Showing 30001 words to 33000 words out of 59970 words
ji
ɗ
umin jikinsa ya kike gani?”
Mujahida ta ce “innalillahi!” da
ɗ
an ƙarfi ta fa
ɗ
a wannan yasa wa
ɗ
anda
suka ji duk suka zubo mana ido.Da sauri na sunne kai ganin kallon da Sheikh ke yi mini sai nake ganin kamar ya ji abin da na ce
ɗ
in ne.
Har lokacin tashi ya yi ban
ɗ
ago kai ba,don da zarar na yi yunƙurin haka sai na ga idonsa na kaina.Mutane na soma fit
a amma ya dakatar da mu ni da Mujahida,haka aka fita aka bar mu .
Gilashin idonsa ya cire yana mai kafe mu da ido,tuni Mujahida ta soma yin hawaye cikin tsare gida ya ce “mene ne take ra
ɗ
a miki a kunne?”
“Komi!” ta fa
ɗ
a tana shafar hawaye .
“Mene
ne kike fa
ɗ
a mata?” ni ma ya tambaye ni.Na ce “ban ce mata komai ba” kawai sai ya miƙe tsaye ya
ɗ
auko bulalarsa yana mai cewa “za
ɓ
i uku zan baku,na farko ku sanar da ni cikin lalama,na biyu zan dake ku in jikinku yayi tsami sai ku sanar da ni,na ukun kuma
zan kira iyayenku na basu takardunku na ce kun fi ƙarfinmu mun sallame ku”
Kallon juna muka yi ni da Mujahida,ina ganin ta bu
ɗ
e baki za ta yi magana na yi saurin girgiza mata kai ina cewa “don Allah Mujahida ki rufa mini asiri kar ki ce komai” ban rufe
bakina ba kuwa ya shiga zuba mana bulalarsa,in yayi mini biyu sai ita ma ya yi mata can ya tsaya ya ce “za ku sanar mini ko kuwa?”
Mujahida wacce dukan da yake yi mata ya fi ƙarfi saboda ya san ita ce kawai za ta yi magana don taurin kan Khadeeja shi ne
shaida ba za ta saduda ba ko kashe ta zai yi.Cikin tsanani fitar hayyaci ta shaidawa Sheikh Rayyadeen abin da na fa
ɗ
a mata
ɗ
in,idonsa ne suka yi ja sosai jijiyoyin kansa suka fito ra
ɗ
o-ra
ɗ
o rai
ɓ
ace ya cewa Mujahida “ke ki tafi” da gudunta kuwa ta fice.In
a ganin haka na zube
gwiwaina ƙasa na soma yin kuka kamar raina zai fita,sam ban ji zan iya ha
ɗ
a ido da shi ba haka kuma ba zan ta
ɓ
a yafewa Mujahida ba.
Kujera ya jawo ya zauna yana mai cewa “ina jinki,ki maimaita abin da ƙawarki ta fa
ɗ
a yanzu da bakinki
ko kuma in kira mahaifinki ki sanar da mu abin da kike nufi”.....
Saura page guda free page ya ida,za
ɓ
i group
ɗ
in da za ki yi karatu ƴar uwa normal group only 300, VIP kuma 500 ne via
2670215530
ZULFAU YAHAYA
ECOBANK
DM +22795045822
[18/12 12
:58] MRS SADAUKI: *MAFARKI*
👁
️
🦋🦋🦋
🦋🦋🦋
🦋🦋
Mallakar :
🦋
Chamsiya Laouali Rabo
```MRS SADAUKI
💫
✍
️
```
10
Idona na shatatar da hawaye na
ɗ
an
ɗ
ago
kaina dakyar ina duban Sheikh Rayyadeen wanda ya yi kicin-kicin da rai kamar mai shirin fasa kuka.
“Don Allah ka rufa mini asiri ka yi haƙuri wallahi ba zan sake ba” na furta cikin muryar kuka.
