Showing 3001 words to 6000 words out of 59970 words

Chapter 2 - MAFARKI COMPLETE

wacce ke tsaye kanta a sukunye ta ja numfashin samun ƴanci tare da

ɗ

agowa ta dubi Sheikh da ya yi tsaye ransa na

ɗ

an susa, Ammy ta yi masa alama da kar ya ce komai haka ya daure ya gaishe da Grand-Maa cikin sakin fuska ta ce “ustazu sannu da zuwa y

a na ga ranka duk a dagule ko yau

ɗ

in ma ka samu wasiƙar soyayya daga shashun ƴan mata?”

Ya

ɗ

an murmusa ya ce “Grand-Maa ke kullum ba ki rasa abin dariya,ke da kin san ban ko sakin fuska ta ya za a kawo mini wasiƙa?”

Tsakiyar idonsa ta kalla tare da

yin shiru,tun yana jiran ta ce wani abu har ya juya ya kamo hannun Ammy ya ja ta can sashensu.Suna shiga ta ce “duk abin da ka ga Grand-Maa na yi tsufa ne sheikh Rayyadeen,kar ka ta

ɓ

a damuwa”

Ya ce “haba Ammy ta ya ba zan damu ba alhalin tana yi miki ab

ubuwan da suke sosa mini rai” Ammy ta

ɓ

ata fuska ta ce “tun da ta haifa mini miji ina da wata ne? Yadda kake mugun jina a zuciyarka haka shi ma Abih

ɗ

inka ke son

mahaifiyarsa,ko za ka ji da

ɗ

i in matarka ta yi ba daidai ba in na yi mata fa

ɗ

a sai

ɗ

anka ya zo

shigar mata?”

Ya marairaice fuska yana mai cewa “haba dai Ammy ta ya ma zan auro matar da za ta raina ki?”

Ta yi ƴar dariya tana mai cewa “to ai misali ne na buga maka,kuma ma ma fi akasarin ustazan yanzu matansu duk shegiyar tsiwa ce da su da sanga

rta ka ga kuwa ni ba zan juri na ga ba a kula mini da kai yadda ya kamata ba”

Bai san dalili ba haka kawai fuskar Khadeeja ta fa

ɗ

o masa a rai,ya wani tamke fuska yana cewa “ni ma na tsane ta Ammy,ba ki ga yadda ta

ɓ

are baki tana kuka ba kawai daga direb

a ya jinkirta zuwa ya

ɗ

auke ta”

“Wace ce?” Ammy ta tambaya,sai Sheikh Rayyadeen yayi tsuru-tsuru kamar wani ƙaramin yaro.Shi sam bai farga da abin da ya yi ba sai yanzu,cike da jin nauyi yayi saurin nufar step yana hawa bibbiyu don tserewa kallon tuhuma

r da Ammy ke yi masa.Ita kuwa ta

ɗ

aga murya tana mai cewa “in ka yi wanka ka fito da wuri don yau a part

ɗ

ina za mu sha ruwa” ya tsaya cak tare da juyowa ya kalle ta,ya san dalilinta na yin haka wato so take yi ta yi masa tambayoyi game da yarinyar da yayi

su

ɓ

utar baki ya yi maganarta.....

[11/12 11:59] MRS SADAUKI: *MAFARKI*

🦋🦋🦋



🦋🦋🦋



🦋🦋

Mallakar :

🦋

Chamsiya Laouali Rabo

```MRS SADAUKI

💫





```

02

Yana shiga

ɗ

akinsa ya wuce can bedroom ,kan bed ya haye yana tunanin me zai cewa Ammy shi da tuni ya ajiye azuminsa a bisa larurarsa da ta motsa .Ji yayi ya ƙara jin tsanar Khadeeja saboda a kanta zai yi wa Ammy ƙarya ya je su yi bu

ɗ

a baki tare,don

bai ji zai iya sanar mata ya aje azumin ba duk da cewa kuwa bayan ya sha ruwan babu wani abu da ya ƙara sakawa bakinsa.Ya miƙe dakyar ya rage kayan jikinsa sannan ya shiga toilet,wanka yayi ha

ɗ

i da alwala da ya fito jallabiya ya saka ya fesa turare kafin y

a sauka ya nufi can falon Ammy,yayi sallama ta amsa sai faman ha

ɗ

a Lipton take yi a kofi biyu.

