Showing 126001 words to 129000 words out of 145961 words

Chapter 43 - ZUCIYA COMPLETE

kudin, kafi kowa sani dukiyar Abbas a karkashin Ashraf take ba ni ba ai."

Asim ya sauka kasa ya rike kafafun Kawu yace " Abba dan Allah ka taimakeni, bazan iya zama a wannan gurin ba, kafi kowa sani kaf

'ya'yanka bamai maka biyaya dayin abinda kakeso farat d'aya kamar ni, saboda haka ko aure ban taba sha'awar yi ba karma matata tazo tanemi samin wani ra'ayi."

Abba ya kwace kafarsa da karfi wanda hakan yasa Asim fad'uwa, yace " na rasa wace irin kw

akwalwar tumakai gareka, mema ya kaika siyan wani company? Meka rasa na rayuwa?"

Asim kuka kawai yake yana rokon kawu, kawu ya nunashi da yatsa yace " wannan damuwarka ce da alama zaka ziyarci prison."

Yana fada yai gaba yakai wajen kofa Asim yac

e " wato ka gama shan mangwaro shine kakeneman yadda kwallan?"

Kawu ya juyo ya kalleshi, Asim yace " me kake tunani Abba? Bansan komai game da kai ba? Nafa sani kaine ka sa aka lalata birkin Ashraf a sanda ya b'ata, ba kasheshi kaso kai........."

Kawu ne ya matso cikin zafin nama ya toshemai baki tare da jinginashi da bango, yace " bakada hankali ne? Me kake fada haka?"

Asim ya dan shiga kakari saboda yaji matsar, Kabir da yake zaune yana kallo da jinsu a d'akin da ake ganin komai through

computer ya mike tare da kallan su ya kashe abin CCTV din da microphone din sannan ya kira Ashraf ya sanar dashi komai.

Wani Murmushi Ashraf yai yace " karka damu ganinan ma shigowa gun."

Suna gama wayar dama yana kokarin ajiye mota ne, nan ya fi

to hankalinsa a kwance yai ciki.

Anisa ya gani a bakin kofar da Umma sun zauna a kasa kamar marayu, Anisa tana ganin Ashraf ta taho da gudu ta rungumeshi tana kuka, Ashraf yadan zare jikinsa tare da ce mata "Nisa a waje fa muke."

Da kyar ta d'aga

shi sai dai haryanzu kuka take, Umma ta mike ta kama hannun Ashraf tace " Ashraf ka taimaka ka anso mana yaron can, da alama Mahaifinsa bashida niyar ansoshi."

Ashraf ya kalleta cikin kulawa yace " karki damu Umma bari naje naji yanda ake ciki, amma k

u me kuke anan?"

Umma tace " banasan shiga ne, bansan da wani ido zan kalli Asim a cikib wannan gun ba."

Ashraf yace " bari na shiga naji."

Nan yai cikin station din.

D'akin da suke ya kwankwasa, Kawu ya sake Asim sannan yace ya shigo.

Ashraf ya shiga cikin nuna kulawa yace " Kawu meke faruwa?"

Kawu ya kalli Ashraf sannan ya kalli Asim cikin takaici yace "ohon masa, nema yake kawai ya zubarmin da mutunci."

Ashraf ya kallu Asim yace " Asim a ina ka samu takardun filayen? Wa

nnan ita kadaice hanyar da zaisa a warware komai."

Asim ya hadiye yawon wahala, ina zai iya furtawa da bakinsa yace shi ya turo 'yan fashi.

Kawu takaici ya kamashi a zuciye yai waje.

Asim ya matso kusa da Ashraf yace " Ashraf dan Allah

ka taimakeni wlh bazan iya zama anan ba ko da na awannine ka taimaken dan Allah."

Ashraf yace " karka damu zamusan yanda za'ai."

Ya fito waje.

Kawu ya gani yanawa Kabir magana, nan ya matsa gun, yanaji Kawu yace " kana nufin kudin Company d

in ma sai na biya double?"

Kabir yace " sry sir amma haka ka'ida take, duk wanda yai embezzlement din kudin Company dolene ya biya double."

Gumi ne ya karyoma Kawu, nan yai gaba ba tare da yace komai ba, aransa fadi yake lalai Asim bashida hankali

, haka kawai baici ba baisha ba asashi biyan kudi har million 200 a yini d'aya?

Ashraf ne ya d'au wayarsa dake aljihunsa ya turamai voice note din Auwal Max daya d'auka.

Kawu yana ganin sako gabansa ya fadi, da sauri yai waje yanaji su Umma n

amai magana amma ko sauraransu baiyi ba yai waje, ya kunna sakon.

