Showing 48001 words to 51000 words out of 104412 words

Chapter 17 - ASEELA COMPLETE

duba da irin dukiyar da ke cikin gidan Alhaji Kabeer, fitowa sukayi a sanyaye suka janyo ƙofar suka datse bakin motar da Hajiya Kaleesat ke ciki suka ƙaraso suka shaida mata duk abinda suka gani, cikin rashin j

inda

ɗ

i ta amsa musu daga nan ta umarci Driver da su wuce da su ita da su Inna Furaira cen gidan Hajiya yaya.

Bayan sun ƙarasa cen gidan yanayinsu ne ya tabbatarwa da Hajiya Yaya babu lafiya, sai da sukayi wanka sannan Hajiya Kaleesat ta sanarwa da

iyayenta duk abinda yake faruwa, gaba

ɗ

aya jimanta musu sukayi cen wani

ɓ

angare aka gyarawa Khaleesat su kuma su Inna Furaira aka ce ku koma

ɓ

angaren su Salmai mai aiki, haka suka cigaba da zamansu acikin gidan iyayen Kaleesat babu wata damuwa.



Alhaji Kabeer abin duniya gaba

ɗ

aya yabi addabi rayuwarsa tunaninsa

ɗ

aya ina Jauren nene ya kai ƴarsa Aseela, haka ya zama kamar ta

ɓ

i-ta

ɓ

i banda surutai ba abinda yake musu yawancin maganarsa bata wuce Aseela da matarsa Kaleesat, washe gari aka sanya shi

a mota kai tsaye asibiti aka kaishi domin duba ƙwaƙwalwarsa, masana

ɓ

angaren lafiya sunyi duk iya bakin ƙoƙarinsu wajen ganin ko akwai wani abu da yake damun Alhaji Kabeer amma sam babu wani abu da suka gani, haka aka ƙara maida Alhaji Kabeer cen gidan aj

iya da gyaran hali kafin lokacin da za'a sake komawa shari'ar.

A ranar da aka kaishi Asibiti da daddare yana kwance kamar almara sai ganin inuwar mutane yayi wajen su hu

ɗ

u sun tumkaro gurin da yake, azabure ya tashi zaune yana

ɗ

an matsawa baya kaf

in yayi wani yunƙuri tuni suka cimmasa, zagaye shi suka farayi suna wa

ɗ

ansu irin surutai da yarirrika iri daban-daban, sai da suka yi yare yafi kala goma sannan suka fara hausa anan ne Alhaji Kabeer ya fara fahimtar abinda suke fa

ɗ

a.

" _Bazamu

bari a kashe ka ba domin

ɗ

aukar fansa da hannunmu zamuyi kamar yanda mukayiwa Amininka da fuskarka, Bazamu wanzar da fansa akanku cikin ƙanƙanin lokaci ba harsai mun wahaltar da ruhinka tamkar yanda kuka aikata agaremu, zamu dawo muku da Aseela gurin Maha

ifiyarta saboda wani dalili mai ƙarfi, gidan da aka kaimana abokiyar ruhinmu yafi karfinta tana iya rasa sauran sinadarin ruhinta, kasan mai yasa zamu dawo muku da Aseela?? Saboda mu

ɗ

auke hankulan mutane game da rikitattun al'amura bama buƙatar fahimtar k

owa domin duk wanda ya fahimci halin da ake ciki zai taimaka muku ta fuskar rokon Allah, har yanxu Matarka ta kasa fahimtar abubuwan da muke nusar da ita, aduk lokacin da muka bijiro mata da wani abun al'amara sai mu sa mata shakku da wasu-wasi acikin zuci

yarta, Zamu

ɗ

aga muku ƙafa na wani lokaci mu baku baya amma kafin mu tafi dole zamu aiwatar da wani kyakykyawan al'amari amma watakila bazai muku da

