Showing 42001 words to 45000 words out of 59970 words

Chapter 15 - MAFARKI COMPLETE

/>
ɗ

in sarauta da na ƙare masa kallo da kyau sai na ga sak irin fuskata ce da shi,banbancinmu shi ne tasa ta fi manyanta.

“Wannan s

hi ne Sarki Alfanso, adalin Sarki kuma gwarzon yaƙi,shugaba

ɗ

aya tamkar dubu,wanda bai jin tsoro ko shakkar fa

ɗ

ar gaskiya ko da zai rasa ransa.Shi ne mahaifinka!” tsohon ya fa

ɗ

a yana dada

ɓ

a kafa

ɗ

ata,kasa cewa komai na yi tsabar shock.Duk tsiyata bai yiyuwa

na ƙaryata cewa ni

ɗ

in jinin wancan mutumin ne,sai dai ta ya aka yi hakan ta faru? Ban sani ba.

“Nan ina ne muke?” na tambaya.

“Kana cikin masarautarku ne wato Uganda ” tsoho Jacki ya bani amsa.

“Ita waccan kukan mene ne take yi?” na tambaye sh

i tare da nuna yarinyar.

Ya bani amsa kai tsaye da cewa “ita

ɗ

in ta fito Albino girl,rayuwarsu nada matuƙar ha

ɗ

ari a duniya saboda a kullum matsafa cikin nemansu suke yi.A irin hare-haren da ake kawo mana ne aka tafi da mahaifiyarta shi ne mafarin kukan

ta ”

Na maida dubana da kyau a gare ta na ce “to amma me yasa take kallon Sarki?”

“Saboda ya ce babu wata hanya da za a san a wacce masarauta ce aka kai mahaifiyarta”

“Kenan Masarautu ne ke kawo farmakin?” bai bani amsa ba sai sandarsa ya dangane

da ƙasa,magijin da ke bani damar ganin yarinyar mafarkina ya

ɓ

ace.Tsoho Jacki ya dube ni ya ce “mabu

ɗ

in littafinka shi ne ka rubuta cikkaken sunanka a jikin takardar littafin sirri” sai kuma ya juya ya dubi Nelson ya ce “ku koma can inda kuka fito” ya jin

jina kai kafin ya zo ya kama hannu ko kafin na furta wata kalma sai tsintar kanmu na yi a kan bancin da ke bakin mutuware.

“Ya kamata ka koma gida don yau muna da aikin dare” Nelson ya fa

ɗ

a .

“Ta ya aka yi duk ka yi wannan? Ina nufin muka bar wanna

n ƙasar zuwa Uganda?” na tambaye shi.

“Babu wuya ai kai ma za ka iya yi,fiye da wannan ma”ya bani amsa,ban ƙara cewa komai ba na miƙe tsaye,ta ido na yi masa sallama kafin na fito bakin ƙofar asibitin.

Ina nan tsaye motoci na ta bi suna wucewa kama

r wanda bai san ciwon kansa ba haka na ƙi gusawa har dare ya shigo ,iska ha

ɗ

i da ruwan sama suka fara sauka sai a lokacin na motsa don neman abin da zai kai ni gida sai dai kamar an yi ruwan an

ɗ

auke haka taxi ta bar wucewa. Ina tsaka da tafiyar ƙasa na ha

ngi wata baƙar mota tana gudu a tsiyace,idona tamkar na mage haka suke fitar da haske suke zuƙo mini abin da ke cikin duhu.A irin haka ne na hangi Joyel a bayan mota tana ta shure-shure,tana zaune tsakiyar Isa da Abdul .Kamar wanda aka yi wa allurar ƙarfin

doki haka na soma yin gudu ina bin motar har muka fita daga cikin gari .Titi motar ta saki ta ratsa jan yashi ni kuma ina bayansu,a haka har suka yi parking daidai ƙofar wani gida . Cak na yi tsaye ina kallon yadda suka

ɗ

auke ta suka shiga da ita cikin wa

ni gida wanda kaf wurin shi

ɗ

aya ne,suna shiga aka rufe ƙofar sai dai ina isa bakin ƙofar wani abin mamaki na ratsa ta cikinta na wuce.Sai kuma na yi tsaye muna ƴar kallon-kallon tsakanin wasu baƙin fuska da kuma su Isa wa

ɗ

anda tsabar shock yasa suka saki

Joyel ba su shirya ba.Da wani matsananci gudu ta zo ta rungume ni tana kuka,

ɗ

aya daga ciki ya ce “wane ne kuma wannan?”

