Showing 27001 words to 30000 words out of 59970 words
ni a nan”
Wani likita ne ya shigo yana cewa “lokacin yi mata magani ya yi ku fita” sai ya matsa ya yi mata allurar bacci....
N
ormal group 300 ne, VIP 500 via
2670215530
ZULFAU YAHAYA
ECOBANK
DM +22795045822
[17/12 09:25] MRS SADAUKI: *MAFARKI*
👁
️
🦋🦋🦋
🦋🦋🦋
🦋🦋
Mallakar :
🦋
Chamsiya Laouali Rab
o
```MRS SADAUKI
💫
✍
️
```
09
Haka muka fito ba don mun so ba,makaranta muka koma don a can muke wuni kullum har sai an yi karatun maraice kafin mu koma gida.
Mujahida ce ta nufi toilet,sai dai ba ta jima da shiga ba na ji
ta fasa ihu.Da saurina na isa wurin ko ƙofa ba ta rufe ba tana tsaye kamar gunki.
“Me aka yi?” na tambaye ta,da idonta masu zubar da hawaye ta yi mini alama.Ina dubawa na ga wani ƙadangare ne babba a kwance yana maida numfashi shi ma alamun duk a gajiye y
ake.
A kallon farko da na yi masa na fahimci ba wannan ba ce ainahin siffarsa,ina son jin daga gare shi amma ganin Mujahida cikin wannan halin yasa na ce masa “ka fita daga toilet ka koma kan bishiyoyi tun da akwai su dayawa a cikin makarantar nan amma
a nan za ka iya tsorata mutane ” ina gama rufe bakina ya soma jan ciki tare da nufo ƙofa Mujahida ta yi tsalle ta
ɗ
ale kan jikina wanda ya haifar mana fa
ɗ
uwa don ba zan iya
ɗ
aukar nauyinta ba.Ko da muka miƙe tuni
ƙ
adangaren ya fice,ga kuma kayanmu sun
ɓ
ace
da ruwan toilet duk da dai a tsabtace take .
Cikin masifa nake cewa “ja can matsoraciya kin sa duk kayanmu sun
ɓ
ace” haka na cire zumbulelen hijabina na wanke shi Allah ya yi sa'a banda riga ta.
Can wajen masjid na nufa don shanyan hijabin nawa amm
a sai na sake shi ya ƙara kwasar wata dau
ɗ
ar sakamakon ido hu
ɗ
u da muka yi da Sheikh Rayyadeen wanda ban san uwar me ta maido shi makarantar ba.
Jikina na rawa na
ɗ
auko hijabin tare da rufe ƙirjina kasancewar rigar da na saka mai ƙananun hannuwa ce.Kai
ya kawar tare da yin gaba abinsa,hijabin da ban shanya ba na dawo da abina na ƙara wankewa na saka shi a haka nan.Sosai hankalina yake a tashe,na ji kunya sosai da ya ganni a haka.Mujahida ma ta lura da canjina amma kuma sai na
ɓ
oye mata ban sanar da ita b
a.
Har aka yi sallah muka shiga aji hijabina bai bushe ba,duk da sanyin da ya kwasa na damuna haka na zauna da shi.
★
SHEIKH RAYYADEEN
Sosai yayi mamakin yadda Sadiya ta yi fatali da kunyarsu ta ƴa mata take wani zuba masa kalaman soyayya har
da wani cewa tana iya rasa rayuwarta muddin bai kar
ɓ
i soyayyarta ba,shi dai kallonta yayi kafin ya ce ta ja ya rufe motarsa.A hanya ma haka ya yi ta tunani har yake jin tsoron kar dai zuciyarsa ta aminta da zancen soyayyar.Yana isa gida da Ammynsa ya ci ka
ro a farfajiya tana yi wa sabbin ƴan aikin da shi ne ya bada umarnin a kawo su bayani.Tana ganinsa ta saki murmushi tare da sallamarsu,yau jinsa yake matsayin Deeni wannan yasa yana zuwa kusa da ita ya kamo kafa
ɗ
arta ya soma janta ciki yana mai gaishe ta d
a tambayarta ya baƙunta.
