Showing 75001 words to 78000 words out of 104412 words

Chapter 26 - ASEELA COMPLETE

maganganuna sai suka fara fusata Alhaji Abdurrahman tun yana bani haƙuri har ya tunzura ya fara ramawa, nan fa ƙaramar magana ta kusa zama babba tun babu wanda ya fara fuskantar halin da muke ciki har masu aikin gidan suka fara jiyo hayani

yarmu_.

_Muna nan tsaye mun cacar baki har mahaifiyarsa Inna Larai ta fito daga falonta dake sashenta a sama yake itama, ganin yanayin da muke ciki yasa ta ƙaraso gurunmu tana bamu haƙuri._

_Cikin ƙunan rai Alhaji Abdurrahman ya cewa mahai

fiyarsa, " Inna ki daina bashi haƙuri duk abinda yayi niyya karya fasa dani dashi shege ka fasa, indai ya haifu cikin aure da sunnah ayau basai gobe ba ya

ɗ

auki duk matakin da ya ga yafi dacewa agareshi, idan kuwa baiyi ba wallahi shi yake tabbatar mun da

shi ƊAN ZINA NE "_

_Maganarsa jinta nayi kamar saukar aradu duk da ni

ɗ

inma na gaya masa wacce tafi wannan zafi amma banta

ɓ

a sanin haka take da zafi ba sai daya furtamun ita, cikin fusata da jin haushi na kalli Inna Larai na ce masa._

"

_Kaga wannan sai dai idan ita ta haifoka cikin ZINA amma ba ni ba kuma wallahi sai na nuna maka ni

ɗ

in nahaifi ƊAN HALAK sannan..."_

_Ban ƙarasa magana ba sai ji nayi ya kawo mun duka afuska wanda ba ƙaramin mamaki abin ya bani ba, ina cikin wannan

halin na kuma jin wani dukan yana fa

ɗ

in_.

" _Wallahi sai naga bayanka sai na nuna maka ni haifu mahaifiyata ba abar wasa bace "_

_Inna Larai tsakiya tazo tana ta magiya tana roƙonmu, amma Alhaji Abdurrahman bai saurarawa kawomun duka ba,

cikin zafin nama na hanka

ɗ

e Inna Larai da niyyar nuna masa shirun da nayi tsoro bane, sai dai bisa tsautsayi ina hanka

ɗ

eta ta fa

ɗ

a jikin wani ƙarfe kanta ya bugu da gini, take idanunta suka fara kafewa ta fara fita daga hayyacinta, kafin wani lokaci tuni j

ini ya fara wanke fuskarta._

_Cikin tashin hankali muka ƙarasa gurunta ina shirin kai hannuna jikinta cikin zafin zuciya ya doke hannuna yana cewa, " Karka sake ka ta

ɓ

amun mahaifiya kuma wallahi karkaga ka fini dukiya da rufin asiri wallahi duk ab

inda ya samu mahaifiyata ka kuka da kanka, kasan ƴan uwana suna da manyan matsayi induk duniya ne gatanta wallahi sai anhukuntaka "_

_Yana gama fa

ɗ

a ya

ɗ

auki mahaifiyarsa da sauri yana ƙwalawa Driver kira, bayansa nabi jikina a sanyaye gabana sai

dukan uku-uku yakeyi, da sauri n fice daga gidan tun sauran ma'aikatan basu gama sanin me ya faru ba._

_Kai tsaye gida na wuce jikina banda rawa babu abinda yakeyi, ina zuwa na sanarwa da Kaleesat duk abinda ya faru, ba ƙaramin tashin hankali ta s

higa ba musamman da na sanar da ita halin da Inna Larai halin da aka fita da ita._

