Showing 51001 words to 54000 words out of 59970 words
a karan kaina a kuma hayyacina.Gidan Sarki Alfanso na dira a bayan wata ƙatuwar bishiyar kuka wacce Hausawa ke yi mata laƙabi da uwar Aljanu .Ƙafafuwana na sauka ƙasa kamar tarko haka wata raga ta dabaibaye ni
wacce ƙaryar idon mutum normal ya ganta saboda ta tsafi ce.
Sawun tawowar runduna da ya fara kawo mini farmaki yasa na yi saurin
ɗ
aukar siffar bil'adama sai dai fa kash sam ƙafafuwa sun ƙi bani ha
ɗ
in kai suna nan dai irin na tsuntsu.
Yadda inuwoyin s
iffofin mutanen suka kewaye ni yasa na
ɗ
aga kai domin ganin su wane ne,sai dai sam kawunansu sumul suke babu ido,babu hanci babu baki .Cikin nasu kalar siddabarun suka cilla ni wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar fada,sai ga ni zube kan gwiwaina a gaban Sarki Alfanso wanda ke
zaune daram kan kujerar sarauta.
Kaina a sunne yake hakan ya hana shi damar ganin fuskata sai ƙafafuwana wa
ɗ
anda duk nake jin idanuwan dakarun a kansu.
“David?” na ji muryarsa cike da nutsuwa ta ambaci sunana yayin da kuma wurin ya
ɗ
auki wata irin g
u
ɗ
a wacce kana ji ba matan bil'adama ne ke yinta ba sai dai na mutanen
ɓ
oye.
Na
ɗ
aga kaina muka yi ido hu
ɗ
u da dattijon,ya sakar mini murmushi.Sam ban ga tahowarsa ba kawai dai na gansa tsudum a gabana,rungume ni yayi ƙam a ƙirjinsa nan take hasken id
ona ya
ɗ
auke ban ƙara sanin abin da ya faru da ni ba sai tashi na yi na tsinci kaina kan gado na alfarma,a gefena kuma littafina ne na sirri.
“Barka da tashin asubah Yarima!” wata sanyayyar murya ta daki kunnena,a hankali na juya
ɓ
angaren da na ji
ta.Nan na yi tozali da wata baƙar yarinya mai masifar kyau da kyawun fasali,a ta cikin idonta kawai ka kalla za ka iya hango farin ruhinta mai cike da tausayi da kuma rauni.
Ta sakar mini murmushi wanda ya bayyana fararen haƙoranta masu
ɗ
auke da ƴar si
ririya wushirya,ta ce “sunana Izzatu baiwarka ce ni wacce za ta dinga yi maka hidima”
Tana gama rufen bakinta aka buga wata irin ƙarar rawa mai mugun ƙara wacce ta kara
ɗ
e kaf illahirin masarautar.Wata irin zabura na ga ta yi ha
ɗ
i kuma da tsorata,na ce “
ƙ
arar mece ce wannan?”
Murya na
ɗ
an rawa ta ce “in ka ji an buga ƙarar rawar nan to an samu wani hatsabin matsafi ko matsafi a daular nan ne”
A hankali na sauko daga kan gadon ina gyaran zaman wata rigar bacci da ban san yaushe aka saka mini ita ba.K
usan window na tsaya tare da yin tsaye na
ɗ
an
ɗ
aga labule ina kallon yadda aka jawo wani tsoho a tsiyace,“in an kama su wane irin hukunci ake yi musu?” na samu kaina da tambayarta.
Daga can inda take a tsaye ta ce “ana killace su ne domin yin hidima g
a Masarauta ”
Na
ɗ
an juyo na dube ta na ce “amma ya na ga kin tsorata?”
Ta yi ƙasa da kai ta kasa furta komai sai jikinta ne da ke
ɗ
an yin rawa,tambayar tawa na sake maimaita wa hakan yasa ta
ɗ
ago fuska sha
ɓ
e-sha
ɓ
e da hawaye ta ce “ana yanka Musulm
i guda ne matsayin hadaya ga ababen bautar Masarauta ”
“Musulmai? Su wane ne su?” na tambaya.
