Showing 6001 words to 9000 words out of 59970 words

Chapter 3 - MAFARKI COMPLETE

Sheikh wannan yasa na zauna ni

ɗ

aya ina ta murmushi.

“Ke lafiyarki?” na ji muryar Yaya Hamza,da sauri na nutsu ina mai cewa “lafiya lau Yaya Barka da shan ruwa ka ga Daddy? Yau ba ka zo muka yi

bu

ɗ

a baki tare ba halan gidansu Mujahida ka sha ruwa?”

Ya ja dogon tsaki yana mai cewa “ke me yasa kin cika surutun tsiya ne,a yi mutum kamar Aku cacacaaa babu hutu sai zubo shi kike yi”

Na turo baki na ce “ai Mujahida ta koya mini” ya banko mini har

ara kafin ya ce “ba Mujahid ba?”

Na tuntsire da dariya kafin na ce “ka san kuwa haka ƙawata ta ce mini wai inda ma Yayanta Mujahid na aura shikenan mun yi masayar yayyu ”

Ya

ɗ

an murmusa kafin ya

ɗ

an dungure mini kai ya ce “ina mai tabbatar miki da ci

kin sati biyu kacal zai maido ki gida saboda ya tsani surutu”

Na sheƙe da dariya na ce “ai kuwa saurayina ma shi ma shiru-shiru yake kullum bakinsa a rufe kamar mai ciwon haƙori”

Yaya Hamza ya shiga yin dariya kafin ya ce “Allah ya shirye ki auta,kul

lum har tambayar kaina nake ko wane bawan Allah zai auri shirmamar ƙanwata?”

Na yi murmushi mai fiddo tsantsar farin cikin da ya fito daga zuciya sannan na basa amsa da “wani mai ilimi ne,mai nutsuwa, kyakkyawa

ɗ

an gayu ,yana da cikar haiba da ƙwarjini.

Bari na fa

ɗ

a maka Yaya Hamza kaf makarantarmu kowa tsoronsa yake ji,hatta malamai fa ” sai kuma na tuntsire da dariya kafin na ci gaba da cewa “

ɗ

azu fa malamin saura ƙiris zuciyarsa ta buga da Sheikh ya shigo ajinmu ” sai kuma na yi shiru ina tuna irin yad

da ƙirjinmu ya ha

ɗ

u da na juna.

Kamar wacce aka tsikara sai kuma na miƙe na nufi

ɗ

akina ba tare da na yi wa yaya Hamza sallama ba.Ina shiga kawai na haye bed tare da jawo pilow na ƙanƙame na soma yin hawaye tuna cewa babu tabbas ya kar

ɓ

i soyayyata.Ba ta

re da na shirya yin bacci ba na ji wani abu mai kamar rumfa ya lulu

ɓ

e ni,kawai kwatsam sai na tsinci kaina a duniyar mafarki sai dai ba irin mafarkin da mutane suke yi ba a'a nawa na daban ne.

Cikin wani babban gida ne na tsinci kaina mai hoton ahali,

ɗ

a

ya bayan

ɗ

aya haka nake kallon hoton har idona ya sauka kan na Sheikh da na yi gaba kuma sai ya na ci karo da na wata mata,sosai suke kama da Sheikh tamkar ƴan biyu sai dai za ta girme masa.Ina shirin janye idona sai hoton ya soma yi mini magana.

“Kar k

i tafi ba ki ji labarina ba” tana fa

ɗ

a mini haka sai kuma na ƙara tsintar kaina wani wurin,sai dai wannan tare nake da ita.

“Ina ne nan?” na tambaye ta.

Ta bani amsa da “maƙabartar rayayyu ce”

“Rayayyu kuma?”

