Showing 63001 words to 66000 words out of 104412 words

Chapter 22 - ASEELA COMPLETE

taimaka mana da shi, lokacin da bikina ya ƙarato wata rana mahaifiyarmu na zaune da wata ƙawarta su

na hira nikuma lokacin ina ta shiri ranar mahaifinku zaixo zance gurina, muna nan zaune Mamanmu tana ta bawa ƙawarnan tata labarin irin hidimar da mahaifinku yake mun, afili take nuna jinda

ɗ

inta amma azuciyarta ashe ba haka bane, muna nan zaune zaune mukaj

i yaro yayi sallama kamar yanda ya saba kusan duk bayan wata biyu yake kawo mana kayan abinci kala-kala wanda basai na tsaya lissafa muku ba, harda su kayan shayi dasu omo da sabulai yarane suka gama ajiye sauran kayan suka fice, cikin ru

ɗ

ewa kawarta take

ta santin wannan avun arzikin, ina gama shiri na fita gurinsa muna gaisawa ya ciko ku

ɗ

i sababbi na dubu hamsin ya miƙomin ya ce na kaiwa mama tayi cefane, agaggauce mukayi sallama sabida yace sauri yake yana da gurin zuwa, ina komawa cikin gida na miƙawa M

ama ku

ɗ

in na shige

ɗ

aki, ganin haka ba ƙaramin

ɗ

aga hankalin Hajiya Tani yayi ba amma dake tana da wayo da dabara ko ka

ɗ

an bata nuna ba sai ma tayiwa mahaifiya ta dabara ta ce mata ta shirya aje dani gurun wani malami akwai wanu taimako da yake bawa amare

domin su shiga gidan miji da sa'a kuma da muhibba, ta yanda yarinya ta zauna cikin kwanciyar hankali kuma sai abunda ta ce, da farko mahaifiyata ƙin amincea tayi amma cikin dabara Hajiya Tani ta ce, " Haba ke kuwa Usaina sai ki dinga abu kamar ba wayayyiya

r mace ba, zamanin nan wa yace miki ana zama haka sai kace bakisan yanda mata suke yi va bare ita da Allah ya

ɗ

aga ya bata mijin marainiya, kina ganin zamu

ɗ

auki Saratu sinkin fakitin mu kaita gidan miji ne? Haka bazai yuwu ba ayko rubutu da sauran abubuwa

ma kar

ɓ

o mata " haka ta dinga yiwa Mahaifiyata dabara da da

ɗ

in baki har ta yarda daga ƙarshe dai har suka tsaida ranar zuwa gurin malamin da Hajiya Tani ta ce._

_Ranar kuwa da zasu tun farar safiya Tani ta rakowa magaifiyarmu, wanka ta sani nayi

muka shirya gaba

ɗ

aya muka fice, wani

ɗ

an ƙauye muka tafi anan cikin Zariya daga titi mashina muka hau aka kaimu cikin wani ƙauyen a bakin wata tsamiya aka sauke mu, da ƙafa muka fara takawa sai da muka

ɗ

anyi tafiya mai nisa sannan muka ƙarasa bakin wata ƴ

ar bukka, muna shiga tarkacen kaya ne na bokaye kala daban-daban zama mukayi nida mahaifiyarmu a

ɗ

arare saboda rashin sabo, Tani ce ta gabatar damu mahaifiyata ta bu

ɗ

e baki zata yi magana ya dakatar da ita, wata ƙwarya ya

ɗ

auko ya turota gabanmu muna leƙaw

a fuskar Mahaifinku na gani, kafib muyi magana ya cigaba da cewa, " A kan wannan kuka zo gurin nan ninasani tun kafin ku ƙaraso, ke ƴan mata ya sunanki? " ya ƙarasa magana ya kallona, jikina har rawa yake na gaya masa, ina gama gaya masa yace, " Ga wannan

turaren ki shafa shi aranar da zaizo zance, wannan kwallin kuma ki sanya a idanunki ki tabbatar da kun ha

