Showing 21001 words to 24000 words out of 104412 words

Chapter 8 - ASEELA COMPLETE

rikice yake, cikin tashin hankali ya fara mata magana yana kuma riƙe ta sosai kamar wan

i zai ƙwace ta ya ce, " Dan Allah Dear karki tafi ki barni wallahi ke ce ni idan babu ke nima mutuwa zanyi, karki yarda su cutar mun da ke duk wanda ya baki umarni karki bi akan idona suka ce ki shiga rami kika shiga har binneki suka yi......" tunda ya far

a magana ta zurawa mai ido ita abun na Alhaji ma ya fara ba tsoro shiyasa ma ta sa hannu ta katse mai maganar da ke fitowa daga bakinsa, batayi aune ba sai hi tayi dumin hawayensa na sauka akan hannunta da ke kan bakin sa, hankalinta ne yayi mummunan tashi

asanyaye ta

ɗ

aga kai tana kallan mijin nata muryar ta na rawa ta ce, " Daddyn Aseela hawaye kuma?? idan akwai abinda yake damunka Dan Allah ka gayamun domin na samu nutsuwa, tabbas na lura kana cikin damuwa haka kawai baza dinga zubda hawaye ba " ta ƙara

sa maganar itama tana sha re ƙwallar idonta, yana kallanta yaji ƙaunarta, tausayinta da soyayyarta ba kuma azalzalar zuciyarsa saboda ya kwantar mata da hankali ya ce, " Dear babu komai kawai idan na tuna ko yaushe mutuwa zata iya

rabamu sai inji jikina ya

yi sanyi " sauraren sa ta ke badan ta yarda da abinda yake gaya mata ba, amma shima dan ta kwantar masa da hankali sai ta ce, " akoda yaushe na gaya maka mutuwar bazata zo ta

ɗ

auki

ɗ

ayanmu ba, sai dai ta

ɗ

auke mu alokaci

ɗ

aya zan rayu da kai zan mutu da ka

i muyi rayuwarmu har gidan Aljanna Habeebee " ta ƙarasa maganar tana masa murmushi, Inna Furaira dake kujerar bayansu tana jinsu murmushi tayi saboda soyayya da kulawar da Hajiya da Alhaji Kabeer sukewa junanta yana matuƙar birge ta, kowanne na ƙoƙarin gan

in ya faranta ran

ɗ

an uwansa, da haka hirar gari suka shiga shi dai Alhaji binta yake da hirar amma cikin zuciyar sa jinta yake ba da

ɗ

i, musamman inyatuno sanda ƙasa ta rufe matarsa har ji yake gabansa na fa

ɗ

uwa.

Basu suka sauka a ƙasa Niger

ia ba sai kimanin ƙarfe goma sha biyu na rana, tuni dama Alhaji ya sanarwa da Driver dawowar su dan haka suna kauna suka ci karo dashi ya kwashe su sukayi gida, murna gurin Inna Furaira taƙi boyuwa saboda ƴan kwana biyun da tayi har taji kewar su Rakiya da

Binta, ita kanta Hajiya Kaleesat wani irin annushuwa take ji na dawowarsu gida Nigeria, agajiya suka fito daga mota aykuwa su Binta cikin murna suka tarbesu suna, " ga Hajiya ga Hajiya Inna Furaira mutanen India ya kuka baro su Ashwariya?? " hararar wasa

ta ke binsu da shi tana musu murmushi, Hajiya saboda tsabar gajiya bata bi ta kansu Binta ba tunda ta amsa musu ta wuce cikin gidan, tsaf suka sameshi agyare kamar basuyi tafiya ba, banda ƙamshi ba abinda yake ta shi, kai tsaye bedroom

ɗ

inta ta wuce ta far

a rage kayan jikinta sannan ta shiga ta watsa ruwa, bayan fitowarta Alhaji ta samu zaune abakin gado ya rafka uban tagumi, tashi yayi jiki ba ƙwari ya fa

