Showing 33001 words to 36000 words out of 104412 words
tashi ya fice ko ta kanta baibi ba, aykuwa yana fita ta cusa kanta cikin ƙafafuwanta ta fashe ta wani irin kuka mai cin zuciya, tun daga ranar Alhaji Kabeer ya
ɗ
auki fushi da ita ko gaisuwa sama-sama yake amsa
mata, sai da ƙyar ta shawo kansa ya sauko suka dai-daita.
Kaleesat har ta fara cire damuwar dake ranta sai kuma ƴan uwan Alhaji Kabeer da da dangin mahaifansa suka kuma sakota gaba wannan karan harshi suka fara matsawa lamba, akan lallai sai ya ƙa
ra aure acewarsu agidan duniya dai babu abinda ya rasa dukiya dai gatanan har jikokinsa zasu taradda ita amma kuma yace bazai ƙara aure ba, duk irin alkairan da Hajiya Kaleesat take musu dake idanunsu sun rufe basa gani, sai ma wulaƙanci, habaici da cin mu
tumcin da suke mata danma wani abun suna shakkar Alhaji Kabeer suke raga mata.
Ganin abun nasu na ƙara yawa yasa Kaleesat ta kuma tunkarar sa da maganar ƙara aure, alokacin yaso bijirewa itama kuma ta kafe kai da fata tace muddin baiyi aure
ba ita
kuma ta gama zama dashi, ganin da gaske take yasa ya amince da buƙatarta yaje ya samu ƙanin mahaifinsa da maganar, murna sukayi sosai da jin maganar ƙara aurensa, Haka aka nemo wata bazawara daga cikin dangin mahaifiyarsa da ta ta
ɓ
a aure harda yara
biyu awani gidan aka
ɗ
aura musu aure.
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam6
0*
https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
39&40
Alhaji Kabeer ba shi ya bar gidan Alhaji Yakubu ba sai da ya gabatar da sallar la'asar sannan yabi jirgi shi da securities
ɗ
insa suka wuce garin Adam
awa, haka Inna Larai ta ha
ɗ
a masa kaya masu yawa danginsu daddawa, kuka, busashiyar ku
ɓ
ewa da dai sauransu, kuma ba ƙaramin da
ɗ
in hakan yaji ba, aranar da ya koma daga garin Kano dama kwanan Hajiya Kaleesat ne, aykuwa cikin so da ƙauna ta tarbeshi da girki
kala-kala ga jikinta ta ko'ina banda ƙamshi ba abinda yake yi, suna zaune a dianning har sun fara cin abinci suka ji nocking daga bakin ƙofa, Alhaji Kabeer ne ya bada izinin shigowa ba tare da
ɓ
ata lokaci ba aka turo ƙofar aka shigo, Salaha ce ƴar aikin S
urayya da sauri ta shigo ta durƙusa gabansu tana fa
ɗ
in, " Alhaji barka da hutawa, dama Aunty ce gatacen kwance babu lafiya shine tace azo agaya maka " tun bata gama magana ba Alhaji Kabeer ya miƙe zumbur yace, " Muje-muje me yake damunta? " Salaha na shiri
n bashi amsa tuni ya kusa ficewa daga falon itama bayansa tabi da sauri, Hajiya Kaleesat binsa tayi da ido tana girgiza kai gaba
ɗ
aya ta lura wata kulawa ta musamman yake bawa Surayya kuma da yaji sunanta jikinsa har mazari yake, ajiyar zuciya ta sauke ta
ce, " Allah dan sunayenka tsarkaka ka kawo mun
ɗ
auki " cire cokalan tayi ta janyo wani plate
ɗ
in ta rufe musu abincin tana tsammanin dawowar Alhaji.
