Showing 69001 words to 72000 words out of 104412 words

Chapter 24 - ASEELA COMPLETE

numberta ya fara mamaki saboda yasan inba da wani ƙwaƙwƙwara dalili ba bazata ƙirashi ba, yana

ɗ

auka bata jira cewarsa ba ta fara magana, " Alhaji wallahi Hajiya c

e ba lafiya tana cikin wani hal..." tun kafin ta ƙarasa ya katseta yana fa

ɗ

in, " Maza ku kamata sai kuyiwa Driver magana sauri ya kaiku Mumtaz Hospital nima ina hanya zan same ku a cen "Yana gama fa

ɗ

a ya katse wayar.

Rakiya da Binta ne suka kama

Hajiya Kaleesat suke ƙoƙarin

ɗ

aga ta, ko ka

ɗ

an babu wanda ya lura da Aseela dake cen gefe saboda halin da suka tsinci Hajiya Kaleesat a ciki, Daga cen gefe suka fara jiyo wani irin gurnani da yake tashi, da sauri Inna Furaira ta ƙarasa gurin tana fa

ɗ

in, "

Aseela kema kina kwance ne? Wai me yake faruwa ne? " Inna Furaira ta ƙarasa tambayar tana ƙoƙarin

ɗ

aga Aseela dake durƙushe.

Tana

ɗ

agota taga kanta ya fashe idanunta duk sun juye sun koma fari fat, ga wani irin baƙin jini na fita daga bakinta g

aban Inna Furaira ne ya yanke ya fa

ɗ

i a tsorace tace.

"Subhanallah mai yake faruwa ne? Binta zo ki riƙeta bari nazo na kama Hajiya mu fita da ita " Binta sarkin tsoro tana ganin yanda Aseela tayi tsoro ya kamata ta ce, " Wallahi Inna Tsoro nake ji

amma bari nayiwa Driver magana " bata jira jin ta bakin Inna Furaira ba ta fice aguje, tana zuwa ta sanar da securities

ɗ

in halin da ake ciki, da gudu duk suka shigo su Inna Furaira ne suka kama Hajiya Kaleesat suka wuce mota da ita tuni suka

ɗ

auki Aseela

itama aka sata a mota, da gudun gaske Driver ya bawa motar wuta suka wuce Hospital.

Zuwan su Asibiti babu wuya sai ga Alhaji Kabeer ganin Halin da Kaleesat ke ciki ba ƙaramin

ɗ

aga masa hankali yayi ba, cikin gaggawa Likitoci da Nurses suka shiga na

su aikin suna bakin ƙoƙarinsu dan ganin sun shawo kan Matsalar, Inna Furaira dake zaune a gefen Aseela lokaci-lokaci take karanta Addu'a tana tofa mata, sannu a ahankali ta fara dawowa hayyacinsa kwayar idanunta ta fara daidaita, ruwa aka sa mata da allura

itama a

ɓ

angaren Hajiya Kaleesat allurai akayi mata aka sa mata ruwa tare da allurar bacci, tuni bacci yayi awon gaba da ita.

Alhaji Kabeer ne zaune a gefenta yana ƙare mata kallo cikin tausayawa yake bin sassan jikinta da kallo musamman wajen wuy

anta da yayi wani ja da layi-layi kamar wacce aka zanawa, ahankali take sauke numfashin wahala fuskarta tayi fayau, cikin ƙaunar Matarsa yake tambayar kansa.

" Me ya faru da ita bayan fita ta? Lafiya kalau nafita na barta amma kuma ji halin da na i

so na same ta aciki? Ga kuma Aseela itama tana fama da kanta, Ya Allah! Allah ka kawo

ɗ

auki " duk cikin zuciyarsa yake wannan maganganu yana da

ɗ

a jin tausayin halin da take ciki.

*BAYAN WASU AWANNI*

Aseela ce tayi zumbur ta tashi da sau

ri Inna Furaira ta riƙeta tana fa

ɗ

in, " Aseela sannu kinji yi a hankali " bin Inna Furaira tayi da kallo sannan ta ce, " Inna Ina Mommy amma bata mutu ba ko? " da Sauri Inna Furaira ta kalleta ta ce, " Mommynki tana nan amma waye yace miki zata mutu? "

Ɗaga kai Aseela tayi kamar mai tunani sannan ta ce, " Wasu mutane ne naga sun shaƙe wuyan Mommy suna cewa sai ta mutu, kuma wai harda Daddy amma shi basuyi masa komai ba, kuma sunce kema.... " Inna Larai ce ta katse ta da, " Kul Aseela ki daina fa

ɗ

ar

irin wannan kinji "

