Showing 81001 words to 84000 words out of 145961 words

Chapter 28 - ZUCIYA COMPLETE

cikin takaicin abinda ya aikata ya mike, shikenan yasan ta gama rainashi yanz

u kam, ya gaka jama kansa raini, amma me ya sashi yin hakan? Bayan ko Anisa da suke gida daya tun suna kanana bai taba sha'awar tabata ba har sai da sukai aure????

Itakam a toilet, gaban sink ta tsaya jikinta na bari.......

*AISHA ISMA'IL JI

BIYA*

( _Allah ya raya mana baby ke kuma ya kara miki lafiya Ameen suma Ameen_)

*THE INNOCENT TEAM*

*ZUCIYA*

       _ĸowa da ιrιn тaѕa_

© *na Ayυѕнer Mυнd*

    ayushermohd.blogspot.com

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*

💡

{  *49*}

    Y

au kwananta biyu kenan da dawowa, Little na zaune tana karatun jarabawa ita kuma Nafi tana zaune tana ninke underwears dinsu data wanke, Little ta kalli Nafi tace "Feenah haryanzu bakice komai ba."

  Nafi tace "Name kenan?"

Hararta Little tai tace "Ala

min mana kinsan dai yanda yake neman sanin lokacin da zaki dawo."

  Nafi ta ajiye ninkin sannan ta kalli Little tace " Little nifa wlh ko kadan ba san Alamin nake ba, banaso sam na yaudareshi ne shiyasa kikaga ina baya baya dashi."

   Little ta maida

hankalinta kan Nafi tace "I know that, sai dai in har kikace da haka zakiyi soyayya kina ganin zai yiwu?"

 Nafi ta mata kallon alamar tambaya ?

  Little ta gyara zama sannan tace "tunda kikazo garin nan wa kika kula? Samari dayawa namin zancen suna sa

nki sai dai ganin yanda kike dauke fuska yasa kowa yake shakkar miki magana, sai yaushe ne zaki saki zuciyarki ki sami mai sanki saboda Allah?"

  Nafi a ranta tace "Little bazaki gane bane." amma a fili sai tace " Little nifa soyayyar ce sam bata gabana

."

 Hararta Little tai sannan tace "ko dai akwai wanda kike so?"

 Da sauri Nafi ta mike, sam bata kula karfen bra ya makale a rigar material din dake jikinta ba."

   Kallan Little tai da sauri tai hanyar waje tana cewa "lalai Little na kula yau tamb

aya mara amsa kike neman yi."

  Waje tai da sauri tana fita tai ajiyar zuciya daga nesa ta hango motarshi yayi parking, ta dan kurama motar ido sannan tadan harari gun tace "duk laifinka ne kasa Little na neman tsuyeni."

   Tafiya ta fara cikin nata

salon, shikuma ya fito daga mota ya tsaya kallanta, tun randa abin nan ya faru bai kara sata a idansa ba, sai dai ji yake kamar yayi wata d'aya bai ganta ba, pride dinsa kuma bazai bari ya nemeta ba da kuma tsoron karta rainashi.

  Ganin yanda yake kall

anta yasa ta kara canza tafiya tare da dauke kai daga gunsa shikuma ya jingina da jikin mota, murmushi tai a ranta sannan ta cigaba da tafiya, sai datazo kusa dashi sannan ta kalleshi tace " Yaya Ina wuni?"

  Bai bata amsa ba sai kallanta da yake ta kar

aso kusa dashi sosai sannan ta hade rai tace "shi yasa banasan gaisheka sai ka ga dama kake amsawa."

 Ganin bashida niyar bata amsa yasa haushi ya isheta ta juya zata karasa kitchen, hannu yasa ya rikota harta giftamai kadan, ya dawo da ita gabansa, ta ka

ra bata rai tace "Hanuna."

  Bai saketa ba sai dai ya matso da kansa saitin kunenta jikinsa na taba nata kallansa tai gabanta na faduwa, ganin a waje suke.

