Showing 57001 words to 60000 words out of 104412 words

Chapter 20 - ASEELA COMPLETE

GABA?*

_Ummu Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME

@WATTPAD*

*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz



59&60

_Lokacin da muka baro kogon dutsen Mai ifritu sai da mukayi tafiya mai nisan gaske sannan muka ƙaraso titi Alhaji

Musa ne ya kira wani mutum a waya ya ce masa yana buƙatar gida kamar yanda ya saba kar

ɓ

a duk lokacin da ya kawo ziyara cikin garin, daga nan inda muke zuwa gidan mutumin bamuyi wata tafiya mai nisan gaske ba muka ƙarasa cen gidan, gida ne madaidaici mai

ɗ

a

uke da

ɗ

akuna hu

ɗ

u da kitchen da ban

ɗ

aki, sana'ar mutumin kenan bawa manyan mutane haya idan sun zo garin basu da wani mahalli, gidan tsaf yake a gyare bashi da wata matsala, Alhaji Musa ne ya bada umarni aka kawo mana abinci da abinsha wanka mukayi saboda

gajiya bamu wani jima ba kowa ya kwanta._

_Washegari tunda farar safiya muka

ɗ

auko hanyar dawowa gida, Lokacin da muka isa wani

ɗ

an ƙauye abakin wata kasuwa mukayi parking muka shiga wani ƙaramin resturent muka ci abinci, bayan mun fito zamu muna

bakin mota wasu Almajirai biyu wa da ƙani suka ƙaraso gurinmu suna bara, gaba

ɗ

aya na manta da alewar gurina sai Alhaji Abdurrahman ne ya tunamun ba musu na

ɗ

auko alewar na ha

ɗ

a musu da

ɗ

ari biyar na basu, take suka zube suna mun godiya kamar wa

ɗ

anda nayiw

a kyautar hajji, motar mu muka shige muka kuma cigaba da tafiya har muka ƙaraso cikin garin kaduna intakaice muku dai acikin Kaduna na ƙarasa rabar da sauran alewar hannuna, lokacin da muka

ɗ

auko hanyar Kano muna tsaka da tafiya Alhaji Musa yace mun, " Mut

umina yanxu zaka gane Mai Ifritu ba ƙaramin hatsabibi bane Wallahi ina gaya maka mutumina daga yanxu zuwa kowanne lokaci kana iya jin kyakykyawan labari indai ku

ɗ

i ne ka riga da ka gama yinsu indai dukiya ce sai dai wani ya nema agurinka " Murmushi nayi na

ce masa, " kana ganin aikin mutumin nan yana ci kuwa? " kallona yayi da mamaki ya ce, " Lallai Habibu har yanxu da sauranka " Alhaji Kabeer da ke zaune a kujerar baya ya ce, " nifa lamarin bokan nan sam hankalina bai kwanta dashi ba anya kana ganin lamari

nsa babu shirka aciki? " tsuke fuska Alhaji Musa yayi ya ce, " Tun tashin farko dama fa ba dole nayiwa kowa acikinku ba kuma da muka je sai da ya zayyanowa kowa matsalarsa, ruwanku ku koma ya magance muku matsalarku ruwanku ne ku haƙura amma ni dai nasan w

aye Mai Ifritu da tsilge na tabbata Alhaji Habibu nan gaba zai baku labari " haka muka cigaba da tattaunawa har muka ƙaraso gida daga nan kowa ya kama gabansa yayi mahallinsa._