_Ina gama sanar da mai

ɗ

akina na kira wayar Alhaji Musa Lawan na sanar dashi duk abinda ya faru, cikin tashin hankali nake neman ya bani shawarar data dace, yana gam

a saurarata ya fara da cewa._

" _Wallahi Abokina kana cikin tsaka mai wuya domin muddin tsohuwar nan ta mutu babu mai fidda kai sai ALLAH domin kasan babban yayan su Alhaji Alhaji Abdurrahman shine cheif judge na ƙasa, bayanshi akwai sauran masu

madafan iko wajen mutum uku, da ace yaku bayi ne to da baka da damuwa._

_Sannan kuma kace kowa yaga shigarka gidan sannan sunji duk irin tashin hankalin da kuka tafka, to wallahi mafita

ɗ

aya ce shawara

ɗ

aya zan kawo maka idan tayi maka shikenan bat

a maka ba shikenan ni babu abinda zan iya yi maka, shawarar ba wata bace abinda nake san gaya maka karkasake kace xaka fito musu ta sarari domin idan ƙafa kake taƙama wallahi kasan sunfika ƙafa, kuma sunanka ba ƙaramin

ɓ

aci zaiyi ba ka dubeka ka kalli mats

ayinka ace kamar kai ana tuhumarka da kisan kai na tabbata ba kai ba ko iyalanka wannan abun kunya ne agurunsu._

_Ta ƙarƙashin ƙasa zamu

ɓ

ullo musu a yau

ɗ

in nan basai gobe ba kuma yanzun nan basai anjima ba tun zancen bai gama zaga gari ba, zan r

akaka gurin wani malami aikinsa kamar kaifin wuƙa haka yake, amma sai ka amince, bazan kaika gurin MAI IFRITU ba domin wannan yaci uban MAI IRITU a iya aiki "_

_Banyi wani zurfin tunani ba na amince masa sannan yace na sameshina acen hayar dawanau,

muna gama waya na sanarwa s Khaleesat halin da ke ciki da farko bata bani goyon baya ba domin tayi mun nasiha amma da ke idanuna sun rufe sam nasiharta bata shigeni ba._

_Cikin karayar zuciya na kalleta nace, " Yanzu Habeebty kina ganin na zauna h

aka idan ta mutu fa nima kasheni zasuyi, kinfi ƙaunar ki rasani kenan? "_

_Kukan ta fashe dashi tana juya kalaman da na zauna nake zayyana mata, so da tsananin ƙaunar take mun ya rufe mata idanu yasa ta amince da maganar dana kawo mata._

_

Kai tsaye ina fita cen hanyar Dawanau na nufa adai-dai multara nasami Alhaji Musa Lawan ajiyar motarsa ya bayar a garejin wani bakanikensa sannan muka hanyar garin Katsina, sai da muka shafe tafiya mai yawan gaske sannan muka ƙaras cikin garin lokacin da

mukaje har anyi sallar Magriba, daga nan titi cikin wani ƙungurmin daji muka kuma

ɗ

auka sai da mukayi tafiyar awa guda daga titi sannan muka ƙarasa bakin wani ƙaton kogo mai zagaye da wasu manyan bishiyoyin kuka ne ha

ɗ

e da bishiyoyin tsamiya, wasu manyan b

iahiyoyin kuka ne guda biyu sukayi wata rumf kamar

ɗ

aki, daga tsakiyarsu wata siriyar hanya ce da wani tudun ƙasa mai kama da kabari._

_Banda kukan tsintsaye babu abinda yake tashi agurin, gurun duhu garshi dun

ɗ

um sai da wayoyin hannumu muke haskaw

a, kallona Alhaji Musa yayi yace._

_" Kaine mai neman biyan buƙata kaine kan gaba, kabi takan wancen kabarin zakaga doguwar hanya idan idan ka sauka daga kan kabarin k tsaya cak nima zan biyo bayanka, ka'idar wannan Bokan kenan me neman buƙata shi

ne akan gaba, daga nan inda nace ka tsaya karka wuce domin taku

ɗ

aya idan ka ƙara zaka iya shiga fadar BOKA ZULYANIL GIBAR, ƙetara fadarsa daidai yake da bada fansar ruhinka agarshi dan haka ka kiyaye "_