Tana nan zaune jin shirun nasa yayi yawa har kusan awa guda yasa ta tashi jiki ba ƙwari ta bishi
cen Part
ɗ
in Surayya dan ta gani ko jikin ne, tana shiga falo ta same su suna zaune Surayya na ganinta ta hau yatsina tana wani
ɗ
auke kai gefe, shi kuma gogan naku yana gefe yana
ɓ
are mata lemo da kankana, da sallama ta ƙarasa gurunsu ta dafa hannun kujer
a sannan ta ce, " Surayya ya jikin naki " tsuke fuska tayi ta ce, " Da sauƙi " Kallan Alhaji Kabeer tayi ta ce, " ay tunda jikin nata da sauƙi sai muje muƙarasa cin abincin ko? " Kije kici naki ni sai zuwa anjima zan ƙaraso kinsan dake jikin nata tashi yak
e yana lafawa, idan na tafi ba da
ɗ
ewa kuma ya tashi fa kinga anyi ba ba'ayi ba kenan. "
Mamaki ne ƙarara ya kama Hajiya Kaleesat tana shirin yin magana Surayya ta fara kakarin aman ƙarya tana toshe hancin tace, " Daddyn Boy dan Allah kace ta fi
ta kamshin turarenta zai sani amai pls " Kaleesat najin haka ranta ya kuma
ɓ
aci, shi kansa Alhaji
Kabeer bai ji da
ɗ
in abinda ya faru ba haka zalika bazai iya korar Kaleesat ba, Jin yayi shiru yasa ta kuma toshe hanci zata kuma magana, cikin tsananin
ɓ
acin
rai Kaleesat ta buga mata uwar tsawa tana fa
ɗ
in, " Saurara mun, banzo
ɗ
akinki dan ki gaya mun magana ba, ba gurinki nazo ba gurin mijina nazo dan haka ki iya bakinki laulayin ciki ba hauka bane " ba Surayya ba hatta Alhaji Kabeer yayi mamakin jin maganganu
n Kaleesat, tsuke fuska ta ƙarayi ta ce, " Ka tashi mu wuce tunda ba girkinta bane kuma naga abun yazo da rashin mutumci, idan kaga zaka taho shikenan idan kuma zama zakayi harsai ta haihu ga fili nan ga mai doki " tana gama fa
ɗ
a ta juya abinta zata fita,
cikin tsiwa Surayya tace, " eh naji Laulayi ba hauka bane wani ma yayi man " murmushin takaici Hajiya Kaleesat tayi ta ce, " Wannan kuma ba dani kike ba da Ubangijin da ya halliceki kike " tana gama fa
ɗ
a ta sa kai ta fice.
Bayan fitar ta Alhaji
Kabeer ne ya rufe Surayya da fa
ɗ
a ta inda yake shiga ba ta nan yake fita ba sai da ya gama mata tas sannan ya tashi ya fice daga sashen nata domin duk duniya gani yake ba wanda zai ci mutumcin Kaleesat ya ƙyaleshi idan aka cire Iyayen da suka haifeshi kum
a duk cikinsu ba rayayye, haka ya fito daga
ɗ
akin Surayya na kukan munafurci acewarta ya wulaƙantata akan juya wacce bata haihuwa.
Lokacin da ya dawo sashen Kakeesat ta cika tai fam sai da ƙyar ya shawo kanta ya dinga bata haƙuri sannan ta sauko
.
