Showing 45001 words to 48000 words out of 59970 words
/>
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA:* Ga Rachida Mamar ƴan biyu, alherin Allah ya lulu
ɓ
e ki . Ubangijin rahama ya kula da lamurranki
👏🏻
*FCWA*
☀
️
________________________
05
Cikin ikon Allah ni ma nake kallon gawar m
utumin da ake ikirarin ni ne na kashe shi alhalin ko yatsansa ban ta
ɓ
a ba.Tuni kururuwar mutane ta jawo hankali ƴansanda,suka shigo wasu suka fitar da gawar yayin da wasu ke tambayar ba'asi daga ƙarshe dai aka fito da ni aka kai ni wani ke
ɓ
a
ɓ
en wuri wanda
iskan shaƙa ma wuya yake yi tsabar matsatsi kuma ni
ɗ
aya ne a ciki.
Kamar wani kumurcin zaki haka nake hargowa ina jin wani abu daga can cikin
ɓ
argon ruhina kamar yana son farkawa wanda hakan ba komai ba ne sai baƙin makamin iko da ke gudana yana riki
ɗ
ewa cikin jinina.Adadin fusatata iya adadin yadda inuwar ke da
ɗ
a lulu
ɓ
e raunatacen ruhina mai
ɗ
auke da ƙunci tun na yarinta.Kan kace wani abu na ji abun ya
ɗ
auki mallakar komai nawa,tun daga gangar jikina,ruhina da kuma tunanina.Wani irin
ɓ
acin rai da ras
hin imani ne nake jin yana tafasa ni yana fitar da tiririn zallar son yin kisa a duk mutumin da ya yi kuskuren shiga gonata.
Ina nan a tsaye cikin sabon al'amarin da ya aure ni aka bu
ɗ
e ƙofa ha
ɗ
i da kunna hasken
ɗ
akin.Wani babban jami'i ne ya shigo,ka
na kallon fuskarsa ka san bai da tausayi ko wasa a cikin aikinsa.
“Ku cire masa wannan kacocin da kuka
ɗ
aure shi da su” shi ne abin da ya fa
ɗ
a yana mai kallona,ƴansandar da suka rako shi izuwa nan cike da tsoro suka ƙaraso jiki na yi musu rawa suka bu
ɗ
e makullin da aka rufe kacar kafin su yi baya da sauri su
ɓ
uya a bayan jami'in.
Sai da ya yi mini kallon ƙurilla kafin ya ce “biyo bayana ” sai ya juya ni kuma na take masa baya har zuwa wani ofishi.
Duk ƙamewa suka yi yayin da shi kuma cikin bayar
da umarni ya ce “ku rubuta bayanin bogi ku ce an tura shi izuwa babban kurkuku don yanke masa hukuncin kisa,daga
ɓ
angarena zan fitar da nawa jawaban” babu wanda ya yi masa gardama haka suka ƙame tare da yin biyayya ga umarninsa.Sai da aka bani wasu sabbin
kaya na saka na cire na gidan yari.
Cike da girmamawa kuma aka yi mana rakiya ni da shi zuwa bakin wata zuƙeƙiyar mota.A baya muka shiga ni da shi aka dinga sharara gudu da mu,har muka isa wani tabkeken wuri ban ce masa kanzil ba ina can cikin kogin t
unanin dalilin da yasa Ummah ta kashe Abba da kuma shi nasa dalilin da ya so kashe ta.
