Showing 36001 words to 39000 words out of 104412 words
CIKA ƊAUKARSU DA MUHIMMANCI BA NA RUBUTA ABUNDA ALLAH YA BAN SANI CIKIN NISHAƊANRTWA, DAN HAKA KO ƊAYA KU DAINA KAWO MA TUNANIN MULKI KO NEMAN HAIHUWA
🤣
BABU ƊAYA DAGA CIKI, KU CIGABA
DA TAKU ƊAI-ƊAI INA WATSA MUKU FURANNI
☘
️
🌸🌺🌹🌷
INAYINKU IRIN SOSAI ƊI
N NAN, GABA ƊAYA NA KARANTA COMMENTS ƊINKU FANS 1'2&3 ALLAH YA BAR SO DA ƘAUNA, WANNAN SHAFIN SADAUKARWA NE GA DUK MAI KARANTA LITTAFIN ASEELA
👹👩🏼
🦳
☠
️
.*
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS WRITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
41&42
Bayan dawowar su Alhaji K
abeer Kano da shekara biyu cikin ikon Allah Hajiya Khaleesat ta fara
ɗ
an zazza
ɓ
i da ciwon kai, wani lokacin idan taci abinci sai ta dawo dashi koda kuwa ruwa ne, tun tana ciwon sannu a hankali har ya fara neman kwantar da ita ga rashin cin abinci, cikin ƴa
n kwanaki ƙalilan duk tabi ta rame ta lalace wannan ne ya tashi hankalin Alhaji Kabeer ba shiri ya sata a gaba suka wuce asibiti, gwajin farko da akayiwa Hajiya Kaleesat ya nuna tana
ɗ
auke da ciki na wata guda, lokacin da aka sanar dasu gaba
ɗ
ayansu basu y
arda ba shiyasa ma suka sake asibiti, abinda aka sanar dasu da farko shi aka kuma sanar dasu basuyi ƙasa agwiwa ba har sai da suka je asibitoci kusan guda biyar sannan suka haƙura suka koma gida, murna gurin wa
ɗ
annan ma'auratan baya musaltuwa, tun daga wan
nan lokacin suka fara siye-siyen kayan jarirai,
ɗ
aki guda suka ware da suke ha
ɗ
a kayan baby aciki, ƴan uwa da abokan arziki ne suka shiga nuna tasu murnar da farincikin kasancewar kusan shekara ashirin da aurensu amma ko
ɓ
atan wata bata ta
ɓ
a yi ba sai yanx
u da ubangiji ya nuna nashi ikon, duk irin neman haihuwar da sukayi da yawon ƙasashen da suka je domin neman haihuwa basu samu ba sai yanxu da suka daina komai game da neman haihuwa, a taƙaice ma sun fidda rai da samun haihuwa a tsakaninsu Sai kuma Ubangij
i ya nuna ƙudurarsa.
Da farko Alhaji Kabeer cewa yayi sai dai Kaleesat ta haihu a ƙasar waje bisa ga shawarar Abokinsa Alhaji Habeeb da tuni ya koma ƙasar India da aiki, Hajiya Kaleesat ita kuma nuna masa tayi gwara ta haihu a Nigeria cikin da
ngi ƴan uwa da abokan arziki, sai da ƙyar da su
ɗ
in goshi sannan ya amince da maganarta dan gani yake kamar idan ta tsaya haihuwa a Nigeria babyn da ke cikinta zasu iya rasa shi.
Tun cikin jikinta na Wata uku ta fara wa
ɗ
ansu irin mugayen mafarkai
masu abun tsoro, kuma wani abun mamaki mafarkin kullin kusan iri
ɗ
aya ne abinda ke matuƙar bata mamaki, tun tana
ɓ
oyewa Maigidanta har ta fara sanar dashi sai dai kuma babu abinda ya
sauya zani, haka ta tarkata ta watsar da lamarin mafarkan dukda wani lok
acin abun na damunta amma sai ta
ɗ
aukeshi akan shirmen mafarki ne har Allah ya sauke ta lafiya.
