Showing 39001 words to 42000 words out of 145961 words

Chapter 14 - ZUCIYA COMPLETE

kinsan Ice cream?"

Kallan mumy tai wacc

e tai kamar batajinsu sannan ta kalli Little ta girgiza mata kai alamar a'a.

Little ta zunguro kusa da Mumy tace " mumy asai mana Ice cream. "

Murmushi Mumy tai tace " to. "

Nan suka karkata suka gangara 212, Little ta kama hannun Nafi suka

shiga ciki, Nafi kam sai sadda kai kasa take, dama Mumy bata bisu ba tana zaune cikin mota sai dai tabi Nafi da kallo wacce ta ke kula da nutsuwarta tunda suka fito.

Tana jinta sanda suna siyayya tana tab'a Little akan wai duk kayan na makaranta ne? A

i sunyi yawa ina zata kaisu? Tanaji sai dai Little tai dariya tace "ke dai me ya dameki? "

Mumy ta saki fuska tabi bayansu da kallo.

Sukam suna shiga Little ta shiga zab'an abubuwan da zasu siya da yake duk sunayen da turanci take fada yasa Nafi

kawai ta zura mata ido tanaji inama itama tasan ke ake cewa?

Sunyi siyayya sosai kafin su fito, Nafi ta kalli Little tace " ku kam wani irin kud'i gareku? Na ga sam bakwajin wahalar kashesu. "

Little ta d'an harareta tace " Ke dai in an miki abu

kawai kiyi godiya ki daina cewa ya miki yawa. "

Nafi bata amsa ba sai dai ta bita da kallo, nan suka koma mota.

Mumy ta ja mota suka tafi, sun isa gida mumy tai parking zasu fito Nafi tace " Mumy angode Allah ubangiji ya kara bud'i."

Murmus

hi Mumy tai sannan ta amsa da Amin.

Zasu fita sai ga Habib da sauri ya karaso, shiya rike musu kofar motar, Little kam wani shaukin farin ciki ne ya ziyarci zuciyarta tace " Ya Habib? "

Yakwantar da kansa a jikin kofar kad'an yace " My Little

Princess i really miss u"

Little wacce zuciyarta ta kara yin haske ta juya fuska cikin shagwab'a tace " bayan yaya ya daina damuwa dani? "

Habib ya kalli Nafi ba tare daya ba Little amsa ba yace " Nafisa ba magana? "

Ina wuni ta fad'a ciki

n sanyin muryarta, Ya amsa tare da kallan cikin motar yace " Mumy sannu. "

Mumy ta fito tare da cilamai makulli tace " akwai kaya a boot ka tayasu kwasa zuwa b'angarensu. "

Ya chafe tare da yi mata salute yace " yes maa. "

Mumy tai gaba, Li

ttle ya kalla yace " Little Princess ba a huce bane? "

Tace " Yaya Allah kuwa..... "

Ya katseta tare da had'e hannayensa biyu alamar ban hakuri, hakan yasa ta kasa karasawa, itakam Nafi dama tad'an matsa nesa da su kad'an, jitai Habib yace "

To gimbiya sai ki matso mu kwashi kayanki ko? "

Da mamaki ta juyo tace " Ba dai nice Gimbiyar ba ko? "

Habib yai dariya yace " me? Bakyasan sunan? "

Zatai magana Little tace " Ni Princess ita Gimbiya? Ya Habib to meye marabarsu? "

Ya

saki dariya yace " Princess ba dai tana kishi ba? "

Da sauri tace " ni dai bance ba. "

Nafi itakam ta karaso ta d'au ledoji manya manya ta nufi hanyar ciki, Habib da sauri ya sha gabanta yace " ta ina mace yarinya kamarki zata iya d'aukan kayan

nan? "

Nafi ta kalleshi tace " zan iya, kai dai kaba Maryam hakuri. "

Ya kalli Little sannan ya juyo da niyyar yima Nafi magana sai dai can ya ganta tayi gaba, ya saki murmushi tare da shafar keyarsa sannan ya koma gun Little.

A falo N

afi ta tadda Aneesa da kawarta a zaune suna hira, Nafi ta tsugunna ta gaidasu sannan ta nufi hanyar d'akinsu, Aneesa ganin manyan ledoji yasa tace " ke zo nan."



