Showing 21001 words to 24000 words out of 59970 words
yi shi ya
ɓ
arar mini da dukkan tsoronta da nake ji
,kan gwiwaina na zube ina mai cewa “da gaske za ki taimaka mini na samu Sheikh Rayyadeen?”
Ta jinjina kai kafin ta ce “bani hannunki na dama” a tsorace na miƙa mata su,caraf ta saka yatsana manuniya a baki ta dantse da haƙoranta wani abu ya shige ni m
ai kamar lantarki ya soma caza ni kafin wani lokaci na tsinci kaina kwance a kan capet Daddy da Momy da kuma Ummah kewaye da ni.Ɗaya bayan
ɗ
aya na kalle su kafin na ja numfashi na ce “meke faruwa da ni kamar ni kamar ba ni ba?”
“Alhamdullah tun da kin
farka,je ki ha
ɗ
a mata wani abu ta samu ta ci” cewar Daddy yana mai kallon Momy,amma Ummah ta yi karaf ta ce “a'a bari na ha
ɗ
a mata” sai ta fita.
Tashi na yi zaune ina mai
ɗ
an lumshe ido ha
ɗ
i da sauraren yadda jijiyar gefen wuyana ke wani bala'in harbaw
a.Babu jimawa Ummah ta kawo mini abinci,amma kallo guda na yi masa na san da ta saka magani amma haka na ci kafin in shiga toilet na yi wanka da ruwan
ɗ
umi.Ko da na fito babu kowa
ɗ
akin,kimtsawa na yi na saka sabuwar pad tare da uniform
ɗ
in makaranta.Ina s
aukowa ƙasa duk sai suka yi murnar ganina,sai a lokacin na gaishe su Daddy ya ce “mu je na sauke ki makarantar a motata ” cike da jin da
ɗ
i na yi masa godiya kafin mu fita,yau a gaba na zauna kusan Daddyna sai da ya fara tuƙi a babban titi sannan ya miƙo mi
ni wayata wacce ban san yaushe ya
ɗ
auke ta ba kuma ni kaina da na tashi ban ma neme ta ba. Ina kar
ɓ
arta sai na ga an
ɗ
ora mini hoton Sheikh Rayyadeen kan fuskar wayar,hakan ya tabbatar mini yanzu Daddy ya san mene ne burina wata irin kunya ce ta kama ni,sa
i kawai na sunne kai ina shafar screen
ɗ
in da ke
ɗ
auke da haske yana nuno mini abincin ruhina.
“Tun yaushe kuka fara soyayya Ummita?” Daddy ya jefo mini tambayar.
A kunyace na ce “Daddy ba soyayya muke yi ba,hasali ma bai san ina sonsa ba”
“Don
me? Ai sai ki sanar da shi” da sauri na
ɗ
ago kai na dube shi jin abin da yake cewa,ya jinjina mini kai kafin ya ce “manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama da kansa ya yi mana nuni da hakan,ya ce duk wanda muka ji muna so mu fa
ɗ
a masa”
Na rufe fuska
na ce “ni dai Daddy kunya nake ji” yayi ƴar dariya kafin ya ce “duk da cewa ba zubar da aji ba ne mace ta furtawa namiji kalmar so,amma kuma na ji da
ɗ
in haka daga gare ki .Na san ba ke ce ta farko da kike sonsa ba,ƙila ma har wasu sun ta
ɓ
a furta masa to ke
ina so ki zama daban da sauran.Duk namiji in dai
malami ne shi to yana ƙaunar
ɗ
alibarsa ko
ɗ
alibi mai ƙwazo,to ke yi ƙoƙarin kasancewa haka”
A shagwa
ɓ
e na ce “Daddy tun tuni fa nake ta ƙoƙarin hakan,amma a cikin ajinmu fa har da mahadatan Alkur'ani a
kwai”
“Ke ma ki haddace Ummita ”
“In sha Allah Daddy” na furta daidai nan kuma muka kawo makarantar,har ciki ya shigar da ni na yi masa sallama na fita.Daddy na tafiya na kai dubana inda ake parking amma ban ga motarsa ba,jiki a sanyaye na nufi sabon
ajinmu sai na tarar da wani sabon tsari wai layin da za mu zauna daban.A gaba na zauna,babu jimawa Mujahida ta zo ita ma bayan mun gaisa take cewa “yau kuma mafarkin me kika yi?” shiru na yi kafin na tuna matar da na gani a gadon asibiti,bayan na gama lab
arta mata ta ce “ko mu je can asibitin mahaukata
ɗ
in mu gani?”