ɗ

a ido dashi, ku tashi ku fita da gefen hagu kuna masu runtse idanku, buƙata ta riga ta biya, Ki ajiye mun ku

ɗ

in da kika zo dashi a bakin bishiyar kuk

ar cen " kamar yanda ya fa

ɗ

a haka mukayi muka fice daga gurin, gurin da ya gaya mana cen mukaje muka ajiye ku

ɗ

in muka

ɗ

au hanyar komawa gida, abinda bamu sani ba ashe kafin Tani ta rakamu gurinsa tuni ta rigamu zuwa akan boka yayi aiki tsakaninmu nida maha

ifinku, acire soyayyata azuciyarsa asa soyayyar ƴarta Hannatu azuciyarsa, bayan kwana biyu kawai sai gani nayi mahaifinku duk ya canja mun ada sai ya kirani a waya musha hira amma sai takai takawo baya kirana idan na kirashi sai yace inkashe zai kira kuma

baya kira daga baya, kai intaƙaice muku daga baya har sai da takai ya daina kira kona kira ma baya

ɗ

auka, nan da nan abib duniya ya dameni nida mahaifiyata gashi a lokacin bikinmu saura sati hu

ɗ

u, Mahaifiyarmu Tani ta samu ta gayawa domin ta tayata jajanta

wa, agabanmu sai ta nuna abin sam bai mata da

ɗ

i ba ashe abaya tuni harta ha

ɗ

a hannatu da mahaifinku, sai wata rana da asirinta ya tonu munje gidan da yamma lokacin har munyi shirin tahowa ta rakomu ƙofar gida sai ga Hannatu ta fiti daga motar Mahaifinmu ha

nnunta

ɗ

auke da manyan ledoji, muna ha

ɗ

a ido dashi ko afuska bai nuna yasanmu nida mahaifiya, ranar kuwa baran-baran muka rabu dasu dan sai sa mutane suka rabamu nan fa zance ya dara yawo a unguwa Hannatu tamun ƙwacen saurayi._

_Muna komawa gida

mahaifiyarmu ta rafka tagumi ta rasa me yake mata da

ɗ

i, zuwa wani lokacin sai gani nai tayi wani malalacin murmushi sannan ta ce, " Lallai Tani dani kike zance indai makirci kike taƙama dashi kin tara kinsamu wallahi tallahi na rantse Abdurrahman bazai aur

i Hannatu ba koda kuwa zanyi yawo tsirara idan kuwa bai auru Saratu ba gwara kowa ya rasa " kallona tayi da nake ta shar

ɓ

ar hawaye ta ce, " Share hawayenki kuka ya ƙare tunda na riga da na gano bakin zaren " cikin jinda

ɗ

in kalaman mahaifiyata na goge fuska

ta._

*ANSHA KURA-KURAI

🤦🏻

‍♀

️

🤦🏻

‍♀

️

ABUBUWA SUNYI YAWA BAN TACE SHI BA, MEYE HARSASHENKU AKAN SARATU DA MAHAIFIYARTA???*

_Ummou Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz



67&68

_*GABA ƊAYA WANNAN SHAFIN NAKU NE MASU KARANTA LITTAFIN ASEELA, I

NDAI KINSAN KINA KARANTA BOOK ƊIN NAN KI ƘADDARA AZUCIYARKI WANNAN SHAFIN NAKI NE

😊😊

*_

_AMMA FA SAI DAI KU KARANTA DA HAƘURI BAN TACE SHI BA_

🙊

_Washegari tun sassafe Mahaifiyata ta shirya ta sa nima na shirya, karyawa kawai mukayi muka

ɗ

a

uki hanyar wannan ƙungurmin dajin da muka je muda Hajiya Tani, lokacin da muka isa gurin bokan rana tuni ta fara bu

ɗ

ewa muna isa bakin bukkarsa muka hangeshi acen gaban wata jingegiyar biahiyar kuka ya runtse idanunsa yana wasu irin surutai, anan muka jira

shi har ya ƙarasa abinda zai sannan ya ƙaraso wajenmu, kallanmu yake

ɗ

aya bayan

ɗ

aya sannan ya bushe da dariya yana fa

ɗ

in, " Lallai yau kun zamto masu sa'a domin yau na gana da Garke duk kuwa wanda yazo a irin wannan ranar dole ma mu biya masa buƙatarsa, s

aboda wannan wata irin mafificiyar rana ce agaremu da muke cikin tsananin farin ciki " Murmushin jinda