“Eh! Ni ma saura ƙiris na bi ayarin wa

ɗ

an

da za a binne da ransu” ta bani amsa tana goge hawayen jini.Kafin ta ci gaba da cewa “ni mace ce mai addini,na taso gidan malamai duk da ba su suka haife ni ba amma a can na girma tun ina ƴar shekara uku a duniya ƙanwar Mamana ta

ɗ

auke ni riƙo.A can gidan

aka yi mini aure,sai dai ban ta

ɓ

a haihuwa ba.Farkon matsalata ta soma ne a wata rana da na bincika wayar mijina na samu shaidar yana cin amanata shi da wata mace a waje,da na tunkare shi da zancen sam bai yi mini gardama ba ya kar

ɓ

i laifinsa tare da neman

yafiya ni ma sai na haƙura na yafe masa.Sai dai a bisa tsautsayi ko na ce ƙaddara,sai na ƙara duba wayar tasa na ga dai ashe har yanzu bai goge komai nata ba sai na je can facebook na binciko sunanta tare da following nata.Na

ɗ

auki tsawon sati biyu ina bib

iyar duk wani abu da za ta yi posting a page

ɗ

inta amma ko sau

ɗ

aya ban ga mijina yayi comments ba,duk da cewa mafi akasari hotunanta ne masu bayyana tsaraici.Kwatsam wata rana sai ta wallafa zancen fya

ɗ

e na wata yarinya da aka tozarta,kawai sai na yi mata

magana pc na ƙirƙiro zancen ƙarya na ce ni ma da ina yarinya an ta

ɓ

a yi mini fya

ɗ

e,daga nan ne muka fara gaisawa fa har ta kai da mun yi masayar lambobin juna muka soma

yin WhatsApp.Wata rana sai ta shirya mana ha

ɗ

uwa a wani gidan cin abinci haka na kwas

hi jiki na je,a fili har ta fi kyau kan a zahiri tabbas ta yi ha

ɗ

uwar da duk wani namiji mai lafiya zai so ya kasance da ita,tuni kishi ya turnuƙe ni amma na daure muka gaisa aka gabatar mana da abin sha da kuma abin motsa baki bayan nan kowacce ta kama ga

banta.A wannan daren ne na ga ta saka video

ɗ

inta a status jikinta babu wata suturar kirki,haka na kalla na sake kallo da na ji ban gaji da kallo ba kawai sai na yi saving nata.Tsabar yadda ta shiga raina yasa duk hankalina ya tashi,maimakon na je gun miji

na a'a sai na ji tamkar wani baƙin ruhi na zuga ni a haka na yi amfani da kaina na biya wa kaina buƙata wacce a zahiri ni

ɗ

aya ce amma a ba

ɗ

ini akwai she

ɗ

ani a tare da ni ” tana kawowa nan sai kuma ta dafe mararta tana cije haƙora,ina shirin yi mata magana

alarm wanda ke tashina sallar dare ya soma ruri,na bu

ɗ

e idona da suka yi mini nauyi kafin na miƙe dakyar na shiga toilet.Kan WC na hau na soma yin fitsari amma kamar abin tsiya haka na ji wani baccin na ƙara jana daga zaune....

[11/12 11:59] MRS SADAUKI:

*MAFARKI*

🦋🦋🦋



🦋🦋🦋



🦋🦋

Mallakar :

🦋

Chamsiya Laouali Rabo

```MRS SADAUKI

💫





```

03

Da sauri na kamo ta,sai ta

ɗ

ago ta dube ni da idonta da suk

a soma canza launi suna komawa kore kamar na maciji.Murya na

ɗ

an rawa ta ci gaba da cewa “tun da nake ban ta

ɓ

a yin auren hannu ba sai wannan ranar,abin mamaki kuma shi ne gamsuwar da na samu ta sha banban da irin wacce nake samu a wurin mijina sam ban fahi