Hannuna ya riƙe,wani girrr ya ziyarce ni kamar na ta
ɓ
a lantarki.Na juya na kai dubana gare shi,ya sakar mini murmushi kafin ya ce “mu fita” ban yi masa muso ba na b
u
ɗ
e ƙofa na fita nan na yi tozali da babbar hotel,ciki muka shiga yana mai yi mini magana “za mu kwana a nan zuwa ƙarfe uku na dare sai mu wuce” kai kawai na jinjina masa kafin mu shiga daga ciki,a reception aka bamu makullin
ɗ
akunan da ya kama mana.Makull
in hannuna na shiga juyawa ina jin wani abu na daban na ratsa ni,na
ɗ
aga kai na kalli wanda ya bani key
ɗ
in wato mai kula da hotel
ɗ
in .A tattare da shi na hango zallar tsoro amma ban damu ba na share tare da yin gaba don nemo
ɗ
akin da aka bani.Ina tsayuwa
bakin ƙofar na ji wani irin iska na daban ya wuce shuuu,amma a haka na zura makullin ko kafin na juya shi sai na ji ƙofar na bu
ɗ
e kanta handle na yin motsi kafin ƙiiii ƙofar ta bu
ɗ
e mini ta bani hanya.Ƙafata ta hagu ita ce ta fara shiga,kamar na shiga wut
a haka na ji jikina yayi tsammm wanda hakan yasa don dole na rumtse ido.Kamar walƙiya haka wani haske ya feso mini fuskar wata budurwa,sanye take da doguwar riga kanti kanta babu kallabi hakan ya bai wa doguwar sumar gashin dokin da ta saka bazuwa a kafa
ɗ
u
nta.
Ba za ta wuce shekara ashirin da uku ba,tana da matuƙar kyawu.Yadda take tafiya cike da yanga shi ya
ɗ
auki hankalin mutane da dama da suka zo wani wuri da ban san ina ne ba kawai dai na ganta tsakiyar taro.Kan kujera ta zauna,daga nan ne ta hangi
wani mutum yana sanye da suit baƙaƙe tun na mutanen ƙarnin baya,ƙamshin jikinsa kamar na gawar da ta shekare a cikin rana madadin gidan sanyi.Kallonta yake yi cike da zallar maita,yayin da ita kuma ke jin tsikar jikinta na tashi wani irin sanyi na rufe ta
maimakon kuma ta gudu a'a sai ma hakan ya tafi da imaninta.Miƙewa yayi daga inda yake ya zo ya miƙa mata hannu tare da yi mata magana ƙasan maƙoshi “taso mu tafi,na jima ina dakon zuwanki na tsawon shekaru masu yawa” ba tare da ta san dalili ba haka miƙe
ta bi bayansa suka shiga wata mota har zuwa wannan hotel
ɗ
in da muka zo ni da jami'i da aka basu key
ɗ
in
ɗ
aki kuwa wannan
ɗ
akin nawa shi ne suka shigo.
Da wani irin mugun ƙarfi na ja numfashi tare da yin baya na fito daga
ɗ
akin ina fitar da gumi.Daga ba
yana na ji muryar jami'in yana cewa “zo mu je
ɗ
akina” na juya na dube shi,ban yi masa muso ba nan
ɗ
in ma na take masa baya.
Muna shiga kamar wanda ya san irin abin da na gani sai cewa ya yi “Nadiya ƙaramar yarinya ce,ƴa ga shugaban ƴansanda wanda yayi ƙ
aurin suna wurin maƙiya.Duk duniyar nan babu abin da ya fi so irin Nadiya, wannan yasa ya killace ta ya ha
ɗ
a ta da littatafai don
ɗ
ebe mata kewa.A wani dare ƙaddarar Nadiya ta canza ,bayan ta wuni tana karatu haka ta shirya ta tafi bikin shagalin ƙarin she
karar ƙawarta a nan ne ta ha
ɗ
u da wani mutum wanda yayi daban da mutane.Duk da ta san haka amma ta bi bayansa,kaf ƙawayenta babu wanda ya iya ganin mutumin sun ce ita
ɗ
aya ta fita.Hatta wannan hotel da suka zo masu kula da ita sun ce ita
ɗ
aya ta shigo ta k
ama
ɗ
aki,kuma da aka duba camara tsaro ta nuna iya ita
ɗ
aya ce . Lokacin da suka shiga
ɗ
aki sai ta kunna ƙwan lantarki,amma lokaci guda ya
ɗ
auke daga nan babu abin da hoton bidiyon ya sake nunawa sai kukanta da kururuwarta ha
ɗ
i kuma da wani yanayi marar da
ɗ
in ji da dukkan alamu tarayya
ɓ
oyayyar siffar ke yi da ita.Sai bayan sati
ɗ
aya sannan aka farga da mutuwarta saboda wari da
ɗ
oyin da hotel
ɗ
in ta
ɗ
auka.An same ta a cikin toilet,jikinta babu sutura fatarta duk ta zagwanye.Fuskarta ta
ɗ
auki wata
irin mummu
nar siffa kamar ta zombie,babban tashin hankalin da aka fuskanta tattare da gawarta shi ne a cikin madubin ban
ɗ
aki an hangi gangar jikinta na yin motsi wanda ke nuni da ba ta mutu ba tana raye.Can kuma aka ga bakinta ya motsa da aka bi didigin motsi la
ɓ
ant
a sai aka gane cewa ta furta kalmar “ga shi nan zuwa” wasu daga cikin ma'aikata suka gudu yayin da masu ƙarfin hali suka fito da gawar Nadiya aka binne ta.Tun daga wannan rana aka rufe wannan
ɗ
akin ba a sake bu
ɗ
e shi ba,amma ma'aikatan hotel
ɗ
in sun tabbat
ar cewa duk dare suna jin sauti na fitowa daga cikin
ɗ
akin wani sa'in kuma amon muryarta ne ke neman agaji ” yana kawowa nan sai yayi shiru.