ɗ

i mahaifiyata tayi, gaba ya wuce muna biye dashi a baya cen mazauninsa yaje ya zauna, motsa baki Mahaifiyata ta farayi tana shirin magana dan haka ya dak

atar da ita da hannunsa sannan ya

ɗ

ago da idanunsa ya ce, " Bama buƙatar ƙarin bayani, kinzo ne akan cin amanar da Aminiyarki tayi miki tsakanin ƴarki da tata ƴar " cikin azar

ɓ

a

ɓ

i Mahaifiyata ta fara magana, " Boka dama zuwan da nayi gurunka kenan, abinda

nake so da kai araba tsakanin Hannatu da Abdurrahman akuma ninninka soyayyarta a zuciyarsa ko nawa ne ka fa

ɗ

a zan bayar " Kafeta yayi da Idanu sannan ya ce, " Me kike ci na baka na zuba? Aikinki ko sisin kwabo bazan kar

ɓ

a ba kuma zan baki laƙakanin da har

abada babu wani boka da zai iya karya shi, Abdurrahman ko a hanya yaga Hannatu idan bishiyar cen zata kulaki zai kulaka " Cikin jinda

ɗ

i Mahaifiyata ta fara rattabo masa godiya kamar wacce ya yiwa kyautar hajji, wata kwalba ya

ɗ

auko mai

ɗ

auke da wani irin j

an ruwa aciki kamar jini, juyata ya fara yi sannan ya miƙo mana ya ce, "Wannan kwalbar da kike gani kije ki binneta a inda kikasan Hannatu da Abdurrahman zasu iya tsallakawa, ga wannan turaren ki shafa shi ki bi hanyar da kika san zaki ha

ɗ

u da shi na tabba

ta ko uwarsa bata isa ta hana ya aureki ba, wa

ɗ

ancen kayan aikin da na ta

ɓ

a baki su a baya ki ha

ɗ

a su ki ƙona, alokacin ta bamu maƙudan ku

ɗ

i masu yawan gaske, ta zubarwa su Garke jinin bunsurai dana baƙaƙen zakaru da baƙar Ja

ɓ

a shiyasa lokaci guda kika ga

ya juya miki baya, wancen karan aiki tayiwa Garke yanxu kuwa Garken da kanta ce tace amiki aiki tunda kinzo a lokacin da muke ganawa, lallai ke mai sa'a ce domin ba kowa ke riskata acikin wannan yanayin ba, sama da shekara Ashirin ina gurin nan kece ta hu

ɗ

u acikin wa

ɗ

anda suka ta

ɓ

a riskata ina ganawa da Garke, ku tashi ku tafi indai kun aiwatar da abinda muka baku buƙatarku ta biya kamar kin aureshi kin gama,, kuma muddin kika shiga gidansa sai dai mutuwa ta raba, a kwai wani ƙulallen abu da zai iya faruwa

anan gaba tsakaninki da shi amma har yanxu mudubina ya gagara haska mun duk abinda zai faru " muna gama saurarensa muka xube muna masa godiya sannan muka baro gurunsa, ko ajikinmu babu wanda ya lura da maganarsa ta ƙarshe mudai burinmu muje mu aiwatar da a

binda ya bamu domin biyan buƙatar kanmu._

_Bayan mun koma muka fara neman hanyar da zamu aiwatar da wannan aikin da boka ya bamu ba tare da wani ya ganmu ba, dabara ce ta fa

ɗ

owa mahaifiyata tace zata je da duku-dukun asuba ƙofar gidansu inyaso sai

ta binne yanda aairinmu bazai tonu ba, hakan kuwa akayi kafin kwana biyu tuni muka aiwatar ta komai yanda ya kamata, tun daga ranar kullin sai na zama kamar wata ƴar yawo musamman idan yamma tayi ina dakon ha

