Showing 63001 words to 66000 words out of 124905 words

Chapter 22 - Buzu Book 3 Complete

Unknown   

26 Aug 2026

7

muradinsa na son ba?ar mace ya motsa a zuciyarsa. A kallo Wayan da ya yi mata duk ya nazarci wannan abubuwan ya sunkuyar da kansa. Amma ya nemi ya kasa jure bugun da zuciyarsa take yi babu ?a??autawa.
Bai ji daWin yadda Matawalle ya saka a ka fita da Nana ba, saboda yadda duk ta rikice a gurin. Sai dai ya yi ta mamakin yadda aka ta shiga cikin masu girki, alhalin tana ba?ar fata 'yar Nigeria.
Da suka tashi daga taron nan kuwa, da Asal ta gan shi, wani irin tsalle ta yi ta ma?al?ale shi, tana murna cikin matsanancin farin ciki har da hawayenta. Ya Wago ta daga jikinsa yana murmushi yana kallon???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? idanunta, da son gano ainihin abin da yake gani a idanun nata, dan abin da ya faru daren da ya bar Agadez fes yake dawo masa.
Ya tsura wa idanun Asal ido, ya ce "Kin yi kewata har haka?"

"Imam, kusan shekara biyu ba ma tare ka ce ko na yi kewar ka? tu me manques(Na yi kewar ka sosai) Ta yi maganar idanunta Wauke da hawaye. Bai bari zuciyarsa ta ci gaba da raya masa abin da take raya masa ba. Ya rungume ta a jikinsa ya ce "tu me manques. Na yi kewar ki sosai cheri?. Ina fatan kina lafiya babu abin da ya same ki?"

"Ba abin da ya same ni, sai damuwar rashin sanin inda ka ke, ina ka tafi aka neme ka aka rasa haka, ka tayar mini da hankali na shiga damuwa sosai"
Ya yi shiru yana mamaki, Sultan ya ce masa faWuwa ya yi, ya shiga coma na tsawon lokaci, yanzu kuma tana faWin ya tafi ba a san inda yake ba, ga abin da ya faru na ?arshe kan barinsa Agadez yana dawo masa. Sai ya kawar da tunanin komai daga cikin zuciyarsa.
Duk rawar kan da Asal take yi, da murnar dawowarsa gaba Waya hankalinsa ba a kan hakan yake ba. Jin sa yake yi ba daidai ba. Ya yi iya ?o?arinsa ya sarrafa tunaninsa da nutsuwarsa gurin ba ta dukkanin kulawa da kuma lokacinsa, amma hankalinsa na kan abin da shi kansa bai san mene ne ba.
Da dare ya yi kuwa, ya riga Asal kwanciya dan kar ma ta nemi wani abu a tare da shi, saboda fatansa ya gano takamaiman mene ne yake damunsa. Sannan ya yi mamaki rashin ganin Mahmoudu da bai yi ba.
Yana kwanciya bacci surar Nana ta bijiro masa, a ?asan zuciyarsa ya ji bai ji daWin fitowarta a haka ba. Da sauri ya yi istigfari dan gudun kar shaiWan ne yake ?ara ?awata masa ita. Amma duk da haka bai daina ganin ta a idonsa ba, ds yadda ta zuba masa ido duk ta rikice ba.
Ya yin?ura ya tashi zaune, ya ga Asal ta yi bacci, ya yi shiru yana tunanin wa zai tambaya wace ce ita.
Ya gaji da zancen zucin ya matsa kusa da Asal ya kwanta tare da rungume ta a jikinsa. Sai ?amshin turare take yi da alama ta shiryawa dawowarsa sosai.

