Showing 90001 words to 93000 words out of 104412 words
/>
ɗ
ansa, fullo ta janyo ta koma ta kwanta.
Abba tashi yayi sa
ɗ
af-sa
ɗ
af da ƴar fitilarsa ya leƙa ƙarƙashin gado, a hankali ya zira hannu ya
ɗ
auko ja
kar fata ya hau bu
ɗ
ewa, wani zabgegen wuri ya
ɗ
auko ya
ɗ
aurashi a ƙugunsa mai ha
ɗ
e da layu a jiki da wasu tarkashen guraye, wani ƙoƙon kan kura ya
ɗ
auka ya dasawa kansa tare da wani garin magani ya dinga
ɗ
iba yana shafawa jikinsa, wani irin turare ya
ɗ
auko
mara da
ɗ
in kamshi ya dinga yarfawa a kusurwar
ɗ
akin daga ƙarshe ya shafe a jikinsa, ya jima yana saka abubuwansa sanannanu ya kammala.
Tsayawa yayi cikin jarumta yana kalle-kalle kamar wanda yake neman wani abu, da alama acikin shirin kota kwana yak
e, Umma kuwa tana kwanciya bacci yayi awon gaba da ita.
Yana nan tsaye yaji abu ta bayansa ya sureshi sama a zabure Abba yake niyyar fisgewa amma sai ji yayi yana yawo akan iska, kamar ha
ɗ
in baki lokaci guda kayan aikin nasa duk suka zubo suka f
a
ɗ
o ƙasa, ha
ɗ
ewa sukayi guri guda suka cure sai gashi sun riki
ɗ
a sun koma Luccy.
Abba na shirin ihu yaji gaba
ɗ
aya bakinsa yayi masa nauyi, baiyi aune ba yaji anfara wurgi dashi ta ko ina, Abba duk yanda yaso ya ƙwaci kansa abunya gagara.
Sai da jikinsa yayi luguf sannan ta ƙyaleshi banda maida numfashi ba abinda yakeyi ita kuwa Umma duk abinda yake faruwa ba, Abba na nan zaune wani buhu ya dinga takowa har sai da ya ƙaraso gabansa, ja da baya Abba yake buhun na ƙara tunkaro shi aikuwa y
ana zuwa gurinsa kamar wani ƙwallo haka aka jefa Abba cikinsa a take buhun ya hau katantawa bayan wani lokaci ya
ɓ
ace.
Yusra ba baka sai ido duk yanda taso tserewa abun y faskara, Aljanin nan ba shi ya bayyana ba sai a wata irin alƙarya mai Ɗauke
da fararen duwatsu, yanayin gurin kamar sahara sai dai su kansu duwatsun fasalinsu me ban tsoro ne
ɗ
auke suke da zanen wasu irin hallitu.
Zama yayi akan wani katon dutse mai fasalin ƙare sai dai gangar jikinsa irinta mutumce da ƙafafunsa guda ta
kwas, Zaunar da Yusra yayi a gefe sannan ya kai hannunsa ya shafa fuskarta, tana bu
ɗ
e ido taga wa
ɗ
annan halittun masu fasalin maguna da fukafukai masu yawan gaske, daga cen gefe wasu ayarin ta gani na wasu hallitu masu fuskar tawakai sai dai ƙafafunsu irin
na zakaru ne guda biyu basu da hannuwa sai wata jela a bayansu wacce kamar ita ta zame musu hannuwansu da ita suke komai.
Kallansu yayi sannan ya fara magana, " Huwasu jinkabtiga walgahar fartafkina wasbifa kadalsin barakunwa muntarkiba kulujub
darfirminsat ungarwarti Harbastinga lalingar zargire, karjalminba barsugdifa tunasgirbaki markibatir warbastu unbargitaki asgibatriya " ( Ya ku ahalina wannan itace wacce na ƙaro muku matata ce, ku cigaba da sha'anin gida tare da ita, ke Hurbastinga ke ce
babba ki nuna mata komai cikin nutsuwa kuma banasan jin wata matsala a tsakaninku )
Wata ƙatuwa daga cikinsu ce ta motsa wacce aka kira da Harbastinga kanta mai
ɗ
auke da kan doki duk yafi girma, wata irin haniniya tayi tana hura hanci sannan ta fa
ra magana.
" Hatribakin waris lahir kinbas harbinta kalminsa warki tarfik " ( Dukkanmu masu biyayya ne gareka domin kaine shugabanmu ) tana gama fa
ɗ
a ya jinjina kai sannan ya Kalli Yusra yace.