_Kwana

ɗ

aya da dawowarmu daga Jos na samu aikin wata kwangila daga ha

nnun wani babban

ɗ

an siyasa, bazan ja muku da nisa ba tun daga wannan ranar harkokin kasuwancina suka cigaba da bunƙasa, maroƙa da mabuƙata haka suka dinga dafifi a ƙofar gidana, kowa ya dubi rayuwata data yarana sai yayi sha'awarmu, tun daga wannan lokaci

n sai nake ziyartar Mai ifritu akai-akai har takai da mun

ɗ

inke ni da shi._

_A kwana a tashi muna cigaba da rayuwa harkokin samu na cigaba da bu

ɗ

emun, wata rana na kaiwa Mai Ifritu ziyara ina shiga cikin kogon dutsen sa na ci karo da Hajiya S

aratu tana durƙushe gaban Mai ifritu, lokacin da mukayi arba da juna gaba

ɗ

aya mamaki ne ya kamamu, sai bayan da kowa ya gama kai buƙatunsa gun Mai ifritu bayan mun fito har nayi gaba Hajiya Saratu ta dakatar dani tana roƙona akan karna sanar da maigidanta

na ganta agurin Mai Ifritu, cikin mamaki na kalleta nace, " Dama kin san nan gurin ne kuma ya akayi mai gidanki bai san da zuwanki ba? "_

_Ajiyar zuciya ta sauke ta ce, " Wannan wani sirrina ne amma dai ina neman wannan alfarmar agareka " cikin

halin ko inkula na amince da buƙatarta dan gani nake babu ruwana tunda ba abinda ya shafe ni bane, daga wannan ranar sai ya zamana duk ranar da zanje kusan ko yaushe sai mun ha

ɗ

u da ita acen, hakan ne yasa Mai Ifritu yake ha

ɗ

awa aljanu guda aikinmu suke y

i nida ita_

_Lokacin da harkokina suka binƙasa jinda

ɗ

in duniya na same shi ta kowacce siga, sai Alhaji Musa ya kuma yimun hanyar wani gawurtaccen boka dake cen Garin Ekiti, wannan tafiyar da mukayi mu biyu kawai muka yi ta daga ni sai Alhaji Musa

, lokacin da naje gurun wannan bokan sai da na raina kaina kasancewar ya shafe Mai ifritu hatsabibanci da izza saboda shi yayi rayuwarsa ne aƙarƙashin ikon manyan baƙaƙen aljanu, Bakin wani teku muka je muka tsaya nida shi zuwanmu ke da wuya Alhaji Musa ya

kalleni ya ce, " ciki fa zamu fa

ɗ

a " kallansa nayi cikin tsoro da fargaba nace masa bazan iya ba shammata ta yayi ya fisgi hannun yana fa

ɗ

in, " GUDUBAR BIN GUNGAR " har sai da ya ambata sau uku, kawai sai ji nayi wata guguwa ta

ɗ

auke mu ta sauke mu acikin

wata babbar da'ira mai

ɗ

auke da fasalin masarautar aljanu, muna ƙarasawa gurin muka hangi wani guri wuta naci daga cikin wannan wutar wani gabjejen baƙin mutumi ya bayyana, sunkuyawa mukayi har cen ƙasa cikin girmamawa muka gaida shi, muna

ɗ

agowa mukaji a

nfara wasu irin surutai da sam bama fahimtarsu, inanan tsaye ina mamakin irin shu'umancin wannan bokan ganin wata ƙwarya mukayi agabanmu tana tafarfasa da wani irin ruwa mai yauƙin, daga cen gurun ƙasurgumin bokan nan mukaji yace, " Ka

ɗ

auki wannan ƙwarya

r ka juye rabin ruwan cikinka a jikinka, da sauri nabi umarnin abinda aka cemun, tun kafin na sauke ƙwaryar na nemeta na rasa, da'irar gurun da muke ciki ne ta

ɗ

auki wata iriyar girgiza kamar zata tsage sai zuwa wani lokaci mukaji ta tsagaita, wani kan ƙwa

rangwal na gani agabana anjiƙeshi da wani irin baƙin jini, daga cen gurin bokan mukaji ya fara magana, " Harka mutu talauci bazai ra

