Showing 72001 words to 75000 words out of 124905 words

Chapter 25 - Buzu Book 3 Complete

Unknown   

26 Aug 2026

34

suka yi gaba, ja ta yi ta tsaya tayi shiru sannan ta ce "Sayyid ba ka nuna mini mene ne a cikin Wakin can ba" Ya kalli Wakin ya ce "Hanyar tsohuwar prison ce, inda daga baya ake aikin sarrafa gold a ciki, amma yanzu babu abin da ake yi da gurin"

"Ina son ganin mene ne a ciki" Ya ce "To shikenan" Ya ja hannunta zuwa ?ofar gurin, amma suka tarar da ?aton kwaWo a jikin ?ofar. Ya ce "To ai gurin a rufe yake ma"

"Ya aka yi sauran ?ofofin ba a saka mukulli ba sai wannan? A tambayi mai tsaron gidan ya buWe mini zan gani"

Hammad ya ce "To ai lokacin salla ya yi"

Ta ce "Na sani gani kawai zan yi mu tafi"

Ya tsaya yana kallon Nana da rikicin tsiya, ya ce "Zo mu je sai mu yi wa mai gadin magana, ya zo ya buWe mana" ta bi shi a hankali jikinta cike da kasala ga kuma bacci da take ji.

Ko da Hammad ya tambayi tsohon nan mai tsaron ?ofar, sai cewa ya yi "Allah ya taimake ka, ban san wanda ya rufe Wakin nan ba, ya kwana biyu a rufe"

Hammad ya ce "Wata?ila ko masu yawon buWe ido su na Sarna a gurin, shiyasa aka rufe"

Nana ta ce "Waye yake da alhakin rufewar?".

"Ma vie, wai lafiya kuwa?"

"Hammd sai an buWe gurin nan kafin na bar Agadez"

"Shikenan na ji, za a buWe amma muje mu yi salla tukuna" Da kyar ya lallaSa ta suka bar gurin, saboda yadda take nema ta burkice masa gaba Waya.

*****
Shukura na zaune a kan gadon Asibiti,? ta zuba ido tana kallon Wan jaririnta, ?ato da shi mai matu?ar kama da Sagir, ta din ga tuno da jaririnta da aka ce ya mutu da haryanzu zuciyarta ta kasa amincewa da hakan. Ji ta yi an turo ?ofar Wakin ta Wago da sauri, gabanta ne ya faWi ta yi turus tana kallon mai shigowar.

Ayshercool
08081012143

94
LITTAFIN KU?I NE, KI BIYA KAFIN KI KARANTA.
0069685771
AISHA ADAM STANBIC

Yusra ce ta shigo Wakin, Shukura ta yi tsuru da ido tana kallonta.
Yusra ta ?arasa gaban gadon Shukura cikin damuwa ta ce "Meyasa ki ka taho nan, ki ka saka ake ta neman ki, duk hankalin mutane ya tashi?"
Maimakon Shukura ta bata amsa sai cewa ta yi "Ke kaWai, ki ka yi driving ki ka zo nan? Ina Baban Haidar Win?"

"Wayarsa ce lalace, ya saka layin a wayata, yana can gurin meeting, kafin ya dawo kawai na ce bari na zo na Wauke ki. Wannan Wan da ki ka haifa ne?" Ta yi maganar tana karSar jaririn hannun Shukura. Shukura ta jinjina kai jiki a sanyaye.
Yausra ta ?ura wa jaririn ido tana kallonsa, tana Wan murmushi ta mayar da hankali kan Shukura ta ce "Wai meyasa ki ka zo nan gurin ki ka zauna?"
"Ba komai"
"A'a da komai, kowa kin saka hankalinsa ya tashi sosai, ga ki da tsohon ciki, ki tashi mu tafi gida idan ya dawo kawai sai dai ya ganki. Abbanki har yana cewa zai Waure shi, shi ne ya saka ki ka Sata, ai ba dan ya dawo da ni ki ka tafi ba ko?" Ta yi maganar jikinta a sanyaye tana kallon Shukura.
Da mamaki Shukura ta ce "Daddyn ne ya ce zai Waure Sagir saboda Sata na?"
Yusra ta jinjina kai ta ce "Wallahi haka ya ce"
Ta yi shiru tana zunzurutun Sarna da zaluncin da ya gaya mata ya aikata. Ta numfasa ta ce "Amma ina fatan ba ki gaya wa kowa ina nan ba?"
"Babu wanda na gayawa, ai kin ce kar na faWa, ga abinci can ma na Waukko a mota, da 'yansanda zan gayawa amma na fasa"
Shukura ta yi ajiyar zuciya ta ce "Yauwwa gara da ba ki faWa ba"
Yusra ta ce "To ki taso mu tafi"
"A'a ai sai an sallame ni tukuna, kuma yakamata ki koma gida saboda ki sanar masa inda nake"
"Babu inda zan koma, salon in tafi ki sake guduwa" Ta yi maganar tana ?ara lulluSe jaririn Shukura da yake hannunta.

