙurin
ɗ
aukar abinda ta haifa dan neman tsira daga garesu, sai dai kafin tayi wani yunƙuri tuni shugaban ƙwarangwal
ɗ
in nan ya kai hannu yayin da shima shugaban mai mummunar h
allitar shima ya kai hannunsa, atare suka suka
ɗ
ago jaririyar kowanne ya riƙe hannunta
ɗ
aya yana fa
ɗ
in, " KAGARSIN BIDA, KAGARSIN BIDA LANBISMA GIRUS " ( KA BARMANA, KA BARMANA RUHINMU CE ) awahalce ta samu ta yunƙura ta dafa ƙafar
ɗ
aya daga cikinsu ta miƙ
e tsaye, daga bayanta ji tai anƙwalla mata kira tana waigawa Kabeer ta hango da sauri da sauri yake tunkaro ta, ita dinma
ɗ
ingisawa take har ta ƙara gurinsa ta fa
ɗ
a jikinsa tana fashewa da kuka, cikin tashin hankali ta juya ta ke nuna masa wa
ɗ
annan ƙwarang
wal
ɗ
in da ke
ɗ
auke da jaririyarta, iya ƙura gani ba abinda ya gani duk yanda taso nuna masa su amma sam bai ga komai ba, sannu ahankali taga sun fara tafiya suna bin hanyar da ta ga sun
ɓ
ullo, wata uwar ƙara ƙwalla tana fa
ɗ
in, " Kabeer sun tafi mun da ja
riri na, Kabeerrrrr " firgigit ta farka daga bacci tana ambatar sunansa.
Azabure ya tashi saboda ƙarar da yaji ta ƙwalla har cikin baccinsa, hannu ya yakai ya rungumota
ɗ
ayan hannun nasa kuma yakai ya kunna fitila, ilahirin jikinta rawa yake ga
wani irin gumi da yake keto mata ta ko'ina, asanyaye takai hannunta kan ƙaton cikinta tana shafawa
ɗ
an motsi taji baby yayi, ahankali take sauke ajiyar zuciya, ya jima yana rungume da ita har sai da ya ga ta
ɗ
an shiga nutsuwarta sannan ya ce mata, " Habeeb
ty me yake damunki? " kamar dama jira take ta fashe da kuka tana fa
ɗ
in, " yauma na ƙara irin mafarkin nan sai dai yau har gani nai na haihu kuma sun tafi da baby, wallahi Habeebee inajin tsoro kar wani abu ya samu cikin nan, ina tsoron kar mu rasa wannan b
abyn da muka ƙwallafa ranmu akanshi, gani nake kamar babyn zai mutu ko mu mutu nida shi gaba
ɗ
a........ " katse ta yayi ta hanyar toshe mata baki yana fa
ɗ
in, " haba Habeebty karki karya mun zuciya mana mafarki fa ba gaskiya bane ni ban
ɗ
auki wannan akomai
ba pls ki daina fa
ɗ
ar irin haka " ya ƙarasa fa
ɗ
a yana bubbuga bayanta cikin sigar lallashi, sai ayanxu ta
ɗ
an ƙara samun ƙwarin gwiwa goge hawayenta tayi sannan ta yunƙura ta tashi da ƙyar saboda fitsarin da taji ya cika mata mara, ahankali take takawa sab
oda tsufan da cikinta yayi har ta isa ƙofar ban
ɗ
akin dake cikin bedroom
ɗ
insu, kanta tsaye ta fa
ɗ
a ciki ta turo ƙofa tana shiga ya saki wani malalacin murmushi atake ya riki
ɗ
a zuwa siffar ƙwarangwal yabi ta jikin katifa ya
ɓ
ace.
Bai bayyana ako'
ina ba sai acikin maƙabarta abakin wata tafkekiyar bishiyar kuka, ƙarasawa ƙwarangwal
ɗ
in yayi inda Kabeer ke bacci hankali kwance, hannu ya
ɗ
ora akan saman fuskarsa ya karanto wa
ɗ
ansu irin kalmomi sannan ya shafa akan fuskarsa, da hannu
ɗ
aya ya
ɗ
aga Kabee
r atake hannunsa ya zama wani irin dogo har zuwa cen daki inda Khaleesat cikin toilet.