ɓ

i gurun da kake ba ka

ɗ

auki wannan ƙwarangwal

ɗ

in kaje ka kaishi cikin rijiyar Mai ifritu sannan ka samu matar aure kayi mu

'amala da ita, karku kuskura ku tsarkake jikinku har sai kun shiga cikin kogon dutsen sa, zansa Aljanu suyi muku rakiya domin gujewa hatsabibancinsa, dalilina nayin haka kuwa shine, domin inmallaki ruhinsa aƙarƙashin ikona sai ka kula sosai domin ninasan w

aye Mai Ifritu koni da ka ganni anan ina shakkarsa haka muradina bazai kammala ba harsai na mallaki ruhinsa, wannan kan ƙwarangwal

ɗ

in da kake gani na kakan mai ifritu ne na goma labarin zuwanka naji nasa aka

ɗ

auko mun shi a ma

ɓ

oyar sirri, idan zakaje kogo

n dutsensa karkayi sallah ta wunin ranar idan har kayi haka babu abinda Mai Ifritu zai iyayi maka, idan kayi haka babu abinda zaka nema aduniya ka rasashi."_

_KUYI HƘR DA WANNAN SABODA RASHIN NEPA, INDO SARƘA FANS KU DAKA CE NI_

🤭

_Ummou Aslam Bin

t Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjE

z



61&62

_Lokaci guda na sha jinin jikina domin na fahimci wata manufa daga gurin wannnan gawurtaccen bokan, na lura da san cimma burinsa ne zai sa na aikawa Mai Ifritu abinda ya umarceni, fargaba ta

ɗ

aya taya z

a'ayi na iya aikatawa Mai Ifritu abinda ya sani alhalin shi da kansa ya jinjinawa hatsabibancinsa, gaba

ɗ

aya kaina ne ya kulle zuciya ta tamun babu da

ɗ

i na rasa me yake damuna, ina shirin yi masa magana daga cen gefe mukaji fa

ɗ

owar wani abu faaaaaaf da sau

ri muka juya muna kallan gurin, wani mutumi muka gani yana sauke numfashin wahala, cikin tashin hankali da razani mutumin nan ya fara jan ciki yana roƙon GUBUBAR BIN GUNGAR, " Dan Allah kamun afuwa ka yafemun karka cutar dani, ni ka

ɗ

ai na rage agurin mahai

fiyata kuma ta tsufa idan ta rasa ni zata iya shiga cikin wani yanayi, ya kai GUDUBAR nasan na aika laifi agareka musamman dana bijirewa umarninka, amma na roƙeka ka bani dama ayanxu xan wanzar da duk wani abinda kake buƙata " wata iriyar dariya GUDUBAR ya

ƙyaƙyace da ita sannna ya kalli wannan mutumin ya ce, " Ka tafka babban kuskure sanin kanka ne GUDUBAR baya afuwa bare yafiya ga duk wanda ya sa

ɓ

awa umarninsa, dole inhukuntaka da hukunci dai-dai da laifin da ka aikata mun " Yana gama fa

ɗ

a ya hurowa mutum

in wata irin iska acikin iskar bakin nasa wa

ɗ

ansu irin ƙwari ne suka dunfari jikin mutumin, ta ko'ina suke kaimasa cizo banda ihu da ƙarajin sa babu abinda yake tashi agurin, da alama ƙwarin nan jinin jikinsa suke zuƙa lokaci guda mukaji ya daina wannan ku

ruruwa numfashinsa ya

ɗ

auke wanda yake tabbatar mana da mutuwarsa, alokacin nan na shiga tashin hankalin da tunda nazo duniya ban ta