Sai da suka isa tsakiyar falo ne take cewa “
ɗ
azu Mamarku ta kira ta ce ita ma za ta dawo nan”
Ya ce “babu damuwa Ammy dama ai na tsara dukkan ahalin ne za su tare a nan”
“Allah yi maka albarka”
Ya amsa da “amin” har zai
wuce ta ce “ina rigarka ta sama don ba haka ka fita ba,kuma ba ka saba rabuwa da ita ba”
A nan take yadda Khadeeja ta tofa masa yawu ya fa
ɗ
o masa,ransa ne ya ji ya
ɓ
ace amma ya daure ya ce “tana can makaranta Ammy ”
“Ko yau ma kun yi fa
ɗ
a?”
“Haba
dai Ammy sai ka ce wata babbar mace da har zan tsaya yin fa
ɗ
a da ita,
ɗ
alibata ce fa ƙaramar yarinya ko yau sai da na zane ta” yadda yake magana za ka iya cankar cewa zuciyarsa cike da zafi take.
Ammy ta yi
ɗ
an murmushi kafin ta ce “je ka yi wanka,zan h
a
ɗ
a ma abincinka kafin ka fito”
Haka ya wuce can sama, Ammy ta bi bayansa da kallo ita ka
ɗ
ai take hango masa irin tarin kulawar da zai samu a wurin macen da yake ganin yarinya ce.
Yana shiga ya rage kayansa sannan ya shiga toilet ya sakarwa kansa,showe
r ruwan na ratsa gashinsa suna sauka a duk illahirin jikinsa.Tunani yake yi ta yaya ne ma zai fallasa sirrinsa ga ƙanƙanuwar yarinya irin Khadeeja wacce ba ta wuce a yi rainonta ba,don ya lura akwai ƙurciya a tattare da ita in ba haka ba me zai sa ta dinga
gudu a cikin makarantar duk jikinta na motsawa in ba don Allah yasa ma tsit wurin yake ba duk
ɗ
alibai na cikin aji.Kansa ya kalla shi kansa ba kasafai yake son duban jikinsa ba to ballantana ya bari wata ta kalle shi.Babban towel ya jawo ya
ɗ
aura a ƙugu s
annan ya
ɗ
auki ƙarami ya fita yana tsane jikinsa.Cike da nutsuwa ya shirya cikin jallabiya fara ya fesa turare sannan ya sauka ƙasa.Tuni kuwa Ammy ta kawo komai tsakiyar falo,ya zauna kan capet ya tanƙwashe ƙafafu da kasan ya zuba yayi Bismillah ya soma ci
sai ga Ammy ta fito.
Kan kujera ta zauna suna ta
ɓ
a hira wacce rabinta ita ce ke yi don shi Sheikh Rayyadeen bai cika yin magana ba,don ma wai Ammyn ce shi yasa har yake kama mata amma haka a cikin abokai shi
ɗ
an kallo ne in kuwa ka yawaita jin muryarsa
hirar addini ce.
Bayan ya gama aka kira ƴar aiki ta zo ta kwashe,ya miƙe ya haura sama yayi brush sannan ya sake fitowa.Kan kujera ya kwanta yana lumshe ido so yake ya
ɗ
an yi bacci amma Ammy ta tsiro masa da hirar Khadeeja.
“Me ta yi ka dake ta?”
Duk da ya gane amma sai ya nuna bai san wace ce take magana akai ba.Ya ce “Wa fa?”
“Deeja mana” ta basa amsa tana wani yin murmushi mai sauti, Sheikh ya
ɗ
an ware idonsa ya ga yadda fuskar Ammy ta cika da annuri .
“Tana da tsiwa ne yarinyar, ga tauri
n kai kamar rainon aljanu” ya fa
ɗ
a yana cije jan le
ɓ
ensa na ƙasa.