Gya

ɗ

a kai Aseela tayi tace, " To, amma ina Mommyn take " Nurse ce ta shigo

ɗ

akin jin magana na tashi, ganin Aseela zauna suna hira da Inna Larai yasa tace, " Lallai Baby jiki yayi kyau , sannu yanxu me yake miki ciwo? " Kwa

ɓ

e f

uska tayi ta ce, " Ni ba inda yake mun ciwo kawai Mommy nake san gani "

Nurse

ɗ

in ce tace, " Baby ki bari sai anjima kinji yanxu jikinki baiyi ƙwari ba kinasan na baki sweet? "

Girgiza kai Aseela tayi tace, " Ni banaso gun Mommy zani " N

urse

ɗ

in yi tayi kamar bataji mai Aseela ta ce ba, alewa ta zaro ta miƙa mata sannan ta juya ta fara tafiya, har taje bakin ƙofa ta juyo ta cewa Inna Furaira, " Iya karki bari ta fita sai mamanta ta ji da

ɗ

in jikinta " Aseela haushi ne ya kama ta aikuwa a t

ake ta fara hawaye, Inna Furaira ce ta dinga lallashinta har ta samu tayi shiru, sai da ta gama shan sweet

ɗ

in sannan ta cewa Inna Furaira.

" Inna Kinsan me? "

Inna Furaira ta ce, " A'a inajinki Aseela "

" Wallahi da Kasheta zasuyi kawai

dan ta bani Sweet ne suka ƙyaleta amma wai zasu hukuntata, kuma fa kema wai haushinki suke ji " Zaro Ido Inna tayi tace, " Su waye kenan? " Aseela kallan gefenta hagu da dama tayi tace, " Gasu wa

ɗ

anda nace miki zasu kashe mommy " cikin Inna ne ya karta am

ma sai ta dake ta ce mata.

" Ki daina biye musu kinji kuma ba'a maganar Kisa kinga ke yarinya, ko sunyi miki magana karki kula su " Kallan tsaf tayiwa Inna Furaira sannan ta ce.

" Ta ya zan daina kulasu bayan ina tare da ruhinsu, nifa cikin

su ma zan koma amma bana san tafiya ni ka

ɗ

ai so nake na tafi da Mommy da Daddy dan zanyi missing

ɗ

insu idan ni ka

ɗ

ai na tafi"

Inna Shiru tayi kamar bataji mai Aseela ta ce ba, ta jefo mata wata hirar ahaka ta tasamu suka bar waccen maganar amma a ƙ

asan zuciyarta Maganganun Aseela ne suke mata yawo.



A

ɓ

angaren Hajiya Kaleesat ta farko tana bu

ɗ

e idanunta tayi tozali da Maigidanta zaune, murmushi tayi masa ya maida mata da martani sannan ta ce, " Daddyn Aseela akwai damuwa matsananciya,

Aseela ce tayi niyyar kasheni har lahira kawai saboda ta fa

ɗ

o da mudubi na dake ta " da mamaki a fuskarsa ya ce, " Aseela dai Aseela itace zata kasheki kisa fa ba ƙaramin abu bane "

Murmushin takaici tayi ta ce, " Hmmmm Daddyn Aseela na jima ina za

rgi wani Baƙon al'amari dangane da yarinyar nan, tabbas yau zargina ya tabbata Aseela na tare da Aljanu wanda ko shakka babu kaima ka fahimci haka, dubi wuya na ji yanda aka shaƙeni banda Allah ya taimakakeni da wani zancen ake ba wannan ba. " Ta ƙarasa fa

ɗ

a tana nuna masa wuyanta.

Ko tantama babu shi kansa yana zargin haka amma soyayyarta ce ke rufe masa ido har ya kasa gano gaskiyar lamarin, ajiyar zuciya ya sauke ya ce, " Tabbas nima ina zargin haka amma insha Allah zan fara nema mata maganin Is

lamic Chemist " yana rufe baki aka turo ƙofa da sallama

ɗ

auke a bakinta sannan suka shigo, Aseela ce da Inna Furaira suka shigo gaida Hajiya Kaleesat tayi tana mata ya jiki sannan ta ƙara da cewa, " Alhaji kar aga na kawota tun

ɗ

azu ta tashi take rigima wa

i tana san ganin mommy " Murmushin Yaƙe Alhaji Kabeer yayi yace.

" Eh hakan ma yayi, Aseen Daddy ya naki jikin " murmushi tayi ta ce, " Da sauƙi Daddy "

Hajiya Kaleesat tun shigowar Aseela take binta da kallo mamaki ha

ɗ

e da tausayin ƴarta ta

ne mamaye zuciyarta, Aseela haka ta zauna tana ta musu surutai ba fasali irin wanda ta dinga yiwa Inna Furaira.

