Showing 30001 words to 33000 words out of 104412 words

Chapter 11 - ASEELA COMPLETE

Yaya mai yayi zafi daga magana " miƙewa tsaye yayi ya ce, " eh koma dai m

e zaki ce, ke wa ya za

ɓ

ar miki Marwan ( _MARWAN FANS FATAN ALHERI_

👹💃🏼🙋🏼

‍♀

️

) baƙiƙƙirin dashi kamar gawayi " yana gama fa

ɗ

a yasa kai ya fice, Mommy dake gefe sai dariya take musu, Hajara kuwa zum

ɓ

urar baki tayi tana gunguni.

Kamar yanda M

ahaifiyarsu Kabeer ta fa

ɗ

a haka kuwa akayi ta kira Mahaifiyarsu Kaleesat ta sanar da ita buƙatar Kabeer ga Khaleesat, ta

ɓ

angarensu sun amince kuma sunji da

ɗ

in wannan magana sai dai basu yanke hukunci ba suka ce zasuji ta bakin Khaleesat, lokacin da suka s

anar da ita kuwa ko ka

ɗ

an bata musa ba, jin amincewarta yasa mahaifiyarta ta sanarwa da mahaifiyarsu Kabeer, bayan wani lokaci ya shirya yaje gurin Khaleesat suka tattauna sannan suka fahimci juna, tun daga wannan lokacin soyayyace mai ƙarfi ta shiga tsaka

ninsu, ba'a

ɗ

auki lokaci ba manya suka shiga tsakani har aka sa Ranar aure shekara guda, alokacin Khaleesat ta kusa kammala karatunta da takeyi a Bayero University, aranar da aka sa Ranar aurensu Khaleesat itama Hajara ranar iyayen Marwan suka kai ku

ɗ

i da

sa rana itama aka sanya mata shekara guda saboda aha

ɗ

a bikinta dana Alhaji Kabeer.

_IDAN NAJI RUWAN COMMENTS SAI KUJI WANI SHAFIN ANJIMA

🙋🏼

‍♀

️

IDAN NAJI TSIT SAI INMUKU TA ƳAN NEPA._

🤸🏻

‍♂

️

🤸🏻

‍♂

️

🤸🏻

‍♂

️

_Ummou Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03

:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz





37&38

_SHIMA BAN TACE SHI BA_

Ranar da Amarya ta tare Alhaji Kabeer ƙin shiga

ɗ

akin yayi gani yake kamar ya ci fuskar Kaleesat ne dan yana gudun abunda zai sosa mata zuciya musamman da yasan halinta yanda take da tsananin kis

hinsa, Washegari ma sai da ta matsa masa da gaske sannan ya amince mata ita tayi masa rakiya har part

ɗ

in kishiyarta mai suna Surayya, tunda suka nufi hanyar Part

ɗ

in gabanta ke matsanancin fa

ɗ

uwa wani irin abu mai

ɗ

aci take ji ya tsaya mata aƙahon zuci, a

hankali take

ɗ

an sauke ajiyar zuciya tana fidda iska mai huci daga bakinta, Suna zuwa part

ɗ

in abakin ƙofarta Alhaji Kabeer ya tsaya Kaleesat ce tayi ƙarfin halin ƙwanƙasa ƙofar, duk yanda take ƙoƙarin kaucewa dan karya fahimci halin da take ciki sarai ya

ganota, cikin zuciyarsa shima ji yake ba da

ɗ

i gani yake kamar yayi mata wani babban laifi mai yawa, daga ciki suka ji anzare sakata ƙofar wani sihirtaccen ƙamshi ne ya doki hancinsu, atake gaban Kaleesat ya yanke ya fa