*BACK TO LABARI*
👇🏼
Da safiyar ranar Laraba kimanin ƙarfe goma na safe wanda yayi dai-dai da ( 10/01/2016 ) ( _Kumin afuwa na canja shekarun
bisa yanayin tsarin labarin, ada nace muku 10/04/11 yanxu ya koma 10/01/2015 ina fatan kun gane_ ) Kotun cike take da manyan mutane wa
ɗ
anda mafi yawan su abokan su Alhaji Kabeer ne, sai ƴan uwan mamacin da kuma ƴan uwan Alhaji Kabeer, daga cen gefe Hajiya
Kaleesat ce zaune rungume da jaririyarta lokaci-lokaci tana goge hawayen idanunta, sai Hajara da taxo daga garin kaduna da Mai gidanta, Alkali na zaune acen kujerarsa sai lauyoyi dake zaune suna fuskantarsa, daga cen wata ƙofa ce aka turota Alhaji Kabeer n
e tafe daga bayansa wasu ma'akata ne biye dashi, kai tsaye mazaunin mai laifi aka kaishi ya tsaya gaba
ɗ
aya zuciyarsa ba da
ɗ
i ganin abun yake kamar almara, magatakarda ne ya miƙe tsaye ya fara gabatar da ƙarar da xa'a saurara sannan ya miƙawa Alkali File
ɗ
in ya koma ya zauna, Alkali ne ya gyara zaman glass
ɗ
insa sannan ya fara magana, " Ko lauyan wanda ake ƙara yana da wata shaida ta kariya da zai iya gabatarwa agaban kotu? " Br Abubakar ne ya miƙe tsaye cikin girmamawa ya ce, " Ina da ita ya mai girma mai
shari'a "
Fitowa yayi sarari sannan ya cigaba da cewa, " Ya mai shari'a na tabbata kowa ya san marigayi Alhaji Abdurrahman Aboki ne ƙud da ƙud ga Alhaji Kabeer kuma abota ce sukeyinta ba tun yanxu ba, Ya mai shari'a na tabbata abokin da kuka shafe
sama da shekara talatin har zuwa arba'in kuna tare babu wani abun duniya da zai sa har ka aikata mummunan abu gareshi bare kuma har ta kai ga kisa, Ya Mai shari'a inasan wannan kotu da ta bani dama zan gabatar da Mai
ɗ
aki agurin wanda ake ƙara wato Alhaji
Kabeer inasan ingabatar da ita domin ta zama shaidata ta farko " gya
ɗ
a masa kai Alƙali yayi sannan yace, " anbaka dama "
Br Abubakar magana yayiwa Hajiya Khaleesat miƙawa hajara Aseela tayi ta fito ta shiga gurin da mai bada shaida yake tsayawa id
anunta fal hawaye, Br Abubakar kallan tsaf yayi mata sannan yace, " Kotu na saurarinki da ki gaya mana iya abinda kika sani game da mijinki da wannan mamacin " goge hawayen idanunta tayi ta gayawa kotu tun daga wayar da mijinta yayi da Alhaji Abdurrahman h
ar zuwa fitar da yayi da dawowarsa gida, cikin shashsheƙar kuka ta ƙarasa magana sannan ya buƙaci ta koma ta zauna, Br Abubakar yace, " wannan......"
Lauyan masu Ƙara Br Ahmad ne ya miƙe tsaye ya katse Br Abubakar yana fa
ɗ
in, " Ina da ja ya mai
girma Mai shari'a, wannan bazamu
ɗ
auketa a mazaunin hujja ba domin wacce aka gabatar ta kasance mata kuma uwargida ga wanda ake ƙara na tabbata babu macen da zata shaida ko ta furta laifin mijinta batare da ta nemo kalaman kariya ba, abu na biyu bata da ta
bbacin mijinta ne ko ba mijinta ne yayi kisan ba saboda ita tana gida, kuma ba agabanta yayi kisan ba tunda tace sai daga baya ya dawo gida wannan yake nuna mana cewar sai da yaje ya aikata kisa ga Marigayi da baiji ba bai gani ba sannan ya kom..."
