Showing 36001 words to 39000 words out of 124905 words

Chapter 13 - Buzu Book 3 Complete

Unknown   

26 Aug 2026

19

shi. Shi kansa ba zai iya cewa ga adadin abin da yake ji a kanta ba.

A ransa ya ce "Ba komai ki yi yadda ki ke so, kin cancanta" A zahiri kuma sai ya sauka daga kan gadon, ya nufi hanyar fita.

A Wan ruWe ta sauka daga kan gadon ita ma tana faWin "Ina zaka je?"
Bai yi magana ba ya ci gaba da tafiya, bayansa ta biyo da sauri tana faWin "Sayyid ba ka da cikakkiyar lafiya fa, ina za ka je?"

Ya rufa ta a cikin Wakin, ya tafi. Ta jijjiga ?ofar amma ta ji ?ofar a rufe. Ta koma ta nemi guri ta zauna jikinta a sanyaye tana tunanin, kar wani abin ya same shi.

*****

Tun da Wan da ke cikin Shukura ya faWo Duniya, ta fara ganin duhu, saboda wani irin bleeding da ta din ga yi. Matar da ta kawo ta Asibiti, gaba Waya a ruWe take, saboda tun da ta haWu da ita ba ta yi magana ba. Ga shi ta kawo ta Asibiti har ta haihu ba ta yi magana ba.
Likitan ya ba ta shawarar ta kira jami'an tsaro ta sanar musu, saboda kar a je wani abu ya faru da ita.

*****
Doctor Sharif kuwa tun da ya farfaWo ya tashi da shanyewar Sarin jiki, saboda tashin hankalin yadda ya ci karo da gawar 'yarsa cike da tozarci.
Duk da maganarsa ba ta fita sosai, amma ?o?ari yake yi ya tambayi ina matarsa, ya jikinta. Amma aka ce masa tana samun sau?i, sai dai abin da bai sani ba shi ne, bayan tafiyarsa gurin 'yan sanda Allah ya yi mata cikawa.

*****

Matawalle ne tare da Sultan suke tattaunawa, fuskar Sultan fal damuwa yake faWin "Na rasa abin da na yi wa Tafawa a rayuwa, da yake nuna wa jinina wannan ?iyayyar haka, abin da ba zan taSa yi masa ba"

Matawalle ya ce "Ai dama ba halinku Waya ba sam, ka kwantar da hankalinka mu bi a sannu, in sha Allah zamu samo mafita. Amma kwana biyu yaya ka ke ganin jikin Imam Win?"

Ya ce "Jikinsa da sau?i, ana samun ci gaba, sai dai ba ya magana sam. Jiya da yau nima ban shiga ba, ba na son yawan zarya da nake yi musu, kamar yarinyar a tsorace take da mu. Amma na yi mamakin yadda ta iya sarrafa shi ya dawo hayyacinsa."

Matawalle ya ce "Allah ya baka nasara, ni fa ina jin tsoron a sake samun matsala"

Sultan ya ce "Matsalar me fa?"

"Kar a je wani abu ya faru, kana ganin yadda muke fama, ake tunanin yadda za mu Sullo da lamarin bayyanawa Duniya Wan gurin Imam Hammad da bayanin da za mu yi a gamsu. Yanzu kuma mun bar shi ya keSe da ita idan aka kuma samun matsala fa?"

Sultan ya Wan yi murmushi ya ce "Sai mu karSi ?addara, mu jira ta sake haihuwa. Amma ba na tunanin wani abu ma zai iya faruwa, tun da ba cikakkiyar lafiya ce da shi ba. Kuma mai maganin da aka je Waukkowa ne ya Wan yi balaguro, yana ?arasa warwarewa za a raba su daga Wakin, mu ga me ya kamata a yi mata"
Matawalle ya ce "Haka ne, Ubangiji Allah ya ba shi ingantacciyar lafiya.

Sultan ya amsa da "Amin"

Hammad bai sake dawowa ba sai bayan sallar asuba. Da ya shigo ma bai kai ko kalli inda Nana take ba.

"Ina kwana" Nana ta gaishe shi tana satar kallon sa, amma ya yi mata shiru bai amsa ba.
Gaba Waya sai ta ji babu daWi shirun da ya yi mata. Ya je gaban mudubi yana gyara gashinsa, ta ?arasa gaban mudubin ta ce "Kawo na gyara maka?"