  Jitai yasa hannunsa ta kugunta, tsoro ya kamata a hankali tace "Yaya me kake yi haka?"

 Bai

tanka mata ba sai kara matsota dayai, tace "Yaya a waje muke fa me kake yi hakan?"

  D'agowa yai sannan ya mika kata bra d'in yace " Bakya kunyar mutane susan size dinki?"

  Idanu ta zaro cikin tsananin kunya ta wafta tare da b'oyewa a cikin rigarta

, da sauri ta juya ciki, tafe take tana sauri, shikuma sai murmushi yakeyi.

    Nafi tana shiga ta jefar da bra din akan gado tare da kwanciya itama da karfi ta hau birgima kamar karamar yarinya, Little ta kalleta tace "Me kuma ya faru?"

  Nafi tana

juyi tace "shikenan na gama nikuma."

  Little tace "menene wai?"

  Kai Nafi ta girgiza sannan ta d'an jade rai tace "Little bakiga bra ta makale ajikina ba sanda na fita?"

 

 Little tasa dariya tace "haba? Garin yaya!"

  Nafi ta baza tagumi tace "

shikenan ni kuma."

  Kallanta Little tai tare da guntse dariyarta tace "to menene? Ai ba abin kunya bane, wani ne ya ganki?"

  Nafi ta dan harareta tace " ba abin kunya ba kamar ya???" wayyo ni...."

  Little tai dariya tace " to menene? Ai kowa ya

san kinkai lokacin sawa kuma ansan haka kawai da saninki bazaki fita dashi ba."

  Nafi ta kwanta tare da rufe kanta da bargo.

  Wayar Little ce tai kara ta daga tare da cewa to yaya.

 Tana kashewa ta kalli Nafi tace "Yaya yace ki amso kai lunch di

nsa ki kaimai."

 Ido Nafi ta zaro tace "ni kuma? Ina matarsa?"

 Little tace "inkinje wannan kya tambayeshi."

  Gyara kwanciyarta tai little tace "ya?incemai bazaki kai ba."

 

Nafi tace "kice bacci nake."

 Little tace "ba ruwana."

 Tafi minti 15

akwance kamar bazata mike ba sannan ta tashi fuska a had'e tai waje, Little ta bita da kallo tare da dariya.

   Nafi kitchen ta nufa ta amso mai abincinsa sannan tai hanyar b'angarensa.

  Bayan ta kwankwasa ya zo ya bud'e tare da komawa cikin falo, N

afi kam tana shiga ta ajiye mai akan dinning ta juya da niyar fita, jitai ance ke zo nan.

  Cak ta tsaya bata kuma je ba haka kuma bata tafi ba, Ashraf dake zaune yana kallo yace "bada ke nake ba?"

 Nafi bata amsa ba, yace "Ke Nafisa!"

 Juyowa tai tac

e "na kasa tantancewa ko da ni kake shiyasa na tsaya."

   Wani murmushi ya saki yace " da alama mu goma ne a falon."

 Ta kalli falon sannan tace "na sani ko matarka na kusa?"

 Kallan mamaki ya mata yace "Matartawa ke nake ce mata?"

  Fuska ta kara

daurewa tamau tace " to nima kuwa ba sunana haka ba."

 Ta juya, jitai yace "Nafisa bakiji nace kizo ba?"

  Kallansa tai batace komai ba, yace "au yanzun ma da bra din kika fito?"

 Da sauri ta shiga duba bayanta ya saki  murmushi, ganin ba komai yasa

Nafi ta shagwabe fuska tace "haba yaya?"

  Mikewa yai ya karaso gunta sannan yasa hannu ya riko habarta yace " ba na hanaki min fitsara ba? Ko rannan baki daddara bane?"

 Tace "yanzun kuma me nai?"

 Yace " wlh kin canza gaba daya."

  Ta kwace fu

skarta tace " ni ba wani canzawa danai."

  Hannunta ya kama ya jata zuwa dinning  ya nuna mata kujerar dake kallan tasa yace "zauna."

 

  Kallansa tai tace " inzauna inyi me? In ma abinci ne ni naci nawa."

