Showing 33001 words to 36000 words out of 59970 words

Chapter 12 - MAFARKI COMPLETE

Ya S

heikh ” ta ida furicin tana mai yin kwanciya,kafin ma ya kai ga yin magana tuni Rashida ta yi bacci.

Da wannan abin al'ajabin Sheikh ya nufi

ɗ

akinsa,sai da ya sake yin wanka sannan ya shirya cikin fararen kaya yau kuma baƙar alkyaba ya saka da jan hiram

i ya feshe jikinsa da turare sannan ya sauko.

Ammy ta tarbe shi tana mai cewa “ga abincinka nan na kawo ma tsakiyar falo ”

“Azumi nake yi Ammy ” ya bata amsa.

“Yau fa Laraba ce” ta fa

ɗ

a da

ɗ

an mamaki.

Ya ce “eh na sani Ammy,na tafi sai na daw

o”

“Amma Deeni...” yayi saurin katse ta da cewa “Ammy na makara ƙarfe takwas saura kuma sabbin

ɗ

alibai ne da ni ”

“To a dawo lafiya”

“Amin”

Haka ya fice ya shiga motarsa,yana gudu yana ta nazarin maganar Rashida sai mamaki yake yi kan cewa da

ta yi wai ya san wace

ɗ

aliba ce yake nufi.Yana shigowa harabar makarantar ya ga yadda ruwa suka fara

ɓ

ullo shuke-shuken suna shigowa har inda babu su.Sai da ya fara yin parking

ɗ

in motar kafin ya fito ya nufi can.



Ruwa na

ɗ

aya daga cikin abin da ke

bani sha'awa,yadda suke faltsar ba ƙaramin burge ni hakan ke yi ba.Wannan yasa da mai gadi ya kashe pampon sai na ji haushi,yana gusawa na je na sake kunnawa tare da tsayuwa ina kallo daga ƙarshe ma jakata na ajiye na je ina saka hannuwana a ruwan ina was

a.

Ba zan iya ƙa'ide lokacin da na

ɗ

auka a wurin ba,na shagala sosai a wasar kafin na soma ganin wata narkekiyar tsutsa tana fitowa na miƙe da sauri ina mai yin wata irin razananiyar ƙara na yi tako

ɗ

aya ƙafata ta zame na yi tuntu

ɓ

e tare da yin gaba,sai d

ai ban fa

ɗ

i a ko ina ba sai kan ƙirjin Sheikh Rayyadeen wanda ban san me ya zo yi kuma a nan ba .Tsabar ru

ɗ

ewar da na yi shi ya mantar da ni tsoronsa da nake yi,ƙanƙame shi na yi gam igiyar numfashina na soma cirewa,“maci..ma .cijiii!” na furta,ina jin lok

acin da yake bubuga fuskata cikin

ɗ

imuwa yana cewa “kar ki rufe idonki! Kar ki some mini” idon nawa na soma ƙoƙarin bu

ɗ

ewa ina

ɗ

an juya su,sai dai firgicin da ya kame mini zuciya shi ya hana ni yin yadda yake so

ɗ

in.Ba zan ce na suma ba,haka kuma ba zan ce



ɗ

ari bisa

ɗ

ari ina cikin hayyacina ba sai dai ina

ɗ

an tsintar maganar mutanen da tuni hankalinsu ya kawo gare mu.

Ina jin lokacin da yake cewa “ku zo ku kama ta kuka wani tsaya kallona” sai kuma na ji an cici

ɓ

e ni ana tafiya da ni yayin da kuma amon mury

ar Sheikh ke ratsa kunnena yana yin masifa.Daga nan ne na ji

ɗ

if,ban san kuma wane lokaci aka sake

ɗ

auka ba kafin na ja ajiyar zuciya na bu

ɗ

e idona Sheikh Rayyadeen na gani riƙe da kaina yana yi mini karatu.