ɗ

uwata da mahaifinku koda zaizo hira gurun Hanna

tu, sai da shafe sati guda ban ha

ɗ

u da shi ba domin kusan duk zuwan da zanyi hanyar ƙofar gidansu ko insamu ya ajiyeta a mota ya wuce ba tare da ya fito ba ko kuma na hangi kurar motarsa ta wuce har Allah ya ci dani wata rana suna tsaye suna hira, jikina h

ar

ɓ

ari yake saboda yanda nayi arba dashi, kafin na ƙarasa gurinsu sai da na saita nutsuwata cikin muryar kissa nayi ƙasa da murya nayi musu sallama, jin ƙamshin turarena ne yaja hankalinsa har ya

ɗ

ago dan ganin maiyin sallamar,

ɗ

ago idanunsa yayi dai-dai

ha

ɗ

a idanunmu guri guda kafeni yayi da idanunsa kamar mai san tuna wai abu,

ɗ

an jim yayi yana nazari ganin haka ne yasa Hannatu cikin tsiwa ta fara magana, " Ke dallah sakarya meye haka mutane na zaune suna hira zaki zo ki wani tsomo musu baki mai ya kawo

ki gurin? " a zabure ya

ɗ

aga kai yana kallonta tana shirin cigaba da magana ya buga mata tsawa yana fa

ɗ

in, " Ke bakida hankali ne me kike yi a gabana Matar da nake shirin aure kike gayawa haka, ki shiga taitayinki inba haka ranki zaiyi mummunan

ɓ

aci " A d

uniya tunda nake banta

ɓ

a jin farinciki irin na ranar ba, nan da nan naji kaina yayi wani irin girma take na fara watsa mata harara ina wani fisge kai gefe, Kallona yayi yana duba agogonsa ya ce, " Dear muje na sauke ki a gida ni bansan ma mai ya kawo ni gu

rin wannan yarinyar " Hannatu tunda ta saki baki cikin mamaki take binmu da kallo saboda gaba

ɗ

aya kanta ya

ɗ

aure da mamaki tana shirin magana tuni ya bu

ɗ

emun gidan gaba na shige, shima ya zagaya ya shiga da ƙarfin gaske ya bawa motar wuta muka bar ƙofar G

idansu Hannatu yayin da ta fa

ɗ

a gidansu tana rushewa mahaifiyarta da matsanancin kuka._

_Tun daga wannan ranar sai muka

ɗ

inke da mahaifinku kamar yanda muke da farko kai sai ince muku har yafi da bani kulawa, Ita kuwa mahaifiyar Hannatu haka tazo

gidanmu ta dinga ruwan rashin mutumci da fa

ɗ

ar baƙaƙen maganganu har tana cin alwashin sai ta raba tsakanina da mahaifinku koda kuwa zata rasa ranta, daga ni har mahaifiyata ba wanda ya tanka mata tun daga wannan lokacin mahaifiyata duk wani gurin malami k

o boka zata je ta miƙa abinda Allah ya hore mata domin ayimun taimako wani muje da ita wani kuma taje ita ka

ɗ

ai, ana cikin haka har Allah yasa akayi aurena da mahaifinku muka tare cikin kwanciyar hankali, Tani tunda taji anyi bikinmu ta kuma haukacewa da b

in bokaye haka ita mahaifiyata ba'a barta a baya ba haka take turo mun da maganunguna kala-kala, da yake da farko a nan Zariya muka fara zama hakan yasa bata shan wuyar kawo mun duk wasu magungan mallaka inbata zo ba zata turo ƙannena su kawo, kwatsan sai

muka koma Kano wannan dawowa da mukayi yasa Mahaifiyata ta nuna min ayanzu fa nima ya kamata na fara nemarwa kaina mafita na koyi kare kaina basai dole ita ta kawo mun ba, da farko zaune nake ni ka

ɗ

ai a gidan amma daga baya sai ya dawo da mahaifiyarsa INN

A LARAI muke zaune da ita, macece mai haƙuri da sanyi hakan ne yasa ma bandamu da ita ba nidai burina mijina ya zama nawa ni ka