Na ce “har mu tashi daga makarantar safe,amma kin san muddin na ganta har azahiri to wallahi zan sa a raina ba wai kawai MAFARKI ba ne akwai wani
ɓ
oyayyen lamari da ke faruwa da ni”
Shiru
duk muka yi sakamakon shigowar malam Hafiz wanda ya kasance shugaban makarantar.
“Ku fitar da littattafai ko kuma alƙur'ani ku yi karatu yanzu Sheikh ya kira ya ce zai zo a makare a shaida muku ku fara yin karatu kamar yadda ya tsara muku” yana gama fa
ɗ
ar haka kuwa aka fara yin karatun sai dai yau
ɗ
in ma Sadiya ce ke son lallai sai ta koyar da ni amma na ƙi.
★
SHEIKH RAYYADEEN
Tun bayan da ya fito daga gidansu Khadeeja ya nufi wata makaranta da yake bada karatun dare zuciyarsa fal takaici da hau
shin Deeja.Ya hau ya zauna kan cewa raina shi ne ta yi shi yasa har take basa umarni,umarnin ma na ya sa
ɓ
awa Ubangijinsa yayi ƙarya.Sosai ma yayi mamakin cewa ƴar malam Ben Abdullahi ce,don su haka suke kiransa .Ya ja tsaki ya fi shuren masaki,yana jin ind
a ma da ta ce yayi ƙaryar kwashe ta yayi da mari.Yana isa makarantar kafin ya shiga ciki sai da yayi sallar isha'i sannan ya wuce ya koya musu bayan nan ya dawo gida.Yau ba tare da shi aka ci abincin dare ba wannan yasa bai san abin da ke faruwa ba sai da
ya shiga babban falon sashensu ya tarar Ammy na zaune tana kuka idonta sun ka
ɗ
a sun yi ja sosai.
Tun kafin ya ji dalilin kukan nata hankalinsa yayi matuƙar tashi,da sauri ya ƙarasa yana mai yi mata sallama tare da tambayar “Ammy lafiya me kuma ya faru?”
Kamar wata ƙaramar yarinya haka ta jimƙe hannunsa gam tana mai ci gaba da yin hawayen da yake
ɗ
aga masa hankali.
Jijiyoyin kansa ne duk suka fito,ya ce “na sani yau ma Grand-Maa ce ta ta
ɓ
a ki babu komai ni na san abin da zan yi, Please Ammy ki bar kuk
a”
Ya fa
ɗ
i haka tare da goge mata hawaye,ita kuma ta jinjina masa kai.Dakyar ya samu kanta ta shaida masa abin da ya faru,“Maa ta baiwa mahaifinka za
ɓ
i ko dai ya sake ni ko kuma ita ta bar masa gidansa sai ya je ya canza uwa,shi ne shi kuma sam babu uzu
ri ko tambayar dalili ya hau ni da masifa har da cewa asiri na yi masa” ran Sheikh ne ya ƙara
ɓ
aci sosai.Sai dai bai sanar da ita matakin da ya
ɗ
auka ba,
ɗ
akinsa ya shiga ya
ɗ
auko mata maganin ciwon kai da na bacci ya bata ta sha babu jimawa kuwa bacci ya
ɗ
auke ta.
