Showing 72001 words to 75000 words out of 104412 words
Hajiya Khaleesat ta buga mata tsawa ta ce, " Ba na hanaki surutu mara amfani ba? "
Tsuke Fuska Aseela tayi sannan ta ce, " Wal
lahi Mommy kika cigaba da yimun haka kasheki zasuyi kuma ni banasan ki koma gurunsu " Hajiya Kaleesat na shirin magana mutumin nan ya katseta da cewa, ," Meyasa basasan adinga yi miki haka? "
Cikin halin ko'inkula Aseela ta ce, " Saboda ruhinsu ya
na tare dani kuma su baxasu juri irin wannan ba " tana gama bashi amsa ta kuma cewa, " Daddy kuma sunce wai duka gurunsu zamu koma saboda bazasu bari ahanasu fansar abinda suka yi niyya ba, amma Daddy ni Banasan zaman gurunsu dan Allah ku daina bari suna t
afiya dani " ta ƙarasa fa
ɗ
a cikin muryar tausayi.
Gaba
ɗ
aya cikin motar ba wanda jikinsa baiyi sanyi ba tausayin ƙanƙanuwar yarinyar ya kamasu, Mutumin nan ya ce, " Ina amfanin haka kun sanya ƙaramar yarinya cikin matsala " Inna Furaira dake gefe c
ikin zuciyarta ta ce, " Ni babban tashin hankali na bai wuce yanda yarinyar nan take yawan ambaton xamu koma cikin wani jinsi ba, Allah sarki su fita idan na mutu bansan wa zai riƙemun su ba ga dangin mahaifansu ba mutanen kirki ba "
Inna Faurair
a na cikin wannan zancen zucin sai ji sukayi motar da suke ciki tati tayi karo da wani abu kamar gunguren itace, daga cen gabansu wani tafkeken rafi suna gani da wa
ɗ
ansu irin hallitu zagaye dashi, da sauri Alhaji Kabeer yake ƙoƙarin taka birki, cikin zafin
nama mutumin nan yace, " Bi ta kai karka tsaya duk kaidin hatsabibin nan idan ka kauce zamu iya fa
ɗ
awa tarkonsa "
Alhaji Kabeer rintse idanunsa yayi lokacin da yaxo ga
ɓ
ar wannan ruwa sannan ya cigaba da tafiya, Inna Furaira dake gefe jikinta ba
nda tsuma babu abinda yakeyi, ilahirin jikinta ya jiƙe sharkaf da gumi, Hajiya Kaleesat banda ajiyar zuciya ba abinda takeyi, bayan wuce wannan
ɗ
an kogin ba jimawa sai kuma suka hango wata irin ƙatuwar halitta mai siffar kada kwance ita da ƴaƴanta, wannan
lokacin ma Alhaji Kabeer yaso tsayawa mutumin nan ya bashi ƙwarin gwiwa, yana bi ta gurun yaga babu komai sun wuce lafiya.
Bayan faruwar hakan babu wuya ta baya motarsu ta fara ci da wuta gadan-gadan, Inna Furaira da hucin wutar ya fara lasota cik
in yanke ƙauna da rayuwa ta fashe da kuka ta fara bawarsu Hajiya Kaleesat wasiyya.
Mutumin nan yana ganin haka cikin hanzari ya fara motsa bakinsa yana karanta addu'o'i sannan ya kalli gunda wutar take ci ya tofa, sannu a hankali duk inda ya tofawa a
ddu'a sai wutar ta
ɗ
auke ta mutu har ta gama mutuwa ƙurmus, basu kuma tafiya mai nisa ba mutumin nan ya nuna musu wasu bukkoki daga cen gefen damansu yana mai sanar dasu isowarsu gurun.
