Showing 60001 words to 63000 words out of 145961 words

Chapter 21 - ZUCIYA COMPLETE

murmushi tace " Mumy ina kwana???" tafad'a tare da risinawa, mumy ta amsa sannan tace " Nafi me kike yi anan? Little duk ta damu tanata nemanki?"

Nafi ta kalli Little sannan tai murmushi

tace " Ayya My Sisto tuba nake."

Little ta harareta sannan ta juya tai b'angarensu, Mumy ta kalli Nafi databi bayan Little da kallo tace " Nafisa ina kika je???"

Nafi tai kasa dakai, Mumy tai murmushi sannan tace " shikenan, kije gun 'yar uwar taki

dan hankalinta ya tashi."

Nafi ta d'aga kai sannan tai bayan Little da sauri.

A tsaye ta ga Little ta cire kaya daga ita sai towel da alama wanka zata shiga, Nafi ta karasa gunta ta zauna akan gado tana kallan Little wacce ta had'e rai.

Nafi

tai murmushi tace " Little bazaki kulani ba?"

Little ta juya tai hanyar toilet, tanaji Nafi ta kara cewa " My Sisto tuba nake kinji kiyi hakuri."

Little ta wuce toilet ba tare da ta amsa mata ba, nan Nafi ta mik'e ta gyara d'akinsu ta gama shara ke

nan Little ta fito, Nafi ta kalleta zatai magana taji Little tace " ki je kiyi wanka Yusra tun d'azu take kira wai dan Allah muje yanzu."

Nafi ta mike ta karaso gun Little ta rungumeta tare da cewa " Little wlh wani abu ne ya taso min dayai gaba da du

k tunanina."

Little tace " Shikenan Feena ni kin barni anan cikin tsoro tunda na tashi naga banganki ba na kuma fita kaf na zaga ban ganki ba."

Nafi tace " Sry nayi laifi."

Murmushi sukama junansu, nan Nafi ta saketa sannan itama tasa nata towel d

'in ta nufi toilet, har taje zata bud'e kofar ta juyo tace " Little nikam a iya sanina ba wata matsala dake tsakanin Mumy da Umma ko?"

Little ta kalli Nafi tace " Feena kenan, a haka dai kamar babu, sai dai inaji a jikina kamar da wani abu."

Nafi

ta kalleta tace " kamar me??"

Little ta d'an tab'e baki tace " kinsan a duniya in har akace kud'i to fa an gama komai, kud'i da kike ganinsu sune matsalolin komai na rayuwar duniyar nan, duk wata matsala inka dubashi daga kasa to fa lalai zakiga kud'

i shine silar komai."

Nafi ta shiru tana mamaki, can tace " Amma dai nan banaji za'ai fad'a akan kud'i ko? tunda dai naga kowa yanada shi."

Little ta furzar da iska sannan tace " Feena kenan ai a gidan da ake da kud'in anfi samun matsala akan kud

'in tun balle in dukiyar da mai ita."

Nafi ta mata kallan mamaki, Little tai murmushi sannan tace " share kawai."

Jiki a sanyaye Nafi ta shiga wanka, sam wanka take amma tanata nanata kalaman Little dukiyar da mai ita? Kawu kenan? To in shine me

ye na neman kashe Ya Ashraf?"

Ta dad'e kafin ta fito, tana fitowa taga Little ta ciro musu dinkin Less anko ne shima, Nafi ta zauna itama ta fara shafe shafe.

A b'angaren Ashraf kuwa yana fita daga gidan ya nufi gidan abokin babansa ko ince la

wyer d'in babansa, bayan sun gaisa yace " dama so yake ya d'auki mota d'aya daga cikin motocinsa dake gidan.



Nan ya d'auko masa keys d'in Ashraf ya d'au d'aya sannan sukai sallama ya fita.

Hanyar Company d'insu ya nufa, yasha kwanar karshe ya h

ango wasu mutane kusan su goma a cikin wata katuwar mota baka kirin sai dai sun sauke glass d'in motar sannan wasu sun zuro kansu suna duba hanya, bakaken kaya garesu haka kuma baza'a ganesu ba saboda tabarau baki dake fuskarsu.

Ashraf ya rage gudu d

ayazo kusa dasu, sam sukam sun d'auke kai daga kallan motarsa ganin ba irin ta bace wanda aka basu umarni.

Hakan ya bashi damar ganin yawan mutanen dake ciki, sannan ya wuce, lalai ya tabbatar shi suke nema saboda yazo giftawa yaji wani yace "wai ya hary

anxu banga mota kirar Marcedes_Benz C300, wai ya tabbatar nan zai biyo??"

Ashraf ya giftasu zuciyarsa fal da mamaki, meke faruwa? Me Nafeesa ta sani? Me taji????