Gefenta ya zauna tare da yin shiru,ta

ɗ

an dube shi kafin ta ce “yau ba za ka yi addu'o'in ba? Saura ƙiris lokaci ya cika” ya

ɗ

an murmusa kafin ya soma yin istig

far“Ya Allah ka yafe mini a bisa kuskuren da na yi, sannan ka kawo mini sauƙin wannan larrurar da nake fama da ita , in aure bai cikin ƙaddarar da shimfi

ɗ

a mini Ya Rabb ka cire mini sha'awa gaba

ɗ

aya”

Tamkar Ammy ta san abin da yake ransa sai cewa ta

yi ,“Allah dai ya nuna mini aurenka Sheikh Rayyadeen

ɗ

ina” murya can ƙasan moƙoshi ya amsa da “amin!” amma fa tuni ya ji a ransa kawai yana cikin mutanen da Allah ya jarabta da

hanawa aure .Ana yin kiran sallah suka fara bu

ɗ

a bakin har suka kammala shi ya

wuce masjid ita kuma ta miƙe ta yi sallarta a nan.

Sai bayan sallar isha'i sannan ya dawo gida , lokacin tuni ahalin gidan duk sun hallara falo domin cin abincin dare kamar yadda tsarin yake.

A mutumce duk suka gaishe shi ya amsa cikin sakin fuska yana

mai tambayar Aliya,“me yasa yau ba ki je makaranta ba?”

Ta sunkuye kai kafin ta ce “na tafi can babban gida ne ” wato gidan kakarta ta wajen uwa tana rufe bakinta Mama wacce ta kasance ƙishiyar Ammy ta yi caraf ta ce “ni ce na aike ta”

Ya dube ta ka

fin ya ce “amma ai da bari kika yi sai ranar da babu makaranta Mama”

Ta

ɗ

an washe baki kafin ta ce “gaba za a kiyaye”

Abba wanda yake fitowa daga

ɗ

akinsa duk ya ji abin da suke tattauna wa,har ƙasan ransa yake jin da

ɗ

in yadda ahalinsa ke mu'amulantar

junansu amma duk da haka yana jin babu da

ɗ

i in ya tuna wani sa'in Grand-Maa na yin ƴar tsama da babban

ɗ

ansa mafi soyuwa a kaf ƴaƴan nasa.

Da sallama ya iso wurin,duk ƴar rige-rigen gaishe shi suka fara in ka cire Sheikh Rayyadeen da ya miƙe tsaye yana

mai zuwa gun Abban ya amsa masa sallamar tasa tare da miƙa masa hannu suka yi musafaha.

Grand-Maa wacce ke zaune kan kujera ta ja tsuki tana mai cewa “in ba zuwan ƙarshen zamani ba da lalacewa ta ina

ɗ

a zai tunkari ubansa ya miƙa masa hannu suna gaisaw

a sai ka ce wasu turawa,in kuma ka yi magana a ce ma ai shi ma addini ne”

Abba ne ya tanka ta don shi Sheikh ko kallon inda take bai yi ba.

“Maa wannan fa ba wani abu ba ne,ya ƙarfin jikin naki?” Abba ya tambaye ta cike da kulawa.

Kamar wata ƙaramar

yarinya haka ta kwa

ɓ

e baki tana kukan dole ha

ɗ

i matso ƙwalla.“Ta ya zan ji sauƙi alhalin kullum a gidan nan ni ce mai laifi,ka ga haka

ɗ

azu uwarsa ta hana ni abinci wai ya kamata na dinga yin azumi tun da ban wani tsufa ba”

Abba ya dubi Ammy ransa a

ɗ

an

ɓ

ace,ita kuma baiwar Allah sai ta fara ƙoƙarin kare kanta.