“Kenan kin fa
ɗ
a
ɗ
in dai ko? Fa
ɗ
a mini rashin ingantacciya
r tarbiyya ne? Ko kuwa tsaurin ido ne na yaran yanzu? Ni sa'anki ne? Ko ina wasa da ke?”
Duk tambayoyin da ya jero mini babu
ɗ
aya da na amsa,kuka kawai nake yi ina roƙon Allah a zuci kar ya ta
ɓ
a bai wa Sheikh ikon kiran Daddyna.
“Tun da aure kike so
zan sanar da shi Bin Abdullahi
ɗ
in ya nemo miki miji” ya furta yana mai miƙe wa ya fita ya bar ni cikin
ɗ
umbin tashin hankali.Dakyar na samu jarumtar tashi,zuciyata a cunkushe na je na shiga mota dakyar nake driving ikon Allah ne kawai ya kai ni gida.Ina f
ita na shige ciki,Daddy da Momy duk suna falo amma ban gaishe su ba.Kan bed na zube ina mai fashewa da sabon kuka,a haka Momy ta shigo ta same ni.
“Auta lafiya meke damunki?” ita ce tambayar da ta yi mini tana mai zaunawa bakin gado.Rungume ta na yi gam
mm kafin na ce “wata ƙawarmu ce ta rasu”
“Ayya! Allah ya jiƙanta ,ke kuma addu'a ya kamata ki yi mata mamaci bai son ana yi masa kuka” Momy ta fa
ɗ
a tana shafar fuskata,kai na jinjina mata kafin na miƙe na shiga toilet.Iya hijabi kawai na cire na je na t
saya ƙarƙashin shower na sakarwa da kaina ruwa,na lumshe ido ina jin zuciyata duk babu da
ɗ
i.
Kalaman Sheikh Rayyadeen tamkar cida haka suka dinga kutso kwanyata suna firgita ni.Na toshe kunnuwana kafin na zube ƙasa dirshen ina yi wa kaina tambayoyin d
a babu mai bani amsarsu “shin mene ne laifina don kawai ina sonsa? Ni ka
ɗ
ai ce nake da irin gur
ɓ
ataccen tunanin na kasancewa da wanda nake so ko kuwa duka masoya haka suke ji?” ganin wannan ba za ta fishe ni ba na miƙe na cire kayan jikina,tsarkake jikina
na yi sannan kuma na ha
ɗ
a ruwan
ɗ
umi na shiga na kwanta kamar daga sama haka na soma jin yanayin nan yana fizgata na son lulawa duniyar da ban san taƙaimaimai ina ne ba amma na bata suna kawai MAFARKI domin a cikinsa ne kawai nake tsintar kaina.
Yau k
uma cikin wata ƴar ƙaramar buka ce nake mai
ɗ
auke da wasu tarkace irinsu;ƙaho,ƙaton kan bijimin sa,fatun namomin daji daban-daban,kwari da baka na ƙashi,wasu abubuwan ma ban san sunansu ba.
A kwance nake kan baƙar fatar akuya,an yi wani circle da kyandi
r duk sun zagaye ni.Kusan kaina Nina ce a tsaye sai manyan idonta take juyawa,can kusan ƙafafuna kuwa Ummah ce Kakata riƙe da wata ƙwarya.
“Lokaci yayi” cewar ita Nina
ɗ
in.Sai kawai Ummah ta soma zuba mini ruwan da ke cikin ƙwaryar tana bin duk illahiri
n jikina tana zubawa duk
ɗ
igo
ɗ
aya in sun ta
ɓ
a fatata wani irin shock ne nake ji kamar lantarki ya kama ni.Ana zuwa daidai kaina ji na yi kamar raina zai fita ,ana gama wankan kuma sai aka kunna wani turare wanda bai da hayaƙi sai dai ƙamshinsa wasu kalama
i Ummah ke furtawa wa
ɗ
anda ban san mene ne ma'anarsu ba.