Cikin azama Br Abubakar ya miƙe tsaye yace, " Inada ja ya mai girma mai shari'a, ina neman alfarma ga kotu da ja kunnen lauyan masu ƙara domin yana ƙoƙarin tabbatar da kisa ga Alhaji Kabeer wanda kuma har yanxu zargi ne ake masa " Alƙali ne ya kalli Br Ah
mad yace, " Barrister akiyaye "
Cikin girmamawa Br Ahmad yace, " Ina neman afuwa " gya
ɗ
a masa kai Alƙalin yayi sannan Br Ahmad ya cigaba da cewa, " Ya mai shari'a ine neman alfarmar wannan kotu da ta bani dama zan gabatar mata da shaidata ta fark
o " amsa masa Alƙalin yayi, ba'a
ɗ
auki lokaci ba ya koma kan table
ɗ
in da kujerarsa ke gurin ya zuge jakar Laptop
ɗ
insa ya
ɗ
auko wani memory laptop
ɗ
insa ya bu
ɗ
e ya jona ta sannu a hankali yayi playing.
CCTV camera ce ta fara hasko hoton Alhaji K
abeer tun daga shigowarsa cikin harabar gidan Marigayi Alhaji Abdurrahman, ma'aikatan gidan ne ke rissanawa suna gaisheshi babu wanda ya kalla bare ya basu amsa sai ma wani irin huci da gurnani da yake yi, mamaki abun ya basu saboda asaninsu Alhaji Kabeer
ba haka ya saba musu ba amma da ke sun lura da yanayinsa kamar yana cikin fushi yasa suka
ɗ
an tsegumta a tsakaninsu sannan suka cigaba da sabgar gabansu.
Yana shiga Falon Alhaji Abdurrahman na zaune da iyalansa suna hira ga kayan marmari nan ag
abansu suna sha, Alhaji Kabeer tsaye yayi yana ƙare musu kallo ahankali yana furta wa
ɗ
ansu irin kalmomi, ganin haka Alhaji Abdurrahman yace, " Abokina ko kazo ka
ɗ
au fansar ne kamar yanda kace, wallahi ka bani kunya kamar kai harka tsaya jayayya akan gidan
mai nawa gidan mai yake kasan dai ninafi ƙarfinsu har kake ikirarin zaka kashe ni "
Alhaji Kabeer dake bakin ƙofa kecewa yayi da wata irin mahaukaciyar dariya mara da
ɗ
in sauraro sannan ya tofar da yawun mai tafe da wani irin baƙin jini, idanunsa
ne suka juye fari fat ya fara wani irin kalamai da su Alhaji Abdurrahman basa fahimta, hannunsa ya miƙa baya yana dawo dashi sai ganinshi sukayi da wata irin zabgegiyar wuƙa, kai tsaye dunfaro su yayi atake suka fara miƙe tsaye suna ja da baya kamar wanda
aka jefa sai ga Alhaji Kabeer a gaban marigayi Alhaji Abdurrahman, wuƙar ya
ɗ
aga yana fa
ɗ
in, " GARBAS KINBAS BILASU KITASGI BIMAS " ( _DOLE MU TABBATAR DA RUHIN FANSA_ " ) cikin tashin Hankali Alhaji Abdurrahman ya fara fa
ɗ
in.
" Inna........ Inna.
...... JAUR...... kuyi haƙur........ Maganarsa ce ta maƙale lokacin da Alhaji Kabeer ya burma masa wuƙa ya ƙara burma masa wuƙa harsai da ya sa masa wannan wuƙar sau Uku, kamar gumaka haka ya dakata da iyalansa kowannensu sun kasa motsawa domin su kawo mas
a agaji, Alhaji Abdurrahman na ƙasa a yashe banda karkarwa ba abinda yake yi, jini sai
ɓ
ul
ɓ
ula yake daga cikinsa.