mci abin da yake faru da ni ba.Sai na yi istigfari har da ma azumi uku ina

ɗ

auke da na hu

ɗ

un ne kwatsam ta aiko mini video a WhatsApp wannan karon babu sutura ko

ɗ

aya a jikinta ko

ɗ

an kamfai,fuskarta kuwa duk ta

ɓ

ace da dukkan alamu sun gama mu'amula ne da

namiji sai ta yi tabi'arsu ta ƴan kwalta.In taƙaice miki dai nan take azumina ya zama gurgu,na mance da istigfarin da na yi na ƙara biyawa kaina buƙata a karo na biyu.Sai bayan na gama ne na yi ta kuka tare da goge video na kuma ja mata kunne kar ta sake

in kuma ta ƙara zan yi blocking nata.Ta bani haƙuri muka wuce wurin,sai dai ba a wani

ɗ

auki lokaci ba kamar abin tsafi haka na ƙara tsintar videon a wayata alhalin na goge ta.Sai kuma na sake komawa ruwa duk da kuwa na yi ƙoƙarin hana kaina ƙara kallon vid

eaon amma yadda kika san akwai wani baƙin ruhi mai zuga ni haka na bu

ɗ

e na kalla .Na riga da na hallaka,karuwar mijina tuni ta yi galaba a kaina don har da link

ɗ

in groupe

ɗ

inta ta aiko mini na shiga ba tare da na san wannan shi ne takun farkona a cikin du

niyar matsafa.Duka-duka mu bakwai ne cikin groupe

ɗ

in,babu wata hira da muke yi sai ta sex da kuma videon batsa wani sa'in ma video call muke yi muna biya wa juna buƙata,a cikin irin wannan shiriritar ce muka fara yin gasar mazajen bogi ta hanyoyin biyawa

juna buƙata da kanmu.Wata daga cikinmu ta bani wani abu wanda ba zan ce miki mene ne ba,ta ƙalubalance ni muddin na yi amfani da shi matsayin mijin tarayya na kwana

ɗ

aya kacal to za ta bani 500k.Haka na yi

ɗ

in duk da ina jinsa har cikin marata yana tokare

ni haka na haƙura na cuci kaina akan ku

ɗ

i,yayin da su kuma suke tsaye a zahiri suna kallona.Bayan na gama kuwa ta bani ku

ɗ

in,ba tare da na san cewa

duk don su ƙara kwa

ɗ

aita mini zama cikinsu ba ne mu ci gaba da sheƙewa” sai ta yi shiru tana mai

ɗ

an lumshe

idonta.

Na ce “mijinki fa ya sani?”

Kai ta girgiza mini kafin ta ci gaba da cewa “da na samu ku

ɗ

in dai na saya masa agogo sabuwa yayi murna sosai,

ɓ

angaren auratayyarmu kuwa sai abubuwa suka canza na soma tsiro da abubuwan she

ɗ

anci ina yi masa da suna

n gamsar da shi,abin mamaki kuwa sosai yake jin da

ɗ

in haka ya kuma ƙara sona har yake mamakin yadda ban ƙyanƙyaminsa da nake kai bakina a wurin da yake bahaya” sai ta bu

ɗ

e ido tana murmushi mai ciwo.Can ta

ɗ

ora da “wata rana kamar a MAFARKI haka na tsinci

kaina wata duniya.Ƙawayen sharholiya suka ja ni wani gun don mu huta mu cashe,sai kuma tsari ya canza muka soma shiririta kafin kuma duk su tsaya cak suna masu ha

ɗ

in baki su ce “lokaci yayi” duk sai suka zube ƙasa suka kuma roƙe ni na yi yadda suka yi

ɗ

in,

haka ni ma na zube gwiwana ƙasa ba tare da na san dalili ba.Babu jimawa wata tsohuwa ta bayyana,sanye take da baƙaƙen kaya,gashin kanta a bu

ɗ

e yake wanda yayi fari ƙal,idonta kuwa sun shige sosai can cikin gurbi ko ƙyaftawa ba ta yi haka ta kafe ni da su t

ana kallona,ni kuwa zuciyata sai matsanancin bugawa take yi kamar zan mutuwa.

