Showing 39001 words to 42000 words out of 104412 words
zuwa Wata irin hallita mai ban tsoro, Kanta irin na mage ne amma ƙafafunta irin na doki ne,
sai jikinta mai
ɗ
auke da siffar gashin kaji.
Dariya ta gama kecewa da ita sannan suka tafa hannuwa suka
ɓ
ace daga gurin.
*DAN ALLAH KUYI HAƘURI DA WANNAN WANI UZURU NE YA HANA NI TYPING MAI YAWA.*
_Ummou Aslam Bint Adam
😉
_
[17/06,
03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
_*KACOK
AN WANNAN SHAFIN NAKINE ƁOYAYYIYAR MASOYIYA TA DA KIKA LISSAFANI CIKIN JERIN MASOYANKI NA ONLINE WRITERS NA YABA INA GODIYA BISA GA JINJINARKI GARENI AKAN LITTAFINA NA MARWAN
😍
ALLAH YA BAR ƘAUNA.
❤
️
😍
❤
️
😍
*_
45&46
Hajara t
a jima tana waya sakamakon yawancin wayar tana bada labarin zaman da akayi acikin kotun ne da abubuwan da suka faru yayin zaman kotun, sai bayan wani lokaci ta gama ta fito daga
ɗ
akin ta koma cen kan kujera ta zauna tana dafe kai bisa ga dukkan alamu har z
uwa lokacin tana cikin damuwa bisa ga halin da
ɗ
an uwanta yake ciki, tunanin irin rayuwar da sukayi abaya take duk irin hangenta ta kasa yarda cewar Yayan nata zai aika kisan kai musamman ga babban Abokinsa, ƙwalla ce mai zafi ta gangaro mata daga idanunta
zuwa kuncinta tana kuma jin ba da
ɗ
i har cikin zuciyarta.
Cikin tsinkewar zuciya ta
ɗ
aga hannu tana Addu'a, " Ya Allah kana kallon wannan hargitsatstsun al'amuran da muka wayi gari acikinsu, Ya Ubangiji dan Girmanka dan Zalinka ka kawo mana mafita
ka bayyana gaskiya, Allah kana gani bamuda tsimi bare dabara Ka fidda wannan bawa naka acikin wannan halin, Ya Allah duk hukuncin da zartar mu masu biyayya ne agareka Ubangiji ka bamu ikon cinye wannan jarrabawar da ka jarabcemu da ita " ta ƙarasa shafa h
annayenta afuskarta tana kuma zubda hawaye baƙin ciki, Khaleeaat da tun farkon Fara Addu'ar Hajara ta shigo falon ita
ɗ
inma
ɗ
aga hannunta sama tayi kusan tare suka shafa addu'ar hawaye mai
ɗ
umi na bin fuskarta, jiki ba ƙwari ta ƙaraso ta zauna agefen Hajar
a ta kalleta ta ce, " Hajara tun daga cikin kotun nan jikina ya fara sanyi, zuciyata ta karaya na fara yanke Ƙauna da ƙara rayuwa da Daddyn Aseela, kina ganin babbar hujjar da Lauyansu ya gabatar a idon duniya wacce babu tantama Ƙiri-ƙiri Habeebee ne ya ai
kata kisan nan, daga
ɓ
angarenmu bamuda wata isarshiyar sheda da zamu iya gamsar da kotu har ma mutane da zasu yarda da cewar Daddyn Aseela bashi yayi kisan nan ba, Anya kina ganin zamuyi nasara kuwa? Wata ƙila wannan itace ƙaddarar mu da Ubangiji zai jarab
ce mu da ita " ta fa
ɗ
a tana rushewa da kuka.
Gaba
ɗ
aya jikin Hajara yayi sanyi ita kanta Allah ya sani ta fara sarewa da nasara akan wannan shari'ar uwa uba ga wasu abubuwa da
ɗ
an uwan nata yakeyi kamar zautacce, cikin bawa Khaleesat ƙwarin gwiwa
ta ce, " A'a Khaleesat idan kina fa
ɗ
in haka nima zaki ƙara karyar mun da zuciya, Allah shi yasan takamaimai wanda yayi kisan kan nan kuma wannan video bakya ganin yanxu ancigaba babu abunda baza'a iya ha
ɗ
awa ba, kuma ni lamarin Yaya gani nake anya babu jif
a kuwa bakya ganin wasu abubuwa da yakeyi kamar wanda Aljanu suka bu
ɗ
ewa ido? abinda ya dace kawai mu cigaba da Addu'a shi ne mafita Insha Allah Ubangiji zai bayyana gaskiya da mai gaskiya " Kaleesat har cikin zuciyarta ta
ɗ
an ji dama-dama akan da amma har
zuwa lokacin zuciyarta ba da
ɗ
i take jinta.