*YAU NISHAƊIN TYPING KAWAI NAJI SHIYASA NA SAKAR MUKU AMMA KU TARA ZUWA 1/1/2021 INSHA ALLAH DAN KUJI SAURAN CHAKWAKIYAR
🤣
ZAN GA YANAYIN KARƁUWARSA TA HANYAR COMM
ENTS INNAGA RUWAN COMMENTS DA YAWA ƊAYA GA WATA KUGA ZAFAFAN PAGES, INNAJI SHIRU SAI DAI KU SHAFA KUJI BABU.*
🤣
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:30] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/L7dj60ptcAV3Oe1X6hAyBT
3&4
Tana shiga toilet
ɗ
in bayan ta gama abinda zatayi jiki ba ƙwari ta ƙarasa jikin
madubin dake saƙale ajikin bango, fanfo ta kunna cikin damuwa take watsawa fuskarta ruwa, har zuwa lokacin mafarkin da tayi ne yake yawo acikin zuciyarta,
ɗ
ago da kanta tayi ta kalli agogon dake cen manne ajikin bangon toilet
ɗ
in, atake ya nuna mata ƙarfe
uku da rabi na dare ( 3:30 am) guntun tsaki tayi ahankali ta maida kallanta zuwa kan mudubi, hannunta ta
ɗ
ora akan cikinta tana shafawa cikin zuciyarta tana jin ba da
ɗ
i musamman mafarkin yau da yafi na kullin razanata, mudubin ta kuma kalla ga mamakinta s
ai ganinta tayi tsaye amma ba ciki ajikinta, kallan cikin tayi tana kuma shafashi tana kallan mudubin wannan karan ma bata ga cikin ajikinta ba sai ma murmushi da taga ta jikin mudubin tana mata, gabanta ne ya yanke ya fa
ɗ
i jikinta ya hau karkarwa,
ɗ
auke k
anta tayi daga kallan mudubin kamar ance kalli tana
ɗ
agowa ta kalli mudubin sai ganinta tayi tsaye da ciki ajikinta, zuciyarta ce ta fara rawa atsorace ta tako ta fito daga toilet
ɗ
in tana kiran, " Habeebee " cikin baccinsa Alh Kabeer yaji muryar Khaleesat
tana ƙwala masa kira.
Firgigit ya tashi ji yayi kansa yayi masa dummmm wani abu ne ya fa
ɗ
o masa arai yake ganin kamar mafarki kamar kuma ya faru dashi azahiri, tana ƙarasowa ta zaune agefen gado ta fashe da kuka mai tsuma zuciya, jikinsa ne yayi
sanyi cikin sanyin murya ya kalleta yana ruƙo hannunta ya ce, " Me yake faruwa dake kike kuka atsohon daren nan Dear, ko wani ciwon kike ji?" ji tai maganarsa ta bata haushi bata kula shi ba sai da tayi mai isarta ganin yana ta jero mata tambayoyi yasa ta
bashi labarin abinda ta gani, cikin sigar lallashi ya fara mata magana, " sorry sorry dear ummmm, pls be patient bakya ganin condition
ɗ
in da kike ciki? banasan ki sawa kanki plesure, kinasan wani abu ya shafi babynmu ne kawai kinasa tsoro aranki ne shiyas
a kike ganin abu yana miki gizau......" katse shi tayi da, " yanxu mafarkin da nace maka nayi shima ni nake tsorata kaina? sometimes sai na rasa gane maka sai muyi magana dakai daga baya sai ka fara fa
ɗ
in maganganu ba fasali " ta ƙarasa maganar tana gyara
kwanciyarta cikin jin haushi, girgiza kansa yayi yana murmushi cikin zuciyarsa yace, " da ba haka kike ba, ciki yasa duk kin zama wata almasifatu " shi
ɗ
inma kwanciya yayi yana ƙara lallashinta cikin so da ƙauna bayan wani lokaci bacci yayi awon gaba dasu
gaba
ɗ
aya.
Bayan sallar asuba Alh Kabeer ne yake tashin Khaleesat domin tayi sallah bu
ɗ
e idanunta tayi cikin bacci ta ce, " Dear har lokacin yayi ne? " murmushi yayi ya ce, " har nayi sallah na dawo ma oya wakeup-wakeup kinsan ba wuya gari ya w
aye " ahankali ta yunƙura ta xuro ƙafafunta ƙasa ta dafa jikin Bango ta mike ta fa
ɗ
a toilet ta fito ta gabatar da sallah, tana idarwa ta koma kan gadonta taja blanket suka koma bacci.
Kimanin ƙarfe tara na safe suke saukkowa daga step
ɗ
in bene, r
iƙe yake da hannunta tana takowa ahankali har suka ƙaraso cikin makeken falon, falon ƙayatacce ne zagaye yake da wasu luntsuma-luntsuman kujeru milk colour sai
ɗ
ishi-
ɗ
ishin jan furanni ajikinsu da throwpillows dinsu jajaye masu
ɗ
ishin milk
ɗ
in furanni, car
pet din ja ne sai center table da tafkekiyar TV plasma ajikin bango kamar kayiwa mutum magana ya amsa maka, kamshi ne
yake tashi ta ko'ina sai sanyin AC dake ratsa jikin
ɗ
an adama, haka nan labulayen
ɗ
akinma abun kallo ne sai wasu manyan Verses dake cen ku
suwar
ɗ
akunan gidan, tsayawa ƙawata gidan Alh Kabeer ba ƙaramin
ɓ
ata lokaci bane saboda
ɗ
anyar dukiya da annarka acikin gidan, tun daga bakin get
ɗ
in gidan zaka tabbatar da cewar mamammalakin gidan ba ƙaramin mutum bane.
