Showing 60001 words to 63000 words out of 104412 words
/>
GODIYA A GAREKU ƳAƳAN BAIWA NAGODE DA ADDU'ARKU UBANGIJI YA BIYA MANA BUƘATUNMU NA ALHERI, INA ƘAUNARKU FISABILILLAHI ALLAH YA BAR ƘAUNA
❤
️
❤
️
.*
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEE
LA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
63&64
_Mota muka shiga nida Hajiya Saratu muka z
auna tsakanin nida ita rasa mai bakin magana akayi kowa da abinda yake saƙawa acikin zuciyarsa, nafi ƙarfin minti goma zaune acikin motar kafin na kunnata muka wuce cen hotel
ɗ
in da muka sauka da farko, intaƙaice muku labari a ranar bacci gagarar idanuna y
ayi ina zullimun halin da naga Mai Ifritu aciki, haka muka wayi gari kowa cikin jimami daga nan muka
ɗ
auko hanya muka dawo gida._
_Bayan faruwar haka da kaman Sati biyu sai na shirya tafiya gurun boka GUDUBAR domin inji matsayin aikin da nayi masa
da kuma yanda aikina da buƙatata zata kasance, amma abun mamaki lokacin da naje gurin wannan tekun sai gani nayi anmaida gurin ya zama kasuwa, duk yanda nayi ƙoƙari dan ganin na samu na gano wannan tekun abun sai ya faskara, ganin haka yasa na fara tambay
ar mutanen gurin koda Allah zai sa na samu wanda zai rakani gurun amma kowa na tambaya sai yace mun su basu ta
ɓ
a sanin akwai wani teku agurin nan ba, gajiya nayi da gararanba na yanke ƙauna na tarkato na dawo gida, Aranar dana dawo gida naci alwashin zuwa
washegari zan shirya naje na samu Alhaji Musa na sanar dashi halin da ake ciki saboda ko aranar ma na nemi layinsa amma bansamu ba._
_Lokacin da naje ƙofar gidan Alhaji Musa tarar da shi nayi yana shirin fita ganina yasa muka koma cikin gidansa ni
da shi, bayan mun gaisa nake sanar dashi halin da na tsinci kaina lokacin dana koma Tekun GUDUBAR BIN GUNGAR, murmushi yayi sannan ya cemun, " Abokina kenan ay boka Gudubar ya zarce duk tunanin mai tunani kana tsammanin zaka koma ka sameshi ne? Tabbas kayi
kuskure domin kuwa muddin Gudubar ya baka aiki har ka aiwatar to har abada bazaka ƙara ganinsa ba, ba ya riga da ya biya maka buƙatarka ba mai ka koma gurinsa kayi? " jinjina kai nayi nace, " Komawa nayi inji ya matsayin tawa buƙatar? kuma ya akayi kai ka
rakani gurinsa bayan kacemun kana yawan zuwa gurinsa akai-akai ? " Dariya ya bushe da ita sannan ya ce mun, " Alhaji Habibu kenan Ay boka gudubar wani irin mutum ne mai hargitsatsen tunani da juyayyiyar fahimta, idan ya nuna yana sanka to ko kullin kake b
uƙatar ganinsa zaka gansa, idan ya nuna ƙiyayyarsa akanka ko a ranar da ka fara ziyartarsa gurinsa zai zuƙe maka jini sai dai gawarka, idan kuma ya
ɗ
aukeka a
ɗ
an tsaka tsaki to xai biya maka ta ka buƙatar shima kuma zai nemi buƙatarsa agurinka idan ka cika
masa buƙatarsa ka tsira kuma bazaka kuma ha
ɗ
uwa da shi ba, idan kuma ka sa
ɓ
a masa kaga dai yanda yayiwa mutumin nan a gabanmu, dan haka wannan ba abin tada hankali bane tunda yace ba kai babu talauci kaje kayi harkar gabanka kawai " cikin mamaki nake girg
iza kaina musamman yanda naji tsarin wannan bokan yake, hira mukayi da Alhaji Musa sannan nayi masa sallama muka fito kowa ya kama gabansa._
_Tun lokacin da muka rabu da Hajiya Saratu banyi tunanin akwai wani abu da zai kuma ha
ɗ
amu da ita na sirr
i ba, saboda alokacin da ta fa
ɗ
amun shara
ɗ
inta ina tsaka da ƙishirwar amincewarta shiyasa banyi wani dogon nazari ba na amince, kwatsam wata rana sai na samu kiran wayarta da farko kamar bazan
ɗ
auka ba sai kuma na
ɗ
auka domin inji meke tafe da ita, sai da