“Ta bu

ɗ

e idonta” muryar Mujahida ce wannan ka

ron,sai ya saki kan nawa tare da tashi ya wani juya mana baya.Na tashi a hankali ina kallon ƙawata wacce idonta suka yi ja da alamun ta sha kuka,hannuna ta kama ta miƙar da ni sannan muka nufi ƙofa na

ɗ

an juya domin satar kallonsa daidai shi ma ya juyo ido

nmu suka sarƙe cikin na juna.Daidai nan free page ya ida duk mai son ci gaba zai iya biyan 300 ku

ɗ

in normal group,ko kuma 500 na VIP group via

2670215530

ZULFAU YAHAYA

ECOBANK

DM +22795045822

*NB:* Yanzu nake rubuta shi banda complete

ɗ

insa,in kin

a da niyyar shiga group ki tura ku

ɗ

inki kai tsaye ki bani receip Ni kuma zan saka ki group.Daga lokacin da book ya kammala zai koma 1k.

18 Disamba 2025.

[18/12 13:06] MRS SADAUKI: *INUWAR ALJAN*

👻







```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

Chamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

💫





}

*SADAUKARWA:* Ga Rachida Mamar ƴan biyu, alherin Allah ya lulu

ɓ

e ki . Ubangijin rahama ya kula da lamurranki

👏🏻

*FCWA*





________________________

01

Sakacin iyaye na

ɗ

aya daga ciki

n abin da ke jefa rayuwar yara yin mu'amala da aljanu tun suna ƙananu ba tare da an ankara cewa wannan illa ne ba.

Sunana David,

ɗ

an farko gun wasu shagalalun iyaye wa

ɗ

anda suka mayar da sa'insa abin ado,cin amanar juna ruwan sha,wasa da tarbiyyar ƴaƴansu

tabi'arsu.Shekaruna ashirin da biyar kacal a duniya amma in aka ganni za a iya bani shekaru talatin saboda yadda ƙwanjina ya bu

ɗ

e silar aikin wahala.Tun ina

ɗ

an yaro mahaifiyata ta rataya mini nauyin kula da ƙannaina,tun daga yi musu tsarki,wanka da kuma b

asu abinci a baki madadin ita ta yi.Komai tsawon dare in

ƙ

anena yayi bahaya ni ne ke zuwa na wanke masa na kuma kai ban

ɗ

aki na zubar,babu wata addu'ar neman kariya ko wani furici da zan furta domin gusar da wani abin cutar wa a irin haka ne na ha

ɗ

u da wata

baƙar siffa wacce duk da ƙanƙantar shekaruna bai hana na fahimci wannan ba bil'adama ba ce.

A tsaye nake tsakiyar ban

ɗ

aki hannuna riƙe da fo ,yayin da kuma siffar ke tsugunne kan inda mutum ke hawa don yin buƙatarsa.A lokacin wani irin tsoro ya ziyar

ce ni,sai dai tamkar itaciya haka na kasa motsi sai ma ido da na ƙanƙance ina ƙarewa siffar kallo.Mace ce a zubin halitta don ga dogon gashinta nan ya zubo har yana jan ƙasa,fuskarta baƙa ƙirin ce mai

ɗ

auke da wasu ƴan ƙananun ƙahonni daidai gefe da gefen

hanci,bakinta a bu

ɗ

e yake wanda hakan zai iya baka damar ganin dogayen haƙoranta biyu da suka zarce sauran.Duk a cikin duhun daren idanuwana suka bani ikon ganin wannan ikon Allahn,a hankali na ga ta taso ta zo gare ni ba tare da ta ce komai ba ta kar

ɓ

i fo



ɗ

in hannuna sai ta

ɗ

ora babban yatsanta a tsakiyar goshina wani irin abu na ji mai mugun zafi ya ratsa ni wanda yasa na fita hayyacina.Ko da na farka Ummah na gani gefena tana jiƙa wani zane a ruwa tana

ɗ

ora mini yayin da kuma idonta suka yi ja alamun ta