Ya shafa gashin kanta, tare da fatan Allah ya sanya Asal Win ta canza gaba Waya, tare da yi musu addu'ar samun rabo na alkhairi. Kamar ya tashe ta, sai kuma ya ?yale ta kawai ya lumshe idanunsa yana addu'a a ?asan zuciyarsa yana jiran bacci ya Wauke shi.
Yana tsaye a cikin sahara, ya ri?e akalar ra?uminsa, iskar sahara sai kaWawa take yi, babbar rigar jikinsa na Wagawa, ta cikin iskar yake jiyo sheshshe?ar kukan mace tana faWin "Sayyid" ya waiwaya bai ga kowa ba. ShikaWai ne a cikin saharar, sai dai bai daina jin sheshshe?ar kukan ba.
A hankali ya buWe idanunsa, wannan shi ne karo na bai san adadi ba, yana wannan mafarkin tun da ya buWe ido a faransa. Jin kiran sallar Asuba ya sanya ya tashi ya tafi salla.
Ranar farko da ya sake cin abinci bayan wanda ya ci da ya dawo, sai ya ji kamar ya san WanWanon abincin, amma ya manta a ina ya san shi.
Ranar da ya sake ganin Nana, Asal ta kira ta a kan ta zabga yaji a abinci ya kasa ci, sai da zuciyarsa ta kusa tsayawa, ya din ga jin kamar abu malaman haka ya taSa faruwa, amma bai san a ina ba. Jikinsa ya din ga tsuma sakamakon jin sanyin da ya fara yi, ga kallon da take yi masa da ya sake burkita shi. Ya din ga matsa ?wa?walwarsa, ko za ta ba shi wani abu, amma ya ji ya fara jin jiri.
Bai tsaya kammala karin kumallon ba, ya tashi ya fita ya je ya samu Sultan, baya ya kammala zaman Majalissa, yake ce masa shi fa haryanzu bai ga Mahmoudu ba. Sultan ya ce masa ya yi tafiya ne, amma zai dawo. Haka kurum ya ji bai yadda da hakan ba, amma bai kuma cewa komai ba.
Cikin hikima ya tambayi Asal inda ta samo Nana, ta sanar masa da a gidan Abincinsa na MaraWi take aiki, ganin ta iya girki ya sanya ta kawo ta gidan, domin ta din ga dafa masa abinci.
Sai dai a kullum abubuwan da Nana take yi, su na ?ara dagula masa lissafi nesa ba kusa ba.
Matsin lamba da Hammad ya yi ya sanya aka sako Mahmoudu, kuma Matawalle ya jaddada masa lallai kar ya kuskura ya gaya wa Hammad komai a kan zuwan da suka yi Nigeria, kuma kar ya gaya masa Waure shi suka yi.
Hammad bakinsa ya ?i rufuwa, bayan ganin Mahmoudu da ya yi, saboda yadda yake jin Mahmoud a rayuwarsa ba ya jin Zahradeen yayansa da suke uba Waya haka. Sai ya yi ta yin?urin ya yi wa Mahmoudu bayanin abubuwan ban mamakin da yake gani game da Nana, amma sai ya kasa. Babbn abin da ya sake Waure masa kai da ita, shi ne lokacin da ya hana ta cin ayaba. Ta karSa ta ci, a lokacin ya ga ?isar a tare da ita. Ganin ?aisar ya ?ara hargitsa masa lissafi, saboda yana ganinsa hoton suffar Giyaz ya faWo masa, amma ya manta a ina ma ya san fuskokin. Sai daga baya sannu a hankali ya tuna yadda Giyaz y fito masa a gidan tarihi, amma wanda ya gani tare da Nana bai kai wancan tsufa ba.

Gefe guda kuma ?aisar da Giyaz su na ta dambarwa, Giyaz ya ce ba zai taSa rabuwa da Nana ba, ya mantar da Hammad wace ce Nana da duk wata rayuwa da suka yi a Nigeria saboda ta ci gaba da shan wahala.
Bokan da ya sanya Giyaz aikin Satar da Hammad kuwa, hankalinsa ya dugunzuma bayan da shi ma wands ya ba shi aikin, ya matsa masa lamba da masifar ya aka yi Hammad ya dawo Agadez bayan an ce har abada shi da Agadez.

"Ya kai Giyaz, ina al?awarin da muka yi da kai? Na baka 'yanci bisa sharaWin za ka yi mini aiki, amma kwatsam sai na ga wanda na baka aikin a kansa ya dawo Agadez"

Giyaz ya ce "A cikin aikin naka wanne ne ban yi ba? Na mantar da shi waye shi, na mantar da shi, ya bar Agadez ya yi nesa da ita, kuma ya yi. Ni da kai ba na tunanin akwai wanda yake bin wani bashi, na cika sharuWWanka kaf da muka yi yarjejeniya a kai"

Bokan ya ce "Amma ai ga shi ya dawo Agadez cikin ?oshin lafiya a hayyacinsa"