*****
Cikin damuwa Alhaji Fatuhu yake kallon Hajiya Sa'a, yadda take zubar da yawu tana wani irin ihu, da gurnani duk ta yi najasa a jikinta.
Ga ?afafuwanta sun shanye, ba ta gane kowa sai wannan gurnanin da take yi. Likitoci sai dai su ta mata allurar bacci. Ranar da Fadila ta je duba ta, duk da ba ta magana amma tana ganinta tare da Muhsin ta din ga ihu tana tsine masa tana faWin "Da tuni wannan shegen Wan ne zai mutu ba Abbana ba, Allah ya isa ba zan yafe ba" Alhaji Fatuhu yana gurin, ya yi mamakin jin irin wannan maganganun da take yi, amma sai ya bar hakan a sakamakon taSuwa da aka ce ?wa?walwarta ta yi.
Likitan da ya kammala rubutu a kan takarda, ya mi?a wa Alhaji Fatuhu. Alhaji Fatuhu ya karSa tare da kallon Likitan ya ce "Doctor haryanzu ba a gano takamaiman abin da yake damunta ba?"
"To, duk wani abu da yakamata mu duba mun duba, jininta lafiya kalau ba ta da hawan jini. Babu alamar strock a tare da ita. Sai dai idan sakamakon gwaje-gwajenta ya kammala bamu ga komai ba, zamu tura ku Sangaren ?wa?walwa dama mu nan mun ri?e ta ne domin mu gano ma?asudin shanyewar limbs Winta, to haryanzu ba a gano komai ba, zuwa ranar Litinin zamu fara tura ku physiotherapy ko Allah zai sanya a dace"
Alhaji Fatuhu ya jinjina kai cike da karaya, tabbas da lokacin da yake da kuWinsa ne, da kansa zai fitar da ita waje a duba ta. Ko a yanzu ba ya jin daWin yadda da kuWinta ake nema mata magani.
Haka ya tafi gida jikina a sanyaye. Alhamdillah jikinsa ya yi kyau sosai, duk da haryanzu da sanda yake yawo bai gama warewa ba, amma yana iya fita shikaWai.
'yarsa Rauda ya samu a gida yake ta yi wa faWan rashin zuwa duba Hajiya Sa'a da ba son yi. "A ?a'ida kamata ya yi a ce ke ce a gurinta Raudah, kina kallo lokacin da nake kwance kullum tana tafe"
Rauda ta ce "Daddy ni wallahi tsoron ganinta nake yi, kuma duk lokacin da muka je da Maman Muhsin, sai ta yi ta ihu tana tsine masa tana da tuni shi ya mutu ba Wanta ba, ta yi ta ihu tsoro take bani"
"To Raudah ai larura ce, ni da Allah ya jarabbe ni, ba har wari na din ga yi lokacin da nake kan fama da larura ba. Jarrabwa ce Allah ya jarabce mu, kuma ku da ku ke kusa da mu, ku ne zaku ?arfafa mana gwiwa. Ku din ga ha?uri". Ta jinjina masa kai kawai ta ce "To"