Ni na basa amsa da kaina da kuma amon muryar da ba tawa ba,“mutuwarka ce!” rufe bakina ke da wuya ya fa

ɗ

i warwas kansa na fita daga

gangar jikinsa wanda sanadiyar haka Joyel ta suma a jikina.....

[18/12 13:06] MRS SADAUKI: *INUWAR ALJAN*

👻







```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

Chamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

💫





}

*SADAUKARWA:* Ga Rachida Mamar ƴan

biyu, alherin Allah ya lulu

ɓ

e ki . Ubangijin rahama ya kula da lamurranki

👏🏻

*FCWA*





________________________

04

Cikin rigar rashin mutumcin da na aro na ya

ɓ

awa kaina na ce “ku sanar da ni abin da Joyel ke yi a wannan gidan tare da ku”

C

ikin rikicewar tunani Abdul ya fara yi mini bayani daki-daki,“ka yi haƙuri David wallahi su pasto ne suka saka mu wannan aikin,su ne suka yi mana alƙawarin bamu aikin gwamnati da kuma arziki mai

ɗ

umbin yawa muddin za mu kashe Joy bayan mun aiwatar da abin

da suka ce sai kuma suka bamu maganin da za mu zuba a cikin akwatin gawar amma ka hana faruwar haka shi ne kuma suka buƙaci mu kawo Joyel ”

Zuciyata na tafasa na ce “ita kuma me za ku yi mata?”

“Budurcinta kawai za mu cire” ya bani amsa .

Na maima

ita kalmar kawai a zuci kafin na ƙure Abdul da rikitatun idona,ba tare da na furta komai ko wani motsi ba jikin Abdul ya soma yin rawa harshensa na zazzalowa kafin kuma ya yanke ya fa

ɗ

i kamar yadda ake datsa nama to haka wata ƙara ta ziyarci wurin harshen

Abdul na guntsirewa ƙasa ya fa

ɗ

i.

Isa ya saki wani mahaukacin ciwo kafin ya soma suratai na alamun hauka ya aure shi.Wani irin da

ɗ

i ne na ji a raina ganin ya haukace,

ɗ

ayan kuma na nakasa shi.Kan kafa

ɗ

ata na sa

ɓ

i Joyel na tashi sama cikin iska ,kamar l

eda haka nake shawagi a sama har na isa ƙofar gidanmu .

Ina tura ƙofa na ci karo da Ummah a tsaye tsakar gida tana yin tsafi ido rufe,jikinta babu kaya daga ita sai

ɗ

aurin ƙirji na wani jan zane.A gabanta kuwa wata ƴar madaidaiciyar tukunyar ƙasa ce cike

da ruwa,muna ha

ɗ

a ido da ita ta yi saurin lumshe nata wa

ɗ

anda suke a juye sak irin na tumakai.Ban ce mata komai ba na shiga

ɗ

akinta na shimfi

ɗ

e Joyel ,ina nan tsaye na ji motsi bayana.

“Daga ina kuke? Me ya samu Joyel

ɗ

in?” na ji muryar Ummah,share tamb

ayoyin nata na yi na ce “ki zo ki taimaka mata ta farfa

ɗ

o” sai kuma na fice muna yi wa juna wani irin kallo.Ɗakina na shiga,kayan jikina da suka jiƙe na cire na rataye su jikin ƙarfen da nake aje sakale kaya.

Ba tare da na juya ba na yi wani furici nan

take ƙofar

ɗ

akin ta sakawa kanta sakata,na ja wani dogon numfashi kafin na bu

ɗ

e akwati na ciro littafin sirri na ajiye kan teburi.Pages suka fara ƙarrr na bu

ɗ

e kansu har suka tsaya a daidai farar page

ɗ

in da babu komai a cikinta.Nan ne na ji wata murya cik

in ƙwaƙwalwata na yi mini magana “jinin jikinka shi ne tawadar rubutu” ban

ɓ

ata lokaci ba kuwa na samu allurar da nake yin