Cikin kuka ta ce “Addini ne da ya sha banban da sauran addinai, wannan dalili ne yasa ake yanka
ɗ
aya daga cikinmu a cewarsu jinin musulmi tsarkake ne bai da
wani rauni ko datti”
Ƙ
arar bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin yasa na mayar da idona can,wa zan gani? Nelson ne cikin shigar dakaru.Ya shigo yana mai sakar mini murmushi,kallo guda ya yi wa baiwa Izzatu ta fita da sauri.
Zuwa ya yi ya rungume ni kafin ya ce “barka
da shigowa Masarauta ! Ya kamata ka shiga ka yi wanka,a karo na farko za ka fita zuwa fa
ɗ
a domin ƙaddamar da ƙarfin iko kan sabon matsafin da aka samu”
“Ta ya aka yi ka san har na zo nan?” na tambaye shi.Ya yi mini wani kallo kafin ya ce “ka san kuwa tu
n yaushe kake cikin masarautar nan? Kimanin awa takwas kenan,tun da ka zo ruhinka ya fita zuwa dajin
ɗ
aukaka, kai dai mu je ka yi wanka daga baya za mu yi magana ”
Da taimakon Nelson na samu na yi wanka na shirya cikin kayan sarauta wa
ɗ
anda ba a kawo
su
ɗ
akina ba sai da aka tsafe su ta yadda za su tafasa jinina .
Tun kafin na fita aka fara shelar Yarima David zai fito,
ɗ
a
ɗ
aya tilo ga Sarki Alfanso.Ba ka jin komai sai busar sarewa,a haka na ratso cikin dubban mutanen da suka hallara wurin taron bay
yana ni da kuma na hukuncin da zan yanke.Kujera ta musamman aka ware mini na zauna yayin da kuma Nelson ya yi tsaye gefen damana.
Bayan kirari da sauran abubuwan da al'adu suka tanada mahaifin Nelson wanda ya kasance Sarkin yaƙi da kuma babban abokin
sarki ya gabatar da ni.Kafin kuma a fito da tsohon da aka ce matsafi ne,ana gurfanar da shi ƴarsa ta rugo da gudu tana kururuwa sai dai ba a bata damar isa wurinsa ba aka dakatar da ita.A hankali na sauke idona kanta,yarinyar mafarkina ce wacce nake gani n
ake kuma jin ƙaunarta har ƙasan raina.
Daga can inda take tirjiya kan sai an sake ta domin zuwa ga mahaifinta,a inda take tsayen ta saka idonta cikin nawa tana yi mini wani irin kallo wanda na hango tsantsar ƙarfin baƙin tsafi da kuma muguntar da ruhin
ta ke
ɗ
auke da shi.
Ban san lokacin da bakina ya furta “ku barta ta ƙaraso!” sakinta suka yi sai kuma ta yi tsaye tana mai ci gaba da kallona, wannan karon da
ɗ
an tsoro a tattare da ita.
Ganin ba za ta iya ƙarasowar ba na mayar da dubana ga mahaifin
nata cikin bayar da umarni na ce “maida siffarka daidai shekarunka” idonsa cike da nadama ya dawo normal don a zahiri bai wani tsufa ba.
Na miƙe tsaye ina mai kallon dubban mutanen da ke wurin na ce “daga rana irin ta yau,duk wanda aka kama yana gudanar
da tsafi ba tare da neman izini ba,za a kashe shi yayin da kuma iyalansa za su zama bayin Masarauta.Wannan dokar za ta soma ne daga yau,dakaru ku
ɗ
auki wannan matsafin ku kai shi kurkuku sannan ku je ku kwaso iyalansa ku maido su nan” ina gama fa
ɗ
ar haka
na dubi Nelson shi kuma ya buga wata guduma kafin kuma ya ja ragamar tafiyata zuwa wani wurin.