Ya harare ta, ya share ta ya ci gaba da taje gashinsa.

?wan?wasa ?ofar Wakin aka yi, ya ajiye comb Win, ya kalli Nana ta je ta Waukki hijjabinta ta saka. Ya ?arasa ya buWe ?ofar.
Mahmoudu ya shigo da kwanukan Abinci.
Ya gaida Hammad, ya Waga masa hannu. Nana ta gaishe shi ya ce "Ni yakamata na din ga gaishe ki, uwar gijiyarmu. Ya mai jiki?"

Nana ta ce "Asma'un dai. Mai jiki da sau?i Alhamdillah ina Nene?"

"Tana nan ?alau, ga sa?on ki nan in ji ta, ina ta lallaSata ta dawo Agadez, na ajiye ta a gidana amma ta ?i" Ya yi maganar yana nuna wa Nana flask.

Nana ta ce "Dan Allah idan ka koma idan za a bari na ganta, ka ce dan Allah ta taimaka ta zo na ganta, Kodayake da an sallame ni daga nan, gurinta zan je ta ce za ta raka ni gid.. sai dai sauran maganar ba ta fito ba saboda harar da Sayyid ya yi mata.
Mahmoudu ma ya kawar da maganar, ya koma yi wa Hammad magana da yarensu. Hammad ya yi shiru yana saurarensa. Ba ta san me suke tattaunawa ba, amma da alama abin da suke tattaunawar ya Sata masa rai. Ya tashi ya Waukko biro da takarda ya fara rubutu.
Sai gaban Nana ya faWi, zuciyarta ta fara raya mata ko takardar saki yake rubuta mata. Ya gama rubutunsa ya mi?a wa Mahmoudu, suka fita tare.

Ta yi ajiyar zuciya ta buWe flask Win da Nene ta bayar a kawo mata. Nana ta yi murmushi ganin naman kaza cikin flask Win, ta ce "Nene so take sai na fashe saboda girma"

Ba ta sake ganin Hammad ba, sai da daddare, da yaje ya yi wanka, ya canza kaya ya nufi hanyar fita. Nana ta ce "Sayyid wai yau ma nikaWai zan kwana a Wakin nan? Amma ka san Wakin nan tsorata ni ake yi"

Ya ce "Me zan zauna na yi miki, zan iya Sata miki rai idan na ci gaba da zama a Wakin nan, gurin matata zan tafi" Ya yi mata maganar a gadarance. ?ifta ido kawai ta yi idanunta suka yi jawur. Sai a lokacin ya yi dana sanin abin da ya gaya mata, biyo bayan tuna matsanancin kishi da take da shi.
Ji yayi kamar ya bata ha?uri, ya koma ya zauna, amma ya yi jarumta ya fice. Sai dai tun da ya fita abin duniya ya dame shi. Tausayin Nana ya mamaye shi, ya sa dole ta yi kishinda Asal kuma ta ji haushin sa, mussaman yadda Asal Win ta din ga yi mata isa da iko, da nuna mata ita ba komai ba ce ba.
Tun da ya fita Nana ta kasa zaune ta kasa tsaye, wani abu mai raWaWin gaske, ya soke mata a ?irjinta zuwa wuyanta. Duk da ta saba ganinsu guri Waya, tana kishin hakan amma na yau ya yi mata ciwo nesa ba kusa ba.
Bacci Sarawo ne ya Wauke ta, sai dai wannan mummunan mafarkin, na halittun nan, suka din ga bin ta, gaba Waya baccin ya gaza yi mata daWi.
Kafin Asuba ta farka da wani irin zazzafan zazzaSi da ciwon da kai.
A inda ta yi salla ta kifa kanta ta kwanta, zuciyarta cike da damuwa, ga jikinta babu daWi.
Ji ta yi an danne ta, ta buWe idonta ta ga Muhsin ya ?an?ame ta. Tashi ta yi zaune a rikice tana faWin "Muhsin Wina"
Ya ?an?ameta, ita ma ta rungume shi tana wani irin murmushi tamkar ta mayar da shi cikinta.
Ta Waga kai ta ga Hammad a gefe, yana karyawa. Muhsin ya tashi daga jikinta, ya je gaban Imam ya Waukko dabino, ya dawo ya saka mata a baki, ya sake komawa ya Waukko ya kawo mata. Ta saka hannu ta karSa tana jin wani irin tasirin ala?a ta tsakanin uwa da Wa.