Kwanan su

ɗ

aya a hospital

ɗ

in aka sallamesu saboda yanda jikin kowannensu yayi kyau, suna tafe a hanyarsu ta komawa gida sunje Junction

danja ta tsaida, suna nan tsaye sai ga alamajirai yara da manya na zuwa bakin motarsu suna musu bara, Ku

ɗ

i Alhaji Kabeer ya basu masu yawan gaske ana cikin haka danja ta bada hannu, Aseela ce ta hango wani mai saida kayan wasa ganin tana so yasa Alhaji Ka

beer yayi masa inkiya suna shan kwana da gudu mai kayan teddys

ɗ

in ya biyosu, dai-dai gurin wani mutum dake tsaye yana jiran abin hawa suka yi parking, Mai kayan wasan ne ya ƙaraso ya tsaya Hajiya Kaleesat ce ta bu

ɗ

e Glass

ɗ

in Aseela ta fara za

ɓ

a.



Mutumin da ke gefensu ne ya kalli gurun da motarsu take yana kallan gun yana ƙarewa Aseela kallo, da sauri ya ƙarasa gurun motar ƙarasawarsa yayi da sallamar mai kayan wasa, yana zuwa bakin motar ya cewa Aseela.

" Kai Gunguru jikan kunkuru dama nan k

a la

ɓ

e to fito dakai da sauran wa

ɗ

anda suka tare da kai " Aseela najin haka ta fa

ɗ

a mota tana tusa kanta cikin cinyar Hajiya Kaleesat tana sauke ajiyar zuciya jikinta ta ko'ina rawa yake.

Cikin tsananin tsawa

ɓ

acin rai ya kuma buga masa tsawa, " N

ace ka fito munafikin Allah ta'ala ay na gaya maka Allah ba azzalumin bawansa bane, ha

ɗ

uwar mu bazatayi kyau ba na gaya maka dama dolen dole zamu ha

ɗ

u" Alhaji Kabeer mamaki ne ya kamashi jin an ambaci Gunguru jikan Kunkuru dakewa yayi ya cewa mutumin, " Ma

lam lafiya kuwa? "

Babu tsoro a tattare da shi ya ce, " Lafiyar ce ta kawo haka, wannan da kuke gani ba ƴarku bace, wannan wani ƙungurmin azzalumin Aljani ne "

Hajiya Kaleesat najin haka ta maza ta fisge ƙafarta dake jikin Aseela, saboda ko

ka

ɗ

an batayi shakku ko mamakin jin kalaman mutumin ba mamakinta

ɗ

aya ta yanda akayi kallo

ɗ

aya ya gane cewar Aseela jinnu ce " Ganin haka ya sa Aseela ta

ɗ

ago da kanta alokacin tuni idanunta har ya juye zuwa fari sol gashin kanta yayi wani zara-zara cikin

wani irin amo mara da

ɗ

in sauraro ta ce, " Ni ne

ɗ

in Gurungu jikan Kunkuru sai mai me zaku iya yi? Tabbas ni ba ƴarku bace hasalima Ƴarku tana zuwa gurinku ne na wa

ɗ

ansu ƴan lokuta, Aseela nacen a dajin FADBARJINSAR ( _Kusa da dajin MARWAN

😛

_) acen take ra

yuwa da sauran ƴaƴanmu mun bata horo da sauran siddabarunmu, duk wannan abun da yake faruwa kaine sila kuma kaine sanadi, ni anturo ni da sauran muƙarrabaina domin

ɗ

aukan Fansa, Ay nasan zaka tuna INNA LARAI, MUNEERAT, JAURON NENE da BOKA GUZURMU ƊAN BOKA

JUZURKI " gumi ne ta ko'ina yake tsatstsafowa Alhaji Kabeer cikin tashin hankali duk yayi zuru-zuru, tun farkon jin an ambaci Gurungu jikan Kunkuru jikansa yayi sanyi ko tantama yasan sirrin da yake

ɓ

oyewa dole ya fito fili.

*TALLAH TALLAH TALLAH*

_GA SABON LITTAFI NAN NA SABUWAR MARUBUCIYA *HATSABIBI BOKA DAMGAS* NA QUEEN TIFA ƳAR MUTANEN NIGER KU JIRASHI YANA NAN TAFE._

*_MASU JIRAN TSARABAR HONEYMOON KUYI TA DAKO ZAKU JINI_*

😛😛🤣🤣🤣🤣

_WASAN YA KUSA ZUWA ƘARHE ASIRI YA KUSA TONUWA_

🤣

_Ummou Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*





73&74

Mutumin da ke tsaye mamaki ne ya kamashi najin kalaman Aljani gunguru jikan kunkuru, kallan Alhaji Kabeer yayi yace.