  Dariya taga yayi yace "Ohh abinda kikeso

kenan? So kike ince muci abinci tare?"

 Ta zaro ido cikin mamaki tace "yaushe nace haka ko kuwa haka ka fassara?"

  Ashraf ya zaunar da ita sannan ya koma ya zauna, kallanta yai yace " ki zauna ki jirani naci abinci."

 

 Tace "ni? Akan me?"

 Yace "

haka kawai."

   Wata irin dariya tai tace " wannnan kuma banaji aiki nane." ta fada tana neman mikewa.

 Yace zauna.

 Kallansa tai fuska a hade, yace " ba dake nake ba?"

 Zama tai tare da juya kai gefe, yace " zubamin."

 Tace "me fa?"

 Da ido ya mat

a alama da abinci.

 Tace "yaya nikam menai ma ne yau?"

 Kuramata ido yai yace "bansan ni kaina me nakeyi ba sai dai kawai naga inasan inga kinmin abinda nace."

  Labanta tadan ciza sannan taja plate ta fara apkamai abinci sai data kusa cika plate din

ya kalleta yace " Me kike hakan?"

 Gabansa ta tura mai sannan ta mike ta fara tafiya, mikewa yai da sauri ya fizgota, tare da sata a bango, ta kalleshi idanunta sun fara ja, yace "wai Nafisa meke damunki?"

  Ta kalleshi tace " na kasa fahimtar dalilin

sani abubuwan nan sai dai yanzu na gane, u take me as a joke."

    Idanunta ya kalla zuciyarsa na raya masa wani abun, ya daure yace " joke? Taya zaki fassara shi a haka?"

  Hannunsa tadan ture batace komai ba ta juya zatai gaba, bai san sanda ya run

gumeta ta baya ba, dif kamar an dauke wutar lantarki haka tai.

  Cikin wata irin murya wanda bata taba jinshi da ita ba taji yace " Ni kaina bansan me nakeyi ba."

   Shiru tai sai dai jikinta duk ya mutu, yacigaba " shiyasa nakesan ki cigaba da zama

inda nake har sai na san me nakeyi tukunna."

   Shiru tamai hakan yasa ya juyo da ita yace "Uhmm?"

  Kallansa tai sannan tace " in zauna a kusa dakai kamar yaya?"

 Ya dan juya  kai yace "kamar yanda na kiraki yanzu."

  Hannunsa ta dan zare tace " a

fter that?"

 Kallanta yai tace " eh after that, then what?"

  Ya shafa kansa yace " ban fara wannan tunanin ba."

  Murmushi tai sannan tace " I am sorry."

 Kallanta yai yace " for what?"

 Tace " bazan iya abin da kace ba, me yasa a koda yaushe zuc

iyarka ita kadai ce mai amfani agunka? Me yasa baka tunanin tawa?"

  Ya kalleta yace " Me kike nufi?"

 Kai ta girgiza sannan tace " Ka dinga ajiye matarka akusa dakai ba ni ba, nima daga yanzu zan fitar da wanda naga yana sona inyi aure."

  Tana kai

wa nan tai waje, kallo ya bita dashi sannan ya runtse ido ya bud'e tare da naushin iska yace " Ashraf meke damunka? Me yasa duk lokacin da ka shirya abu daidai pride dinka ke hanaka????

   Wata iska ya furzar ta takaici.....

  Nafi kam tana fita hawa

yen datake boyewa suka fara zubowa tafiya kawai takeyi sam bata kula da Asim ba wanda suke zaune suna hira.

Shikuma yana ganinta ya mike tare da shan gabanta yace "ke yar iska?"

Kallansa tai da jajjayen idanunta, yasa dariya yace "au har kwarton nak

i ya fara b'ata miki rai? Ki dawo guna ni zankula da ke sosai."

Hararsa taicikin takaici tace " ni nafi karfin karuwa kuma inma karuwancin ne mai zanyi dakai?