Na ce “to ni mene ne ha
ɗ
ina da duk wannan
ɗ
in?”
Ya bani amsa da “akwai ha
ɗ
i sosai ma,yau bayan na kalli vid
eo
ɗ
in da aka
ɗ
auka a yayin kai ka can cikin kurkuku sai na ga shigen abin da ya faru ne da Nadiya ,sam babu wata alama ko shaida cewa kai ne ka kashe saurayin nan sai dai na ce wani abu da ke ƙunshe a ruhinka” ya fa
ɗ
i haka tare da kunna mini video
ɗ
in Nad
iyar ta cikin ƴar ƙaramar system
ɗ
insa sai dai me zan gani? Fuskar Nelson ce shi ne wanda yayi tarayya da ƴar mutane.Sam ban san dalilinsa na yin haka ba,muryar jami'in na ji yana cewa “har zuwa yanzu da nake yi maka magana ba mu samo asalin wanda yayi wan
nan zaluncin ba,amma kai tabbas na san za ka iya gano wane ne saboda baiwar da kake tattare da ita”
Idona na
ɗ
auke daga kallon video
ɗ
in Nadiyar na mayar da su kan fuskar jami'in,na ha
ɗ
iye wasu yawu kafin na ce “wace irin baiwa?”
“Je ka kwanta zuwa d
a safe za mu wuce” ya fa
ɗ
a yana mai rufe system
ɗ
in tare da nuna mini gado,wani kallo na yi masa mai cike da shakka kafin na je na kwanta
ɗ
in.Ina lumshe ido na ji wani sabon al'amari kuma wanda ban yi zato ba,ruhina ne ke yin magana da esprit
ɗ
ina kan na k
ai ga tantance taƙamaimai abin da ke faruwa tunanina ya
ɗ
an gushe sai tsintar kaina na yi a mutuware.Kamar kullum a zaune na tarar da Nelson kan banci yana shayi,gefensa na samu na zauna amma abin mamaki ya gane da wanzuwata har ma yana iya ganin ruhina.
“Tun
ɗ
azu nake zaman jiran ka ” shi ne abin da Nelson ya furta yayin da kuma ruhina ya ce “ni ma na zo ne mu yi wata magana ”
“Abin da nake son sanar da kai ya fi muhimmanci kan wanda kai za ka fa
ɗ
a mini” ya furta tare da miƙewa tsaye,sai na ga ya rab
u gida biyu waninsa tsaye yayin da kuma waninsa ke zaune a take kuma na fahimci cewa shi ma yayi balaguron ruhi ne...
★
UGANDA
Tsugune take gaban wata ƴar ƙaramar rijiya tana leƙon baƙaƙen tafasasshen ruwan da ke ta zafir.Ba ta bu
ɗ
e bakinta ba,iya
idonta ne take juyawa wanda hakan shi ke ƙara hautsana baƙaƙen ruwan masu mugun kauri kamar narkakar
dalma.Daga bayanta ta ji muryar Abbanta na kiran sunanta “ EZRA!” ba ta juyo ba sai da ta daidaita saitin idonta ya dawo normal,cikin wani irin rauni ta g
a mahaifin nata na kallonta.
