Showing 81001 words to 84000 words out of 363627 words

Chapter 28 - KALBIM BOOK COMPLETE

Mamugee   

10 Sep 2026

124

amma dai tasan ta taba gani sedai kuma ta manta kokuma kila shi dinne ta taba ganin hotonsa a media ko tv.

Makeken dining me kujeru da yawa an cikesa da abinci kusan kala hudu sbd kowa da abinda yafi buqatan breakfast dashi.

Maheer sun rigasa zama sbd saida yayi waya da PA dinsa akan yanason bayanin komai akan AZIZ AY LIMBA kuma yana son shi da shi su had

u akan business din Zadeens.

Angama yace masa yana fara abinda aka sakasa,

Shi kuma Maheer wayar ya kashe yana zaunawa dining sbd tabbas yanason haduwa da AZIZ LIMBA sbd yaga iya power din dayake dashi dan su sune power din da kansu.

************

Sayd sai karfe goma da mintina ya farka daga baccinsa kansa yayi masa tsananin nauyi ya bude idanuwansa yana tashi zaune kansa na sake masa nauyi sosai.

Time ya kalla ya sauke ajiyar zuciya tareda miqa hannunsa ya dauki wayarsa yaga misscalls da yawa

dan haka ya miqe da sauri duk da AY bazai fita aiki ba hutu yake amma shi akwai abubuwa da yawa dazai handling ciki harda top qwararrun cardiologist da aka hado zai gabatarwa AZIZ din.

Ipad dinsa ya dauka dan duba sakon da Fahad ya turo akan binciken..

Kunnawa yayi tareda shiga sakon kai tsaye..

Hoton DR ABRAHAM SMITH ne abu na farko daya fara bayyana akan screen din tareda sunansa da manyan baqi tareda bayaninsa da qwarewansa.........

Kansa da bai gama warwarewa bane yaji yayi masa dum kafafuns

a suka kasa daukansa ya zube qasa a gurfane yana riqe ipad din datake kokarin subuce masa yana qura idanuwansa da suka bude gaba daya baccin cikinsu na fita sbd Shin babban Likitan da yayi aikin Ummitah dan bazai manta fuskansa ba abada dashi da sauran lik

itocin biyu daya dr Nicolas dayan dr ismail.....

Rawa hannuwansa suka fara yana kasa riqe Ipad din ya lalubo wayarsa ya saka kiran Fahad.

Yana dauka ya jefa masa tambayar

"DR ABRAHAM SMITH likitan zuciya ne kokuwa gynecologist?????

"Babban lik

itan Zuciya ne kuma kwararre shine top a list dinmu,

Yayi aiki a Nigeria tsawon lokaci kafin ya koma Greece,bai taba zama gynecologist ba akwai dansa Dr Nico yana cikin list din shima cardiologist ne kwararre so......

Datse wayar Sayd yayi wayar na sub

uce masa daga hannu kansa na juyawa hakama zuciyarsa bugawa takeyi kaman zata faso kirjinsa ta fito......

Fuskan Dr Abraham ya qurawa idanuwansa da ganinsu ke ragewa yana fara ganin dishi dishi harya dena ganin komai ya zube a gurin.

#MAMUH

#THE ZAADE

NS

#THE LIMBA

#BILLIONAIRESWAR/REVENGE

#CRAZYLOVE

#HEARTACHE

#AZIZ LIMBA

#JANNAH ZAD

#AMMAR ZAD

#FALAQ

#LOVE AND HATRED

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI

500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 AccessBank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*

39

*KALPANAH COLLECTION*

08105064494

Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon u

rgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna sa

ida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gid

a kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku.

https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68

Kedai

idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI

Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin k

i na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta.

Siyen na gari maida kudi gida.

08105064494

***************

Neman toshewa kirjinsa yakeyi yana jin numfashinsa na neman yankewa idanuwansa sukai jajir ya daga hannunsa daqyar b

aya gani sosai ya kamo wayarsa dake yashe a qasa ya saka kiran fahad sedai kafin fahad din ya dauka numfashinsa ya sarke a gurin.

Fahad na dauka cikin girmmawa ya fara magana yaji shiru.

Cire wayar yayi daga kunnensa ya duba yaga kiran na tafiya ya s

ake dorawa kan kunnensa yana ambatar sunansa da girmamawa.

Jin shiru saiya kashe ya saka kiransa tafara ringing harta katse baa dagaba

Sake saka kiran yayi yana kallan time kafin ya juya kan motarsa kawai zuwa LIMBAs din batareda ya dena kiran wayar ba

.

Koda ya iso Babu wanda ya fito gidan tsit hakama baa zuwa bangaren AY sbd a ciki yake sosai bare yaje yafara kai masa gaisuwa dan haka Fiddausi da masu aiki ne sukai masa barka da zuwa dayake shima kowa a gidan ya sansa tinda duka yaran Limban ne.