Ammy ta yi dariya ta ce “ni ma lokacin da ina daidai ga
ɓ
ar shekarunta haka nake,kusan Abuh sai ya dake ni musamman a fagen yawan yin fa
ɗ
a da rigima”
Sheikh ya ce “Ammy ki bar fa
ɗ
ar hak
a don goya mata baya,ni dai na san Mummyna ba haka take ba”
Ammy ta kama kunnensa ta ja tana mai cewa “kai ma da kana yaro ai haka kake,kullum cikin yin fa
ɗ
a kana damun Rashida ”
Ambaton sunanta yasa Sheikh cewa “tana ina ma? Ya aka yi ban gan ta ba?
”
“Tana
ɗ
akinta,na bata magani ne sai ya saka ta bacci ”
“Mijinta ya kira?”
“A'a bai kira ba,dama ina jiranka ne har ka dawo na sa ka kira mini shi”
Sheikh Rayyadeen ya ce “a'a don me za mu kira shi? Kawai ki barsa ƙila ya bar sonta ne”
“Kam
ar ya na bari? A'a ban so aurenta ya samu tangar
ɗ
a ka ga in sha Allah tana samun lafiya zan mayar da ita
ɗ
akinta”
Sheikh bai ƙara cewa komai ba,ganin haka Ammy ta dasa daga inda ta tsaya ta ce “ka bai wa Khadeejatun makullin?”
“Na bata Ammy ”
“To
tashi ka dubo mini ka gani ko ta
ɗ
auki motar”
Sheikh ya ce “haba dai Ammy sai ka ce dai ita ce ƴarki ba ni ba,motsi ka
ɗ
an sai kin kira sunanta ko dai kin bar sona ne ban sani ba?”
“Soyayyar taka ce ta saka nake yawan ambatonta tashi ka tafi Deenina
”
Ya turo baki gaba kamar wani ƙaramin yaro, Ammy ta gumtse dariyarta tana mai cewa in ka ganta kuma ka kira ni a waya ka bani ita .
Bai ce komai ba ya je sama ya
ɗ
auko key,shi takaicin
ɗ
aya yadda zai tafi unguwar can har yayi tozali da gidan Abba .A
mma haka ya daure ya tafi,bai ga motarta ba kawai sai ya yanke shawarar bari ya je makaranta yana zuwa kuwa ya tarar da motar.A hankali ya fita,sanin babu inda take tsayawa sai cikin masjid na mata yasa ya nufi can.Yana tsaka da tunanin me ma zai ce mata h
ar ya samu su yi wayar da Ammy kwatsam ya ga abin da ya
ɗ
aga masa hankali.Khadeeja ya gani babu hijabi ga shi rigar jikinta ƙarama babu wani tudu da kware da ba ta bayyana ba,tashin hankalin bai tsaya iya nan ba shi ne kama shi da ta yi yana kallonta ido c
ikin ido suka kalli juna.Da sauri ya kawar da kai tare da juyawa ,idonsa har wani rufewa suke bai gani sosai.Dakyar ya isa bakin motarsa ya shiga ya zauna yana wani haƙi kamar wanda ya yi ƴar tsere.
Jikinsa na rawa ya soma lalube ya yi sa'ar
ɗ
auko gorar r
uwa guda,ya bu
ɗ
e murfin kafin ya kafa ta a baki ya soma sha, numfashinsa na kokowa da magudanar jininsa.
A hankali ya soma jin dama, sai ya jingina jikin kujera yana maida numfashi cikin ikon Allah larurar tasa ta lafa ba kamar wancan lokacin ba da ta s
aukar masa da zazza
ɓ
i.Motarsa ya ja ya tafi gida,bai samu Ammy a falo ba kawai ya wuce
ɗ
akinsa yana shirin kwanciya Sheikh Laminu ya kira shi don yi masa barka da tarewa cikin sabon gida .
Har sai da kiran ya yanke wani ya shigo sannan ya
ɗ
auka,shiru ya
yi sai ma abokin nasa ne ya fara gabatar masa da sallama.Sheikh ya amsa a sanyaye wanda tuni shi Sheikh Laminu ya fahimci damuwar saboda shi
ɗ
in amininsa ne ba su
ɓ
oyewa juna sirrinsu.