Washe gari da safe kafin Alhaji Kabeer ya fita sashen Surayya ya shiga domin ya duba jikinta, zama yayi afalo yana
ɗ
an danna wayarsa daga cikin Kitchen yake jiyo muryarta tana waya, tashi yayi da zummar zuwa yaga jikinta sai ya wuce, sororo
yayi abakin ƙofa jin irin kalaman dake fitowa daga bakin Surayya tana gayawa wanda take wayar dashi, " Haba JC Boy na gaya maka babu wanda zai gane ba cikinsa bane, kuma lokacin da zan haihu babu wanda zai zargeni tunda cikina watansa guda aka
ɗ
aura mana a
ure da Alhaji Kabeer, ashe da na zubar dana cuci kaina abanza da wofi yanxu kuwa ina cikin daula sai abinda nake so, kai ayanzu fa idan Allah yasa na haifi namiji duk kusan dukiyar da ya mallaka ta zama tawa, kaga kuwa idan na samu ay kaima kamar ka samu n
e " shiru tayi ta cigaba da sauraron abinda ake fa
ɗ
a daga cen
ɓ
angare sannan ta tuntsire da dariya tace, " kai dai wallahi ka cika jaraba naga yau ko kwana uku bamuyi da rabuwa ba, kasan rannan ma fa ce masa nayi zanje awo tunda na lura shi mutum ne da bay
asan yawan fita, to shikenan yau ma zan tsara shi yanzu a ina zamu ha
ɗ
u? " Daga cen
ɓ
angaren JC Boy yace, " mu ha
ɗ
u a guest house
ɗ
ina kawai "
ɗ
an tsuke fuska tayi kamar yana ganinta tace, " Gaskiya da matsala kasan dai waye Alhaji Kabeer agarin nan idan a
ka fiye ganina a guest house
ɗ
inka rahoto zai iya isar masa, zan gaya maka inda zamu ha
ɗ
u idan na tsara shi..... " maganarta ce ta maƙale lokacin da ta soko kai da niyyar fitowa daga kitchen suka ha
ɗ
a ido biyu da Alhaji Kabeer da ya da
ɗ
e da sandarewa a tsa
ye, da sauri ta saki wayar hannunta ta fa
ɗ
i ƙasa tana kame-kame jikinta banda karkarwa ba abinda yake, kofin Tea
ɗ
in da ke hannunta banda tangal-tangal ba abinda yake yi hantar cikinta na ka
ɗ
awa, tun daga ƙasa har sama Alhaji Kabeer ya fara kallonta cikin
tsana da ƙyama sannan ya
ɗ
aga hannu ya nuna mata hanyar fita, durƙusawa tayi agurin cikin tashin hankali tana bashi haƙuri, zuciya ce ta ciyo shi har wuya aykuwa atake ya rufe ta da duka ta ko'ina, jin irin dukan da yake mata ba na hankali bane yasa ta tas
hi da gudu ta fita hankali atashe tayi
ɓ
angaren Hajiya Kaleesat tana neman taimako.
Jin yanda aka turo ƙofar falon nata da ƙarfin tsiya yasa ta miƙe tsaye azabure cikin tashin hankali, ganin Surayya ta fa
ɗ
o
ɗ
akin da gudun gaske yasa ta ƙurawa
hanyar gurin idanu cikin tashin hankali ta ce, " Lafiya Surayya su waye suka shigo, me yake faruwa ne? "
saboda ita Kaleesat a tunaninta wani abun Surayya take wa wannan gudun, cikin muryar galabaita tace, " Dan Allah ki
ɓ
oyeni Alhaji ne zai kasheni wallah
i idan ya sameni kashe ni zaiyi " zaro idanu Kaleesat tayi tace, " Wane irin Kisa ana zaune ƙalau Surayya kina cikin hankalinki kuwa? Alhajin ne zai kashe ki? " tana rufe baki taji Alhaji Kabeer ya banko ƙofa yana huci, da sauri Surayya tayi bayan Kaleesat
tana ƙanƙameta.
Zagin Surayya yake ta uwa da uba yana bata umarnin ta fice masa daga gida, ihu Surayya ta ƙwalla tana tafe cikinta, cikin tashin hankali Kaleesat ta juya dan jin meke faruwa sai gani tayi jini ya fara bin ƙafafun Surayya, Alhaji
Kabeer jikinsa ne yayi sanyi sai yanxu yake ganin wawtarsa da ya daki mace harda ciki a jikinta, da sauri Hajiya Kaleesat ta riƙeta suka fita waje cikin mota ta sata sannan ta dawo ta
ɗ
auki mayafinta ta fice, Alhaji Kabeer da kansa yake Driven
ɗ
in sai sec
urity da suka rufa musu baya kai tsaye Hospital suka wuce.