“Abban yara wallahi ban fa

ɗ

a da wata manufa ba,gani na yi tun safe ba ta ci komai ba sai ruwan shayi shi ne na ce inda ma azumi ta yi ya fi ta zauna da yunwar nan ”

“Khadi a gidan nan

wa yake sayen abinci?” Abba ya tambaye ta,idonta suka ciko da ƙwalla murya na

ɗ

an rawa ta ce “kai ne”

“A kaf gidan nan wa yake da iko a kaina yayi mini fa

ɗ

a har duka ma in ta kama?”

Ta basa amsa da “Grand-Maa”

“A ƙarƙashin wa kike a gidan nan?”

Kafin ta amsa masa tambayar Sheikh Rayyadeen ya tari numfashinta ,cike da nutsuwa ya ce “Abba don Allah ku bar maganar girma da ikon nan,cin abinci ya tara mu a nan amma kuma kuna shirin saka abincin ya fita ranmu ”

Abba ya ja numfashi tare da kawar d

a kai, Grand-Maa ta harari Sheikh kamar idonta za su fa

ɗ

o yayin da ta yi wa Ammy mugun kallo sai dai suna ha

ɗ

a ido da Mama sai ta sha jinin jikinta.Duk Sheikh na kallon komai ,har zuwa yanzu ya rasa dalilin da yasa Grand-Maa ke shakkar Mama amma kuma ta ts

ani mahaifiyarsa.

Ammy ce ta zuba wa kowa kamar yadda tsarin yake ranar girkinka kaina za ka yi haka.

Sheikh ya

ɗ

an yi gyaran murya kafin ya ce “Aliya ke sai yaushe ne za ki fara taya iyayenmu aiki? Ko sai an kai ki gidanki ba ki iya komai ba?”

Du

k sai suka kalle ta,Aliyu wanda ya kasance Yayanta uwarsu guda sai cewa yayi “wai wannan ce za ta yi girki mu ci? Allah ya tsari gawa da dariya”

Ammy ta yi ƴar dariya ta ce “Gadanga kar fa ka zo kana santi ”

Ya ce “haba dai Ammy wannan yarinyar ce za

ta yi abinci mu ci? Ku dai barta da kwalliya da saka jan baki”

Ammy ta ce “in sha Allah duk ranar weekend tare da ita za mu dinga shiga kitchen ,zan sa kuma Saude ta koya miki girke-girken gargajiya”

Grand-Maa ta yi caraf ta ce “to sannu ƴar boko,ai

gara na gargajiyar kan uwar fulawar da kike bamu kullum muna ci”

Ammy ta ce “yi haƙuri Ammy in sha Allah za a dinga yi miki girkinki daban,sai ki dinga fa

ɗ

ar abin da kike so”

Mama ta ce “haba dai Khadi wasa fa Grand-Maa ke yi miki amma tana son abub

uwan da suka shafi fulawa ko Maa?” ta ƙarashe fa

ɗ

a tana mai tsura mata ido, Grand-Maa duk da ranta ya

ɓ

ace haka ta daure ta yi murmushin yaƙe, Sheikh ya tsure ta da ido yana nazarinta kafin kuma ya ture plate

ɗ

in gabansa ya ce “sai da safenku ”

“Tun yan

zu za ka kwanta?” Ammy ta tambaye shi,sanin dalilin da yasa take tambayar tasa yasa ya ce “ban jin da

ɗ

in jikina ne Ammy,yau na gaji sosai”

“To ka sha maganinka kafin ka kwanta,in na tashi zan shiga na duba ka” Ammy ta fa

ɗ

a cike da kulawa.

Ya ce “to A

mmyna” sai yayi gaba,Abba ya dube ta ita kuma ta sunne kai tana jin fa ita ba ta ga dalilin da zai sa ta bar nunawa

ɗ

anta kulawa ba.Duk shekarunsa ita a yaro take ganinsa,sauran ne suka tashi Aliyu da Aliya sai wurin ya yi saura Abba, Grand-Maa da Mama da

Ammy.