ɗ

i ba, shawara

ɗ

aya zamu baka ka sanarwa duniya abunda kuka aikata kuma ku tono duk wanni sirri da kuka binn

e na ƙarƙashin ƙasa inba haka ba dawowarmu baza muku da

ɗ

i ba, duk wanda yake da sa hannu aciki ha

ɗ

uwarmu bazatayi kyawu ba, Ka tuna mun

ɗ

auki Aseela tayi rayuwa acikinmu haka nan akwai sirrin da mu ka

ɗ

ai muka barwa kanmu tsakaninmu da ita, AMMA TABBAS RUHI

SAI YA CIKA BURINSA KAMAR YANDA YA FARA ƊAUKAN FANSA_ " sannu a hankali suka fara

ɓ

acewa daga gabansa sai wata matashiyar budurwa da a kowanne lokaci hawayen jini take, harta juya zata tafi ta juyo ta kalleshi ta ce, " NI MUNEERA NAYI MAKA ALƘAWARIN DUK D

AREN DAƊEWA SAI RUHINA YA ƊAUKI FANSAR ZALINCIN DA A KA WANZAR AGARENI " wani matsanancin kukan ta fashe da shi sannan ta nutsa ta ƙarƙashin ƙasa ta

ɓ

ace.

Alhaji Kabeer da yake zaune kamar mara jini ajika gaba

ɗ

aya jikinsa yayi sanyi tsoro firgic

i tare da tashin hankali ne suka mamaye zuciyarsa, nadama tare da dana sani yakeyi acikin zuciyarsa atake yaji tsanar kansa ta mamaye zuciyarsa, lokaci guda yaji gaba

ɗ

aya tsanar duniya da ƙyale-kyalenta ya mamaye zuciyarsa, kamar wani ƙaramin yaro dafe ka

nsa yayi ya rushe da wani irin matsanancin kuka mai cin zuciya.

*A ƘASAR INDIA*

Tunda Alhaji Habibu yaji labarin abinda faru da Alhaji Abdurrahman gaba

ɗ

aya ya shiga firgici da tashin hankali, bai kuma shiga damuwa ba sai lokacin da

labari ya ishe masa akan cewar Alhaji Kabeer ne yayi kisan kan, gaba

ɗ

aya rasa nutsuwarsa yayi har sai da matarsa ta fara fahimtar halin da yake ciki amma idan ta tuna rashin da yayi na Abokinsa da kuma halin da Abokinsa ya shiga sai ta kauda tunani komai

aranta.

Wata rana kimanin karfe uku na dare Alhaji Habibu na falo a zaune da Laptop yana aiki gefensa kofi ne da coffee aciki yana sha, daga cen bakin ƙofar shigowa ya ji anturo ƙofa alamar shigowa mamaki ne ya kamashi ya

ɗ

an dakata da abinda yak

e hankalinsa na bakin ƙofar, ji yayi antura ƙofar anmaida alamar rufewa sai dai baiji motsin kowa ba, atunaninsa Saifullah mai gadi ne hakan ne yasa ya kwala masa kira amma sai jin shiru yayi, takun tafiya ya faraji kwas kwas kwas yana kuma kallan gurun sa

i ganin ƙafafun ƙwarangwal yayi daga kan gwiwa zuwa ƙafa amma babu gangar jikin, zaro idanu yayi cikin tashin hankali azabure ya miƙe tsaye.

Baiyi aune ba ta bayansa sai jiyayi ance, " KIBAR GULLI BARSAI " ( INA ZAKA TAFI NE ) cikin tsananin tashi

n hankali ya juya azabure, yana juyawa yaci karo da fuskar DR.ARYAN da tsananin mamaki a fuskarsa ya fara nuna sa da

ɗ

an yatsa yace, " DR. ARYAN kaine a cikin daren nan " lanƙwasar da kansa Dr. Aryan yayi yana masa wani irin kallo sannan ya hanka

ɗ

a Alhaji

Habibu kan kujera kansan ya hau jijjagawa yana karanta wa

ɗ

ansu irin kalmomi take ya riki

ɗ

a zuwa wani

ɗ

an gajeran mutum mai mummunar siffa.