" Darfif fargit bansiyati gir kal minsat warlim
a garbar warkinfa yarfi kahni warginsa tarfika manani walkibasti tarmika rarraf tinba " ( Wa
ɗ
annan ne matana gasu nan su Sittin ne da tara kece cikon ta saba'in, wa
ɗ
ance ƴaƴana ne dama na nuna miki su gasu nan su Ɗari uku ne da goma sha uku )
Hallita
r dawakan nan ne suka taso da niyyar Ɗaukan Yusra zuwa cikinsu aikuwa cikin tashin hankali ta kwallah wata irin ƙara wacce har sai da ta razana Umma lokacin har anfara kiran sallah asuba.
Umma har kusan tuntu
ɓ
e tayi saboda tashin hankali da gudu t
a fa
ɗ
a
ɗ
akin Yusra, tana shiga ta sameta ta takure guri guda idonta arufe jikinta sai rawa yake, gumi ta ko'ina keto mata yake banda surutai ba abinda takeyi, Umma ce ta riƙe ta tana tambayar Yusra tureta ta shigayi tana fa
ɗ
in.
" Dan Allah kuyi haƙ
uri ku ƙyakeni dan Allah ku barni na koma cikin dangina Marwam dan Allah kayi hakuri na shiga Uku, Umma ! Umma ! Abba! dan Allah kuxo ku ceceni. " ganin halin da take ciki yasa Umma take ta karanta addu'o' tana tofa mata, ta jima akanta sannan Yusra ta bu
ɗ
e idanta tana ganin Umma ta fa
ɗ
a jikinta ta fashe da kuka mai tsuma zuciya.
INA LABARIN ABBA MAI KAYAN AIKI NE?
🤣🤣🤣
NIDAI COMMENTS ƊINKU KAWAI NAKE SO
👌🏻
_UMMOU ASLAM BINT ADAM_
😉
*
☀
️
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*
*WANDA BAI JI BA
RI BA...*
🧕🏻👹
( _Wankan Abaya Dole_)
BY
*AMEERA ADAM*
*AmeeraAdam60*
*@Wattpad*
DAGA MARUBUCIYAR
*MARWAN*
*ASEELA*
*SANADIN RAGON LAYYA*
*YAWON SALLAR HJY IYA*
*TSANTSAR BUTULCI*
*ƊAN BA ƘARA...*
*IN
DO SARƘA*
*AND KNOW*
👇🏼
*WANDA BAI JI BARI BA...*
SADAUKARWA GA ƊAUKACIN MUSULMAN DUNIYA, INA MANA FATAN ALHERI ALLAH YA MAIMAITA MANA.
👏🏼
7&8
NOT EDITED
Cikin tsuke fuska Abba yace, " Malam Haru
na kasan bama irin wannan wasan da kai dan haka karmu fara " Sototo Malam Haruna yayi yana kallan abokin nasa yanda yaga ya
ɓ
ata fuska sosai yana fa
ɗ
a guntun tsaki yayi yace, " Malam Auwal ni ƙaramin yaro ne da zan zauna ina yi maka irin wannan wasan, ni b
abban abinda ke ƙara
ɓ
ata mun rai ji yanda ka wani sarƙafe wuyanka da mayafinta, saboda Allah yau ko Musa na guri na kaga yayi irin wannan shirmen ai kai mai tsawatar masa ne "
Abba jikinsa ne ya fara sanyi saboda yasan Malam Haruwa bai ta
ɓ
a mas
a koda makamancin irin wannan wasan ba, murya sanyaye ya kallai abokinsa yace, " Abokina wallahi ni bansan maganar da kakeyi akai ba dubi fa ka gani shaddata nasa wacce muka siya da kai agurin Ya'u Ɗan kasuwa " Abba ya ƙarasa maganar yana
ɗ
ago cen ƙasan ri
garsa yana nunawa Malam Haruna.
Takaici ne ya ƙara rufe Malam Haruna ganin Abokinsa ya haƙiƙance har yana nuna masa da hannunsa wani abun haushinma gurin wata ƴar totuwa mai ha
ɗ
e da stones yaga ya kamo ya nuna, guntun tsaki yayi yace, " To shiken
an Allah ya kyauta ni bari na ƙarasa dama Omo zan ƙar
ɓ
a a kantin Lawan " yana gama fa
ɗ
a ya gegare ta gefe ya wuce Abba dake tsaye cikin sanyin jiki.
Kamar wanda aka zarewa laka haka Abba ya dinga
ɗ
aga ƙafarsa a sanyaye ya
ɗ
au hanyar gida, abun da y
ake da
ɗ
a bashi mamaki duk inda ya wuce sai yaga mutane na binsa da kallo tsairarun cikinsu har nunashi suke a fakaice.