ɓ

a shigarsa ba, jikina banda rawar

ɗ

ari babu abinda yakeyi gumi ta ko'ina sai yankomun yake, gefen wata bishiya ya kalla san

nan ya ce, " Kai Mai fanduƙa ku maida shi inda kuka

ɗ

auko shi " tun kafin ya gama fa

ɗ

a muka ga mutumin nan ya

ɓ

ace daga gabanmu._

_Ina cikin jimami na riski muryar bokan nan ya ce mun, " Kai Habibu inafatan kaji abinda muka umarce ka? " saboda sa

uri har taune harshena nake domin na amsa masa saboda gaba

ɗ

aya na gama tsorata, yana jin na amsa masa, ya cigaba da cewa, " Bazan kar

ɓ

i koda sisin kwabonka ba wannan aikin da na saka shi ne ladan biyan buƙatarka, lokacin zamanku yaxo ƙarshe acikin daula

ta dan haka ku runtse idanunku " babu

ɓ

ata lokaci haka muka rintse idanunmu nida Alhaji Musa wata irin guguwa mukaji na yawo damu na

ɗ

an wani lokaci sannan muka fara jin hayaniyar mutane, bu

ɗ

e idanmu ke da wuya muka riskemu acen babban titi inda muka yi Pa

rking

ɗ

in motar mu, Mamaki ne ya kamani cikin zuciyata nake jinjina hatsabibanci irin na wannan hatsabibin bokan, Motar mu muka shiga muka

ɗ

auko hanyar gida._

_Tunda muka dawo gida abun duniya ya dameni na rasa ta wane hali zan

ɓ

ullowa lamarin Ma

i Ifritu wannan shi ne ake cewa gaba kura baya siyaƙi, tunawa nayi da cewar ya umarceni da sai nayi mu'amala da matar aure kafin naje gurin Mai Ifritu nan ma rasa abinyi nayi na rasa wacce mace zan samu wacce zata amincewa buƙata sannan kuma daga baya baza

ta tonamun asiri ba, Mata ta ce ta fa

ɗ

o mun araina atake wani tunani ya tsargo mun domin nasan ko sama da ƙasa zata ha

ɗ

e bazata amince da wannan baƙatar tawa ba, Hajiya Saratu ce ta fa

ɗ

omun araina sai kuma na rasa yanda za'ai na sameta har mu tattauna tund

a bani da lambarta bare muyi ke

ɓ

ancewar sirri da ita, tunowa nayi da wayarki Aisha a take na

ɗ

auki wayarki na duba Number ta cikin sa'a kuma na sameta, da sauri nayi na

ɗ

auka nayi Saving

ɗ

inta da Alhaji Abdurrahman2 saboda koda wata rana zata kirani bana k

usa kar asamu matsala, tunda nasan Aisha bata

ɗ

aukan wayata muddin taga kiran daga Abokaina ne._

_Cen cikin Bedroom

ɗ

ina na shige sai da na sanya key har a falon farko sannan na kirata bugu biyu naji ta

ɗ

auka, bayanin kaina nayi mata sannan na g

abatar mata da tawa buƙatar,

ɗ

an jim tayi sannan taƙi amincewa da buƙata ta, ganin haka ba ƙaramin tashin hankali ya sani ba, ashe itama tayi haka ne saboda kar nayi zargin ko ta saba irin wannan mu'amalar tun cen da jimawa, sai dai itama ta roƙeni buƙatar

ta akan cewar muddin ta amince mun to duk abinda ta nema agurina bazan bijire mata ba, da sauri na amsa mata kasancewar ina cikin ru

ɗ

ani nidai burina bai wuce na tsallake siradin boka GUDUBAR ba._

_Rana muka tsaida nida ita akan zamu tafi cen ga

rin Jos mu aiwatar da wannan aikin da aka sani, sai da na jaddada mata sosai a ranar karta kuskura tayi Sallah ko da ta Asuba ce inba haka ba sai asamu matsala, kamar yanda muka tsaida rana haka ta shiryawa Maigidanta Alhaji Abdurrahman ƙarya akan zataje

Kaduna gidan Yayarta, Hanya muka

ɗ

auka nida ita har muka sauka acen garin Jos wani Hotel na kama mana azuwan sauka nayi nida matata, sai da muka gama duk masha'ar mu sannan muka

