Showing 57001 words to 59970 words out of 59970 words

Chapter 20 - MAFARKI COMPLETE

da ƴar tsanar roba.Zama na gyara na soma gwada yin siddabaru don nuna mini abin da babyn ta zama a yanzu sai dai

kashhh iya wani zane kawai na iya gani da ke manne gefen wuyanta.



BAIWA IZZATU

A daren ranar da ta ga Dadda da kan Saniya a wannan daren ne prophecy

ɗ

inta ta soma.A washegari sam ba ta tada wa Dadda zancen ba ita kuma a nata

ɓ

angaren sai ƙoƙar

in ganin ta rufewa Izzatun idanuwanta take don kar ta ƙara yin tozali da Yarima David sai dai kuma aka samu akasi yau Yariman da kansa ya turo wata baiwa kan ta zo ta tafi da ita.Duk yadda Dadda ta so hana Izzatun tafiya amma kasa samun ƙwarin gwiwar yin h

aka ta yi a dole ta bar ta suka tafi.

Ita kuwa IZZATU banda bugawar zuci babu abin da take yi har lokacin da suka isa can

ɗ

in.A sa'ilin da Yarima ya samu kusanci da ita sosai ji ta yi numfashinta na ƙoƙorin

ɗ

aukewa,don haka ba ƙaramin jin da

ɗ

i ta yi ba

da Nelson ya shigo ya same su wanda hakan yasa ta samu damar silalewa.

Tana tafe tana gwada bu

ɗ

e idon nata amma ta kasa,yau

ɗ

in ma ji ta yi wani abu na yi mata motsi a tsakiyar goshi kafin kuma ta samu damar ganin duk abin da ke gabanta.Sam ba ta yi tun

anin idonta ne na uku ya bu

ɗ

e ba,a haka ta ƙarasa gida tana bu

ɗ

e ƙofa Dadda ta saki ƴar tukunyar ƙasar da ke hannunta tana mai kallon idon da ke tsakiyar goshin IZZATU wanda kuma da idon ne take kallonta.

“Dadda lafiya kika saki tukunya haka kamar kin

ga aljana?” IZZATU ta tambaya.

Dadda ta ha

ɗ

iye wasu yawu kafin ta zo da sauri kamar za ta fa

ɗ

i ta kamo hannun Izzatun .Jikinta na

ɗ

an rawa ta fiddo wani tandun kwalli cikin aljihun rigarta,ta shafa wa kanta sannan ita ma Izzatun ta shafa mata.Kamar ƙud

a haka suka dawo ƴan ƙananu da su,Dadda ce ta kama hannun Izzatun suka shiga wannan tandun kwalli wanda ya kasance wata duniya ce ta daban da wasu al'ummar ke rayuwa a cikinsa.

IZZATU wacce take ganin komai kamar a mafarki ta soma ƙoƙarin toshe hanc

inta da yake shaƙo mata wani irin wari kamar na ru

ɓ

a

ɓ

en kifi,ga wani irin duhu da ya mamaye ko ina.A cikinsa Dadda ke ci gaba da jan hannunta suna tako cikin ca

ɓ

o har suka isa wani tabkeken Teku sai duk suka ja suka tsaya.A wannan lokacin duka idanun IZZA

TU uku a bu

ɗ

e suke,murya na

ɗ

an rawa ta ce “Dadda ina ne nan kuma kika kawo ni?”

Idon Dadda suna fitar da wasu ruwan hawaye ta ce “asalinki shalele zo mu je” sai ta ƙara janta suka fara ratsa ruwan har suka je tsakiya .Wasu mata ne suka fara yin da'ira

suna fitowa daga ƙasan ruwan suna zagaye su.