Wani sashe ne mai
ɗ
auke da symbol na tsafi da kuma wasu hotuna masu motsin rai.Sarki Alfanso na ganina ya yi saurin tashi cikin iska ya zo ya tsaya gabana yan
a mai cewa “ya za ka yanke wannan hukunci? Shin ba ka san cewa matsafa sun fi kowa daraja a wannan Daular ba? In an kashe su ta yaya za mu ha
ɗ
a ƙarfin ikon da za mu tunkari abokan hamayya?”
Na yi wani guntun murmushi kafin na yi masa ra
ɗ
a a kunne,ya ja
numfashi tare da yin baya ya zauna .“Ka tabbata?” ya tambaye ni,na jinjina masa kai.Sai ya dubi Nelson ya ce “ka yi wa Yarima rakiya zuwa sashensa, sannan ka yi masa duk wani abu da ya kamata”
“An gama shugaba!” Nelson ya amsa tare da juyawa na take m
asa baya muka fito.Muna tafe muna hira har muka isa sashen nawa,shi ya taimaka mini na rage kayan jikina kafin kuma na zauna shi kuma ya fita.Can ba da jimawa ba baiwa Izzatu ta shigo hannunta
ɗ
auke da wani
ɗ
an madaidaicin baho,ƙasa ta ajiye shi kusa da ƙa
fafuna tana mai cewa “ranka shi da
ɗ
e za a yi ma wankin ƙafa ne” ba tare da na ce mata komai ba na
ɗ
auki ƙafafun nawa na saka cikin ruwan sai na ga kamar tana jin tsoron saka hannun nata a ruwan ta wanke mini ƙafafun ba tare da na san dalili ba.
“Ni zan
wanke da kaina?” na samu bakina da furtawa,da sauri ta girgiza kai ta ce “a'a ranka shi da
ɗ
e” sai kuma ta
ɗ
ago ta dube ni da manyan idonta masu kamar hasken gold har ta motsa baki kamar za ta yi magana sai kuma na ga yi shiru ta saka hannun nata cikin ruwa
n ta fara motsa su kamar mai yin wasa kafin na je ta kama tafin ƙafata.Wani yammm na ji ha
ɗ
i da tsirgawar wani abu tun daga babban yatsana har tsakar kaina,yayin da kuma zuciyata ta soma matsanancin dokawa kamar wanda yayi gudun fanfalaƙi,babu shiri na ja
fatun idona na rufe.Can kuma na tsinkayi muryartar na cewa “na ji da
ɗ
in hukuncin da ka yanke ranka shi da
ɗ
e,hakan da ka yi sai yasa na ji a raina wata rana mafarkina zai zama gaskiya”
A hankali na
ɗ
an ware idona ina kallon yadda take murmushi har dimpl
e
ɗ
inta na lotsawa ,yadda kuma ta ci gaba da wanke ƙafafun ya kusa saka ni na suma don har wani tausa mini ƙafafun take tana cu
ɗ
a su kamar mai yi mini susa.Da wani bala'in sauri na ciro ƙafafun nawa sama wanda hakan ya haifar da faltsar ruwan suka shigar m
ata ido ,ta saki wani irin ihu tana kuka kamar wata yarinyar goye ni kuma na saki baki ina kallonta kamar na sheƙe da dariya.....
Wa
ɗ
anda ba su da hali su tura 300 ,masu shi 500 hajiyoyi kuma 1k
🌚
via 2670215530
ZULFAU YAHAYA
Ecobank DM +227950458
22
[18/12 13:06] MRS SADAUKI: *INUWAR ALJAN*
👻
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA:* Ga Rachida Mamar ƴan biyu, alherin Allah ya lulu
ɓ
e ki . Ubangijin rahama ya kula d
a lamurranki
👏🏻
*FCWA*
☀
️
________________________
08
A hankali na miƙe na yi tsaye gabanta sai na ga na kere ta tsayi sosai.Fuskarta na tallabo tare da gwale idonta na kai bakina ina bushe mata ruwan,sai ta
ɗ
an ware idon alamun tana son gani
n ko ya fita kafin ta ƙara rufe su gam tana yarfa hannu.Wani irin tausayi ta bani sai na ga kamar ƙanwata ce Joyel wannan yasa na ƙara mayar da hankali wurin bushe mata idon,sai kuma reshe ya juye da mujiya ta yi mini wani ƙwaƙwaran riƙo wanda ya kusan sum
ar da ni don kusan jikinta duk yana kan nawa.Wanda kuma shi ne karon farko da na ta
ɓ
a samun kusanci da wata mace wacce ba muharamata ba.