Amsawa kawai yayi ya nufi bangaren Sayd

yana isa so daya yayi knocking kafin ya bude kofar bedroom din nasa.

Abinda ransa ya basa na cewan ba lafiya ba ne yaci karo dashi sbd a kwance Sayd din yake a qasa yana kokarin samun attack sbd numfashinsa dake

kokarin yankewa sbd shock.

Da saurin gaske Fahad yayi kansa yana ambatar sunansa tareda basa taimakon gaggawa sbd kada numfashin nasa ya yanke sedai kaman hakan bazaiyiba dan haka da sauri ya kamasa ya maidasa kan lafiyayyan gadonsa dake dakin ya daga

wayarsa da sauri yana kiran dr.

Yana samun likita da sauri ya sanar dashi suna buqatan taimakon gaggawa a gidan.

Yana kashe wayar kansa ya koma yana kokarin taimaka masa gurin saisaituwan numfashin yana miqewa da sauri ya dauko abu yana fifita masa s

bd ya samu iskan shaqar sbd kamanma suffocating yake.

Andauki mintina sosai kafin dr Raheem ya iso gidan wanda zuwansa ne yasa mutan gidan suka san abinda yake faruwa dan haka cikin tashin hankali mama da Fiddausi sukayo dakin bayan maman ta kira wayar

AZIZ ta sanar dashi Sayd ba lafiya.

Kansa dr Raheem yayi da sauri yana kallansa yasan attack ne ya samu...

AZIZ dinne shima ya iso dakin a natse babu walwala a fuskansa Kallansa mama tayi cikin kulawa da damuwa tace

"Kaima kaman bakada lafiyar AZI

Z,

Lafiya kuwa?

Jamaa meyake faruwa?

Baice komaiba ya nufi Sayd din wanda Dr Raheem ke dubawa yana ambatar sunansa cikeda kulawa.

Gefe Fahad ya matsa cikeda girmamawa yana masa barka da fitowa.

Amsawa yayi yana kallan Sayd din ya jefawa Fahad ta

mbayar

"Me faru?

Meya samesa?"

Dagowa Fahad yayi yana kasa kallan AZIZ din dika yace

"Bansaniba,mungama waya dashi akan reports da profiles na Doctors da aka buqata ne dana turo masa,

Sai kuma daga baya ya sake kira ya tambayeni qarin bayani aka

n daya daga cikinsu na fada masa abinda na sani akai wanda it seems like ya sansa kokuma makamancin hakan sai kuka gashi ya sake kirana banaji koda na iso na samesa ya samu attack so i called Dr Raheem"

Shiru AZIZ din yai yana sake maida idanuwansa akan

Sayd da idanuwansa sukai jajir numfashinsa ya fara daidaituwa sedai yaqi dago kansa ya kalli AZIZ din wanda yake nazartan yanayinsa sbd kaf duniya a yanzu bayajin akwai abinda zai saka Sayd din samun attack yanda zuciyarsa ta kangare ya zama wani irin me

tsananin karfin hali dan haka koma menene akwai abinda ya sakasa samun attack din lokaci daya.

Kan Dr Raheem ya maida idanuwansa dake juyawa ahankali ya bude baki a natse yace

"Yaya?All good,right Dr?

Juyowa Dr Yayi ya kalli AZIZ din yana dan sauk

e numfashi yace

"Yes attack ne due to shock kawai ba komaiba amma yanzu insha Allah zai daidaita tinda numfashinsa ya dawo daidai"

Numfashi me sanyi da nutsuwa ya sauke yana kallan Sayd din yace

"Ka kashe wayoyinka ka huta dakyau coz lafiyanka na

gaban komai ka kula,Allah ya tsare gaba"

Gyada kai sayd yayi yana kasa dagowa sbd sam baya iya ko hada ido da AZIZ din sbd tsoro ma yakejin yana rufesa da wata irin tashin hankali na fargaban abinda zai iya biyowa baya idan abinda yake gani yana shirin

zama gaskia

Juyawa sukai kowa ya fice daga dakin dan barinsa ya huta ko zai sake warwarewa.

Fahad kadai aka bari wanda Sayd ya dago jajayen idanuwansa ya kalla yana sauke wani nannauyan numfashi mara karfi sbd karfinsa da yayi kasa sbd attack din.

Fahad ma kallansa yayi cikin kulawa yana sake masa sannu ya tattara ipad dij sayd din da qasu abubuwan da suka zube ya sauke ya dauka a table dayake tsakiyar dakin yana kallan time yace zai tafi yaji da office tinda yau daga shi har Ogan kwata kwata bame

shiga office din.