ɗ

i amma sai ta basar ta ƙaƙalo murmush

in dole ta

ɗ

ora akan bakinta tace, " Barka da dare Amaryar mu ga Angonki na kawo miki shi " Sanye take da ƙananan kaya riga da siket kanta da hula sai dai ta baya ta watso gashinta baya, ƙas ƙas ƙas ke tashi daga cikin bakinta tana taunar cingam, wani mala

lacin murmushi ta sauke sannan ta kalli Kaleesat tace, " Ay na

ɗ

auka Angon sai ya gama African time zai ƙaraso, koda yaushe wataƙila Auntyna bata gama sallamar sa bane " Kaleesat murmushi tayi ta ce, " Habeebee nifa daga nan zan wuce, Amaryarmu ga Angonan

amana asha amarci lafiya "

Gaba

ɗ

aya fuskar Alhaji Kabeer ba annuri sai cika yake yana batsewa, Surayya na jin haka ta bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akin ta ce, " to mu kwana lafiya Aunty, My Dear mu wuce ciki ko " Khaleesat najin haka ta janye hannunta daga na A

lhaji Kabeer ta wuce gaba zuciyarta na ƙuna, tana fita daga part

ɗ

in Surayya ta wuce tana Part

ɗ

in kai tsaye Bedroom ta shiga ta fa

ɗ

a kan gadonta tana fashewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya.

Sai da tayi mai isarta sannan ta tashi ta fa

ɗ

a toil

et taje ta watsa ruwa ta koma kan gado ta kwanta har zuwa lokacin zuciyarta zafi take mata, tana cikin wannan yanayin har bacci yayi awon gaba da ita.

Washe gari tun duku-duku Alhaji Kabeer ya taho sashen Kaleeasat sai dai fir ta hana shi zama d

an dole haka ya janye ƙafarsa ya koma

ɓ

angaren Surayya.

A daddafe Alhaji Kabeer ya kammala kwanakin sa agurin Surayya har kwana ya zagayo kan Kaleesat, a kallon da yayi mata iya kwana ukun da yayi a

ɗ

akin Surayya harta

ɗ

an fa

ɗ

a daga fuskarta zu

wa wuyanta, sai dai ga wanda bai ƙare mata kallo ba bazai ta

ɓ

a fahimtar halin da take ciki, Suna zaune suna hira Hajara ce ta kira shi a waya bayan sun gaisa ya miƙawa Kaleesat itama suka gaisa, bayan sun gama gaisawa Kaleesat take mata ciwon bakin bata zo

Auren Alhaji Kabeer da Surayya ba, ita

ɗ

inma maida mata da martani tayi saboda ita ƴar amanar Kaleesat ce kowa yasan da haka, sun jima suna hira sannan sukayi sallama.

*BAYAN WATA ƊAYA DA SATI BIYU*

Surayya ce kwance babu lafiya b

anda Amai babu abinda take kwarawa ko ruwa ta sha sai ta dawo dashi, wannan ciwo da take yi sai ya

ɗ

aga hankalin Alhaji Kabeer ba shiri ya kira Family Doctor

ɗ

insu yazo ya duba ta, tashin farko a gwaje-gwajen da yayi mata ya nuna Surayya na da ciki, Alhaj

i Kabeer jin maganar yayi wani banbarakwai har cikin zuciyarsa bai Aminta da maganar likita ba, saboda ko ka

ɗ

an bai kawo ciki agurin Surayya ba shiyasa ma yaja bakinsa ya tsuke ba wanda ya gayawa har Kaleesat bai sanar da ita ba, Surayya banda fankama da h

ura hanci ba abinda takeyi sai kuma sabon iyayi da yauƙi ya

tashi, tun daga wannan ranar sai ta tsiri shiga sashen Kaleesat da sunan taje suyi hira, kwananta uku da fara zuwa suna zaune suna hira kawai sai gani tayi Surayya ta tashi da gudu ta fita tana ka

karin amai, Kaleesat sai da gabanta ya fa

ɗ

i cikin zuciyarta take ayyana zargin ciki agun Surayya musamman da ta lura da yanda Surayya ta