_Jiki a sa

ɓ

ule ha

ɗ

e da karkawa na taka kan

kabarin nan wani iri naji ajikina hakan ne yasa nayi sauri na wuce harna sauka daga kan kabarin, kamar yanda ya gaya mun haka na tsaya cak jikina sai

ɓ

ari yake, ƙarasowa yayi y tsaya a gefen sannan ya fara fa

ɗ

in sunan BOKA ZULYANIL GIBAR har sau uku, yana

rufe baki kamar walƙiya sai gani mukayi haske ya gauraye gurun, daga cen gefe wa

ɗ

an

ɗ

u irin ƙoƙon kawuna ne zagaye da wata kujera ha

ɗ

e da irin ƙorai masu cike da wa

ɗ

ansu irin jini da wani irin ruwa mai yauƙi._

_Daga kan kujrar wani gajeren mutum ne

ya bayyane mai sanye da wata irin fata a ƙugunsa, fuskarsa tur

ɓ

une take babu annuri ko ka

ɗ

an baya dariya haka nan kallo

ɗ

aya zaka masa kaji bazaka ƙara iya ha

ɗ

a ido dashi ba._

_Kallan Abokina yayi yace, " Musa yau kaine tafe da baƙo? " cikin girm

amawa Alhaji Musa yace, " Taimakonka yaxo nema ya me taimakawa " rissanawa nima nayi na gaidashi cike da tsoro saboda tunda nake banta

ɓ

a jin mutum na magana muryarsa na amsa kuwwa ba._

_Ina tsaka da tunani naji bokan yana cewa._

_" Aikink

a mai sauƙi ne agurinmu amma sai idan ka bamu ha

ɗ

in kai, zan baka rabi kayi da kanka rabi kuma zan bawa GUNGURU JIKAN KUNKURU ya aiwatar da kansa, zaka bada ku

ɗ

i wanda za'ayi aikin dasu, domin Gunguru baya aiki sai anzubar masa da jini, sannan aikin da zai

yimun sai zamomun Jinin BUDURWAR BAFULATANA, jinin MAI TSOHON CIKI, jinin JARIRAI, jinin JAƁA da Jinin BUNSURU sai jinin SHANU._

_Kaima kuma zan baka aikin da zakayi da kanka, daga

ɓ

angarena bana shakkun aikin Gunguru domin yayimun wanda yafi wann

an wahala kuma munyi nasara, muddin ka aiwatar da abinda na saka to idan na cikin kabarin cen da kuka taka ta kai zai dawo maganar mahaifiyar Abokinka zata kuma tashi._

_Yanzu haka mahaifiyar Abokinka bata mutu ba amma zamu tura Gungura da siffarka

yaje ya ƙarasata tunda dama kaine ka fara kwantar da ita, lallai kai

ɗ

in mai nasara ne domin kazo mun alokacin da nake buƙatar jinin tsohuwa mai fasalin mahaifiyar abokinka " yana gam fa

ɗ

a wani abu mai fasalin kunkuru ya fito atake yayi girgiza sai gani na

yi ya koma sak irina, yana kallona ya ƙyaƙyace ta dariya sannan ya cewa boka._

_" Mene ne fansar aikina? " Boka sai lokacin ya motsa bakinsa alamar murushi sannan ya ce, " Cikin jariran da zaka samo na sadaukar maka da jinin jariri guda sai babban

tukwicin da zan maka wannan tsakaninmu ne " Gunguru najin haka ya gya

ɗ

a kai take ya riki

ɗ

a ya zama tsuntsu ya tashi sama._

*

🤣🤣🤣

CHAKWAKIYA, ANYA GUNGURU BA JININ ƁINGEL YAYI AIKI DASHI BA WAJEN BIYAN BUƘATAR ALHAJI KABEER? WAI MEYE HARSASHENKU IDA

N BELLO YA GANE HAKA? WANNE IRIN KISA KUKE GANIN ZA'AYIWA INNA LARAI?