ɗ

inki na tsaki yatsana,jini ya soma

ɓ

ul

ɓ

ulowa wani kare na

ɗ

auka na rubuta sunan David Jakob amma sai ban ga komai ba.Iskan bakina na

hura daidai saitin sunan Abba nan take ya goge na maye gurbinsa da na Alfanso nan take rubutu ya soma bayyana jikin takardar kamar ana ƙyanƙyasarsa.

Ina fara karanta farkon abin da ke rubuce kamar magic sai ga shi abin da na karanto

ɗ

in ya soma bayya

na a gare ni kamar na kunna magiji ko tv sai na soma ganin video

ɗ

in shu

ɗ

a

ɗ

en zamanin da ya wuce na can wasu ƙarni da kuma na shekaru baya.

Wata Masarauta ce mai girma da tsari wacce ta dace da zaratan dakarun yaƙi.Wani sarki ne mai jini a jiki ya fito,

kallo

ɗ

aya za ka yi masa za ka fahimci shi da imani da tausayi sun yi hannun riga.Wata magana ce ya yi mai kama da raini da kuma cin fuska,“duk wani mai nakasa na ƙasar nan,daga yau ina mai bada umarni da ya koma can ke

ɓ

a

ɓ

en wurin da na sa aka gina .Ban so

n ganin nakasshe ko

ɗ

aya na yawo a doron masarautata, wannan shi ne adalcin da ƴata tilo ta yanke wanda ya sa

ɓ

awa nawa wanda na fa

ɗ

a a jiya na cewa za a kashe duk wani mai nakasa in kuma nan gaba aka haifo yaro da ita za mu sadaukar da shi matsayin hadaya

ga ababen bautarmu masu inganta gobenmu ” Sarkin ya fa

ɗ

a yana kallon wata matashiyar budurwa wacce ba kowa ce ba illa Ummana.Wani irin kafirin murmushi ta yi tana mai bai wa sojojin yaƙin damar aiwatar da abin da mahaifinta ya ce.

Daga can cikin duban a

l'ummar wani matashin gurgu ya matso a gaba cikin

ɗ

aga murya ya ce “ya sarkinmu mai adalci a sake duba wannan hukunci,ta ya za a ce a mayar da mu bayan gari kamar dai wasu dabbobi? Shin nakasasshe shi ya halicci kansa?” yana gama rufe baki sai masu nakasa

suka fara yin shewa ha

ɗ

i da ta

ɓ

a masa, wannan ba ƙaramin abu ba ne.Lamari ne mai nuni da cewa shi

ɗ

in jarumi ne tun da har ya iya yin magana a gaban Sarkin da ba ka isa ka

ɗ

aga kai ka kalle shi ba muddin ba shi ya lamunce da hakan ba.

Cike da takaici da

baƙin cikin da ya rufe Sarki ya

ɗ

aga hannu,nan take aka sauko da tutar rashin mutumci mai nuni da za a kashe matashin wanda ba kowa ne ba sai wannan mutumin nan da tsoho Jacki ya ce shi ne mahaifina.

Wasu dakaru biyu majiya ƙarfi suka zo suka ja mata

shi Alfanso suka tafi da shi,shi kuwa cike da ƙwarewa a aikinsa ya saka idonsa cikin na gimbiya Janaki ya jefa mata ƙwayar sonsa da kuma tausayinsa.Wani baƙin kurkuku ne aka tura Alfanso,yayin da kuma ta

ɗ

aya gefen kuma sarki ya cika umarninsa aka soma kwa

she nakassu aka kai su ke

ɓ

a

ɓ

en wurin da ya yi musu tanadi.

Ina kawowa nan page

ɗ

in ta ida sai na rufe littafin na mayar da shi ma'ajiyarsa,ina shirin fara tunani na soma jin yanayin ka

ɗ

awar iska na canzawa.Ko tantama babu ruhin matar nan wacce zan iya c