Ya karasa gun aikinsu nan ya tadda 'yan team d'insa sun dad'e da zuwa, nan ya z

auns suka fara abinda ya kawo su.

Su Nafi ansha kwalliya, suna fitowa Habib na yin parking, tundaga nesa Little ta hangoshi ta saki wani lalausan murmushi na farinciki, Nafi ta kalleta sannn ta kalli inda take kallo ganin Ya Habib yasa tai murmush

i itama tace " Little a dinga kokarin dannewa irin wannan nuna soyayya kirikiri haka??"

Little ta harareta sannan tace " haka nace miki?"

Nafi ta d'an rangwad'a kai tace " Little kenan."

Juyowa yai shima ya hangosu, nan ya tsaya tare da kurawa

Nafi ido, gaskiya yarinyar nan type d'insa ce ba karya, har suka iso gun yana kallanta, Nafi ta d'an had'e fuska tare da kawar dakai ge.

Little ta matsa gunsa tace " Ya Habib daga ina haka?"

Idanunsa nakan Nafi yace " wlh wucewa nazo yi shine n

a shigo."

Little ta kalli Nafi dan taga yanda yake kallanta, sai dai bata kawo wani abu ba tace" Nafi tayi kyau ko yaya?"

Habib yai murmushi yace " Sosai ma kuwa."

Nafi ta matsa daga saitinsa sannan tace " inafa wani kyau dan kowa yaganki y

asan kece kikai kyau."

Ta fad'a tare da cewa " Ya Habib ko ba haka ba?"

Ya kalli Little kunya tad'an kamashi yai wani murmushin burin kunya yace " dama ai Princess daban ce."

Little ta saki murmushin farin ciki.

Little ta kaleshi cikin ka

una tace " Ya Habib yaushe zaka tafi?" yace " zuwa la'assar dan inasan ganin Ashraf."

Kai little ta d'aga tace "Allah yasa mu dawo mu sameka."

Yace Ameen tare da satar kallan Nafi.

Nan sukamai sallama suka shiga motar Little sukai gaba.

Su Umma kam da Asim suna zaune a falo suna jiran good news tunda sunga fitarsa daga gidan da motar mercedes wanda hakan yasa Asim ya sanar dasu sunan motar da number ta, sai dai jin shiru har shad'aya ba labari yasa Asim ya kira, sun sanar dashi har yan

zu motar bata wuce ba, nan suka kara jinkirtawa zuwa azahar, nan ma akace motar bata wuce ba, cikin takaici Asim ya kira wani ma'aikacinsu na company ya tambayeshi Ashraf yazo? Ga mamakinsa jiyai ance tun d'azu yana nan.

Haushi da takaici suka turnuke

shi ya kirasu ya hau su da fad'a sannan yace " su tafi daga gun kafin ma a zargi wani abun.?"

*THE INNOCENT TEAM*



Copied By

YAYA HAYAT

(admin

Hayat hausa novels

Hausa novels and fashion

Cool novel, makeup and kitc

hen1



Cool novel, makeup and kitchen2



AND

Cool novel, makeup and kitchen3



)

WHATSAPP NO:

+2347039625239

[7/2, 5:42 AM] YAYA HAYAT: *ZUCIYA*

_ĸowa da ιrιn тaѕa_

*Wannan Shafin Sadaukarwa ce gareku Haske W

riters Association*

*©na Ayυѕнer Mυнd*

ayushermohd.blogspot.com

*Wattpad As_AyusherMohd*

{ *36*}

Little ta kai bakin gate wayarta ta fara kuka, Nafi ta zaro wayar daga cikin jakarta ganin Sunan Big Bro yasa Nafi tai saurin mika

mata, Little ta amsa tare da gaidashi.

Nafi duk ta tattara hankalinta kan Little tanasan taji me yake cewa sai dai batajin komai sai amsar da Little ta bashi "Yaya har mun fito fa?" tai maganar tare da had'e fuska, Nafi sai ji tai tace " Yaya dan All

ah ka....." da alama katseta akai wanda ta karasa maganar da cewa " To Yaya."

Tana kashewa ta kashe motar tare da kallan Nafi ranta duk a b'ace, Nafi ta kalleta tace " ya akai?"

Little tace " wai Yaya ne yace kije ki gyaramai b'angarensa."

Na

fi ta kalli Little da mamaki tace " Ni kuma?"

Little ta d'aga kai alamar eh, Nafi ta canza fuska sannan tace " Matarsa fa? Ita bata iya gyaran bane ko me yake nufi?"

Little tai karamin tsaki tace " wannan uwar san jikin me zatayi? Banda chatting."

Nafi ta d'aure fuskarta tamau sannan tace " Mu tafi kinji?"