A tsorace IZZATU ta riƙe Dadda gam,

ɗ

aya daga cikin matan ce ta matso tana cewa “kar ki ji tsoro ƴata,ba ki zo nan don a cutar da ke ba sai don nuna miki hanyar da ya kamata ki

ɗ

auka sannan kuma mu bu

ɗ

e miki t

aurarinki” sai ta kamo hannun Izzatun nan take ruwan suka yi wani irin juyawa kamar walƙiya suna fitar da wani irin sautin wuluuuk.Jiri ne ya soma

ɗ

ibar ta,ganinta ya dinga dissashewa , kunnuwanta suka fara jiyo mata waƙe-waƙen kwa

ɗ

o,wani

ɓ

angaren kuma dar

iyar mutane ce ke fitowa daga can nesa da su garwaye da

maganganun wasu mutanen daban suna magana kamar a lokaci guda.Can kuma komai ya tsaya cak,tunaninta ya yi duhu,igiyar da ke saita numfashinta ta katse.Ba ta ƙara sanin abin da ya faru ba sai tashi ta

yi ta ganta kwance a kan gadonta wanda aka yi masa ƙawa da manyan kyandir sun zagaye shi suna ci da wuta.Izzatu ta yunƙura za ta miƙe ta ji wani abu mai taushi da santsi a cikin tafin hannunta,tana bu

ɗ

ewa ta ga wani jibgegen Kwa

ɗ

o ne kore sharrr da shi ya

zubo mata manyan idonsa....

*Da zarar na saki last free page shikenan book ya dawo 500 ,don haka wanda ke buƙatar discount ya yi niyya ya yi payment 300 Via* 2670215530

ZULFAU YAHAYA

Ecobank DM +27795045822

🚫

Ga détail nan na bada Please ki tu

ra kawai kai tsaye ki bani shaidar biya ta WhatsApp, yan Nijar carte Moov ko airtel ta 300f