Nafi ta juyo ta kalleta sai dai bata karasa ba, Aneesa tace " ke munafuka ba dake nake

ba? "

Nafi ta ajiye kayan a bakin kofa ta nufi gunta, cikin masifa Aneesa tace " da ke da kayan nakesan ganinki. "

Nafi ta koma ta d'auko kayan ta karasa gunta, gyara zamanta tai sannan ta fizgi Ledar da karfinta ta shiga bincikewa, Nafi kam ya

u ta kulu, har ranta sai dataji haushin wannan abun, tana kallon Aneesa ta juye ledar ma gaba d'aya akan carpet dai dai nan Little ta shigo falon, mamaki ne ya kamata tace "me kenan? "

Habib ya karaso shima ya kalli wannam cin mutuncin, ga Nafi a

gefe ta tsugunna, Aneesa ta bugama Little harara idanta ya rufe ko Habib bata gani ba tace " Little wa aka saima kayan nan? "

Little ta kalleta rai b'ace tace " Ya Neesa me ya dameki da wanda aka saiwa? "

Aneesa ranta ya b'aci ga kawarta a zaun

e a kusa da ita, tace " mene?"

Little a zuciye ta karaso tace " Ya Neesa wai meke damunki ne? Taya zakiga kayan mutane kawai ki zubar a kasa? "

Kawar Aneesa ta kalli Little tace " lalai Little yaushe kika zama mara kunya haka? Aneesa ba yayarki

bace? Sannan yanzu da kika ganni anan tsara shirye shiryen da za'ai da bikinta da yayanki mukeyi ai ko bata zama matarsa ba ai yayarki ce bare an kusa. "

Little ta kalleta a kule sai dai ta kasa magana ta kalli Nafi cikin takaici ta wani takure kant

a a kasa zatai magana kawai sukaji ance "Tsugunna ki kwashe kayan da kika zubar. "

Gaban Aneesa ne ya fad'i ta juyo a tsorace, ba ita ba Little da Nafi ma kofa suka kalla haka ma kawar.

Ashraf ne a tsaya kana ganinsa kasan ba wasa a fuskarsa,

Little ta kalli Habib wanda ke tsaye daga kofa, a ranta tace " yaushe ya kira shi? "

Aneesa ta kalleshi tace " Yaya.... "

Wani kallo ya mata wanda yasa ta had'iye maganar ta cikin tsawa wacce ta razana kowa dake falon yace " Kowa ya fita."



Nafi kam jikinta rawa ya kauri dashi, bata tabajin yayi tsawa haka ba, Little ta kamata sukai waje a sukwane itama kawar Aneesa da sauri tai waje ta nufi d'akin Umman Aneesa.

Ya rage daga Aneesa sai Ashraf a d'akin, ya kara kallanta yace " ba dake

nake ba? "

Idanunta na kansa kallan mamakin dizgata dayai take, ta daure tace " Yaya ni zaka wulakanta akan Nafi? "

Shi baimasan a hannun Nafi aka anshi kayanba, shidai Habib yace yazo akwai matsala a b'angaren su Little, da ya iso shine yake ce

mai Mumy ta siyo kaya Aneesa ta zubar.

Ashraf ya kara kallanta, idanunta suka ciciko tace " Yaya kana san ka nunamin ka fifita Nafi akaina kenan ko me? "

Ashraf ya kalleta cikin tsananin takaici zaiyi magana kawai sai ga Asim da Umma sun s

higo cikin masifa........

*THE INNOCENT TEAM*

[5/15, 7:43 PM]

_ĸowa da ιrιn тaѕa_

© *na Ayυѕнer Mυнd*



*25*

Nafi wacce little ke janta akan su tafi b'angaren Mumy tana ganin Umma da

Aslam sunyi b'angarensu a fusace yasa ta turje tare da kallan Little tace " Maryam wannan abun duk laifinane, kina ganin abun nan yana neman ya zama babba? Sannan ni kuma in gudu?"

Little ta tsaya itama tare da cewa " Laifinki? Ta ina ya zama laifin

ki?"

" laifinane mana tunda dai a hununa aka amshi kayan."

Haushi ya kama Little ta rasa Nafi wace irin yarinya ce, ta kalleta tare da dafata tace " Naji a kaddara laifinki ne mai zakiyi in kika koma?"

" Hakuri zan bada mana kina ganin su Umma sun

tafi nasan kowa laifin yaya zai gani." Ta karasa maganar cikin rawar murya.

Little ta kalleta sai dai ta rasa me ma zata ce mata, gani tai Nafi ta fara tafiya nan ta bita tana mata magiya akan su tafi sai dai itakam gani take gwara taje kawai.

A

falo kuwa Ashraf ne ya had'e rai kamar zai dake Aneesa ita kuma tana tsaye kyam kusa da kaya, ta kalleshi tace " Yaya nice fa?"

Ya buga mata wani kallo yace " kece wa? Ko dama a duniya akwai wanda ya isa inyayi ba daidai ba a kasa hukuntashi?"