_Ai ko layin bamu fita ba na sa matata ta kirani a waya akan batada lafiya dan nasan yallabai zai barni, da alama dai Mansir ya manta da hakan._

Gaban kawu ne yai mugun faduwa, cik

in tsananin rikicewa ya shiga waiwaigawa, zuciyarsa ce tacemai Ashraf.

Nan ya koma cikin station din da sauri, can yaga Ashraf zaune kusa da Kabir suna magana, matsawa yai gunsu jiyai Ashraf yace "Yanzu Officer ba yanda za'ayi?"

Kabir yace" dolen

e sai ya biya kud'ad'an nan dan kuwa hakkin jama'a ne."

Kawu yai ajiyar zuciya da alama dai ba Ashraf bane nan yai waje.

Kabir ya kalli Ashraf ya sa dariya.

Shima dariya Ashraf din yai yace " Kb ka tabbatar ka tsareshi dakyau."

Kabir ya

ce " karka damu mutumina."

Ashraf yazo ya lallaba Umma da Anisa ya kaisu gida, yana fitowa zai shiga b'angaren Mumy ya hango Nafi daga nesa.

Ta sha kwalliya sosai da sosai, ya shagala sosai wajen kallanta tana tafe tana lallatsa waya, gani yai ka

mar ta kara wani irin mugun kyau.

Ya shagala sosai da kallanta yaji alamar sako a wayarsa.

Nan ya duba, daga Nafi ne, _Yaya zanje gidansu Ferry._

D'agowa yai da sauri dan ya kara ganinta sai dai me? Wayam ya gani ba Nafi.

Da sauri y

a matso yana nemanta, sai dai bai ganta ba.

Gun mai gadi ya nufa da sauri yace " Nafisa ta fita ne?"

Mai gadin yace " eh yanzun nan."

Ashraf ya leka waje da sauri, yana ganinta ta shiga motar Nabil, jiyai ransa ya sosu sai dai kafin ya karas

a fitowa sunyi gaba.

Motar yabi da kallo sannan ya juya jiki a sanyaye.

B'angaren Mumy ya shiga, tana zaune a falo tana cin abincin rana.

Fuska ya daure tamau sannan ya zauna suka gaisa.

Ta amsa a hankali tace " kaje gun Asim ne?"



Bai amsa tambayarta ba sai cewa yai, passport dinki nake so."

Kallan mamaki tamai tace " me za'ai dashi?"

Yace " umara zakije kida Nafisa."

Tace " Umara?"

Ya kalleta yace " garin nake so ki bari, saboda in na barki anan Kawu zai yi tuna

nin amfani dake wajen tsaidani daga kamashi, sai dai banaji akwai abinda zai tsaidani, shiyasa nakesan ki bar garin in na kamashi sai ku dawo."

Kallan sa tai cikin wani yanayi, yace " karkiyi tunanin yafe maki laifinki nai, in kika dawo kema zaki je k

uto a miki naki hukuncin."

Hawayenta ta maida sannan ta d'aga kai tace " ni naji nawa dalilin amma nafisa fa?"

Yace " Tsoro nake kar wani abu ya sameta, duk da na juya mata baya saboda banasan mutanen gidan su damu da ita, amma a zuciyata kullum

da ita nake kwana nake tashi, ku tafi tare ko Allah zaisa ma taga mahaifiyarta."

Mumy ta jinjina kai alamar gamsuwa tace " Ya Hisham fa?"



Yace " Duk wanda yai laifi dole ne ya karbi hukuncin shi a duniya, shine kadai gatan da zan iya muku."

Yana kaiwa nan yai waje.

B'angarensu Little ya nufa, dan yanasan ganinta.

Daga lungun kofar ya ganta tsaye itada Habib, kasa karasawa yai yatsaya kawai jikinsa duk yai sanyi, ya zasuji in komai ya fito? Ya sani Habib ba wai san Little yake ba

amma ita fa? Gata yarinya ya zatai???

*************

Nafi kam Nabil na jan mota yace mata " mutuminki fa ya fito, ina kallansa ta madubi."

Murmushi tai tace " share kawai Ya Nabil, shima hidimar gabansa ta mai yawa."

Nabil yai dari

ya yace " ko dai fadan masoya kuke?"

Tai dariya tace " ba wani fada, ko dan kaga nace inzaka wuce kazo mu tafi? Wannan ma ai dan naji kana anguwarmu ne."

Nabil yai murmushi yace " Feenah Allah nikam Ashraf ya gama kwafsamin, da ya kwaceki."



Harararsa tai tace " Ya Nabil ba nace ka daina min wannan zancen ba? Nifa kanwarka ce."

Yai ajiyar zuciya yace "ya zanyi tunda an maidani yayan karfi da yaji."

Zatai magana taji sako ya shigo wayarta.