Cikin nauyin muryansa datai kauri sosai sbd nauyin dayakeji a kirjinsa na tsoro da tashin hankali tareda wani irin masifaffen tiriri da zafi ya bude baki yakira Fahad din.

Dakatawa yayi tareda juyowa yana dawowa cikin girmmawa ya bu

de baki zaiyi magana Sayd ya katsesa da cewa

"Dr Abraham a wane asibiti yai aiki a Nigeria??

Ipad dinsa ya koma motarsa ya dauko ya dawo yana bude duka bayanan daya samu akansa na fili dana boye ya fara karanto masa

"ZAADEN HLTH CEN/SPEACIALIST,

Yayi aiki tareda Dansa kaman yanda na fada maka,

Yanada kusanci da ZAADENs sosai coz sun zama tamkar family"

Shiru Sayd yayi yana shiga tinani kafin ya sake bude baki yace

"Alaqar menene a tsakaninsa dasu da suka samu kusanci? I mean wane hulda ne t

sakaninsu?

Is he a business man apart from being a Doc??"

"Nope" fahad ya fada yana sake duba profile din Dr Abraham din dakyau wanda aka hada aka turo masa.

Dagowa Sayd yayi ya kalli fahad yana sake shiga tinanin dayake nauyaya kansa ya bude baki y

ace

"Shine family doctor na ZAADENs kenan?

Yes"

"Meya hadasu da likitan zuciya da iya aikin zuciyar ya sani dazai zama family doc dinsu wanda har suka taho dashi qasarsu?

"I don't know that Boss Amma akwai yiyuwar sunada patient me heart proble

m din shiyasa ya zama family but.....

Katsesa Sayd yayi cikin Wani irin sautin daya saka fahad din kallansa da sauri..

"Inason full background details na ZAADENs tin daga Kakansu asalin Zad din har zuwa yanzu,

Inason medical history da health status

dinsu da komai,

Idan nace komai ina nufin har wanda bai kamata a saniba inason full dets,

Ko nawa zaa kashe ina son samun wannan bayanin komai kada a bari kota yaya koda hakan na nufin kidnapping wani ne i mst get the dets"

Shiru Fahad yayi sedai kum

a yasan komai zaiyi saiyayi ya samo bayanan da Sayd din ya fada sbd AZIZ LIMBA idan yace yanason details to yana nufin yana sonsu by all means dan haka tinda ya fara aiki dasu babu wani details na sirri da wanda bana sirrinba da baya iya bi ya binciko sbd

Allah ya basa wata irin naci da baiwan iya bin sirri ya nemota.

"Yes boss insha Allah zan hada duka bayanan"

Gyada kai sayd yayi yana rufe idanuwansa sbd nauyin da kansa keyi sbd tinanin dayake sake rikita kansa.

Fitowa fahad yayi yana daga wayars

a dan kira yafara bincikensa ayau din duk da ayyukan sun masa yawa ga office ma ana jiransa.

Harabar gida ya fito yana nufar motarsa bayan ya kashe wayar dayayi yana kokarin bude motar sako ya shigo wayarsa.

Saida ya shiga motar ya zauna zai tada mot

ar yaga sunan SIR LIMBA ne ya turo sakon.

Saurin bude dakon yayi yana karanta layi daya daya rubuto masa.

"In my office"

Kashe wayar yayi ya bude motar yana fitowa dauke da ipad dinsa da wayarsa sbd yasan aikine so dole kila akwai yiyuwar buqatar

ipad din tinda komai na ayyukansu da ita sukeyi.

Office dinsa na cikin gidan ya nufa yana dan daidaita nutsuwarsa.

Knocking yayi a natse so daya kafin ya bude kofar office din wadda qamshin AZIZ dinne ya fara kado masa cikin sanyi da nutsuwa,

Yana

zaune akan sofa ta hutawa dake office din wayarsa na kan table din gabansa fuskansa fresh ba yanayin komai akanta sai aura dinsa data cike gurin ba hayaniya.

Qarasowa fahad yayi yana dan kallan AZIZ din cikin girmmawa da tsananin kaunarsa dayake.

Ci

kin girmmawa yace

"Gani"

Idanuwansa ya dago ya kalli fahad din dasu ya sake dan karantar yanayinsa kafin ya bude baki yace

"Meyake faruwa?

Wane doc ne Sayd yake neman qarin bayani akansa?