Tana kai nan tai gaba, Asim kam ya kai kolowa gun bacin rai, ya juyo da niyar zaginta y

aga wayam, hucci yai yace "lalai za'a kai gawar 'ya garinsu...."

Nace hmmmm......

*#ASHRAFFEENAH TEAM*

*ZUCIYA*

_ĸowa da ιrιn тaѕa_

© *na Ayυѕнer Mυнd*

ayushermohd.blogspot.com

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*

💡

_Godiya g

areku 'yan Nice Hausa Novel musamman hajiya admin Aisha Sabi'u Mohd....ILYSM

😍

_

{ *50*}



Nafi kam a falo ta zauna ta dafa kanta itakam Allah ya yaye mata wannan abun dan bata ganin akwai riba a cikin wannan san da takema Ashraf.

Kwa

nciya tai daga nan bacci yai gaba da ita akan kujerar.

Sai la'asar ta tashi tana shiga taga Little ma bacci take nan tai sallah sannan ta tasheta itama tai, kitchen ta nufa dan kara samun fasaha akan girki.

Sai 6 ta fito tana shiga bayan sunyi m

agrib aka aiko wai ana sallama da ita, mamaki ya kamata ta tsare Little da ido, Little tace " ba Alamin bane Allah dan shi baima san kin dawo ba."

Nafi tace "to waye??"

Little tai murmushi tace "ki shirya sai ki dubo mana."

Harararta Nafi tai t

ace "wani shiri kuma? Bansan waye ba kawai sai in hau kwalliya sai kace mai neman saurayi?"



Little ta sa dariya tace " to da mecece?ai duk budurwa nema take har sai ta samu tsayaye."

Nafi ta tabe baki ta zari mayafi tai gaba Little na tsokanarta

.

Waje ta fita mota d'aya ce a gun hakan yasa ta tsaya daga dan nesa tana tunanin karasawa, fitowa yai tare da zama a saman motar yace "My Feena ko sai na zo da kaina?"

Jin muryar Nabil yasa tai murmushi sannan ta karasa, kallansa tai cikin zolay

a tace " da alama rashina ya hanaka sukuni?"

Ya dafa kai yace "Feenah taba kiji inaji zazzabi ne ke neman kamani saboda missng dinki."

Tai dariya tace "Ya Nabil to ya? Nayi mamakin ganinka a daren nan."

Ya kalli agogo yace " ko isha'i batai ba

shine dare?"

Tai dariya sannan tace "Ina Aminiya?"

"Tana gida nima wucewa nazo yi nace bari na tsaya mu gaisa."

Murmushi ta sakeyi tace "aikam na gode."

Ya kalli gidan yace "dama a gidan Marigayi Abbas kike?"

Kallan mamaki tamai tace "kasan

shi ne?"

Dariya yai yace "ina fa mutumin daya rasu kafin muyi wayau."

Tace "then?"

Yace " A company dinsa dai Dad yai aiki."

Cikin mamaki tace haba?

Ya daga mata kai sannan yace "Amma tun bayan rasuwarsa shima ya ajiye aikin."

Nafi tac

e "me yasa?"

Iska ya dan tara a bakinsa sannan ya furzar yace "bansan dalili ba."

Kallo ta tsareshi dashi tace " Kace wallahi."

Yai murmushi yace " me nene matsayinki a gidan?"

Ta kalli gidan sannan tace "nima bansani ba ganinan ne dai kawai."

Dariya yasa yace "ban gane ba."

Tace Wallahi dagaske."

Kallan mamaki ya mata yace " kiyi a hankali to da irin wannan gidan manakisa da sharrinsu yawa gareshi, dan mutuwar Abbas din........"

Bakinsa ya guntse jin yana shirin yin baran barama

, Nafi ta kalleshi fuska dauke da mamaki tace " Me? Akwai sa hannu ko me?"

Juyar dakai yai yace " Hmm yaushe zakizo gida?"

Tace "Ya Nabil?"

Kallan gate yai yace "ga wani can ya fito da mota."

Nafi ta kalli gun, motar Ashraf ce idanunta ta k

aida kan Nabil tace " Ya Nabil dan Allah me ka sani??"