Alhaji Habibu kusan suman zaune yayi saboda tozali da yayi da fuskar da ya santa tsawon shekaru da mutuwa, c

ikin tashin hankali ya ce, " MAI IFRITU DA TSILGE dama baka mutu ba? " Gajaren mutumin nan riƙi

ɗ

a ya kumayi sai gashi ya komai ƙwaramgwal wani irin ruwa mai yauƙi na zuba daga ga

ɓɓ

an jikinsa ga wasu irin gashi na tsirowa ta jikinsa, wata irin dariya ya ƙya

ƙ

yace da ita sannan ya murtuke fuska ya kalli Alhaji Habibu yace.

" _MAI IFRITU DA TSILGE YA MUTU AMMA RUHINSA NA YAWO DOMIN ƊAUKAN FANSA " yana rufe baki ya kalli ƙofar

ɗ

akin su Kausar yace, " GARGIS MANDUKIZA LALBISAKU MIDADU TARTIG BAMDU " (

TSILGE FITO YAU AIKINKI YA ƘARE DAN HAKA A YAU ZAKIYI BANKWANA DASU_ ) yana gama fa

ɗ

a sai ga Kausar ta taso ta turo ƙofar

ɗ

akin ta fito, zuwa tai ta tsugunna agaban Mai Ifritu tana duƙar da kai ƙasa.

Cikin tashin hankali Alhaji Habibu ya ce, " Dan A

llah karka cutar da ita wallahi duk cikin yarana nafi ji da ita har cikin zuciyata " Rinannun idanunta da sukayi ja ta

ɗ

ago ta kalli Alhaji Habibu da kausarshiyar murya ta ce, " ni ba ƴarka ba ce ƴarka tana

ɗ

aki hasalima ni maƙiyyarka ce " Mai Ifritu jinji

na kai yayi sannan ya nuna mata hanyar fita waje, ba musu ta tashi ta fice daga cikin gidan, tana fita gwarangwal

ɗ

in Mai Ifritu yayi girgiza zuwa hallitarsa ta farko sannan ya nuna Alhaji Habibu ya ce.

" _Umarni ne zan baka yanxu ruwanka ne ka



ɗ

auka ko ka karka

ɗ

auka, tun daga yanxu ka fara shiri zuwa ƙasa Nigeria domin kaine zaka wanke Abokinka daga zargin da ake masa, idan kayi biris da umarninmu zaka ganewa idanunka domin duk kwana

ɗ

aya da zaka ƙara a ƙasar nan dai-dai yake da rasa wani naka

daga cikin danginka ne da iyalanka zamu fara har sai mun ƙarar da danginka muddin baka bi umarninmu ba, ruwanka ne ka zaune a ayi suturar ƴarka Kausar ruwanka ne ka tafi tun kafin suturarta, idan ka ga dama ka gayawa mutane sirrin da kuka binne dabara ta

ragewa mai shiga rijiya " yana gama fa

ɗ

a ya tafa hannunsa yana buga ƙasa a take yabi ta cikin ƙarshin ƙasa ya

ɓ

ace.

_BARKANMU DA JUMA'A KAR AMANTA DA KARANTA SURATUL KHAHFI_

😍

_Ummou Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLA

SS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz



53&54

Alhaji

Habibu zaune yayi kamar wanda aka zarewa laka ajikinsa, yana yunƙurin tashi yaji Hajiya Aisha matarsa ta turo ƙofa ta fito da alama tashinta kenan daga baccin, a firgice ya waiga saboda atunaninsa Mai ifrutu da tsalge ne ya sake dawowa, ganin yanayin da sa

sameshi a ciki ya sa ta jefo masa tambaya, " Daddyn Kausar lafiya duk naga yanakinka ya sauya? Tun fa ina daga

ɗ

aki nake jiyo maganganunka sama-sama " duburburcewa yayi ya fara kame-kame dan kar ta fuskanci wani abu ya faru dashi na tsoratarwa ya ce, " Am

m dama wani issue ne muka tattauna ta waya nida wani abokina sai kuma waya da na samu daga Nigeria kiran gaggawa ne dan a gobe-goben nan ma zan wuce cen, amma muje-muje nima dama na gama muje na fara ha

ɗ

a kayana "