****
Nana bayan sun idar da sallar asuba, ta Sungire ta hau bacci, saboda yadda suka kwana jiya babu bacci. Ya zauna a gabanta ya zuba mata idanunsa, yana jin tamkar ya haWiyeta ya din ga jinta a cikin jikinsa. Me zai yi wa wannan halitta domin nuna mata Wumbin godiyarsa da farincikin kasancewa da ita. ?arshe ya Suge da sumbatarta yana shafa fuskarta, daga bisani ya tashi ya fita.
Sashen Gimbiya Bilkisu ya wuce, ya tarar ba ta fito ba, ya wuce Wakin da yake kyautata zaton Asal tana ciki. Aikuwa tana ciki Win fuskarta ta kumbura suntum ta yi jawur, idanunta sun yi wani irin kumburi mai ban tsoro. Jikinsa a sanyaye ya ?arasa gabanta ya zauna ya zuba mata ido, ta kawar da kanta gefe ta yi shiru, ji take kamar ta sha?e shi ya mutu ta huta.
"Asal" Ya kira sunanta. Ta Wago ta kalle shi a ?ule.
"Ina ro?on ki da kar ki Wauki damuwa da tashin hankalin lamarin nan ki saka a cikin ranki. Duk abin da ya faru a cikin rayuwarmu abu ne da Allah ya riga ya ?addara"

"Hammad ba na son jin komai daga gare ka, ka tashi ka tafi ka bani guri. Macuci ma ci amana, ba ka ji daWin halinka ba"

Ya ce "Na ji na kuma yadda, duk abin da za ki kira ni da shi na karSa, na san kina cikin fushi ne, amma ina mai ro?onki kar wani ya ziga ki ko ya tayar miki da hankali aurenmu ya samu matsala"

"Ka riga ka haifar da matsala a cikin aurenmu da kanka, matsalar da ba ta da magani. Har ka yi aure ka haihu ko Hammad, ba ruwanka da matsala ta kanka kawai ka sani. Ka tashi ta fita ka bani guri. Kuma wallahi ina mai yi mka rantsuwa da Allah, sai na yi mata mummunar illar da ba zata moru ba, sannan in saka a hallakata sai ta san ta jangwalo rigima mafi girman da ba zata iya tare ta ba a rayuwarta. Wallahi Hammad kai nawa ne nikaWai ni Asal ba zan yi tarayya da ?as?antaciyar mace a koma mene ne ba"
Ya yi murmushi ya ce "Ni dai ina ro?onki ki kwantar da hankalinki, kar ki biye wa zuciyarki dan kaf cika da batsewar Agadez ke Niger gaba Waya babu mahalukin da zai raba ni da matata da Wana. Dan gara na bar muku Agadez Win da mulkinku na bi farin ciki da kwanciyar hankalina. Ba zan taSa wula?antaki ko na yarda a wula?antaki ba, saboda matata ce ke kuma 'yar uwata. Amma wallahil azim duk abin da ya samu Asma'u ba zan Waga wa kowane mahaluki ?afa ba, a kanta komai kusancina da shi kuwa, dan Asma'u rayuwata ce, dole kuwa na bawa rayuwata dukkan wata kariya dan babu gangar jikin da take fatan rabuwa da ruhi"
Wani irin kukan kura ta yi, ta din ga kai masa duka ko ta ina, tana gaya masa maganganu masu zafi, amma ko gezau kawai ya tsaya yana kallonta. Gimbiya Bilkisu ce ta shigo da gudu tana tambayar ko lafiya saboda jin ihun Asal da ta yi.
Ta ?araso ta rirri?e Asal ta ce "Imam me ka yi mata?"

Ya ce "Babu abin da na yi mata"

Asal cikin gunjin kuka ta ce "Ammi ya cuce ni, ya bar gida tsawon lokaci ya je ya yi aurensa a Soye ya haihu ban sani ba, sai dai na ji zance sama taka, kuma yarinyar da na kawo a matsayin kukunsa. Wata?ila ma shirya komai suka yi, an cuce ni am zalunce ni, wallahi Ammi ba zan zauna da wata ba. Ya aka yi na fara son shi na bari son Hammad ya yi mini illa. Ni yake gaya wa kaf Agadez babu mai raba shi da waccan ?as?antaciyar halittar wallahi sai na kashe ta"
Gimbiya Bilkisu ta rungume Asal ta ce "Yi shiru ki daina magana, ki daina faWar wannan maganar. Ki kwantar da hankalinki"
"Ammi zuciyata ciwo take yi mini, ko ganinsa ba na son yi, ya tashi ya tafi ya bani guri"

Gimbiya Bilkisu ta numfasa ta ce "Imam, ina ga kamar yadda ta bu?ata ka tashi ka tafi kawai, ka bata lokaci ta samu nutsuwa. Domin magna ta domin Allah ba ka kyautawa Asal ba, dole ta shiga damuwa da tashin hankali"

Hammad ya ce "Allah ya taimake ki, kar ki zaSi Asal saboda 'ya take a gurinki, a zamana da ita har zuwa abin da ya faru ban zalunce ta ba.
Cikin ?araji Asal ta ce "Ammi kin ji ko? Kina jin abin da yake faWa"
"Imam ka tashi ka je kawai" Ya mi?e tsam ya fice daga Wakin, Asal kuma ta ci gaba da kuka.