(Kunsan dai gidan mai ku
ɗ
in novel
yanda yake.
🤣
)
Ɓangaren dianning table suka nufa duk wanda ya gansu ko ba'a fa
ɗ
a ba zai fahimci akwai soyayya mai ƙarfi tsakanin wa
ɗ
annan ma'auratan, cikin so da ƙauna ya janyo mata kujera ta zauna sai da ta zauna sannan shima ya zauna ya fara serv
ing
ɗ
insu, suna cin abinci suna hira gwanin birgewa har suka kammala, suna ƙoƙarin barin gurin sai ga Binta ta shigo falon cikin girmamawa ra gaishesu sannan ta fara tattara kwanikan, wata hanya tabi acikin falon wacce zata sa da ka da cikin kitchen, har b
akin mota Khaleesat ta raka mai gidan nata har ya shiga mota ta leƙa ta window ta ce masa, " Habeebee inasan inleƙa Hjy Yaya anjima naji ƙafata ta
ɗ
anyi mun nauyi " kallanta yayi ya ce, " gaskiya ya kamata kam, ki gaida munsu idan na fito zan biyo sai mu t
aho gida tare " cikin jinda
ɗ
i ta amsawa mijin nata tana masa addu'ar Allah ya kaishi lafiya, Danjuma mai gadi tuni ya da
ɗ
e da bude ƙofa yana jiran wucewar Alh, motar da Alh kabeer yake ciki ce ta fara fita sai wata motar ta rufa masa baya, yashe baki Ɗanju
ma yayi yana
ɗ
agawa Alh hannu yana fa
ɗ
in, " Allah ya tsare Alh.
Bayan fitar Alh kabeer ƙwalawa Sani driver kira tayi, da saurinsa ya fito daga cen sashensu cikin girmamawa ya amsa mata, " gani ranki ya da
ɗ
e " magana ta fara masa, " Sani anjima zaka
kaini gidan Hjy Yaya ka fito da mota nan da sha
ɗ
aya zamu tafi " cikin girmamawa ya ce, " angama ranki shi da
ɗ
e " ya ƙarasa maganar yana barin gurin, ita
ɗ
inma juyawa tayi ta koma ciki sama ta haura da ƙyar taje ta fara kiciniyar shiri, wajen sha
ɗ
aya da
minti goma sai gata ta sauko ta fito shar da ita cikin doguwa rigar atamfa mai green da red sai mayafinta green, abinka da farar mace ba ƙaramin kar
ɓ
arta atamfar tayi ba, hannunta riƙe da jakarta ahankali take takowa har cikin falon, har taje bakin ƙofa ta
tuna bata
ɗ
auko wayarta da ke kan dianning inda suka ci abinci, komawa tayi ta
ɗ
auko sannan ta fito harabar gidan, kai tsaye side
ɗ
in ƴan aiki ta nufa Inna Furaira na zaune tana lalla
ɓ
a lalle a ƙafarta, suna hira ita da su Rakiya tana basu labarin ƴan mat
ancin su na da ba kamar yanxu ba da zamani ya sauya.
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:30] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/L7dj60ptcAV3Oe1X6hAyBT
5&6
Sallamar Hjy Khaleesat sukaji cikin girmamawa suka amsa mata, cikin murmushi Khaleesat tace, "Inna Furaira lalle akesha haka ne? " kallen ƙafart
a Inna Furaira ta ƙara ta
ce, " Eh wlh Hjy kingan shi dungulmi ne ma ba irin naku na zamani danaga ana zana mukushi kamar tafiyar Aljanu "gaba daya dariya suka sa rakiya tace, " au Inna dama kinsan tafiyar Aljanu ne? " Binta ta amshe zancen da, " inafa y
oo Inna ba tafiyarsu ba ko motsinsu taji bata suma agurin ba"
Inda sabo hjy samira ta saba da barkwancin Inna furaira, "inna furaira kinsan komai yana tafiya da zamani nima da ina yarinya hajiyata namun irin wannan din, duk ranar Alhamis takemun kitso
da kunshi ranar juma'a kuma ranar ziyara ce "
" Hajiya yanxu kam wannan ziyayar ay tayi karanci, lallan ma kafin ki ganshi kafar yaran mata ay sai da dalili lokacin biki ko suna, haka suke barin kafa kamar ta maza, ko yan jakar uban yaran nan
rabonsu da lalle tun sallah babba data wuce" ta karasa magana tana watsawa rakiya da binta harara da idanunta da sukayi bajau da farin kwalli.
Binta ce ta zumburo baki tana fadin, " Inna ni zaman ke bani aiki mutum yayi kusan awa biyu zaune" I
nna kamar jira ta ke ta ce, " yoooo ahaka nan ma basai ku shafe awa biyu kuna faman sakarcin hirarku ba, kazaman banza da basu san gyara kamar ba yan mata ba shiyasa gakunan kullin karakaina kuke ba mashinshini "