Daga

bayansa yaji ance kwarai kuwa, Asim ne yai maganar ya sani shiyasa kuma bai juya ba, Asim ya karaso rai b'ace sannan ya sa hannunsa ta bayan Ashraf iya karfinsa da niyar kai mai duka, Umma tai saurin rike hannun tare da balamai hararra.

Ashraf ya ka

lli Aneesa yace " idan kika bari na irga uku acikin raina wlh sai kinyi dana sanin wannan ranar."

Umma tai charaf tace " ai kuwa sai dai tayi dana sanin dan kaf duniya ba wanda ya isa ya sa 'yata ta kwashi kayan wannan yar kauyen."

Ashraf bai kall

i Umma ba haka kuma bai bata amsa ba sai Aneesa da yake kallo yace " kin amince da abinda aka ce?"

Aneesa ta goge kwallarta tace " yaya me zakayi in na ki kwashewa? Badai cewa zakai ka fasa aurena akan wannan shirman ba?"

Ashraf ya saki wani mugu

n murmushi yace " me? Kina ganin bazan iya ba?"

Kallan mamaki sukamai su duka ukun, Aneesa wacce duk ta gama rikicewa tace " Ya Ashraf me kake fada haka?"

Ya kalleta yace " in kina tunanin bazan iya ba ki bar kayan nan har na karasa bakin kofa, n

i kuma zan nuna miki magana d'aya nakeyi." Nan ya juya

Aneesa ko kara wata maganar batai ba ta shiga saurin kwashe kaya kamar zata kifa kansu, Ashraf kam ko a jikinsa ya wuce ta jikin Asim ba tare da ko kallan su yayi ba, bai kuma kara duba Aneesa ba

dan yasan tabbas zata kwashe kayan nan.

Ana kai kofa, Nafi wacce ke tsaye jikinta sai rawa yake ta kalleshi a tsorace, bai kulata ba yai wucewarsa, Little ta dafa Nafi tace " Nafi jikinki rawa yake."

Juyowa Nafi tai cikin tsananin tsoro tace "

Maryam wani irin mutum ne yayanki? Da gaske sai ya raba auren nan a dalilin da baikai ya kawo ba?"

Little tai shiru dan itama abin ya bata tsoro, Nafi ganin haka yasa ta girgiza kai tace " Maryam yayanki na bani tsoro dan ko Baffa banajin tsoronsa ka

mar yanda nake jin na yayanki."

Little ta dafata tace " yayana yaga rayuwa wanda itace ta maidashi haka, baya tausayin kowa ba kuma ya shakkar kowa, abu d'aya ya tsana kuka bayan wannan banaji akwai abinda ke tab'a mai rai."

Nafi tabi bayan inda A

shraf yabi da kallo, ace wacce zaka aura kuma kake so ita zaka dizga haka agaban iyayenta da yayanta? Kuma ya juya ya fita kamar ba abinda ya faru?

Little ce ta katseta da cewa "Nafi ina zuwa."ta juya da sauri.

A falo kam Aneesa tana ganin fita

rsa bayan ta gama kwashe kayan ta tsugunna agun tare da fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi, Umma ta karaso kusa da ita jikinta itama a sanyaye ta jawota jikinta.

Kuka sosai Aneesa takeyi, Asim ya kalli Umma cikin takaici yace " Umma haka zamu z

auna yaron nan yqna ci mana mutunci?"

Umma ta kalli Aneesa tace " da kinsani baki kwashe ba inga ta karyar iskanci."

Aneesa ta mike daga jikin Umma tace " Umma kamar bakisan Ashraf ba? Kin manta abinda ya faru shekarun baya da suka wuce? Kina sane

da ciwon danai tayi a lokacin dayace bazai aureni ba, ya kuma daina kulani."

Umma tai shiru, Aneesa cikin kuka tace" alokacin bansan ciwon kaina sosai ba, kina tunanin inya fasa aurena yanzu zan iya rayuwa?"

Asim a kule yace " Dalla yima mutane

shiru, sai ki kasa rayuwa dan an rabaki da Ashraf?"

Aneesa ta harareshi sannan ta mike cikin fushi tana kuka tace " kana tunanin in Ashraf bai aureni ba zai barka a matsayin da kake ne? "

Asim yai shiru, Umma tace " ya isa, taya za'ai ma muso aur

en ya rabu ba, kinsan dalili shima Asim d'in ya sani, mu tabbatar mun rufe maganar nan ma kafin Abbanku ya sani."

Nafi wacce ke tsaye duk taji me suke cewa tai shiru jikinta duk yai sanyi, ta fahimci wani abun amma bata gane wani abun ba.