Da sauri na
ɗ
an ture ta saboda sam ba zan juri lantarki da nake jin yana jana ba,ita kuwa da wani mugun gudu ta nu
fi toilet har dogon mayafinta na fa
ɗ
uwa wanda ya bani damar ganin baƙar sumarta wacce aka yi wa saƙar kitso .Ina nan tsaye nake jin ƙarar zubar ruwa,sama da minti biyar amma ta ƙi fitowa sai na ji kuma na damu a hankali kamar mai tsoron taka ƙasa na je na
bu
ɗ
e ƙofar.Cak na yi tsaye kamar wanda aka zubawa ruwa masu mugun sanyi ,yayin da ita kuma ta ƙara sunne kai tana wasa da yatsun hannunta.Cikin abin da bai fi sakan biyar ba na ƙarewa zubin halittar kallo ta saman jiƙaƙiyar rigarta wacce ta kwanta luf jiki
nta ta lafe,dakyar na iya yin baya na koma na duƙa na
ɗ
auko mata mayafin nata wanda na yi imani rashinsa ne ya hana ta fitowa.
Ban ƙara shiga toilet
ɗ
in ba,na dai miƙa mata shi ni kuma ina daga waje.“Ungo ki saka” na fa
ɗ
a cikin wani irin sauti wanda ya
fito daga ƙasan zuciyata ji nake kamar ina son kare mata wata daraja ce wacce ni kaina ban san dalili ba.
Ban sani ba ko har zuwa yanzu ba ta
ɗ
ago kan nata ba ne wannan yasa ta
ɗ
an ha
ɗ
a da hannuna ko mene ne,amma haka nake kyauta zato.Da sauri na sakar
mata shi na nufi kujera na je na zauna,zuciyata na
ɗ
an dokawa ta fito sululu kamar kazar da ƙwai ya fashewa a ciki.
Fuskarta nake son gani wannan yasa na ce “sabulun ya fita?”
Murya kamar ta yaro mai koyon magana ta ce “ba sabulu ba ne sinadarin tatt
alin lafiyar ƙafafu ne” sai kuma ta kai gefen mayafinta ta goge ƙwalla.
Raina ne na ji babu da
ɗ
i na ce “zo zauna bari na fita na ga Nelson ko zai samu wanda zai duba miki idon” da wani irin sauri ta
ɗ
ago tana girgiza kai ta ce “ka rufa mini asiri ni
ɗ
in
baiwa ce kawai,in na je gida Kakata za ta duba mini ita
ɗ
in likitar gargajiya ce”
Cike da jin haushin kaina na ce “ok” sai ta zo ta
ɗ
auki bahon ta fice,yayin da ni kuma na shiga jan tsuki ina jin wani irin takaici na rufe ni amma Nelson na shigowa sai
na wani manta da wata baiwa Izzatu.
Masarauta muka zagaya Nelson na nuna mini komai da ke cikinta da kuma yadda ake gudanar da lamurra har muka zo kurkuku.Nelson ya ce “wannan shi ne kurkukun sirri wanda ake
ɓ
oye wasu daga cikin matsafan da ake shakku
akan tsafinsu ” yana furucin ne tare da kamo hannuna yasa wuƙa ya tsaga shi,jini ya soma zuba sai ya
ɗ
ora shi jikin ƙofar yana mai ci gaba da cewa “manyan Aljanai ne suka tsafe ƙofar nan ta yadda babu wanda zai iya bu
ɗ
e ƙofar nan sai jinin mutum uku,na far
ko mahaifinka na biyun kuma mahaifina sai kuma kai”
Ba tare da na ce komai ba na ratsa baƙar ƙofar wacce ba irin normal ƙofa ba ce,Nelson ya take mini baya.Kejin farko idona ya fara sauka,wata mata ce fara sol idonta na tsiyayar da ruwan hawaye yayin d
a kuma gundulalun yatsunta ke share su.Muna ha
ɗ
a ido da ita ta wani zabura irin kamar Kare ya ga mutum yana son cizonsa,da ido kawai na kalli Nelson ya bani jawabinta.