Little ta kalleta cikin mamaki tace " Me kike nufi?"

" Mu tafi inda zamu."

Little kam tayi mamakin Nafi dan bata taba tunanin zata iya ture maganar Ya Ashraf ba ganin yanda take girmam

a shi.

Little ta kalleta tace " Feena....!"

Nafi tai murmushi tace " Mu tafi kinji, wato matarsa bazata gyara musu muhallinsu ba shine ni zanje in gyara musu, sannan ba kunya su shiga suna farin ciki, sannan gobe ma aa kara kirana in gyara, to ba da

ni ba."

Little ta jinjina kai alamar ta gamsu da zancen Nafi sai dai tana jiye mata b'acin ran Ashraf, iya kuluwa Nafi ta kulu wato ita da bai damu da ita ba shine yake neman sata gyara musu b'angaren su a lokacin da suke shirin fita, ta d'anyi kwaf

a kadan a ranta tace " ni d'azu kamar zan zauce jin wani abu zai sameshi ni kuma wato wannan ne sakayyar da zaimin.

Bata sake magana ba har suka ita gidan su Yusra sai dai kana kallanta kasan ranta a b'ace yake.

A bakin gate Al_Amin wanda ke zau

ne yana ganinsu ya saki wata fara'a tare da mikewa ya nufo su, sam Nafi bata kula ma da shi ba, har ya iso inda suke Little ta mai murmushi sannan suka kalli Nafi wanda sam hankalinta baya gunsu sai ma ci gaba da tafiya da takeyi.

Hannu Little tasa ta ri

kota wanda hakan ne yasa Nafi ta juyo ta kalleta, ganin Alamin a tsaye yasa ta mai kallan mamaki.

Rausayar da kai yai cikin salon soyayyarsa yace " I am disappionted Feena."

Nafi ta kakaro murmushi sannan tace " Sry wlh ban kula ba, sam hankalina na w

ani gurin."

Ya d'an shagwab'e kadan yace " in har damuwarki ba akan wani namiji bane na hakura in kuma har akan namiji ne ba ni ba banaji zan hakura."

Little ta saketa tai gaba ta barsu ganin Alamin ba kunya agabanta yake wannan sakalcin.

Nafi

ta juya kai gefe sannan tace " just 4get, ya kaje gida jiya?"

Alamin ya kura mata idanunsa wanda ya kashesu kai kace a haka idanunsa suke, Jitai bazata iya kallansa ba hakan yasa tai kasa da kanta, ya kara matsowa sannan yace " Feena jiya na baki way

a amma sam ko kunnata ma bakiyi ba, sannan yanzu kin wuceni ko kallona bakiyi ba, Feena please kar ki wahalar da zuciyar dake tsananin kaunarki."

Nafi ta d'ago jiki a sanyaye, ganin yanda har yanzu kallan nan yake mata yasa tad'an kalli gefe sannan t

ace " Ba haka bane, jiya bayan na shiga gida bacci nai da wuri, yau kuma sam ban ganka ba."

Alamin yai kasa dakai sannan yace " Ko dai....."

Katseshi tai da cewa " Alamin me yasa kake da yawan complain ne? Na fada ma uzuri na why not kai believe da

abinda nacema meyas kake neman tursasani akan fadar abinda na shine ba?"

Tana kai nan ta juya ta nufi hanyar da zata sada ta da ciki, da sauri Alamin yasha gabanta tare da rike kunnuwansa biyu yace " Sry Feenah please!!"

Nafi ta kalleshi bata ce

mai komai ba sai kokarin canza hanya tai gaba da takeyi, bai san sanda ya riko hannunta ba, Nafi ta watsa mai wani mugun kallo sannan ta fizge hannunta tai gaba.

Kai ya dafe cikin tsananin tsoron abinda ya aikata, me zata d'aukeshi?

Nafi tana sh

iga ciki aka nuna mata d'akin da su Little suke nan ta shiga ta taddasu ana ta hira, duk yanda sukaso su jata da hira taki aminta a karshe ma kwanciya tai batasan sanda bacci yai gaba da ita ba.

Can cikin bacci taji Little na tashin ta, ta bud'e ido a

hankali, Little ta kalleta tace " Feena ya zamuyi?"

Nafi ta mata kallan da me fa?

Little tace " Ran Yaya ya b'aci yana waje yana jiranki."

Idanu ta zaro gabanta ya yanke ya fad'i ta mike zaune da sauri tace " Da gaske?"

Little tace " wlh, yace k

i fita yanzun nan, in kuwa kika bari ya shigo sai ranki ya b'aci."

Nafi ta mike tare da d'aukan mayafinta tai waje.

Little tace " inzo muje?"

Kai Nafi ta girgiza mata alamar a'a sannan tai gaba.