Numfasawa Kaleesat tayi ta ce, " Ni kaina na fara zargin ko da sa hannun Abokan gaba domin lamarin nasa akwai rikitarwa, tun zuwanmu India na fara fuskantar BAƘON YANAYI ( _Na Hadiza D/Auta ku nemeshi
shima ya bada citta_) ni kaina akwai abubuwan da suke
ɗ
auremun kai Hajara, amma wannan sirrinmu ne nida Mijina, sai dai ina roƙonki da
girman Allah ki tayamu da Addu'ar Allah ya kawo mana mafita ya yafe kuskuren mu " da kallon sororo Hajara ta bi Kaleesat
da shi cikin mamaki ta ce, " Khaleesat wane sirri ne haka da bazaki gaya mun ba? Ina tsoron kar wannan sirrin ya zame muku Gobara daga Teku...... " ajiyar zuciya Kaleesat tayi ta ce, " Lamarin akwai sarƙaƙiya Hajara bana fatan saki cikin matsala " jinjina
kai Hajara tayi ta ce, " to Allah ya kawo mafita" gaba
ɗ
aya suka amsa da Ameen.
Hajiya Kaleesat kallan Hajara tayi ta ce, " Wai ƴar rigimar nan bacci tayi ne naji banji
ɗ
uriyarta ba? " Hajara kallan gefen da ta bar Aseela tayi taga bata nan ta ce
, " Au wai Aseela? Nifa nan na barta naje na
ɗ
auki waya dana fito naga bata nan sai nai zaton ko kin
ɗ
auketa "
" A'a shigowa ta fa kenan na sameki a zaune amma bari na leƙa sashen su Inna Furaira ko wani ne acikinsu ya
ɗ
auketa " Hajiya Kaleesat t
a fa
ɗ
a.
Kai tsaye sashen su Inna Furaira ta nufa lokacin gaba
ɗ
aya suna zaune sai dai ga yanayinsu basa cikin wata walwala, da sallama ta shiga cikin falonsu, cikin girmamawa suka amsa mata kallan su tayi ta ce, " Inna Furaira Aseela na gurunku ne?
"
Rakiya ce tai farat tace, " Yanxu ma zancen ta nagama nake cewa zanje na
ɗ
aukota, rabonmu da ita tun jiya" Rass gaban Hajiya Kaleesat ya yanke ya fa
ɗ
i ahargitse ta jefo mata tambaya, " Kina nufin bata nan " ganin yanayin da shiga ya tabbat
ar musu da akwai wata a ƙasa, lokaci guda kowa yasha jinin jikinsa kamar ha
ɗ
in baki suka bata amsa da, " Wallahi ba wanda yaje ya
ɗ
auko rabonmu da ita tun jiya da yamma "
Bata tsaya basu amsa ba da sauri ta fice daga sashensu ta koma nata part
ɗ
in
, a inda tabar Hajara anan ta koma ta sameta, cikin tashin hankali Hajiya Kaleesat ta fara yiwa Hajara magana, " Hajara babu wanda kika ji ya shigo cikin falon nan? "
ɗ
an jim tayi sannan ta bata amsa, " Kai gaskiya banji motsin kowa ba mai ya faru ne? "
Gaba
ɗ
aya Hajiya Kaleesat ta shiga cikin damuwa kamar wacce zatai kuka ta bawa Hajara amsa, " Naje gurunsu Inna Furaira wai Aseela bata nan " a zabure Hajara ta miƙe tsaye ta ce, " Zancen banza kenan bangane bata gurunsu ba, Aseelar ƙafa gareta da
zata yi wani gurun "
Hajiya Kaleesat ta ce, " Wallahi nima mamakin da nake kenan " Hajara hanyar fita tayi tana fa
ɗ
in, " muje na tambayu securities ko akwai wanda ya shigo " kai tsaye bakin gate sukaje suka fara tambayar Securities, amsa
ɗ
aya s
uka basu cewar tun bayan dawowarsu babu wanda ya ƙwanƙwasa ƙofa bare ya shiga gidan.
Cikin gidan suka koma suka fara neme-neme ko ina amma babu Aseela babu alamarta, lamarin da ya
ɗ
aga hankulansu kenan mamaki ya rufe su, fita sukayi harabar gidan
sukayi carko-carko kowa da abinda yake saƙawa acikin ransa.
Hajara ce ta kalli Khaleesat ta ce, " kuma wai kin tabbatar da bata gurunsu Inna Furaira? " cikin ƙosawa da maganar Hajara ta ce, " Ni da kaina fa naje na tambayesu kinsan dai Inna Furair
a bazata mun ƙarya ba " Hajara na shirin magana wani sauti suka fara ji daga cen gefen fulawoyin da zai sadaka da ƙofar falon su Inna Furaira, kasa kunnensu sukayi sai jin kukan jaririya sukayi, da sauri suka nufi hanyar wanda yayi dai-dai da futowar su In
na Furaira saboda jin kukan jaririyar da suma sukayi.
