Showing 111001 words to 114000 words out of 145961 words
fara fitowa ya kalli Secretary dinsa baisan mai zaice dan bai iya karya ba, ganin yana sosa kai yasa Nafi tai murm
ushi tace " zamuje dubiya bazamu dade ba."
Yace " okay sir adawo lafiya."
Ashraf ya kalleta sannan yai gaba, tabi bayansa, gudun ma kar asan inda zasu yasa suka tari mai adaidaita.
Ta kalleshi tace " ka taba shiga?"
Kallanta yai yace " ke
dai muje."
Ita ta fara shiga sannan ya shiga ya kalli mai adaidaita yace " Shagari Quarters."
Kallansa tai mai alamar tambaya yadan matso bakinsa yace " akwai gidana acan na Abba."
Kai ta jinjina sannan sukai gaba.
Kafin su isa ya kira
mai gadi ya sanar dashi zuwansa.
***********
Yau Datti ya tashi cikin tsantsar farin ciki saboda jiya da yamma Mairo ta kawo mai shinkafa da miya abinda rabon dayaci shinkafa har ya manta, ga shi harda kaza a ciki, ya gama sannan ta bashi
lemo mai dadi ya sha.
Sai dai fa tundaga shan lemon nan bai farka ba sai yanzu, agoggon hannunsa ya kalla yaga wai karfe 9 na safe.
A firgice ya mike zaune yace tun hudu da rabi na yamma nake bacci?"
Mikewa tsaye yai yana kwalla ma Mairo kir
a, sai dai me? Shiru yaji kamar ba kowa ma agidan.
Nan ya fito waje yana kiranta, babu ita ba alamarta.
Da sauri ya shiga nemanta sai dai ina sam batannan.
Yai dariya yace " da alama wata kazar aka tafi siyomin yau ma zansha dage dage."
Garkensa ya nufa da niyyar ganin halin da dabobinsa suke ciki.
Idanu ya zaro ganin kofar a bud'e.
A tsorace ya karasa ciki....
Jama'a mai Datti zai gani??????
Kaf an kwashe komai dake cikin garken ba komau a ciki sai kashin dabobb
i.
Wani irin kara ya kwalla da karfi....
Wanda ya razanani yasa na yarda biro na.
*#ASHRAFEENAH TEAM*
💞
*ZUCIYA*
_ĸowa da ιrιn тaѕa_
© *na Ayυѕнer Mυнd*
ayushermohd.blogspot.com
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
💡
*Gaisuwa tare da godiya gareku Miss Softie, Mum Farhan da Fatima Lawan Jet.Nagode kwarai da kaunar da kukema Littafin nan.*
_Datti na gaisuwa Softie....Lol_
*67*
Datti kam daga wannan ihu shikenan ya zube ya zauna a gun kama
r gunki, sam ya kasa ko da magana na ne.
Gashi a bayan gari suke hakan yasa ba wand ya shigo, sai can wajen azahar yayansa ya biyo dan yanasan datti yazo ya duba mahaifiyarsu dake kwance ba lafiya.
Can ya ganshi zaune, yai tsaki yace " kaji asara
wlh kazo kasa dabobbi a gaba kana kallo, ni can na bazama ina nemanka kai ko jina ma bakai ba."
Ya karasa maganar tare da karasowa inda Datti yake.
Ganin kamar baima san me yake cewa ba yasa yayan ya tabashi da hannu tare da kallan garken.
Shikanshi tsorata yai, ya kalli Datti cikin tsananin firgici yace " Datti ina dabobbin?"
Datti kam ba magana yai dif kawai sai kallan turkensa yakeyi.
Ganin kamar ba a hayyacinsa yake ba yasa yayan ya d'agashi dakyar yai waje dashi, a taburma ya
zaunar dashi sannan ya shiga mai fifita.
Datti kam haryanzu baya hayyacinsa ganin haka yasa yayan yai waje da sauri dan neman mai magani kafin matsala ta afku.
*************
A b'angaren Ashraf kuwa sun isa gidan suka sauka daga kan adaid
aita nan ya bada kudi suka nufi gidan.
Mai gadi ya bud'e tare da gaidasu.
Suna shiga falon Ashraf ya rungume Nafi ta baya yace " ahhh finally we are alone."
Ta zare hannunsa daga kugunta sannan ta kama hannun ta zaunar dashi kan kujerar dinn
ing sannan ta ajiye kular tai kitchen ta dauko plate da spoon.
Kallo kawai yake binta dashi yana murmushi, ta kawo ta ajiye mai sannan ta bud'e abincin wani daddadan kamshi ne ya daki hancin Ashraf ya lumshe ido tare da kallanta.