Kallanshi tayi cikin damuwa ta c

e, " Haba Daddyn Kausar wane irin aiki ne za'a buƙace ka gobe-gobe tafiya Nigeria kuma... " da sauri ya katse ta yana fa

ɗ

in, " Kamar bakinsan ya yanayin aikinmu yake ba har sai kin zauna kina tuhuma ta mai yasa kike haka ne? " ganin irin fa

ɗ

an daya rufeta

dashi ne yasa taja bakinta tayi gum, gaba ya wuce tana biye dashi a baya har suka ƙarasa cikin bedroom

ɗ

insu, sai dai acen ƙasan zuciyarsa ji yake babu da

ɗ

i musamman idan ya tuno irin ta

ɓ

argazar da ya aikata batare da sanin iyalansa da ahalinsa ba.



Hajiya Aisha suna shiga ta fara ha

ɗ

a masa kayansa acikin trollybag

ɗ

insa, tana ha

ɗ

awa yana binta da kallo cikin tausayawa, ƙofa ya tura ya fita kai tsaye

ɗ

akinsu kausar ya tura ya shiga zuciyar na azalzalarsa sai dukan uku-uku take yi fargabarsa

ɗ

aya abin

da idanunsa zasu gane masa, cen kan gadonta ya hangota tana kwance ahankali ya ƙarasa gurunta yana shafa fuskarta, tsai yayi da tunaninsa yana ƙare mata kallo gabansa ne ya yanke ya fa

ɗ

i ganin babu numfashi a jikinta juyo da ita yayi dan ganin ya tabbatar

da abinda yake zargi aykuwa sai gani yayi jikinta ya biyoshi yaraf ga wani baƙin jini da ya fito ta gefen bakinta, hancinta da ma kunnenta ahankali ya maida ta yanda take yaja abun rufarta ya rufe kamar yanda ya sameta da farko, da sauri ya fice daga

ɗ

akin

saboda wani matsanancin kuka da yaji ya taso masa, da sauri ya wuce part

ɗ

in baƙi yana shiga falon ya durƙushe a ƙasa yana gursheƙen kuka kamar wani mace, sai da yayi mai isarsa ya wuce toilet ya wanke fuskarsa ya fito, yana fitowa falo Mai Ifritu ya gani

zaune ya har

ɗ

e ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya suna ha

ɗ

a ido ya kece masa da wata mahaukaciyar dariya, sai da yayi mai isarsa sannan ya murtuke fuska ya ce, " Inafatan ka girbi abinda ka shuka da hannunka ko? Mantuwa nayi shiyasa na dawo na baka saƙo domin daga yau b

azaka ƙara ganina ba bazamu kuma ha

ɗ

uwa da kai ba, ko mai yanayin kamata bazaka ƙara gani ba, ungo wannan " ya ƙarasa fa

ɗ

a yana miƙawa Alhaji Habibu wata ƙwayar ido, atsorace yaja baya saboda ganin ƙwayar idon mutum na yawo a tafin hannun Mai Ifritu, wata

uwar tsawa ya bugawa Alhaji Habibu a take ya ƙarasa yasa hannu ya kar

ɓ

a jiki na karkarwa, Mai Ifritu wata dariyar ya bushe da ita sannan ya ce, " wannan ka riƙe shi da muhimmanci domin shi ne hujja gu

ɗ

a da zata wanke Abokinka acikin kotu, wannan da kake ga

ni kai ka

ɗ

ai zaka dinga ganinsa a matsayin ƙwayar ido amma duk wanda zai kalleshi sai ganshi ne a matsayin memory card, kar

ɓ

ar wannan ƙwayar idon da kayi tamkar ka kar

ɓ

i rukunin wanxuwar ruhinka tare da mu, inasan ka sanarwa da Kotu cewar kaine kayi kisan

kan tare da sa hannun matar marigayyin haka kawai nake san jin daga gareka, daga nan aikinka ya ƙare ka barmana sauran " a firgice Alhaji Habibu ya