[18/12 13:06] MRS SADAUKI: *INUWAR ALJAN*

👻







```LoVe aNd HoRrOr story```

👽

By

Chamsiya Laouali Rabo

{MRS SADAUKI

💫





}

*SADAUK

ARWA:* Ga Rachida Mamar ƴan biyu, alherin Allah ya lulu

ɓ

e ki . Ubangijin rahama ya kula da lamurranki

👏🏻

*FCWA*





________________________

10

Wani irin matsanancin dokawa ƙirjinta ya yi,kamar kuma wacce aka yi wa dole ta ƙi jefar da Kwa

ɗ

on

sai ma kallonsa da take yi ita ma kamar yadda ya zuba mata manyan idonsa.

“Barka da safiya Queen!” ta ji wata siririyar murya irin ta maza,bakinsa ta ƙure da duba sai ta fahimci yana motsi kuma daga nan ne maganar ta fito.

“Kar ki ji tsoro ni ne abo

kin

ɗ

ebe miki kewa ” ya sake fa

ɗ

a .

Ba tare da ta bu

ɗ

e baki ba ta jefo masa tambaya ta idonta na tsakiyar goshi “wane ne kai? Mene ne ha

ɗ

ina da kai? Mafarki nake yi ko gaske?”

Tana gama jero tambayoyin ya yi tsul ya sauka daga cikin tafin hannunta ya

sauka kan ƙirjinta,kamar wani mutum haka ya

ɗ

ora tannuwansa kan ha

ɓ

arta kafin ya ce “na kasance tsawon ƙarni biyu da wasu ƴan shekaru ina wanzuwa a wannan doron duniyar ta bil'adama,ba don komai ba sai don yi wa masu jinin prophecy jagora zuwa tsoffin asi

rai da wasu

ɗ

ai

ɗ

aikun musulmi suka yi amfani da su wa

ɗ

anda suka sha banban da sauran wa

ɗ

anda ki ka sani.Ba mafarki ki ke yi ba,a zahiri ne ki ke tare da protector

ɗ

inki,babbar alaƙata da ke ita ce jagora” yana gama fa

ɗ

ar haka ya wani turo bakinsa gaba sann

an ya tsirta mata yawunsa masu yauƙi,da wani mugun sauri ta rufe ido tana mai yin wata irin ƙara saboda zafi da ra

ɗ

a

ɗ

in abin da ta ji ya game mata fuskar kamar wuta. A hankali fuskarta ta soma canza launi tana riki

ɗ

a zuwa kore kamar dai jikin kwa

ɗ

o,tsawon

lokaci kafin ta dawo normal .

Ta bu

ɗ

e idonta tana mai jan numfashin wahala kafin ta tashi zaune, wannan karon kuma cike da murna ta

ɗ

auko Kwa

ɗ

on ta

ɗ

ora a tafin hannunta kiss ta yi masa a goshi kafin ta sauka ta

ɗ

auko ƴar ƙaramar jakarta wacce a duk ind

a za ta je tana maƙale da abarta a ciki ta jefa shi kafin ta shiga wanka.Sai bayan ta fito ta yi sallah tana tsaka da shirya wa Dadda ta shigo hannunta riƙe da ganyen bishiyar floris.

“Daga ina haka tun da safe?” Izzatu ta tambaya tana mai saka doguwar

riga.

Dadda ta ce “ke ya kamata na tambaya ina zuwa da farar safiya?”

“Na warware zan koma bakin aikina,saura ke ki fa

ɗ

a mini ina ki ka je?”

Dadda ta

ɗ

an ja baki kafin ta ce “dajin tsira na je,ungo wannan itaciyar sirri ce ki dinga tafasa ta kina zu

ba ruwan a cikin shayin Yarima ”

Wani kallo Izzatu ta soma yi mata,Dadda ta dungure mata kai ta ce “yana da muhimmancin ne a rayuwarsa kin ga ke ma in kina so za ki iya sha”

Izzatu ta turo baki kafin a shagwa

ɓ

e ta ce “shi ne tun can ba ki ta

ɓ

a bani

ba sai yanzu da Yarima ya zo? To na ƙi na sha

ɗ

in shi ka

ɗ

ai zan saka ma tun da kin fi sonsa fiye da ni ”

Dadda ta yi

ɗ

an murmushi kafin ta ce “haba shalelena!” Izzatu ta mayar mata da martani kafin ta fice,tana tafe tana rangaji har ta isa sashen Yarim

a.

Falonsa ta soma sharewa ta goge ta saka turare sannan ta shiga kitchen ta soma ha

ɗ

a masa breakfast kamar yadda aka

ɗ

ora mata nauyin dukkan abin da ya shafe shi.Tana aiki tana karatun Alkur'ani cikin taushin murya da da

ɗ

in amo.



YARIMA

Bay

an na gama bincike akan babyn littafin sirri ban samu komai ba haka na kwanta lamo ina tunanin abubuwan da suka ƙunshi rayuwata a haka bacci mai ya

ɗ