Dankalin turawa
ne aka mai hadi cikin kifi da vegetable ta zubamai a plate sannan ta mikamai spoon tace " a taimaka a ba cikina abinci."
Kallanta yai cikin tsananin so yace " nima ko ba'a fadaba nasan nawa cikin yana bukatar abinci."
Tai murmushi sannan tace " t
o ya za'ai kenan? Nima nina zubama nawa cikin abinci baka ganin kaima aikinka ne ka kula da naka?"
Murmushi ya saki wanda har fararen hakoransa suka fito, hannunsa ya nuna mata alamar tazo.
Ta dan turo baki ya kara nuna mata hannunsa, nan ta mike c
ikin shagwaba ta karaso gunsa kujerar kusa dashi ya jawo mata ta zauna ya kalleta sannan ya matso cikin rada yace " muci tare gwara na tabbatar da yawan abincin da zakici dan inaji a jikina nayi a jiya a cikina."
Kallansa tai cikin mamaki sai dai ba
ta gane mai yake nufi ba, tace " ajiya?tame kenan?"
Yai murmushi tare da sa yatsarsa akan bakinsa yace " sirrine."
Harararsa tadanyi sannan ta d'auko spoon suka fara cin abinci a plate daya.
Suna gamawa ta kwashe kwanukan tai kitchen dasu, c
ikin tsautsayi garin ajiye cup na tangaran ya fadi kasa.
Ashraf dake falo jin kara yasa yace " Baby menene?"
Idanu ta zaro duk ta rikice batasan ko kadan ta jawo abinda zai batama Ashraf rai, tana kokarin matsawa dan ta bashi amsa sai jiyai ta d
an yi kara.
Da sauri ya mike ya nufi kitchen din a rikice.
A zaune ya ganta ta rike kafarta ga jini sai zubowa yakeyi a tafin kafarta.
Cikin rudewa ya karaso tare da kallan cup din daya fashe.
Ya zagayo inda take ya d'aga cak yai falo
da ita.
Kan kujera ya zaunar da ita ya kalleta da niyyar yi mata fada akan rashin kulan da takeyi sai dai ganin yanda tai raurau da ido yasa yai shiru.
Hannu tasa ta dan rike kunnenta tace " Yahkuri."
Kallanta yai tare da rufe ido sannan ya
kalli kafarta, mikewa yai ya dauko tissue ya ciro kwalbar sannan ya goge jini, sai dai yana gogewa wani na zubowa.
Kallanta ya kumayi yace " sai dai mujibko chemist ne."
Tace " ta yaya? A adaidaita fa muka zo."
Ya kalleta cikin fada yace "
Akan me ma tun farko bazaki dinga kula ba? Abu ya fashi kuma kin gani, mai zai sa bazakibi a hankali ba ki zagaye gun?"
Yar kara ta saki tace " Yaya zafi."
Ya sani sarai ta fadane saboda ya daina mata fada.
Mikewa yai ya sungumeta yai toilet da
ita.
Ruwan dumi ya tara a dan roba sannan ya zuba dettol ya fara wanke mata.
Rike rigarshi tai tana dan rakinta, bayan ya gama ya kalleta yace " zaki iya tashi?"
Kai ta girgiza alamar a'a, yadan yi murmushi kadan yace " to yanzu ya za'ayi?"
Ta dan kara shagwabewa tace " kadaukeni irin na d'azu."
Baisan sanda yai dariya ba yace " naki, tunda bazaki dinga kula da kanki ba."
Rigarsa ta rike, ya juyo ya kalleta tadan karkatar dakai cikin shagwaba tace " in nai kuka fa?"
Kalla
nta yai batare da ya bata amsa ba, tace " Allah zanyi kuka, bakasan zafin da nakeji ba."
Murmushi ya karayi sannan ya d'agata, d'aki ya kaita ya ajiyeta a kan gado sannan ya zauna a gefenta yana kallan yanda take murmushi kasa kasa, ya kura mata ido
yace " me kike saka wa?"
Mazewa tai ta kalleshi sannan cikin sanyin murya kalar tausayi tace " ruwa nakesan sha kuma bansan ya zan ba."
Kallanta yai yace " ruwa?"
Kai ta daga da sauri, ya mike yai waje, tabi bayansa da kallo, yana fita tadan
yi dariya.
Bai dadeba sai gashi da ruwa ya bata ta amsa ta sha, yace " ni danazo dan karamin honeymoon kin maidani mai kula da mara lafiya."
Kasa tai dakai tace " ya hkuri yaya nima ba asan raina naji ciwon ba."
Ajiyar zuciya yai sannan ya m
atso kusa da ita, cinyarta ta nunamai tace " kwanta anan."
Harararta yai yace " salan anjima kizo kice na sagar miki da kafa?"