“Mahmuda ya kamata ka yi wa matarka fa

ɗ

a,shishigin da take yi wa mai gemu(cewa da Sheikh Rayyadeen) ya fara yin yawa,yanzu mene ne na tafiya duba shi? Ƙaramin yaro ne da za ta shayar ko me ? ”wannan ƙorafin na Grand-Maa ya fi shuren masaki d

a ta yi shi,don haka ba wani baƙon abu ba ne gun Ammy shi yasa ma ba ta wani damu ba.

Mama ce ta amsa mata madadin shi Abban,ta ce “Grand-Maa kin san tsakanin uwa da

ɗ

a sai Allah,kamar ke ce da Abban yara kin ga duk da ya tsufa da ƴaƴansa haka wani zu

bin kike basa kulawa kamar ƙaramin yaro,in ba ki manta ba in ya jinkirta zuwa har cewa kike a kira miki shi a waya”

Cike da jin haushin katsalandan

ɗ

in da take yi mata a lammuranta Grand-Maa ta ce “amma ai ni tsohuwa ce,ita kuma fa ba ki da sauran ƙurci

yarta”

Mama ta ce “to mene ne aibu a ciki?”

Idon Grand-Maa ma suka ka

ɗ

a suka yi ja tsabar takaici,daga ƙarshe ta miƙe ta bar wurin.Mama ta ita ma ta miƙe da sauri tana cewa “ku jira kar dai a ce fushi Maa ta yi da ni ” sai kuma ta tafi da sauri,tana

dab da shiga

ɗ

akinta Mama ta ƙaraso tana mai cewa “wane sabon abu ne kuma kika tsiro Maa?”

Ta juyo cike da takaici ta ce “Ramma ki fita daga idona na rufe”

Mama ta zo ta ida tura Maa cikin

ɗ

akin ita ma ta shiga ta dantse ƙofar kafin ta ce “me kike nu

fi? Kar dai ki ce mini zuciyar ƙurciya Sheikh Rayyadeen take so? Ke yanzu ba ki jin kunya cewa jikanki kike so? Wannan kuma wane irin salon tsafi ne?”

Grand-Maa ba ta bata amsa ba,sai shaƙe wuyan Mama da ta yi tana wani juya idonta suka riki

ɗ

e kamar g

arwashin wuta yayin da akaifunta suka ƙara tsayi zaƙo-zaƙo.

Mama ta fiddo nata kayan aikin,wata ƴar siririyar tsutsa ce da ke cikin jijiyar wuyanta tana fitowa idon Grand-Maa ta cabka,babu shiri kuwa ta saki wuyan Mama ta yi baya tana dafe gun.

Mama ta

shafi wuyanta tsutsar ta koma kafin ta ce “har abada ba zan bari ki cutar da Sheikh ba”

Ita kuwa Grand-Maa sai cewa ta yi “da ni da ke shege ka fasa” ba tare da ta ƙara cewa komai ba ta fice,ko da ta koma can falo tuni kowa ya watse.

Sheikh Rayy

adeen na zuwa part

ɗ

insa sai ya shiga toilet ya ha

ɗ

a ruwan wanka masu

ɗ

umi ya shiga cikin bahon ya kwanta tare da

ɗ

an lumshe idonsa.Wata irin kasala yake ji ga wani yanayi kamar wanda zazza

ɓ

i zai damƙa,a duk lokacin da fuskar Khadeeja ta fa

ɗ

o cikin magijin

ganinsa sai ya ji wani abu ya tsarga masa wanda hakan yake ƙara hura wutar kasalar da ta aure shi.Dakyar ya fito ya

ɗ

auro towel ya fito,yanayin

ɗ

akin ya fara canzawa ya kunna na'urar

ɗ

umama guri sannan ya tsane jikinsa tare da saka kayan bacci masu

ɗ

an na

uyi.Kan bed ya kwanta amma bai kashe fitila ba saboda sanin Ammy ta yi masa alƙawarin za ta zo ta duba shi.