Lokacin da Yusra ta koma gida fuska ba walwal ta samu Umma, aikuwa lokaci guda ta rufe ta da fa
ɗ
a, Yusra tura baki gaba tayi t
a ce, " Ai ni dama Umma ba ƙaunata kike ba wallahi dama nasan Abba ne yake so na amma akan mage zaki zaune kiyi tamun fa
ɗ
a ai fa
ɗ
a yazo ƙarshe tunda har munje mun jefar da ita " suna cikin haka Abba ya shigo ya samesu da yake maganar Abaya na zuciyarsu shi
yasa baibi ta kansu ba ya kalli Umma ya ce.
" Saratu ƙare mun kallo da kyau wane irin kaya ne a jikina? "
Da mamaki ta kalleshi ta fara duba shi tun daga ƙasa har sama sannan ta ce, " Shadda ce mana Malam " kallan Yusra yayi itama ya tambaye
ta, ƙaremai kallo tai tace, " Yoo Abba ba gashi nan Umma ta gaya maka ba nidai Shadda idona ya gane mun "
Shiru Abba yayi cikin mamaki Umma ta ce, " Malam lafiya wai ? "
Duk abinda ya faru tsakaninsa da Malam Haruna ya kwashe ya gaya mu
su, Umma murmushi tayi ta ce, " Kai wacce irin abaya a zaune ƙalau kawau dai zolaya ce yake maka " daga haka
ɗ
akinsa ya wuce itama yusra ta wuce nata
ɗ
akin.
*DA DADDARE*
Abba na zaune abin duniya ya dameshi Umma ce ta shiga gurinsa ta
fara tambayarsa, cikin yanayin damuwa ya fara mata magana.
" Saratu wannan abu yana damuna yau naje makaranta kusan Malam uku ne suka mun magana wai sunga abaya a jikina, ke harda masu zolayata
ɗ
azu na wuce aji shida inajinsu suna cewa Malam mai A
baya, ba shiri na bar makarantar na wuce shagona abun duk ya dame ni "
Umma
ɗ
an canja fuska tayi ta ce, " Gaskiya kam abun akwai ayar tambaya amma fa gaskiya ni Malam wallahi banga wata abaya a jikinka ba kuma inace kan kafita har mudubi ka duba,
anya kuwa Malam ba ka ha
ɗ
u da sharrin shai
ɗ
anin aljanu ba? "
Wata uwar Harara Abba ya watsa mata sannan yace, " Saratu sai muna maganar hankali ki fara sako mun sakarci aciki, ni angaya miki Aljanu na ra
ɓ
ar danginmu ne ke bari kiji kin yarinyar c
en Yusra hatta jikokin jikokinta babu wani rauhani da ya isa ya shafesu bareni kuma ni, ko kin manta na ta
ɓ
a baki labarin Mahaifin kakanmu da artabun da yakeyi a Aljanu, ke harsai da takai ta kawo ana kiransa da MAI BUKKAR ALJANU, dan haka ki iya bakinki a
kaina "
Abba ya fa
ɗ
a a zafafe ƙara kallan Umma yayi ya dunƙule hannu yana dukan katifa ya ce, " Ni da kike ganina babu Ɗan iskan Aljanin da ya isa ya kawo mun matsala ba tare na shata masa layi ba, saboda duk kayan aikin mahaifin kakana suna nan
ɓ
oye a ƙasan gado ina iya tarwatsa ƴan iska dasu "
Jiki a sanyaye Umma tace, " Amma Malam..."
Katseta yayi da, " Ahir karki kawo mun wata maganar banza inba haka sai na bar miki
ɗ
akin " Umma bakinta ta ja ta tsuke tana mamakin bau
ɗ
a
ɗɗ
en hal
i irin na mai gidanta.
Kimanin ƙarfe biyu na dare Yusra na kwance tana bacci hankali kwance cikin baccinta ta fara mafarki kamar yanda tayi na jiya.
Zaune ta ke acen gefen wata koriyar ƙorama samanta lullu
ɓ
e yake da ciyayu, daga cikin t
sakiyar ruwan mutumin jiya ta gani ta keto ta ciki sai dai har zuwa yanzu ta gagara ganin fuskkarsa, lokacin da ya ƙaraso gurinta tana zaune ko tsawon gwiwarsa bata kai ba, kamar koda yaushe yau ma sanye yake da ƙatuwar abaya, zabgegen hannunsa ya kai ya
ɗ
aukota a tafin hannunsa.
Guduwa take sanyi amma ta kasa dariya ya bushe da ita har sai da iskar bakinsa ta wurgar da Yusra cen gefe sannan ya fara magana.