yi kuka.Muna ha

ɗ

a ido da ita ta ce “Davido?” a cikin muryarta na tsinto tsantsar tausayina,a bakinta kuma na ji cewa an same ni a yashe ga ƙasa daidai ƙofar ban

ɗ

aki .

Mahaifina ya matso yana cewa “har yanzu jikin nasa da zafi?”

“Eh kamar gawarshi har

wani tiriri ke tashi,dubi hatta ruwan da nake tsoma zanen sun

ɗ

auki gumi” Ummah ta fa

ɗ

a tana matsar ƙwalla.

Abba ya ce “ki goya Joy mu tafi mu kai shi gidan mai magani” ba ta ce komai ba haka ta

ɗ

auki ƙanena Joy wanda bai rufe murfin shekara biyu ba,ni

kuma Abba ne ya sa

ɓ

e ni zuwa gidan mai magani.

Tun da muka shigo farfajiyar gidan idona suka soma yi mini gane-gane.Abin da ido bai kamata ya gani ba ni ras nake ganinsa,duk mutanen da suka zo babu lafiya kallo

ɗ

aya na yi wa kowanne daga ciki na hango

matsalarsa.A bisa bangunan gidan mai magani kuwa kamar yadda ƙadangaru ke yawo haka ko ta ina aljanu ne ƙanana da manyansu.Lokacin da muka shiga cikin ƴar bukarsa kuwa muna ha

ɗ

a ido da shi na ga ya

ɗ

an tsorata,amma sai ya

ɓ

oye tsoron tare da bada umarnin a

kwantar da ni kan tabarmar da ake shimfi

ɗ

e majinyata.A ido tabarma ce,amma a ba

ɗ

ini bijinmi wani dodo ne,bai tambayi iyayena abin da ya faru ba amma sai ni ya tambaya shi

ɗ

in ma ba ta baki ba a'a ta ido.

“Wane ne kai? Me kake so a gare ni har ka bari a

ka kawo ka wurina alhalin ka fi ƙarfina?” su ne tambayoyin da idonsa suka watso mini amma ni sam ban basa amsa ba,kuma ban san dalilina na yin haka ba.Ƙila shi kuma ya fahimci har zuwa lokacin ƙarfin ikon da ke jikina ban fara yin aiki da shi ba ne ko kuwa

tasirinsa bai bi jikina ba ne oho,sai ya

ɗ

auko wata ƙatuwar laya ya

ɗ

aura ta a damtsena tare da cewa “zuwa saukowar zazza

ɓ

in rana duk wannan zafin jikin nasa zai sauka zai kuma samu lafiya” Abba ya basa ku

ɗ

i amma ya ƙi kar

ɓ

a a haka muka dawo gida.Kamar ya

dda ya fa

ɗ

a

ɗ

in kuwa haka ta faru,ina warware wa kawai sai na fara walwala tare da mantawa da wannan siffar da na gani .Yayin da kuma Abba

da Ummah suka dasa rashin mutumcinsu daga inda suka tsaya,dama iya na

ɗ

aya rana ne ba su yi masifar da suka saba ba d

a yi wa juna gori wasu kalaman sam ba su dace ba.

A lokacin da na shiga zangon shekara goma sha biyar a duniya na soma yin aikin ƙarfi don ciyar da ƙannaina biyu Joy da kuma Joyel wacce ta kasance autarmu.Tamkar mahaifi haka suka

ɗ

auke ni,da zarar n

a shigo haka suke zuwa da gudu su tarbe ni da murna iya wannan annushuwar da nake gani a tattare da su shi ke wanzar da nawa farin cikin har izuwa yanzu da nake ganiyar shekara ashirin da biyar.

“Ba ka da aikin yi kullum sai shan giya da bin mata a

hakan wai kai miji ne”

“In ba miji ba ne ni ai ba zan baki yara har uku ba”

“Uwar me kake yi wa yaran ? ”

“In ban yi musu komai ke da ke uwarsu ai ina yi miki wata tsiyar da har ta sa kika kasa barina kika manne mini”

“Zancen banza yo kar ka sa

ke yi,ka zata kai ka

ɗ