Ashraf ne hakan yasa ta bud'e da sauri _

Wajen karfe 4 za'azo a d'aukeki akwai inda za'akaiki._

Ta dan turo baki tace " ina za'a kaini???

Nabil ya kalleta yace " ya akai?"

Tace "bakomai."

Shikam Ashraf Dan Litti ya kira ya sanar dashi karfe 4 yaje ya d'auki Nafisa ya kaita in

da akeyin passport akwai wani abokinsa daya kira yace suje 4 lokacin mutane duk sun ragu.

Dan Litti yace "da alama yau zanga Nafinmu kenan."

Nace lalai anfa dade ba'a gamu ba.....Lol

��



*#ASHRAFEENAH TEAM*

[17:32, 05/09/2017] hm: *Z

UCIYA*

_ĸowa da ιrιn тaѕa_

© *na Ayυѕнer Mυнd*

ayushermohd.blogspot.com

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*

��

_Sakonku ya isa gareni masoyana, insha Allah zanyi kokarin kammalawa zuwa sallah, ni kaina nakosa ingama, fatana dai kutayani a

ddu'a Allah ya bani ikon gamawa lafiya...._ *Nagode kwarai!*

*79*

Da yamma kuwa Dan Litti ya nufi addreshin da Ashraf ya turomai na gidan su Ferry.

Nan ya kira Ashraf ya sanar dash ya isa shikuma ya ma Nafi sako akan ta fita wanda zai kai

ta ya iso.

Sunyi sallama dasu Umma sannan ta fito itada Ferry, ganin motar Ashraf yasa ta nufi motar.

Dan Litti yana ganinsun iso ya fito sanye da sunglasses, zaresu yai ya kallesu, Nafi kallansa take cikin mamaki shima kallanta yake.

Fuska

ya hade tamau yace "malama lafiya?"

Nafi tace " bangane ba?"

Dan litti ya maida glass dinsa ya kalleta yace " Na fada miki bai kamata ki dinga bin mijin dake da aure ba, a kalla dai mutum ya dinga sanin darajarsa."

Nafi ta hade rai itama tace

" kai kuma a wani matsayin kenan kake sanar dani haka?"

Mota ya bud'e yace " malama dan Allah kiyi gaba akwai wacce nake jira ne, tunda kinga ba mai motar bane ai sai ki kara mai."

Nafi da Ferry suka kallu juna, ferry tace " ruwa zata kara ba mai

ba, sannan kai wanene ma?"

Ya kalli Ferry cikin isa yace " The Hand Right of Ashaf."

Dariyarsu suka guntse Ferry ta kalli Nafi tace " ke kuma fa?"

Nafi ta kalli Dan Litti tace " As his wife."

Duk da kalmar taba Ferry mamaki sai dai ta

dauka ko dan ta kular da Dan Litti ne yasa ta fadan haka.

Idanu Dan Litti ya zaro yace " matarsa? Amma matan Ashraf ai na sansu."

Kai ta juya, da sauri ya kira wayar Ashraf yasa a hands free.

Ashraf ya daga yace " mutumin ya akai?"

Dan

Litti ya kalli Nafi yace " wata ce take tutiya wai matarka ce."

Yace " wata kamar ya?"

Ferry ta fizge wayar ta mikama Nafi.

Nafi tace " Hello."

Ashraf yace " Nafisa? Ya akai? Kinga Dan Littin?"

Kallan juna sukai daga ita har Dan li

ttin.

Cikin mamaki tace " Dan Litti?"

Shima yace " Nafisa?"

Ashraf yai murmushi yace " Da alama baku hadu ba sai yau." ya kashe wayar.

Dan Litti tsananin mamaki ya kamashi, kallan Nafi ya shiga yi.

Nafi cikin mamaki tace " Dan Littin

gayu? Kaine?"

Kansa ya sosa yai kasa da kai yace " Hajiya Nafi wannan ko a mafarki naganki akacemin kece ai bazan yarda ba."

Dariya tai, Ferry tace " au dama kunsan juna?"

Nafi tace " Kauyenmu d'aya."

Ferry tai dariya tace " lalai yau akw

ai hirar gida kenan, ni nayi ciki."

Nan ta musu sallama tai gaba.

Ashraf ya bud'ema Nafi gidan baya ta shiga.

Mamaki har yanzu bai barsu ba.

Ya ja mota yana tambayarta ya akai bai taba ganinta ba?

Tace " wai da gaske a nan gida kake? Ni

ma ban taba haduwa dakai ba a gidan mayb shiyasa bamu fahimci juna ba."

Hira suke sosai har suka isa inda zasu, waya ya kira akace su shiga.

Nan suka shiga ciki aka mata hoto sannan aka basu form da sauran abubuwa.