Tsugunnawa Yayi ya kai Hannunsa kan cikinsa wasu irin kalamai yakeyi hawayen jini na
ɗ
iga daga idanunsa, dangwalar jinin yayi da
ɗ
an
yatsansa yayi wani rubutu a ƙasa, yana gama rubutun ya rushe da wani irin matsanancin kuka sai da yayi mai isarsa sannan ya juya ya kalli Matar Alhaji Abdurrahman yace,
" FANSA ZATA CIGABA DA WANZUWA HAR LOKACIN DA RUHI ZAI CIKA BURUNSA " dag
a haka wasu irin kalamai yayi sannan ya juya ya fice, kamar wa
ɗ
anda aka kunce ji sukayi jikinsu na iya motsawa, da gudu suka fa
ɗ
a kanshi suna rushewa da wani irin kuka mai cin zuciya, daga nan Camera bata nuna fitar Alhaji Kabeer ba har shigowar jami'an ts
aro bayan kiran da suka samu daga gurin Uwargidan Marigayi Alhaji Abdurrahman.
Ƙananan surutai ne suke tashi daga cikin kotunan kowa na mamaki da ta'ajibin wannan kisa na rashin imani, shi kansa Alhaji Abdurrahman mamaki ne ya mamaye zuciyarsa sab
oda irin abunda ya gani da idanunsa, gabansa na dukan uku-uku.
Alƙalin ne ya goge zufar da ke cikin idanunsa sannan ya maida glass
ɗ
insa yana bubuga Table, domin tsagaitawa da surutun dake tashi agurin, lokacin kowa yayi tsit aka maida hankali g
a Lauyan wa
ɗ
anda ake ƙara, Alhaji Kabeer na daga tsaye ya ga JAURON NENE ya
ɓ
ullo ta bango bai tsaya ko ina ba sai dai-dai gabansa, wage baki ya fara yi atake haƙoransa suka fara fa
ɗ
owa sannan ya fara magana cikin gwamammiyar murya mai ƙoƙarin kashe kunnen
mai sauraro Yace,
" WANDAHHH BAIJIIIII BARIIII BAAHHHH YA JI HOHOOOOO, RUHI NA GUDANAR DA ƊAUKAR FANSA GA ABABEN CUTARWA "
_WASA FARIN GIRKI_
🤭🤭🤣
_Ummou Aslam Bint Adam_
😉
[17/06, 03:31] Ameera Adam:
☀
️
*FIRST CLASS W
RITERS ASSO*
☀
️
*ASEELA*
👩🏻
🦱
👹
*BY*
*AMEERA ADAM*
*FOLLOW ME @WATTPAD*
*AmeeraAdam60*
https://chat.whatsapp.com/JvgnWylSuGw9wq5MVGAjEz
43&44
Da
idanu Alhaji Kabeer ya bi Jauron Nene gabansa na bugun uku-uku, cikin su
ɓ
utar baki Alhaji Kabeer ya ce, " Dan Allah tuba nake Wallahi tsautsayi da sharrin shai
ɗ
an ya ja na aikiata mummunan al'amarin " gaba
ɗ
aya Mutanen Kotun ido suka zubawa Alhaji Kabeer
musamman da suka ga ya juya cen gefen bango yana magana shi ka
ɗ
ai, Alƙali shi kansa lamarin wannna case
ɗ
in mamaki yake bashi kallan Alhaji Kabeer yayi ya fara bubbuga Table
ɗ
in gabansa, amma har zuwa lokacin Alhaji Kabeer baima san anayi ba, Jauron Nene h
annunsa ya miƙa yana daga gefe wani irin tsayi yayi na zarce misali, ta gefen Kafa
ɗ
ar Alƙali hannun ya wuce ya bi ta jikin bango sai gashi da wata irin tsohuwar Ƙwarya tayi baƙiƙƙirin da wasu irin tarkace acikinta, Jauron Nene na shigo da ƙwarya Alhaji Kab