ai ne namiji a duniya?”

“Kenan dama abin da nake zargi gaskiya ne kina cin amanata?”

Wannan ita ce sa'insar da iyayenmu suka tashi da ita a safiyar yau duk sun cika mana gida da surutunsu da babu da

ɗ

in ji.Cike da

ɓ

acin rai na ta

shi daga kwancen da nake ,tun ina haƙurin saurarensu har na kasa jura na tunkari

ɗ

akinsu.Ban

ɗ

aga labule ba,a bakin ƙofa na ce “don Allah ko za ku iya yi mana shiru ko mun samu mu yi bacci cikin salama?”

Daga can cikin

ɗ

aki Ummah ta ce “kan ubanka! Haif

armu ka yi da za ka bamu umarni?”

Shi kuwa Abba wata irin dariya ya yi kafin ya ce “ai shi ne daidai ke tun da ke ma

ɗ

in ba mutumci ne da ke ba ga shi nan kin haifi

ɗ

an daba ”

“Ko ma dai mene ne babu ruwanka da

ɗ

ana ”

“Ni ma ai nawa ne ina ce ni n

e ubansa ko?”

“Wa ya sani abu cikin duhu!” Ummah na fa

ɗ

ar haka na gusa daga gurin.Ƙofar gida na fita na zauna kan dakali ina jin zuciyata duk babu da

ɗ

i.

Wani irin yammm! Yammm! Na soma jin ƙafata na yi mini ko da na duba sai na ga tururuwa ce duk t

a ya

ɓ

e mini ƙafa kamar ta samu wani suga.Girgiza ƙafar na

yi amma ko

ɗ

aya ba ta fa

ɗ

i ba kamar ma an sa super glue ne a manne su.Da sauri na kai hannu don kaka

ɓ

e su sai dai wani abun mamaki bayan na shafa ƙafata sai na ga wayam babu komai kuma ba su zuba a

ƙ

asa ba.Wani irin matsanancin ciwon kai ne ya ziyarce ni,dole na miƙe na koma cikin gida na cika bokiti da ruwa na kai ban

ɗ

aki .Ina tsaka da yin wanka na soma jin wani irin yanayi wanda tun da nake zan iya cewa sau

ɗ

aya tak na ta

ɓ

a samun kaina a cikinsa sh

i

ɗ

in ma a mafarki a lokacin da na shiga zangon balaga.

Idona a rufe suke na goga sabulu ban wanke ba,yayin da kuma nake jin tamkar ana shafar duk illahirin jikina ana yi mini abin da ban ta

ɓ

a jin makamancinsa ba.A wannan lokaci ba zan iya tantance in

a cikin hayyacina ne ba ko kuwa ya gushe,abu

ɗ

aya zan tuna shi ne na samu kaina a matsayin namiji har na samu nutsuwa,sai dai da wa? Ban sani ba.Ina dawowa cikin tunanina na ida yin wanka,na fito na je

ɗ

akina na shirya .Ciwon kan da ya sauko mini tuni na n

eme shi na rasa,na fito kenan zan fita neman ku

ɗ

i sai ga su Joy sun fito su ma cikin shirin zuwa makaranta.

Da turanci suka gaishe ni na amsa musu ni ma da turancin,Joy ya ci gaba da yin magana don yana

ɗ

aya daga cikin abin da yake yi mini wani sa'in ya

yi mini magana da turanci kasancewar tawa makarantar ba ta yi nisa ba na fita.Amma wani abin mamaki sai na samu kaina da iya turancin, Joy ya ce “amma Yaya ya aka yi ka iya turanci haka?” shiru na yi ina kallonsa,ni ma ban sani ba amma sai na share na miƙa

musu ku

ɗ

in da za su ci abinci na fice.

Direct inda muke ha

ɗ

uwa ni da abokaina na tafi,duk sun hallara kuwa da alamu ni suke jira.Hannu na basu duk muka gaisa kafin na samu wuri na zauna a daidai tsakiyarsu wanda kuma kusan kullum muddin za mu ha

ɗ

u ni

a tsakiya nake zama ,in suna son tsokanata suna cewa ni ne shugabansu.