ɗ

ashe ta yi wani haske, alokacin bata dawo Part

ɗ

in Kaleesat ba sai ita ta bita taje tana mata sannu da jiki, lokacin t

ana kwance akan doguwar Kujera Alhaji Kabeer ne ya shigi ya samesu ahaka, cikin yatsina ta ce, " jiki da sauƙi kinsan irin wannan larurar sai ranar da aka rabu jiki yake da

ɗ

i, yauwa Dear ka tahomun ta Mangwaro da Agwalumar da nace maka? " Daskarewa Alhaji

Kabeer yayi saboda tsananin kunyar da ta kama shi, ganin haka yasa Kaleesat tace, " To sannu Amaryar mu Allah ya raba lafiya ni bari naje na

ɗ

an kwanta na huta dan bacci nake ji " Surayya

ɗ

ago da kanta tayi ta watsawa bayan Kaleesat harara cikin zuciyarta

tana jin haushinta, Hajiya Kaleesat ta gefen Alhaji Kabeer ta wuce uffan bata ce masa ba cikin zuciyarta take ayyana ashe akwai lokacin da zai

ɓ

oye mata wani abu nashi, Shekararsu kusan goma sha hu

ɗ

u da aure bata ta

ɓ

a ko da

ɓ

atan wata amma matarsa ta samu

ciki shi ne ya

ɓ

oye mata irin wannan abun farin cikin da aka da

ɗ

e ana nema, Shafa nata cikin tayi afili ta furta, " Allah nasan kana sane dani Allah ka bamu haihuwa mai albarka kamar yanda kake bawa sauran mata " hawaye ne ya gangaro mata afuska ta goge sa

nnan ta haye kan doguwar kujerarta ta kwanta.

Alhaji Kabeer na shiga fa

ɗ

a rufe Surayya dashi gani yake kamar wannan cin fuska ne tayiwa Kaleesat, aykuwa kamar jira itama take ta fara zazzaga masa ruwan rashin mutumci, baibi ta kanta ba yasa kai y

a wuce abinsa, tana ganin wucewarsa ta dafe ciki tana kuruwa da ihun cikinta na ciwo, abinka da farin shiga cikin tashin hankali ya kira likita cikin gaggawa yace yana buƙatar ganinsa, tun fitar Kaleesat yaso yabi bayanta domin yaje ya wanke kansa, saboda

lurar da yayi ranta kamar a

ɗ

an

ɓ

ace yake ita kuwa Surayya tunda ta lura da haka take ƙara langwa

ɓ

ewa san ranta.

*BAYAN WATA BIYU*

Tafiya ce ta kama Alhaji Kabeer zuwa Kano yaje tattaunawa ga Gwamnan Kano, bayan ya gabatar da abinda

ya kaishe gidan Abokinsa Alhaji Yakubu ya leƙa saboda Alhaji Yakubu ya azuzuta masa akan dole sai yaje gidansa sun gaisa, katafaren falon gidan suka shiga alokacin dattijuwar na zaune tana jan carbi, da sallama suka shiga cikin falon fuskarta

ɗ

auke da fara

'a ta kalleshi tana fa

ɗ

in, " Barka da zuwa Yau mutanen Adamawa ne agidan namu? " cikin girmamawa Alhaji Kabeer yaje ya tsugunna gabanta ya ce, " Barka da Hutawa INNA LARAI da fatan mun same ku lafiya? " Carbin hannunta ta ajiye agefe sannan tace, " lafiya

kalau Alhaji ya ka baro ƴaƴan nawa, ina Ƴata Khaleesat? " cikin girmamawa yace, " Wallahi duk suna lafiya sunce agaishe ku " gaisawa suka gama yi Inna Larai na mitar Alhaji Yakubu bai sanar da ita zuwansa ba da ta yi masa tuwon Shinkafa miyar zogale kamar

yanda tasan yana so, Falon Alhaji Yakubu suka wuce suka shiga hirarsu ta abokai.