" Alhaji gaskiya ne abinda wannan hatsabibin ya fa

ɗ

a? "

Alhaji Kabeer waigowa yayi yana kallan Aseel

a suna ha

ɗ

a ido cikin ƙwayar idanunta yaga fuskar Muneerat a

ɗ

ayan ƙwayar idon kuma fuskar Inna Larai yayi tozali da ita, sunkuyar da kansa ƙasa yayi sannan yace.

" Tabbas abinda ya fa

ɗ

a haka ne laifina ne nina biyewa san zuciya gashi yamzu ya ka

ini ga dana sani "

Hajiya Kaleesat kallansa tayi da mamaki tace, " Daddyn Aseela kaina ya kulle wai me yake faruwa ne? "

Alhaji Kabeer da gaba

ɗ

aya jikinsa ya jiƙe da gumi ya ce, " Abinda nake

ɓ

oyewa ne dole ya fito sarari kaico rayuwa "

Mutumin da ke tsaye ya jinjina kai yace, " Tabbas na fahimci inda zancenka ya dosa, amma ka sani muddin kana tare da gunguru wallahi bazai ta

ɓ

a barinka ba komin daren da

ɗ

ewa sai ya aiwatar da abinda aka turoshi yi gurunku, nayi mamaki da har ya j

ima daku haka ba tare da ya cutar da ku ba cutarwa mai muni kuwa, idan kuna ganin babu damuwa zan iya taimaka muku da iya abinda ya hore mu na daga sani, amma babu takura inbkwa buƙata shikenan amma ninasan waye Gunguru "

Cikin sauri hajiya Kalees

at tace, " Dan Allah Malam ka duba girman Allah ka taimaka mana " Alhaji Kabeer ma cikin fuskar tausayi yace, " Malam na tabbata ha

ɗ

uwarmu akwai wani babban al'amari dan Allah ka taimaka mana " Inna Furaira dake kujerar baya zuru tayi tana kallan ikon Alla

h, cikin zuciyarta tace.

" Wallahi dama nasan biri zaiyi kama da mutum abinda nake gani sam basa ganinsa amma gaba

ɗ

aya babu mai lura, to shi kuma Alhaji ko me ya shuka oho? Allah sa dai ba kawunan mutane ya dinga saidawa ba har ya tara wannan uwar

dukiyar yauni Furaira dana shiga uku ace ina cin ku

ɗ

in haramun na ƴan yankan kai " ta ƙarasa zancen zucin wata ƙwallah na biyo fuskarta.

Mutumin ba musu ya amsa musu da, " Babu komai amma gaskiya bazan iya binku cen mahallinku ba ƙa'idata duk wani

abu da zanyi sai dai ku bi cen muhallina idan ya muku shikenan, ni ina zaune acen

ɗ

an ƙauye ne mai suna Ɗangwauro cen gaban na'ibawa " Alhaji Kabeer najin haka yayi farat yace, " Mun amince zamu bika shigo mu tafi "

Hajiya Kaleesat jim tayi sanna

n ta kalli mijinta cikin ƙasa da murya ta ce.

" Daddyn Aseela anya bamuyi gaggawar amincewa da mutumin nan ba kuwa? karfa yaje ya cutar da mu " mutumin ya amshe zancen da, " Idan har kuna da shakku akaina gwara ku haƙuri tunda ba tilasta muku nayi

ba " Hajiya Kaleesat cikin kunya ta ce, " A'a ba haka bane muje ba damuwa "

Mutumin baya ya zauna kusa da kujerar Inna Furaira, yana shiga Aseela ta takure guri guda ta hau karkawa take jini ya fara fita dag idanunta da kunnenta Hajiya Kaleesat n

a shirin ta

ɓ

a ta mutumin nan yace.

Ƙyaleshi guduwa zaiyi yanxu zai dawo muku da taku ƴar ta asali, yasan ha

ɗ

uwarmu dashi bazatayi da

ɗ

i ba amma hakanma da yayi ba tsira yayi ba " Aseela ta jima tana ta fuffuka da siddabaru iri-iri sai data jima t

ana yi sannanta yanke jiki ta fa

ɗ

i, tafiya suka cigaba da yai mutumin na kwatanta musu hanyar da zata sada su da Ɗan gwauro, har suka kusa ƙarasawa Aseela bata farka ba harsai da suka fara shiga cikin ƙauyikan kwazabniyar hanya ta tasheta, tana tashi ta ju

yo ta kalli Inna Furaira tai mata murmushi sannan ta kalli mahaifiyarta ta ce, "Mommy ina zamu haka jikin naki yayi sauƙi ne ? " har zuwa lokacin Hajiya Kaleesat a tsorace take amma saita basar ta ce, " Eh unguwa zamu "

Jinin da ke hancinta ta s

hafo ta kalli mahaifiyarta ta ce, " Mommy wannan jinin da kike gani wai jininku ne keda Daddy kuma sunce......" da sauri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login