Babu jimawa kuwa ta buga ƙofa ya ce ta shigo,ta tura ƙofar da sallama da sauri shi kuma ya tashi zaune yana mai da

ɗ

a jan blanket

ɗ

in sama yana ru

fe jikinsa.

Tana zuwa gefen wuyansa ta ta

ɓ

a ta ji da zafi,cikin muryar tausayi take cewa “jikinka da zazza

ɓ

i shi ne ka yi wanka? Ka sha maganin da na baka?”

Ido ya tsura mata na wani lokaci kafin ya girgiza kai,ta ce “ don me? Ai ko addini bai hana

a sha maganin gargajiya ba,me yasa ba za ka sha ba tun da har ka ga na baka bai kamata ka yi sakaci da shi ba.A ina ka ajiye shi?”

Ya shagwa

ɓ

e fuska kafin ya ce “Ammy ba fa abin da ke damuna kawai

ɗ

an zazza

ɓ

i ne”

“Shi mugu da kake ganinsa wayo ne da

shi,a sannu a hankali yake kama ka har ya damƙe ka duka” ta fa

ɗ

a tare da soma duba inda za ta ga maganin.

Can kuwa ta gansa,da kanta ta ka

ɗ

a madara sannan ta zuba maganin ta basa ya sha ba don ya so ba sai don yi mata biyayya.Yana gama sha ya koma ya

kwanta yana mai lumshe ido,nan take kuma yadda Khadeeja ta fa

ɗ

a ƙirjinsa a bisa kuskure ya fa

ɗ

o masa,da sauri ya cije le

ɓ

e yana jin kamar ya ƙurma ihu .

“Me sunan yarinyar ta

ɗ

azu da ka fara yi mini magana?” ya tsinkayo muryar Ammy,a hankali ya

ɗ

an b

u

ɗ

e idonsa da suka yi masa nauyi yana kallonta kafin ya mayar da su ya rufe ruf.

“Deeni!” Ammy ta kira sunansa,wanda wannan sunayen ya kasance ke

ɓ

a

ɓ

e ba ta kiransa da shi sai in tana son nuna masa shi

ɗ

in yaro ne ƙarami a idonta har yanzu bai wuce ta

yi masa duka ko kuma wani abu da uwa ce kawai za ta iya yi wa

ɗ

anta shi.

Kamar zai yi kuka ya ce “Ammy ba fa sonta nake yi ba”

“Na sani,amma ai ita ce silar ciwonka ”

“Wane ciwo kuma Ammy?”

“Deeni ni fa ba ƙaramar yarinya ba ce,kar ka manta n

i na

ɗ

auki cikinka na tsawon wata tara,na haife ka sannan na raine ka.Babu wani hali naka da ban sani ba,hatta Maa da ke kakarka ta gane da yau ka ha

ɗ

u da wata budurwa sai ni ce ba zan fahimta ba?”

Shiru ya yi kafin ya ce “Ammy na fa

ɗ

a miki ba sonta n

ake yi ba,kawai tsautsayi ne yasa ta shigo hanyata”

“Na ji ba ka sonta mene sunanta?”

“Sunan mai darajata ne da ita” ya fa

ɗ

a kamar zai fasa ihu,Ammy ta yi

ɗ

an murmushi ta ce “takwarata ce kenan?”

“Eh!” ya bata amsa,idon Ammy suka ciko da ƙwalla ta

na mai yin addu'a a zuciya ‘ Allah yasa wannan

ɗ

in ita ce abokiyar rayuwarka’ sai kuma ta fice ta barsa cikin duniyar tunani.



KHADEEJA

Muna gaba bu

ɗ

a baki na wuce sashena,sallar magarib na yi sannan na soma yin azkhar na maraice ina zaune kan sa

llaya lokacin isha'i yayi na miƙe na gabatar.Bayan na gama na yi wanka na saka kayan bacci pink riga da wando ne masu hulla,sai na

ɗ

ora

ɗ

an madaidain hijabi a sama na fita zuwa falo.Soyayyen dankali na zauna na ci ina kallon Arewa24 da suke nuna shirin ray

uwata,duk abin da jaruman ke yi sai nake hango kanmu ni da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login