*ƊUNBIN COMMENTS ƊINKU YA FARANTA MUN ZUCIYA IYA WUYA ANA TARE.*

TOFA MUN FARA SHIGOWA DUNIYAR SU INNA LARAI

😂🤣

_Ummou Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera

Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz



35&3

6

_KU KARANTA DA HAƘURI BAN TACE SHI BA._

Watan su shida da aure aka fara haramar hada-hadar sake wani za

ɓ

en wannan karan Alhaji Kabeer sai ya fara neman zawarcin kujerar Gwamna kuma ya samu magoya baya da dama kasancewar sa Al'umma na

amfanuwa da Mulkinsa, sai dai cikin ikon Allah awannan karan baiyi nasara ba sai abokin takararsa ne yayi nasara, daga wannan lokacin sai Alhaji Kabeer ya fita harkar siyasa ya fa

ɗ

a harkokin kasuwanci ya bu

ɗ

e manyan store da plaza ya fara yin oder kaya dag

a ƙasacen waje ana kawowa nan cikin gida, lokacin da suka shekara guda cif da aure Hajara dake aure a Kaduna ta haifo jaririnta namiji, nan aka sha shagalinsu Yaro yaci sunan kakansa wato Mubarak, Khaleesat kowanne wata yaxo ƙarshe ta dinga sa ido tana add

u'ar kar period

ɗ

inta yazo saboda tana ganin yawancin wa

ɗ

anda akayi aurensu kusan tare duk sun haihu harma da wa

ɗ

an

ɗ

a akayi abayan nasu, tun bata damuwa har damuwarta ta fara fitowa fili, sautari sai dai Alhaji Kabeer ya rarrasheta ya ƙara kwantar mata da

hankali, idan ta rage damuwa ana kwana biyu xai kuma ganin yanayinta duk ya sauya alamun tana cikin damuwa.

Shekararsu biyar da Aure Allah yayi wa Mahaifiyarsu Alhaji Kabeer Rasuwa, har zuwa wannan lokacin ko

ɓ

atan wata Kaleesat bata ta

ɓ

a yi b

a, tun abun baya damun Alhaji Kabeer har shima ya fara damuwa, bayan rasuwar Mahaifiyasu da wata uku suka fara zirga-zirga asibiti domin ganin sun samu biyan buƙatarsu, sai dai duk hospital

ɗ

in da zasu ce idan aka bincike duk sakamakon za'a ce musu basu da

wata matsala akowanne lokaci da yuwar zasu iya samun haihuwa sai dai su ƙara hakuri, Anan cikin garin Adamaww sun ziyarci asibitai sun kusa goma amma duk zancen

ɗ

aya babu sauyin magana, labarin wani likita suka samu a nan cikin garin Abuja nan ma haka suk

a fara zaryar guinsa amma babu wata matsala da ya iya hangowa ajikin

ɗ

aya daga cikinsu, haka suka tarkata suka zubawa sarautar Allah idanu amma kowannen su da abinda yake damunsa acikin zuciyarsa.

Shawara kala-kala haka aka dinga kawowa Alhaji Ka

beer harda masu bashi shawarar ƙarin aure amma fir yace bai lamunci wannan shawarar ba, wani abokinsa ne ya kawo masa shawarar ko zai fara neman maganin hausa kona Islamic chemist, wannan shawarar ya

ɗ

auka nan ma haka suka fara neman maganunguna kala-kala

, jiƙa wannan dafa wannan sai kuma kasuwar masu magungunan hausa ta bu

ɗ

e, masu kyau da marasa kyau kowanne yazo zai kururuta maganinsa domin ganin ya samu

ɗ

an abun arziki, Akoyaushe Alhaji Kabeer ya samu sabon mai magani haka zasu je gurunsa kuma ko yaushe

gani suke kamar za'a samu biyan buƙata, ahaka-haka suka cigaba da rayuwa har suka samu shekara Goma da aure amma bata sauya zani ba ma'ana har lokacin ba ciki ba labarinsa daga jikin Hajiya Kaleesat.