🤣🤣🤣🤣🤣

*

_MORE COMMENTS MORE TYPING

🤣

INA GAIDAKU MASOYA, PLS INDO SARƘA FANS KU MUN AFUWA ZUWA BAYAN SALLAH SO NAKE NA ƘARASA ASEELA BEFORE RAMADAN INSHA ALLAH._

_Ummou A

slam Bint Adam_

😉

[17/06, 03:31] Ameera Adam:

☀

️

*FIRST CLASS WRITERS ASSO*

☀

️

*ASEELA*

👩🏻

‍

🦱

👹

*BY*

*AMEERA ADAM*

*FOLLOW ME @WATTPAD*

*AmeeraAdam60*



77&78

_NOT

EDITED_

_Na jima zaune cikin mamaki da ta'ajibin wannan shu'umi Boka da Aljani Gunguru, Ina tsaka da mamakin hatsabibancinsu na riski maganar BokaZulyanul Gibar yana cewa, " Ka saurareni da kyau domin aikin da zansa ka ba ƙarami bane kuma b

aya buƙatar kuskure, wancen aikin dana sa Gunguru yayi aikinsa ne yanzu ne zan sanar da kai aikin da zakayi, sannan kafin na sanar da kai aikin da zakayi zan sanar da kai me zai faru a gobenka "_

_Da sauri na

ɗ

ago na kalleshi saboda jin maganar da

ya fa

ɗ

a, amma bai kulani ba yacigaba da cewa, " Akwai Jarrabawa ko ince mummunan al'amari da zai faru da kai nan da wasu shekaru masu zuwa, zaka talauce da talauci mai muni har sai makusantanka sun fara guje maka kai har sai ta kaika ka fara yawo neman na

sawa a bakinka, sannan zaka aikata wani mummunan abu wanda zai tozartaka a idanun al'umma haka..." Alhaji Musa ne ya katse Boka da cewa, " Ya sarkin Bokayen duniya mu masu yarda ne da duk abinda ka aiwatar daga garemu basai ka zayyane mana duk abinda ka sa

ni ba, a fa

ɗ

mana duk abinda ake buƙata daga garemu xamu amsa hannu bibbuyu kuma mu aiwatar muna masu biyayya agareka "_

_Boka Murmushin jin da

ɗ

i yayi ya ce, " Shiyasa nake jin da

ɗ

in aiki da kai, muddin kuka bi shara

ɗ

aina buƙatarku wacce kuka dani d

a wacce ma baku sani ba zata biya, zaku

ɗ

aukaka da arziƙi mai

ɗ

orewa kuma zaku ji da

ɗ

in rayuwa babu abinda zaku nema ku rasa, babban albishir

ɗ

in da zanyi maka kai Kabiru nan da wani lokaci mai

ɗ

akinka zata samu juna biyu, babu abinda zaku nema indai aduniy

a ne ku rasa nina yarda da kaina kuma na yarda da Aljanun da suke mun aiki basu da wasa sai dai kuma mummunan sha'ani muddin aka sa

ɓ

awa alƙawarinsu._

_" A gefenka na hagu akwai wani guntun farin likkafi acikin wata ƙwarya, ka

ɗ

aukeshi da hannunka n

a hagu kana mai ambatan kalmar FILKIFIL " yana gama fa

ɗ

a jikina har tsuma yake na miƙa hannu na cikin wannan ƙwarya, wani irin sanyi naji mai shiga jiki ga wani irin nauyi da hannuna yayi, cikin ƙarfin hali na ƙoƙarta na ciro wannan kyallen likkafanin wand

a yake guraye da wani launin jini, ina cirowa naji hannuna ya koma yanda yake ƙuramun ido Boka yayi yana gya

ɗ

a kai sannan yace, " Lallai kai

ɗ

in nan mai nasara ne, kaine mutum na uku da na ta

ɓ

a bawa umarnin ya

ɗ

auki likkafanin nan ya

ɗ

auka akaron farko du

k kuwa da sammatsin da ke cikin wannan ƙwaryar, ko ba'akai ga kammala aikin nan ba na tabbata kai