Sayyid ya Wauki Muhsin, ya ajiye shi a kusa da shi, yana ba shi Abincin. Ya waiwaya ya kalli Nana ya ce "Naaa" ya din ga nuna mata kusa da shi, wai ta zo ta zauna ta ci.
Sam Hammad bai nuna ya san tana gurin ba. Amma duk da haka yanayin ya yi mata daWi mara misatuwa, yau ga mijinta ga Wanta a guri Waya. Kuma alamu suka nuna mata, a zaman da Muhsin ya yi da su, akwai ala?a mai ?arfi a tsakaninsu. Dan duk ?yuyar Muhsin ba ta ga alamar yana yi masa ba.
?arshe ta yi shiru tana kallonsu, ya shirya cikin jallabiya fara ?al, ya shirya Muhsin da kansa, sai dai ga mamakinta ba ta ga ya naWa rawani ba, ya saSa Wansa a kafaWarsa ya yi waje. ?asan zuciyarsa kuwa raya masa ya din ga yi ya rungume ta, ya ji damuwarta, yana da abubuwan gaya mata da yawa, amma ya daure ya share ta.

Sultan yana zaune, yana saka hannu a wasu takardu, tare da Tafawa da Sardauna. Aka shigo aka nema wa Tafawa iso. Gaba Waya suka shiga mamakin me ya kawo shi a daidai wannan lokacin.

Bayan sun gaisa ya ce "Na samu takardar kiran da ka yi mini ne, shi ne na amsa kiran.

Cikin mamaki Sultan Win ya ce "Ni Win kuma?"

Tafawa ya ce "Amma sa?onna samu har gida aka kai mini takarda"

Sultan ya ce "Ai ni ba zan aika maka da takarda dan ina neman ka ba, amma da mamaki"

Tafawa ya ce "Ikon Allah, to waye ya aikata hakan?"

"Ni ne" Imam Hammad ya amsa ya na ?arasa shigowa gurin.

Ayshercool

87
LITTAFIN KU?I NE, KI BIYA KAN KI KARANTA 08081012143

?walalo manyan idanunsa Tafawa ya yi, ganin Imam Hammad ya fito gashinsa a buWe, saboda hakan abu ne mai girman gaske, mussaman ga shugaba kamarsa,hakan kuskure ne.
Ba wannan ya fi kaWa shi ba ma Wan ?aramin yaron da yake hannunsa ne ya fi tafiya da tunaninsa. Ya girgiza matu?a gaya da ganin yaron.

Su Sultan ma sak suka yi, su na mamakin yaushe ya Hammad ya samu sau?i har haka, har bakinsa ya yi wannan buWewar? Ga uwa uba wautar da ya yi na zuwa da Muhsin ba tare da an gama shirya yadda za a kare hakan ba.

Imam Hammad ya nemi guri ya zauna, cikin girmamawa ya gaishe su, bai damu da jiran su amsa ba. Ya dubi Tafawa ya ce "Mai girma Tafawa, ina fatan ban yi laifi ba, kasancewar a ?arshen wasi?ata, ban sanar da cewa ni nake nemanka ba, ba Sultan ba. Na zaSi saka gurin haWuwar ya zama nan ne, saboda sai ya fi dacewa da abubuwan da suke bakina.
Kun aika da takarda Majalisar Sultan, sannan an aika da wata majalissar Imams. Duk da kwana biyu ba na samun sukunin zaman majalisar. Na gayyace ka nan ne domin warware maka duk wani abu da ka ke son sani, ba kai ba duk sauran wanda suke son sani ma. Ba sai mun ci gaba da wahalar da shari'a ba. Kamar yadda na gaya maka wannan shi ne Wa na Muhsin, ina da Wa, kamar yadda na din ga jaddada maka, ka din ga ganin kamar shaci faWi ne, wanda nan gaba kaWan zan bayyana wacece mahaifiyarsa ba na son mu zurfafa a kan wannan bangaren dan abu ne da ya shafe ni. Abu na gaba kuma ana cewa ba ni da cikakkiyar lafiya ba zan ci gaba da gudanar da shugabanci ba. Haka ne, yakamata na matsa gefe na samu cikakken hutu da nutsuwa kamar yadda ku ka bu?ata. Sannan kuma babu zobena na tambari a hannuna. Ina mai farincikin sanar da kai cewa daga yau, na sauka daga kan mu?amina na shugabancin majalisar Imam. Ba iya wannan ba ina san a cire ni daga cikin Imam da ake sanya ran a cikinmu ne za mu gaji sarautar Sultan shi ya sanya na fito maka haka babu rawani. Ka na damar maye gurbina na Imam ko ma shugabancin majalisar Imam Win baki Waya, ko kuma ka Wora Imam Asadullah na muddin hakan zai sama maka farinciki da kwanciyar hankali. Ka bar mu mu huta da ni da mahaifina. A ?arshe ina ?ara gabatar maka da ma petit Hammad wato Imam Muhammad H.J Agadez wato Muhsin" Ya yi maganar yana murmushi tare da shafa kan Muhsi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n.
Ya sake kallonsa ya ce "Idan babu sauran magana, za ka iya tafiya, ina muma fatan ka fahimci abubuwan da suka shige maka duhu game da ni"

