Showing 42001 words to 45000 words out of 124905 words

Chapter 15 - Buzu Book 3 Complete

Unknown   

26 Aug 2026

35

Wakin suka shiga. Abin har mamaki yake ba wa Nana, yadda ake Wakuna a lunguna da sa?o na gidan, kamar marasa gaskiya, inda ba ka yi zato ba ma, sai ka ga Waki ne.

Da Asal ta yi tozali a Wakin, idanunta jawur, tana ganin Nana ta sake tsuke fuska, kamar ta tashi ta kashe ta ta huta. Suka je gaban Sultan suka gaishe shi, Nana ta basar ko kallon inda Asal take ba ta yi ba.

Sultan ya ce "Asal, na saka an kira ki ne, saboda a yi komai a gaban idonki, a ji me mai maganin zai ce, saboda kina da hakki ki sani kar ki ga ana ci gaba da rufe ki a kan abubuwa, tun da mijinki ne" Ta yi shiru, saboda shi kansa Sultan Win haushin sa take ji.

Sallamar da aka yi ne ya sanya Sultan yin shiru, Nana kuma ta mi?e tana faWin "Kaii Sarki, dama ka na nan?"

Ya yi dariya ya ce "Tuba nake uwar gijiyata, tuba nake uwar Wakina"

Bakin Nana ya ?i rufuwa, tamkar ta ga wani Wan uwanta na jini.

Cikin murmushi ta sake cewa "Sarki mai baka mai aska, kai ne mai maganin da zaka duba Sayyid?"

Ya ce "Ni ne uwar gijiyata, an yi mini lamuni, ko kuwa na koma ba a bani dama ba?.

Ayshercool 08081012143

88
1K NE VIA 0069685771
AISHA ADAM STANBIC IBTC BANK 08081012143

Nana ta kalli Sarkin baka ta yi murmushi ta ce "Wane mutum! Dama zan sake ganinka?"

Ya yi murmushi, hadimin da ya rako Sarkin baka, ya ankarar da shi Sultan. Cikin girmamawa Sarkin baka ya risuna ya kwashi gaisuwa a gaban Sultan.

Sultan ya ce "Na ga kamar ka santa ko?"

Ya jinjina kai ya ce "?warai uwar gijiyata ce" Sai kuma ya sauke idanunsa a kan Sayyid, ya yi murmushi ya kalli Mahmoudu ya ce "Kamar ba ka gane ni ba ko?"
Mahmoudu ya ce "Ina dai yi maka kallon sani"

Ya matsa gaban Hammad, ya zuba masa ido ya ce "Ka tuna ni?"
Hammad ya yi shiru sannan daga bisani ya ce "Na tuna ka"

"Waye ni?"

"Ba zan iya cewa ga waye kai ba, amma mun je gurinka a Nigeria"

Sarkin baka ya yi murmushi ya ce "Yanzu tunaninka kaf na zamanka a Nigeria ya dawo kana tuna komai?" Ya jinjina masa kai alamar eh.

Ya dubi Nana ya ce "Kin ga batutuwan duk da na gaya miki sun dawo ko? Kin yarda ko haryanzu kina da ja?"

Nana ta girgiza kai ta ce "Ba ta sauya zani ba, ina nan a kan bakana"

Ya ce "Babu laifi, amma an bani dama ko kuma na bar lamarin tun da na manya ne?"

Matawalle ya ce "Bawan Allah, ina ganin ka yi abin da aka kawo ka ka yi mana. Idan ma wani abu ne a tsakaninku, kwa tattauna daga baya. Nan ba gurin wasa ba ne"

Sarkin Baka ya tsuke fuska ya kalli Matawalle ya ce "Duk cikin aikina ne, kai ka san wacece wannan kuwa? Ku na da maganin matsalarku a tare da ku, amma ba ku sani ba" Gaba Waya suka kalli Nana, ita ma ta yi sororo cikin mamaki.

Sarkin baka ya ce "Allah ne ya ta?aita masa, ba domin tana tare da shi ba, da sai ya zare ko ya mutu" Sultan da Mahmoudu suka haWa ido.

Sarkin Baka ya ce "Ni yanzu? abu Waya zuwa biyu zan ce, sauran magana ce tsakanina da ni da shi da Nana Asma'u Uwar Wakina ba Allah ya taya miki" Ya yi maganar cikin girmamawa da jinjina wa Nana. Nana ta sunkuyar da kai tana murmushi.