eer yaji wata irin kuwwa acikin kunnensa, Kukan ƙaramar yarinyar ne yake ƙara dawo masa kunne kamar alokacin abun ya faru, da ƙarfin gaske yasa hannu ya toshe kunnuwansa yana yi yana jijjiga kansa, wata iriyar dariya Jauron Nene ya kece da ita sannan yace,
" Ka binne
ɓ
oyayyen sirrin da ba kowa ne ya san da dashi sai Abokan Zalincinka, FANSA TA FARA WANZAR DA ƘUDURINTA, jinin Abokinka dashi zamu shayar da ƴarka Aseela domin cikar muradinmu " yana gama fa
ɗ
ar haka ya miƙa hannu ya
ɗ
auko Aseela da ke
hannun hajara, ga mamakinsa gani yayi Aseela ta zama guda biyu, ta hannun Jauron Nene daban ta hannun hajara itama daban, cikin tashin hankali Alhaji Kabeer ya fito daga cikin mazaunin da aka tanadar masa yana bin Jauron Nene yana fa
ɗ
in,
" Jauro
dan Allah ka taimaka ka dawo mun da ƴata dan Allah kayi haƙuri ba laifinta bane, hasalima ita batasan komai ba "
Da gudu Security suka zo suka kama Alhaji Kabeer bisa umarnin Alƙali dan gani suke ko ya fara zautuwa ne, wasu mutanen daga cikin
kotun kuma cewa suke borin kunya ne yasashi yin haukan ƙarya.
Riƙe suke dashi gam suna jiran umarnin Alƙali aykuwa atake ya bada umarnin akai Alhaji Kabeer Asibiti domin aduba ƙwaƙwalwarsa, haka kotu ta watse kowa na tofa albarkacin bakinsa, Alhaj
i Kabeer sai surutai yake musu yana kururuwar sai sun barshi yaje ya kar
ɓ
o Aseela a hannun Jauro, ganin irin abubuwan da yakeyi yasa suka fara tsammanin harsashen Mai shari'a gaskiya ne, hakan ne yasa basu zarce ko'ina ba sai Asibiti.
Alƙalin s
ati guda ya ƙara domin ƙara sauraron ƙarar Alhaji Kabeer da neman sakamon gwajin ƙwaƙwalwar da ya buƙata, nan ƙura ta fara hautsinawa Ƴan jarida da mujallu suka samu abinda suke nema, kafin wani lokaci tuni Labarin Alhaji Kabeer ya zagaya har inda ba'ayi z
ato ba.
Daga
ɓ
angaren Hajiya Kaleesat banda kuka babu abinda take yi haka sauran Ƴan uwansa gaba
ɗ
aya jikinsu yayi sanyi, ko ka
ɗ
an basuda wata ƙwarin gwiwa daga su Kaleesat har Br Abubakar, saboda basu da wata ƙwaƙƙwarar shaida, ahaka suka koma g
ida jiki a sanyaye.
Su kuwa
ɓ
angaren marigayi tafiya sukayi suna Allah wadai da mugun hali irin Alhaji Kabeer, kuma gani suke mai zai hana ayanke masa hukunci tunda ga shaida nan kowa ya gani.
Kaleesat bayan sun koma gida kwantar da Ase
ela tayi agefen Hajara acikin falon, tafiya dan ta watsa ruwa fitarta ke da wuya aka fara kiran wayar Hajara dake Ɗakin kusa da Falon wanda shi ne
ɗ
akin baƙi, da sauri ta tashi taje dan ta
ɗ
auki waya, bayan fitarta ba da
ɗ
ewa sai ga wata mata mai siffar Kal
eesat ta shigo daga cen ƙofar gate fito, wani murmushi tayi sannan ta kalli Aseela ta ce, " TAHO KIZO MU TAFI " Aseela dake kwance wata irin girgiza tayi ta riƙi
ɗ
a