Tafawa mutuwar zaune ya yi, tare da bin Hammad da ido, jin sun Sardauna yi shiru kuma babu wanda ya musa, ko ?aryata abin da Hammad ya faWa? ya sanya shi tabattar da abubuwan da Hammad ya faWa gaskiya ne.

Sultan da tuni gumi ya ji?e shi ya ce "Ina? fatan ka ji daWi, da ka kai shi bangon da ka sanya ya fito ya tabattar maka da abin da ka ke son tabattarwa? Ina ga shikenan za ka iya tafiya."

Tafawa bai iya furta uffan ba, jikinsa a matu?ar sanyaye, ya tashi yana jan ?afarsa, da yake jin kamar ba a jikinsa take ba, da kyar ya fice.

Gaba Waya suka yo kan Imam Hammad da faWa kamar za su dake shi. Hammad ya ce "Ina neman afuwarku, a kan abin da na aikata ba tare da izninku ba. Amma har abada ?arya fure take yi, ba ta 'ya'ya, ba zamu dauwwama Soye wa duniya abin da komai daren daWewa sai ya bayyana ba. Ba zan iya ci gaba da jure kullum lokacinku ya tafi a kan bani kariya ba, duk na san na aikata laifi, zan tsaya a kan laifina na karSi duk hukuncin da ya dace".

Sardauna ya ce "Kuma saboda shirme sai ka ce ka sauka daga kan kujerar Imam? Dama kai ka Wora kanka?"

Suka din ga yi masa faWa, shi kuwa ko a jikinsa, dan gara ya Sallo duk abin da zai Sallo a san abin yi, duk abin da za a yi masa a yi masa, ya san yadda zai da matarsa da Wansa.

*****
Kamar yadda Alhaji Fatuhu ya umarci Fadila,ta shirya tare da babbar 'yarsaJannat, suka tafi duba Hajiya Sa'a. Sai dai Hajiya Suwaiba ba ta je ba, saboda ba ta jin daWi.
Ko da suka je, ?in fitowa falo ta yi, sai su ne suka shiga cikin bedroom Win ta, suka same ta. Sai dai kamar yadda Alhaji Fatuhu ya ba ta labari, haka ta ga tsufan Hajiya Sa'a ya fito. Kamar ba ita ce 'yar ?walisar nan mai ado da kwalliya ba.

Suka gaishe ta, amma sai dai ta sake shiga halin Wimuwa ta kasa gane su, kawai dai ta amsa musu.
Fadila ta sauke Muhsin da yake bayanta, tana ba shi ruwa saboda daga bacci ya tashi. Hajiya Sa'a ta ?ura masa ido, har sai da ya lafe a jikin mahaifiyarsa yana kawar da kansa daga kallon Hajiya Sa'a.

Hajiya Sa'a ta ce "Da tuni wannan tsinannen Wan ne zai mutu, amma nawa Wan ya mutu, Allah ya isa ban yafe ba, kuma shi ma in Allah ya yarda sai ya mutu"

Cikin mamaki da rashin fahimta Fadila da Jannat suke kallonta.