Fita ya yi, ya nufi wani sashi na gidan, ya yi umarnin a je a zo masa da Sarkin baka.
Yana nan zaune hadimai biyu suka shigo, tare da Sarkin baka, ya tarar da Hammad fuskar nan a Waure tamau babu annuri.
Sarki ya ce "Barka da wannan lokaci"

Hammad ya amsa da yauwwa barka.

Ya Wora da cewa "Ammm duk da zan iya cewa ba?on Sultan ne kai, amma saboda ni aka kawo ka gurin nan, kuma ina tunanin ina da damar yin magana da yanke wa kaina hukunci"
Sarkin baka ya ce "Wannan gaskiya ne"

"Ina ganin tun da babu wani abu da ya yi saura, ka ce ba zaka iya yi mini magani ba, yakamata ka yi magana da Sultan a sallame ka ka tafi"

"Saboda ba ka son na kula matarka ko?" Hammad ya yi shiru yana kallon Sarkin baka.
Sarki ya yi murmushi ya ce "Ai duk taka tsantsan Winka ina da ya?inin Nana ta fika, kuma ko da take yi mini kallon ba a kan daidai nake ba, ta san ni ba mutumin banza ba ne. Wannan gidan naku ba zan taSa tafiya na bar Nana a cikinsa ba saboda balahirar da na gani a gidan"

Ya kalli Sarkin baka ya ce "A matsayinka na wa?"

"A matsayina na Wan uwanta, ba ka san ina da ala?a da ita ba? Duk da na san zaka kalli ala?ar ba wata ta kusa ba, amma a yadda ba ta da kowa a cikinku daga ahalinta ina ga zan wakilci ahalinta a nan. Ina da dangantaka ta kakannin kakannin da ita. Ka kwantar da hankalinka ni ba zan cutar da kowa ba, ko na shiga tsakaninku ba amma dole zata bu?ace ni, idan kuma ka bari na tafi wallahi ba zan dawo ba bar abada kuma hakan ka iya zame muku matsala. Kuma ya zama dole ka bata duk wata dama ta ganawa da ni a duk lokacin da ta bu?aci hakan, ta nan ne za a iya samun warwarar abubuwan da suka baibaye ka. Ba na son a ji daga bakina ne, kuma ina son ta fahimci akwai abin da idan yana cikin ?addararka ba ya nufin ka saSa wa Allah, amma Allah na iya amfani da kai ya kawo wa wani bawan nasa mafita" Hammad ya yi shiru yana jujjuya maganganun Sarkin baka, duk da ba komai ya gane ba. Amma ya numfasa ya ce a mayar da Sarkin baka masaukinsa.

Ya tashi ya fita, ya Wauki mota ya bar gidan. Ya yi tafiya mai nisa a?alla ta awa guda sannan ya iso wani makeken katafaren gida. Bayan ya shiga da motar ya ajiye, sai gaishe shi hadiman suke yi yana amsa musu cikin girmamawa.
Ya shiga cikin gidan ya bi wata hanya ya hau kan bene.
Ya ?wan?wasa wata ?ofa, sannan ya saka kansa ya shiga da sallama.
Yana zaune ya harWe ?afa Waya kan Waya, yana cin inibi tare da wasu ?anan yara su uku, jikin bangon Wakin kuma ?atuwar TV ce take yi, ana shirin cartoon.
Cikin nishaWi yaran ke ta cin inibin su na zubarwa, Waya daga cikinsu kuma yana jikin mutumin yana tana jagwalgwala nasa inibin cikin nutsuwa.
Sallamar da ya yi ne ya sanya su waiwayawa, Muhsin ya jefar da inibin hannunsa, ya nufi Mahafinsa da gudu. Hammad ya Waga shi yana murmushi ya ?arasa shiga cikin falon sauran yaran maza su ma suka nufi Hammad.
Ya rungume su yana murmushi ya kalli Imam Zahradeen ya ce "Kai ne ka ke wasan da su da sassafen nan?"
Zahradeen ya yi murmushi ya ce "To ya na iya, su wannan biyun sun hana mamansu sakat da rigima, shi ma Muhsin sai kuka yake yi yau, yana kiran Umma, duk sun rikitata, shiyasa na kwaso su muka dawo nan"
Hammad ya yi murmushi ya ce "Ina godiya sosai da sosai"
Zahradeen ya tsuke fuska ya ce "Da aka yi me?"
Hammad ya sake yin murmushi ya ce "Tuba nake baban Muhsin"
Imam Zahradeen ya zauna sosai ya ce "Yaya ake ciki ne? Sultan bai kuma ce maka komai ba haryanzu?"
Hammad ya girgiza kai ya ce "Ina dai jiran abin da zai ce, kawai dai yana yawan ce mini, sai abin da aka yanke na shawara"