ɗ

au hanyar Kogon dutsen Mai Ifritu da wannan ƙoƙon kan ƙwarangwal

ɗ

in nan acik

in leda, muna tafe jikina banda rawa babu abinda yake yi duk wanda ya kallemu sai ya fahimci irin tashin hankalin da muke ciki, shigar mu cikin dajin da Mai Ifritu take tsoronmu ya tsananta har gani nake kamar bazan iya aiwatar da abinda aka umarceni ba, k

amar daga sama mukaji anfara fa

ɗ

in, " KU TAFI KANKU TSAYE MUNA BIYE DAKU BAZAI CUTAR DA KU BA, ZAMU TAIMAKA MUKU HAR ZUWA BAKIN KOGON DUTSENSA, SAURAN AIKIN ZAMU BARKU KU AIWATAR DA KANKU DOMIN BAMU IKON TSALLAKAWA ZUWA CIKIN KOGON DUTSENSA "

ɗ

an sakin jik

i mukayi amma duk da haka muna cikin damuwa har muka ƙarasa cen bakin Kogon dutsen da Mai Ifritu yake ciki._

_Kamar yanda al'adar gurin Mai Ifritu take sai da muka ambace shi sau uku sannan mukayi ta maza muka shiga dukda gaba

ɗ

ayanmu kowa gaban

sa dukan uku-uku yake yi, Muna shiga muka ƙarasa bakin gurin zaman Mai Ifritu kamar yanda muka saba samunsa yana bakin rijiyarsa yana tsaubbace-tsubbacensa, shigarmu cikin kogon sai gani mukayi ya sa hannu bibbuyu ya dafe kansa yana kwarma wata irin ƙara m

ai

ɗ

aga hankalin mai sauraro, Yana cire hannunwansa ya kalleni da Rinannun idanunsa da suka fara canja launi zuwa koraye yana fa

ɗ

in, " Kunci Amanata kun ha

ɗ

a kai da GUDUBAR dan ku cutar dani, tabbas nasan yau mummunar rana ce agurina tunda duk bincikena n

a kasa gane su waye ke tafe zuwa Kogon dutse na, amma da sannu shu

ɗ

a

ɗɗ

un aljanun kogon dutsena zasu

ɗ

au fansa akanku" hantar cikina ce ta ka

ɗ

a jikina ya fara karkarwa tsoro ya

ɗ

arsu cikin zuciyata, kamar ra

ɗ

a haka naji Muryar GUDUBAR yana fa

ɗ

in, " Idan ka

jira sauraron kalamansa zai hallaka ku batare da kun aiwatar da abinda ya kawo ku ba kai maza ka jefa ƙoƙon kan ƙwarangwal

ɗ

in nan kuma kuyi gaggawar barin gurin inba haka ba ruhinsa zai cigaba da bibiyar rayuwarku ba tare da kunsani ba " yana gama fa

ɗ

a na

jefa wannan kan ƙwarangwal

ɗ

in acikin rijiya, da sauri muka miƙe tsaye muka

ɗ

au hanyar fita jikinmu na karkarwa, har munkai Bakin ƙofa mukaji ya ƙwalla wata ƙara, a tare nida ita muka juya muna ganin halin da yake ciki, Naman jikinsa ne yake daddarewa wan

i irin ruwa mai yauƙi na fita daga jikinsa daga cikin rijiyar kawunan ƙwarangwal ne babu adadi suka zuro kawunansu suna tsotsar wannan ruwan dake fita daga jikinsa, wata yana muka gani ta fito daga jikinsa ta tunkaro mu da sauri muka fice daga cikin Kogon

dutsen, muna fitowa muka farajin wata irin ƙara lokacin guda wannan kogon dutsen ya fara rugujewa yana ruftawa ciki, ganin haka yasa muka baza da gudun gaske ba mu muka tsagaita da gudu ba sai da muka kusa ƙarasawa gurin da jama'a suke._

*INA MATUƘAR

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login