Mahmoudu ya ce "Bawan Allah, nan fa a gaban Sarki ka ke, in yi maka da yaren da zaka fi ganewa"

Sarkin Baka ya ce "Nima Sarki ne, dan haka a bari ni na gudanar da aikina. Kai ka manta Garba ga Baka ga Aska da ku ka kai mini wannan Wan uwan naku can Nigeria" Mahmoudu ya yi sak ya ce "To ai na ga kamaninka sun canza?"

"Eh, ba kamannina ne suka canza ba, dan baka ganni cikin kayan aikina ba ne ba."

Sultan ya ce "Asal tashi ki je, duk abin da? aka tattauna za a gaya miki"

Asal ta ce "Allah ya baka nasara, dan Allah ina ro?on alfarma, a yi komai a gabana, ina son sanin halin da yake ciki nima".
Sardauna ya ce "Ke Asal! Ki nutsu ki saurara tukuna, ki tsaya mu ji kan rashin lafiyar tasa, sannan a yi miki bayani daga baya"

Asal ta tashi jiki a sanyaye, tana kallon inda Nana take da kuma Hammad ta fice.

Sarkin baka ya kalli Nana ya ce "Nana Asma'u, mene ne labari? Meyafaru bayan tafiyarki ne? Kuma yaya aka yi na ganki a birnin Agadez?"

Nana ta yi murmushi ta ce "Komai ma ya faru Sarki, amma dogon labari ne, mai tsayin gaske"

Ya murmusa, ya ?are wa mutanen gurin kallo, sannan ya sake kallon Nana ya ce "Uwar Wakina, me ya kawo ki Agadez ne?"

Nana ta nuna masa Sayyid. Mahmoudu ya yi murmushi ganin abin da Nana ta yi.
Ya ce "Uwar gijiyata, kina nan me yasa aka neme ni, kin karSi aikin gurin uban du?usa ne?".

Nana ta girgiza kai. Ya ce "To bani labari meyafaru?"

Sultan ya ce "Bawan Allah, ban fahimta ba me yake faruwa ne?"

"Allah ya baka yawan rai, duk cikin aikina ne. Idan babu damuwa ina son na san matsayin kowa a nan"

Mahmoudu ya ce "Ga Sultan kana gabansa, shi ne mahaifin Imam Hammad, sarkin Agadez, ga Matawalle da Sardauna, su ma iyaye ne a gare shi, kuma manya ne a Agadez. Sai Gimbiya Asal matarsa da ta fita. Sai kuma" Sai ya yi shiru yana bin su da kallo yana tsoron ya faWi matsayin Nana ya yi laifi.

Sarkin baka ya ce "Ba ka gaya mini matsayin uwar gijiyata ba"

Sayyid ya ce "Matata ce"

Sarkin baka ya sake yin murmushi ya ce "Na san a rina, an saci zanin mahaukaciya jikina ya bani tun a lokacin da na ganku. Allah ya baka yawan rai, in dai yana tare da Nana Asma'u zai samu sassaucin matsalarsa. Tana Waya daga cikin dalilan da ya sanya yake zaune lafiya a Agadez, bai sake Sallewa ya bar ?asar nan ba"

Sarkin baka ya sake maimaita musu, Nana tana da ala?a da maganin Hammad.

Matawalle ya ce "Me ka ke nufi? Ko dai wani haWin bakin ne, ku ke son ku yi mana" Sardauna ya yi maganar yana kallon Sarkin baka.

Sarkin baka ya ce "?an tsahirta mini tukuna, a kan aikina nake"

Ya sake kallon Mahmoudu, ya ce "?an uwana ko za ka iya tuna abin da na gaya muku, lokacin da ku ka je gurina?"

Mahmoudu ya jinjina kai ya ce "Ka ce mana asiri aka yi masa, da ba?in aljani, ya manta duk abin da ya shafe shi, ya bar garinsu ba zai iya zama a garinsu ba. Kai kuma ba zaka iya ba shi magani ba, saboda ba aljani ne da za a iya sasantawa da shi ba, sai dai a je a karya asirin da aka yi masa. Na tambaye ka ko zaka iya karya asirin? Ka ce a'a shiga al'amuran aljanin nan akwai matsala, mu koma ?asarmu a bincika inda aka yi masa sihiri a warware shi a can"

Ya ce "Madalla"

"Uwar gijiyata, ranar da aka kawo ki gidana neman magani, Meyafaru?"