ɗ

ai kuma sai abinda nace, aikuwa na nema kuma na samu dan mahaifinku ko shi ne

ɗ

an gidanmu sai haka saboda hidimar da yakewa maha

ifiyata, ƙannena na baya duk shi yayi musu kayan

ɗ

aki idan aka tashi aurensu, Mahaifiyarsa bata ta

ɓ

a cemun uffan ba sai dai ta bimu da ido._

_Haka muka cigaba da rayuwa acikin kano tuni nayi ƙawaye tun ina baƙuwa har na zama ƴar gari bin malamai da

bokaye sai abinda ya ƙaru dan a wannan lokacin tuni na daina jiran Mahaifiyata ni nake yiwa kaina komai, har Allah ya sa muka tara zuri'a da shi, duk wanda nasan zai kawo mun matsala acikin danginsa sai nasa malamai su rufemun bakinsa hakan ne ya bani da

ma nake zaune cikin kwanciyar hankali agidan mijina, tafiya haka tayita tafiya har girma ya kamani tuni mahaifiyata Allah yayi mata rasuwa._

_Wata rana muna zaune Mahaifinku yake bani labarin gurin wani boka da aka rakasu shida sauran abokansa, da f

arko watsar da zancen ya fara yi amma cikin kissa da kisisina naja hankalinsa harsai da na rinjayeshi wata rana muka shirya muka je gurin Mai Ifritu da shi, dama nayi masa dabara ne saboda ya nuna mun gurun daga baya ni kuma na koma, hakan kuwa akayi tuni

Muka

ɗ

inke da Mai Ifritu yake mun aiki akan mahaifinku, akwana a tashi ina zuwa gurun Mai Ifritu har ya fara sha'awar ke

ɓ

ancewa dani tun ina waske masa har naje da tawa buƙatar akan inasan ya kashemun mahaifinku inmallaki dukiyarsa nida ku baki

ɗ

aya, awan

nan lokacin ne ya ce lallai sai yayi mu'amala dani ba yanda na iya haka na amince da buƙatarsa, da yake mahaifinku nada ibada shiyasa aiki akansa yake bani wahala kuma koda nayi baya jimawa yake lalacewa, hakan ne yasa Mai Ifritu bai samu damar kashe shi b

a awannan lokacin._

_Abinda bansani ba ashe wannan tarrayar da mukayi da Mai Ifritu na samu ciki bamsani ba, rashin kashemun mahaifinku da baiyi ba yasa naji haushinsa na amince da buƙatar Alhaji Habibu akan kashe Mai ifritu wanda mukaje muka jeka ƙoƙ

on kan mahaifinsa acikin rijiyar tsafinsa, kafin fita ta daga cikin kogon dutsen ashe kurwarsa tuni ta shafi cikin da ke jikina bansani ba, sai bayan wani lokaci nake yawan mafarki dashi yana mun bushara

ɗ

ansa a cikin cikina wanda shine zai taimaka masa wa

jen ƊAUKAN FANSA, ko ka

ɗ

an ban yarda ba duk a tunanina shirmen mafarki ne sai a sannu-sannu na fara lura da canjin jikina har dai ciki ya bayyana ajikina, murna gurin Mahaifinku abin baya musaltuwa a haka har Allah ya saukeni lafiya na haifo yaro santalele

n namiji, tun lokacin da nazo haifarsa na dinga ganin wasu irin hallitu na giftani, alokacin da ya fa

ɗ

o bansan inda kaina yake ba sai farkawa nayi na ganni kwance agadon asibiti, ina farkawa na ƙarewa yaron kallo duk wanda yasan Mai Ifritu yana ganin fuska

rsa zai shaida

ɗ

ansa ne, hakan ne yasa gabana ya shiga dukan uku-uku ina tsoron tonuwar asirina, kwanan jaririn uku muka wayi gari baya numfashi babu ciwo babu komai, hakan ba ƙaramin da

ɗ

i yamun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login