“Aboki lafiyarka kuwa?”
“Da dai dama,ya kake ya iyali?”
“Lafiy
arsu lau sai mitar dai ta kullum da ba ta barin bakinta” ya basa amsa.
Sheikh ya ce “aboki ku je asibiti a yi muku gwaji don a gano matsalar daga wurin wa take”
“Ina jin tsoro ne a ce daga gare ni ne,a zo Mardiya ta guje ni.Ya naka
ɓ
angaren ka samu m
atar auren ne na ji ka cikin wani hali,na tabbata kuma in ba zancen aurenka aka fara ba to ba za ka shige shi ba”
Sheikh Rayyadeen ya
ɗ
an murmusa yana mai cewa “aboki ban san ranar da za ka rage surutu ba, wannan duk ranar da ka ha
ɗ
u da mace daidai kai
ai an shiga uku sai dai ku haifi rediyo”
Sheikh Laminu ya tuntsire da dariya yana mai cewa “ka san kuwa ina son mace mai surutu,saboda yawancinsu za ka same su da tsiwa”
Sheikh Rayyadeen ya ja tsuki saboda yana furta haka Khadeeja ta fa
ɗ
o masa a rai.
Cike da jin haushi ya ce “kai dama duk inda wani abin shirme yake to can kake,ina wani abin burge wa ga mace mai tsiwa? Na san dai Mardiya ba haka take ba ita mace ce mai hankali ”
“Aboki a kullum ina yi maka addu'ar Allah ya baka mace mai tsiwa don ita
ce daidai da kai,ita ka
ɗ
ai ce za ta ture miskilancinka”
Sheikh ya
ɗ
an gyara kwanciya yana mai cewa “in kuma aka zo fannin shimfi
ɗ
a fa?”
Murmushi mai sauti yayi yana mai cewa “shi ne kawai damuwarka shimfi
ɗ
ar aurenku?”
“To aboki mene ne auren? D
uk macen da ba za ta iya ji da nauyina ba mene ne amfanin auro ta? Shi yasa nake son mace mai nutsuwa wacce ta mallaki hankalinta amma ka ga yaran nan sai a hankali banda shirme babu abin da suka iya”
Dariya Sheikh Laminu yayi har da ƙyalƙyatawa kafin y
a tsagaita ya ce “in dai irin matar nan kake so ina da wata cousin wallahi dama ta dame ni da na yi mata addu'a Allah ya bata aure shekararta talatin da uku,tana hadda Alkur'ani amma
ba ta yi karatun boko mai zurfi ba zan turo ma hotonta in ta yi maka sai
mu yi tuwona maina ”
Shiru Sheikh Rayyadeen yayi Allah ya gani yana son aure amma kuma yana jin tsoro kar wani abu ya samu ƴar mutane.Kafin ya kai ga cewa wani abu kuma kiran ya katse,ya ajiye wayar yana mai lumshe ido tare da jan numfashi yana.Hoton Kh
adeeja ne ya fa
ɗ
o masa a rai,duniyar Allah duk da bai ta
ɓ
a yin aure ba amma yana mugun son dukiyar Fulani .Juyi ya sake yi yana jin tsoron sake shiga wani hali,ƙarar shigowar saƙo ne ya ji a wayarsa.Ya jawo ya duba sai ya ga hoton ne Sheikh Laminu ya turo
masa,haka ya ƙure hoton da kallo babu laifi Kyakkyawa ce sannan tana da zubin halitta mai kyau don babu hijabi a jikinta kayan atamfa ne ta saka amma sosai suka kar
ɓ
e ta.
“Ta yi?” ya ga wani saƙon ya shigo.
Ya basa amsa “aboki in dai ka yarda da tarb
iyyarta na kar
ɓ
i tayinka ” sosai Sheikh Laminu ya yi murna nan take ya aiko masa lambarta sai a lokacin ya tambayi sunanta ya ce “Maryama” sai yayi saving kafin ya tashi yayi wanka ya tafi masjid yana dawowa kuma yayi shirin zuwa makaranta.