ɗ

a toilet

ɗ

in, bayan wani lokaci fito wa yayi lokacin har Hajiya Kaleesat ta fara rama sallolin kanta,

shima dadduma ya janyo sai ji yayi daga cen bayan labulen

ɗ

akin ance, " Kabi umarni na farko ka tsallake wannan sira

ɗ

in, umarni na biyu zamu baka yanxu, karka sake ga kuma gayawa wani ko wata abinda kaji ko ka gani inba haka ba zamu

ɗ

auke ka daga duniyarku

kuma har abada babu kai babu ƙara dawowa hahahahahaha " murya na rawa ya ce, " nabi wallahi nabi babh wanda zaiji " Hajiya Kaleesat dake gefensa ta ce, " Habeebee kai da wa kuka wa kakewa magana?? " wayan cewa yayi ya ce mata, " am dama amm eh dama tunowa

nayi da maganar da mukayi da Alhaji Habib to shi ne maganar ta fa

ɗ

o mun " jinjina kai tayi tana ƙare masa kallo sannan ta ce, " Bansan ka da

ɓ

oyemun komai ba, kuma bansan ka da karya ba amma babu koma Allah ya shige mana gaba " jiki a sanyaye ya ce, " Ame

en Dear " duk sai yaji ba da

ɗ

i saboda ba halinsa bane komai nasan ta sani babu abinda yake iya

ɓ

oye mata, amma da ya tuno garga

ɗ

in da akayi masa sai ya basar kawai ya tada sallah.

*BAYAN KWANA BIYU*

Ƴan uwa har sunji labarin dawow

arsu daga India, aykuwa sai turuwa ake ana zuwa duba Aseela da jiki, kusan kullin idan basuyi baƙi hu

ɗ

u ba mutum shida zasu xo ahaka har suka haure sati guda da dawowa, Alhaji Mamaki ne ya kama shi musammam da yaga Abokinsa har zuwa wannan lokacin bai zo b

are ya duba Aseela, wayarsa ya ciro ya kira shi sai da ta kusa tsinkewa sannan ya

ɗ

auke murna babu walwala, " Hello ya akayi?? " murmushi Alh Kabeer yayi ya ce, " lafiya klau karanka nayi ince lafiya yau satinmu guda da dawowa daga india amma baka koda zo

ka duba Aseela ba...... " azafafe Alhaji Abdurrahmam ya katse shi, " ni zaka rainawa hankali ka maidani bi ta cen, ba India ba Allah sa Amitabatchan ka

ɗ

auko, ka manta zambo cikin amincin da kamun ko ka manta yanda muka rabu da kai har kana sai ka kashe ni

, ko ka

ɗ

auka banyi report bane shi ne har zaka kirani kamun da

ɗ

in baki mtswwwww " sai da ya biga uban tsaki sannam ya kashe.

Sororo Alhaji Kabeer yayi shi Hajiya Kaleesat suna mamakin kalaman Alhaji Abdurrahman, wani tunani yayi sannan yasa

wayar a aljihu ya

ɗ

auki key

ɗ

in mota ya ce wa Hajiya Kaleesat, " bari na je gidan mutumin nawa inji kan zance danni ban fahimci inda maganarsa ta dosa " bai jira cewarta ba ya fice daga fice daga falon.

Bayan awa biyu da fita Alhaji Kabeer sai ga

shi ya dawo agajiye ya zaune Hajiya Kaleesat na masa barka da dawowa sannan ta ce masa, " ya kukayi da Abokin naka " idanunsa alumshi ya ce, " wallahi ni banma je gurinsa ba ina fita na ha

ɗ

u da Alhaji Yaseer muka je gidan gonarsa sai yanxi muka dawo......

