Showing 1 words to 3000 words out of 124905 words

Chapter 1 - Buzu Book 3 Complete

Unknown   

26 Aug 2026

6

??ࡱ?>?? m ????????????? ?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i o


 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?Fn WordDocument?????0Table????????RData
???????????????????? P???KSKS???? ???????pp? ? ? ? ? ? ?? |? ?,,,,,,,,.$?
?O*p? ? ,,? ? ? ? ,y?? y,? ,y? ,,? ?  ?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ?? ?6?Y?|??\?T?p0?A?ZB?*???????d??(<?Sxgƈd????
?D?^D?]?{??$???\$<Rc\???H?????%rZt?&?|????F7?e\zp????????TL+?> O?c??? *Lhh?|?&?\ 2 `y \?
? ?'
?:
X
`p
ؒ
??
??
? ?0 T rr ? V? ? ? ?% ?d ?{ 78

78
Gaban Nana ya faWi, cikin tsoro da razani ta ce "Waye? Waye a nan?" Sai dai shiru ba a yi mata magana ba.

Ta kunna fitilar kawai ta ga Imam Hammad a tsaye a cikin Wakin. Ja da baya ta yi a razane tana toshe bakinta saboda ihun da take shirin kurmawa saboda razani da tsoro.
"Idan ki ka yi ihun da Asal ta ji ki, za ki yi mata bayanin abin da ya kawo ni Wakin nan, kuma duk hukuncin da ta zartar a kan ki sai an yi miki shi, komai tsaurin sa."

Ta marairaice ido tana kallon sa cike da tsoro.
Ya tako a hankali ya ?araso gabanta, ya zuba mata idanunsa da suka ?ara rikita ta, jikinta har tsuma yake yi.

"Wace ce ke?" Ya yi maganar yana kafe ta da idanunsa.

"Ni ba kowa ba ce" Ta furta jikinta na tsuma cike da tsoron ko yana hayyacinsa jiya da ta je turakarsa.

"Ki gaya mini wace ce ke? Kuma da wace manufar ki ka zo gidan nan?"

Ta rintse idanunta tana girgiza masa kai ta ce "Wallahi ni ba kowa ba ce ba, Matarka ce ma ta kawo ni nan"

"Kin sanni a wani gurin kafin nan?" Ta Wago kai ta kalle shi, ta girgiza masa kai a hankali, idanunta na cika da hawaye.

"Kin hana ni cin ayaba, kin ci kin yi rashin lafiya, kin hana ni hawa kan taguwa, na hau na faWo. Idan na ganki ina jin wasu abubuwa da ba na ganewa a jikina, tamkar ke ba Wan Adam ba ce. ?anWanon Abincinki na yi mini kama da wani Abinci da nake ci a wani guri da ba zan iya tunawa ba, idan ba Abincin da ki ka dafa ba, ba ya yi mini WanWano a bakina. Ki na shafa irin turarena kin ba ni madara da habbatussauda, wani abu da ba kowa ya san ina sha ba. Ki gaya mini wace ce ke, kuma a ina ki ka sanni?" Ya yi maganar yana ?ara matsawa daf da ita yana ?ara Waga mata murya.

"Ni ban sanka ba, ban taSa zuwa Agadez ba sai a wannan karon, ni babu abin da na sani game da kai" Ta yi maganar hawaye na ta sintiri a kan fuskarta.

Ya numfasa ya ce "Idan wani ne ma ya turo ki, ki ke yi mini wasa da hankali, ki ji tsoron Allah, jarrabawoyin da suka yi wa rayuwata ma ?awaanya sun ishe ni. Kar ki bari na kama ki da kowane irin nau'i na rashin gaskiya"
Ta yi shiru tana sunkuyar da kanta ?asa.

"Nana ko?" Ta jinjina masa kai cikin tsoro.

"Ki yi ha?uri na tsorata ki, ba na son Asal ta gane wani abu, za ta ?ara tsanar ki ne." Daga haka ya juya ya bar Wakin nata.

Neman guri ta yi ta zauna tana mayar da numfashi, saboda yadda ta tsorata.

*****

Sagir ne ya Wauki Yusra suka tafi gidan su Shukura, domin ?ara jajantawa juna tare da su Hajiya Amina, ta kuma tabattar da iyayen Shukura ba sa zarginta da Satan Yusra kamar yadda take faWa.