Idonta ya kawo ruwa cikin amon muryartar wanda ya kasance da i'ina cikinsa wanda tun asalin haihuwarta da shi ta zo ta ce “Abiiih..kakkkar ka damu na ci alwaaa...shin zan nemo Ummi a duk inda take a fa
ɗ
in duniyar nan”
A
bih ya kawar da kai kafin ya ce “ki tashi ki yi shirin makaranta kar ki makara ƙarfe bakwai ta kusa ”
Cike da takaicin yadda mahaifinta a kullum yake ƙoƙarin ƙaryata abin da ke ƙunshe a zuciyarsa ta miƙe tsaye wanda hakan ya bai wa baƙar doguwar rigarta
damar zubewa tana jan ƙasa.Kamar wata macijiya haka take tafiya sululu ba ka ma jin sawun takonta haka kuma kamar wata inuwa sam ido bai ganin lokacin da take cira ƙafarta.
Tana shiga
ɗ
aki ta bu
ɗ
e wani akwati ta fiddo Bible wanda tsabar tsufansa har wa
su takardun sun cire.Biro ta
ɗ
auka da takarda ta rubuta wasu bayanai kafin ta rufe shi ,wani baƙin mayafi ta
ɗ
auka ta yane dogon gashinta wanda ya zubo har gadon baya sannan ta fito.
Har ta kai bakin ƙofa ta kuma cin karo da muryar mahaifinta yana cew
a “ga wannan baƙin tabarau ki saka domin lulu
ɓ
e idonki”
Ta juya da mugun sauri tana kallonsa,sai ta ga sam Abih bai so suna ha
ɗ
a ido yana kauce wa dubanta.Cikin saurin fushin da ya zama
ɗ
abi'arta yasa ta yi amfani da idon nata ta fizgo tabarau
ɗ
in ba ta
re da ta motsa ko da yatsan ƙafarta ba ne.Tana gama daidaita zaman tabarau
ɗ
in ta fice cikin sauri,tana tafe tana furta wasu
ɗ
alasimai da ita ka
ɗ
ai ta san ma'anarsu har ta isa makarantarsu .
Tun a bakin ƙofa kunnuwanta suka zuƙo mata gulmarta da ake y
i a can ofis
ɗ
in shugaban makarantar,cak ta yi tsaye tana mai ka
ɗ
a kunnuwan nata suna yin wani irin motsin rai ha
ɗ
i da
ɗ
an ƙara girma.
“Ɗalibai da dama suna cutuwa saboda ita ,a ƙaf makarantar nan ita
ɗ
aya ce Albino ta banbanta da students abin da ya fi
shi ne kawai a sharan
ɗ
a mata saka safar hannu da kuma niƙaf ko kuma dai abin da zai rufe wannan ƙonanniyar fuskartata mai kamar zazza
ɓ
in fa
ɗ
uwar rana” shi ne abin da muryar wata mata ke fa
ɗ
a kafin muryar wani mutum ta
ɗ
ora da “ya kamata kuma a lura da kya
u a zuba mata ido,makin da take samu a kowace jarabawa ya wuce hankali duk ta ƙare tana amfani da baƙin tsafin gidansu ne”.....
Yadda wani jinjirin Jemage yayi mata tsuwa a kunne ne ya janye hankalinta daga sauraren masu hana ruwa gudu.Ta
ɗ
aga kanta sam
a tana mai kallonsa,babu shiri wani murmushi ya bayyana a fuskarta wanda haka ya bayyanar da haƙoranta masu kalar chocolat.
A zahiri za ka ji kuka ne Jemagen ke yi,amma a ba
ɗ
ini magana ce yake yi mata.Idonta kawai take juyawa suna fitar da wani kalar
haske kamar na wutar kyandir,tana a haka ta ji daga bayanta a rungume ta.
“Koojal !” ta furta tana murmushi mai sauti,Jemagen ya
ɓ
ace kamar walƙiya yayin da kuma EZRA ta juyo tana facing ƙawarta Koojal wacce ta kasance makauniya ce ba ta gani.