Ba musu take yin komai, sai d

ai tana bukatar amsar tambayoyinta daga bakin Ashraf.

Sun dade sosai sai bayan magrib suka fito, akan sai zuwa gobe azo a amsa.

Gida suka wuce, ta kalleshi tace " kana zuwa gida kuwa?"

Yace " nadaije kwanakin can da dadewa."

Tai shiru kafi

n tace " Baffa fa?"

Shiri yai shima kafin ya daure yace " yayi aure sannan ya bata labarin zuwansu da kamashi da akai."

Tayi dariya sosai jin turancinsa abinda ya ja mai.

Suna isa gida sukai sallama sannan tai bangarensu, duk da tana san mag

ana da Ashraf sai dai tana tsoron zuwa bangaren tagansu da Anisa.

**********

Washe gari da safe, Ashraf yai wanka ya fito, bangaren Umma ya fara zuwa, tana kwance ba lafiya dan hawan jininta ya tashi, Anisa na zaune kusa da ita.

Ya gaishes

u sannan yace zaije station yaji ya ake ciki, Umma tamai godiya tare da rokon ya taimaka ma Asim.

Ashraf yana fitowa ya kira Habib yace " mutumin kana ina?"

Yace " ina gida."

Yace " Dady fa?"

Yace " wlh dazun nan ya fita wai banki zaije,

nace zan rakashi ma yaki."

Ashraf yai murmushi dan dama jikinshi ya bashi za'ai haka.

Mota ya fada Dan Litti yace mu tafi?

Ashraf ya girgiza kai yace " yanzu kawu zai fito so nake kabi bayansa ka sanar dani inda zaije."

Dan litti ya amsa

da to, sannan yai waje shikuma Ashraf ya ja motar yai gaba.

Wayarsa ta jaka ya dauka ya kara turama Kawu sakob Auwal.

Kawu wanda ke ta zirga zirga a falon, hankalinsa duk ya gama dugunzuma bacci ma kasa samu yai jiya, yanajin sakon Auwal hankali

nsa ya kara tashi ainun, da sauri ya kira number Dady.

Dadu ya dauka yace " Ya akai Mansir?"

Kawu yace " ya ya? Ka ciro kudin?"

Dady yace " ganinan na fito daga bankin yanzu sai dai ina za'a kawoma kudin? Sannan kana tunanin inkaba Auwal zai

kyalemu kaga wlh duk na tattare kudina na sa a jakar nan."

Kawu yace " ni zansan yanda za'ai, sannan karka damu nace zan san yanda za'ai wasu kudin su shigo."

Dady yai ajiyar zuciya sannan ya kashe.

Kawu ya runtse ido yace " yanzu na samu k

udin da zan taimaki Asim, in na gama dashi sai in dawo kan Auwal."

(Azahiri gaskiya Ashraf dama ya sani sarai, yasab duk yanda kawu yaso ga san Dansa bazai tava yadda ya tattare arzikin daya tara dakyar ba ya taimaki Asim ba, ya kuma san kawu zaiyi

amfani da sakon magana na Auwal dayake turamai yai blackmailing din dady akan Auwal ne yake bukatar wannan uban kudi ko kuwa ya toba musu asiri.)

_Wannan kenan_

Kawu ya fito da sauri ya fada mota sannan ya turama Dady sako akan inda yake so su had

u.

Dan litti kam yana biye dasu har suka isa Mariri gun da gidaje ma kwayanune a gun.

Nan ya kira Ashraf wanda ke zaune a office hankalinsa a kwance yanashan tea, jin inda kawu yai yasa ya kira Kabir ya sanar dashi inda suke tare da cewa " ku ta

bbatar kun kwace."

Kb yace " karka damu abokina yaran danasa bazasu baka kunya ba."

Nan ya kashe wayar ya cigaba da shan shayinsa cikin annashuwa.

Kawu kam ya isa wani kango ya kira Dady yace " ya ya? Ka taho?"

Yace " ganinan na gangaro

."

Daf da gun kadan Dady na tuka mota ga gun hanyar duk batada kyau wasu mutane ya gani a gabansa sanyi da kyalle baki sun rufe daga hancinsu, tsoro yasa ya taka burki tare da kallansu.

Nan suka zo suka bud'e motar d'aya yasamai bindiga d'ayan

kuna ya d'auke jakar kudin, suka hau mashin sukai gaba.

Dady kam hannu kawai ya dora akai sam ya kasa komai.

Wayarsa ce tai kara ya duba ganin kawu ne yasa ya daga cikin tsananin tashin hankali yace " Mansir na mutu, na shiga uku, million 80 d

in dana dauko an kwacesu."

Yana kainan ya kasa magana.

Kawu ya fito a rikice, nan ya hangoshi ya isa inda yake cikin tsananin tashin hankali.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login