Cikin masifa take yi wa sauran fa

ɗ

a tana zaginsu don me yasa ba su samo wasu members dayawa ba alhalin ta fa

ɗ

a musu wannan karon mutane sosai take so.Kafin kuma ta juya ga kar

uwar mijina wacce ita ce shugabar groupe

ɗ

inmu,ta tozarta ta sannan ta ce “me yasa ba ki sanar da ita tun farko ba? ” ba ta iya cewa komai ba,sai tsohuwar ta dawo kaina tana mai tambaya ta “me sunan mahaifiyarki?” na shaida mata sai kawai ta rufe ido tana

kiran sunan Mamana,babu jimawa na soma jin kukanta ha

ɗ

i da kakari.Ko da na koma gida kiran farko da na samu shi ne don a sanar da ni mutuwar Mamana,tun daga wannan lokacin kuma na yi alƙawarin ko mutuwa zan yi ba zan yi musu biyayya ba kin ji kuma inda far

kon wata izayar ta soma yanzu haka ina jin motsinta za ta kawo mini ziyara domin amsa mata tambayarta a karo na ƙarshe na yarda na yi wa baƙin ruhi hidima ko kuwa na za

ɓ

i ta binne ni da raina kamar sauran da suka bijire” tana gama bani labarin na farka.

Yadda na tsinci kaina a toilet yayi matuƙar bani mamaki,haka na yi tsarki na je kusan pampo na yi alwala.Da na fito na duba agogo sai na ga tuni lokacin sallar asubah ma ya yi,haka na yi nafila tare da farillar kafin na zauna ina lazumi ina kuma tunanin m

afarkin da na yi.

Bayan na gama sai na fita,

ɗ

akin Momy na je na gaishe ta tare da tambayarta abin da za a yi na breakfast ta fa

ɗ

a mini sai na wuce kitchen.Tare da taimakon ƴar aikinmu na ha

ɗ

a komai , lokacin da na gama tuni ƙarfe bakwai da rabi ta gota.A

gaggauce na je na yi wanka na yi shirin makaranta,abicina ma sai cikin kula na zuba shi na wuce direba ya kai ni.

Ina sauka abu na farko da na fara yi shi ne duba inda yake parking motarsa,wurin wayam yake babu motar sai na ji babu da

ɗ

i.Haka na wuce aji

nmu,bayan mun gaisa da Mujahida ne nake bata labarin mafarkin da na yi kafin na ƙara da cewa “ sosai fa na ji tsoro,kar ki so ki ga yadda na yi ta murna tare da yi wa Allah godiya da yasa mafarki ne”

“Amma abin da mamaki yake,kuma duk da kin farka bayan

kin koma wani baccin matar ta sake dawowa ta baki ci gaban labarin?” Mujahida ta tambaya.

Na ja numfashi kafin na ce “shi ne abin da ya fi bani tsoro,kuma fa ina zaune cikin toilet.Haka kawai nake ji a raina wannan ba kawai MAFARKI ne ba”

Ta

ɗ

an b

angaje ni ta ce “dalla can matsoraciya wa ya sani ma ko Film ne kika kalla kawai kin manta ne kin yi dubin mafarki ne”

Na yi ƴar dariya ina mai cewa “in akwai wanda ya raina ni duniyar nan bayanki yake” ba ta kai ga cewa komai ba malam Ibrahim ya shigo.

Abu na farko da ya ce mu yi shi ne raba mana takardun da zamu zana jarabawa ha

ɗ

i questions

ɗ

in.

Haka muka soma yi,duk wanda ya gama sai ya kai masa.Ina kammalawa na miƙe na kai masa,sai ya ƙi kar

ɓ

a tare da cewa “ya jikin naki?”

“Alhamdullah!” na ba

sa amsa tare da ajiye takardar kan teburi na fice.Idona na ƙara kaiwa wurin parking special amma har yanzu dai babu motarsa,haka kawai na ji hankalina ya tashi.