Cike d
a zumu
ɗ
i ta ce “EZRA yau dai za ki cika alƙawarin da ki ka yi mini”
EZRA ta sake yin wani murmushin kafin ta ce “Yesu ya albarkaci rayuwarki Koojal ,da dukkan alamu kin ƙagu ki ga duniyar nan mai cike da ababen tsoro”
Koojal ta ce “Ameine!(Tana nufin
Amin kamar yadda in an yi wa musulmi addu'a yake cewa Amin !) Amma dai yau za ki bu
ɗ
e mini ido ko?”
“Ta bu
ɗ
e miki ido kamar yaya? ” Malama Sharly ta fa
ɗ
a wacce fitowarta kenan daga ofis
ɗ
in shugaban makaranta.EZRA ta ƙure ta da ido tana mai juya su suk
a canza kala,cike da mugunta take ha
ɗ
e fuska tana yi tana motsa bakinta sai ga Malama Sharly ta zube ƙasa,wanda ya yi daidai da tasowar guguwa iya inda suke ta lulu
ɓ
e su tana wani laulaye su tana yin sama da su.Ita dai Kajool ba gani take yi ba kawai dai t
ana jin wani canji ne.EZRA ba ta tsayar da wannan guguwar ba sai da suka isa wani ke
ɓ
a
ɓ
en wuri wanda ita ka
ɗ
ai ta san ina ne.
Cikin i'ina take kallon Madam Sharly tana cewa “tambaya kike ba? Ta ya zan yi na bu
ɗ
e wa ƙawata Kajool ido? To idonki zan cire
na saka mata”
Kajool wacce ke tsaye kamar itaciya ta waro makafin idonta,yayin da kuma Madam Sharly ta yunƙura za ta gudu don kuwa tuni ta dawo hayyacinta.EZRA ta lumshe idonta ta fara karanta
ɗ
alasima “akasubamatahe! Janukohiii! Jangooo! Jangooo! Jan..
.jan...jango!” wasu irin ƙananun baƙaƙen macizai suka
ɓ
ul
ɓ
ulowa daga cikin ƙasa suka yi wa Madam Sharly sarƙa ta ko ina.......
[18/12 13:06] MRS SADAUKI: https://chat.whatsapp.com/DINOgJaFqZuCh9dFNLLmp8?mode=ems_copy_t
*INUWAR ALJAN*
👻
```LoVe aNd HoRrOr story```
👽
By
Chamsiya Laouali Rabo
{MRS SADAUKI
💫
✍
️
}
*SADAUKARWA:* Ga Rachida Mamar ƴan biyu, alherin Allah ya lulu
ɓ
e ki . Ubangijin rahama ya kula da lamurranki
👏🏻
*FCWA*
☀
️
________________________
06
Wani irin murmushi ne EZRA ta yi wanda ba ka ganinsa sai
ɗ
ayan biyu,ko dai tana magana da masoyanta irinsu Jemagu,macizai ,kifaye da kuma ƙawarta Koojal, ko kuma in ta yi nasara ne akan wani abu da ta ƙudirta.
Takardar da ta yi rubutu a kai ta fi
ddo kafin ta dubi Koojal ta ce “kar ki ji tsoro ƙawata,yanzu nan zan yi miki aiki idonki su bu
ɗ
e” Kooljal ta yi ƙyaf-ƙyaf da idonta wa
ɗ
anda suke farare tasss babu
ɗ
igon baƙi ko
ɗ
aya kafin ta ce “da gaske kuma na Madam Sharly ne za ki saka mini?” ba ta bata
amsa ba,sai aikinta da ta fara tana karanto
ɗ
alasimai kamar haka“marmaid nakhily bahee eyes! Kuncutacu habkur eyes ! Eyes” wata irin ƙara Madam Sharly ta soma yi ,yayin da kuma EZRA ta canza siffa daga mutum zuwa kifanyar ruwa,cikin zafin rai ta matsa kus
a da ita tana mai sa hannu ta ciro idon Malama Sharly
ɗ
in sannan ta dawo kusan Koojal ta shafi fuskarta nan take makafin idonta suka fa
ɗ
o ƙasa kai ka ce dama na roba ne.Cike da ƙwarewa wurin tsafi EZRA ta ciro sanadarin ganin ta saka cikin gurbin idon Koo
jal sannan ta maida mata nata