Nana ta Wan yi shiru sannan ta ce "Ka ce a je a kira buzayen da suka tafi. Aka ce maka sun tafi. Ka ce da an same su, wata?ila ga maganin nasa ciwon ko nawa"

Sarkin baka ya ce "To Alhamdillah, an zo gaSar da nake so a zo"

"Allah ya baka nasara. Wannan ita ce rabin maganin abin da yake damunsa"

Matawalle ya ce "Kai kalle mu da kyau, kar ka kuskura ka zo nan ku na gaya mana maganar banza. Idan ma haWa kai ku ka yi, ku ka haWa baki domin ku raina mana hankali, wallahi muka kama ka da rashin gaskiya, sai mun yi maka mummunan hukunci"
Sarkin baka ya ce "Na san dai duk azabar da zaka yi mini ba zaka saka ni a jahannama ba ko? To bayan wuta da Ubangiji zai saka ni a ciki, azaba in dai ta Duniya ce babu wadda ban sha ba, duk wadda za ta biyo baya Wazu ce. Ban sanku ba ban taSa ganinku ba, dan me zan yi muku ?arya? Wani abu ne ya faru da tun a baya, na yi hasashen faruwarsa. Zan yi wani bayani amma a gaban mara lafiya da sha?i?ansa da ya yarda da su. Idan na faWa ban ce lallai sai kun yadda ba, amma iya gaskiyata zan gaya muku. Wannan baiwar Allah da na nuna na santa, tabbas na santa amma ni babu wanda na haWa kai da shi domin na zo nan gurin na yi cuta ba. Saboda duk wani abun duniya da nake fatan samu, Allah ya riga ya bani shi. Ranka ya daWe zaSi mutum biyu zamu yi magana.

Duk suka yi zuru da ido, suna kallon Imam Hammad.

Hammad ya kalli Sultan, Sarkin baka ya yi caraf ya ce "?ayar, na zaSi uwar gijiyata mutum biyu kenan. Allah ya baka yawan rai, idan babu damuwa ina so mu keSe tare da ku"

Sultan ya ce "Babu laifi, Matawalle ko za ku bamu guri?"

Sardauna ya ce "Mai girma Sultan, ka yi a hankali kar ka bari su yi maka wasa da hankali, su faWa maka abin da ba shikenan ba"

Sultan ya ce "Babu wani abu in sha Allah"

Bayan fitarsu gaba Waya, Sarkin baka ya ce "Allah ya baka yawan rai, ba dan ina tsoron hadisin da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam ya ce Allah yana fushi da Wan kasuwa mai rantsuwa a kan kasuwancinsa ba, da na yi maka rantsuwa domin nima bayar da magani kasuwancina ne, amma ina baka tabbacin duk abin da zai fito daga bakina gaskiya zan gaya maka. Na san duk alkhairin da zaka yi mini ba zaka yanke mini talauci ba, sai Allah ya yanke mini. Kuma ba zaka talauta ni ba sai Allah ya talauta ni. Babu ?arya ko haWin baki ko yaudara a cikin abubuwan da zan yi maka. Wannan bayin Allah biyu babu wanda ba a kawo mini shi gurina neman magani ba. Asma'u ko ba ta bayar da magani ba, tsantsar tauhidinta da yarda da Allah da ta yi, zai iya sanyawa yadda yake tare da ita ya samu lafiya ko dan albarkacin addu'a. Ai Allah shi ya ce a ro?e shi zai amsa. Kafin na ce maka komai, bari na yi maka wasu tambayi m ya ka ji lokacin da ka neme shi ka rasa a ?asar nan?"

Sultan ya ce "Na shiga tashin hankali, ba na iya cin abinci da cikakken bacci saboda rashin sanin inda yake."

"Alhamdillah, yanzu da ya dawo ya ka ke ji?"