auke ni ban shirya ba sai kuma na tsinci kaina a wata duniyar wacce ba ta bil'adama ba.

A gaban idona ba

byn littafin sirri ta fito ta daga cikin page

ɗ

in ta zo ta yi tsaye a gabana,a hankali take da

ɗ

a girma har ta zama matashiyar budurwa sai dai baƙin dogon gashin kanta ya rufe mata fuska hakan ya hana ni ganin ainahin face

ɗ

in nata .Wasu fitinanun kayan bac

ci ne a jikinta wa

ɗ

anda suka fallasa ni'imar da baiwar da Allah ya zuba mata.Cikin abin da bai fi minti biyu ba casbin hankalina ya katse ,nutsuwata ta gushe jikina na

ɗ

an rawa na jawo ta gare ni ta fa

ɗ

o kan ƙirjina ina shirin yaye gashin gaban goshinta

ɗ

a

kin ya

ɗ

auki duhu sai hannuwanta da na ji suna yawo a duk illahirin jikina.Cike da tsimin abin da ban ta

ɓ

a jinsa ba a siffar normal ni ma na dinga mayar mata da martani har ta kai na kusance ta.Ba wai iya cikin baccin ba ne na samu gamsuwa a'a har a zahiri

ina jin da

ɗ

in mu'amulantar juna da muka yi.

Ina gama samun kaina na farka daga baccin,da baiwa Izzatu na ci karo ta juya kenan za ta fita da sauri duk illahirin jikinta kuma rawa yake.Da na dubi jikina sai na ga ko albarkar blanket

ɗ

in rufa babu,ƙila

kuma ta ga yanayina ya canza ne a yayin da nake bacci.Ko ka

ɗ

an ban yi ƙoƙarin tsayar da ita ba,tana fita na miƙe cike da ƙyanƙyami ina jan tsuki na shiga toilet na cire kayan jikina na yi wanka na

ɗ

auro towel na fito.

Gaban makeken madubina na yi tsa

ye wanda aka cika da mayukan gyaran fata da Kuma turaruruka.Ina tsane jikina ina kuma kallon siffata ta madubin,duk da ina baƙi amma ina da kyau da kuma nagartar da duk wata ƴa mace za ta so mijinta ya kasance da ita.Amma duk da haka wani irin tsoro ne nak

e ji kar na je wa da EZRA da buƙatata amma ta watsa mini ƙasa a ido duba da yadda na hango zallar ƙiyayyata a ƙwayar idonta.Na ja dogon numfashi kafin na soma shafa mai da turare,bayan na gama na je gaban drower na za

ɓ

i kayan da zan saka da kaina sa

ɓ

anin k

ullum baiwa Izzatu ce ke fitar mini da su.Ina gama kimtsawa na fita falo,can raku

ɓ

e jikin kitchen na hange ta tana magana ita

ɗ

aya don babu kowa kusa da ita.Ba tare da na

ɗ

auke idona a kanta ba na je na yi zaune,sai kuma a lokacin ta farga da wanzuwata.Ta

sunne kai ƙasa kafin ta fara takowa inda nake,ta

ɗ

an tsaya nesa da ni ka

ɗ

an kafin ta ce “barka da fitowa ranka shi da

ɗ

e ”

“Sunana David in kuma ba za ki iya fa

ɗ

a ba kawai ki ce Yarima ” na fa

ɗ

a ina mai kallon yatsun ƙafafuwanta,wani irin yarrr na ji sak

amakon ganin wani sirri a tattare da baiwa wanda ba kowacce mace ke da shi ba.

“To yalla

ɓ

ai!” ta furta tare da juyawa ta shiga kitchen na bi bayanta da kallo a zuci ina cewa ‘bawan da zai samu wannan baiwar ya ji da

ɗ

insa ya samu macen zinare ’

Ba t

a wani jima ba ta fito hannunta riƙe da babban faranti,akan table

ɗ

in gabana ta dire shi kafin ta soma ha

ɗ

a mini shayi mai kyau sai dai aka samu akasi wajen rawar jikinta shayin ya zube mini a ƙirji.Ido kawai na rumtse yayin da kuma nake jin shashekar kuka

nta ha

ɗ

i da hannunta yana goge mini rigar.

Cikin ki

ɗ

ima da tsantsar tashin hankali take cewa “yi haƙuri don Allah, wallahi ba da niyya na yi ba.Hankalina ne ba ya jikina amma na yi maka alƙawarin ba zan sake aikata wannan kuskuren ba,don Allah kar ka

hukunta ni ”

Ba tare da na bu

ɗ

e idona ba na ji wani sashe na zuciyata na bani wata shawara da ta dace da halin da nake ciki ,ba tare da wani dogon tunani ba na bu

ɗ

e ido ina mai ha

ɗ

e rai na yi mata wata uwar tsawa wacce ta saka ta yin baya ta fa