“Matar matsafin nan ce ta
ɗ
azu,an samu nasarar cabko ta ne a wani dare da bokayen Mas
arauta suka gano ita ce matsafiya ta farko da ta fara yin nasarar gur
ɓ
ata ruwan da mutane ke sha ta silar haka ne adadin makafi ya yawaita a wannan Daular ”
Raina ne na ji yana azalzala sai na ce “kenan ita ce ta haifi Albino girl
ɗ
in nan?”
“Eh ƴar
ta ce!” ya bani amsa.
Na ce “me ake jira to da ba a kashe ta ba?”
“Lokaci na zuwa”
Tafin hannuna na ji yana motsi wanda ko tantama babu tururuwa ce ke fitowa,ƙwaya biyu na jefa mata cikin kejin suka fara cizonta ta soma gurnanin wahala.Sai kuma mu
ka yi gaba inda na samu wani tsoho mai
ɗ
auke da ƙusumbi wanda kuma ba komai ne cikinsa ba sai macizan tsafinsa.
“Shi kuma wannan fa?” na tambaya.
“Shi ne farkon wanda ya ta
ɓ
a shiga wannan kurkukun,shi ne ya yi silar ƙetarar da sarauniya Janaki daga w
annan Daular zuwa wata ƙasar ya kuma rufe duk wata ƙofa da za ta sa ta ƙara shigowa nan saboda gallazawa sarkinmu”
Da ido na tsure shi nan take na fahimci shi ne bafa
ɗ
en wancan Sarkin mahaifin Ummana,na yunƙura zan kashe shi amma Nelson ya dakatar da
ni ya rarrashe ni sannan muka fito.
Ko da dare yayi zama na musamman muka yi ni da sarki Alfanso wanda har zuwa wannan lokacin ban furta masa kalmar da ke nuni shi ne mahaifina ba.Bayan mun gama cin abinci muka tattauna game da abin da na gani a M
asarauta kafin kuma mu yi sallama kowa ya tafi sashensa.
Cikin kayan bacci na alfarma na shirya ,na rage hasken
ɗ
aki kafin na jawo littafin sirrina.A daidai page
ɗ
in da na tsaya ya bu
ɗ
e sannan ya ci gaba da nuno mini abubuwan da suka shu
ɗ
e.
Ta ƙarf
in tsafi ne a wancan lokaci Alfanso ya jawo ragamar hankalin gimbiya Janaki ta zo har a nan cikin kurkuku ta kawo masa kanta ya yi tarayya da ita wacce ta sauya ƙaddararsu shi da ita.
Ina kawowa nan na yi wa littafin magana cikin sigar ra
ɗ
a na ce “ka ba
ni wani tarihin ban son wannan,in lokaci ya yi iyayena da kansu za su bani gwagwarmayar da suka sha” ai kuwa ina gama rufe bakina sai pages
ɗ
in suka fara yin ƙarrrr suna ta gudu ha
ɗ
i da bu
ɗ
e kansu,har aka zo kan wata page mai
ɗ
auke da wasu ahali.Uba mahaif
i ,uwa da kuma wata ƴar babynsu a hannu ita ma tana riƙe da ƴar tsanar roba.
Na kai hannu na shafi hoton babyn,girrr na ji wani shock ya kama ni da sauri na rufe littafin ina jin kamar na ta
ɓ
a jin makamancinsa abin da na ji sai dai ko da wasa ban kawo a
kaina wai moments
ɗ
inmu ne na
ɗ
azu ni da baiwa Izzatu.
Ina shirin kwanciya bacci na soma jin yanayin iskan nan na ka