"Murna nake yi mara misaltuwa, da jin cewa zan iya yin komai, dan na ga bai sake yin nesa da ni bax

Sarkin baka ya ce "Alhamdillah, ka yi bayani dai-dai da abin da nake son ka faWa. Wannan yarinyar da Wanka ba za su rayu guri daban-daban ba. Idan haka ta kasance kuma Waya zai rayu cikin wahala. Saboda ala?arsu akwai tasirin soyayyar uba da Wa a tsakaninsu"

Cikin rashin fahimta Sultan ya kalli Sarkin baka ya ce "Me ka ke nufi?"

"Aljanin da aka yi wa Wanka asiri da shi, Wansa ne a kanta yake ta Wawainiya da ita saboda ta yarda ta yi masa wani aiki. Ya Wauki tsawon shekaru ba sa tare, kwatsam da aka ba shi aiki a kan Wanka, ya yo Nigeria da shi, suka haWu da ita. Dan haka duk abin da zai faru, duk rashin jituwar da ke tsakaninsu, uban ba zai bari Wansa ya ?ara nesa da shi ba. Saboda shi ne Wa mafi soyuwa a gare shi"

Sultan ya yi shiru cike da mamaki, yana bin Nana da Hammad da kallo.

Ya ce "To yanzu babu yadda za ayi, a karya sihirin?"

"Ni ba na ?arya dan a so ni, ban san waye ya yi masa asiri ba, ban kuma san a daidai ina aka yi ba, balle na ce kai tsaye ga gurin a je a tona ba. Kuma ba zan yi karambani ba saboda aljanin shu'umi ne zai iya halaka ni. Amma ita tun da Wansa yana tare da ita, ban sani ba ko ya samu sassauci ko makarin abin a dalilnta ba"

Sultan ya yi shiru yana kallon su, lallai biri ya yi kama da mutum, duba da yadda lokaci guda take iya sarrafa shi, idan ciwon nan ya tashi.

Sultan ya ce "Yanzu mene ne abin yi?"

"Abin yi Waya, a ci gaba da addu'a, kuma ku ?ara taka tsantsan, sannan ban sani ba ko uwar gijiyata za ta nema mana alfarmar shugaba, ko akwai abin da zai iya yi a kan lamarin"
Nana ta Wan tsuke fuska tana mazewa.

"Wa za ta ro?a mana " Sultan ya yi maganar cikin damuwa.

"?an nasa mana, ai hadiminta ne, kuma babu abin da za ta saka shi, ya kasa yi mata"

Sultan ya kalli Nana ya ce "To ko za ki ro?a mana Win, duba da mawuyacin halin da yake shiga idan ciwon ya tashi" Nana ta yi shiru ta sunkuyar da kanta.

Sarkin baka ya ce "Kar a yi gaggwa, a bi ta a sannu tukuna, ta yanke hukunci da kanta"

Sultan ya ce "Shikenan, a mayar da kai masauki, kafin na kuma nemanka"

Nana ta ce "Allah ya baka nasara, dan Allah zan yi magana da shi, idan babu matsala a hakan" Sultan ya ce "Babu damuwa"

Hammad ya haWe rai, amma Nana ta tashi ta bi shi waje.

Ta ce "Sarkin baka, dama kana raye? ?aisar ya ce mini kashe ka zai yi"

"Nana Asma'u, uban du?usa bai kashe ni ba, sai dai na ji jiki kamar ba zan rayu ba. Shi ya kawo mini magani ma, sannan ya ?ara yi mini kashedi sosai a kanki. Daga nan ma har wasu magungunan ya sanar da ni"

Ta ce "Ikon Allah, sarki ya magunguna ya marasa lafiya? Ina Salamatu da wannan aljanar taka"

Ya yi dariya ya ce "Duk su na nan ?alau"

"To ya aka yi ka san cewa asiri aka yi wa Sayyid?"

Ya harare ta ya ce "Halinki?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? dai yana nan uwar Wakina. Mutum mai hankali zai yi abin da mijinki yake yi ne? Abin da nake so da ke, ki ?ara addu'a kar ki yarda da kowa, kunnuwanki da idanunki su zama a buWe komai na iya faruwa idan Allah ya taimake ki wata?ila ya samu lafiya ta hannunki"

Ta Wan yi shiru sannan ta ce "?aisar ya nuna mini abubuwa da dama, sai dai ba na son gazgatawa ne, na shiga ruWani, amma har yadda asirin yake na gani, to amma idan ya rabu da Giyaz iya samun lafiya duka?"