Inna Furaira duk surutan da sumbatun da takeyi babu wanda yabi t
a kanta saboda kowa ma yana cikin firgici kamar yanda take ciki, Aseela dake cinyar Mahaifiyarta shiru tayi tana bin duk abinda ke faruwa da kallo uffan batace ba, sai da Alhaji Kabeer yayi parking suka firfita amma fir tace bazata fita ba, Hajiya Kaleesat
da ƙarfin gaske tayi-tayi ta
ɗ
aga ƙafarta domin fidda Aseela amma abun ya faskara, mutumin nan yana ganin haka ya zagaya ta
ɓ
angaren gurun yayi addu'a ya tofa aka tafin hannunsa sannan ya damƙi Aseela da ƙarfin gaske ya fito da ita sannan itama Hajiya Kal
eesat itama ta yunƙura ta fito da ƙyar saidai ƙafafunta wani irin nauyi da sukayi mata da ƙyar take iya taka su.
Suna shiga harabar bukkokin wata dattijuwa tayi musu marhabun lale tabarma ta shimfi
ɗ
a musu sannan wata ƴar matashiyar mata da kawo mu
su ruwa acikin ƙwarya, yanayin da kowannensu yake ciki ne yasa babu wanda ya bi ta kan ruwa bare ya
ɗ
auka ya sha, mutumin nan Kallan dattijuwar nan yayi yace, " Goggo baƙi ne muka gamu dasu, kuma ta silar Gunguri jikan kunkuru suma na lura akwai wani maƙi
rci dake tattare dashi agaresu "gaba ya kwashe abinda ya faru tsakaninsa dasu Alhaji Kabeer ya gayawa mahaifiyarsa, cikin jimami tace, " Amma Bello daka haƙura da sha'aninsa tunda Akwai Allah akwai kuma ranar lahira, Ɓingel dai mun riga da mun rasata duk y
anda zakayi masa bazata ta
ɓ
a dawowa ba "
" Goggo mun riga mun rasa Ɓingel amma kuma barinsa zaisa ya cigaba da zalinci wanda mu bamusan adadin mutanen da yayiwa haka ba koma fiye da haka " Bello ya fa
ɗ
a.
" To shikenan Ubangiji ya bada nasa
ra " Goggo ta fa
ɗ
a tana sharce hawaye bisa tuno da kisan wulaƙancin da Gunguru yayi mata.
Jikinsu ne yayi Hajiya Kaleesat tace, " Goggo wace ce Ɓingel
ɗ
in nan haka kuma me ya same ta " Bello ya kar
ɓ
e zancen da cewa, " Ɓingel ƙanwata ce cikinmu
ɗ
aya
yarinya ce mai haƙuri da san jama'a bata damu da ƙyaleƙylen rayuwa ba gata da sanyin hali, lokacin da ta taso tana budurwa yarinya ce mai farin jini gata kyakyawar gaske, wata rana sun tafi kiwo ita da ƴaƴan Baffanmu suna kan hanyarsu ta dawowa sai taji
ɗ
aya daga cikin Saniyarta na wani irin kuka na azaba, da sauri suka koma da baya dan ganin meke faruwa, suna xuwa suka ga Wani baƙin maciji ya na
ɗ
e wuyan wannan saniyar ta ko'ina kai masa sara yake yi jini na fita, ganin basu da wata dabara da zasuyi yasa s
uka zubawa sarautar Allah ido har macijin nan ya gama abinda xaiyiwa saniyar nan atake ta fa
ɗ
i tana karkarwa har ta daina motsi, cikin ƙunci da takaici suka koma gefe suka tsaya sukayi zuru suna tunanin abinda ya dace suyi, dabara ce ta fa
ɗ
o musu suka turo
Fatsim gida da sauri domin ta sanar da abinda yake faruwa.