Fadila ta ce "Tsinanne kuma Yaya Sa'a, me ya yi miki? Ba ki gane shi ba ne? Muhsin ne Wan gurin ?aninki Alhaji Fatuhu"

A fusace ta ce "Shi Win fa, Allah ya tsine masa Albarka, shi ma Fatuhun Allah ya tsine masa Allah ya sa ya mutu. Da tuni Abba yana raye, amma bai sha alawar ba sai Abba ya sha ya mutu. Ke ma Allah ya tsine miki shashasha"

Waro ido suka yi gaba Waya, cike da tsoro.
Jannah ta ce "Kin ga Anty, tashi mu tafi na fara jin tsoro, kar ta fara kai mana duka"

Babu shiri suka mi?e, Fadila ta goya Wanta suka bar gidan, sai tsine musu take yi, tana faWar wasu abubuwa da ba su gane kan abin da take nufi ba.

*****

Asal ta sha mamaki, ganin mahaifinta a gidanta wanda idan ba da wani dalili ba baya zuwa, sai dai yanayin fuskarsa ya sanya gabanta faWuwa.

Kan ta yi magana ya ce "Hammad da gaske yake yana da Wa, domin na ga Wan nasa yau ido da ido, aurenki da shi bai amfana mini komai ba gurin cikar muradina ba, kaiconki da gaza cika wa mahaifinki burinsa"

A burkice ta ce "Wane Hammad Win, yana tsare babu lafiya bai san waye a kansa ba ma?"

Cikin tsawa ya ce "Zan yi miki ?arya ne? Daga cikin gidan Sultan nake, lafiyarsa ?alau sai dai idan raina miki hankali suke yi, na yi magana da shi, kuma har Wan nasa na gani da idanuna"

Hannu Asal ta Wora a ka, tana lissafa maganganun da mahaifinta yake gaya mata. Da ta rasa mene ne gaskiyarsu.

Imam Hammad kuwa, tun da ya shiga Wakin, ya hango Nana ta yi ruf da ciki a kan gadon, ga sautin sheshshe?ar kukanta na tashi. Ya rufe ?ofar ya ?arasa gaban gadon da hanzari.

Ya Wora hannunsa a bayanta ya ce "Ma vie" Tashi ta yi zaune idanunta jawur, ta ce "Ina Muhsin Win?"

"Na mayar da shi inda yake. Ya na ji kamar jikinki da zafi ne? Meyafaru ma ki ke kuka? Wani ya shigo ne, ko an yi miki wani abu ban sani ba?"

"Ni ka mayar da ni gurin Nene, tun da ka samu lafiya"

"Yaushe na samu lafiyar? Ni ban samu lafiya ba tukuna, ba ki san me nake ji a jikin nan nawa ba" Yayi maganar yana ci gaba da shafa ta a hankali.

Cikin kulawa ya ce "Ba ki da lafiya rayuwata, jikinki da zafi. Ga shi haushina ki ke ji kin ?i yadda da ni, balle na ce ko Muhsin ne zai samu ?ani"

Nana ta ci gaba da kuka, da ita kanta ta kasa tantance kukan me take yi. Ya yi murmushi ya ce "Yanzu kishin ne ya saka miki zazzaSi ma viee?" Ture hannunsa ta yi tana kuka. Ya rungume ta a jikinsa ya ce "Da wasa nake miki, ban je ko ina ba fa da na bar Wakin nan, a ?ofar Wakin nan nake kwana, saboda idan mu na tare guri Waya akwai matsala ne. Ba kuma na son Sata miki rai"
Kwanciya ta yi sosai a jikinsa, ta saka hannu ta zagaye bayansa ita ma, ta yi shiru tana mayar da numfashi. Ya din ga murmushi yana shafa bayanta ya ce "Ki yi ha?uri, ba na ?aunar na din ga aikata duk wani abu da zai sanya mini ke fushi da damuwa. Je vous aime ina son ki rayuwata".

Nana ta Wago tana kallon ?wayar idonsa, idanunta fal hawaye.

Ya jinjina kai ya ce "Da gaske nake Asmy, ina yi miki so mai tsananin gaske. A jinina nake jinki ba iya zuciyata ba"

"Sayyid"

"Na'am rayuwata"

"Kar na sakankance da kai, 'yan uwanka su ce ba zaka zauna da ni ba, ban san ya zan yi ba Sayyid. Ba gudunka nake dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login