“Barka da shigowa wannan duniya!” Nina ta furta tana mai kwantowa jikina,kamar yadda ruwa ke shiga ƙarƙashin ƙasa haka Nina ta
ɓ
ata a cikin
ɓ
argona.Na ja wani dogon numfashi wanda ya yi daidai da
wanzuwata a wani wurin,ƙofar wani gida ce ina tsaye daga gefe ina kallon abincin ruhina Sheikh Rayyadeen tare da wata budurwa .Na ƙarasa kusa da su ina mai
ɗ
auke budurwa da mari tare da yi mata kashedi “ Sheikh Rayyadeen nawa ne ni
ɗ
aya,ba kuma zan yi shar
ing nasa da wata ba”
“Ni kuma ba ni sonki,kuma ba zan ta
ɓ
a aurenki ba” Sheikh ya furta mini yana jifata da kallon tsana,hawaye suka soma bin kumatuna daidai nan na farka .Wani abin mamaki kuma da kuka na tashi kamar wata yarinyar goye,na yi saurin tash
i na fito daga cikin ruwan na yi alwala kafin na
ɗ
aura towel na fita.
Kayan bacci na saka,na yi sallar magarib da isha'i sannan na sauka.Falon babu kowa sai Ummah a zaune ta saka tv a gaba tana kallon India Film ,na
ɗ
an yi murmushi ina mai cewa “ƙawal
i kallo ne ake yi?”
Ta dube ni kafin ta ce “sai yaushe za ki sanar da shi kina sonsa?”
Mai shirin kuka an jefe shi da kashin awaki,kawai sai na fa
ɗ
a jikinta ina hawaye.“Akwai wacce take so tun tuni”
“Shi ya fa
ɗ
a miki hakan ?”
“A'a a gabana ta s
anar da shi”
“Je ki ci abinci to” ta furta tare da miƙewa tsaye tana yi mini wani irin kallo,da sauri na kamo hannunta ina mai cewa “na yi miki alƙawari gobe zan sanar da shi” sai ta yi wani murmushi tana shafar kaina,sai dai fa ba normal shafa ba ce a'a
ina jin wani
ɓ
oyayyen sirri na ratsa ni wanda ya mantar da ni duk wata damuwata.
Da hannunta ta bani abinci mai magani,a
ɗ
akinta kuma na kwana a wannan daren.Wanda a cikinsa abubuwa da dama sun faru,Ummah ta koya mini abubuwa da dama duk da cewa cikin M
AFARKI ne amma gaskiyar magana ita ce komai reality ne.
Washegari da wani irin ciwon kai na tashi,sai dai ban san dalili ba don duk mafarkan da na yi na manta su.
Bayan na yi sallar asubah kitchen na shiga na taya ƴar aiki girka abin da za a yi breakfa
st kafin kuma na haura sama na yi wanka tare da shirin makaranta,karon farko a rayuwata da na
ɗ
auki turare mai ƙamshi na fesa a jikina shi ma
ɗ
in ina son bar wa Sheikh Rayyadeen aiki ne ina son ya riƙe ƙamshin turarena ta yadda ko ina zai ji shi sai ya tun
a da inda ya fara jinsa kamar dai yadda ni ma ya zautar da ni da nasa turaren.
Ko da na fito sai Ummah kawai a falon tana tsaye tana kallon saman
ɗ
akina da alamun ni take jira.Ina zuwa ta jawo ni tare da dangwala mini wani abu a tsakiyar goshi sai kum
a baƙin kwalli da ya kasance ban
ɗ
auke shi abin ado ba ban saba shafa shi fa.Wannan yasa sai da aka sha daga sannan na bari ta shafa mini shi,na turo baki gaba ina cewa “haba dai ƙawali kamar dai abin tsafi”
“Soyayyarki tsabtatacciya ce ƙawali babu wani
tsafi da zai shigo ciki, wannan fa kwallin Momynki ne na kar
ɓ
o .Kuma tsaya ki gani yadda zai yi matuƙar tasiri kin san ido na
ɗ
aya daga cikin abin da ake amfani da su don isar da saƙon so” Ummah ta fa
ɗ
a .
Na ce “kenan ba da baki zan furta masa ba?”