Jin

alamun zasu fito yasa tai saurin lab'ewa, Umma har tazo kofa ta juya tare da kallan Aneesa tace " karki kara yadda kuyi fada da Ashraf akan wannan kucakar yarinyar wacce riga ma bata fara zama mata ba bare...."

Ta juya, Nafi ta kalli rigar jikinta ci

kin ranta tace " bai fara zamamin ba?"

Ashraf kam yana shiga d'aki ya d'au littafin dake kunshe da wasiyar mahaifinsa ya bud'e wani shafi da mahaifin yace " Babban burina a rayuwa bai wuce na hada aure tsakanin d'ana da 'yar Kanina ba."

Sanna

n a kasa aka sa" Ashraf ka taimakeni ka cigaba da kula da zumuncin nan ko bayan raina."

Kai ya dafa, a cikin ransa yace " Abba meyasa kakesan wad'anda ba sanmu suke ba? Kasan yanda nakeji a raina in na tuna mahaifiyar Aneesa da tawa Mahaifiyar wai kis

hiyoyi ne?"

Ya kwantar da kansa a jikin gado, a da bai d'auki wasiyyar nan da wahala ba amma yanzu ya gane tafi komai wahala a rayuwar duniya.



☆☆☆☆☆☆☆

A can garin kachako kuwa D'an litti yana kwance a wani kango duk kayansa su

n fara yagewa sai ga wani babban mutum yazo wucewa, ganin mutum kwance a kango cikin rana yasa ya karasa inda yake, hannu yasa ya tab'ashi yace " Bawan Allah me kake anan?"

D'an Litti ya mike zaune a zabure, yace " Wlh I am the one."

Kallansa mutumi

n yai sannan yai dariya yace " me kayi kuma?"

Ganin mutum yasa yasan ba mafarki yake ba, ya kalleshi baice komai ba, Mutumin yace " Sunana Malam Kabiru, ina zaune akarshen layin can, kai fa dan naga kamar ba daga nan kake ba."

Nan D'an litti ya kwas

he komai ya fadamai, wani gurin yai dariya wani gun ya tausaya mai, nan yace yazo su tafi gidansa inya tara wani d'an kudin sai ya tafi kano ya nemi Ashraf d'in.

Sosai D'an litti yaji dadi ya kalleshi yace " Amma ta ina zan tara kud'in?"

Malam ka

biru yai dariya yace " bakace kana tuka babur ba? Sai muje in baka babur d'in yarona wanda yai tafiya ci rani sai ka d'an tara."

Murna sosai d'an litti ya shiga yi cikin tsananin murna nan suka tashi suka tafi.....



☆☆☆☆☆

An anso d'inkuna

n Nafi sannan Littl da kanta ta zauna ta dinga mata bayani akan yanda zatai amfani da kayayyakin, sun dad'e sosai a daren ranar suna hira dan gobe akesa ran tafiyar ta, murna kuwa agunsu Aneesa da sukaji ba'a magana.

Sun nitsa cikin hira Nafi tace "

Maryam in na tafi kuma shi kenan ko?"

Little ta kalleta cikin mamaki tace " shikenan me?"

A ranta tace " kafin in dawo Ya Ashraf yayi aure mana."

A fili kuwa sai tace " zamu dade wai bamu had'u ba."

Little tai dariya tare da gyara zama t

ace " Nafi inza'ai bikin yaya inzo ni da Ya Habib mu d'aukeki?"

Nafi ta kalleta cikin mamaki tace " a'a nida na tafi karatu? Sannan shima in yayan yaji ai kinsan fada zaiyi."

Little ta tab'e baki tace " shi da yaketa hidimar biki inama zai kula d

ake? Hmm ai ina cin burin bikin nan sosai wlh."

Nafi ta juya tare da gyara kwanciya tace" hmm."

Little kam ta zake sai zuba takeyi akan shirin biki, itakam Nafi a kwance kawai take sai eh kawai da take cewa dan itakam ta rasa me yasa batajin dadi

n hirar ta yanzu......

*THE INNOCENT TEAM**ZUCIYA*

_ĸowa da ιrιn тaѕa_

© *na Ayυѕнer Mυнd*

ayushermohd.blogspot.com

*Where are u Maman Shaheed, Jidda Samusa and Classic Feedoh? Ur page is here.... LYSM

😍

*

{ *26*}

Yau saura bikin Ashraf da Aneesa wata d'aya da kwana 10, a wannan ranar ce kuma Nafi ta shirya tsaf cikin uniform d'inta, Little tayi kokari wajen koya mata komai, Nafi ta fito fes da ita abin sha'awa ga kayan sunsha guga.

A wannan lokacin inba f

ad'ama akai ba ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login