ɗ

i ƙasa

kanta ya bugu a jikin table nan take kuma jini ya soma yi mata zuba.

Ba tare da

ɓ

ata lokaci ba ta

ɓ

are baki ta shiga yin kuka,wanda zan ce shi ne raunina a game da ita don duk lokacin da na ganta cikin yanayin nan tana tuna mini ne da Joyel.

A han

kali na sauko na soma ƙoƙarin tsaya da jinin ,sai dai

ɗ

an kusanci da na samu da ita yasa na soma jin wata irin kasala na rufe ni.Na

ɗ

an ja baya ka

ɗ

an na ce “je ki toilet ki wanke kayanki duk sun

ɓ

ace da jini,ki kuma wanke jikinki ”

Ba tare da ta ce koma

i ba ta miƙe za ta nufar waje,na dakatar da ita na ce “ki je can

ɗ

akina” ta yo baya tare da nufar bedroom.Ta kai kamar minti biyar da tafiya kafin na take mata sawu,tsaye na yi ina jin motsin ruwa kafin na ƙarasa a bakin ƙofar zuciyata na

ɗ

an dokawa.

A hankali na duƙa na soma leƙa ƴar hudar jikin handle,kusan suman tsaye na yi ganin baiwa Izzatu a tsaye gaban madubi daga ita sai pant ko bra babu amma ta juya wa ƙofa baya.

Das ! Das! Das! Haka bugun zuciyata ke tafiya ina Allah-Allah ta juyo don in

ga abin da nake kwa

ɗ

ayin ganin.Sai dai da dukkan alamu ciwon goshinta take ƙoƙarin rufewa,ƙugunta na duba wanda ya sha duwatsu ƙananu masu masifar kyau sai wani walwali suke yi.

Kamar wacce ke yi da gayya haka take

ɗ

an motsawa sai ta yi kamar za ta j

uyo sai kuma ta koma daidai,a haka na shiririce ina kallonta ina ha

ɗ

iyar yawu ina jin kamar na shiga ciki na same ta.

Yadda ƙafafuwana suka yi mini mugun sanyi yasa na lala

ɓ

a na jawo blanket tare da kwanciya kan doguwar kujera na yi wa ƙofar toilet ƙuri

da ido.Har sai da na fidda tsammani sannan ta fito da jiƙaƙun kaya,amma da dukkan alamu ma ba ta ankare da ni ba.

Fanka ta kunna ta yi tsaye daidai saitinta,

ɗ

an juyawa ta soma yi tana yarfa

ɗ

an maidaicin hijabinta ruwan ne suka soma feso mini a fuska,na

lumshe ido ina jin ƙamshin turarenta na ƙara saukar mini da kasala.Ina cikin wannan hali sai ji na yi an fa

ɗ

o mini ana kiran sunan.

“Wai Allah jiri nake gani!” ta furta tare da ƙanƙame ni,yadda ni da ita

ɗ

in duk jikinmu bai da ƙwari yasa muka mirgino m

uka fa

ɗ

o ita ke ƙasa ni kuma a kanta.Kusan a tare muka bu

ɗ

e ido da ita sai dai ta yi saurin mayar da nata ta rufe ƙila ko jirin take ji,yayin da ni kuma muradina ya fi ƙarfin nagartata kawai na sauke bakina kan nata.

Yau ne karon farko da na ta

ɓ

a jin so

n sumbatar mace,kuma yau ne farko da na fara.Babu wani tunani a cikin kwanyata banda na gusar da ƙishin da nake ji, wannan yasa kamar mayunwacin zaki haka nake kissing nata.Sam banda wata saurar nutsuwar da za ta sa na farga halin da take ciki, burina kawa

i na sani.Ina dab da cire mata sutura na ji wani masifaffen zafi ya ratsa gefen wuyana,babu shiri na mirgina gefe na dafe wurin da ke yi mini zugi.

Sinadarin ganina yana daf da rufewa na ga baiwa Izzatu ta kwasa a guje ta fita.Cikin dauriya da kuma jaru

mta na soma motsa bakina ina karanto

ɗ

alasiman tsafi nan take na yi balaguron ruhi,na fitar da ruhina na bar gangar jikin nan kwance yayin da kuma na yi azamar tare baiwa Izzatu da ke dab da ta fita da katafaren sashena.Daidai nan free page ta ida duk mai

son ci gaba zai biya 500 via 2670215530

ZULFAU YAHAYA

Ecobank DM +22795045822 ko kuma a turo katin mtn na 500.Don Allah duk wacce ke buƙata ga detail nan kawai ta tura sai ta bani shaidar biya.

*NB:* yanzu nake rubuta shi ,da zarar kuma ya zama com

plete 1k ne farashinsa.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login