Suna nan tsaye sai ji sukayi wata Saniyar ta fara gurnani tana kuka suna dubawa itama suka ga macijin nan na sararta ta ko'ina daga nan tsoro ne ya fara kama su, matsawa nesa sukayi da sha
nun kafin daga gida azo aga halin da suke ciki, intaƙaice muku macijin nan sai ta kashe mata shanu uku a wannan lokacin, ganin haka ne yasa suka bazamo da sauri domin ganin abun yafi ƙarfinsu, lokacin da suka ƙaraso gida banda haki da ba abinda sukeyi, tan
a tsaye tana sanarwa da Goggo sai ji tayi abu nabin ƙafarta ashe macijin nan ne kanta ankara tuni yakai mata sara a ƙafa, cikin jin azaba batayi wata-wata ba ta ciro wuƙar dake ƙugunta ta burma masa amma duk da haka bai daina ƙoƙarin cutarta da ita ba har
Allah ya bata sa'a ta fille masa kai.
Gogga da ta shiga
ɗ
aki domin
ɗ
auko adoki tana zuwa ta samu Ɓingel ta yanke jiki ta fa
ɗ
i, ga macijin nan agefe yayi tsaye akanta sai riki
ɗ
a yake yana sauya launi kala-kala.
Da gudu ta fita domin neman ta
imakon jama'a kafin kwabo gidan nan ya cika da mutane sai dai ana zuwa babu macijin babu alamarsa, tun daga wannan lokacin Ɓingel bata ƙara sanin waye akanta ba neman magani babu wanda ba'ayi ba garuruwa haka aka dinga kaita amma ba sauƙi, da farko Goggo b
ata sanar da ni ba dayake ina fita garin Lagos neman ku
ɗ
i, sai da ta ga abin ya wuce misali sannan ta sanar da ni nikuma na dinga turo da ku
ɗ
i ana nema mata magani.
Gun wani mai magani aka kaita yana ganin yanayin yace iskace ta shige ta kuma mai wu
yar sha'ani amma makarin ciwon nata sai anemo jariri sabuwar haihuwa za'ayi aiki dashi sannanta samu sauƙi ta warke, saboda shima aljanin da yayi mata wannan abun aiki aka bashi akan yakai jinin Bafulatana da Shanu uku sai kuma jarirai biyu da
ɗ
an bunsuru
ɗ
aya da ja
ɓ
a guda uku, Goggo na sanar dani nace karma ƙara komawa gurin malamin, anyi haka da kwana uku na dawo gida ganin halin da Ɓingel ke ciki ba ƙaramin
ɗ
aga mun hankali yayi ba, take na shiga cikin dawa na fara ha
ɗ
o sanwa da magunguna kala-kala da tu
rare ranar da aka fara mata aranar ni kuma nafara mata ruƙiyya saboda mahaifinmu malamine babba kafin rasuwarsa kuma inada sani na daidai gwargwado.
A take Gunguru ya yafara magana ta jikin Ɓingel wacce ada bata umm bare umm umm, kamar yanda mala
min bayan nan ya fa
ɗ
a haka shima gunguru ya gabatarmun da kansa da sunansa sannan yace shi ba abinda
ɓ
ingel tayi masa aiki ne kawai aka bashi kuma anxubarmai da jini shiyasa ya aiwatar da abinda aka sashi, kuma idan anasan ta warke sai ansamo masa jarirai
sabuwar haihuwa da jinin tsohon kare sai jinin mace mai tsohon ciki.
Kar injaku da nisa bamu amince da buƙatarsa ba kuma haka muka dinga gumurzu da shi sakamakon haka har wani
ɗ
an uwansa musulmi ya nemi taimaka mun amma gunguri ya hallakashi sai d
ai kafin ya kasheshi sai da ya bani wani sirri duk inda Gunguru zai shiga ajikin mutum ko dabba ina ganinsa saina gano shi, shiyasa ina ganin ƴarku bansha wahala ba na gano shi.