"Eh, ai ba mu yi da kai zai bar Agadez har abada ba, na kuma yi iya abin da muka yi sharaWi a kai"

"Kar ka fusata ni, ka sanya na sake kama ka na rufe ka, ni bami yi haka da kai ba"

Giyaz ya ce "?arya ne, ni dai ka kama ni ka sake kulle ni, ba za ka iya wannan ba. Kuma duk abu dole na zauna inda zan iya ganin Wa na. Kuma ina nan ina ci gaba da gudanar da aikin da ka bani bisa yarjejeniya, tun da haryanzu ina nan tare da shi ban bar shi ba"

Bokan ya ce "Waye Wan naka, kuma a ina yake?"

"Babu wannan a cikin yarjejeniyar aikina da kai, ka bar zancen a yadda na bar shi kawai"
Bokan nan ya san faWa da Giyaz ba abu ne da zai haifar musu da Wa mai ido ba, sai dai dawowar Hammad mayar musu da aiki baya ne.
Mahmoudu tunanin Nana ya addabe shi, tare da ganin rashin dacewar abin da ya faru. Ga shi alamu sun nuna ?iri-?iri Hammad bai san ya je ya yi wata rayuwa a Nigeria ba.
Ya kuma san muddin ya ce zai je Nigeria sai Hammad ya bi ba'asi, kuma kwana Waya ko biyu ya yi kaWan ya je ya nemi Nana, balle ya yi masa ?aryar kasuwanci zai je. Ya sha tambayar Mahmoudu a kan ko akwai wani abu dayake damunsa, saboda yanayinsa ya nuna akwai damuwa. Amma ya kan ce masa babu komai.
Hammad ya ce wa Asal baya bu?atar sake ganin Nana. Sai murna take saboda ta zata munin Nana yake gani, shi kuwa mafita yake nema, daga burkicewar da yake yi a duk lokacin da ya ganta. Sai dai kuma kwana biyu da ya daina ganinta sai ya shiga damuwa, ya zamana duk ranar da bai ganta ba, sai ya ji shi tamkar a kurku, wunin ranar bai yi masa daWi ba sam.
Yana zaune a Wakinsa, yake kallon yatsunsa babu zobe guda Waya, wanda shi ya fi kowanne muhimmanci. Shi dai Matawalle ya ce masa duk wanda ya tambayi zoben ya ce an kai zoben gyara ya samu matsala. Ya kalli tagullar hannunsa, ya din ga murza ta a hankali yana zancen zuci. Saboda gaba Waya a rikice yake, kasancewar Nana ta kai masa abinci tana ?amshin turarensa da yake amfani da shi. Shi dai ya san babu wanda ya bawa turaren, kuma mai aiki kamar Nana ba za ta iya sayen turaren ba, kuma babu yadda za a yi a ce satar turaren ta yi har ta samu ?warin gwiwar shafawa. Yadda take yi masa wasu abubuwan kai tsaye wasu lokutan abin yana ba shi mamaki sosai da sosai.
Ganin ya yi hasken wutar Wakin tana Waukewa tana kawowa, daga baya ta tsaya, sai ga wani Wan gajeren abu a ya bayyana da tsawonsa bai fi 'yar tsana ba, kansa duk wasu ?ayoyi.
Hammad ya zuba wa abin ido, ganin yana motsi.
"Tuba nake shugabana na tsorata ka, ni ne aljanin da aka wakilta hidima ga duk wanda ya Wauke da wannan tagullar, tun da ka ke ba ka taSa nema na ba sai yanzu, me ka ke bu?ata?"

Hammad ya ce "Waye kai?"

"Arun, bawan aljani ga Sultan Azhar, wannan tagullar mallakinsa ce, kuma ni mai hidima ne ga ma mallakin tagullar"

Hammad ya zuba ido sosai, ya ga Wan abin tsoho ne tukuf sosai da sosai. Domin kuwa gemunsa ?asa yake ja.

Ya ce "Amma da idan na murza zoben ba kai nake gani ba"

Arun ya ce "Ai ba ni ka ke kira, hadiman wancan zoben daban, nima kuma daban"

"To ina zoben nawa yake?"

"Ka yi kyautarsa ga wanda ka ke matu?ar ?auna a matsayin tukuicin soyayya"

Hammad ya ce "Soyayya kuma? Ni Win?