Ummah ta
ɓ
ata rai tana mai cewa “au da kin zata ki furta masa nake nufi?”
Ban ce komai ba na wuce,yau dai direba ya sauke ni .Na kai dubana a parking special,babu motarsa duk sai na ji babu da
ɗ
i.Da na shiga aji Mujahida na gani,ta taso kamar kullum za ta
rungume ni amma na ture ta tare da yin gaba na bar ta tsaye.
Zaune na yi tare da fiddo littafi na soma dubawa amma a zahiri ba karatun nake yi ba.
“Ki yi haƙuri don Allah wallahi banda wani za
ɓ
i ne shi yasa na sanar da shi” Mujahida ta fa
ɗ
a tana mai yi
n zaune kusa da ni .Ban
ɗ
ago ba haka kuma ban ce mata komai ba sai ita ce ta ci gaba da cewa,“wallahi tun jiya da na tafi gida na kasa sukuni na so ma kira ki sai kuma aka yi katari banda ku
ɗ
i a layina ga kuma Ya Hamza bai kira ni ba ballantana na sanar da
shi”
Miƙewa na yi a hankali na fita na bar mata ajin,can wajen wasu shuke-shuke na nufa na zauna ina kallon yadda ruwa ke faltsa suna zuba kan ciyayi.
★
SHEIKH RAYYADEEN
A
ɓ
angarensa kuwa sosai ya ji zafin yadda ƙanƙanuwar yarinya irin Khad
eeja har za ta iya yin gur
ɓ
ataccen tunani a kansa.Zuciyarsa har azalza take yi yana jin kamar ya kama da wuta don baƙin ciki,yana isa gida yayi parking tare da bai wa masu kula da gidansa key ya ce a wanke motar.
Yana shiga falo da kukan Rashida ya soma c
in karo, wannan yasa ya nufi
ɗ
akinta da sauri.A takure ya same ta wuri guda tana ƙanƙame jikinta ga Ammy a tsaye riƙe da kofin ruwa.
“Malamin da Abbanku ya ce zai yi mata karatu yanzun nan ya fita,shi ya bada ruwan nan a bata ta sha” Ammy ta fa
ɗ
a kamar
za ta yi kuka.
Sheikh ya kar
ɓ
i kofin,ya je a gabanta ya tsaya kanta ya kamo yayi Bismillah ya soma bata ruwan idonta ta zuba masa wa
ɗ
anda da a ce ya lura da kyau da zai gane sak na Grand-Maa ne don ba su bar komai daga siffarsu ba.
Abin da Sheikh Ray
yadeen
ɗ
in kawai ya iya tsinta cikinsu shi ne zallar sonsa,ya yi saurin kawar da kai kafin ya janye kofin daga bakinta don tuni ta shanye.A nan ta
ɓ
ingiri ta shiga yin baccin wahala.
Sai a lokacin suka gaisa da Ammy kafin su fito,ta ce “
ɗ
azu Mamarku ta
zo nan har sun fara kawo kaya”
Ya ce “babu damuwa zan shiga daga ciki”
Ammy ta yi saurin tsayar da shi tana mai cewa “amma ya na ga kamar ranka a
ɓ
ace?”
“Babu komai Ammy kawai gajiya ce” ya bata amsa kafin ya wuce sama.Kayan jikinsa ya rage ya shi
ga toilet don yin wanka saboda magarib ta gabato.Bayan ya gama wankan gaban mirror
ɗ
in da ke cikin toilet ya ja ya tsaya yana ƙarewa faffa
ɗ
an ƙirjinsa kallo,yayin da kuma rashin kunyar Khadeeja ke keta tunaninsa.Da ya ji ransa na shirin ƙara
ɓ
aci sai kawai
ya fita,ya shirya cikin jallabiya ya fesa turare tare kuma da
ɗ
aukar dadduma ya fita don tuni an soma kiran sallah .Ba shi ya dawo ba sai bayan isha'i,yau kwata-kwata bai da ra'ayin cin abinci abu mai
ɗ
an sanyi yake so hakan yasa iya zo
ɓ
o kawai ya sha ya
wuce
ɗ
akinsa,ita ma Ammy ba ta wani takura masa ba sai kallon tausayi da ta bi
ɗ
an nata da shi.