muka gama gaisawa sannan ta kawo mun tata buƙatar wacce alokacin sam ji nayi bazan iya lamunce mata da ita ba, atake tun ba'a je ko'ina ba na nuna mata bazan iya abinda ta umarceni ba, alokacin wata irin dariya ta dinga sheƙawa ba ƙyaƙyƙyautawa shiru nayi
ina sauraronta saboda abin nata mamaki ya bani, sai da tayi mai isarta sannan ta ce mun, " Alhaji Habibu ni Saratu ni zaka yaudara ka sani aiki ni kuma ka butulcemun? Wallahi kayi ƙarya dani kake zance " ina jin haka na yi sauri na ce mata, " Inajinki yanx
u me kike so dani? " Murmushi tayi sannan ta ce, " Kamar yanda na gaya maka da farko wani boka na ya bani aiki so nake Mai gidana ya mallaka mun sauran takardunsa da suka rage agurinsa buƙatata kawai ya maida suna na akan takardunsa, Boka ya ce mun dole sa
i na bawa wani namijin wannan garin maganin na gurina, ya sawa mijina a ruwan Tea ya sha sannan shima yayi amfani dashi sai ya ja hankalin mijina har suyi mu'amala a matsayinsu na maza, sauran aikin ka barmun ni zan aiwatar dashi da kaina kai wannan ne kaw
ai naka idan kace bazaka biyamun wannan buƙatar ba wallahi sai kayi dana sanin kasancewarka dani " jiki babu ƙwari na amince mata badan raina ya so ba sai dan gudun kaidin da zata shirya mun._
_Lokaci ta tsaida mun sanda zata kawo mun garin magani
n da zanyi amfani dashi, kamar yanda ta gaya mun haka ta zo ta sameni a gidan gona ta wani garin magani ta kawo mun acikin wata ƴar mitsitsiyar ƙwarya, a hannuna na jujjuya shi ina mamakin hali irin na Hajiya Saratu, kamar yanda na gaya mata kiran Alhaji A
bdurrahman nayi nace masa ina buƙatar ganinsa akan wani kasuwanci da nake san mu ha
ɗ
a acen gidan gonata, ba'a
ɗ
auki lokaci ba sai gashi ya ƙaraso kafin yazo tuni na sa andafa mana ruwan tea lokacin da aka kawo mana flask
ɗ
in na zuba wannan maganin da ta ba
ni amma har zuwa lokacin zuciyata cike take da fargabar abinda zaije yazo._
_Kamar babu wata manufa a tattare dani haka muna fara gaisawa sannan na zuba mana wannan ruwan tea
ɗ
in na miƙa masa nima na
ɗ
auki nawa, muna shan Tea muna hira baya mun ka
mallah nida shi kowa ya fita a hayyacinsa harsai da muka gama duk masha'armu tun daga wannan lokacin sai Alhaji Abdurrahman ya zama wani shiru-shiru komai ka nema agurinsa bazai ta
ɓ
a yi maka musu ba, ana cikin haka sai Aisha ta samu cikin Kausar bamu san d
a cikin bama har sai da ya kusa wata uku, murna mukayi sosai sannan muka cigaba da kula da cikin alokacin ƴarmu guda
ɗ
aya sai cikin jikinta, haka muka yi ta rainon cikin har Allah ya sauke ta lafiya ta haifo ƴa mace wacce taci sunan mahaifiyata sai muke ce
mata Kausar._
_Kausar lafiyayyar yarinya ce mai saurin shiga rai ga ta da farin jini duk inda muka je da ita mutane na sha'awarta su dinga
ɗ
auka har lokacin da tayi wata takwas aduniya, wanda a wannan lokacin ne aiki ya maidani ƙasar India muna c
ikin wannan murnar sai muka wayi gari yarinya ta tashi da wani irin matsanancin zazza
ɓ
i hadda suma, ga wani irun baƙin ruwa da yake fita ta gabanta, haka muka shiga zaryar Asibiti yau da lafiya gobe babu har dai muka koma ƙasar India cen
ɗ
inma kullin cikin
zaryar Asibiti muke amma kullin da irin larurar da zamu fuskanta akan Kausar gashi Allah ya sa mun tsananin ƙaunarta a zuciyata, ana cikin haka Har muka ha
ɗ
u da DR.ARYAN wanda shi ya zama likitan Kausar na din din din, duk yanda ciwon Kausar zai kai ga ts
anani idan yazo ya duba ta zakuga kamar anyi ruwa an
ɗ
auke, shiyasa ma lokacin da Alhaji Kabeer ya zo Ƙasar nan da ASEELA da na fuskanci ciwonta na shige dana KAUSAR na kirashi yazo ya duba ta._
_Kwatsam cikin daren ranar da zan taho Nigeria sai wa