Da sauri likitoci suka amshe su aka shiga bata agajin gaggawa cikin ikon Allah aka samu ta dawo hayyacinta, kuma Allah ya taimaka ba abinda ya samu cikin jikinta sai dai allurai da su
kayi mata da magunguna, kafin wani lokaci tuni ƴan uwanta da nashi sun cika asibitin da yake tun bayan da aka kar
ɓ
eta ya fara kiran Ƴan uwanta da nashi yana sanar dasu inda suke, kowa yazo ya samu Kaleesat sai dai ya watsa mata mugun kallo ya nemi guri ya
zauna, gaba
ɗ
aya sai tabi ta tsargu take jin babu da
ɗ
i, suna nan zaune wata yayar Surayya na gefe sai hura hanci take yi tana harare-harare, ganin haka bai kaimata ba yasa tace wa wata ƙanwarta, " oh wannan ciki na surayya yana bata wuya, bata ta
ɓ
a ciki m
a wuya kamar wannan ba ko namiji zata haifa ne oho kinsan ance cikin Ɗa namiji yafi wuya " haka suka dinga yadawa Kaleesat habaici da yake har zuwa lokacin basusan dalilin zuwan Surayya asibitin ba.
Bayan kowa ya hallara suna zaune a reception Al
haji Kabeer ya kallesu ya fara magana, " Abinda yasa na taraku gaba
ɗ
aya agurun nan saboda muyi wata magana mai muhimmancin gaske " karaf Wata Ƙanwar Mahaifinsa tace, " Ke Kaleesat fice ki bamu guri wannan maganar tamu ce ta cikin dangi " jiki ba ƙwari Kal
eesat ta miƙe cikin tsuke fuska Alhaji Kabeer yace, " wannan maganar ba iya mu ka
ɗ
ai bace ta shafi har Kaleesat nemi guri ki zauna " har zuwa lokacin jikinta ba ƙwari ta nemi guri ta zauna.
" Ku shaida Ni Kabeer mijin Surayya ada na sake ta saki
ɗ
aya, saki biyu har saki uku dama kuma babu maganar aure a tsakaninmu, ta munafurceni ta ha'inceni amma na barta taje ita da ubangijinta, abu
ɗ
aya ne bazan lamunta ba idan aka gwadamu daga ni har matata Kaleesat aka shaida muna
ɗ
auke da wata cuta to kuwa h
ukuma ce zata rabani da Surayya, bana gudun matsayin da nake kai ko surutan mutane "
Gaba
ɗ
aya jikinsu ne ya yayi sanyi saboda sunsan haka kawai Alhaji Kabeer bazai tara su ya saki Surayya ba tare da wani dalili mai ƙwari ba, Babban yayansa ne ya
yi ƙarfin halin yin magana, " Kai bama san shashancin banza ka tara mu kana surutai ba fasali wai mai yake faruwa tsakaninka da Surayya? " wani takaici ne ya kuma kama Alhaji Kabeer cikin jin haushi yace, " Cikin jikinta ba nawa bane amma idan ta warware z
ata muku ƙarin bayani "
Kaleesat mutuwar zaune tayi saboda tsabar tashin hankali, suma sauran babu wanda ƙara cewa uffan sai ummm da ummm da yake tashi agurin, ganin babu wanda ya kuma yin magana yasa Alhaji Kabeer ya kalli Kaleesat yace, " Tashi
mu wuce insauke ki a gida inada
gurin zuwa karna makara " tashi tayi jiki a sanyaye ta fita shima ya rufa mata baya suka fice, Tattaunawa suka farayi a tsakaninsu cikin rashin jinda
ɗ
in abinda ya faru.