Babban falo ya fita ya je buga ƙofar
ɗ
akin Saude mai aiki,bayan ta fito ya shaida mata yana son a yi masa aiki ne.Haka ya ja ta can zuwa sashen Ammy ta soma jera kayanta a trolly yayin da shi kuma ya kira amininsa Sheikh Laminu yana son a ka
wo masa babbar mota wacce za ta kwasar masa kaya,duk da shi
ɗ
in bai ƙasar amma motocinsa ne haka yasa aka aiko mota biyu har da ma masu kwasar kaya.Sai ga shi abu kamar a mafarki ana kwashe kayan Ammy,hankalin Mama ne ya tashi duk da ta san abin da ya faru
amma ba ta yi tsammanin gaske Abban yara zai iya sakin abokiyar zaman nata ba.Tambayar duniya ta yi wa Sheikh ya ƙi yi mata magana,ga Ammy sai bacci take yi sai bayan an kwashe abubuwan amfaninta kawai, ya tashe ta shi ma ba wai ta wartsake ba ne garas ha
ka ya taimaka ya riƙe ta suka fita ya saka ta a motarsa,Rashida haka ya kai ta mota ita dama kayanta suna can gidan mijinta.A nasa
ɓ
angaren ma kaf kayansa ya kwashe,motarsa ce a gaba yayin da na kayansu ke bin bayansa har suka isa babbar palace
ɗ
insa wacce
ya gina domin matarsa da kuma ahalin gidansu sai dai kuma a dare
ɗ
aya an rushe masa plan
ɗ
in surprise
ɗ
in da yake son yi musu.
Duk wani abu da za a buƙata a cikin rayuwar
ɗ
anAdam duk ya saka su.Lokacin da suka iso gidan ƙarfe
ɗ
aya saura,amma tsabar yad
da zuciyarsa ke tafasa haka cikin wannan daren ya narka musu ku
ɗ
i suka shiga jera masa abubuwansa da kayan jikinsa,na Ammy kuwa Saude ce ta fara shimfi
ɗ
a zanen gado suka kwantar da ita kafin ta soma aikin amma yadda bacci ya fi ƙarfinta haka ta haƙura ba t
a yi shi ba.
A
ɓ
angaren Sheikh kasa baccin yayi,baƙin ciki ne iri-iri ke taso masa dakyar ya iya tashi ya nufi danƙareren benen saman da yasa aka gina masa duk don domin shi da matarsa ,amma ga shi an dawo babu ita a ciki.Haka ya soma ƙarewa
ɗ
akin kal
lo tun daga kujeru har labulaye da capet sun machin,ba kuma sai an fa
ɗ
a maka ba miliyoyin ku
ɗ
i ne aka kashe ba.A hankali ya taka ya shiga ƙaton bedroom
ɗ
in wanda shi ma tsabar girmansa yasa sai da aka zuba masa kujeru sai dai wannan
ɗ
in
ɗ
aya ce mai katafar
en girma kai kace ma wani gadon ne,a gabanta an
ɗ
ora capet mai taushi da ƙaramin banci na gilas .Shi kuwa gadon wasu labulaye ne farare tasss sun kai goma aka yi masa wata kwalliya da su ta yadda in mutum na ciki ba za ka sani ba.
Wanka ya yi sannan y
a shimfi
ɗ
a dadduma ya shiga jero nafiloli sam bai rumtsa ba ko ka
ɗ
an har aka kira sallah ya fita yayi,sai bayan ya dawo ne ya soma jin baccin kafin ya kwanta sai ya turawa shugaban makaranta saƙo.Sosai ya samu bacci mai da
ɗ
i ya
ɗ
auke shi,ƴan magana na cewa
abin da ka kwanta da shi a rai
to shi kake mafarki hakan ce ta faru da Sheikh Rayyadeen ya yi mafarkin yayi aure sun tare a wannan gidan har da ma haihuwar yara biyu.Ko da ya farka kusan ƙarfe takwas na safe,wanka ya fara yi ya saka jallabiya ya sauko ƙas
a amma da mamakinsa Ammy ya tarar a falon ita da mai aiki Saude.