Baki ta turo tace " tayaya zan fadi haka?"
Kwanciya yai akan cinyarta tasa hannu tana shafa kan sumarsa.
Idan
unsa ya lumshe ba tare da ya bud'e idanunsa ba yace " Mu gudu mubar garin nan gaba d'aya?"
Kallan mamaki tamai tace " Yaya."
Idanunsa a lumshe yai murmushi yace " mu bar komai a yanda yake in daukeki mu bar garin nan?"
Kanta ta sunkuyo ta d
aura fuskarta kan goshinsa tace " duk inda kake so muje in dai har da kaine bana shakka sai dai ka tabbatar zaka iya hakura da komai? Iyayenka? Kannenka? Company din da mahaifinka ya gina da guminsa?"
A hankali ya bud'e idansa ya kalleta yace " Naf
isa i am really scared."
D'agowa tai cikin mamaki ta kalleshi tace " Yaya!" cikin raunanniyar murya.
Idanu ya dan runtse kadan yace " Ina tsoron abinda zan binciko, bansan wani abu mai rikitarwa zan kara cin karo dashi ba."
Hannunta tasa cik
in tafin hannunsa idanunta suka ciciko tace " bayan kawu akwai wasu ne?"
Cikin mamaki ya kalleta yace " ya akai kikasan....."
Murmushi tai tace " yaya kenan, da alama da a birni na taso lawyer zan zama ko inzama Agent."
Yai murmushi tare da m
aida kansa saitin cikinta yace " i am always impressed yanda kwakwalwarki ke saurin daukan abu."
Murmushi tai tace " naji ance Abba kasheshi akai, to abun ai ba mai wuya bane, waye yafi amfanuwa da mutuwarsa? Duk ta inda aka duba kawu ne, kaga kuwa wa
nnan binciken mai sauki ne na gaske."
Dagowa yai kadan ya kalleta yace " whoa! Lalai na yarda matar nan tawa tana ja."
Idanu ta rufe yai murmushi sannan ya maida kansa saitin cikin ta, yace " mai kike tunani gama da Mumy?"
Cikin mamaki ta ka
lleshi, tare da tsayawa daga shafamai kan da take, tace " yaya ni fa har yanzu......."
Kasa karasawa tai jin bakinsa akan cibiyarta, numfashinta ne taji ya dan dauke, a hankali ya shiga sarrafa ta cikin salon soyayya wanda itama ba'a barta a baya b
a............
Ganin yanda suka fita hayyacinsu yasa na jawo kofar ina dariya nace " ko ina ciwon
🤔
???"
************
Dakyar aka samu kan Datti sai dai tun da ya fara magana zancenshi daya " Mairo Allah ya isa."
Abinda yake ta fada k
enan, ganin haka yasa yayansa ya taimakamai suka tafi rigarsu dashi.
Duk yan uwansa ba wanda ya tausayamai da jin abinda ya faru, kowa Allah ya kara yakeyi wasu kuwa suce dama ai ance in bakai sharar masallaci ba kayi ta kasuwa, bai har matarsa? Yarsa
?iyayensa da yan uwansa sunci arzikinsa ba ai gashinan wata katuwa can ta yasheshi."
Yayansa yaje kauyen su Mairo sai dai iyeyenta sun sanar dashi suma basu ganta ba yanzu haka 'yayanta ma ake nema.
Nam yayam ya gane dama can sun gama tsarawa.
Amma Datti yana me? Ala fitar da dabbobi haka masu uban yawa???
*#ASHRAFEENAH TEAM*
💞
*ZUCIYA*
_ĸowa da ιrιn тaѕa_
© *na Ayυѕнer Mυнd*
ayushermohd.blogspot.com
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
💡
*Gaisuwa tare
da godiya gareku Miss Softie, Mum Farhan da Fatima Lawan Jet.Nagode kwarai da kaunar da kukema Littafin nan.*
_Datti na gaisuwa Softie....Lol_
*67*
Datti kam daga wannan ihu shikenan ya zube ya zauna a gun kamar gunki, sam ya kasa ko d
a magana na ne.
Gashi a bayan gari suke hakan yasa ba wand ya shigo, sai can wajen azahar yayansa ya biyo dan yanasan datti yazo ya duba mahaifiyarsu dake kwance ba lafiya.
Can ya ganshi zaune, yai tsaki yace " kaji asara wlh kazo kasa dabobbi a
gaba kana kallo, ni can na bazama ina nemanka kai ko jina ma bakai ba."
Ya karasa maganar tare da karasowa inda Datti yake.
Ganin kamar baima san me yake cewa ba yasa yayan ya tabashi da hannu tare da kallan garken.