Ipad dinsa ya dago ya nemo profile din Dr Abraham da ko

mai daya hada yake ciki ya qaraso gaban AY din ya basa cikeda girmama yana cewa

"Dr Abraham,daya daga cikin manyan kwararrun likitocin Zuciya da muka binciko sbd Matsalar Falaq Aziz,

Yayi aiki a Nigeria dan lokaci kafin ya baro,

Close family friend

ne na ZAADENs wanda kuma a Nigeria dinma a asibitinsu yayi aiki,

A yanzu cikakkiyar bincike da bayanin asalin alaqar data tsakaninsa da ZAADENs Sir Sayd yace a binciko masa,sai kuma idan ya taba zama gynecology doc wanda kuma tin a gurin binciken namu b

abu inda ya taba zama gynecologist........

Dagowa AZIZ yayi da fararen idanuwansa daya zubawa Dr Abraham din ya kalli Fahad a natse yace

"Gynecology Doc??

Meyasa yake son sanin hakan?

"I don't know Sir but yanason sanin Medical history na familyn

zadeens gaba daya wanda inaga kaman yana tinanin akwai me ciwon zuciya a cikin familyn shiyasa suke tareda dr Abraham din kuma ya dage yanason sanin Meya hada likitan zuciya dana mata"

Shiru AZIZ yayi yana sauraron bayanan suna shiga kansa daki daki ya

na tinani akansu sbd sanin Sayd baya binciken abinda baida tsananin mahimmanci hakama tareda boye masa wanda hakan ne ya saka tinaninsa tsayuwa akan koma menene yanason confirming nasa ne kafin fada masa,

Idan har sai yayi confirming kafin ya sanar das

hi to tabbas mahimmancin abin na tattareda hadarin dayake gudin basa false bayani...

Shiru gurin ya sake dauka kafin Wayarsa dake gabansa ya miqa hannunsa ya dauka batareda yace komaiba ya nemo Numbern Alh Saad ya saka kira kai tsaye.

Ringing uku tay

i aka dauki wayar

Cikin kwanciyar hankali a natse suka gaisa tareda tambayar su Falaq dasu mama yace duk suna lafiya shima ya tambaya su anty maryam da sauran yaransa da suka zama yan mata duk suna university.

Kai tsaye bayan gaisuwar ya jefa masa tam

bayar data saka Alh Saad din Ajiye cup Tea dayake hannunsa yana sha a natse cikim lafiyayyan palonsa dayake katafen gidansa.

"Wane Asibiti ne Ummitah ta haihu???"

"ZAADEN" Alh Saad ya fada cikin tsananin mamakin tambayar sbd tinda akai rasuwar yayi j

inya ya warke har yau bai taba tambaya ko fadar magana ko daya akan ciwon datai da rasuwarba shiyasa suma sukai shiru babu wanda ya fada masa irin yanda taita jinya kafin haihuwar sbd ya zabi danne ciwon rashinta a ransa ya mutu dashi batareda yaji azabar

ciwon datasha ba wanda zai qarasa dagargaza karfin zuciyar daya sakawa kansa ne.

#MAMUH

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500

mamuhgee

A DUNIYATA 500

Huguma

AJIYA A DUHU 500

Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500

Miss xoxo

Pay at

0022419171 Access

Bank

Maryam sani gummi

Shedan biya

09033181070

Or mtn vtu at

09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*

40

*KALPANAH COLLECTION*

08105064494

Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou n

esa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Lace

s,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusu

n bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku.

https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68

Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na

kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI

Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanz

u nan gaba zaku iya neman ta.

Siyen na gari maida kudi gida.

08105064494

**************

"Thank you" AZIZ yace yana kashe wayarsa ya ajiye gefensa ya dago ya kalli fahad dayake jiran umarninsa bude baki yace

"Dukkanin Abinda ka sani na bayanin da

ya buqata ka hadosa cikin gaggawa inason sanin koma menene daya shafi wannan maganar"

Cikin tabbatarwa Fahad yace

"Angama Sir"

Harya juya zai fice AZIZ din ya kirasa ahankali

yana juyowa yace masa yanason Ipad din Sayd a hannunsa yanzu.

Ficew

a fahad yayi ya koma dakin Sayd wanda yake toilet yana sakarwa kansa ruwan dumi sbd sake samun karfi.

Baima tsaya komaiba daukanta kawai yayi ya fice ya kaiwa AZIZ wanda yana karba mai tsaye history na browsers dinsa ya ringa shiga.

Shiru yayi yana b

in duka histories din wainda duka bincike ne kawai yake akan Masu ciki da yanda ake cire zuciyar dan adam sai kuma bincike akan scar din da aikin zuciya yake bari wanda kusan shine yafi yawa.

Shiru yayi yana ajiye ipad din gefensa tareda dan rufe idanuw

ansa yana hana kansa tinanin komai dan baisan me sayd zaiyi da wannan binciken ba seda kuma binciken da zaayi akan zaadens ne yake buqatan sanin dalili ga kuma dr Abraham da shima yake


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login