Daga cen gefen
ɗ
an ramin flowers suka hangota kwance akan wani zanin atamfar Inna Furaira, sai kuka take tana cilla ƙafafuwa gaba
ɗ
ayans al'ajabi ne ya kamasu da ganin gurun da Aseela ke kwance
, Inna Furaira zaro Ido tayi sakamakon Garnaƙeƙen Ƙwarangwal
ɗ
in da ta gani kwance ƙasan flowers ga zaninta na sallar bara da Alhaji Kabeer ya
ɗ
inka musu, ganin tsaiwar na neman yin yawa hajara ta miƙa hannu tana fa
ɗ
in, " A
ɗ
auki yarinya a barta tana ta za
bga ihu " Inna Furaira da tun zuwansu taga ƙwarangwal
ɗ
in na ta wage baki wani ruwa mai yauƙi na fita daga bakinsa da Sauri ta cewa Hajara,
" Ke Hajara ba Aseela bace wallahi Ƙwarangwal kika
ɗ
auka maza ki yarda dashi wallahi ba ƴarku bace, ki ajiye
shi karya cutar dake " Gaba
ɗ
aya kallanta sukayi da yanda suka ga jikinta na karkarwa, Kaleesat ta ce, " Inna Furaira wannan zanin waye " ta ƙarasa maganar tana nuna Aseela dake riƙe a hannun Hajara, cikin sarƙewar murya Inna Furaira ta ce, " Eyee na'am e
h dama naga irin nawa ne "
Tsuke fuska Hajiya Kaleesat tayi ta ce, " Au bama naki bane irin naki ne ko? Inna Furaira
ɗ
azu na bar gurin nan amma kika ce Baku
ɗ
auko Aseela ba amma jibi inda kuka ajiye ta sai kace ba ƴar mai rai ba "
Cikin ta
shin hankali Inna Furaira ta ce, " Na rantse da girman Allah yau bamu
ɗ
auko Aseela ba hasalima wannan na gaya muku ƙwarangwal ne ba Aseela bace " Binta dake gefe tai karaf tace, " Inna wai yau wani abu ne ya sameki ne? Aseelar ce ta koma ƙwarangwal? Hajiy
a wallahi yau bamu
ɗ
auko Aseela ba......" cikin jin Haushin zancensu Hajara katse Binta,
" Ke rufe mana baki Aseelar ƙafa gareta da zata kawo kanta nan gurin harda Zanin Inna Furaira, wallahi duk abinda ya samu yarinyar nan ku kuka da kanku" tana g
ama Fa
ɗ
a ta sa kai suka wuce cikin gida.
Ƙwarangwal
ɗ
in sai wangalewa Inna Furaira baki yake kamar maiyin dariya, bayan wucewar su Hajara Wasu ƙwarangwal
ɗ
in ta gani aƙalla sunyi su uku taga sun bi bayan su suna ta ƙyaƙyata mata dariya suma suk
a shige ciki.
*NAGODE ƘWARAI DA KULAWARKU NA KWANA BIYU DA KUKA JINI SHIRU MASU KIRA, TEXT MSG, MASU CIGIYA A GROUP DA MASU BINA TA PC FATAN ALHERI ALLAH YA BAR SO DA ƘAUNA.*
🤸🏼
♀
️
🤸🏼
♀
️
🤸🏼
♀
️
🤸🏼
♀
️
❤
️
❤
️
❤
️
🤸🏼
♀
️
🤸🏼
♀
️
🤸🏼
♀
️
🤸🏼
♀
️
_IN
NAJI COMMENTS ANJIMA KUJI WANI SHAFIN INKUMA NAJI TSIT SAI INTAFI YAJIN AIKI._
🤸🏼
♀
️
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
*_WANNAN SHAFI GABA ƊAYANSA NAKU NE MUTANENA ƳAN FIRST CLASS WRITERS
☀
️
KU JIMA, KU DAƊE KUNA ƘARKO UBANGIJI YA ƘARA BASIRA._*
47&48
Cikin tashin hankali Inna Furaira ta juya ta Kalli Rakiya ta ce, " Wai baƙwa ganin me idona yake gani ne? Ku duba fa ku gani wallahi ƙwarangwal ne suka wuce cikin gidan kuma wallahi ba Aseela suka
ɗ
auka ba Ƙwarangwal ne "
gaba
ɗ
aya ƙara bin ƙofar sukayi da kallo Binta har tana
ɗ
an leƙawa amma ko motsi basu ji ba bare suga wani abu mai makamancin Ƙwarangwal, Binta kallan tsaf taiwa Inna Furaira tabbas ko ba'a fa
ɗ
a maka ba zaka fahimci zallar tsoron dake shinfi
ɗ
e akan fuska
rta amma abunda ya bata mamaki da tsoro jin yanda Inna Furaira ta haƙiƙance akan taga ƙwarangwal da idanunta, a take tausayin Kakarta ya kamanta cikin sanyin murya Binta Ta ce, " Inna dan Allah da gaske kike abunda kika fa