A babban falon gidan suka zauna, Hajiya Amina duk ta rame saboda tashin hankali da kuma damuwa.
Gefe ga Yusuf yayan Shukura, da shi ma fuskarsa take Wauke da damuwa.
Bayan sun gaisa Hajiya Amina ta ce "Sagir har yanzu babu wani labari game da Satan Shukura ko?"

"Wallahi Mami babu, na yi sintirin gurin jami'an tsaro amma babu wani labari, kullum sai dai su ce mini a kan bincike. An kasa tracking Win in da wayarta take, abin dai sha'anin binciken na rasa gane wane iri ake yi"

Hajiya Amina ta ce "Babu komai, akwai Allah mu ci gaba da gaya masa, in sha Allah za ta kuSuta"

Alhaji Zailani ne ya fito da shirin fita, Cikin girmamawa.

Bai amsa ba ya ce "Yaya ake ciki da batun Shukura haryanzu babu wani labari?"

"Eh Daddy, amma mu na ta addu'a in sha Allah za a gan ta"

"Ka ga ni fa na gaji da wannan kwana-kwanar, ta Sangarena zan ?ara saka wa a tsananta bincike, dan kai kan ka ban yarda da kai ba. Ta yaya za a ce rana tsaka a nemi yarinya a rasa ga tsohon ciki, kai me yasa ba a neme ka an rasa ba ko matarka sai ita?"

Hajiya Amina ta ce "Haba Alhaji, ya za a yi Sagir ya sanya a sace Shukura a sace ya kai ta ina?"

"Ni ki yi mini shiru, babu abin da ba zai iya faruwa ba" ya gama bambaminsa ya fita.

Hajiya Amina ta ce "Ka yi ha?uri Sagir, kawai yana cikin tashin hankali da damuwar Satan Shukura ne. Dan Allah kar ka damu za a gan ta da yardar Allah"

Yusra ta ce "Da ?awata tana nan wata?ila da tuni ta gaya muku inda Shukura take".

Gaba Waya suka kalli Yusra, ta ce "Eh Nana mana, ai kin tuna ta ko?" Ta yi maganar tana kallon Hajiya Amina.

Ta jinjina kai. Amma Sagir ya ce "Mami bari mu tafi, kin san ba ta da cikakkiyar lafiya ne"

Mami ta ce "Allah sarki, amma ta yi gaskiya na san Nana, a ina ki ka santa?"

Yusra sai ta yi shiru, saboda ba ta son ta ji an ce ba ta da cikakkiyar lafiya, amma tun da suka shigo gidan, ta ji ?amshin Nana.

*****
Nana kuwa bayan sallar asuba, ta kashingiWa tana ta zancen zuci, tana tunanin mece ce mafitarta ta ?arshe, ta fuskanci kullum al'amuran cikin ?ara rikice mata suke.
Wayarta ta Waukko tana kallon hotunan Muhsin, kewarsa take yi sosai da sosai, har sai da hawaye ya cika mata ido. Sai ta yanke shawarar neman izini daga gurin Imam, ta je gida, dan ta ga ya fi Asal kan gado.

Sai dai wani abu mai kama da bacci ya Wauke ta, sai dai ta iya kiran shi da dannau, wato sleep paralysis, da wasu kan ce aljani ne yake danne mutum, ya yi iya ?o?arinsa gurin tashi amma ya kasa.
Iya ?o?arinta take son ta yi addu'a, amma ta kasa. Inuwar mutum ta gani ya shigo Wakin, amma ba ta iya tantance wane jinsin ba ne ba, mace ko namiji.
Inuwar na zuwa aka zare wayar da ke hannunta, aka fice.
Cikin razani da tsoro ta farka a galabaice tana ta haki tana rarraba ido, amma ba ta ga kowa a Wakin ba, ta laluba ta nemi wayarya ta rasa. Hankalinta ya yi mummunan tashi, ta Waga fulon, ta zazzage inda take zaune, amma babu waya babu dalilinta.
Ta tashi cikin azama ta hau buWe kayanta, ko wayar tana ciki, amma wayam babu waya babu dalilinta.
Ta fita da sauri ko za ta ga alamar wanda ya shigo sashen amma ba ta ga kowa ba.
Hankalinta ya yi mummunan tashi, saboda rashin sanin wanda ya shigo ya Wauke mata waya.