"?warai ya shugabana"

"To wa na bawa, kuma yaushe na yi soyayyar, kuma mace ce ko namiji?"

Arun ya sake cewa "Ba na son shiga hurumin da ba nawa ba, ina gudun sake rura wutar fitinar da ke tsakanin gangar jiki buyi, ruhika huWu, ala?a huWu. Gangar jiki ta mutum biyu, ruhi huWu, na mutum biyu da na aljan biyu, sai kuma ala?ar mata da miji da kuma uba da Wa, sannu a hankali duk za ka fahimci abubuwan da nake nufi" Daga nan ya Sace Hammad ya yi shiru yana juya maganganun da suka fi yi masa kama da shirme.
Ya tashi ya fita falo, ya san lokacin kawo masa shayin dare ya yi, sai dai tun kafin ya ?araso cikin falon yake jiyo sautin muryarta tana wa?a. Daga nesa kaWan ya tsaya yana kallonta, yana jin yadda zuciyarsa take bugawa da sauri.

*_ina zana ganka_*
*_sa?o zana baka*_
*Hotona da naka*_
*_Ko ina zana bika*_
*_Kowa tsane ka, ni na tsane shi sanya a ranka*_
*_Zuciyata na baka duk masu ?in ka su daina shakka*_
*_Rayuwata na baka_*
*_Ni ta ya zan guje ka*_
*_Ka dawo gare ni dan zuciya ta bar kewa*_

Gaba Waya sai ya daskare a gurin, gumi ya din ga tsatstsafo masa, ?wa?walwarsa ta shiga Kai komo, kansa kamar zai yi tsawa ya fashe. "Tabbas akwai wani abu, ya san wani abu mai kama da haka, amma yaushe? Kuma a ina?"
Ya daWe a tsaye a gurin, kafin ya saita nutsuwarsa ya shiga falon. Murmushi ta yi ta daina wa?ar da ta ga ya fito ta risuna ta ce "Barka da dare"
Ya jinjina mata kai.

"Sayyid ga shayinka nan, ina fatan na kammala komai, zan iya tafiya?" Ya yi shiru yana jujjuya Sayyid da take kiransa da shi.

Washegari da sassafe ya kira Mahmoudu a waya, ya sanar masa da yana son ganinsa za su yi magana.
Amma Mahmoudu ya ce masa yana hanyar MaraWi, zai kai wa Nene ziyara ne.
Hammad ya yi ta mitar me yasa bai gaya masa su tafi tare, su je su gaishe ta, ya ba shi ha?uri.
Sai dai tun da Mahmoudu ya je ya ga Muhsin ya rikice, ya din ga yi wa Nene tambayoyi a kan Muhsin, amma ta ?i gaya masa ha?i?anin gaskiyar waye Muhsin.
Sai dai yanayin yadda ta ga Mahmoud ya rikice, ya sanya ta tabattar da ya ga abinda take tunani ita ma.
Kwanansa Waya ya shirya ya nufo Agdez bayan ya faki idon Nene ya Wauki hotunan Muhsin. Ya nufi Agadez da nufin komai zai faru sai dai ya faru.
Hammad kuwa ya lallaSa Asal ya yi mata wayo ya sanya ta dawo da Nana sashen su, ba tare da ta kawo komai a ranta ba. Amma shi a jikinsa yana jin ba?in abubuwa game da 'yar Nigeria da jikinsa bai ba shi cutar da shi za ta yi ba, amma kasancewarta daf da inda yake yana samun nutsuwa da nishaWin kallonta.
Tun da Mahmoudu ya dawo, Hammad ya lura bakinsa akwai magana, amma ya ?i ce masa komai.
"Mahmoudu na lura bakinka akwai magana, amma ka ?i gaya mini, duk da ba ma 'yar haka da ni da kai, amma bari ni na gaya maka tawa damuwar".
Mahmoud ya ce "Ni babu wani abu da zan gaya maka, amma gaya mini mene ne yake damunka?"

"Ina kukun da nake gaya maka Asal ta samo 'yar Nigeria?" Gaban Mahmoud ya faWi amma ya dake ya ce "Eh meyafaru?"
"Wasu abubuwa nake ji game da ita, da tun da nake ban taSa ji game da wani mutum ba"
Mahmoudu ya yi murmushi ya ce "Ko santa ka ke yi ne?"