Kan bed ya hau tare da kunna system ya soma yin bincike kan madu'in da zai yi wa'azi a wannan juma'ar.Duk yadda yake son ajiye hankali wuri guda abu ya
cut
tura kalaman Khadeeja ne kawai ke yi masa yawo,can kuma saƙon text ya shigo sai ya ga sunan Maryama.Sallama ce ta yi masa tare da gaishe shi,a duniya ya tsani mace marar aji shi yasa kaf ƴan matan da ke kawo masa tallar kansu yake jin ba zai iya soyayya da
su ba.
Ya ja tsuki a fili kafin ya danna kiran Sheikh Laminu,ringung biyu ya
ɗ
aga yana mai yi masa sallama.Bayan ya amsa ne yake cewa “aboki kenan sai da ka bai wa yarinyar can lambata?”
Sheikh Laminu ya tuntsire da dariya ya ce “Maryama ce yarinya?
Fatan dai ba shirme ta yi maka ba? Ɗazu na shaida mata yadda muka yi da kai shi ne na tura mata hotonka da kuma lambarka ”
Sheikh Rayyadeen ya yi shiru kafin kuma ya ce “okay!” sai ya kashe kiran,bai yi mata reply ba sai aikinsa da ya ci gaba da yi har
kusan ƙarfe biyun dare kafin ya rufe system
ɗ
in ya je yayi alwala yayi nafiloli.A nan kan dadduma yayi bacci mai cike da mafarkin Khadeeja,abin da ta fa
ɗ
a
ɗ
in dai ne ya faru wato yana rungume da ita ya saka ta a ƙirjinsa suna kwance kan bed sai faman mann
e masa take yi tana ƙara dagula masa lissafi wanda hakan ta kai shi da raba su da suturar jikinsu har suka raya daren da soyayyar baki da kuma ta gangar jiki.
Da ya farka ji yayi kamar ya kama da wuta,ga lokacin sallah tuni yayi don wasu masallatai har
sun fara ga kuma yadda wanka ya hau kansa.Duk da sosai ya ji da
ɗ
in mafarkin amma kuma bai hana takaici kama shi ba yana da
ɗ
a jin tsanar fitinaniyar yarinyar wacce ta addabi rayuwarsa.
Cikin woshin mashin ya saka kayansa da dadduma kafin ya tsabtataccen
jikinsa,ko da ya tafi masjid iya raka'a
ɗ
aya ya samu sai bayan an salamce ya miƙe ya kawo cikon sannan ya zauna yayi azkhar.Bai dawo gida ba sai da rana ta fito sosai,jikinsa duk a sanyaye don rabon da ya rasa sallar asubah tun yana ganiyar ƙurciyarsa.
Sai da ya shiga kitchen ya gaishe da Ammy sannan ya je ya dubo Rashida yau tana zaune kan dadduma da alamu kamar hankalinta ya
ɗ
an dawo jikinta.
Sallamar da yayi ta amsa kafin ta
ɗ
ago ta dube shi cike da rauni,shi kuwa Sheikh sosai ya ji da
ɗ
in ganinta hak
a.
“Ya jikin naki?” ya tambaye ta.
Ta ce “da sauƙi Ya Sheikh ” kasancewar haka take kiransa saboda tun suna yara ta bar masa girman.
Ya
ɗ
an murmusa ya ce “Allah ya ƙara miki lafiya ƙanwata”
Ita ma murmushin ta yi kafin ta ce “amin!” addu'o'in da ya
saba yi mata ya yi kafin ya juya,har ya kai bakin ƙofa ya ji muryarta tana cewa “ina
ɗ
alibarka wacce na gani ranar nan?”
Da wani irin sauri ya juyo ya dube ta,kafin ya ce “wace
ɗ
aliba? Ai suna da yawa”
Ta girgiza kai ta ce “ka san wacce nake nufi