Yana sauk
owa ƙasa ya je ya duba Rashida ya tofa mata addu'o'i sannan ya yi wa Ammy sallama.Yana isa makarantar yayi tsinke ajinsa,yana shiga idonsa a kanta ya fara sauka tana kwance a takure sai rawar sanyi take ga kuma fankar aji a kunne.Saurin
ɗ
auke idonsa yayi y
a je ya zauna ya soma koya karatunsa,amma lokaci zuwa lokaci yana
ɗ
an satar kallonta da dukkan alamu ma bacci ne take yi.
Lokacin sallar la'asar na yi duk kowa ya soma fita.
Cikin baccin da ya shure ni ban shirya ba na ji muryar Mujahida na cewa “ki ta
shi lokacin sallah yayi” sai da na
ɗ
an jinkirta kafin na bu
ɗ
e idona maimakon Mujahida Sheikh Rayyadeen na gani a tsaye.A hankali nake kallonsa,shi kuwa hannunsa na dama yasa ya kamo kaina tare da soma yi mini karatu.
Yadda nake jin ana yin motsi a cikin
jijiyoyin kaina shi yasa na fara kiciniyar ƙwatar kaina.Hannuna na
ɗ
ora kan nasa da niyyar janye shi amma ya ƙi saki,haka na dinga yin hawaye har sai da ya gaji don kansa sannan ya sake ni.Ina tafiya toilet domin yin alwala na ga jinin period
ɗ
in ya dawo
a dole na haƙura da yin sallar na koma cikin aji na kwanta.Ina nan suka fara dawowa daga masjid,ajin na gama cika Sheikh Rayyadeen ya shigo yanzu ma idon muka ha
ɗ
a na yi saurin ƙanƙame jikina shi kuma ya kawar da kai tare da matsawa ya kashe dukkan fankoni
n ajin.A sannu a hankali zafi ya fara ziyarta ajin,hakan sosai yayi mini da
ɗ
i wanda kuma ina da yaƙinin sauran
ɗ
aliban za su cutu.
Ba a fi minti biyar ba na
ɗ
an gyara zamana ina sauraren darasin da yake yi game da wajabcin sallah ga Musulmi har aka zo
babin abin da ke hana sallah daga ƙarshe ya koya mana yadda ake wankan janaba da na haila.Ɗaya daga cikinmu wato sabon shigowa ta ce “malam mene ne banbancin wankan hailar da shi janabar? Mene ne su?”
Duk ƙarancin shekaruna na girme mata,irin yaran nan
ne wa
ɗ
andan iliminsu ne ke sa a kai su ajin manya.Tambayar tata sai ta saka manyan ajin jin kunya,amma shi kuwa Sheikh Rayyadeen tiryan-tiryan ya soma fayyace komai,abubuwan da ke kawo janaba dukkansu sai da ya fa
ɗ
a ni kaina sai da na sunne kai duk da dai
sai ya fa
ɗ
a da larabci sannan ya fassara.
Abin takaici duk bayanin da yayi daga ƙarshe ita wacce ya yi wa
ɗ
in ba ta fahimci komai ba.
Shi kuwa Sheikh Rayyadeen ganin suna sunne kai yasa shi cewa “tambaya ce ta yi mai muhimmanci,a fagen neman ilimi b
abu kunya ya kamata duk abin da ba ka sani ba ka yi tambaya a kai”
A hankali na
ɗ
ago na dube shi,bawan Allah sai na ga yana goge gumi da tissu alamun zafi yake ji.Mujahida ta yi ƙasa da murya tana mai cewa “dubi saboda ke ya wani kashe fanka sai gumi ya
ke fitarwa mu kuma ya bar mu da jin zafi cikin hijabi”
Kwantawa na yi jikinta ina mai yi mata ra
ɗ
a,“ina ma a ce cikin ƙirjinsa ne ya rungume ni na