ni mummunan almari ya sameni wanda shine silar tahowata kano, domin Dr Aryan da ke zuwa duba Kausar ashe fatalwar Mai irfritu ne, awannan daren suka kashemun Kausar
ɗ
ina, suka tilastani akan na amshi kisan kan da akayiwa Alhaji Abdurrahman acikin kotu alha
lin bani bane amma nasan wannan duk yana daga cikin fansar da Mai Ifritu yake
ɗ
auka ne, bani ka
ɗ
ai bane nake cikin irin wannan rayuwar sai dai ance kowa kansa ya sani, a yanxu haka da nake ƙarasa wannan rubutun hawayen rashin ƴa ta da halin rayuwar dana je
fa kaina ciki nake yi, Dangina da Iyalaina ina mai buƙatar addu'arku alokacin da kuka kammalla karanta wannan jawabin nawa domin nasan alokacin tuni na bar duniya saboda nasan Mai Ifritu bazai ta
ɓ
a barina ba, na barku lafiya ina fatan zaku yafeni bisa kusk
uren da nayi."_
Tun kafin Hajiya Aisha ta kammala karantawa hawaye ya gama malale fuskarta, haka daga
ɓ
angaren ƴan uwansa kowa sai goge hawaye yake yi saboda irin tashin hankalin da sukaji
ɗ
an uwansu ya fa
ɗ
a ciki da kuma irin azabtarwar da ya sany
a kansa aciki duk akan neman duniya, Hajiya Aisha wani irin baƙin ciki taji yana taso mata acikin zuciya tunowa tayi da irin kulawar da take bashi a baya da addu'ar da take masa goge fuskarta takeyi tana jin zuciyarta na wani irin ra
ɗ
a
ɗ
i.
Ƴayan Al
haji Habibu ne yayi ta maza bayan da ya goge hawayensa sannan ya fara magana, " Asalamu alaikum " gaba
ɗ
aya muryarsu babu ƙwari suka amsa masa sannan ya cigaba da cewa, " Inafatan kowa yaji abinda baiwar Allah nan ta karanta basai na kuma maimaitawa ba, in
a fatan kowa ya
ɗ
auki darasin da ya kamata aciki kuma wannan ya zama izina agaremu, abu na farko da zance shi ne muji tsoron Allah musan Allah shi yake bawa wanda yaso kuma a sanda yaso alokacin da ya so ba tare da tsumi a garemu bare dabara ba, kuna ganin
yanda Allah ya ni'imta Habibu duk cikinmu ya fimu rufin asiri amma bai gode Allah ba harsai da ya ha
ɗ
a da biye-biyen bokaye marasa tsoron Allah yanxu wa gari ya waya? Wallahi nayi rantsuwa har ga Allah da Habibu baije gurin kowanne Boka ba sai Allah ya ba
shi dukiyar da yake nema tunda tun ran gini tun ran zane, bawa bazai ta
ɓ
a cin abinda Allah bai hukunta yana daga cikin arzikinsa ba sai dai gajen haƙuri ne irin namu na Ɗan Adam da sai mun nemi muyiwa Allah shishshigi akan lamuransa, Mu kula da irin ƙawaye
ko abokan da zamu dinga yi domin anan na lura Abokantaka ta taka muhimmiyar rawa gurin jefa Habibu cikin wannan halin tunda ta silar Abokinsa Musa ne hakan ta kasance, daga ƙarshe zan kuma jan kunnenmu akan muji tsoron Allah kuma mu dogara ga Allan da ya
hallice mu shi zai kawo mana mafita akan dukkan halin da muka tsinci kanmu aciki, na tabbata Ubangiji ya jarabci Habibu ne lokacin da tattalin arzikinsa ya fara rushewa domin ya gwada Imaninsa amma ya gagara
ɗ
aukan ƙaddara, Ina roƙonki Aisha ki dubi girman
Allah da Manzan sa karki ƙullaci mijinki dukda nasan abinda yayi da ciwo amma kiyi haƙuri karki ƙullaceshi ki cigaba da yi masa adda'a kamar yanda ya roƙa muma ƴan uwansa zamuyi masa iya bakin gwargwadon ikonmu, maganar da zan gaya miki Aisha karki
ɗ
auki
mutuwar Kausar kamar wani ne ya kashe miki ita ba Allah ba, idan kika yi tunanin haka kamar baki yarda da Allah shi ke rayawa kuma yake kashewa ba, wallahi-wallahi kinji na rantse miki koda babu su Mai Ifritu Kausar bazata ƙara koda sakan guda ba akan loka
cin da Ubangiji ya
ɗ
ebar mata sai dai kinsan kowacce mutuwa da sanadinta kuma kowanne bawa da tashi jarrabawar ita wannan itace ƙaddararta, Allah yayi ba mai tsawon rai bace da shi da ita sai dai mu cigaba da yi musu Addu'a. " ya ƙarasa fa
ɗ
a yana goge haw
ayen idanunsa.