Ina nan tsaye Mujahida ta fito tana mitar cewa ta gaji,ban kula ta ba sai ma zancen Sheikh d

a na

ɗ

auko mata.“Yau mutumin bai zo ba Allah sa dai lafiya”

“Wane mutum?”

“Ke banza dubi babu motarsa” na fa

ɗ

a tare da bangazarta.

Ta ja tsaki tana cewa “uban ƴan takura za ki ce,ashe bai zo ba shi yasa na ji makarantar ko ina hayaniya”

Na

ɗ

an mu

rmusa kafin na bata labarin abin da Yaya Hamza ya ce,sai da ta ci dariya kafin ta ce “kuma fa zamanku zai yi wuya kin ga dai shi bai son yawan magana,ke kuma ga ki kamar Akun kuturu” na dake ta na ce “ni ce Akun kuturun?” ita ma ta rama ta tabke ni sosai t

are da rugawa tana cewa “eh ke

ɗ

in” da gudu na bi ta don na rama

ɗ

in wanda ya yi daidai da shigowar Sheikh Rayyadeen a ƙafa yake babu mota.Cak na tsaya ina mai kallon tsakiyar idonsa da suka yi

ɗ

an ja,shi ne ya fara

ɗ

auke kansa kafin ni kuma na juya masa b

aya ina dafe saitin zuciyata.

Daga bayana na ji Mujahida na cewa “to sai ki juyo don kuwa tuni ya tafi da dukkan alamu dai bai da lafiya don na ga abin ƙarin ruwa a hannunsa”

Na juyo ,na fara rama dukan da ta yi mini ina mai cewa “babu wani nan,so

kike yi dai ki

ɗ

aga mini hankali”

“Wallahi gaske don me zan yi miki wannan wasar,kin ga waccan ita ce ƙanwarsa” Mujahida ta fa

ɗ

a tana yi mini nuni da wata budurwa wacce za mu iya yin sa'anni ko kuma ta girme mini da ka

ɗ

an.

“Amma ya na ganta ita baƙa

?”

“Oho ni za ki tambaya,bari in Sheikh ya kai ki gidansu sai ki tambaye ta” ta fa

ɗ

a tare da yin gaba,na tsayar da ita ina mai cewa “na fa kawo abinci daga gida yana can aji”

“Na sani ai,ruwa zan nemo” ta bani amsa,sai na take mata baya muka je ta

samo ruwa muka dawo.Bayan kowa ya gama zana jarabawa muka shiga aji don cin abinci amma sam na kasa cin na kirki saboda tunanin abin da ke damun Sheikh .Wunin nan dai haka nan na yi shi duk babu da

ɗ

i,da na je gida ma haka sai da aka ga canji.

Abu kamar

wasa sai ga shi wajen kwana uku Sheikh bai ƙara takowa makaranta ba,ga shi kuwa tuni an kai mu aji na gaba wanda ya kasance ajinsa.Ga baƙunta ga kuma tunani sai duk suka taru suka ramar da ni,yau ta kama Lahadi bayan mun fito shan iska tsoffin ƴan ajin She

ikh suka yanke shawarar zuwa duba shi haka

ɗ

ai

ɗ

aiku daga cikinmu mu ma muka rungu

ɗ

a muka bi ayari kasancewar da ƙanwarsa a ajin wannan yasa ba mu da damuwa ta fannin sanin gidansu.

Babu wani nisa sosai,tafiyar minti goma sha muka isa ƙaton gidan wanda

ya ninka namu sau biyu.Tun da na

ɗ

ora ƙafa a ƙasar gidan jikina ya

ɗ

au rawa zuciyata ta soma bugawa kamar za ta fa

ɗ

o tsabar lugude.

Ita ƙanwar tasa mai suna Aliya ita ta yi mana iso zuwa babban falon gidan,kan lafiyayyen capet duk muka zubo sai wasu su

biyu ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login