A hankali ya ƙarasa yayi musu sallama tare da gaishe su,yana zaunawa ita Sauden sai ta tashi yayin da shi kuma ya sunne kai yana mai cewa “yi haƙuri Ammy na san ranki ya
ɓ
ace da kika tashi
kika ganki a wannan gidan”
“Ko ka
ɗ
an raina bai
ɓ
ace ba Deeni,in akwai abin da ban ji da
ɗ
insa ba shi ne ta yadda silata ka rushe plan
ɗ
inka na sai ranar da za a kawo matar aurenka za ka shaidawa ahali su ma nan
ɗ
in gidansu ne”
Yayi wani
ɗ
an murmushi
wanda a cikinsa za ka iya hango damuwa ya ce “Ammy lokacin ina da burin auren Safara'u ne,na yi tunanin ita za ta ƙetarewa baƙar ƙaddarata sai dai ashe ita ce ma za ta rufe babin kwa
ɗ
ayin yin aure a rayuwata”
Ammy ta yi
ɗ
an shiru kamar mai nazari kafi
n ta ce “ina yi maka kwa
ɗ
ayin yin aure Sheikh Rayyadeen
ɗ
ina,kar ka ta
ɓ
a yanke zuwan tsammani daga Ubangijin rahama”'
Ya ce “na sani Ammy,ba wai na fidda rai ba ne a'a banda burin son ƴar kowa gudun kar na shafa mata kashin kaji ”
“To ka auri Khadeej
a”
Ya wani dube ta da sauri kafin ya ce “Ammy ban sonta ”
Ta ce “su ma ai sauran wa
ɗ
anda ka yi burin aure babu wacce ka ta
ɓ
a so Deeni”
“Yunwa nake ji Ammyna,duk jiya ban ci komai ba” ya fa
ɗ
a tare da jingina jikin kujera yana jin zuciyarsa na dokaw
a,tsoronsa guda
ɗ
aya ne tak kar Ammy ta
ɗ
aukin dogon buri ta
ɗ
ora kan sai ya auri Khadeeja.Bai so hakan ya kasance abu na farko da zai bijire wa umarninta,don shi ka
ɗ
ai ya san matakin tsanar da yake yi wa Khadeejar.Sam zuciyarsa ba ta yarda cewa wannan za
ta iya ma mata tagari ga mijinta ba ballantana uwar kirki ga ƴaƴanta,to ita kanta yarinya ce tana buƙatar a yi mata tarbiyya da kuma horon girmama manya,in son samu ne a bulalaye ta domin ta cire rashin kunya da tsaurin ido.Ya ja tsaki a fili tuna yadda ji
ya ta wani tsure shi da ido ko kunyarsa ba ta ji ba,tsabar iskanci kuma ko gaishe shi ba ta yi ba sai ma dai ƙawarta ce mai hankali ta yi haka.
Ammy wacce ta zuba masa ido jin lokaci guda ya canza musu akalar zance,tana shirin tashi kuma ta ji yayi tsak
i ita kuwa murmushi ta yi don tana ji a ranta tunanin Khadeejatu ne yake yi.
Kitchen ta shiga ta ha
ɗ
o masa abin da suka
ɗ
an girka ta kawo masa,da mamaki ya ce “Ammy ina kuka samu gas ?”
“Na mai gadi ne Saude ta kar
ɓ
o ,shi kuma na aika ya sayo mini
komai” ta basa amsa .
Ya ce “in sha Allah zuwa an jima duk za a kawo komai na dangin abinci har da butalin gas
ɗ
in”
Ammy ta ce “Allah yi maka albarka ya kare ka,ta tsare ma dukiyarka ya kuma ƙara bu
ɗ
i na alkhairi ”
Ya amsa da “amin Ammyna na gode
sosai”
Bayan ya gama yin breakfast
ɗ
in ya koma ciki,sai da ya sake yin wani wanka yayi brush ya fesa turaren baki sannan ya fito.Cike da nutsuwa ya shafa mai ya gyara saje da guminsa da kuma sumar kansa wacce take kwance luf irin ta larabawa.Yau ma fara
ren kaya ya saka,sai ya
ɗ
ora alkyabar maza mai ruwan ƙasa ya saka hirami ja.Tsadadiyar agogo ya
ɗ
aura a hannun dama,ya saka takalmi ƙafa ciki irin rigarsa wani turaren ya ƙara feshe jikinsa da gemu kafin ya
ɗ
ora farin gilashi ya sauko ƙasa.