ɗ

ago ya kalli Mai Ifritu ya ce, " Idan na fa

ɗ

i haka kasheni zasuyi kisan zai iya dawowa kaina dan Allah kamu

n rai Mai Ifrutu karka kashe ni " wata uwar dariya ya bushe a ita sannan ya tsuke fuska ya ce, " ko a lokacin da ruhina yana raye a doron ƙasa banasan naji ambatar wa

ɗ

annan kalmomin daga bakin duk wani makusanci na, laifinka zai ƙara yawa hukuncin ka ya ƙa

ru, mutuwa dole ka mutu dole na ka mutu hahahahaha " ya ƙarasa fa

ɗ

a yana ƙyaƙyacewa da dariya lokaci guda ya

ɓ

ace daga gurin.

Alhaji Habibu rasa abinda yake masa da

ɗ

i yayi waige-waige ya ƙarayi ko zai ga Mai Tsilge ya bayyana amma shiru babu alama

rsa, jiki ba ƙwari ya wuce ya nufi cem sashensu a

ɓ

oye ya bu

ɗ

e akwatinsa cen ƙasan kaya ya saka, cen gefen gado ya rafka uban tagumi hawaye bibbiyu na bin gefen fuskarsa, alokacin tuni Hajiya Aisha har ta koma kan gado tayi kwanciyarta.

Ya jima c

ikin wannan yanayin sannan ya tashi ya fa

ɗ

a toilet ya

ɗ

auro alwala yayi sallah yana kaiwa Allah kukansa, bayan ya idar gefe ya koma yana tunanin rayuwarsa ta baya, nadama tare da dana sani ne lullu

ɓ

e acikin zuciyarsa, yanda yaga rana haka ya ƙarasa ganin d

aren shi cikin tashin hankali, lokaci-lokaci yake kallon matarsa yana tausayinta musamman idan ya tuna zasu wayi gari da mutuwar Kausar, yana gabatar da sallah Asuba ya fice da jakarsa kasancewar yana da wani abokinsa da yake aiki a airport yasa ko ka

ɗ

an b

ai samu wata matsala ba, duk yanda mai

ɗ

akinsa taso yi masa rakiya fir yaƙi amincewa sai da ya lall

ɓ

ata ya nuna mata baifi yayi kwana uku zuwa biyar ba, yana fita daga gidan ya ciro wayarsa ya kashe ta dan gudun kiran ya shigo masa, saboda yasan muddin ta

wayi gari da ganin gawar Kausar zata kirashi ta sanar dashi kuma ayanda tasan yake ƙaunarta kowanne aiki ne zai iya barinshi kuma ko gurun aiki ma zasu iya bashi hutu, su kansu gurin aiki sai da yaje airport ya kira yake sanar dasu wani uzuri ya sameshi a

gida Nigeria zaiyi tafiya na kwana biyu.

Alhaji Habibu bashi ya taso daga ƙasar India ba sai kimanin ƙarfe bakwai da rabi na safiya, da ka fuskanci shi zaka fahimci yana cikin damuwa da tashin hankali, bayan saukarsu kai tsaye wani hotal ya kama

dake Shara

ɗ

a sai da yayi wanka sannan ya kunna wayarsa, saƙwanni ya gani sun kusa goma kusan fin rabi duk na matarsa ne, jikinsa ne yayi sanyi wani irin ƙunci da

ɓ

acin rai ne ya mamaye zuciyarsa, lambarta ya danna ya kira aykuwa bugu

ɗ

aya yaji aka

ɗ

auka m

urya a sanyaye ya fara magana, daga cen

ɓ

angaren yaji matarsa ta rushe da wani matsanancin kuka, runtse idanunsa yayi saboda yanda yake jin sautin shashsheƙar kukanta har cikin zuciyarta, sai da tayi mai isarta sannan ta fara magana, " Daddyn Kausar babu K

ausar, Kausar

ɗ

ina ta mutu ta mutu Daddyn Kausar tun safe nake kiranka wayarka akashe.... " katse ta yayi cikin firgici tamkar bai san abinda yake faruwa ba, sanar da shi tayi tun farkon shigarta

ɗ

akinsu da halin da ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login