" maganarsa ce ta maƙale sakamakon wani bugun tashin hankali da suka ji anayi da sauri ya tashi ya fita zuwa Gate, gaba

ɗ

aya securities

ɗ

in saita bi dugogin su suka yi sannan suka bu

ɗ

e ƙofar, da fudu suka ga ƴan sanda na shigowa ciki suna Arba da Alhaji Ka

beer suka kalli wani matashi da suka shigo tare suna fa

ɗ

in, " wannan ne " goge hawayensa yaron yayi ya ce, " eh shi ne wallahi shi ya kashe mana mahaifin mu" kafin Alhaji yayi magana tuni sun cacumo shi suna ƙoƙarin sa masa Anƙwa.

*ALHAJI KABEER KAN

A RUWA

🤣

INAJIN DAƊIN COMMENTS ƊINKU ALLAH YA BAR ƘAUNA.*

🥰

❤

️

_Ummou Aslam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*



*AmeeraAdam60*

https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz



27&28

Da mamaki ƙarara afuskar Alhaji Kabeer ya kalli matashin saurayin yana fa

ɗ

in, " Kai Khalifa lafiya me yake faruwa ne? ban

gane ni na kashe Mahaifinku ba?? " kafin Kaleefa yayi magana

ɗ

aya daga cikin police

ɗ

in ya ce, " Alh bamu da time

ɗ

in amsa tambayoyin ka yanxu amma idan muka je office zaka samu damar amsa su yanda ya kamata " yana rufe baki yaran sa suka fara ƙoƙarin kamo

hannunsa da sauri ya fisge cikin

ɓ

acin rai yana fa

ɗ

in, " Dakata ku dakata idan wata magana kuke san yi da ni basai kun biyo mun ta wannan sigar ba, badai office bane muje " Hajiya Kaleesat dake zaune jin maganganun da tayi sama-sama yasa ta fitowa, ganin

abinda ke faruwa ne ya bata mamaki a matuƙa aru

ɗ

e ta fara tambayar Alhaji halin da ake ciki, bayani yayi mata sannan yayi wa Driver gidan sa magana tare da wasu police biyu suka shiga, motar police

ɗ

in ce agaba sai ta Alhaji Kabeer sai kuma

ɗ

ayar motar tas

u, jiki a sanyaye Hajiya Khaleesat ta shiga cikin gida maganganun Alhaji na mata yawo azuci, wani tunani tayi da sauri ta

ɗ

auki wayarta ta kira Hajiya Uwani, kira biyu tayi mata ba'a

ɗ

auka ba sai ana uku sannan aka

ɗ

auka, tun kafin Hajiya Kaleesat tayi mag

ana Hajiya Uwani ta fara balbaleta da ruwan masifa, " kiran me kike mun mai zaki

ce mun Kaleesat dama Amintaka na juyewa ta zama ƙiyayya? Wallahi ko amafarki akace mun Alhaji Kabeer zai iya kashe Daddyn Khaleefa zan ƙaryata saboda irin shaƙuwarsu da Aminta

rsu, to wallahi-wallahi kinji na rantse idan ku

ɗ

i da ƙarfin iko na magani jinin Maigida na bazai tafi a banza ba, idan yana taƙama da ku

ɗ

i da fa

ɗ

a aji muma muna dashi babu abinda zai numa mana, ni Uwani bazan bar jinin Uban ƴaƴana ya salwanta abanza ba " t

ana gama fa

ɗ

ar haka ko jiran abinda Hjy Kaleesat zata fa

ɗ

a batayi ba ta katse wayarta hawayen rashin mijinta na gangarowa daga idanunta, jikin Hajiya Kaleesat har wani irin tsuma yake saboda tsananin tashin hankali musamman da ta tabbatar da maganar daga b

akin Uwar gida agurin Alhaji Abdurrahman, wasu irin siraran hawaye baƙin ciki masu zafi ne ke gangarowa daga idanunta, kaiwa da komowa ta shiga yi daga farkon falonta zuwa ƙarshensa afili take furta, " kai anya kuwa Daddyn Aseela zai iya kashe aboki kuma a

mininsa, anya babu sharrin abokan gaba kuwa?? To idan ma haka ne wane abu ya ha

ɗ

a su da har zai hafar da kisa atsakaninsu?? yaushe ma muka dawo ƙasar kuma mai yasa da ya shigo