ɗ
a dan Allah ki gaya mun Ƙwarangw
al kika gani? "
Ajiyar zuciya Inna Furaira ta sauke ta ce, " Wallahi Binta da gaske nake da girmana ay bazan rantse muku akan ƙarya ba, na
ɗ
auka ku zaku fi kowa saurin fahimtar abinda na fa
ɗ
a ashe ku
ɗ
inma wani kallo kuke mun daban " Rakiya ta ams
he zancen da, " A'a Inna Furaira wallahi ni mamaki ne ya kamani da naji kince Aseela ba ita bace wai Ƙwarangwal ne ni sai nai tsammanin ko mutanen
ɓ
oye ne suka bu
ɗ
e miki idanu, tunda munan gaba
ɗ
aya babu wanda yaga abunda kike fa
ɗ
a, kinga dai mu Aseela muk
a gani tana kuka aka
ɗ
auke ta kuma kin dage akan Ƙwarangwal ne ko Binta? " ta ƙarasa magana tana kallan Binta da ta fara shan jinin jikinta, dan tabbas ta fara aminta da maganar Inna Furaira saboda ta ga zallar gaskiyar lamari a tattare da Inna kuma ƙarya
koda acikin wasa suke ba
ɗ
abi'ar Inna Furaira bace bare suyi tunanin wasa take musu, jiki ba ƙwari Binta ta ce, " Amma Rakiya abun a duba maganar Inna Furaira ne kinsan Inna bata mana irin wannan wasan gaskiya nikam na yarda da maganarta "
Binta
itama shiru tayi tana nazari, Inna Furaira juyawa tayi ta koma cikin sashensu har zuwa lokacin da wasu-wasi acikin zuciyarta, haka zalika lokaci guda ta bugawa Aseela ayar tambaya ha
ɗ
e da zarge-zarge masu yawa akanta, su Rakiya na ganin shigewar Inna ciki
n tsoro suma suka bi bayanta saboda lokaci
ɗ
aya suka ji wani sabon tsoro na neman mamaye zuciyarsu.
Hajara da Khaleesat suna shiga kan kujerar falo suka zube, Hajara na ta jijjiga Aseela ganin taƙi yin shiru yasa ta miƙe tsaye tana ta kaiwa d
a komawa amma har zuwa lokacin bata tsagaita da kukan ba, hakan ne yasa ta miƙawa Kaleesat ita tana fa
ɗ
in, " Ungo ta ki bata tasha wata ƙila harda yunwa ma dan nasan baici ace ta fara ƙyuya yanzu ba " Kar
ɓ
arta Kaleesat tayi ta
ɗ
ora acinya Hajara ta ƙaraso
ta tana yiwa Aseela tsiya tana fa
ɗ
in, " Ja'ira wato har kinsan hannuna Mamanki daga miƙa ki har kinyi shiru ko? Dan gidanku tana gama baki inkika ƙoshi
ɗ
aukanki zanyi sai dai kiyi kukanki ki gaji " Suna ha
ɗ
a idanu da Aseela taga ta watsa mata uwar harara ƙ
wayar idonta sai wulwulawa take kamar ana gara ƙwallo, daga cikin ƙwayar idon giftawar abubuwa ta dinga gani masu mabanbanta kaloli, a take gabanta ya yanke ya fa
ɗ
i jikinta ya
ɗ
au tsuma sai dai ko ka
ɗ
an bata bari Kaleesat ta fahimci halin da ta shiga ba, I
ta kuwa Kaleesat bata ma san wainar da ake toyawa ba hankalinta kwance ta ciro Mama ta fara bawa Aseela, Kamar shocking
ɗ
in wutar Nepa haka taji Bakin Aseela na neman zuƙe mata jinin jikinta, cikin tsananin jin zafi ta Fara ƙoƙarin cire Aseela daga jikinta
amma ƙam taji ta riƙe ta sosai, ta maza tayi da ƙarfin gaske ta fisgeta gefe tana maida numfashi, Hajara kuma tsorata tayi da sauri ta ja baya ƙafafunta na neman kasa
ɗ
aukarta.
Aseela Kafe Kaleesat tayi da idanu tsaf ko ƙiftawa batayi tana wanga
le baki sai dariya take yi, ita kuwa bata ma bi ta kan Aseela tana cen duba kan mamarta saboda irin azabar zafin da taji yana yi mata, mamaki ne