A Shekarar dubu biyu da biyar ne ( 2005 ) A

lhaji Kabeer ya yanke shawarar fita waje domin neman maganin haihuwa, acen ma haka suka dinga zaga asibitai manya da ƙanana domin ganin haƙƙansu ya cimma ruwa amma kuma babu wata nasara da aka samu, acen ma shekararsu guda suna abu

ɗ

aya daga wannan asa suj

e wannan amsar guda ake basu cewar, babu wata matsala a tattare dasu, jin haka yasa gaba

ɗ

aya suka tarkato suka koma ƙasa Nigeria domin su fauwalawa Allah lamuransu, tunda sunyi neman maganin na hausa da na asibitin amma babu nasara.

Alhaji Abd

urahman ( _wanda ake zargin Alh Kabeer ne ya kashe shi_), Alhaji Habeeb ( _Na ƙasar India_), Alhaji Babangida da Alhaji Yakubu gaba

ɗ

ayansu abokan Alhaji Kabeer ne kuma kusan kowannensu yasan sirrin

ɗ

an uwansa, duk tare sukayi karatu a ƙasar waje amma suna

da bambamcin garuruwa, Alhaji Babangida, Alhaji Habeeb da Alhaji Yakubu sun ne ƴan garin Kano, Alhaji Kabeer Adamawa sai Alhaji Abdurrahman Kaduna, tasu taxo

ɗ

aya sosai shiyasa abokantakarsu tayi ƙarfi har matansu suku ƙulla zumunci suma a tsakaninsu, su

kansu ba ƙaramar gudunmawa suka bawa Alhaji Kabeer ba ta fannin neman magunguna hausa zuwa na Asibitoci, Sun jima suna ƙwa

ɗ

aitawa Alhaji Kabeer dawowa garin kano amma kuma awannan lokacin bai amshi tayinsu ba.

Shekararsu goma sha biyu ciff da aur

e ya kuma fitowa neman zawarcin kujerar Gwamna kuma cikin ikon Allah, Allah ya bashi nasara ya samu ya haye.

Murna gurinsa da duk wani masoyansa bata musaltuwa har zuwa magoya bayansa, abin ba'a cewa komai sai wanda ya gani, Hajiya Kaleesat Ƙalub

ale

ɗ

ayata fara fuskanta daga

ɓ

angaren ƴan uwan Kabeer da suka fara sako ta gaba suna cewa ta gama da

ɗ

an uwansu ya kasa ƙara aure, sannan ita ba haihuwa take ba amma taƙi ta bari yayi aure ya samu nashi ƙwan aduniya, Hajara ce ko afuska bata ta

ɓ

a nunawa K

aleesat koda kwatankwacin irin wannan maganar ba, hasali ma batasan irin abubuwan da ake mata, Tun abun baya damunta ya fara damunta lokaci guda duk ta fige ta lalace ta rame, ganin wannan rama tata ba ƙaramin tashin hankali ya sawa Alhaji Kabeer ba, haka

yasata gaba da tambayoyi yana san sanin me yake damunta, tashim farko amsar da ta fara gaya masa cewa tai tana so ya ƙara aure, azabure ya kalleta yana ganin kamar bata cikin hayyacinta ne yasa ta farta masa haka, saboda yanda yasan Kaleesat take da matsan

ancin kishi ko amafarki akace zata gaya masa wannan maganar zai ƙaryata, kallanta ya ƙarayi cikin jin haushin maganarta yace, " Ina tunanin kanki ya fara samun damuwa, Kaleesat karna kuma jin koda makusanciyar irin wannan maganar daga bakinki inba haka ba

ranka zaiyi mummunan

ɓ

aci " yana gama fa

ɗ

a ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login