Gudun masifar Asal idan ta makara gurin hattama abinci ya sanya ta shiga Wakin girki.
Ta fito jiki a sanyaye tana gyaran falon Asal ta fito, kamar Nana ta share ta sai kuma ta ce mata "Barka da wannan lokaci"

"Yauwwa. Amm kar ki damu da ajiyewa Imam abinci, tun asuba baya nan, za su yi zaman majalisar Sultan." Nana ta jinjina kai.
Idan haka ne ba shi ne ya sake shigar mata Waki ba kenan, to ko Asal ce?

Da sauri ta ce "Amm ranki ya daWe, na ce dan Allah.. sai kuma ta yi shiru kar ta tambaye ta, ta canza mata fassara.

Asal ta ce "Ina sauraren ki"

"Amm shikenan ba komai" Asal ta yi gaba ta yi waje abin ta.

Gaba Waya hankalin Nana ya ?i kwanciya, ba ta san a hannun wa wayar take ba, ba ta san ta ina balli zai tashi ba, tun da wayar babu security a kai.
Ba kuma ta tunanin ma'aikatan gidan, saboda ba su da ikon shiga wannan sashen.

*****
Gaba Waya su ke zaune cikin shiga ta alfarma ana tattaunawa, Sultan ya ce "Ina mai farincikin sanar da ku cewa kamfanin masarauta na zinari, zai shiga wata yarjejeniya da ?asar faransa a kan zinari da kuma sindarin uranium da muke ha?owa. Dan haka ina ganin sai mu tura Imam Hammad da Omar, su je su karanta tsarin yarjejeniyar.
Sai kuma a nan gida mu na da taro shi ma, a kan yadda zamu bun?asa harkar safarar ra?uma da muke yi zuwa ?asashen ?etare. Akwai bu?atar fito da sabbin hanyoyi na ?ara faWaWa kiwon su da kuma shige da ficen su. Ina ga wannan da kaina zan je taron tare Imam Asad, Zahradeen"

Tafawa Maleek ya ce "Wai dan Allah Jalaludeen ba ka jin nauyinmu da ka ke fito da son zuciyarka da son kan ka ?arara a gaban jama'a?"
Gaba Waya suka Waga kai su na kallon Tafawa.

"Za ka tura Wanka yarjejeniyar Zinari da sinadarin uranium, mu kuma ka haWa ka 'ya'yanmu da harkar ra?uma"

Abduou matawalle ya ce "Tafawa, yakamata ka san abin da ka ke faWa fa, Sultan ka ke yi wa magana"

"Ban saka da kai ba, da Wan uwana nake magana" Tafawa ya yi maganar yana dakatar da Matawalle.

Sultan ya yi murmushi ya ce "Ba abin da ka ke zargi ba ne Tafawa. Hammad ai Wanka ne, kuma ni duk matsayinsu Waya a gurina."

"Ba matsayinsu Waya ba, me yasa ba ka tura Zahradeen ba sai shi, mutumin da ko cikakkiyar lafiya ba shi da ita?"

Imam Zahradeen ya ce "Mai girma Tafawa, da ni da Imam Hammad ai duk Waya ne, ni dan ya je masarautar Agadez ya wakilta babu wani abu a ciki"

"Yi mini shiru, kai har ka na da zarafin da ina magana da babanka ka din ga sanya baki? Ni na gaji da wannan bambanci da ka ke nunawa, sai ?o?ari ka ke lallai sai ka tura Wanka kan kujerar Sultan ta ?arfin tsiya, bayan bai cancanta ba. Shi ba cikakkiyar lafiyar zuciya ba, ga rashin lafiyar ?wa?walwa, kalli yatsunsa babu zobensa na tambari, ga shi tsawon shekaru da aure ba shi da magaji, ta yaya ka ke tunanin makaho ya jagoranci mai idanu? Ta yaya mutumi? da shi kansa ba zai iya tsayuwa da ?afarsa ya yi rayuwa ba za a ce ya wakilci masarauta kamar Agadez a harkar kasuwanci"

Cikin tsawa Sardaunan Agadez ya ce "Wane irin lafazi ne wannan ka ke yi Tafawa? Kar ka manta da wanda ka ke magana, babu ruwan masarauta da gaba ka ke da Sultan, zamu iya sanyawa a warware rawaninka a hukunta ka. Hammad ba Wanka ba ne kai ma? 'yar ka fa yake aure, kuma Wan Wan uwanka ne, kai ba mai rufa masa asiri ba ne idan ma hakan ne? Batun zoben sa zamu yi bincike a kai, haihuwa kuma Allah ne yake bayar da ita, bai zama hujjar da za a ce an hana shi wata dama ba. Ko yana da Wa ko babu idan Allah ya nufi ya yi mulkin Agadez wallahi sai ya yi" Gaba Waya gurin suka yi tsit.