Ɓingel haka ta cigaba da jinya babu sauƙi sai na Allah, tun ina mata r
uƙiyya ina samun gunguru har ya
ɓ
ace mana
ɓ
at ya fita daga jikinta, yarinyar nan bataci bata sha sai dai aman jini da hawayen jini, ga gun afarta da ya sareta kullin ci yake yana ƙara ru
ɓ
ewa ana cikin wannan halin wata ran sai wayar gari mukayi daga gwiwar
ƙafarta zuwa ƙasa ya fita, ranar munga tashin hankali haka Goggo ta dinga kuka ta sanadin haka har hawan jinine ya kamata.
Intaƙaice muku labari kafin yarinyar nan ta rasu saida gashin kanta kaf ya zube kamar wacce akayiwa aski, ƙafarta kuwa sai da
ta kusa gutsirewa gaba
ɗ
aya, aranar da zata rasu haka ta dinga wani irin jijjiga jini ta kunne baki har ta ƙasanta zuba yakeyi, kafin ayi mata sutura tuni ya ha
ɗ
e ya zama wani irin baƙinƙirin ya daskare sai wani irin wari yake yi, muna ji muna gani haka a
ka sallace ta aka kaita gidanta na gaskiya "
Bello ya ƙarasa fa
ɗ
a yana goge hawayen fuskarsa, gaba
ɗ
ayansu jikinsu ne ya kuma sanyi, su Hajiya Kaleesat sai goge hawaye suke ita da Inna Furaira da Alhaji Kabeer.
Bello ne ya kalli Alhaji Kab
eer yace, " Amma Alhaji meye ha
ɗ
inka da Gunguru da har yake iƙirarun laifinka ne yasa yake bibiyar ƴarku? "Alhaji Kabeer goge hawayen idanunsa yayi ya
ɗ
ago ya kalli Hajiya Kaleesat yace, " Dan Allah ki gafarceni Habeebty bisa wani sirrina da zan fa
ɗ
eshi ya
nzu na tabbata daga ke harsu bazai muku da
ɗ
in sauraro ba "
Gaba
ɗ
aya ido suka xura masa suna sauraron ji daga gareshi Hajiya Kaleesat zuciyarta sai lugude take, gyara zamansa yayi sannan ya fara cewa.............
*KU BIYO NI A SHAFIN GABA DA
N JIN TA BAKIN ALHAJI KABEER*
😄
KWANA BIYU NAYI ƁATAN DABO
😄
KUMUN AFUWA UZURI NE YA ƁOYENI NAGODE DA KULAWA MASU KIRA, MASU BINA PC MASU CIGIYA TA WATTPAD DA MASU CIGIYA TA GROUPS INA GDY ALLAH BAR ƘAUNA.
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/
06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
75&76
Alhaji Kabeer gya
ra zamansa yayi sanna ya ce.
" Na tabbata ko ban sanar daku tarihina ba ni ba
ɓ
oyayyen mutum bane kuma koda tsararun mutane zasu iya bada tarihina saboda yanda ubangiji ya azurtani ta hanyar
ɗ
aukaka, sai dai akwai wani sirri da ba kowa ne ya sani
ba har da ke mata ta da kuma ƴan uwana da dangina sai dai wasu daga cikin abokaina wa
ɗ
anda muka aikata wannan mummunan lamarin a tsakaninmu "
*MAFARIN SHIGA MATSALA*
_Kowa yasan tsakanina da Abokina Marigayi Alhaji Abdurrahman aminci ne ma
i ƙarfi wanda har ya koma kamar munzama ƴan uwana muda shi, muna tare muna zumuncinmu sai muka yi shawara akan mu ƙulla wani kasuwanci nida shi, kasuwancin ba wani bane kasuwancin girjin ruwa ne da farko munyi shawarar mu zayi jirgin ruwa amma sai daga bay
a muka yi wata dabara, cewar nina sayi jirgin inyaso sai mu ƙara ha
ɗ
a ku
ɗ
i muyo order kaya daga cen ƙasar chaina, da farko ban amince ba saboda ina tsoron dulmiyewar dukiyata amma sai ya nuna mun shi kasuwanci ba'a ta