Shikanshi tsorata yai, ya
kalli Datti cikin tsananin firgici yace " Datti ina dabobbin?"
Datti kam ba magana yai dif kawai sai kallan turkensa yakeyi.
Ganin kamar ba a hayyacinsa yake ba yasa yayan ya d'agashi dakyar yai waje dashi, a taburma ya zaunar dashi sannan ya sh
iga mai fifita.
Datti kam haryanzu baya hayyacinsa ganin haka yasa yayan yai waje da sauri dan neman mai magani kafin matsala ta afku.
*************
A b'angaren Ashraf kuwa sun isa gidan suka sauka daga kan adaidaita nan ya bada kudi suk
a nufi gidan.
Mai gadi ya bud'e tare da gaidasu.
Suna shiga falon Ashraf ya rungume Nafi ta baya yace " ahhh finally we are alone."
Ta zare hannunsa daga kugunta sannan ta kama hannun ta zaunar dashi kan kujerar dinning sannan ta ajiye kular
tai kitchen ta dauko plate da spoon.
Kallo kawai yake binta dashi yana murmushi, ta kawo ta ajiye mai sannan ta bud'e abincin wani daddadan kamshi ne ya daki hancin Ashraf ya lumshe ido tare da kallanta.
Dankalin turawa ne aka mai hadi cikin kif
i da vegetable ta zubamai a plate sannan ta mikamai spoon tace " a taimaka a ba cikina abinci."
Kallanta yai cikin tsananin so yace " nima ko ba'a fadaba nasan nawa cikin yana bukatar abinci."
Tai murmushi sannan tace " to ya za'ai kenan? Nima ni
na zubama nawa cikin abinci baka ganin kaima aikinka ne ka kula da naka?"
Murmushi ya saki wanda har fararen hakoransa suka fito, hannunsa ya nuna mata alamar tazo.
Ta dan turo baki ya kara nuna mata hannunsa, nan ta mike cikin shagwaba ta karaso g
unsa kujerar kusa dashi ya jawo mata ta zauna ya kalleta sannan ya matso cikin rada yace " muci tare gwara na tabbatar da yawan abincin da zakici dan inaji a jikina nayi a jiya a cikina."
Kallansa tai cikin mamaki sai dai bata gane mai yake nufi ba,
tace " ajiya?tame kenan?"
Yai murmushi tare da sa yatsarsa akan bakinsa yace " sirrine."
Harararsa tadanyi sannan ta d'auko spoon suka fara cin abinci a plate daya.
Suna gamawa ta kwashe kwanukan tai kitchen dasu, cikin tsautsayi garin ajiy
e cup na tangaran ya fadi kasa.
Ashraf dake falo jin kara yasa yace " Baby menene?"
Idanu ta zaro duk ta rikice batasan ko kadan ta jawo abinda zai batama Ashraf rai, tana kokarin matsawa dan ta bashi amsa sai jiyai ta dan yi kara.
Da sauri
ya mike ya nufi kitchen din a rikice.
A zaune ya ganta ta rike kafarta ga jini sai zubowa yakeyi a tafin kafarta.
Cikin rudewa ya karaso tare da kallan cup din daya fashe.
Ya zagayo inda take ya d'aga cak yai falo da ita.
Kan kujera
ya zaunar da ita ya kalleta da niyyar yi mata fada akan rashin kulan da takeyi sai dai ganin yanda tai raurau da ido yasa yai shiru.
Hannu tasa ta dan rike kunnenta tace " Yahkuri."
Kallanta yai tare da rufe ido sannan ya kalli kafarta, mikewa ya
i ya dauko tissue ya ciro kwalbar sannan ya goge jini, sai dai yana gogewa wani na zubowa.
Kallanta ya kumayi yace " sai dai mujibko chemist ne."
Tace " ta yaya? A adaidaita fa muka zo."
Ya kalleta cikin fada yace " Akan me ma tun farko baza
ki dinga kula ba? Abu ya fashi kuma kin gani, mai zai sa bazakibi a hankali ba ki zagaye gun?"
Yar kara ta saki tace " Yaya zafi."
Ya sani sarai ta fadane saboda ya daina mata fada.
Mikewa yai ya sungumeta yai toilet da ita.
Ruwan dumi ya
tara a dan roba sannan ya zuba dettol ya fara wanke mata.
Rike rigarshi tai tana dan rakinta, bayan ya gama ya kalleta yace " zaki iya tashi?"
Kai ta girgiza alamar a'a, yadan yi murmushi kadan yace " to yanzu ya za'ayi?"
Ta dan kara shagwab
ewa tace " kadaukeni irin na d'azu."
Baisan sanda yai dariya ba yace " naki, tunda bazaki dinga kula da kanki