ɗ

azu banga alamun damuwa a tattare da shi ba??? anya wannan lamarin babu lauje a

cikin na

ɗ

i kuwa?? " ita ka

ɗ

ai take ta surutan ta kamar zautacciya, tana cikin wannan halin Hajara ta kirata awaya, hannnunta har rawa yake tasa hannun ta

ɗ

auka murya asanyaye, " Salamu alaikum " daga cen

ɓ

angaren aka bata amsa da, " Mummyn Aseela dan Allah

mai yake faruwa ne wai abinda na gani yanxu a News da gaske wai Yaya ya kashe Alhaji Abdurrahman??? dan Allah meye gaskiya lamarin wallahi na shiga ru

ɗ

ani da tashin hankali " sai ayanzu Hajiya Kaleesat ta samu damar yin kuka saboda da zuciyarta suya da ra

ɗ

a

ɗ

i take mata, jin irin gursheƙen kukan da Hajiya Kaleesat ta ke yi yasa jikin Hajara yayi sanyi, itama hawaye ne ke zuba daga idanunta ta kuma jefo wa Hajiya Kaleesat tamabaya, " dama sunyi wata hatsaniya ne, ba shekaran jiya waccen kuka dawo daga India

ba " goge hawayen ta tayi sannan ta ce, " wallahi Hajara ni kaina bansan me ha

ɗ

a su ba, nifa ina ganin kamar da sharri acikin awannan al'amarin amma taya Daddyn Aseela zai kashe Aboki kuma amini agurinsa da kowa yasan yanda alaƙarsu ta ke, Hajara ke kina g

anin hakan zai faru wallahi ba shi bane Allah sharri suke masa " Hajiya Kaleesat ta ƙarasa maganar tana fashewa da wani kukan mai tsuma zuciya, Jikin Hajara kuma sanyi yayi cikin kuka ta fara furta, " Innalillahi........ " saboda yanda ta ke ji katse wayar

tayi itama Hajiya Kaleesat ajiye ta ta wayar tayi tana dafe kanta tana wani irin matsanancin kuka, Aseela dake gefen kujera a kwance sai

ɗ

an wasannin ta ta ke tana ciccilla-ciccilla ƙafafu, wata wayar ce ta kuma shigo mata tana dubawa taga number

ɗ

an uwan

ta ne Alhaji Abubakar,

ɗ

agawa tayi amma saboda yanda kuka yaci ƙarfinta kasa magana tayi, daga cen

ɓ

angaren Alhaji Abubakar najin haka jikinsa ya kuma sanyi dama kiran da yayi mata dan ya tabbatar da abinda ya gani a labarai ne, cikin tashin hankali ya cew

a ƴar uwar tasa, " Bari nazo gidan ganin nan zuwa yanxu" ko kashe wayar baiyi ba sai ta kashe, Lokaci-lokaci ta ke furta kalmar, " Innalillahiwa'inna'ilahirraji'un " gaba

ɗ

aya gidan tsit yayi kamar wa

ɗ

anda akayiwa mutuwa, jikin ma'aikatan gidan da ƴan aiki

n gidan gaba

ɗ

aya yayi sanyi kowa ji yake ba da

ɗ

i a zuciyarsa, musamman da Alhaji yake mutum ne da bashi da mugunta ko ka

ɗ

an ga wanda yake ƙarƙashin sa, baya nuna ƙyama ko cin zarafi ga kowa har su Inna Furaira, shiyasa suke jin da

ɗ

in aiki agidan saboda su

nyi dace da iyayen gida.