ewa matar da ta mayar da ni mijinta shi ne zai ziyarce ni.Ban yi ƙarya ba don kuwa kamar ƙyaftawar ido haka ta bayyana gabana,a madadin ta zo ta mu'amulance ni kamar yadda ta saba a'a yau tsaye ta yi muna kallon juna.

“Ban san ke wace ce ba,amma abu

ɗ

ay

a na sani ba za ki ta

ɓ

a yin nasarar hana zuciyata son albino girl ba” shi ne abin da na samu kaina da furtawa,furicin nawa ba ƙaramin harzuƙata ya yi ba sai na ga ta wani cije haƙora gashin kanta ya watse cikin iska yayin da fuskarta ta yi ja kamar wuta.

Wani irin tsalle ta yi ta fa

ɗ

o jikina,babu

ɓ

ata lokaci ta soma yin abin da ya kawo ta.Sai da komai ya lafa sannan na samu hankalina ya dawo jikina,na ja wani dogon tsaki ina jin takaicin lamarin kafin na bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akina.Har zuwa yanzu ana ruwan sama,am

ma haka na fita na cika bokiti na yi wanka.Ina dawowa na tarar an canza mini zanen shimfi

ɗ

a,an kuma kunna turaren wuta sai dai ƙamshin ba irin na bil'adama ba ne.Ina jin motsin ruhinta a cikin

ɗ

akin alamun ba ta tafi ba,yi na yi kamar ban fahimci komai ba

na shirya cikin kaya marar nauyi na kwanta.Wata murya na ji ana rera waƙa mai bala'in da

ɗ

i,sai dai sam hatta waƙar tsohuwar yayi ce ta ƙarnin baya.Amma sosai nake jin da

ɗ

inta,ido na soma lumshewa a daidai nan ne na ji motsi a bayana da kuma yanayin nan in

an kwanta gefenka sai dai ban iya yin komai ba saboda fin ƙarfin ruhina da aka yi.

A can

ɓ

angaren Ummah kuwa David na barin

ɗ

akin ta matsa kusan Joyel ta dafa kanta ta soma yi mata wasu surkulle tana jin ranta na azalzala saboda abin da bincikenta

ya bada.Joyel ta ja wani dogon numfashi tana cewa “Yaya David me yasa ka kashe mutum? Wayyo ! Wayyo!” sai kuma ta bu

ɗ

e idonta taram kan fuskar Ummah wacce take ta Tinkiya amma idon Joyel ba su isa su ga hakan ba kasancewarta normal mutum.

“Tashi ki sha

magani” Ummah ta fa

ɗ

a .

“Ina David Ummah?” Joyel ta tambaya.

“Yana

ɗ

akinsa” ta bata amsa tana mai tashi ta shige uwar

ɗ

aka.Wani irin motsi ne zuciyarta ke yi mata,ganin David a cikin yanayin

ɓ

acin rai da kuma yadda zubin jarumtarsa ya bayyana yau a

fili sai ta tuno da tsohon mikin da zuciyarta ke

ɗ

auke da shi.A fili ta furta “ina sonka Alfanso” karaf a kunnen Abba wanda yake shigowa,cikin ka

ɗ

uwar zuciya ya ce “uban wane ne Alfanso?” Ummah ta juyo a firgice sai dai ko kafin ta kai ga yi masa bayani ya

rufe ta da duka,tun tana kaucewa har ta soma mayar da martani,ran Abba ya

ɓ

ace sosai ya fito waje ya

ɗ

auki wuƙa yana

ɓ

a

ɓ

atu “wato ni za ki dinga cin amana kina bin mazan banza sai na kashe ki yau” ita ma Ummah fitowa ta yi waje, Abba ya je zai caka mata w

uƙa amma ta juya tsinin wuƙar zuwa ga Abba ta hanyar furta kalmar tsafi.

Ihun Abba shi ya fito da ni daga cikin

ɗ

akina,ban ida fita daga cikin mawuyacin hali ba na kuma shiga wani shock

ɗ

in.Na ga lokacin da bakin Ummah ya motsa na kuma ji sarai abin da

ta furta duk da kuwa kamar mai yin ra

ɗ