"Ba na ce ba, tun da ban san a kan me da me aka ba shi aikin ba. Kuma ba shi da fuskar da zan tambaye shi. Amma ina jakar da na baki?"

Kafin ta amsa, Sayyid ya fizgi hannunta da ?arfi ya yi gaba da ita.

Bai tsaya da ita ko ina ba, sai da suka je Wakin da yake jinya. Idanunsa jawur ya ce "Dan wula?anci kawai ki je ki tsaya ki na surutun banza da mutumin da ba muharraminki ba"

Ta marairaice ta ce "Haba Shugaba, wa nake da shi a nan daga ?asarmu, yaushe rabon da na ga wani wanda na sani? Kuma Sarkin baka duk da yana wasu abubuwan da nake tantama a kansu, mutum ne da ba zan taSa mantawa da shi ba. Bayan tafiyarka daga gidansa, abubuwa da yawa sun faru, ni a gidan nasa a ka bar ni"

"Ba na son jin koma mene ne ya faru" ya yi maganar yana tsuke fuska.

Ta ce "Haba Shugaba, kar ka manta, maganinsa ya taka muhimmiyar rawa lokacin da ka yi rashin lafiya"

Yayi mata shiru yana huci, tabbas a rayuwarsu da shi a Nigeria ta san shi da azabar kishi.

Ta kwantar da murya, tana shafa bayansa ta ce "Haba Shugaba, dama mutum zai iya fushi da rayuwarsa, tuba nake Wan manyan mutane, kuma babban mutum" ?an guntun murmushi ya saki, ita ma ta yi masa murmushin.

Ya ce "Yauwwa, ki yi mini addu'a, in ajima za a sanar da Asal da iyayenta, matsayinki a gurina.

Nana ta kwaSe baki ta ce "Na yi maka addu'a, ta mutu mana, nima ban mutu ba da kishiyata ta mayar da ni baiwa saboda tana da kuWi, ga kuma mijina ina kallonsu tare, amma ban isa na ce komai ba".

Tsam ya mi?e, saboda ya san idan aka ci gaba da jan maganar faWa za su yi. Ya ce "Ki shirya, idan na dawo yau komai dare, za mu je gurin kayan tarihi na Agadez, kuma zan baki labarin duk abubuwan da suka faru"
Ta yi masa shiru ta cika ta yi fam, kamar za ta fashe.

Ya tausasa murya ya ce "Na san kin yi ha?uri, amma ina sake baki ha?uri, dan Allah ki saki fuskarki"

"Ni ka rabu da ni, ka je ku lallaSa matar so, da al'adarku ta yarda da ita, ni kuma ka sake ni ku kora ni ?asarmu" Ta yi maganar har da ?wallar ba?in ciki.

Ya yi murmushi ya ce "Duk wata matar so a bayanki take Gimbiya Ma vie. Kin ci Agadez kin ci Nigeria" ta murguWa masa baki, ya shammace ta ya yi kissing Win bakinta.

****

Asal ce a gaban Sultan, da Matawalle da Sardauna, ga kuma Tafawa sai Imam Asadullahi, da Imam Hammad sai Mahmoudu.

Matawalle ya ce "Na san za ku yi mamakin dalilin da ya sanya, muka neme ku a yammacin nan, bayan sallar magariba haka.
Mun san za ku ji abin wani banbarakwai, amma mu ma haka nan ya zo mana. Duk ana kan dambarwar Wa da Imam Hammad yake da shi, wani abu ya sake faruwa da dole mu yi muku bayani, domin babu yadda muka iya mu ma, sai dai mu na kan tunanin matakin da za mu Wauka."

Tafawa ya ce "Mai girma Matwalle, wannan kwana-kwanar ta yi yawa, ka yi mana bayani kai tsaye."

"Kamar yadda ka yi ta bin diddigi a baya, tabbas Hammad ya yi rashin lafiya, ya kuma je Nigeria jinya. Asal na san abin da ki ka gani ya Waga miki hankali kina ta wasi-wasi. ?an da Hammad yake da shi, ba Wan kowa ba ne face Wan matar da ki ka kawo a matsayin kukunsa. Wannan kukun tasa matarsa ce"

AREWABOOKS

Wani irin nannauyan numfashi Asal ta ja, tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login