Kai tsaye cen Bompai aka wuce da Alhaji Kabeer

ɓ

angaren kula manyan lafuka da ya harda da Fashi da makami, Masu garkuwa da mutane, Masu Fya

ɗ

e da masu laifuffukan kisan kai, kafin su ƙarasa tuni wasu daga cikin abokansu

da ƴan uwan mammacin sun hallarci Headquater, musamman da case

ɗ

in ya zama na manyan mutane ne lokaci

ɗ

aya garin Kano da sauran garuruwa da ke cikin Kasar Nigeria har ma da maƙwabtanta suka

ɗ

auka, haka nan kafofin ya

ɗ

a labarai da gidajen talabijin zance

ya kara

ɗ

e ko'ina, uwa uba Kafofin sada zumunta irinsu Facebook, Whatsapp, Twitter, Instagram da dai sauransu,

harabar gurin cike ta ke da ƴan jaridu na sassan

ɓ

angararo daban-daban, Alhaji Kabeer abun ba ƙaramin girgiza shi yayi ba musamman yanda yaga ƴan

jarida na dafifi wajen ganin sun na

ɗ

i sautin muryarsa, da sauri suka wuce ciki danma ma'aikata sunyi ƙoƙari matuƙa wajen dakatar da ƴan jaridu da basu samu damar wucewa ba.

Alhaji Kabeer na zaune wani Police ya ƙaraso gurinsa ya zauna akan wata

kujera suna fuskantar juna, kallan Alhaji Kabeer yayi ya ce, " Alhaji munasan ka gaya mana gaskiyar abinda ka sani bamasan ka wahalar damu kaima ka wahalar da kanka, idan ka bamu ha

ɗ

in kai Case

ɗ

in nan zai xo mana da sauƙi tsakanin mu da kai, amma idan ka

wahalar damu kaima zaka wahalar da kanka " jinjina kai Alhaji Kabeer yayi shi har lokacin abin mamaki yake bashi ace yanda yake da abokinsa kuma Amininsa ace wai ya kashe shi, katse shirun police

ɗ

in yayi da, " ka gaya mana dalilin da ya sa ka kashe Aboki

nka kuma Amininka Alhaji Abdurrahaman, ko kana da wata hujja akan kisan?? mece ce hujjarka? Wani abu ya ha

ɗ

aku ne kafin ka kashe shi?? Idan ya faru mai yasa bakayi report ba har ka

ɗ

auki doka a hannunka " Alhaji Kabeer jin tambayoyin yayi kamar saukar arad

u saboda baisan ma mai zaice musu ba, shi fa har zuwa lokacin gani yake kamar duk fa

ɗ

a suke yi Alhaji Abdurrahman na raye, jin shirun yayi yawa yasa Police

ɗ

in ya buga masa tsawa yana fa

ɗ

in, " Muna tambayarka kayi shiru karka

ɓ

ata mana lokaci " da idanu Al

haji Kabeer yabi Police

ɗ

in yana masa kallon mamaki har baisan lokacin da ya ce, " yau ni Ƙaramin ma'aikaci ke bugawa tsaya a gabana?? " Murmushi Police

ɗ

in yayi ya ce, " kana mamaki ko? ay tunda ana zarginka da kisan kai kisan ma na mutum Kamar Alhaji Abd

urrahman zaka ga abinda yafi haka ma, naga ka harzuƙa ko nima zaka kashe ni ne kaga sai ka tabbatar da hujja batare da wahalar bincike ba " dafe kansa Alhaji Kabeer yayi ransa na masa suya duk inda

ɓ

acin rai ya kai ya kaishi, shiru yayi bai tankawa Police

ɗ

in ba yana firzar da iska mai huci, Kwankwasa Table

ɗ

in da dake gabansu Police

ɗ

in yayi ya ce, " Har yanxu baka bamu amsar tambayarmu ba ko sai mun turaka wancen sashen sun tamabaye ka ne " ya ƙarasa fa

ɗ

a yana nunawa Alhaji Kabeer wani

ɗ

an

ɗ

aki dake kallo

n gurin da suke, Idanun Alhaji Kabeer sum ka

ɗ

a jawur saboda

ɓ

acin rai cikin ƙunan rai ya ce, " Ni ban kashe shi ba hasalima ni ban gasgata maganar ku ba taya zan kashe abokina kuma Aminina da hannuna?? " murmushi Police

ɗ

in yayi sannan ya zura kansa ƙasan

table

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login