Hajiya Aisha murya a dakushe ta ce, " Shikenan Yaya Allah ya gafarta masa ya kwanta makwanci, kuma dan Allah Yaya inasan wannan maganar ta zame mana sirri iya mu
ɗ
innan karta fita waje " cikin jin da
ɗ
in kalamanta Yace, " Wannan a z
aune take Allah yayi miki Albarka " daga haka kowa ya watse zuciyarsa cunkushe babu wata walwala.
*KU BIYONI ƊOƊAR
🏃🏼
♀
️
🏃🏼
♀
️
🏃🏼
♀
️
🏃🏼
♀
️
MU KOMA GIDAN HAJIYA SARATU MUJI WACCE WAINAR SUKA SOYA ITA DA MIJINTA, INA GODIYA DA RUWAN COMMENTS ƊINK
U ƳAƳAN BAIWA ALLAH YA BAR ƘAUNA.
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
*
INDO SARƘA FANS A DAKACE NI ZUWA ANJIMA
🤣
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
65&66
_SHIMA KU KARANTA DA HAƘURI BAN TACE BA_
🤦🏻
♀
️
Bayan da ƴan uwan Hajiya Saratu suka koma
da gawarta gida sutura akayi mata daga baya aka sallaceta aka miƙa ta gidanta na gaskiya, kafin wani lokaci tuni gidan ya cika da ƴan uwanta na nesa dana kusa kowa ya hallara, musamman da sukasan gidanta za'a samu lashi ko banza za'aci mai kyau asha mai k
yau.
Babbar Yayarsu hajiya Saratu mai suna Uwani ce taja babban
ɗ
an Hajiya saratu cen ƙuryar bedroom
ɗ
in marigayya, suna shiga ya tarar da sauran ƴan uwan Mahaifiyar tashi aciki kowanne zaune jugum-jugum saboda halin jimamin da suke ciki, a sanyaye
ya ja ya tsaye ajikin bango yana nan tsaye aka turo ƙofar
ɗ
akin aka shigo jiki ba ƙwari ya juya yana ganin Mai shigowa, ƙanwarsa ya gani dan haka ya
ɗ
auke kansa saboda yanda yake jin tausayin yarinyar na ratsa shi, Uwani ce ta kallesu ta ce, " ba tsaiwa ya
kamata ku yi ba ku ƙaraso ciki, naji labarin maganar da ƴar uwarta ta furta kafin mutuwarta, inasan ka duba mana cikin drower ta ka
ɗ
auko
ɗ
an littafin da tace ta bari ka karanta mana muji " gabansa ne ya yanke yafa
ɗ
i saboda yasan ko ka
ɗ
an labarin bazai mu
su da
ɗ
in sauraro ba, haka ya ƙarasa ya bu
ɗ
e drower ya fara bincikawa sai da ya duba drower biyu bai samu komai ba sai a drower ta uku sannan yaga wani littafi
ɗ
an ƙarami ya fa
ɗ
o, hannu yasa ya
ɗ
auka sannan ya koma cen jan stool ya zauna yana sauke ajiyar z
uciya, sai da ya tattaro jarumta sannan ya bu
ɗ
e shafin farko ya fara karantawa kamar haka:-
_Ku yafeni bisa kuskuren dana aikata saboda ko tantama babu nasan labarina bazai muku da
ɗ
in sauro na, Kamar yanda kuka sanni a baya suna na Saratu Nafi'u
ni haifaffiyar garin Zariya ce, nayi karatuna har zuwa matakin secondry nayi karatun islama dai-dai misali, na ha
ɗ
u da Mahaifinku ne acikin University ta ABU kasancewar bayan dana gama secondry ina sanar saida Abinci acikin makarantar tare da mahaifiyata,
dama duk wata
ɗ
awainiya ita take mun tun daga ƙuruciya har zuwa girma ba, nauyina da na ƴan uwana ne ya hana barin mu cigaba da karatu saboda abubuwan sunyiwa Mahaifinmu ya jima da rasuwa tun muna yara, shiyasa duk wanda ya gama secondry idan ya samu miji
sai ta aurar da shi, ana cikin haka wata rana na ha
ɗ
u da mahaifinku ya nuna yana ƙaunata gaskiya ba ƙaramin farin ciki nayi ba kasancewar duk cikin ƴan uwana nafisu dacen miji, haka nan mahaifiyar ba ƙaramun da
ɗ
i taji ba har Allah ya sa ya turo magabatansa
gidanmy, sai a lokacin dangin Mahaifina suka nuna mu wasu ne agurinsu saboda sun ga na samu miji mai ku
ɗ
i, amma a baya ko da ƙwayar gero babu wanda ya ta
ɓ
a