“Yau dai in mun tafi aiki sai dare na dawo saboda ina son ku

ɗ

i sosai zan fara tara ku

ɗ

in aurena ” Isa ya fa

ɗ

a yana wani jan gemu.

Abdul ya kar

ɓ

e da “ai kuwa kamar ka shiga zuci

yata ni ma haka na yi tunani ya kamata a ce mun fara tara ku

ɗ

in aure tun yanzu kafin ƙarshen shekara ta zo tun da layi ya kawo kanmu”

Isa ya ce “a'a yanzu fa layinsu David ne masu shekara ashirin da biyar”

“To ai ba wani girme mana ya yi ba kawai ƴan

watanni ne”

Da na ga za su

ɓ

ata mini lokaci na miƙe na tsaye na ce “ko za mu iya tafiya?” duk suka miƙe suna dariya kafin mu tafi can wurin aikinmu na dako.A nan

ɗ

in ma wani abin mamaki ya faru da ni,a yayin da abokaina ke ta aiki tuƙuru don samun ku

ɗ

i masu yawa ni kuma kamar wani shashasha haka na samu wani lungu na

ɓ

ingire ina bacci wanda ban san dalili ba.Sai yamma lis na farka,duk wata kasala ce nake ji ta rufe ni amma a haka na samu ruwa na wanke fuskata.

“Ina ka tafi tun

ɗ

azu?” Isa ne ya yi mi

ni tambayar ,yayin da kuma Abdul ke tsaye yana kallona.Dakyar na bu

ɗ

e baki na ce “ina can kwance ina bacci tun safe”

“Amma kuma babu inda ba mu duba ba kuma har can

ɗ

in mun je ba mu ganka ba” cewar Abdul yana mai ci gaba da tsure ni da ido .Shiru na yi

don ban san taƙamaimai abin da zan ce ba,Isa ya ja ajiyar zuciya ya ce “tashi mu ƙarasa aikin to” haka na miƙe muka yi aikin a tare da aka zo raba ku

ɗ

i nasu sun ninka nawa biyar amma da yake abokan ƙwarai gare ni sai suka ƙara mini cikin nasu kafin mu koma

.

Ina shiga gida da Ummah na fara cin karo,lissafin bashin da ta ciyo mini ta soma yi mini daga ƙarshe ta tara hannunta alamun na bata ku

ɗ

in.Hannu na saka aljihu na ciro dukkan ku

ɗ

in na miƙa mata,har zan tafi amma wani abu ya ja hankalina.Zanen kunamar

da ke hannun Ummah na ga yana motsi har da wani bu

ɗ

e baki kunamar take yi,cak na tsaya ina mai ci gaba da kallon zanen yayin da ita kuma Ummah ke ƙirga ku

ɗ

in.

“Lafiya me aka yi kake kallona?” ta tambaya,ba tare da na bata amsa ba na wuce

ɗ

akina.Tsaye na

yi bakin ƙofa na riƙe ƙugu tare da yi wa kaina tambaya “wai shin meke faruwa da ni ne? Ko na haukace ne? ” tamkar bugawar guduma haka na ji kunnuwana sun bada wani sauti duummm! Sai kuma na ji tamkar ana kiran sunana a wani wurin da ni kaina ban san ina n

e ba.Kamar zararre haka na fito,a lokacin tuni gari ya ƙara yin duhu .Tafiya kawai nake yi ba tare da na san inda zan je ba,har yanzu kuma ina jin sautin nan na kamar ana kiran sunana.A haka na yi nisa sosai a tafiya har na iso cikin wani wuri mai ciyayi d

a kuma dogayen bishiyoyi,haka nake ratsa wa ta cikinsu ba tare da wani tunani ba a haka har na iso gaban wani kabari.Haske na ga yana

ɓ

ul

ɓ

ulowa ta cikinsa,ina zube gwiwaina ƙasa muka samu contact da ƙasar wurin sai yanayin tafiyar ka

ɗ

awar iska ya canza,ƙam

shi wurin ya

ɗ

auki yanayin damshi kamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login