a ta yi furicin.Babban tashin hankali a ciki kuma shi ne huda cikin Abba da wuƙar ta yi,nan take kuma jini ya soma yi masa zuba kafin ya fa

ɗ

i warwas a ƙasa.

Shigowar maƙwabta kuma kamar ƙyaftawar ido ce,ni ma wani

furicin na yi wanda ya fito tun daga ƙasan zuciyata sai ga ni kusan Abba hannuna riƙe da wuƙar da ke soke a cikinsa har zuwa yanzu.

Kururuwar Ummah cikin tashin hankali tana ambaton sunana shi ya ida jawo hankulan sauran maƙwabtan da ba su shigo ba.Rai

na ne nake jin yana

ɓ

aci yayin da kunnuwana ke zuƙo mini munanan kalamai daga bakunan mutanen da suka shigo,babu jimawa kuma jiniyar motar ƴan sanda ta cika wurin.Sai da suka zo suka janye ni ne kawai na cire hannuna daga jikin wuƙar,tsakiyar ido na dubi U

mmah ina yi mata wani kallo da ni kaina ban san ma'anarsa yayin da kuma ƴansanda suka maƙala mini ankwa suka fita da ni.

Kamar wani kare haka wasu

ɗ

ai

ɗ

aikun mutane suka fara jifata da duwatsu sai dai rasss nake kallon kowanne daga cikinsu .Har muka kai

babban ofishin ƴansanda ban ce uffan ba,tun kafin a sauko ni daga cikin mota wani babban jami'i ya fito ya ce a wuce da ni kurkuku tun da dai an kama ni dumu-dumu cikin laifin kisan kai kenan babu buƙatar sai an shari'a.

Ido kawai na rumtse tun da aka c

anza akalar motar zuwa kurkukun ƴan ta'adda.Motarmu na tsayawa suka fito da ni,sai da aka kai ni wani

ɗ

aki aka canza mini kayan jikina zuwa na ƴan kaso aka kuma saka mini sarƙar ƙafa da ta hannu sannan aka kai ni masaukina.Wurin ko ta ina ƙwayaƙwayin lanta

rki ne manya-manya sun haska wurin kai ka ce rana ce,idanun mutane ƙur a kaina har aka bu

ɗ

e ƙaton kejin da aka tunku

ɗ

a ni na fa

ɗ

i ƙasa warwas nan aka shiga yi mini dariya wa

ɗ

anda suke masifafu suka shiga tsokanata suna yi mini waƙa.Cike da takaici na miƙe

tsaye ina kallon kowanne sai na ga duk sun shiga hankalinsu suna wani ja da baya,daga can gefe na ji wasu masifafun IDON SHARRI(MRS SADAUKI) suna kallona ina waiga wa na ci karo da mamallakinsu,wani matashin saurayi ne da ba zai wuce shekara ashirin da bak

wai ba.A kallon farko da na yi masa na ji a raina na samu aboki ,a hankali na cira ƙafata na fara tunkararsa kacar da aka

ɗ

aure mini ƙafafu na fitar da wani irin sauti mai ƙarfi har na isa gare shi.Ina shirin zama ya dakatar da ni,“kar ka take mini yaro” w

urin na duba sai dai ban ga komai ba,sai na ga ya kai hannu ya gusar da wani jaririn maciji ,tozali da idona suka yi da macijin shi ya bayyanar mini da wannan tururuwar da na ta

ɓ

a gani a ƙafata,kamar ƙuda haka suka ya

ɓ

e macijin ba su barsa ba har sai da ya

mutu.Nan take wanda na yi wa

ɗ

aukar aboki na ga ya

ɓ

ingire ya fa

ɗ

i babu numfashi,yayin da sauran cikin kejin suka fara yin ihun na kashe shi.......

[18/12 13:06] MRS SADAUKI: *INUWAR ALJAN*

👻







```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

C

hamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login