Ya mayar da idonsa ga Sultan cikin girmamawa ya ce "Ina neman afuwa ya shugabana bisa Waga murya da na yi a gaban sarki"

Hammad ya dubi Sultan a tsanake ya ce "Ina neman a yi mini izini, zan Wan fita" Da ka Sultan ya yi masa alama, ya yin?ura ya tashi ya fita.
Zuciyar Sultan tamkar ta kama da wuta saboda damuwa da jin zafin kalaman Wan uwansa ga Wan nasa.

Kai tsaye Imam Hammad ya koma gida, zuciyarsa na yi masa wani irin zafi na maganganun da Tafawa ya faWa a kansa.
?akin saukar ba?insa ya wuce, da nufin ya zauna ya kaWaice a ciki. Kawai ya tarar da Mahmoudu a Wakin.
Bai kula shi ba kawai ya nemi guri ya zauna idanun nan jawur.
Mahmoudu ya tashi ya koma kusa da shi, ya kalli yadda idanunsa suka yi jawur ya ce "Imam, lafiya kuwa?"
Yayi shiru kamar ba zai yi magana ba, sai kuma ya ce "Mahmoudu, ina son na ro?i Sultan ya cire ni daga duk wani abu da ya shafi harkar mulkin nan ba na so"

Mahmoudu ya waro ido ya ce "Saboda me? Kai ma ka san abin da ba zai yiwu ba ne ai. Ka riga ka kai matsayin Imam kuma ka san me hakan yake nufi"

"A cire ni a maye gurbina da wani, tun da akwa masu so. So nake na yi nesa da gidan nan, na samu nutsuwa na yi rayuwata cike da 'yanci yadda babu wanda zai dame ni ya takura mini. Gidan nan ji nake yi tamkar a kan wuta nake. A kan abin da bai taka kara ya karya ba an ci mini mutunci ana ce mini juya. Ni Tafawa yake ci wa mutunci saboda kawai Sultan ya ce na je faransa na wakilci masarauta? Wallahi wataran za su neme ni su rasa"
"Mahmoudu a ransa ya ce wancan karon ma da ka gudu ni ka saka a bala'i'

A zahiri ya ce "Dan Allah ka yi ha?uri, duk inda ka je ma ba zaka iya zama ba sai ka dawo, dan Allah ka yi ha?uri"

Ya yi wa Mahmoudu shiru, ya lumshe idanunsa.

Yana kwance a kan cinyarta, ya zuba mata idanu yana kallonta. Sai shafa gashin kansa take yi tana yi masa murmushi mai ?ayatarwa. Bai yi mata magana ba, ita ma ba ta yi masa ba, amma yanayin ya yi masa daWi sosai da sosai.

Wata babbar mace ce a zaune, tana ta huci tamkar za ta fashe, cikin takaici da ?unar rai take kallon matashin saurayin da yake gabanta.
"Zahradeen wai kai wane irin mutum ne mara kishin zuci da bai san ciwon kansa ba? Ina nan na samu labarin ka na cewa Sultan wai a tura Hammad wakilci kai da shi duk abu Waya ne, a gidan uban wa ku ke abu Waya, ana ?o?arin nemo muku 'yanci, amma kai kana shirme da shiririta?. ?arara Sultan yake nuna bambanci a tsakaninku ammma kamar ya yi maka asiri ka zama nusari. To wallahi ni ba nusara ba ce, ban tsaya tsayin daka ka zama Imam ba, sai dan ka zama Sultan Win Agadez. Dan haka ba zan zuba ido shashancinka ya Sata mini wahalata ba na gaya maka".
Zahradeen ya yi shiru bai ce komai ba, shi sam bai ga wani abu da Sultan yake yi na nuna fifiko a kan Hammad ba, kawai yana ba shi kulawa ta musamman ne, saboda yanayin matsalar hawan jini da yake da ita, da kuma rashin mahaifiya.
Aka ci gaba da dambarwa, a kan tafiyar sa Faransa.
Ko da aka koma zaman tattaunawa, Mayan 'yan majalisar Sultan ra'ayinsu ya kasu biyu, wasu su na goyon bayan a tura Hammad, saboda nagartarsa da jajircewa ya cancanta mussaman da duk ya fi sauran Imam Imam Win ilmi da mu'amala, ga yarurruka da yake ji. Ya yinda wasu suka goyi bayan Tafawa a kan Hammad ba zai ce wakilci Agadez ba, sai sun ji ba'asin zobensa, sai kuma sun ji matakin lafiyar ?wa?walwarsa. Da rahoton lafiyarsa na tsawon shekarun da ya yi a faransa.
Wannan ?a'idoji da suka shimfiWa ?a'idoji ne da sai an kwashe lokaci kafin cika su, wanda har lokacin taron ya zo ya wuce, ba a kammala cika su ba.