ɓ
a karaya dashi, ganin ku
ɗ
a
ɗ
en nawa sun
ninnka wanda shi yasa aciki sai na nuna masa ya ƙara wani abu amma kuma sai ya kawo mun uzurinsa akan bashida wadatattun ku
ɗ
i a wannan lokacin, haka na kauda kai na zuba dukiyata tsababa domin
ɗ
an abinda yasa baifi kaso goma cikin
ɗ
ari ba, kaso casa'in ku
wa duk dukiyata ce, haka muka ƙulla wannan kasuwancin muke tsammanin ƙarasowar kaya cikin abinda bai wuce shekara
ɗ
aya zuwa
ɗ
aya da wata biyu ba, abinda bansani ba ashe kayan nan matsala suka samu costoms sun fara bincike akansa, ina zaman zamana sai naji
sanarwar akwai kayan mutane da dama da costoms suka kama wanda ya zarce ƙa'ida daga ƙarshe ma na farajin ra
ɗ
era
ɗ
in wai kayan wuta za'a sa musu domin dokar ƙasa bata lamunce da su ba._
_Da hanzari na kira Alhaji Abdurrahman na sanar dashi halin da
ake ciki, bayani yamun dallah-dallah ya ƙara da cewar bincike ne kawai ake amma wannan jita-jitar duk ƙarya ce, nidai na saurareshi ne amma badan zuciyata ta amince da abinda ya fa
ɗ
a ba, muna gama waya na kira Abokinmu Alhaji Musa Lawan na sanar dashi dom
in inji gaskiyar lamarin saboda yayansa da suke ciki
ɗ
aya costom ne babba, yana gama jin bayanin yace xai bincika mun duk abinda ake ciki xai sanar dani._
_Tunda mukayi haka dasu sai da muka shafe wata hu
ɗ
u babu wani kyakyawan labari, Wata rana i
na zaune Alhaji Musa Lawan yazo ya sameni da wani mummunan labari dangane da harkar kasuwancinmu nida Alhaji Abdurrahman_.
_Abinda ya gayamun kuwa cewa yayi wai dama wannan kayan namu da aka riƙe ha
ɗ
in baki ne, wai Alhaji Abdurrahman ku
ɗ
i ya biy
a wasu manyan costom
ɗ
in shiyasa suka riƙe kayan inyaso bayan wani lokacin sai ya zagaye ya kar
ɓ
e kayan ba tare da n sani ba, wannan maganar ba ƙaramin fusatani tayi ba naga duk irin hallaci da karamcin da nakewa Alhaji Abdurrahman amma bai gani ba harsai
ya ha'inceni, acikin satin da aka sanar dani har sawa nayi aka fita da mahaifiyarsa Inna Larai waje domin duba lafiyarta, ina gama jin zancen Alhaji Musa Lawan a fusace na tashi na nufi gidansa, ina shiga cikin gidansa masu aiki ne suka shaidamun yana cen
sama wajen harabar da yake hutawa, cikin takaici na kirashi nake sanar dashi ina cikin gidansa, bai jima ba ya sauko yayimun iso muka koma cen saman farfajiyar da yake hutawa._
_Tun daga yanayina ya fahimci akwai muhimmiyar matsalar da ke tafe dan
i, xama muka yi cikin sakin fuska yace, " Alhaji barka da zuwa ban tsammaceka yanxu ba, ga drinks bismillah ya kuma...." cikin tsuke fuska na katseshi._
" _Ba wannan ya kawoni ba domin inada wanda ya fishi a gida " da mamaki ya kalleni ya ce_.
" _Lafiya kuwa Alhaji me yayi zafi? " tambayarsa jinta nayi kamar wanda ya watsamu tafasashen ruwan zafi, nan da nan na harzuƙa na dinga gaya masa maganganu ta inda nake shiga ba ta nan nake fita ba, haka na dinga gayamai maganganu na cin zarafi da g
ori iri-iri, jin