Nafi tana fita ta shiga neman motarsa dan itakam

bata ganta ba, horn taji an mata wanda yasa ta juya ta kalli inda taji horn d'in, nan ta karasa gun jikinta duk ya mutu ga bacci ga tsoron me zai biyo baya, tana zuwa jikin motar ya zuge glass d'in motar sannan ya mata alama da hannu akan ta shiga.



Nafi ta bud'e motar ta shiga tare da rufe kofar.

Bai mata magana ba sai jan motar da yai, sai da sukai nisa ya juyo ya kalleta rai a b'ace yace " wato ni ban isa dake ba ko? Maganar saurayin ki ta fi tawa ko?"

Cikin mamaki ta kalleshi ta daure tace

" ban gane ba."

Wani irin burki dayaja sai da numfashinta yai gaba na wucin gadi.

Nafi a tsorace ta kalleshi, ransa a b'ace yace " ban bada sallahu ki gyaramin part d'ina ba?"

Nafi ta kalleshi tace " ka fada amma gani nai ni meye nawa na shiga

part din mai mata?"

Ashraf mamaki ya kamashi yaushe 'yar nan tai baki haka?

Yace " to ita kinsan ba 'yar wahala bace dan nace ki taimaka mata shine zaki tafi gidan saurayinki?"

Wani mugun kishi ne ya taso ma Nafi, ita ba 'yar wahala bace?"

Ka

llan mamaki take mai, yacigaba da cewa " sannan ke harkin isa in saki abu ki kama hanya kiyi tafiyar ki??"

Nafi batasan sanda ta saki wani murmushin takaici ba, ta goge kwaIlar data taho mata, tace " Yaya ba sai ka fadamin magana akan matarka ba, naf

i kowa sanin ita ba 'yar wahaka bace, ni da ka d'aukoni daga riga mai shan madara da nono kullum, mai kiwon dabobbi nice 'yar wahala."

Jikinsa ne yai sanyi, a zahiri shi gidan saurayin ne bayasan taje ya kuma rasa dalilinsa na rashin san hakan, shi ya

sa yasata aiki bawai wulakantata yakesanyi ba.

Nafi ta share kwallarta sannan ta cigaba da cewa " Yaya ka maidani garinmu inda nake, na fi kowa sanin banda matsayi a gunka dama sauran mutanen gidan, Little ce kadai mai sona dama can ni haka Allah ya h

alliceni da bakin jini, ubana ma ba sona yake ba, uwata ta d'auki kanina ta tafi dashi ni da bataso ta barni a riga, ban taba samun wani wanda yake sona tsakani da Allah ba in har ka cire little, gwara ka..........

Jitai an jawota an rungume ta, kala

manta ne suka tsaya cak, bama su kadai ba duk wata gaba ta jikinta jitai ta daina aiki, shi kanshi sai daya rungumeta hankalinshi ya dawo jikinsa, me ya aikata? Sai dai ya kasa zare jikinsa..........

*THE INNOCENT TEAM*

[7/2, 10:06 PM] YAYA HAYAT:

*ZUCIYA*

_Kowa da irin tasa_

© *AYUSHER MUHD*

37

Sun dade a haka kafin Ashraf ya d'agota daga jikinsa, kansa ya maida yana kallan gefen titi, a zahiri kunyar kallanta ma yakeyi, Nafi kam anyi dif kamar kazar data fad'a ruwa, kallansa ka

wai takeyi, Ashraf ya juyo ya kalleta ganin har yanzu bata dawo daidai ba yasa yai saurin cewa " Ke wai yarinyar nan yaushe kika yi baki haka? Sai magana kike ba tsayawa?"

Nafi ta bud'e baki zatai magana sai shakuwa, jikake heee'i, kanta tai saurin s

awa a cinyoyinta tana kokarin maida shakuwar, Ashraf yai saurin tada mota suka fara tafiya, shiru ne ya biyo baya Nafi ta d'ago a hankali ta kalleshi, ganin sun wuce hanyar gida yasa tace " Yaya ina zamu?"

Kallanta yai sannan ya maida kansa titi tare

da cewa " Hotel."

A tsorace ta kalleshi sannan tasa hannu a kafafunta ta matse jikinta, ya juyo ya kalleta dariya ta kusa zuwa mai, yace " lalai yarinyar nan me kike tunani?"

Kallansa tai sannan a hankali tace " bakomai."

A ransa yace " lalai makar

antar nan ta b'ata yarinyarnan, bayaji sanda tazo garin nan tama san me ake nufi da aure amma yanzu aga zancen hotek har tana wani matse cinyoyi? Shi me zaiyi da yarinya karama ma kamar wannan? In ma iskanci zaiyi?"

Nafi kam

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login