ɗ

in mai nasara ne, abu na gaba da zan sanar da kai ka koma wancen kabarin da kuka biyo ta kansa, inasan ka damƙi ƙasar kabarin da hannunka mai

ɗ

auke da likkafa

ni sannan ka ƙaraso nan gabana " alokacin ji nayi gabana ya fa

ɗ

i tsoro ya mamaye zuciyat jikina banda rawa babu abinda yakeyi, kasa

ɗ

aga koda ƙafata nayi haka na tsaya ƙiƙam kamar gunki xuciya sai lugude take, riskar muryar Boka nayi yana cewa, " Kabiru !

kalleni nan "

ɗ

aga kaina nayi na kalleshi muna ha

ɗ

a ido wani irin haske na gani cikin idanuna take naji tsoron dake cikin zuciyata ya kau, kamar wanda aka ƙarawa ƙwarin gwiwa haka na tinkari kabarin nan banyi wata-wata ba nasa hannuna na damƙi ƙasar kabar

in sannan na juya na ƙarasa cen gaban Boka na tsaya, ina nan tsaye naji ya fara cewa._

_Ka

ɗ

auki

ɗ

an ƙoƙo acikin waccen ƙwaryar mai jini sannan ka sa wannan ƙasar da likkafin aciki, ka tsoma ƙafafunka acikin waccen ƙwaryar mai

ɗ

auke da ruw mai yau

ƙ

i, zaka tafi da wannan

ɗ

an ƙoƙon inasan ka cusawa

ɗ

aya daga cikin ƴan matan gidan Abokinka Alhaji Abdurrahman acikin bakinta adaidai lokacin kuma kayi amfani da ita, karka damu da damuwar abinta zai biyo baya, ita kuma wannan ƙasar inasan ka samu ƙaramar

yarinya ƴar shekara biyar zuwa bakwai kowacce iri wala jinin Inna Larai ko kuma a waje, kasan duk yanda zakayi ka cusa mata wannan ƙasar a gabanta da bakinta "_

_Tun daga lokacin da muka yi ido biyu da boka naji tsoro da shakku duk sun kau daga

zuciyata dan haka koda na gama jin bayaninsa babu wani abu na

ɗ

ar da naji azuciyata, cikin amincewa da ƙwarin gwiwa nace, " Naji na amince kuma zanyi biyayya agareka ya kai wannan boka mai faranta zuƙatan wanda ya ziyarce ka "_

_Murmushi yayi sann

an yace, " Tabbas kana tare da nasara kuma kana tare da

ɗ

aukaka, aiki na ƙarshe da xan baka xaka aiwatar dashi daga yanxu xuwa gobe da maraice, karya wuce gobe idan ya wuce gobe kai ko ahalinka ne zasu fanshi fansar aikin da muka sakaka, ka shiga cikin ƴar

bukkar cen zaka ga damin ku

ɗ

i ka

ɗ

iba duk yanda yayi maka, inasan ka damƙasu a hannu bafulatin namiji mai

ɗ

an yawan shekaru wato dattijo alokacin da kake bashi ku

ɗ

in ka dinga ambatar sunan GUNGURU JIKAN KUNKURU har sau uku sauran aikin ba naka bane zamu a

iwatar da kanmu, ina fatan zaka kiyaye duk abinda kaji daga gareni, bana maimata magana idan ka riƙe abinda na fa

ɗ

a ma shikenan idan kaskure kuma mummunan al'amari zai faru da kai komai tsahon shekaru " yana gama fa

ɗ

a na ƙarasa cikin bukkar daya nuna mun i

na shiga naga ku

ɗ

a

ɗ

e a bukkar burjik dami uku na

ɗ

auko na fito daga bukkar, ina fitowa Boka ya kuma cewa, " Ka

ɗ

auka ga wani

ɗ

an ƙaramin ƙashi nan ka tafi dashi ka

ɓ

oye a inda kasan wani basai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login