"Anya kuwa, ban dai sani ba, amma ba normal mutum ba ce"

"Ka na da mata fa a Nigeriar nan"

Hammad ya kalle shi yana jiran ?arin bayani. Mahmoudu ya ce "Da wasa nake yi, na dai ce zan aura maka 'yar maka 'yar Nigeria idan ka na so. Amma ina da wani abin al'ajabi da nake son nuna maka, amma tashi mu je ka shirya, ka ce mini za ku yi hawan ra?uma kar a yi ta jiran ka" Babu musu ya tashi suka fita. Kowanne a cikin su yana ta sa?e-sa?e a cikin zuciyarsa.
Sai dai bayan an yi hawan ra?uman, da Hammad ya faWo tare da Mahmoudu aka dawo da Hammad gida. Sai dai ya yi mutuwar tsaye, da hango ta tana le?en mutanen da suke kaiwa da komowa a falon fuskarta Wauke da damuwa.

A jere zuciyar Mahmoudu ta buga, addu'a ya fara yi, a kan Allah ya sanya ba mafarki yake yi ba, ko kuma tsabar saka abin a ransa ne ya sanya ta fara yi masa gizo ba.

Ayshercool
08081012143

93
93
LITTAFIN KU?I NE, KI BIYA KU?IN KARATU KAFIN KI KARANTA.
08081012143

Cikin hanzari Habu ya ja rawaninsa ya nufi barin falon, yana daf da fita Nana ta waiwaya ta ga wucewarsa, sosai ta tsaya tana kallon bayansa har ya fice tana yi masa kallon sani.
Washegari da safe Bayan Tafawa ya zo duba shi, ya tafi zuciyarsa a cunkushe babu daWi, saboda kausasan kalaman da Tafawa ya yi amfani da su, har da ce masa ko shaye-shaye yake yi, shi ya sanya ya faWo daga kan Taguwa.
Wajen ?arfe sha Waya, da ya ji sau?i, ya lallaSa ya fito, yana mamakin dalilin da ya sanya Nana hana shi hawa kan Taguwa, da ya hau kuma ya faWo. Yana fitowa ya tarar da ita da Asal su na mujadala. Sai dai hangota kawai da ya yi, sai ya ji wani sanyi a ransa.

Nana ce take kallon Asal cikin takaici, bayan da Asal ta ce mata ta din ga sanya da hadiman gidan suke sakawa.
Nana ta rasa dalilin da ya sanya Asal ke son ?as?antar da ita ko ta halin ?a?a.
Nana ta dube ta ta ce "A gaskiya ba zan iya sanya kayan da hadimai suke sanyawa ba, ko ki ha?ura ki kalle ni da kayan jikina, ko kuma ki sallame ni. Tun da ni ba baiwarki ba ce ba, aiki kawai ki ka Waukko ni na yi miki"

"Idan na so mayar da ke baiwar tawa ina da halin yin hakan, ke kin san ina da abin da ko nawa za a yi miki kuWi zan iya bayarwa na saye ki"

"Ko da Goma ta lalace a gaban biyar take har gaban Abada Gimbiya Asal. Kuma wani garin ya fi gaban kunu.? Ba ki da arzikin da za ki Asma'u a matsayin baiwarki" Nana ta ?arasa maganar a zafafe. Hammad ya yi gyaran murya, suka tsaya Asal ta haWiye maganganun da ta yi niyyar caSawa Nana.

"Cheri?, ba zai yiwu ki Waukko wadda ba hadima ba a cikin gidan nan, alhalin kin san kin taka dokar gidan mulki ba, sannan ki ce ta din ga saka kayan hadimai a nan ta fiki gaskiya."

Cikin mamaki Asal ta kalle shi za ta yi magana, amma ya Wora yatsansa a kan laSSansa a dole ta yi shiru. Nana kuwa haWa su ta yi, tai musu kallon banza ta wuce ta bar su a gurin. Sai dai kallon da ta yi musun, sai da ya kusa Wimaucewa, ji ya yi tamkar ya bi bayanta. Wani murmushi ya saki ya nufi Asal yana lumshe ido ya ce "Ba girmanki ba ne, ki din ga sa'in sa da ma'aikatanki ai kin wuce nan".

"Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login