" Tarbi kilbasar wagatin mikasbinsar faragar simtani kijajuksa garfartifa farjigansi
kilmantas wakajis bilami kalmasbira watfarkinfa rarufat misaji " ( A yau shine cikar burina domin yanxu zan sadaki da ahalina wa'adin dawwamarki tare da mu ya cika kinyi bankwana da ahalinki sai dai mu tura wata a madadinki cikin jinsinki )
Yana
gama fa
ɗ
a ya girgaza kansa atake fuskarsa ta bayyana, kusan mutuwar tsaye Yusra tayi mamaki
ɗ
auke a fuskarta ta firta, " MARWAN dama kaine? " dariya ya ƙara bushewa da ita sannan ya hura mata wata iska take ya fa
ɗ
a cikin ruwan suka nutse ciki.
C
ikin daren Abba sannu a hankali ya fara jin shafa tun daga tafin ƙafarsa har zuwa tsakiyar Kansa, cikin baccinsa yake fa
ɗ
in, " Saratu wani abu ne yake damunki haka? " ba rufe baki ba yaji an buga kansa a jikin katakon gado a zabure ya miƙe yana murza idanu
, acen gefe ya hango Luccy ta kafeshi da ido, yana shirin magana tayi wata girgiza ta zama wata ƙatuwar hallita mai siffar dorinar ruwa, wani abu tayi mai kamar atishawa lokacin guda wasu irin gajerun hallita suka fito daga hancinta kai tsaye suka fa
ɗ
a kan
Abba.
Abba na ganin tahowarsu da sauri ya fa
ɗ
a bayan Umma dake bacci ya rirriƙeta yana zabga ihu.
*COMMENTS ƊIN JIYA YA SANI NISHAƊI SHIYASA NAYI POSTING YAU FATAN ALHERI GAREKU MASOYA.*
_UMMOU ASLAM BINT ADAM_
😉
[27/06, 18:01] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
89&90
Kamar wani sakarai haka Alhaji Kabir ya saki
baki yana kallan Hajiya Khaleesat jikinsa a sanyaye ya juyo gurinta yana kama zaninta yana fa
ɗ
in, " Karkimun haka Habeebty zaki iya hukuntani ta kowacce hanya amma dan Allah karki gujemun karki gujeni Khaleesat, wannan abun da na aikata ƙaddara ne da sharr
in shai
ɗ
an dan Allah karki gujeni Habeebty "
Hajiya Khaleesat binsa tayi da kallan tsana tana jin wani irin
ɗ
aci acikin maƙogaronta, cikin jin haushi ta kalleshi ta fara magana, " A baya na yarda da wa
ɗ
annan yaudararrun kalaman naka, kayi amfani
da matsananciyar soyayyar da nake maka ka sa na biyewa san zuciyarka, yanzu me kake tunani? Kana tunanin zan kuma biyewa san ranka ne? Abinda ya faru a baya ma har kwanan gobe kuka na nake kaiwa gurin Ubangiji akan ya yafemun laifin dana aikata, sam taray
yata da kai bata amfaneni da komai ba, mai yasa ka fiya san kanka da yawa? Me ka
ɗ
auki rayuwa duniya ne? Baka tunanij mutuwa da kwanciyar kabari ne? Anyi na farko anyi na ƙarshe dani abu
ɗ
aya na yarda zanyi maka shine Addu'a domin bazan so Uban ƴaƴana ya ƙ
arasa rayuwarsa cikin halaka ba " Ajiyar zuciya ta sauke tana kuma jin wani abu na azalzalar zuciyarta, hawaye ne ke bin fuskarta ta ko'in ga wata irin juya da take jin kanta yana mata, tunowa tayi da rayuwarsu ta baya da irin kulawar da suke bawa junansu,
wani irin hawaye me zafi taji yana bin kumatunta ta ce, " Kabir " Har tsakiyar kansa yaji kiran sunansa da tayi, a sanyaye ya
ɗ
ago yana kallanta tabbas yasan ranta yakai maƙurar
ɓ
aci, saboda rabonda ta ambaci sunansa kai tsaye har ya manta, yana cikin tun
anin nan yaji ta cigaba da cewa.
" Tabbas Shai
ɗ
an da ru
ɗ
un duniya sunyi nasara akanka uwa uba tarraya da mugun aboki baka haifar maka da komai ba sai nadama da dana sani, Ka gayamun yanxu ina ribar abinda ya tunzuraka ka aikata? Ina amfanin abun
yau anwayi gari ƴarka ta cikinka ta zama rabi mutum rabi Aljanu, a kowannen lokaci tsoratar da mu take kai shaida ne tun tana ciki take wahalar da mu har zuwanta duniya, shin wannan bai zama izina agaremu ba, tabbas Ubangiji baya zalinci sai dai bawa ya z
alinci kansa, kayi amfani da sauran lokacin da ya rage