A falo ya ta
rar da Ammy tana baiwa Rashida abinci,kusa da ita ya je ya tofa mata addu'a kafin ya yi wa Ammy sallama ya tafi.Tuni kuwa an wanke motarsa,ya shiga ya zauna bayan ya yi addu'a yana shirin tuƙawa Ammy ta fito tana tsayar da shi .
Ta ƙaraso tana mai cewa “g
a key
ɗ
in motar Deeja ka kai mata” yadda ta game fuska babu hanyar yi mata gardama yasa shi ya kar
ɓ
a kafin ya wuce.
Ko da ya isa makaranta ƙarfe tara saura,sai da ya fara zuwa suka gaisa shi da malam Hafiz kafin ya je ya bu
ɗ
e ke
ɓ
a
ɓ
en ajin da yake tara m
alaman dukkan makarantar in yana son yin magana da su wanda su kuma
ɗ
alibai suke yi wa laka
ɓ
i da ajin hutun malamai.
Yana bu
ɗ
ewa ya ga wani baƙin abu yashe a ƙasa,ya duƙa ya dauƙa sai ya ga niƙafi ce.Da mamakin ta ya aka yi ta zo nan ya je ya ƙarasa cik
i,shaf ya manta da an kawo masa Khadeeja har na cikin babu lafiya.Cikin wata jakarsa ya cilla niƙafin sannan ya soma bincike har ya nemo littafin da yake so.
★
KHADEEJA
Ni
ɗ
aya na bu
ɗ
e alƙur'ani ina yin hadda,ban damu ba sam da ƙin zuwa a koyar da n
i don ni ban ga wani aibun yin haka ba.Mujahidah kam an tafi ana ta yi mata gyara,sauran
ɗ
aliban ma haka.A hankali na miƙe saboda yadda na ji zuciyata na tashi,bakin ƙofa na fito na tofar da yawu sai dai aka yi rashin sa'a suka sauka kan rigar Sheikh Rayya
deen wanda yake dab da ya shigo ajin,sam ban gansa ba .Na waro ido a tsorace ina kallon yadda ya wani ja burki yana kallon inda yawun nawa suka sauka......
Normal group 300, VIP 500 via
2670215530
ZULFAU YAHAYA
Ecobank
DM +22795045822
🚫
Wa
ɗ
anda suka yi payment su yi mini magana na saka su group Please
[16/12 07:55] MRS SADAUKI: *MAFARKI*
👁
️
🦋🦋🦋
🦋🦋🦋
🦋🦋
Mallakar :
🦋
Chamsiya Laouali Rabo
```MRS SADAUKI
💫
✍
️
```
08
Dukkan illahirin jikina rawa yake,yadda Sheikh Rayyadeen ya wani ha
ɗ
e fuska kai ka ce bai ta
ɓ
a yin dariya ba.
“Biyo ni ” ya fa
ɗ
a cikin tsananin fushi kafin ya juya,kamar zan fa
ɗ
uwa haka na take masa baya har zuwa ajin
malamai.Ya bu
ɗ
e ya shiga ,kamar ba zan bisa ba sai kuma na
ɗ
an shiga tare da tsayawa bakin ƙofa.
“Ban san wane she
ɗ
ani ne a kanki ba da har yake yi miki hu
ɗ
uba ki yi mini abubuwa iri-iri,to ko ma uban waye ya tsaya iya kanki saboda in kuka shigo gonata
sai na yi mugun baki mamaki.Ban