Ganin gurin zai sake yamutsewa, ya sanya Imam Hammad yin gyaran murya. Cikin girmamawa ya ce "Ina godiya matu?a da wannan dama da aka so ba ni, amma zaman lafiya da kwanciyar hankalin Agadez shi ne a gaba da komai. Ina ro?on a yi mini alfarmar yi mini afuwa, ba zan samu damar yin tafiya wakilcin nan ba, sakamakon hali na rashin lafiya da nake fama, ciwo zai iya kama ni a ko ina, dan haka Tafawa ya yi gaskiya, ina bu?atar hutu"

Cikin tsawa Sardauna ya ce "Ba kai ka ke da wannan hurumin ba."

"Mai girma Sardauna, gaskiya Tafawa ya faWa, ban cancanci duk wannan abubuwan ba, shugabancin Imam ma zan sauka na nemi lafiyata"

"Mun san ba ka da lafiya, amma ka ka na kan magani, dan haka larura ba za ta hana ka aiki ba"

"Larurar ?wa?walwa, mahaukaci ba zai wakilci masu hankali ba, ina neman afuwarku"

Daga wannan maganar ya yi waje, saboda yadda idanunsa suka yi jawur, jikinsa ya fara tsuma.

Tsit gurin ya yi aka hau kallon-kallo.

Sardauna ya ce "Ka ga abin da ka janyo ko?"

"Ai ba ?arya na yi ba, shi ya faWi cewa ?arya nake yi Wan sa ba mahaukaci ba ne?" Ya yi maganar yana kallon Sultan.

AREWABOOKS

Har wani duhu yake gani a idanunsa, saboda matsanancin Sacin rai da tashin hankali. Mutumin da yake uba a gare shi, shi ne ya yi masa wannan kausasan laffuzan a gaban jama'a.
Ya daWe yana nuna masa ?iyayya, amma lamarin bai fito ?arara ba sai bayan da ya zama Imam.? Mussaman wannan dswowar da ya yi, dan ya matsa a kan lallai sai ya ji wani ciwon ne ya zaunar da shi a ?asar waje har shekara biyu, kuma aka hana kowa zuwa duba shi?
Ya kawo kai cikin falo, Nana tana ta aikace-aikacenta. ?an turus ta yi bayan da ta tuna Asal ta ce mata ba yanzu zai dawo ba. Fuuu ta ga ya nufi uwar Wakinsa. Ta Wan taSe baki ta ci gaba da aikin gabanta. Sai dai zuciyarta na kan abin da ya sanya shi cikin fushi da tashin hankali haka.
Duk da ba ta da wani kusanci da shi a wannan Duniyar tasa, amma mutum ne mara magana, amma yana da yawan fara'a.

Asal ta fito daga wanka ta gan shi kwance a kan gado. Ta kalle shi ta ce "Amour ya na ga ka dawo kuma? Lafiya kuwa?" Muryar Asal kawai ta fusata shi, saboda abin da mahaifinta ya yi masa a fitarsa. Dan haka ya yi mata banza.
Ta nufi gaban mudubi ta amsa wayar da take ta ringing, ta ajiye ta dawo ta dube shi ta ce "Sultan yana neman ka a sashen sa yanzun nan"
Ya yi mata shiru, bai yi magana ba, ta nufe shi ta zauna a kusa da shi, ta Wora hannunta a kan kafaWarsa. Ya tashi zaune a fusace ya ture hannun Asal, ya tashi ya fita.
Sororo ta tsaya tana mamakin me yake damunsa haka?
Gaba Waya ya fita ya bar sashen.

****
Cikin matsananciyar damuwa Mama take kallon Jamila da ta yi wata irin rama mara fasali, duk ta bushe ta yi haske sai uban kai Wauke da gashi.

"Jamila ni fa na rasa gane kan ki gaba Waya, kalli yadda ki ka koma, dole ki shirya mu je gurin masu magani ko mayu ne suka kama ki, ki ke ta wannan wahalar duk kin ?i lafiya"

"Ni babu wasu mayu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login