Kifta ido yai yace "bazai miki fada ba?"

Hade rai tai tace " akan me kenan?"

Zaiyi magana yaga an dallesu da fitilar mota wanda sai da Nafi ta juya, ta tabbata so yake yaga waye, shiyasa

tana juyawa ta maida kanta gun Nabil.

Ashraf kam wanda suka fito shida Anisa.

Ya tsaida mota batare da ya kashe fitilar ba, Anisa ta kalleshi ya had'e rai tare da kafe Nafi da ido, mamaki ya kamata.

  Shikam Nabil kallan Nafi yai yace " Feenah d

a alama ke ake jira kar inja a miki fada bari na tafi."

   Da sauri tace a'a yaya taimakamin karka tafi please.

 Yace "Ba kya tsoro?"

 Kallansa tai fuska dauke da murmushi tace " mu shiga motarka mudanyi gaba please, sannan banaji zan barka ka tafi ba

ka karasa fadar abinda zaka fada dazu ba."

  Kallan mamaki ya mata, ta shagwabe fuska tace "please "

  Sauka yai sannan ya zagaya ya bud'e mata mota ta shiga sannan shima ya shiga tare da tada mota.

  Anisa ta kalli Ashraf tace "wai me mukeyi anan

ne?"

  Bai ma san tanayi ba dan wani irin abu ne ya tasomai yana ganin sun hau kan titi ai kuwa shima ya taho da gudu da mota ya sha gabansu saura kiris motoci biyun su bigi juna, Nafi kam da Anisa duk sun runtse ido kowa na tsoron abinda zai faru shik

anshi Nabil ya tsorata, Ashraf a zuciye ya kashe mota sannan ya fito ko kofa bai rufe ba yazo Kofar da Nafi take ya bud'e da karfinsa.

   D'agowa tai cikin tsoro tana kallan idanunsa da suka kada sukai ja sai hucci kawai da yakeyi, hannu yasa ya fizgo

ta da karfi, Anisa ganin haka yasa ta fito tare da shan gabansu tace "Ya Ashraf me kakeyi hakan? Ina zaka bayan kasan unguwa zamu?"

  Kallanta yai cikin idanunsa da sukai ja bai bata amsa ba kawai ya zagaya ta gefe ya sa Nafi a bayan motarsa ya shiga ba

tare da ya kuma kallan Anisa ba yai reverse sannan ya ja motar a zuciye.

  Nabil kam wannan abu ya d'aure mai kai shima a hankali yaja tasa motar yai gaba yabar Anisa wacce ta tsaya kamar gunki.

  Ta dade agun kafin ta koma gida, gun Umma ta nufa ta

i sa'a Asim nanan nan ta zayyane musu abinda akai tare da fashewa da wani irin kuka.

  Umma ta mike tsaye tace " Asim dole ne musan abinyi dan nikam na gaji da wulakancin wannan dan marasa tarbiyar."

  Asim a zuciye yai waje ya nufi bangaren mahaifin

sa......

  Shikam Ashraf gudu kawau yakeyi, Nafi kam tayi shiru a baya sai dai har yanzu tsoron abinda Ashraf yai takeyi, gashi sai gudu yakeyi ga dare.

  Addu'a kawai take a ranta, can karshen titin Naibawa ya tsaya, wajen fly over sannan yai park

ing ya fito tare da bud'e kofar Nafi.

 Ta kalleshi cikin tsoro.

"Fito!"

Abinda taji yace kenan, ta danne tsoro sannan tace "in fito inyi me??"

"What?" ya fada yana kara kallanta.

Ta murguda bakinta tace " Haka kawai ka jawoni ka kawoni nan

sannan in fito inyi me?"

Kallan mamaki ya mata tai saurin kallan gefe, shiga yai kusa da ita tai saurin matsawa tare da harde hannayenta ta maida kallanta gefe.

"Waye waccan d'in?"

Tace wa kenan?

"tambaya ma kike? Wanda yake neman sa ki a m

ota

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login