"Ka ga Imam, ka tsaya ka nutsu da kyau ka duba makomarka da makomar wannan jaririn yaron naka. Yaron nan na bu?atar mahaifiyarsa, kuma ina ganin ka dawo da mahaifiyar Mahmoudu gidan nan, su zauna kafin komai ya daidaita, na ga ya saba da ita sosai. Ka san ba abu ne mai sau?i su bari ka fito da ita daga gidan nan ba. Saboda ina tsoron shawarwarin da Matawalle da kum Sardauna za su yanke a kan matsalar nan. Ba dan kar na yi musu ?azafi ba, da na ce sun fi mutunta Al'adar Agadez sama da addininsu."

Hammad ya ce "To ina nan dai ina sauraren su, na ji hukuncin da za su yanke Win"

Imam Zahradeen ya ce "To, Allah ya sanya mu ji alkhairi"

Imam ya amsa da Amin.

****
Jikin Shukura ne yake tsuma, tana kallon Yusra a inda suke Soye, ga ta rungume da jariri da yake ta ?o?arin farkawa ya tsala ihu.
Yusra na ri?e da jaririn tana yi wa Shukura alama da ta kwantar da hankalinta.
?aya bayan Waya mutanen suka fita daga cikin Wakin, Wayan ya kira wayar Alhaji Zailani. Yana Wagawa ya ce "Yaya kun same ta?"

"Alhaji mun caje Asibitin nan kaf bamu ganta ba, ga shi sun yi mana barazanar kira mana jami'an tsaro kar su kama mu"

"An bani tabbacin ta na cikin Asibitin nan, a yadda binciken nan ya nuna, dole ku nemo ta ba sai na ganta ba ku kashe ta kawai, dan ba za ta tona mini Asiri ba"
Jaririn hannun Yusra ne ya tsala uban ihu, hankalin mutanen ya dawo kan Wakin, Waya daga cikin su ya juya da sauri ya nufi Wakin.

*****

Nana tana tsaye a gaban mudubi, ta saka riga ta alfarma, gaba Waya jin ta take kamar a cikin tarko, ta gaji da zaman guri Wayan nan, hankalinta na kan a ?ar?are abin da za a yi, a bata Wanta ta koma Nigeria.
Gefe guda kuma zuciyarta na ci gaba da wasi-wasi da son lallai sai ta ga mene ne a rufe a wannan Wakin na gidan tarihin Agadez.
Asal ce ta bankaWo ?ofar Wakin da ?arfin gaske sai da Nana ta tsorata. Ta kalli Nana cikin doguwar riga mai maWauri, ko 'yar uwatta mace zata sarawa kyawun dirin da Allah ya bata, balle Wa namiji.
Wani abu Wacin gaske ya taso wa Asal, Gimbiya Bilkisu ce ta biyo bayan Asal. Nana dai ta tsaya ?yam tana kallon su.


AREWABOOKS

Da sauri ya dawo, ya buWe Wakin jin kukan jariri, kawai ya tarar da Yusra a zaune a kan gado, tana jijjiga jariri.
Cikin tsawa ya ce "Ke, me ki ke yi a nan wace ce ke?"

Yusra ta ce "Kamar yaya? Nice a Wakin nan, lafiya suwaye ku?"

"Ya aka yi da muka shigo Wakin nan bamu ganki ba?"

Yusra ta ce "Ku na tsaye a bakin ?ofa na zo na wuce ku,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login