Bayan kwana biyu jikin Surayya yayi kyau t
a warware, sai alokacin iyayenta suka sata gaba suna tuhumarta akan cikin jikinta, aykuwa babu ko tantama ta zayyana musu cewar cikin JC Boy ne dama tana da cikin wata guda aka
ɗ
aura mata aure, gaba
ɗ
aya babu wanda yaji da
ɗ
in faruwar wannan al'amarin, kuma
tun daga wannan lokacin sai suka
ɗ
agawa Kaleesat ƙafa akan wulaƙancin da suke mata na rashin haihuwa, haka nan basu ƙara jajubo masa wata da sunan ya aura ba ko zancen ƙarin auren babu wanda ya ƙarayi masa.
Wannann ne yasa hankalin Kaleesat
dana mijinta ya kwanta damuwarta ta ragu, sai dai damuwa
ɗ
aya ce ke cikin ransu ta rashin haihuwa kuma itama sun fauwalawa Allah lamuransu dan ko neman maganinma sun daina.
Kwanci tashi babu wuya agurin Allah haka Alhaji Kabeer ya ƙarasa shekara
r da ta rage masa wani za
ɓ
en ya ƙara tunkarowa, a wannan karanma baiyi ƙasa agwiwa ba haka ya kuma neman kujerar Gwamna akaro na biyu, ( _Kunsan dai Manyan mu yanda suke musamman idan zaƙin manyan kawuna ya ratsa su_
😛
) Cikin ikon Allah, Allah ya kuma bash
i nasara akaro na biyu ya kuma zarcewa kan kujerarsa, ahaka dai suka cigaba da rayuwa tsakaninsu da ƴan uwa da abokan arziki har ma da jama'ar gari gaba
ɗ
aya.
*BAYAN SHEKARA HUƊU A SHEKARAR ( 2014)*
A lokacin zamanin mulkinsu ya ƙ
are kuma awannan lokacin ne ya tarkato shi da matarsa ya dawo garin Kano da zama, kusan tare suka koma shi da Abokinsa Alhaji Abdurrahman, murna gurin Kaleesat bata misaltuwa, sai dai wasu daga cikin ƴan uwansa da basu so komawarsa ba amma babu yanda suka
iya haka suka haƙura.
Zamansu cikin garin kano gwanin sha'awa haka wa
ɗ
annan abokan suka kuma ha
ɗ
e kawunan su suka fara gudanar da kasuwanci a tsakaninsu, kuma cikin ikon Allah kasuwanci yake ta ha
ɓɓ
aka suna samun alkairai masu yawan gaske, haka
matansu suka zama Kawaye na sosai kusan kowannensu yasan sirrin
ɗ
an uwansa, kuma tun daga wannan lokacin Alhaji Kabeer bai kuma sha'awar ƙara fitowa neman takarar wata kujerar ba.
*BACK TO LABARI
👇🏼
*
_typin......_
✍
🏻
*WLH COMMEN
TS ƊINKU NA JIYA YA SANI DARIYA MUSAMMAN FANS 2 NAJI KUNA CEWA WAI KO NEMAN HAIHUWA KO NEMAN SIYASA NE YASA RUHIN WASU KE BIBIYAR ASEELA, KAMAR KUN MANTA KWANAKI A WANI PAGE NA BAKU SATAR AMSA, NACE MUKU BA SIYASA KO NEMAN HAIHUWA BANE
🤓
LITTAFIN ASEELA SA
LONSA DABAN YAKE
😎
HABA BANDA ABINKU SISTERS ANDINGA ABU ƊAYA KENAN INAJIN HATTA FINAFINAN HAUSA SUNYI FILM AKAN NEMAN HAIHUWA KO SIYASA KE JEFA MUTANE CIKIN WANI YANAYI HAKA MA A FANIN MARUBUTU, LITTAFAINA SALONSU DABAN YAKE INA DUBA WASU ABUBUWA DA BA'A